Showing 285001 words to 288000 words out of 467220 words

Chapter 96 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12378

da za'a binciko inda Binta ta Sace.

Ba ?aramar tsiya aka kwasa ba bayan sun isa Paris data tabbatar da dalilin daya saka Jafar ya tafi da ita har i?irarin zata tsine masa tayi idan be mayar da ita Nigeria ba tunda shima ya yarda mahaukaciya ce ita shiyasa ya Waukota ya kawota Asibiti kenan, duk kalar lallami da banbakin da zeyi ya mata amma ta?i saurara haka ta kira Audu ta ringa zuba masa tijara tace kuma ya saurari dawowarta zega asalin hauka. Saboda ma suna nufin ciwon nata ya ta'azzara harya zarce akaita Asibitin Najeriya shiyasa ya turata faransa to kuwa su jira zasu ga ahinda zatayi, ya kuma akayi da kanta se gashi ta sakko ta yarda sukaje Asibiti tafara ganin likita bayan bincike akayi diagnosing nata cewar tana da ciwon damuwa ne ba ciwon hauka ba se kuma hawan jini daya kai matakin da likitan yayi mamaki ace bata san tana dashi ba domin a stage Win da take tsaf idan ta faWi za'a samu gagarumar matsala, a sanda aka gwada jininta yakai 200/130 take aka fara bata matakai da kuma magungunan da zasu taimaka mata, Likitan yace mata ciwon nata yana sake girmamane dalilin rashin barin zuciya da ?wa?walwarta su huta, a shekarunta yanzu ya kamata ace farinciki da jindaWi kawai ta saka a gaba duk wata damuwar duniya ta barta a gefe, kamar gaske ta ware tayi ?awaye Turawa nasu irin matsalarta suna haWuwa a Asibiti har su shirya hangout su fita park ko wani guri su more rayuwarsu,

Hankalin Jay ya kwanta da ganin cigaban da aka samu dan farkon zuwansu kafinta fara zuwa Asibiti sunga Jalala bashi ba ba Fatiyyah ba kowa yaga ta kansa da zaman Hajiyar Fatiyyah har cewa tayi ya taimaketa ya maidota Nigeria idan Hajiyar ta tafi seta dawo tana fara zuwa Asibiti komai yayi lafiya ta fara sabgoginta bata ma wani saka musu ido balle azo ana kace se gashi rana Waya daga kaita Asibiti yace zeje ya dawo kafin ta gama kamar yanda suka saba ya dawo kuma an nemeta an rasa kuma an tabbatar masa tabar Asibitin, har CCTV nakan hanya ya ringa zuwa ana duba masa ko za'aga inda tabi daga Asibitin amma babu alamar Hajiya

Wata sabuwa kenan
=ث?=?%?=ث?=?%?=ث?=?%?=ث?=?%?=ث?=?%?=ث?=?%?=ث?=?%?

*_ALBISHINKU MATAN AFRICA DA KEWAYE, SHAHARARRA KUMA K'ASAITACIYAR MAI SAIDA KAYAN MATAN NAN WATO DR MAMAN YUSUF LIKITAR MATA SOKOTO TANA FARINCIKIN SANAR DAKU CEWA ZAKU IYA SAMUN KAYANTA ADUK INDA KUKE A FADIN NIGERIA DA NIGER HARMA DA WASU K'ASASHEN BAKI DAYA, KU SANI A DADE ANAYI SAI GASKIYA KUMA MACE MAI GYARA KANTA BATA BORANCI , INA MARABA DA MASU SIYAN DAYA KO SARI_* .http://wa.me/+2347069711327

*_munada zafafan kaya kamar haka ,_*=?G?
*Hadin amarya budurwa ko zawara*

*Hadin uwar gida Mai taken (Maida tsohuwa yarinya)*

*Maijego package (virgin gain)* =???

*Hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar da namiji*

*Sahihin maganin sanyi na Maza Dana Mata Wanda yake fatattakar sanyi cikin Dan lokaci*

*Maganin gyaran nono Wanda zai gyara maki nononki cikin Dan lokaci komai lalacewarsa*

*Maganin hips Wanda zaisa shape dinki ya fita kiyi kyau kema ki shiga jerin Mata masu aji*

*Maganin kiba Wanda zaisa ki ciko kiyi kiba yar dai dai misali kema adinga binki da kallo Idan kin juya Sam rama batayi ba yar uwa*

*Hadin mallaka ba boka ba malam , akwai taimakon da muke bayarwa ga Mai butsarin namiji Wanda cikin ruwan sanyi Zaki dinga juya abunki , haka akwai Hadi na musamman Wanda komai rowar namiji sai kin samu alkhairin a wajanshi,*

*Muna da kalolin gumbuna masu Saka ni'ima sha'awa da dandano*
*Kalolin garrika mash gyara gaban mace da jimawa ajiki*
*Kalolin Zuma masu saukar da ni'ima Nan take da gamsar da maigida*
*Kalolin tsumi Wanda cikin sauki zasu Baki ni'ima da dandano irin wadda akeso*
*Kalolin matsi Wanda suke ciko da gaban mace matse gaban mace da bata Wani irin dadi da dadano*
*Akwai set kala kala Wanda yawansh ya wuce na zayyanasu anan ga Mai bukatar kayana zata iya mun magana Kai tsaye ta hanyar danna wannan blue rubutun* =?I?
*Muna dahuwar zabo ,dahuwar kaza ,dahuwar kifi ,dahuwar zuciya ,dahuwar Yan shila ,dahuwar tsoka Tara ,dahuwar Kwan mallaka, dambun nama ko na kaza Wanda yake saukar da ni'ima da jimawa sosai ajikin mace*

*Idan nace zan rubuta komai da komai to wannan page din ba zai isheni ba ,Amma ga masu sha'awar siyan kayana Zaku iya mun magana Kai tsaye ta wannan number, haka masu sha'awa su dinga ganin kalolin kayana a status sumin magana ta wannan number sai nayi seving numbers dinki ta hakan ne Zaku dinga ganin kalolin kayana idan na daura*
http://wa.me/+2347069711327

*Ina maraba da Mai siyan Daya ko sari Dr maman Yusuf likitar mata sokoto*

*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*

*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*

*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
OR
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*

*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*

*BOOK 3*
*PAGE 9*
Sati guda kenan anata bulayin neman Hajiya Binta daga Nigeria har Paris hankulansu ba'a kwance yake ba dan Jafar harze taho Alhajin yace Aa zuwansa babu abinda ze cannza sudai cigaba da Addu'a kawai da kuma bincike in sha Allah duk inda ta shiga Allah ze bayyanata.

Duk inda ake zaton zataje an duba babu ita, har sauran ?ashen Afirika seda suka bincika Jiragen da sukayi jigila a tsukin ko ta yuwu data rasa me zuwa Najeriya ne tabi ta wata ?asar amma abu shiru ba labari.
Ranar data kwana tara da Sata, Alhaji Audu na falonsa yana waya da wani abokinsa duk akan Sacewar Hajiyar dai mutumin nata sake bashi tabbacin Binra ba zata Sata ba.
"Manta makircin matar nan taka kayi ne amma a sanin da na mata tsaf zata shige wani gurin ta Soye kodan ta jefaku a garari" Abokin Alhaji Audu ya faWa. Alhajin ya nisa yace

"Haka Yakubu ma ya faWa, nima da fari nayi wannan tunanin amma ganin anja kwanaki yasa na fara shakku akan in har shiri ne da yanzu koma ina ta shiga ta fito, ba zata ja lokaci haka ba" hayaniyar daya jiyo tana tashi a tsakar gida yasa ya katse wayar ya le?a, mutanen gidan sunyi da'ira, ga kuma wasu masu jami'ai sanye da unifon Win hukumar immigration se muzurai suje da wata mata sun tisota a gaba, fitowar Alhajin ta zaka ma'aikatan suka matsa, Wanda yake shugaban tawagar masu ma'aikatan ya matsa gurinsa cikin girmamawa ya gaisheshi kafin ya farayi masa bayanin abinda ya kawo su, maganar ba zata yuwu a tsaye ba dan haka Alhaji da mamaki ya kasheshi a tsaye yace su shiga falo, yana tafiya yana kiran Zakariyya a waya.

A falon Alhaji bayan sun zauna officer ya fara koro masa bayani, a ta?aice dai daren jiya jirgi ya sauka cike da mutanen Najeriya da aka maido daga ?asar faransa kodai wanda suka shiga ta Sarauniyar hanya, wanda takaddunsu basu cika ba se kuma mazauna can da suka aikata laifin da hukuncinsa ya kama a maidosu ?asar haihuwarsu to a ciki suka tsinto Binta bayananta kuma a tashar jirgin ruwa aka kamota yanda suke tsammani shigarsu ?asar kenan dubunsu ta cika akayi ram dasu shine fa aka tattaresu zuwa magar?ama kafin aka gama aiwatar da duk abinda ya kamata aka aunosu gida bayan sun iso ne ta sanarwa wani ma'aikaci acan Lagos inda aka watsar dasu cewar ita matar Audu Bechi ce, ?addara ce ta hauta babu kuma yanda batayi dasu acan su saurareta ba suka ?i to daman nemanta akeyi dare da rana cikin bincikenta ake shiyasa sunajin haka suka tattagota sukayo Kano.

Alhaji ya kalli Binta da ko zama dakyau bata iyawa a karkace take tayi wani firkai firkai kamar wadda mayu suka kama hatta gashin kanta yayi buzu buzu ga wani abu kamar mayafi kamar bargo data yafa idan ka kalleta a lokacin tsaf zatace daga turu aka kwantota, haka kawai dariya ta ?wace masa ai kuwa kamar tana jira ta fashe da kuka wiwi kamar yarinya. Alhaji Audu ya gintse dariyar kafin ya shiga yiwa jam'ian godiya ya hau sama ya sakko da brown envelope ya basu har sannan kuma Binta na kukanta.

"Ya kamata akaita Asibiti dan a duba lafiyarta Alhaji" Officer ya sake faWa, Audu yace
"Za'ayi hakan yayanta nake jira suzo tukunna yana rufe baki kuwa sega Zakariyya tareda Yakubu daman suna tare sanda Alhajin ya kirashi. Su suka kwasheta daga nan falon Alhajin bata shiga cikin gida ba auka kaita Asibitin Dr Hassan an dai sanar da kowa Hajiya ta dawo gida akayi ta hamdala dan dukda mugun halinta zancen Sacewarta ya Wagawa kowa hankali, ranar a Asibiti ta wuni se dare aka dawo da ita gida tun safiyar kuma yan zuwa jaje suke jele da masu jajen gaske da yan gulma amma basuga Binta ba, Momy, Hajiya Rabi da Baba Bilki suka shiga bayan an dawo da ita daga Asibitin suka mata sannu da zuwa da kuma ya jiki, Allah ya taimaketa ruwan da aka ?a??ara mata yasa ta Wan marmaro, amma dukda haka kana kallon idonta zaka san Arniyar taji azaba.

Dake bakinta baya shiru washe gari duk wanda yazo seta bashi labarin yanda wata ?awa da tayi Estella tayi mata angiza me kantu ruwa, ita tace mata ta sace passport Winta ta gudu ta koma Nigeria tunda bata son zaman can, to ranar data samu nasarar gudun bayan ya barta a Asibiti ta shiga bua da zata kaita Airport a nan aka yanke mata lalaitar da kuWinta da passport suke ciki seda ta sauka sannan ta gani babu damar tafiya dake tasan gidan Estella seta tafi can, ita ta sake kawo mata shawarar akwai wanda ta sani da suke kawo kaya daga African countries su kuma Wauka saga Turai sukai Afirica harda mutane yake smuggling a jirgin ruwa, tace tunda daman Binta naso ta hikunta Mijinta da Yayanta meze hana ta bisu kawai a jirgin ruwan a ?alla zasuyi wata uku ko fiye da haka kafin su isa gida, mutuniyar babu zurfin tunani ta amince, kwananta biyu a gidan Estella bayan tayiwa mutumin magana akayi sa'a ya kusa gama lodi daman ze tafi, a can port Win su Binta sunje wani jirgi kuma ya iso da kaya amma ashe mutane ne cikin kwantenoni kuma already daman an san da zuwan jirgin dan haka jami'ai na nan a gurin suna fara sauke kaya akayi ram dasu, Azal ta faWawa Hajiya Binta aka haWa da ita dan bata da wata takadda data nuna sahihancin shigarta ?asar shine aka tattarasu aka kaisu prison, bayan abubuwan da suka kamata aka watsosu a Jirgi aka maidosu Najeriya, to se muce Allah ya kiyaye gaba Hajjaju.

*******
Seda cikin Fatima ya shiga wata na uku kafin Ahmad yasan da samuwar sa, Allah ya bata da sau?i babu wani ciwo ko laulayi da takeyi se ?iba kawai haskenta kuma ya ?aru fatarta ta goge ta sake wani kyau na musamman duk wanda ya ganta seya tanka amma babu wanda ya kawo hakan ciki ne sunfi ala?antashi da jindaWi abinda ke mugun ciwa Hajiya Binta tuwo a ?warya kenan bata iya Soye hassadarta akan Fatiman. A yan watanni da auransu sunje Umarah tare daga can suka biya Dubai tafiyar sati uku sukayi duka kafin su komo gida, yanda Ahmad yake rawar jiki da ita, irin suturu da taga tana sakawa ga mota ya siya mata da tafi wadda shi kansa yake hawa tsada, a wata majiyar ma taji ance ya siyi fili zeyiwa Bakaniken ubanta gini su fito daga wannan lokon kuma ance Hajjin bana ma tareda Fatiman da iyayenta zasuje ranar data ji labarin kasa bacci tayi ba'a rufa sati ba sega zancen ciki ya Sullo ranar ko a tsakar gida ta ringa maganganu tana cewa daman ai dole Fatiman tayi saurin yin ciki saboda ta tara yayan da zasuci gado, babu wanda ya kulata dan sunce yanzu uzuri ce ita tsayawa magana da ita ma Sata lokaci ne.

Babu kunya ba tsoron Allah ta kira Fatiyyah tana tambayarta wai me ya hanata yin ciki gashi nan har Fatima zata rigata haihuwa a gida

"Ai bani zaki tambaya ba Hajiya, shi ya kamata ki tuhuma dan dai ni lafiya a shirye kuma nake daya bani zan kaSa" Fatiyyah ta bata amsa se kuma ta hau banbami wai ta mata fitsara bata daddara ba shima Jafar seda ta masa magana akan me matarsa batayi ciki ba
"So kakeyi ya rigaka haihuwa yayansa su girmi naka kana ganin yanda uwarsa ta dage da shige shige yanzu kullum yana gidannan suna ?ua?us da Alhaji koni baya bari naji cikinsu da munafukin yaron yanzu idan matarsa ta fara haifar Namiji shikenan ya fara samun magana shima kafin kace me ze fara wawasar abinda ya samu yana dan?ara musu, to bazan lamunta ba, yanda kuka zama a gaba haka nake so Yayenku da zaku haifa su zama gaba a jerin jikokin gidan nan dan haka maza kusan abinyi matarka tayi ciki ta haifi Namiji su kuma zanyi ta Addu'a Allah yasa cikin ya Sare kowa ya huta".

Toh Addu'ar Hajiya dai bata karSuba haka Fatima da Ahmad da taimakon sauran masoyansu suka raini cikinsu cikin aminci. Jafar da Fatiyyah kuwa seda suka shekara cif kafin da tafiya kafin suka zo Nigeria saboda hutun daya samu, kwanan su biyu da zuwa ranar cikin dare na?uda ta tasarwa Fatima kuma Ahmad bayanan a ranar yaje Lagos da safe da nufin zuwa yamma ze dawo yanayin rashin kyan sararin samaniya tasaka aka soke jirgin dare babu zato kuma sega na?uda irin me gaba Wayan nan ta taso mata dukda a Scanning Winta duka tana da sauran kusan kwanaki goma kafin ta haihu shiyasa ma ya tafi Lagos Win dan yace idan ya rage sati Waya ze dena fita sega haihuwa babu shiri.

Abu ne da bata san yanda yake ba dukda daman kusan tunda cikin ya shiga wata tara take ciwon a tsaitsaye yau baya gobe mara lokacin da ciwon gasken ya fara mata ma bata san shi bane dan suna waya da Ahmad mararta takatsa, dan karta tayar masa da hankali dan daman yanata mitar daya san haka zata faru da beje ba se tace masa bacci takeji sukayi sallama nan fa ciwo ya fara harzu?a yana gaba, tun tana zagayen Waki da ya?inin ze lafa yanda ya saba mata amma babu alama sema ?aruwa da yakeyi, wayar Fatiyyah ta shiga kira bata amsa ba ta mata kira yakai goma sha biyar shiru se kawai ta jefar da wayar a ?asa ta fashe da kuka domin tasan ?arshenta yazo, bata sna har sannan tana ri?e da number Jafar ba sanda taji ranta na barazanar barin jikinta babu shiri ta shiga daddanna lambobin dake manne a ?wa?walwarta ba ta kira, bata sunan kan lambar take ba, taimako take nema saboda Allah a lokacin koda mutuwar ce ta samu me biya mata Kalmar shahada ko Allah ze saka ta dace ta amsa.

A sanda take kiran wayar Fatiyyah ta barta a falo suna Waki suna soyayyar su shiyasa bata gani ba, sanda ta kira wayar Jafar shi kuma yana wanka, Fatiyyah na kwance akan gado wayar tayi ?ara seda ta kalli Agogo shabiyu ta gota kafin ta yun?urata janyo wayar dan taga wanene yake kiransa cikin daren nan, gabanta ya yanke ya faWi sakamon sunan da ta gani yana yawo akan Screen, Afeenah. Tasan wacece mayatacciyar ex Winsa ce data lashe masa zuciya, idan har tanaso suyi hira me tsayi kuma me daWi dashi tofa ta tambayeshi A Win dake jikin stage name Winsa haka ze zauna yana murmushi kamar wawa yana bata labarin soyayyar sa da Afeeyah da yanda ta auri wani bashi ba, idan ta tuna yarinyar tayi aurene kawai take iya danne zuciyarta ta ha?ura har take kuma amfani da abubuwan da yake gaya mata akanta take ribatar zuciyarza dasu kuma tana ganin Alfanun hakan, seda rayuwar auransu ta Wauki sabon babi ne zata sake kunno kai ta ruguza musu?

Wayar daya zare daga hannunta ce ta fargar da ita tunanin sata tafi ta zabura ta tashi tsaye zata wafce wayar jin wani kiran ya sake shigowa, da hannu guda ya tareta ya ri?e wayar sa Wayan hannun yana buWe idonsa sosai dan ya tabbatar da abinda yake gani, Afeeyah ce take kiransa da gaske ko kuma kuskurene? Bazece ga sanda ya amsa wayar har ya sakata a kunnensa ba, sautin muryarta me tafe da kuka da nishi ya fara iso masa kafin ya jiyota tana cewa
"Ka taimakamun, mutuwa zanyi" ai besan sanda ya wancakalar da Fatiyyah dake gumurzun kwace wayarsa tana dannan ashariya da zagin wadda tayi kiran ba ya fice da mugun sauri, Allah yasa da Jallabiyya a jikinsa dan harya shimfida abin sallah zeyi Isha'i da beyi bayan ya fito daga wankan ganin wayarsa a hannunta ta tsura mata ido da alama bincike take masa yasa ya kwace.


*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*

*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*

*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
OR
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*

*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*

*BOOK 3*
*PAGE 10*

Rasa abinda zeyi yayi kawai ya tsaya akanta yana kallon yanda take du?e tana mur?ususu bakinta na ambaton sunayen Allah ba, daman abinda ya fara zuwa kansa rashin lafiya ce bayan daya ga tabbas ita Wince ta kira gashi kuwa ya ga zahiri
"Ka taimaka mun zan mutu" ta sake faWa muryarta na sar?ewa, jikinsa ya shiga Sari yana tsaye kanta ya kasa hasala komi to bema san me zeyi mata ba da kyar ya iya tambayar ta
"Me yake damunki?"
"Haihuwa zanyi ka taimaka ka kaini Asibiti" ta sake faWa cikin fitar hayyaci se yaga kamar tana jijjiga, da sauri ya fice daga Wakin zuwa Wakko key Win mota, harya kusa sauka ?asa ya tuna a yanda ya baro Fatiyyah babu lallai ta fahimceshi dan kulluta yayi ta waje saboda yanda ta biyoshi tana ihu da hargagi se kawai ya juya ya koma inda take.

Da?yar ta iya kwatanta masa inda mu?ullayen motocin gidan yake a Wakin Ahmad, ya Wakko, lalura ce babu yanda ya iya haka ya saSeta a hannu

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login