Showing 219001 words to 222000 words out of 467220 words

Chapter 74 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12397

Wina a mota mu gani idan kuma babu hali mu wuce Asibiti dashi kawai" yana gama faWar haka ya fice da gudu kamar yaro ya nufi motarsa.

Da wani irin yanayi Alhajin ya ringa kallon Yayansa Maza da suka fara mi?ewa da WaWWaya suna barin falon harda masu sakin ?ananun tsuka dalilin Sata musu lokaci da akayi da wannan wasan kwaikwayo da suka rigada suka saba dashi babu Wanda ya nuna damuwar cewa wai Mahaifinsa ne a wani yanayi da ko ba'a faWa ba sunsan Hawan Jininsa ne ya tashi Allah ma ya ta?aita ba Paralysis ya samu ba irin wannan komawa da yayi ya faWi akan kujera, wani abu ya tokarewa Alhaji Audu ma?oshi, hawaye ya ziraro a idanunsa abinda ya sake rikita Ahmad kenan a shekarunsa Talatin a Duniya sau Waya ya taSa ganin ?walla a idon Mahaifinsa lokacin da aka kawo gawar Brigadier General Baballiya se yanzu kuma hawaye yake dagaske tabbas Al'amarin dake zuciyarsa ba ?arami bane.

Yanda Dr Hassan ya dawo yaga Alhajin yasa yace kawai su kamashi a tafi Asibiti. Seda ya Wura Ashar kafin su Salim suka saka hannu aka fita da Alhajin dan Manyan daman tun yana wajen yaga suna ta shigewa motocinsu suna jiran Iyalansu su fito su tafi, da alama Abincin da Hajiya tasa akayi zeyi bandaro dan zama beyi daWin da har za'a jira cin abinci ba.

Hajiya ta ringa ihu kamar wadda ta shiga ?aramin hauka, Ga Zakariyyah fuska harta suntume saboda ha?orin daya fita ba bisa ?a'ida ba Naziru kuma na kwance numfashi ne kawai ya banbantashi da matacce Hussaini ya sauke masa duk wata giggiwa da yake fama da ita suma Win Dr Hassan ne yasa aka watsa su a mota duk suka rankaya a Asibitinsa. A hanya Ahmad ya kira Baba Al?ali yace masa yana tafe ya kusa isowa gidan Hajiya ?arama ta kirashi se yace masa ai suna hanyar Asibiti be jira jin ba'asi ba yace ze same su acan domin yasan a runa.

Haka nan rana tsaka Audu ya tattaro irin wannan haWuwar ba tareda yabi matakan da suka dace ba, zuri'ar da kowanne yake da wani fushi ko miki a zuciyarsa ta yaya zaka ce a lokaci gida zaka sasanta komai ka samu yanda kake so? Ya tabbatar wani abun akayi ko aka faWa masa da ze saka jininsa ya hau tilas Allah dai ya ta?aita.

Emergency aka karSi Alhaji Audu su Naziru ma aka watsa su inda ya kamata. Seda akayi stabilizing kowannensu kafin suka samu nutsuwar zuciya. Baba Al?ali ya ringa sababi kamar ya ari baki sanda Dr Hassan ya bashi ta?aitaccen labarin abinda ya faru.
"Ka kira Hussainin ka mai komai dare ya sameni a gida yau wane irin abu ne yake damunsa duk me ubanku ya muku ai baze canza masa suna ba ya za'ayi ya faWa masa irin wannan maganar? Kai bama shi kaWai ba gaba Wayanku ku hallara ina son ganinku tunda naga alamar so kukeyi ku janyo mana abinda ze fi ?arfin mu".
"

"Nima dai haka na gani Al?ali, ni daga yin abu dan Allah da zuciya Waya nace a shirya taron nan ya janyo yayansa a jiki su samu daidaito amma kaga yanda abu ya ?are dana sani bance ayi ba haka kawai wannan la'anannen yaron ya cutar mun da yaya ya barsu da jinya" Hajiya Binta ta faWa. Al?ali ya kalleta, cikin tsanin fushi yace

"Har akwai wani la'ananne bayan ke ne Binta? Ke ce saboda rashin tsoron Allah zaki ce kin shirya abu da zuciya Waya saboda Audu ya samu daidaito da Yayansa ko ki sake farra?asu? Kinyi ne da niyyar ki tozarta Ahmad da matar da yake son aure tun gabanin ta shigo cikin mu kina so kuma ki lalata kyakykyawar Ala?ar da kikaga ta fara ginuwa tsakaninsa da Mahaifinsa ta hanyar saka Audu ya hanashi abinda yake so daga nan ki sa?a mumummunan zare a zuciyarsa ko? To ba zakiyi nasara ba da yardar Allah duk wani sharri da kike yi bazeyi tasiri ba, duk wani sharri da kika niyyaci ?ullawa akanki ze ?are.

Kin bawa shekaru hamsin baya, ubangiki yayi miki Arzi?in tsahon rai ya baki dama da zaki gyara kurakurenki na baya amma saboda kin rigada kin auri duniya shaiWan ya gama samun isahshen guri a zuciyarki baze barki ki hango gaba ki tubarwa Allah ki gyara laifukanki na baya ba a kullum zuciyarki sharri ce a ciki shi kike ?o?arin aiwatarwa. Ni naji daWin daya dake su, kuma da kaina zan bashi goyin bayan duk mara tarbiyyar daya sake taSa martabar Mahaifiyarsa idan ya samu dama ya tsinke masa harshe, abu guda ne bazan lamunta ba rashin ?a'a ga ubanku, kome yayi muku tilas yaci arzi?in yin silar zuwanku duniya, in har da gaske yakeyi ya shirya neman sasanci daku ku bashi dama domin ubangiji ma muna saSa masa kuma mu nemi afuwarsa ya yafe mana wannan shaiWaniyar ita ce silar faruwar komai a rayuwar Abdulwahabu ku taru ku taimaka masa ku kaita ?asa ku bata kunya tunda dai ita babu gyara a rayuwarta tamkar dabbar Daji take kullum ?ara nausawa dawa takeyi".

Al?ali Yakubu be damu da cewar a Reception Win Asibiti suke ba kuma da mutane suna ta kai kawo a gurin duk anyi cirko cirko ana sauraronsa ya wanke Hajiya Binta tas da soson kaba haWi da klin da hypo, yanda yake maganar murya a sama zaka tabbatar da cewar yau zuciyar Mazan ta harzu?a dab kuma yake daya kwasa mata mari muddin tace zatayi inkari akan abinda yake faWa. Hajiya kuwa hannaye biyu ta aza akai tana kuka tana cewa

"Daman na sani kaf dangin Audu babu wanda ya tsaneni ya tsani zuri'ata irinka Yakubu, ni kake kira La'ananniya? Nice shaiWaniya? To bari naje seya tashi ya ZaSa koni ko kai. Idan kai ya zaSa daga nan gidanmu zanyi dan babu abinda ze sake zaunar dani a inda ba'a san mutunchina dana Zuri'ata ba idan kuma ya zaSeni wlh se dai ya rabu dakai ya zareka daga Al'amuransa tsaf babu mu babu kai. Shikenan kawai saboda kai matarka bata da zuciyar haifar Yaya Maza seka ringa ba?in ciki da Waukakar da Allah ya bawa nawa dana haifa? Ai nasan duk ba komai bane ba?in cikinka saboda Audu nada Magada kuma Yayana nane akan Dukiyar Audu yau idan ya faWi ya mutu ko sillin gashi baka da gado a cikin tarin Arzi?insa. Takaicinka kuma yanda kullum Yaya nane a gaba sunfi duk sauran yayan da aka haifa a gidan ?ashin Arzi?i".

Al?ali Yakubu yayi wata dariya, da alamu ya mance da inda suke shiyasa yake zaro maganganu duk yanda sukayi masa. Kallonta yayi sama da ?asa yace mata
"Ina Alfahari da Yayan da ubangiji ya bani Mata, Namiji gudan daya bani ya fiye mini taron Yuyuyu irin wanda ke kike i?irarin kin haifa. Ke hai kinyi haihuwar da zaki bigi ?irji kiyi Alfahari da ita Binta? Arzi?in yayan da yake cuWanye da na sata da na ?azantacciyar har?allah? Bari kiji, wlh idan naso jirkita rayuwarki a cikin ta?aitattun sa'oi se kin bazama neman inda zaki boye a cikin ?asar nan, kije ki fara gyara tarbiyyar Yayan da kike tin?aho dasu kafin su zama abin Alfaharin, ina mai tabbatar miki Binta da raina ko na mutu akwai ranar da ba?in cikin waWannan yayan da kika cuta kika gurbata musu rayuwa kika koya musu zalama da rashin wadatar zuci irin naki se sun saukar miki da Ciwon da in bakiyi wasa ba shi zeyi Ajalinki"

"Dan girman Allah Baba kayi ha?uri, ba anan ya kamata ayi maganar nan ba, Ahalinmu sanannu ne yanzu se kaji zanje yana tashi a Kafafen sada zumunta daga nan Allura seta tono garma" Dr Hassan daya matsa kusada Baba Al?ali ya faWa yana kama hannunaa, shiyasanme Al?alin yake magana akai.
*Assalamu alaikum*
*Ina matan suke, Manyan mata yan kwalisa da suka amsa sunansu na Mata ba muna mata ba Kawayen Binta gumama?*

*SODAH GENERAL ENTERPRISES ce tazo da kanta ba aike ba tana kuma shaida mutu da cewar zafafan kaya sun sauka, kamar yanda kuka sani tana kawo muku suturu na sakawa kama daga kan Atamfa, Laces da dangoginsu*

*Wannan karon ta sake taho muku da tsarabar Supplements ingantattu wato Original bawai copy ba. Ku sani bayan abinci jiki yana da buqatar qarin wasu sinadarai da zasu taimakawa ginuwar jikin da lafiyar kowanne bangare na jikin, SODAH ENTERPRISES tana da General Supplements ma'ana wanda suke tattare da Vitamins da dukkan jiki yake buqata sannan tana da special supplements wanda HQ wato gidan mutunchi yake buqata domin sake tsare qima.*

*Ina wadda take fama da skin nata yaqi dadin azanci? Fata ta bushe tayi dabbara dabbara ta shafa mai duk a banza se qara lalacewa tayi? To maza ki leqa gurin SODAH ENTERPRISES domin tana da sabulu me kyau da inganci me gyara fata tayi kyau ta goge tayi sulbi baya saka Fari asalin kalarki ze sake fiddo miki ya kuna goge duk wasu tabo ko rashes da suke hanaki walwala, sabulunta babu chemical ba kuma na bleaching bane yawwa karki tsammaci da zakiyi haske Aa sedai glowing kalarki ta ainihi ze fitarda.*

*A tuntubeta kai tsaye akan 08137145294*
*Ko ki danna wannan link kai tsaye domin magana da ita*
https://wa.link/wwvjr3
*Location Kano, tana Nation wide delivery*

*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*

*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*

*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
OR
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*

*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*

*BOOK 2*
*PAGE 18*

"Gara Allurar ta tono garmar ai ko wannan Mahaukaciyar da ubanku yake zaune da ita shekara da shekaru zata nutsu tasan Annabi ya faku" Al?ali Yakubu ya sake faWa, Ahnad da Dr Hassan suka rufu suna bashi baki yayinda Binta take kuka tana kiran ita yake cewa mahaukaciya yau tilas Audu ya zaSa ko ita ko shi.

"Hajiya Dan Allah kije waje kina damun marasa lafiya da suke kwance" Wata Nurse ta faWawa Binta, a maimakon ta fita kamar yanda aka bata umarni seta doshi Amenity ward inda Alhaji Audu yake tana kururuwa da hayagagar zata taso shi ya zaSa ko ita ko Yakubu securities suka mata burki, Al?ali yace
"Ku barta ta shiga, kai Hassan kira Wan uwanka kace ya maza yazo Asibitin nan ga wani Aikin Allah ya samu".

Abin dariya abin takaici sega Hajiya ta taka da gudu ta fice daga reception shi kansa Al?ali Yakubun dukda yanda ransa ya ke a Sace seda ya dara suka wuce office Win Dr Hassan suka cigaba da tattaunawa. Hajiya kuwa Adaidaita ta tara ta koma gida, tana sauka Hajiya Rabi suna fita da Direba bayan ta gama haWa abubuwan da Alhajin ze iya bu?ata a Asibiti dan Momy cewa tayi ba zataje ba.

Kamar yanda Baba Al?ali ya bada umarni haka zuri'ar Audu Bechi maza suka sake taruwa a gidansa da daddare banda Naziru wanda yake can kwance gadon Asibiti da Zakariyyah shi an sallameshi bayan da aka bashi magunguna seya wuce gida ya kwanta dan ba wai ya gama komawa hayyacinsa bane ga bakinsa daya suntume an tabbatar dai babu komai a sannu kumburin ze saSe. Kaca kaca Baba Al?ali yayi musu inda ya fi dora laifi akan Alhaji Babangida da yace shine babba.

"Yau idan Abdulwahabu ya faWi ya mutu kaine madadinsa kuma duk lalacewarsa sunansa baze taSa canzuwa daga ubanku ba kuma har a gaban Allah baku da wata hujja ta saSa masa ko muzantashi, idan kuna ri?e da abinda yayi muku ko yayiwa iyayenku a baya tambayarku zanyi ta ina abinda ya faru ya rageku koya tauye rayuwarku? Shin luWufin da ubangiji yayi muku a yanzu ba sakayyar wahalar da kuka sha a baya bace ba? Waye a tagayyare duk a cikin ku? Kafataninku kuna zaune lafiya kuna rayuwa cikin wadata me kuke nema? Ta ina rashin kulawar da ubanku ya nuna muku ta rage ku a yanzu?"

Kallonsa sukayi kowanne da magana a bakinsa, shi Win ba wani sakakan mutum ne da zasu iya mayarwa da martani shiyasa sukayi shiru. Ya gama musu faWa kafin ya koma nasiha yana janyo musu Ayoyi da hadisai da suka tilasta musu yin biyayya ga mahaifansu ba wai ganin dama ba, Umarnin Allah da Manzonsa ne kuma kaucewa hakan babban laifine, yace suyi iyakar iyawarsu su rabu da mahaifinsu lafiya, baya musu fatan daga su harshi su tashi gaban Allah rataye da ha??o?in juna da suka kasa saukewa a duniya. Ya ro?e su da suyiwa Mahaifinsu uzuri, ko babu komai albarkacin silar su duniya da yayi har suka taka matsayin da sukejin sun isa ja dashi a yanzu ya isa yasa su Yafe masa kura kuren da yayi musu.

"Kayi ha?uri Baba, amma wata shari'ar se a lahira, banajin zan iya manta abinda Alhaji yayiwa mahaifiyarmu, harta koma ga mahaliccinta da ciwonsa a zuciyarta. Duk sanda na ganshi hotunan yarintarku ne suke yawo a idanuna shi yasa na zaSi dana zauna a Bechi nayo nesa dashi, idan ka tursasamun kace na yafe masa ko na faWa iyakar fatar baki ne be zama lallai har zuciyata ina nufin abinda na furta ba" Alhaji Babannan ya faWi kansa a ?asa yana direwa Hussain ya cafe cikin ?unar rai yace

"Mufa shegantamu yayi, ?ila da bamuyi kama dashi ba da har yanzu muna watangaririya a duniya baze karSe mu ba".

Se Al?ali Yakubu ya rasa abin sake cewa kuma, a sanyaye yace
"Kuyi ha?uri, ku yafewa ?an uwana. Na sani yana cike da nadama da dana sanin wani bari na daga rayuwarsa ta baya kuma nasan a shirye yake daya gyara kuskurensa ku bashi damar haka muddin ya nema karkuce zakuyi masa bore".

Taro ya tashi jikin wasu ya sanyaya yayin da na wasu ya zama kamar Baba Al?alin ya tado musu da tsohon tsumi ne. Hussain sarkin Sarota cewa yayi
"Dama duk kaika haife mu bashi ba"
"Dani dashi duk abu guda ne, jarabawa ya gamu da ita wadda ba kowanne mutum yake iya tsallaketa ba itace ta rashin dace da Macen ?warai, shi yasa a koda yau nake muku nuni da ku ajiye komai idan aka zo gaSar neman abokiyar zama ku dubi tarbiyya, Addini da nagarta tareda Asali ku bar duk wani ?yale ?yale da kwaWayi domin gujewa maimaita irin kuskuren da mahaifinku ya tafka" Baba Al?ali ya sake tunasar dasu nan ne Faisal yaso ya gwada halin daya tsotso a Nono ya karkace zeyi fitsara yana cewa
"Auran mahaifiyarmu ne kuskuren da yayi kenan Baba ko wa?" Kafin ma Baban yace wani abu Yakubu ya bige masa baki har seda leSensa ya fashe. Haka dai aka tashi taro kowa ya kama gabansa.

Kwanan Alhaji Audu uku a gadon Asibiti, jininsa ne ya hau ?ololuwa, yanda bincike ya tabbatar da ace faWuwar da yayi a ?asa ne tabbas babu abinda ze hanashi gamuwa da cutar shanyewar rabin jiki. A kwanaki ukun nan da yayi a gadon Asibiti idan kaji sautin muryarsa toh da Al?ali Yakubu yake magana se ko Dr da Hajiya Rabi dake jinyarsa wadda itama jefi jefi yake mata maganar. A Wan ta?in yayi rama, tsufansa da jindaWi yayiwa kwaskwarima jinyar kwana uku ta fito masa da ita. Kana kallonsa zaka fahimci cewar yana cikin wani yanayi mara daWi, yawan shirunsa ya tabbatar sa tunani yakeyi wand kuma hakan yasa jikinsa ya?iyin yanda ake so.

Tun daren da aka kwantar dashi Likitansa me kula da lafiyarsa yaje akan ze maidashi can Asibitinsa kafin ya shirya masa su fita can UK inda ya saba zuwa a duba lafiyar tasa amma yace Aa ze zauna a Asibitin ?ansa, Asibitin da tun da aka assashi sau Waya ya taSa taka ?afarsa ranar da aka buWe se wannan karon da jinyar bagatatan ta kawoshi ya kuma ga gata, shi da kansa ya yarda da ?warewar Dr Hassan tareda ingancin Ma'aikata da kayan aikinsa. Idan Dr Hassan Win na Assessing Winsa ya ringa binsa da kallo kenan duk inda yayi, a zuciyarsa yanajin wani irin nauyi tareda kunyarsa, wai fa ?an Zubaida ne, ?an daya kusa shegantawa wanda a silar samuwarsu ya rabu da mahaifiyarsu yau gashi shine yake tsaye akan ganin lafiyarsa ta daidaita.

Har wayau shida Ahmad ne tare dashi, su suke kula dashi da jikinsu da dukiyarsu domin dai sile biyar ba'ace ya kawo ba, bayaga Yayansa mata Mazan babu ?eyar wanda ya gani a Asibitin har ya kwana huWu aka sallameshi ya koma gida. Tunda Hajiya ta bar Asibitin dama bata koma ba, tana gida tana sa?a da warwarar yanda zatayi, ta dai turawa Turai kuWaWe masu nauyi wanda tace zataje mata gurin Malamin da ze mata maganin Yakubu take yanke, baze wula?an tata a bainar nasi yaci banza ba, dole su tashi tsaye akansa domin akwai gagaruwar matsala idan akace Alhaji Audu ya riga Yakubu mutuwa, tabbas yanda baya ?aunarta se yayi duk yanda ya iya ya cuceta ita kuma ba zata lamunchi wannan abu ba.

Ta manta ma da wani Alhaji na Asibiti seda taji ance ya dawo. Ta zurma Hijabi a baibai ta fita tana casgaWa ?afa yanda kasan wata sabuwar cogal a haka ta isa Falon Alhaji na ?asa. Yana zaune tareda ba?i, gama sallamar ma'aikatan gidan kenan da suka bishi suna sake masa sannu da zuwa dan duk sunje Asibiti sun dubashi suna fita wasu mutanensa suka zo dubashi sunje can Asibiti aka ce an sallameshi shine suka bishi gida. Manyan mutane ne sosai, suna tsaka da tattaunawa se ganin Hajiya sukayi kamar an jehota tana cangala ?afa tareda numfarfashi yanda kasan wadda ta tashi daga wani ciwo.

"Alhaji ashe ka dawo? Da rabon fuskokinmu zasu gamu ka ganni nima tun ranar nake a kwance, sabili kawai da nace zan shiga na dubaka a Asibiti Al?ali ya koreni na dawo gida duk ba'a hayyacina ba na zame na faWi a bakin ?ofa tun ranar se yanzu na iya yun?urawa na fito da naji ance kun dawo nace gara na zo mu haWu karna mutu a Waki har se nayi wari sannan aji a dubani tunda kowa ya tsaneni Matanka babu wadda tako le?a taga ya nake ace dai kwanaki huWu ba'a ga giftawata ba ai yaci a tuhumi lafiya dai amma babu wadda tayi" Hajiya Binta ta ringa rattaba zancen da seda ta kai ayarsa kafin ta lura da

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login