Showing 384001 words to 387000 words out of 467220 words

Chapter 129 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12123

idan da wani abu me muhimmanci bayan wannan ka iya zuwa gida ka same ni" daga nan ya katse wayarsa.

Yafi minti goma cikin motar yana tunanin ina ya kamata yaje? Can gidansu ko ina? Daga ?arshe ya yanke shawara zuwa gidan gurin Alhaji dan yana da bu?atar sanin da amincewar Hajiya ko kuwa dai Alhajin ne ya zartar da hukuncin sa dan idan har bata sani ba be san ta ina ze fara ba idan maganar ta isa kunnuwanta. Har ya kusa gidan ya sake kiran Al?ali,
"Dan Allah kawai tambaya zanyi kaidawa kukaje kai kuWin?" Ya faWa kamar wani abin tausayi kafin Baba Al?ali yace wani abu. A ta?aice ya lissafa masa su, zuciyarsa ta ringa bugawa da sauri jin harda Alhaji Zakariyya akaje, magana ta rigada ta isa kunnen Hajiya kenan yanzu shi yaya zeyi?

Daya isa gidan a waje ya ajiye motarsa kamar wani ba?o be ko tsaya gaisawa da kowa ba ya shige falon Alhaji a ?asa ya tarar da Hajiya Rabi cikin shiri da alama fita zatayi suka gaisa tace masa Alhajin yana sama ta fita shi kuma ya hau saman har wani sanyi ne yake ratsa masa jiki ga zuciyarsa da take bugawa fat fat kamar zata hudo ?irjinsa ta fito. Alhaji na zaune kan kujera yana waya da ko ba'a gaya amsa ba yasan Hajiya Zubaida ce, a ransa yace "ashe duk yawan wayar da yakeyi a kwanakin nan da ita ne" ya zauna kan carpet kansa a ?asa Alhajin ko be koyi alamar ya ganshi ba yaci gaba da wayarsa yana lalalowa masoyiyarsa kalamai samfuri samfuri da suka saka Jay buWe baki, hanci harda ido yana kallonsa tsabar mamaki.

Ba ?arasa suma ba seda yaji Alhajin yana kiran I lobiyu ya ?ara mata da kiss ta cikin wayar ai se yaji kamar yayi tsuntsuwa ya fice ta wundon Wakin, Alhaji Audu kuwa kamar bashi ya gama waya yana murmushi ba ya tamke fuska yana hararsa yace
"Kai baka iya sallama bane?"
Kai a ?asa Jay yace
"Nayi, ina ga baka ji bane ba". Kara tamke fuska Alhajin yayi yana muzurai yace
"Toh, ya akayi?" A ta?aice ya gaisheshi kafin yace

"Dama Baba Al?ali ya kirani ya gaya mun sunje can gidan, amma Alhaji ai ba'a gaya mun yau za'aje ba"
"Oh kenan se an gaya maka saboda kai ka haife mu bamu muka haifeka ba ko me?" Alhajin ya faWa yana tsareshi da ido.
"Ba haka nake nufi ba, kawai dai naga na rigada nace ni na ha?ura da auran in dai ba Hajiya ta yarda ba to kuma ban sani ba ko kunyi magana da ita taceta amince kawai se naji an...."

"Dakata Jafar" Alhaji ya daka masa tsawa cikin Sacin rai ya cigaba da cewa
"Umarni nake baka a matsayina na ubanka daka auri tsohuwar matar Ahmad ka kuma ri?e masa yayansa. Ba abinda ya dameni da rayuwarku ta baya, ka taSa sonta ko yanzu ka dena son ta duk ba damuwata bace ba a yanzu umarni na baka ba wai zaSi ba, zan gani idan har na isa da kai kenan. Bintar banza Bintar wofi, wacece wata Bin????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? !ta da har sena nemi amincewarta sannan zan yanke hukunci akan Wan dana haifa? Karka kuskura ka kaini bango, har waWanda suka fika taurin kai a gidan nan ina kafa musu doka kuma subi se kai ?aramin alhaki ne zan ringa faWa kana faWa? To zan gani, Binta uwarka ce ta isa da kai ta kuma isa ta saka ka kuma ta hanaka amma ka sani da kai da ita duk a ?ar?ashin iko na kuke.
Nima ina da ikon sakawa dana hanawa akanta shikenan zamu gani dani da ita waya fi wani ?arfin faWa aji".

A fili ya ringa nanata innalillahi wa'inna ilahi raji'un ya rasa ma wace kalma zeyi amfani da ita gurin rarrashin Alhajin da yayi matu?ar hasala daga yin yar magana. Hankalinsa ya sake ninkuwa a tashi da yaji muryar Hajiya na fitowa daga wayar Alhajin alamar kiranta yayi, a ta?aice yace mata
"Kizo sama na ina son ganinki yanzun nan?"
"In zo na maka me? Yaushe rabon da ka kirani turakarka se yau da rana fatse fatse zaka ce nazo na sameka nayi maka uwar me?" Ta faWa kamar me mayanayda Wan cikinta be kuma bata amsa ba ya kashe wayarsa Jafar ya miki da saurin gaske sedai kafin yayi ko taku Waya Alhajin ya daka masa tsawa yace ya zauna

"Yau za'ayi ta ta kare, idan kai se ka zaSa ko ni ko ita" Alhajin ya faWa yana ?ada ?afa. Magiya ya shiga yiwa Alhajin kamar ze fashe da kuka yana cewa
"Kayi ha?uri dan Allah Alhaji ka bani lokaci zan gyara komai a hankali zanyi abinda kace amma dan Allah karka ce mata komai yanzu wlh cewa tayi zata tsinemun akan maganar dan Allah ka ceceni kar kasa ta sakeyin fushi dani dan Allah Alhaji" amma tamkar meyi da dutse ko gezau Alhajin beyi ba balle ya saka ran ze amsa masa.

HAJIYA BINTA
Kallon Alhaji Zakariyya ta sakeyi, yafi awa guda da zuwa gidan kafin yazo ya kirata a waye yace gashi nan zuwa da akwai matsala ta kasa zaune ta kasa tsaye tana jiran zuwansa taji wace matslar ce kuma dan dai kullum a cikinta take daga wannan se waccen har rama tayi a ta?in kwanakin saboda rashin nutsuwa ko baccin kirki bata iyayi yana zuwa bata ko bari ya zauna ba ta fara tambayar sa meya faru abin haushi abin dariya se kawai ce mata yayi wai da akayi me?

Yana faWar haka ta san cutar tsallaken tunanin tasa ta motsa, ta rafka tagumi, awa guda da wasu mintuna suna zaune kenan tana fatan Allah yasa ya tuna abinda yayi niyyar gaya mata sega Alhajin ya kirata wai taje ta same shi. Ta mi?e tana sababin akan me ze kirata. Ta fito tsakar gida taga ma'aikata na kankare bango an buWe kofar Wayan extra part Win da yake jere dana Momy da alama aiki akeyi aciki. Isma'il, architecture dake kula da duk wani renovation na gidan ya gaishe ta yana cewa
"Ai na Wauka bakya nan Hajiya dana ga ?ofa a rufe ashe kina ciki"

Tana masa wani kallon wula?anci dan Wan ?anwar Momy ne tace
"Ina ciki me zaka shigo kayi mun?" Be damu ba dan idan da sabo ai an saba yace
"Aa, Alhaji beyi miki bayani ba zamu duba abubuwan daya kamata a canza ne a ciki se a sake fenti, idan babu damuwa zamu shiga yanzu saboda muna so mu haWa lissafin kayan aikin da za'a kawo dan lokacin daya bamu mu kammala ?urarrene".

Tayi gaba tana cewa
"Ai se ku shiga ku duba, dama duk ?ofar da kuka taSa kuka jita a kulle a bar mun abata yanda take kuma a saka mun abin zu?e ?aurin a kitchen sannan a canza mun jaccuzi a sakamun me baho na gaji da ta tsayen"
"An gama Hajiya" Isma'l dake jotting abubuwan data faWa yana rubutawa ya faWa, yasan dai da wuya ace bata ?ara wani abin ba kafin su gama aikin, sati Waya kacal Alhajin ya basu da suyi gyaran gidan dukda ba'a jima sosai da yi musu gyare gyaren ba dabda rasuwar Ahmad akayi musu renovation. Har tayi gaba kuma ta dawo tace masa

"Wancan Wakin da ake gyara shi kuma me za'ayi dashi?"
"Wlh ban sani ba Hajiya, aiki kawai aka sakani bani da hurumin tambayar me za'ayi da guri" ya bata amsa. Tayi jim se kuma ta wuce.

Alhajin na danna waya Jafar na dur?ushe gabansa kamar me neman gafara ta same su, tana haki kamar wadda tayo gudun famfala?i ta zauna tana kallon Jafar tace
"Babu shakka, wato kana zuwa gidan nan ni uwarka ce ban isa kazo inda nake ba?" Tayi ?wafa. Seda Alhaji ya gama rubuta sa?on da yakeyi ya tura kafin ya gyara zama ya kalle ta yace
"Binta menene matsayina a gurinki?" Banbarakwai wai namiji da suna Hajara haka taji tambayar, tayi mici mici da ido tana kallonsa tace
"Au kaima cutar tsallaken ka samu kome? Tambaya kakeyi menene matsayinka a guri na kuma yau?"

"Ba wasa na kiraki nan gurin muyi ba magana ce mai muhimmanci ki kuma tattara hankalinki guri Waya" ya bata amsa cikin tsare gida. Ta kalli Jafar da yake zagba gumi kamar wanda yayi wankan Jego da tsakar rana sannan ta sake kallon Alhajin fuskarsa ta tabbatar mata yau marasa mutunchin nasa a kusa suke. A ta?aice tace
"Miji na"
"Shi kuma wannan wanene ni a gurinsa?" Ya sake tambayar ta yana nuna Jafar, mamakinta ya nunku ta ri?e ?ugu daga zaunen da take tace
"Banfa gane inda waWannan tambayoyin naka marasa kan gado suka dosa ba, idan ni shekaru sun saka ka fara mance matsayina a gurinka ai yayanka basuyi yawan da zakace ka manta wasu daga cikinsu ba"

"Tambayar ki nakeyi menene matsayina a gurinsa" ya faWa cikin tsawa. Jikinta ya Wauki rawa dan a bazata tsawar tazo mata Jafar kuwa toshe kunne yayi da hannu biyu ya nanata duk addu'ar data zo bakinsa, A rikice Binta tace
"?anka ne Jafar".

"To Alhamdulillahi kaji daga bakinta ita matata ce kai kuma Wana nasan bana bu?atar maimata maka matsayina a gurin kowanne ku domin ko da ban kasance irin uban da kowanne Wa ze so ba amma banyi wasarairai da tarbiyya da karatun kowanne Wa daga cikinku ba daga na addini har na boko" ya juya kan Binta yace

"A matsayina na uban Jafar na zaSa masa mata, nayi masa unarni daya auri tsohuwar matar Ahmad sannan ya ri?e masa yayansa kamar yanda ya bar masa wasiyya, Wazu da safe Al?ali Yakubu da Abdullahi da Alhajin Bechi da Alhajin Kaduna suka je suka tambayo masa aure kuma mahaifinta ya amince har an sanya rana sati huWu masu zuwa a gaba, ya zauna yanayi mun musu akan maganar shiyasa na kiraki dan ki maimaita masa da bakinki cewar ni ubansa ne dan haka inda ikon zartar da duk hukuncin da naga yayi mun daidai akan sa. Sannan a nan gidan ma nan da kwana huWu idan Allah ya kaimu zamu samu ?aruwa, Zubaida zata dawo nan Wakin da yake kusa dana Aisha zata zauna".

Tamkar me speaking in tongue haka Hajiya Binta ta ringa ?o?arin kamo kalmomi amma sun?i haWuwa duk wadda ta cafko seta suSuce mata daga ?arshe kawai tayi shiru, idanunta suka firfito ta kasa zama ta mi?e ta koma daga ?arshe tayi zaman dirshen akan carpet, fiye da minti uku Wakin ya Wauki shiru, Alhajin ya cigaba da danna wayarsa Jafar kuwa fata yake a zuciyarsa ya buWe ido ya ganshi akan gadonsa a ta?aice ace mummunan mafarki yakeyi. Be tsammaci abinda Alhajin zeyi ba kenan, dukan yayi yawa ina laifin ma ya zaSi labari Waya ya gaya mata amma zeyi mata irin wannan rubdugun?

Kallo kallo ta ringayi tsakanin Alhajin daya basar yaci gaba da danna wayarsa da Jafar daya du?ar da kai yana salatiz ta saki ajiyar zuciya, ta laluba tsaf vocabularynta ta rasa kalmar data dace tayi amfani da ita a wannan gaSar daga ?arshe kawai ta mi?e tana kallon Jafar Win tace

"Ni ai baka bu?atar na tuna maka matsayina a gurinka ko? To mun rigada mun gama wannan magana ba kuma zan canza baki ba, ta yuwu shi be sani ba dan haka seka gaya masa. Bama haka ba, ka zaSa tsakanin ni da ita annobar da yake shirin rakito mana, ka zaSa yanzun ayita ta ?are".

Alhaji Audu ya ajiye wayarsa yana kallonta yace
"Akan me zaki kirata da annoba? Kuma ai ba wai tsakanin ke da ita zaki ce ba, tsakanin ni da na bayar da umarnin dake zaki bashi zaSi" a fusace tace
"Ba dakai nake magana ba bani da lokacinka yanzu, kai kuma ina sauraronla la faWa yaji waka zaSa tsakanin nida ita".

"Dan girman Allah kuyi ha?uri, wlh duk abin be kai zafin haka ba. Alhaji kayi ha?uri ka bani lokaci nayi maka al?awari komai ze tafi daidai ka taimaka ka sassauta maganarka ka ?aramun lokaci" Jafar ya faWa hawaye na saukowa daga idonsa. Wani murmushin cin nasara Hajiya Binta tayi tana kallon Alhajin da yayi shiru yana kallon Jafar. Yayi shiru na minti Waya yana jin Jafar Win na cigaba da yi masa magiya akan ya ?ara masa lokaci kafin ya nisa a hankali yace, ka amsa mun tambayar nan tsakani da Allah shine kaWai Abinda ze saka nayi maka sassauci idanhar da bu?atar yin hakan. Ka faWa mun har ranka kana son kana son yarinyar nan ko baka sonta? Idan har kayi mun ?aryar zan gane kuma wlh se kasha mamakin hukuncin da zan yanke akanka dan haka ka gaya mun gaskiya".

Wannan shi ake kira da ga ?oshi ga kwanan yunwa. Ga mafita ya samu amma kuma besan ta yanda ze fitar da kanshi ba. Yasan Alhaji, muddin ya ce masa yana sonta tabbas babu abinda ze hanashi kafewa akan maganar sa to amma idan yace baya sonta fa Alhajin ze yarda? Tsawar da Hajiya ta daka masa tana zare masa idanunta da suka kaWa sukayi jajir tace

"Ka bashi amsa kayi shiru kana Sata mana lokaci".
Bakinsa na rawa amma ya kasa cewa komai, Alhajin ya buga masa tsawar data fi ta Hajiyar ya zabura ba shiri ya buWe baki, abinda yake kan harshen sa daban abinda sautin muryarsa ya furta daban saboda yanda Hajiya ta zuba masa idanunta bashi da wani zaSi illah yace
"Na daWe da ha?ura da ita Alhaji ni dai ri?on yaran kawai nake bu?ata"

"To kadai ji, jinina baze taSa haWuwa dana matsiyata kamar waWannan ba, kuskuren da nayi ba zan taSa bari wani cikin ahalina ya maimaita shi ba domin shi matsiyaci kullum a tsiyar yake koda anyi masa riga da wando na arzi?i an lulluSa masa bargon sutura halinsa na tsiya na nan a zuciyarsa baze barshi ba, idan kuma yaci ya tada kai shine yake ganin ya isa ya goga kafaWa da kowa. To da dai ba'a san asalin ungulu ba se tace daga masar tazo, ai kana da sauran yayan da sukayi gadon tsiya ta uwa da uba se ka nemi wani cikinsu ka li?a masa badai cikin yaya na ba. Aure kuma karka fasa, Zubaida kace ko? Allah ya kawota lafiya babu abinda jiya tayi ma balle yau, kai kuma tashi muje" ta wuce gaba shidai Jafar ko motsi me kyau ya gagarayi yana zaune se wulga idanu yake yana kallon Alhaji daya kafe Binta da ido tunda ta fara magana harta juya be dena kallonta ba.

A hankali ya mi?e yana satar kallon Alhajin, har Binta taje ?ofa ya bita yana tafiya a hankali kamar mara jini muryar Alhajin ta daskarar dashi a tsaye kafin ya juya a razane ya kalleshi jin abinda yake cewa
"Bakiyi karya ba Binta tabbas matsiyaci ko a tandun mai aka jefashi aka ciro ?amas ze fito, kuma hali zanen dutse ko jiki ya nuna arzi?i tsiyar nan na damfare cikin zuciya bakiyi ?arya ba kuma zan tabbatar miki da hakan yanzu". Ya mi?e tsaye yana kallon Hajiyar data tsaya itama yace
"Ina so ki buWe kunnenki da kyau kiji Binta, wlh muddin kika hana Jafar ya auri yarinyar nan a bakin aurenki igiya biyu, se ki zaSa ko zaman aure ko kuma son zuciyarki".

*Assalamu alaikum*
*Yar uwa kina da labarin UMMU_MAHEER COLLECTION kuwa?*
*Kasuwar online inda zakiyi siyayyar kayan ado da kwalliya kama daga kan suturun sakawa, mayafai, hijabai, kayan shafe shafe dana tsafta na kamfanin Oriflame, kayan yara na sakawa dana kwalli duk muna dasu masu kyau da sau?in farashi daidai da aljihunku*

*Muna da kayan back to school wato dangin su Lunch box, school bag, lunch pack da sauransu*

*Sannan akwai kayan kwalliyar Waki, muna yin gadaje, kujeru da duk wani abu daya danganci gida se wanda kika zaba kuma wanda kudinki ya baki*

*Kayanmu garantee ne, idan kinyi kasuwanci damu zaki dawo har ki kawo wasu da yardar Allah. Muna kano muna kuma tura kaya ko ina a faWin cikin ?asar nan da wajenta*
*Kai tsaye kiyi joining WhatsApp group dinmu ta kan wannan link Win*
https://chat.whatsapp.com/FKsWield4wPKepHDZwtPUP
*Ko kuma ayi mun magana akan number 07061838488*
*Nagode*
*Assalamu alaikum*
*Yar uwa kina da labarin UMMU_MAHEER COLLECTION kuwa?*
*Kasuwar online inda zakiyi siyayyar kayan ado da kwalliya kama daga kan suturun sakawa, mayafai, hijabai, kayan shafe shafe dana tsafta na kamfanin Oriflame, kayan yara na sakawa dana kwalli duk muna dasu masu kyau da sau?in farashi daidai da aljihunku*

*Muna da kayan back to school wato dangin su Lunch box, school bag, lunch pack da sauransu*

*Sannan akwai kayan kwalliyar Waki, muna yin gadaje, kujeru da duk wani abu daya danganci gida se wanda kika zaba kuma wanda kudinki ya baki*

*Kayanmu garantee ne, idan kinyi kasuwanci damu zaki dawo har ki kawo wasu da yardar Allah. Muna kano muna kuma tura kaya ko ina a faWin cikin ?asar nan da wajenta*
*Kai tsaye kiyi joining WhatsApp group dinmu ta kan wannan link Win*
https://chat.whatsapp.com/FKsWield4wPKepHDZwtPUP
*Ko kuma ayi mun magana akan number 07061838488*
*Nagode*

*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*

*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*

*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
OR
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*

*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*

*BOOK 3*
*PAGE 36*

Yana gama faWar abinda yake ransa ya zauna kan kujera ya cigaba da danna wayarsa dukda idan da za'a tona zuciyarsa a lokacin ba?i??irin take kamar gawayi. Shi Binta ta kira da matsiyaci? Tabbas yayi saken da har take masa kallon sakarai shiyasa take iya duban idonsa ta gaya masa duk abinda ya fito daga bakinta ba tareda shakkar komai ba.
Hajiya Binta kuwa suman yan mintoci

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login