Showing 438001 words to 441000 words out of 467220 words

Chapter 147 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12147

abin gorin da ban aikata ba".

"Allah baya zalunci Audu ka kwantar da hankalinka in sha Allahu babu abinda ze faru se alkhairi, abinda ya faru kuma ina fatan ya zame maka izina a gaba su yaya da Allah ya bamu ababen kiwo ne akwai ranar da duk za'a tsayar damu a tambayemu akansu. Babu wani Wa da yakeyin girman da ze wuce iyayensa su saka masa ido ko su tuhumeshi akan abinda yakeyi na rashin kyautawa. Ba sau Waya ba ba sau biyu na haska maka amma ka kawar da kai da ace tun sannan ka Wauki matakin daya dace ?ila da ba'azo wannan gaSar ba, amma babu komai, ubangiji yana bayan me gaskiya" Al?ali ya faWa cikin sanyin jiki. Yanda ACG yayo gayyar ma'aikata ya ?ara sanyaya masa jiki. Tsoro yakeyi kar ya zamana kayan sun zarce iya abinda su suke zato a ciki.

Hajiya dai tunda matan nan biyu suka sakata a tsakiya ga Hussaini shima ko numfashi me kyau ta gagara ja, yau ta tsinewa kafiya da taurin kanta dan shine yake shirin jefata a masifar da bata san hawa ba bata san sauka ba. Da ace tunda suka kirata falon aka fara magana cikin lumana ta rantse musu bata san inda Naziru yake ba ?ila itama ta shiga sahun masu cigiyarsa amma yanzu se yanda Allah yayi da ita. Zuciyarta tayi tsalle jin wayar mutumin tayi ?ara ya amsa kafin ya mi?e tsaye yana kallon Alhaji yace
"Bayan wannan ?ofar kuna da wata ne irin ta sirri haka?" Alhaji be iya cewa komai ba se Al?ali ne ya bashi amsa cewar akwai. Hussani ya fita ya kira Issa, a hannunsa mu?ullin kofar da take ta can bayan gidan yake ba kowa yasan da ita ba in ba wanda yasan gidan ciki da bai ba kuma ta kofar Naziru ya saci mu?ulli har aka shigo masa da kayan babu wanda ya sani. Al?ali ya bayar da order ba shiga babu fita a cikin gidan haka ma'aikata mata yace duk su wuce Wakunan su yasan zasuyi zargin wani abu amma hakan yafi sau?i akan ace sunga koma menene ake shirin tonowa a cikin gidan.

Baba Bilki ta saki kwanon tangaran da Hajiya Rabi ta zuba dambun nama za'a kaiwa amarya, jikinta ya Wauki rawa kamar mazari ta kasa gaba ta kasa baya kawai ta fashe da kuka a inda take ta shiga ?walawa matan gidan kira tana su fito yan fashi da farar safiya duk su ukun suka fito ita Momy ma da tayi arba da jami'ai masu bindiga zama tayi a ?asa saboda jiri daya kawo mata ziyara, ganin Alhajin harda Al?ali ya Wan samar musu da yar nutsuwa se kuma ga hajiya an tasota a gaba kamar yar fashi tana kuka, Wakin hajiyar suka nufa tareda wasu jami'an wasu kuma suka yiwa tsakar gidan ?awanya suna muzurai. Idan kaga yanda Matan Alhaji Audu kowacce ta ?ame a tsaye seka Wauka mutuwa ce take shawagi a cikin gidan. Hussani ya karSi mu?ulli a hannun hajiya dake rusa kuka tana faWi ita wlh babu ruwanta.
"Ajiya kawai ya kawo mun kuma kuWi ne na abokanan kasuwancinsa amma ni ko sisi babu tawa a cikin kuWin" babu wanda ya saurareta suka bude Wakin.

Buhunhuna da jakunkuna tsubi tsubi sababbi da tsofaffi ga ubannin standing AC da suke ta aiki tamkar a mutuware ko ina yayi sanyi. Tsabar ?arfin halin hakiya ta shiga nuna musu kayan Nazirun tana cewa
"WaWancan na gefe nawa ne ai kaima Alhaji kasan dasu kar a taSa mun gadai masa nan sababbin jakunkuna da buhu su kaWai ya kawo gidan nan".
BuWe kayan suka farayi tuni jikin hajiya ya Wauki rawa kamar wadda aka jonawa shocking, jakunkuna uku aka farke kowacce samanta ne shafe da kuWi kasa kuma wasu ledoji wasu ?walayen da a iya yawon duniyarta ba zata ce na menene ba, a tsiyace ta fizge hannunta daga na matar data ri?e ta sanda aka farke wata jaka ?arar ?arafuna ta cika Wakin ta kalli ?asa taga bullets na gaske ba wai na wasa ba, ta kalli gefe da gefen ta duk mamakin abinda suka gani yasa hankalinsu yayi kan kayan aiko ta arta da gudu sedai ?afarta tayi mata cikas ta faWi, ta fasa ihun azabar zafin daya ziyarceta, ko ba'a faWa mata ba kuma tasan karyewa tayi ko gocewar ?ashi a ?afarta me lafiya.

Alhaji Audu ya sulale a jikin bango ya zauna, duk sanyin dake Wakin haka ya ringa fifita da hularsa. Bullets a cikin gidansa ya tabbatar za'a samu bindiga ma kenan harda gurneti. Cikin karyayyen sautin tamkar na me shirin fashewa da kuka ya kalli hajiya dake ihu babu tausayi kuma matar nan ta buga mata ankwa a hannu daya ta sa?ale a jikin ?ofa yace
"Bazance miki komai ba Binta na barki da Allah amma wlh bazan sake kwana da sunan ina aurenki ba. Na ?arasa miki igiyarki Waya ku yiwa girman Allah ku kwashe su ita da kayanta ku tafi na bar muku ita" ya ?arasa jikinsa yana makyarkyata.

Hajiya na kuka tamkar ranta ze fita ta ma gagara cewa komai haka nan da azabar da ?afar ta take mata suka fita da ita matan gidan suka sake tsurewa, yanda aka ringa fita da kwalaye da buhunhuna ya tabbatar musu ba laf????%%%%%%% %
% % %
%%%%%%%%%%%%%%%%%%% %!%"%#%$%%%&%'%(%)%*%+%,%-%.%/%0%1%2%3%4%5%6%7%8%9%:%;%<%=%>%?%@%A%B%C%D%E%F%G%H%I%J%K%L%M%N%O%P%Q%R%S%T%U%V%W%X%Y%Z%[%\%]%^%_%`%a%b%c%d%e%f%g%h%i%j%k%l%m%n%o%p%q%r%s%t%u%v%w%x%y%z%{%|%}%~%%?%iya ba ?warai. Seda aka kwashe komai har kuWin hajiyar da tace karsu taSa mata, ACG ya kalli Alhaji dake zaune abin tausayi yace
"Kayi ha?uri Alhaji babu yanda muka iya. Ya kamata ace muje tafi tare saboda akwai saka hannun da zamu bu?ata naka toh amma naga kamar baka yananin da za'a iya hakan. Please don't let anything stress you, all shall be well by God grace".
Alhaji ya yun?ura da?yar ya mi?e yana cewa
"Muje kawai koma menene ayi a tabbatar da babu hannuna cikin wannan abun" Al?ali ya ce
"Anya kuwa? Likitanka ya kamata ka fara kira yanzu ko kuma mu wuce asibiti, kalli fa yanda jikinka yake rawa" ya girgiza masa kai yana cewa
"Ba abinda ze bani lafiya yanzun irin na samu tabbacin babu abinda ze fito da sunana cikin wannan abun, ba zan taSa nutsuwa ba har se anyi komai a rubuce" ya nufu ?ofa jiri ya kwashe shi ?iris ya rage yakai ?asa ma'aikata suka rikeshi. A nan falon hajiya suka kwantar dashi kan kujera, Al?ali yace Hussani ya tafi ya kawo mota ba?in kofar shigowa cikin gidan. Yanda numfashin Alhajin yake masa sama sama yasa ko gardama beyi ba har aka sakashi a mota suka wuce asibiti.

Acan Sangaren su Hajiya bayan sun isa seda suka samar mata da duk taimakon daya kamata, babu tausayi wani mutum ya kama ?afar ya murWe har seda ?ashin yayi ?ara ai kuwa mutuwa ce kaWai batayi ba dan suman wucin gadi tayi. Ta ringa zare idanu bayan ta farfaWo tana kallon mutanen da suke gurin. Masu laifi da aka kamo mata da maza kowa da tsubin kayansa a gabansa ita nata dai bata san inda akayi dasu ba ta ringa makyarkyata a tsugunne, bata taSa nadamar rayuwa ba irin ta yau. Tana zaman zamanta son zuciya ya janyo mata bala'i me yasa ta yarda Naziru ya kawo mata kaya ba tareda ta tabbatar da abinda yake ciki ba? Ta tuna yanda Yakubu ya ringa mata magana akan tasa ya kwashe kayansa har Zakariyya da yake se a hankali yanzu ya mata hannunka me sanda haka Faisal amma ta musu wankin babban bargo har tana cewa ba?in ciki suke masa idan be Soye dukiyar sa a Wakin uwarsa ba ina ze kaita ta tsira? KwaWayi da son zuciya ya kaita ya baro yanzu gashi ya gudu ya barta a ciki ta sani kuma sedai suyi kilishinta amma Naziru baze dawo dan ya fanshe ta ba.

Ta share hawaye tana tuna sallamar su da Jafar jiya yanda ya zauna a gabanta yana hawaye akan ta amince masa ya tafi da Fatima, shi kaWai ne yake mata kallon uwa a cikinsu, shi kaWai ne yake neman izininta idan zeyi abu haka nan idan ta hanashi ta zauna amma a duk cikinsu shi ta fi yiwa rashin adalci. Shi take garawa yanda taga dama kuma be taSa ?alubalantarta ba ko iyaka Jafar ya isa abinda zata kalla ta godewa Ahmad a duniyar nan domin duk abinda Jafar ya zama shine sila. Da ace ta saurari Jafar ?ila da komai be zama haka ba, yanzun ta sani shi kaWai ne me iya fiddota daga nan gurin idan har hakan zata yuwu gashi yanzu baya nan. Wata mata da babu rahama a fuskarta taso ta kamata suka wuce wani Waki, babu laifi gurin nada kyau da gado a ciki harda Ac suna shiga ta saketa tana hararta tace
"Nan zaki zauna har se yaronki ya fito sannan" ta wuce ta barta. Nan ta zauna a ?asa ta ringa kuka abin tausayi. Tana Wakin ta na rufin asiri Naziru ya ja mata, yar igiyar auren da ta rage ya tsinkr sannan an kawota kurkuku yanzu idan be fito ba kenan nufinsu a shadikwatar yan ?waya zata ?arashe rayuwar ta kenan?

*ASSALAMU ALAIKUM YAN UWA YAN BAIWA*
*Ya akaji da mining? To ku marmatso kusa domin nazo muku da sabon al'amari da ze wanke muku takaicin mining da mukeyi tayi bamu san inda muka sa gaba ba. Shin yar uwata kina da labarin META FORCE kuwa?*
*META FORCE sabon kasuwanci ne a duniyar crypto, tabbas Meta force decentralised chain ne nasan yan baiwa sun san abinda ake nufi ga wanda kuma be taSa jin kalmar ba yana nufin kasuwancin da idan aka fara shi ba'a taSa iya kullewa ko a gudu da kuWin mutane. Yanzu kun banbance tsakanin platforms na cuta da META FORCE ko?*
*META FORCE kasuwanci ne na duniya baki Waya bawai iya Nigeria ba, kamfani ne da suka zo da tsare tsare suna kuma da coin nasu na kansu wanda cikin jerin manyan coins da ake saka ran zasu tarar da darajar Bitcoin nan da wasu shekaru yar uwa karki bari ayi wannan tafiyar ba tare dake ba idan har kina da hali ki saka hannun jari a tafiyar META FORCE da yardar Allah se kin gode mana. Sirrin tafiyar META FORCE ita ce aiki a team me ?arfi. Da yawa zancen referal da ake ta faWa shi yake saryar muku da guiwa da shiga META FORCE, to bari kiji yar uwa idan har kinyi register cikin Team me karfi tamkar na MAMAN NASREEN zaki dara. Team ne dake Wauke da mutane da suka daWe da wayewa a digital marketing. Bakya bu?atar lallai se kin kawo referals kafin spill over ta tarar dake sedai idan kin so kiyi sharing abin alkhairi daya sameki tareda yan uwa da abokanan arzi?i. Ga yanda tsarin yake*

*META FORCE*

*A yanzu babu wani business dayake bada kudade a duniya yanzu irin crypto currency, akwai Project dayawa acikin META FORCE wanda akayi lunching da wadanda ba ayiba amma za ayi nan bada jimawa ba. Guda uku da aka rigada akayi lunching sune*
*TACTILE*
*Uniteverse*
*Royalty Nft*
*1 Tactile : matakin farko kenan dole idan zaki shiga meta force sai ka arayin registration a tactile sannan zakasamu damar shiga kayi joning sauran programs din. Tactile yanada levels guda 12 kowane level da kudinshi*
*Level 1 5 dollars*
*Level 2 10 dollars*
*Level 3 20 dollars*
*Level 4 40 dollars*
*Level 5 80 dolllars*

*Spillover*da*over flow*
Sune kuWin da kamfani yake biya na aikin da team sukayi, hajiya kina zaune ko baki kawo kowa ba spill over zata tarar dake idan har TEAM Winki is active ma'ana suna aiki sosai kamar dai team Win MAMAN NASREEN, abun kuma yana ?ara armashi idan ya zama kema kin kawo wani yayi register a ?asan ki amma fa ba dole bane, kowa ya sani dai ko wanne kasuwanci yana ci gaba ne daga yawan traffic da yake akansa dan haka yawan jama'ar team Win ku yawan yanda kamfani zatayi appreciating naku ta ringa watsa muku ruwan spill over kamar a August.
*Uniteverse*
idan kashiga uniteverse munada tier 1 to 9
*Tier 1 50$*
*Tier 2 100$*
*Tier 3 200$*
*Tier 4 400$*
*Tier 5 800$*
*Tier 6 1600$*
*Tier 7 3200$*
*Tier 8 6400$*
*Tier 9 12800$*

*Royalty* NFT

*level 0-Zero NFT*
*level 1-Activator*
*level 2-Supervisor*
*level 3-Manager*
*level 4-Pro-manager*
*level 5-Pacesetter*
*level 6-Ambassador*
*level 7-Millionaire s club member*
*Masu NFT ana biyansu albashi duk wata wani lokacin ma sau 2 a wata kuma salary dinka yadanganta da level Win da kake*
*Nasan yan baiwa sun san me ake nufi da NFT kati me daraja kenan wanda shi kaWai idan kika siyar ze kawo miki kuWaWe da se kinyi kukan farin ciki ga wadda ta shirya bin jirgin tsira jirgin Alkhairi ta tuntuSe mu kai tsaye akan 09046470308*
*META FORCE tafiyar da babu nadama da yardar Allah*

*ASSALAMU ALAIKUM YAN UWA YAN BAIWA*
*Ya akaji da mining? To ku marmatso kusa domin nazo muku da sabon al'amari da ze wanke muku takaicin mining da mukeyi tayi bamu san inda muka sa gaba ba. Shin yar uwata kina da labarin META FORCE kuwa?*
*META FORCE sabon kasuwanci ne a duniyar crypto, tabbas Meta force decentralised chain ne nasan yan baiwa sun san abinda ake nufi ga wanda kuma be taSa jin kalmar ba yana nufin kasuwancin da idan aka fara shi ba'a taSa iya kullewa ko a gudu da kuWin mutane. Yanzu kun banbance tsakanin platforms na cuta da META FORCE ko?*
*META FORCE kasuwanci ne na duniya baki Waya bawai iya Nigeria ba, kamfani ne da suka zo da tsare tsare suna kuma da coin nasu na kansu wanda cikin jerin manyan coins da ake saka ran zasu tarar da darajar Bitcoin nan da wasu shekaru yar uwa karki bari ayi wannan tafiyar ba tare dake ba idan har kina da hali ki saka hannun jari a tafiyar META FORCE da yardar Allah se kin gode mana. Sirrin tafiyar META FORCE ita ce aiki a team me ?arfi. Da yawa zancen referal da ake ta faWa shi yake saryar muku da guiwa da shiga META FORCE, to bari kiji yar uwa idan har kinyi register cikin Team me karfi tamkar na MAMAN NASREEN zaki dara. Team ne dake Wauke da mutane da suka daWe da wayewa a digital marketing. Bakya bu?atar lallai se kin kawo referals kafin spill over ta tarar dake sedai idan kin so kiyi sharing abin alkhairi daya sameki tareda yan uwa da abokanan arzi?i. Ga yanda tsarin yake*

*META FORCE*

*A yanzu babu wani business dayake bada kudade a duniya yanzu irin crypto currency, akwai Project dayawa acikin META FORCE wanda akayi lunching da wadanda ba ayiba amma za ayi nan bada jimawa ba. Guda uku da aka rigada akayi lunching sune*
*TACTILE*
*Uniteverse*
*Royalty Nft*
*1 Tactile : matakin farko kenan dole idan zaki shiga meta force sai ka arayin registration a tactile sannan zakasamu damar shiga kayi joning sauran programs din. Tactile yanada levels guda 12 kowane level da kudinshi*
*Level 1 5 dollars*
*Level 2 10 dollars*
*Level 3 20 dollars*
*Level 4 40 dollars*
*Level 5 80 dolllars*

*Spillover*da*over flow*
*Sune kuWin da kamfani yake biya na aikin da team sukayi, hajiya kina zaune ko baki kawo kowa ba spill over zata tarar dake idan har TEAM Winki is active ma'ana suna aiki sosai kamar dai team Win MAMAN NASREEN, abun kuma yana ?ara armashi idan ya zama kema kin kawo wani yayi register a ?asan ki amma fa ba dole bane, kowa ya sani dai ko wanne kasuwanci yana ci gaba ne daga yawan traffic da yake akansa dan haka yawan jama'ar team Win ku yawan yanda kamfani zatayi appreciating naku ta ringa watsa muku ruwan spill over kamar a August*.
*Uniteverse*
*Idan kashiga uniteverse munada tier 1 to 9*
*Tier 1 50$*
*Tier 2 100$*
*Tier 3 200$*
*Tier 4 400$*
*Tier 5 800$*
*Tier 6 1600$*
*Tier 7 3200$*
*Tier 8 6400$*
*Tier 9 12800$*

*Royalty* NFT

*level 0-Zero NFT*
*level 1-Activator*
*level 2-Supervisor*
*level 3-Manager*
*level 4-Pro-manager*
*level 5-Pacesetter*
*level 6-Ambassador*
*level 7-Millionaire s club member*
*Masu NFT ana biyansu albashi duk wata wani lokacin ma sau 2 a wata kuma salary dinka yadanganta da level Win da kake*
*Nasan yan baiwa sun san me ake nufi da NFT kati me daraja kenan wanda shi kaWai idan kika siyar ze kawo miki kuWaWe da se kinyi kukan farin ciki ga wadda ta shirya bin jirgin tsira jirgin Alkhairi ta tuntuSe mu kai tsaye akan 09046470308*
*META FORCE tafiyar da babu nadama da yardar Allah*

*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*

*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*

*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
OR
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*

*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*

*BOOK 3*
*PAGE 45*
Rayuwa tayi daWi tsakanin sababbin ma'aurata kuma tsofaffin masoya. Da tsinke suke tsikarar soyayyarsu, tunda suka ?arasa zamowa abu guda a washe garin da suka sauka Bahamas shikenan soyayya ta sake canza salo. Tamkar zasu haWiye kansu ko su haWe su koma abu guda amma fa duk da irin wannan zazzafar soyayyar cikin sati Waya da sukayi a garin sunyi faWa ya kai sau ashirin. A Wan ta?in ta fahimci Jay bashida ha?uri, ?aramin abu ke hasalashi. Gashi idan yayi fushi baze sakko ba har seta ringa lelensa tana bashi ha?uri sannan a samu zaman lafiya dukda da yawan dalilin faWan shine sila kule kulen matan da yakeyi da sunan fans ne yake Sata mata rai idan kuma tayi magana laifi ya juye kanta ya fitittike yace tana masa wani gani gani ko tana zarginsa da shashanci kenan idan ba haka ba ai tasan shi public figure ne kuma ko be kula mutane ba ai su zasu kulashi.

Har bata so yace zasu fita dan kafin su dawo se sunyi faWa tafi gwammacewa su zauna a Waki suyita soyayyar su yana tattalin ta yana gaya mata maganganun da suke saka ta manta kanta. Ranar da suka kwana bakwan da daddare ya jata sukaje wani club akwai friends Winsa da sukazo sunyi zasu haWu a gurin, ranar taga jalala, ita dai duk bayanin daya mata na ba wani abu yake zuwa yi ba just to while away ne with friends bata gamsu ba. Haka nan sukaje daga ?arshe dai ta dawo lounge da kuka wiwi ta baroshi a gurin. Quite right babu abinda yayi, baya shan komai kuma baya harkar mata duk ta gamsu da wannan amma yanda su matan sukeyi kamar zasu cinye shi Wanye dukda gabatar da ita da yayi a matsayin matarsa

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login