Showing 432001 words to 435000 words out of 467220 words

Chapter 145 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12122

baccin dake jikinta. Wardrobe Win ta ta buWe side Win dogayen riguna, ta ringa kallonsu kamar me ruwan ido kafin daga ?arshe ta ciro wata royal blue bubu shape. A kan gado ta aje rigar ta wuce toilet, bata jina da yin wanka ba dan haka tayi brush ta sake kuskurewa da mouth wash ta goge fuskarta ta fito. Cikin few minutes ta shirya, batayi wata kwalliya ba kwalli kawai ta saka ta shapa *TENDER CARE BALM* a lips Winta, shine sirrin laushi da pinkish colour Win da kowa ke damunta da tambayar me take shafawa lips Winta. Ba iya lips ba har a fuska take shafawa saboda shiga rana da takeyi yana goge sun burn yana kuma kawar da dark circle da strees yake yanyowa. Gurin *Ummu-Maheer online market* take siyan duk wani *ORIFLAME PRODUCT Winta, kama daga kan body essential set da take amfani dashi wanda shine sirrin glass glow skin Win ta har zuwa Feminine wash da turarukanta hatta da yaranta ta siya musu "Gentle feminine wash wanda yara zasu iya amfani dashi, bata da fargabar wani datti ko infection ya kama matasu domin tana da rigakafi (domin mallakar naki kiyi order akan 07061838488)*.

Umma da Maman Zaliha na zaune har sannan bata tafi ba suna hira ta fito wanda tun kafin ta fito dama ?amshin turarukan da tayi amfani dasu suka kaiwa haninsu ziyara. Maman Zaliha ta shiga koWa irin kyan da tayi, Umma dai ta taSe baki bata ce mata komai ba ta fita. Seda taje bakin ?ofa kuma ta tsaya haushin kanta ya kamata. Ba wani jan aji ba komai kwana uku be bi takanta ba amma daga yi mata daWin baki ta wani kwashi jiki zata fita. Tayi kamar ta juya amma ta kasa, a fili tace
"Nikam na shiga uku, Allah yasa ba asiri mutumin nan ya mun ba" ta fita tana tunzura baki kamar wata yar yarinya.
Shagala yayi da kallonta cikin hasken daya wadaci ko ina a ?ofar gidan harta ido saitin mazunin direban, ya buWe motar ya fito, ya kalli hagu da damansa babu kowa a layin saboda sanyi daya busa be jira komi ba ya jata jikinsa ya rungumeta yana cusa kansa cikin wuyanta. Bugun zuciyarta ya ?aru ta shiga tureshi ya matsa ba tareda ya saki hannunta da yake cikin nata ba tace
"Meye haka? Kai me yasa baka da kunya ne?"
"Really?" Ya faWa yana buWe ido akanta se tayi ?asa da nata tana sakin murmushin data kasa ri?ewa. Yayi kissing bayan hannunta kafin ya jata suka zagaya Wayan side Win ya buWe mata motar, seda ta shiga ta zauna kafin ya koma ya shiga shima ya kunna motar suka fara tafiya. Seda ya hau titi sosai kafin ya kalleta yace
"Ina zamuje ammata?" Ta harareshi ya kama hannunta ya mintsineta a bayan hannu tayi ?ara hararta shima yayi yace
"Ba shikenan bama, badai ni kika harara ba? Am i your mate?".

Narai narai tayi da fuska tana shafa gurin ya kamo hannun zata fizge ya ri?e ta da ?arfin, seda ya rage tafiyar da yakeyi kafin ya ran?wafa ya shiga lasan inda ya mintsinetan, tayi ihu ganin suna neman sauka daga titi dan idonsa baya kan hanya ya saketa yana dariya yace
"Matsoraciya, kin zata I'm lost zan Sarar damu ko?" Bata ce masa komai ba shima ya mayar da hankalinsa kan tu?i, tafiyan was silent har suka isa wani joint, babban gurina da zaka fahimci haka tun daga irin motocin dake aje a wajen gurin ga yammata da samari nata shige da fice. Seda ya saka facemask da dark shades kafin suka fita rabin jikinta a nasa kamar wanda za'a ?wace masa ita suna tafiya yana mita wai ita ya kamata ace ta saka facemask ma gashi nan duk mutane se kallonta sukeyi tace
"To ba dole a kallemu ba ji fa yanda ka kama ka ri?eni kaman wanda zata Sata". Ta gefen cikinta ya gula, seda ta gantsare idonta ya kawo ruwa take. Wato idan batayi da gaske ba ba ?aramar wahala zata sha a hannun Jafar ba, mugune na gaske abin cin zalin mutane baya masa wahala.

A can wani kaSantaccen guri suka shiga, table Waya ne me Wan girma da kujera guda biyu a gurin, wani cool deco akayiwa gurin irin kyau da nutsuwarsa se ya saka mutum bacci. Kamar sarauniya haka ya zaunar da ita kafin ya zauna yana kallonta yana sakin murmushi kamar wawa. Cikin yan mintuna aka cika musu table Win da kayan ciye ciye na yan gayu. Yanda ya ringa mata seda taji kamar ta fasa kuka dan har hawaye seda ya ringa tarar mata a ido ta ringa fakar idonsa tana gogewa, duk wani motsi da zeyi Ahmad yake tuna mata. Kusan duk ?arshe wata se sunyi date night shiyasa kusan duk wani joint da restaurant a Kano ta sanshi haka nan wata rana zece kar tayi girki fita zasuyi suci abinci. Seda suka gama akayi clearing table Win kafin ya Wagata yace ta tashi suyi rawa. Ta ringa dariyar da bata shirya ba, wai rawa kamar a film ko wani roma?????$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$%ntic novel. To ita ina ta iya wata rawa ma ana zaune lafiya? Da taimakonsa suka yi irin rawar turawan nan shiyake leading nata idan kaga yanda sukeyi se ka Wauka wata ?wararriya ce itama, ta kasa rufe baki ganin haya?in soyayya ya fara lulluSe suz she just remembered there wedding dinner.

Ta tuna sanda aka kunna musu haya?in soyayya, he just stood there a lokacin har tausayi Fatiyyah ta bata ita kuwa saboda ta cusa masa takaici suka ringa slow dance ita da Ahmad. Tana can tana tunanin yayi taking nata unaware, wani irin passionate kiss ya shiga yi mata se da yaga suna neman wuce makaWi da rawa kafin ya saketa ya rungume sosai a jikinsa suna sauke numfashi seda suka daidaita, ya juyata ya zamana bayanta ne a ?irjinsa yayi amfani da hannunsa yayi blindfolding Winta, a hankali ya ringa leading nata har suka ?arasa gaban wani kyakykyawan cake da aka ajiye, ya buWe mata ido, ta kalleshi, ta kalli white and gold Cake Win gabanta da aka rubuta
"Cheers to big 30, Cheers to renowned love". She was just speechless, ta juya tayi hugging Winsa tace
"Thank you sweet Jayyyy"
"Anything for my Aafee queen" ya faWa yana kissing saman idonta. Suka yanka cake Win, bayan emotional love moment suka tattara suka wuce gida.

Jinta ta ringayi kamar wadda akama rukiyya ta dawo wata sabuwar, sha Waya saura ya ajiyeta a ?ofar gida ta kasa fita saboda hango Baffa da tayi a zaune da yar radio sa da alama ita yake jira shidai Jay murmushi kawai yayi ya fita ya Waukar mata cake da sauran small chops da aka mata packing ya wuce ya gaida Baffa. Sum sum kamar mara gaskiya ta shiga gida ya kai mata kayan har ?ofar daki, seda ya mata light kiss kafin ya fito ya tsugunna gaban Baffa yana shafa kai yace
"Dama Baffa jibi idan Allah ya kaimu zamu wuce can inda nake aiki sun kirani ne, to tafiyar dai babu shiri amma ba jimawa zamuyi ba". Baffa ya mi?e yace
"Babu matsala, se ayi ?o?ari a gyara inda zata zauna kaga koda kun dawo base tazo nan ba seta wuce Wakin ta kar kuma tun ana abin na hankali ya zarce haka" ya shige ciki ya barshi a tsugunne kunya ta hanashi motsawa.
*ASSALAMU ALAIKUM YAN UWA YAN BAIWA*
*Ya akaji da mining? To ku marmatso kusa domin nazo muku da sabon al'amari da ze wanke muku takaicin mining da mukeyi tayi bamu san inda muka sa gaba ba. Shin yar uwata kina da labarin META FORCE kuwa?*
*META FORCE sabon kasuwanci ne a duniyar crypto, tabbas Meta force decentralised chain ne nasan yan baiwa sun san abinda ake nufi ga wanda kuma be taSa jin kalmar ba yana nufin kasuwancin da idan aka fara shi ba'a taSa iya kullewa ko a gudu da kuWin mutane. Yanzu kun banbance tsakanin platforms na cuta da META FORCE ko?*
*META FORCE kasuwanci ne na duniya baki Waya bawai iya Nigeria ba, kamfani ne da suka zo da tsare tsare suna kuma da coin nasu na kansu wanda cikin jerin manyan coins da ake saka ran zasu tarar da darajar Bitcoin nan da wasu shekaru yar uwa karki bari ayi wannan tafiyar ba tare dake ba idan har kina da hali ki saka hannun jari a tafiyar META FORCE da yardar Allah se kin gode mana. Sirrin tafiyar META FORCE ita ce aiki a team me ?arfi. Da yawa zancen referal da ake ta faWa shi yake saryar muku da guiwa da shiga META FORCE, to bari kiji yar uwa idan har kinyi register cikin Team me karfi tamkar na MAMAN NASREEN zaki dara. Team ne dake Wauke da mutane da suka daWe da wayewa a digital marketing. Bakya bu?atar lallai se kin kawo referals kafin spill over ta tarar dake sedai idan kin so kiyi sharing abin alkhairi daya sameki tareda yan uwa da abokanan arzi?i. Ga yanda tsarin yake*

*META FORCE*

*A yanzu babu wani business dayake bada kudade a duniya yanzu irin crypto currency, akwai Project dayawa acikin META FORCE wanda akayi lunching da wadanda ba ayiba amma za ayi nan bada jimawa ba. Guda uku da aka rigada akayi lunching sune*
*TACTILE*
*Uniteverse*
*Royalty Nft*
*1 Tactile : matakin farko kenan dole idan zaki shiga meta force sai ka arayin registration a tactile sannan zakasamu damar shiga kayi joning sauran programs din. Tactile yanada levels guda 12 kowane level da kudinshi*
*Level 1 5 dollars*
*Level 2 10 dollars*
*Level 3 20 dollars*
*Level 4 40 dollars*
*Level 5 80 dolllars*

*Spillover*da*over flow*
Sune kuWin da kamfani yake biya na aikin da team sukayi, hajiya kina zaune ko baki kawo kowa ba spill over zata tarar dake idan har TEAM Winki is active ma'ana suna aiki sosai kamar dai team Win MAMAN NASREEN, abun kuma yana ?ara armashi idan ya zama kema kin kawo wani yayi register a ?asan ki amma fa ba dole bane, kowa ya sani dai ko wanne kasuwanci yana ci gaba ne daga yawan traffic da yake akansa dan haka yawan jama'ar team Win ku yawan yanda kamfani zatayi appreciating naku ta ringa watsa muku ruwan spill over kamar a August.
*Uniteverse*
idan kashiga uniteverse munada tier 1 to 9
*Tier 1 50$*
*Tier 2 100$*
*Tier 3 200$*
*Tier 4 400$*
*Tier 5 800$*
*Tier 6 1600$*
*Tier 7 3200$*
*Tier 8 6400$*
*Tier 9 12800$*

*Royalty* NFT

*level 0-Zero NFT*
*level 1-Activator*
*level 2-Supervisor*
*level 3-Manager*
*level 4-Pro-manager*
*level 5-Pacesetter*
*level 6-Ambassador*
*level 7-Millionaire s club member*
*Masu NFT ana biyansu albashi duk wata wani lokacin ma sau 2 a wata kuma salary dinka yadanganta da level Win da kake*
*Nasan yan baiwa sun san me ake nufi da NFT kati me daraja kenan wanda shi kaWai idan kika siyar ze kawo miki kuWaWe da se kinyi kukan farin ciki ga wadda ta shirya bin jirgin tsira jirgin Alkhairi ta tuntuSe mu kai tsaye akan 09046470308*
*META FORCE tafiyar da babu nadama da yardar Allah*

*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*

*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*

*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
OR
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*

*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*

*BOOK 3*
*PAGE 44*

Kanta cike da bacci ta shiga wanka dalilin kiranta da yayi akan yana hanya zezo ya Wauke ta, tana wanka tana mitar sammakonsa jirgin ?arfe tara zasu bi zuwa Lagos amma ace bakwai har ya fito se kace su zasu buWe airport Win. Tana haWa hanya da?yar ta samu ta shirya komai bata shafa ba saboda azababben baccin dake idonta. Tun da Umma ta samu labarin tafiyarsu a bakin Baffa cikin daren ta tasata gaba seta haWa kayanta, a cewarta ko tsinke bataza bari ba ta haWe komai tsaf yanda idan aka tashi Wauka za'ayi akai mata koma inane dan ba zata dawo mata gida ba daga duk inda zasuje ta wuce Wakin ta. Har kuka tayi yinin Asabar saboda yanda Umman ta ringa mata bata barta ta zauna ba seda ta tabbatar ta haWe duk abinda zatayi amfani dashi a akwatuna wanda se Asubar yau Win ta kammala wanda zata iya tunda abin yazo mata babu shiri, abubuwan ta da yawa kawai barinsu tayi tace Umman ta bayar tunda ba zata ajiye mata ba tun a jiyan kuwa Umman ta fara rabar da kayan duk wanda ya shiga gidan kuma seta gaya masa Mijinta zata bi kamar wadda ta aikata wani laifi.

Tana kwance kan kujera a falo ta jiyo suna gaisawa da Umma a tsakar gida, Nayla ta shiga da gudu tace mata tazo inji Dady, jiya ya Wauko su daga gidan Maimuna akan wai suyi sallama se kace wadda idan ta tafi ba zata dawo ba. Ta fita ta tarar dashi a tsaye da Ahmad a hannunsa, kallon da ya mata yasa ta sauke kanta ?asa a sanyaye ta gaishe shi dalilin harar da Umma ta zabga mata tana jinsa yana cewa zasuyi letti fa ya juya ya fita yaran suka bishi ita kuma ta koma ta Wakko ?aramar akwatin data zuba iya abubuwan bu?atar ta na dole da native kaya kala biyar atamfa uku lace biyu da matching veil kamar yanda ya faWa mata ko takalma da hand bag banda wadda zata ri?e yanzun bata Wauka ba ta fita tana yiwa Umma sallama tana sunne kai kamar mara gaskiya. Seda suka fara mayar da yaran gidan Maimuna kafin taga ya Wauki hanyar gidansu a maimakon airport da tayi tunani, dukda yanda zuciyarta take lugude amma tayi shiru bata ce masa komai ba. Maganganun da sukayi da Umma daren jiya ta tuna irin nasihohin da ta mata ta tunatar da ita yanzun wata sabuwar rayuwa zata shiga wacce tasha banban da ta baya da tayi.

Tasan a yanzu babu yanda zatayi ta gujewa hajiya domin tana matsayin surukarta ne, idan da tana barin sabgarta saboda gudun matsala yanzu babu yanda ta iya tunda har taji ta gani a hakan tana son Wanta to fa tilas ta Waura Wamarar ha?uri da duk wani abu da zata fuskanta daga gurinta kuma dole ta taya Jafar yi mata biyayya ko dan ya wanye lafiya da ita tunda dai mahaifinsa ce bashi da ta biyunta duk mugun halinta haka nan zasu lallaSa har Allah ya rabasu.

A waje yayi parking ya fita daga motar bayan daya kira layin Hajiya. Kanta na jingine jikin kujera ya ?wan?wasa mata glass, ta sauke ya mata murmushi dukda haka ta hangi damuwa a fuskarsa kafin yace
"Zamu shiga ki gaisar da hajiya ko na tafi ni kaWai?" Se taji maganar wani iri, kamar ya zataje ko ba zataje ba? Kai tsaye idan da yaso su shiga taren ai ba ze bata zaSi ba hakan yasa kawai ta mayar masa da murmushin itama kafin tace
"Kaje kawai, kaga ai baka kawoni gidan officially ba"
"Oh really?" Ya faWa tana yana jan hancinta bata ce masa komai ba ta sakeyin murmushi kawai, yayi pecking goshinta kafin ya mi?a mata wayarsa yace yana zuwa. Binsa tayi da kallo harya shige cikin gidan a ranta taji daWi da bata shigan ba saboda na farko bata shiryawa haWuwa da hajiya ba na biyu kuma bata san inda zata kai kunyar Momy. Ko a waya da?yar take iya magana da ita tunda abin nan ya faru balle kuma su haWu ido da ido ba zata iya ba nan kusa gaskiya.

Wayarsa dake hannunta ce ta shiga ringing, ta Waga ta Waga jikinta ta duba 'Wife' ta gani take wani abu da bata san menene ba ya taso ya tokare mata ma?oshi, ta ringa kallon wayar harta katse wani kiran ya sake shigowa. Silenting tayi zuciyarta na bugawa da ?arfi da karfi, seda Fatiyyah tayi kira biyar kafin ta amsa cikin fushin da bata san dalilinsa ba, kafin ta kai ga magana daga can Sangaren Fatiyyan ta fashe da kukan daya fi kama dana kissa tana cewa
"Amma Jay kace ka ha?ura fa, harfa al?awari kayi mun yau zaka zo amma ina ta asuba daga cewa zaka kirani back har yanzu shiru na kira kuma ka?i ka amsa".
Ba tareda tace komai ba ta katse kiran, ta goge call history Win sannan ta saka wayar a flight mood.
Har wani Waci Waci ta ringaji a bakinta, numfashinta ya ringa sama sama yana tsaya mata a ?irji, dukda sanyin Ac daya cika motar seda ta sauke glass iska ta ringa shigowa gaba Waya ta rasa me yake damunta, tana nan zaune bata san ma ya fito ba seda ya ri?e hannunta kafin ta ta juya ta kalleshi. Ya lakace mata hanci yace
"Duk missing Wina ne yasa kika zama absentminded?"

Ta sauke ajiyar zuciya me ?arfi kafin ta zame hannunta daga nasa ta mayar da kai gefe ba tareda tace komai ba. Jay ya tsaya yana kallonta as if trying to figure out something kafin ya tada motar shima ba tareda ya sake ce mata komai ba har suka isa Airport Win, seda yayi parking motar sannan ya kalleta yace
"Change of plans. Abuja zamu tafi yanzu i have an important urgent meeting to attend, so we will take night flight to Lagos in sha Allah". Wani ?ululu daya fi na Wazu ya taso ya tsaya mata, ta ?ura masa ido shi kam bema san me takeyi ba ya kashe mota ya fita, seda ya sake mata magana kafin tayi ?arfin halin fita daga motar zuciyarta na azazzalarta akan tayi masa magana wata kuma na shawartarta akan ta jira taga gudun ruwansa. Duk a tunaninsa hakin nata ne na mislilanci ya motsa dan haka ko da suka shiga jirgi ya jata jikinsa ta ?wace ne sake ce mata komai ba har suka sauka. Kusada airport Win ya musu lodging hotel, yanda ta tsume haka shima ya fiske kawai ya rabu da ita seda yayi musu order breakfast yaci ya ?oshi dan ko kallon abincin batayi ba tayi kwanciyar ta yana gamawa yace mata zeje cikin gari ya dawo.

Bata motsa ba, ya zagaya inda fuskata take suna haWa ido hawayen da ta kasa ri?ewa suka shiga sakko mata, ya hau kan gadon ya kamota jikinsa ta fizge da ?arfi ta sauka ta shige toilet duk se ya zama confused, to

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login