Showing 273001 words to 276000 words out of 467220 words

Chapter 92 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12211

ta shiga har Fatiyyan tayi wanka tana Waure da towel me kwalliya nata fitar da abubuwan da zatayi mata amfani dasu, kallo Waya tayi mata daga sama zuwa ?asa ta ajiye Lafayar data warware daga jikinta akan gado Badar kuma ta buWe akwati ta ciro mata towel da Hijab se sponge da shower gel Winta.

Toilet ta wuce a ranta tana tuna zancen Badar da tace ciko phone store, ashe da gaske ne. Yanzu daga ganta da towel se taga babu waWancen tima timan cinyoyi da mazaunan da tazo dasu, ?irjin ma dai bekai cikar yanda ya nuna a kaya ba
"Lallai akwai bala'i idan asiri ya tonu" ta faWa a fili kafin ta fashe da dariya kamar wata taSaSSiya dariyar da ta jima batayi irinta ba. Kawai tunawa tayi da maitar Jay akan cikakken ?irji da mazaunai, gashi an yaudareshi da ciko kuma babu abin,
"Allah nagode maka bakaga komai bama se kaje ka tarar da can gurin kamar Desert sannan mugu mayaudari Azzalumi" ta sake faWi a fili kuka na neman kufce mata ta tare kanta ta hanyar kunna ruwa ta fara wanka. Sanda ta fito an farayiwa Fatiyyan se iyayi takewa matar tace nan kaza za'a saka can ga abinda za'ayi seta Wakko abu se tace shade Win ba kalar skin Winta bane matar se tsaki take da gani ranta ya fara Saci.

Seda tayi sallar Magriba kafin ta wuce gurin akwatinta ta ta cire kasko da magic coal ta ?yasta ashana akai bayan ya kama ta koma Toilet dashi ta zuba ?wayoyin kanumfari akai ta tsugunna, sake ji?a jikinta tayi da ruwa kafin ta fita ta sake Waukar wani haWin Humra da yaji Oil perfumes masu daWin ?amshi da kama jiki ga kuma turaen haya?i ta sake komawa Toilet dasu tana jin idanun Fatiyyah akanta amma bata juya ba, sedata turara jikinta dakyau tana sha?ar ?amshin ita kanta zuciyarta tayi mata sanyi inaga kuma Ahmad ya sha?e shi.

A nutse ta shafa mai iya jikinta ta saka undies tana jin dramar Me kwalliya da Fatiyyah tana murmushi a ranta duk ta saka an Sata lokaci amma dai tayi kyau sosai kamar ka saceta ka gudu. Gashinta me tsayi da santsi Waya matar da da alama aikinta kenan ta shiga styling mata shi nan ma anayi tana ?orafin ba haka take so ba ita dai ta zauna aka fara mata tata kwalliyar da tace kaWan kar a cika mata komai, nan da nan aka gama, mw kwalliyar na kallonta tana murmushi tace
"Kinyi kyau sosai, murmushine kawai ya rage kyan kwalliyar taki yau kaWai ki aje bossy face Winnan kiyi murmushi".

Murmushin tayi kuwa matar tace
"Yawwa ko kefa dan Allah ki ringa yi bakiga yanda kika ?ara kyau ba amma da kin cuskule fuska kamar wadda akayiwa auran dole, kije tayi miki styling gashin kafin a kawo muku kaya Hafsa tace tana zuwa yanzu"

"Aa, scarp za'a Wauramun" ta faWa a hankali. Fatiyyah da aka gama gyarawa gashi ta sakeyin kyau kamar balarabiya se juyawa take tana Waukar kanta hotuna da videos bata damu da iya towel bane a jikinta, ta juya ta kalli Fatima da taji tace Wankwali zata Waura, "kinyi kyau, lets snap picture" ta faWi tana matsawa inda take. Ri?e towel Winta tayi dakyau tana ce mata

"Bari na saka kaya tukunna" seta taSe baki ta koma tana cewa
"Ok" taci gaba da hotonta. Hajiya ?arama ta shigo da wasu mata biyu sun saka riga me tambarin wani shagon Winki da jakunkuna a hannunsu tasha kwalliya da lace Win da sukayi anko.
"Kuyi ha?uri na barku kuna jiga ga Alhaji can ya fara faWa yace idan sukayi isha duk wanda be shirya ba tafiya za'ayi a barshi" ta faWa, seta sake washe baki tana kallon Amaren tace
"Nama rasa wadda tafi yin kyau, kai tabarakalla masha Allah dole Yah Jafar da Yah Ahmad su mun biya me kyau" tana ta sam batun kyan da sukayi yaran shagon Winki suka warware kayan da suka zo musu dashi kowacce suka bata rigarta. Mermaid gown akayi musu seda Fatiyya tayi mita ita ba irin neck line da tace a mata ba kenan waye can ba haka tace ba babu dai wanda ya tanka mata, seda Fatima tayi sallar isha'i kafin a gurguje ta saka rigarta aka Waura mata Wankwalin kafin akayi musu hotuna.

Basu ja lokaci ba saboda ance Alhaji na can yana ta faWa, duk wanda yaga su biyun sedai yace tabarakalla domin dai indai kyau ne tsakanin matar Ahmad data Jafar babu wadda zata wa wata fele?e dashi sedai kuma ta Sangaren hali a nan za'a tantance. Babban falon Alhaji aka kaisu, babu kowa se masu hoto da tarin camera da suka gama saitawa. Me hoton ya gama musu bayanin yanda zasuyi kowacce ya gaya mata inda zata tsaya sannan Angwaye suka fito, abu dau gwanin sha'awa ansha hotuna Angwaye da Amarensu sannan sauran FamilynAudu Bechi suka shiga wanda suke nan kenan. Drama bata tashi ba seda Hajiya Binta ta gama ?ure gayu da Lashin da Turai ta kai mata tace ta saka ranar Dinner, ita ce ?arshen zuwa gurin saboda kwalliya da ba'a mata da wuri ba da tace ba zatayi na se kuma da taga kowa yayi kyau da barbaWa kumatun da tace ba za'a mata ba se kuma tace tana so azo ayi ba ita ta fito ba se ana dabda gama hotunan firkai firkar kamar tsohuwar Baturiya ta gwalalo idanu ganin Momy da Hajiya Rabi sun sha Anko irin nata suna zaune sun saka Alhaji a tsakiya ana musu hoto, yanda fuskarta tayi dole ta baka dariya, ta manta da harkar arzi?i akeyi ta fara sababi tana bala'i da zagin Turai akan wannan cin mutunchi data mata.

"Amma Allah ya tsine miki Turai, yanzu saboda tsabar rashin mutunchi ki sakani anko da kishiyoyi harda Rabi?" Ta shiga kiciniyar kwance gwagwgwaron da aka Waura mata yayi kyau ya zauna sosai tana cewa
"Wlh baki isa kis ana fita a ringa nunani ana zunWena ba kuma Allah ya isa tsakanina dake munafuka me fuska biyu".

Yanda kasan wanda akayiwa wanka da ruwan sanyi haka Jafar yayi la?was, da ace iya Fatiyya ce bare a gurin da sau?i amma ga Fatima ga ?awayenta sannan ga ?awayen itama Fatiyyan da suke ta faman videos harda masuyin live ta yuwu hauragiyar Hajiyar ta shiga ciki wannan abin takaici har ina? Da wanne zeji? Da zafin da zuciyar sa takeyi masa duk sanda ya kalli matar ?an uwansa yanzu ga wannan abun zubar da mutunchin wai ita Hajiya se yaushe zata san ta girma ta dena abunda takeyi?

A fusace ya fizge jikinsa daga na Fatiyyah dake ta faman nani?arsa ya fice daga falon dan baze iya tsayawa yana kallon ba?in ciki ba, Alhaji Audu ya dakawa Binta tsawa ganin tana neman zage zip Win Bubun jikinta, se surfawa Hajiya Rabi Ashar takeyi daga tace tayi ha?uri ai ba aibu bane idan sunyi Anko tunda Bikin Yayansu akeyi shikenan fa kamar ta sake watsawa ciwo gishiri abu ya sake tuburewa duk ta goge foundation Win da aka shafa mata da gwagwgwaronta.

"Idan kika sake cewa tak Binta sena baki mamaki a gurin nan, wai se yaushe zakiyi hankali a rayuwarki ke? Ace mutum yana girma amma yana sake cin ?asa ke ko kunyar ba?in ido bakiji ba kike saida hali bakya ko kunyar a tafi dake a baki ana bada labari ko? To karko fasa kici gaba kuma daga inda kike idan kika koma cikin gidan nan da niyyar canza kaya ki tabbatar da ba zakije gurin bikin nan ba, idan kuma kika je bayan kin tsallaka sharaWin dana kafa miki bada yawuna ba" ya juya kan jama'ar da sukayi cirko cirko fuskokin yayan gidan ya nuna rashin jin daWin abinda ya faru yace
"Kai ku wuce muje idan kuka kuma ba zakuje ba ku wuce ciki ku kwanta" ya watsa babbar rigarsa ya fice suka rufa masa baya yuuuu.

Kamar yaro me ?yuya haka Fatima ta rirri?e Ahmad saboda kalar tashin hankalin da ta gani na bazata, yanzu wannace mahaifiyar Jay? Da shi ta aura ita zata zama sirikarta kenan ashe abinda su Anty Sauda suke faWa ranar da sukazo Jere na tijararta basu ga komai ba lallai Allah ya taimaketa da bata rufta rami ba, a halittarta Allah beyita da son tashin hankali ba, barta da tsiwa amma fa bata son masifa balle tijara irinta wannan Hajiyar lallai akwai za'a kwasheta da romo.

*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*

*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*

*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
OR
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*

*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*

*BOOK 3*
*PAGE 5*

An ci ansha anyi buduri a gurin dinner data samu halatar manyan mutane daga ciki da wajen Nigeria, iyalan Audu Bechi kusan dukkansu sun hallara harma wanda ba'ayi zaton zuwansu ba Alhaji Babannan ne kaWai beje ba se wakilcin matarsa da Yayansa wanda tunda aka fara biki suka taho Kano, kowa yasan dayawan dangi da sukaje gurin nan saboda Ahmad ne, domin duk da Jafar bashida matsala amma dalilin uwarsa idanda ace shi kaWai akeyiwa aure babu lallai a samu rabin jama'ar da sukaje yanzun.

Duk irin burin da Hajiya Binta taci akan wannan rana se gashi tazo mata a baibai, kuka wiwi ta ringayi kamar yarinya tana zagin Turai data cuceta ta lalata mata farin cikinta. Haka taje gurin bikin fuska na nason foundation, kafin ta shiga nema ta samu aka goge mata fuskar kukan da tayi da rashin nutsuwa yasa duk ta fita a hayyacinta tsufanta ya fito sosai idan ka ganta seta baka dariya ta baka tausayi ita kanta kunyar a nunata a matsayin Babar Jay ta ringaji ga iyayen Fatiyya da ta gani wane mutum sunsha Ado ai rainata zasuyi a tafi ana gulmarya shiyasa ta gudu can baya ta ma?ale cikin yan Bechi haka tana gani aka ringa hotuna Momy nata juyawa son ranta a fili matsayin uwar angwaye ita ko se kallo aiko tasha kuka amma dai ta gwammace haka da iyayen Fatiyya su ganta kaca kaca kuma tayi anko da kishiyoyi.

Guraren Waya saura aka tashi badan sun so ba sedan wayar da Baba Al?ali yake ta dokawa akan a tashi haka, su tun gurin goma da rabi suka bar gurin tareda sauran ba?in Alhaji Audu da suka samu halarta aka bar mata da Abokanan angwaye nata shagali, a mota Waya wadda aka tanadawa Angwayen suka tafi bayan sunyi sallama da kowa masuyi musu fatan Alkhairi nayi masu musu sha?iyanci nayi, Fatima da Badar sunsha kuka lokacin data rakata mota dakyar Ahmad da Nurain suka lallashe su yaja Badar suka tafi ita kuma ta shiga mota taci gaba da kukanta, Fatiyyah na gaba se faman taSe baki take tana tsaki ?asa ?asa, ita bataga abin kuka ba dan ita Allah Allah ma take su tafi shiyasa a tsaitsaye tayi sallama da ?awayenta akan gobe da safe suzo suga gidanta kafin su wuce sannan ta shige mota haushin ma Jay takeji shima ya wani tafi can gurin Abokanansa ya barta ita kaWai ga wannan Fatiman ta cika mata kunne da koke koke.

Jay ne ya tu?asu, yanda kasan zasu tashi sama haka ya fizgi motar fuskarsa a haWe kamar hadari kai ba zakace Ango bane ba se Fatiyyah ce ke fanan zare ido tana masa magana akan ya rage gudun amma beko nuna ya jita ba balle ta saka ran zeyi abinda tace Ahmad dai nata faman rarrashin Amaryarsa da kukanta ya?i tsayawa, tunani takeyi shikenan yanzu komai ya ?are ta tabbata ta zama matar Ahmad gidansa zata tafi yanzu ita da gidansu kuma sedai taje da ziyara wannan yake sake ta'azzara kukan nata.

A fusace ya taka burki ?iiii a tsakiyar tati, motar tayi ?ara, badan dare bane babu kowa a bayansu da tabbasa ba ?aramar Sarna tsayawar da yayi zata janyo na, cikin zafi ya juyo ya kalli Fatima data ?an?ame Ahmad saboda tsoron yanda motar ta tsaya yana nuna ta yace
"Fita"
"Ta fita taje ina? Kayi haukane ko me Jafar? Kana gudu damu saboda bance maka komai ba shine zaka tsaya kace matata ta fita daga mota" Ahmad ya faWa cikin Sacin rai shima, Yana zare ido kamar Agolan nufawa kuma har sannan ita yake kallo yace
"To ta yi mana shiru tunda dai ba sato ta mukayi ba, idan kuma ba zataje gidanka ba mu juya mu maidata gidansu amma bazan cigaba da tafiya tayi mun kuka a mota kaina na ciwo ba" muryarsa ta bayyana damuwa da Sacin ran da yake ciki ?arara, Ahmad ya sake janta jikinsa sosai hannunsa Waya a bayanta Wayan kuma ya dafa kanta kafin ya kalleshi yace

"Tayi shiru muje". A hankali ya jajue idonsa daga kan hannayen Ahnad Win daya dabaibayeta dasu, a fili cikin ?aramin sauti ya furta
"Astagfirullah" kafin ya taka motar suka cigaba da tafiya saSanin Wazu da yake sharara gudu yanzu a hankali yake tafiya kamar wanda lakar jikinsa ta karye. A daidai get Win gidan Ahmad wanda ya kasance na farko ya tsaya, megadi dake tsaye a waje yana dakon jiransu daman yayi saurin wangale Get,
"Base ka shiga ba bari kawai mu sauka kar kayi wahala biyu" Ahmad ya faWa ganin yana ?o?arin shigar da motar ciki.

Shiya fara sauka kafin ya zaga ta inda take ya buWe mata ta fito hannunta cikin nasa ya sake tallafe ?ugunta da Waya hannun ganin kamar zata faWi kafin suka shiga takawa a hankali. Daidai window da Jay yake ya zagaya da ita suka tsaya, ?amshin turarenta da tun a falon Alhaji ya addabi ?wa?walwarsa ya sake jefashi a halin ?a?anikayi ya sake kai masa farmaki.
"Asha Angwanci lafiya, amma dai ka Waga ?afa, laga nine babba ka fara bari na fara sannan ka biyo baya" Ahmad ya faWa masa. Murmushi yayi wanda gara ace kuka ya fashe dashi kafin yace
"Toh Yah Ahmad"
"Yawwa, Amarya mu kwana lafiya, Baby muje ko?" Ahmad Win ya sake faWa yana kashe mata ido Waya, kamar magnet idanunsu suka sar?e dana Jay, ita ta fara janye nata ta shiga taka ?afafunta da takeji sun mata nauyi, a jikinta take jin kaifin idanuwansa har suka shige gidan Me gadi ya mayar da Get ya kulle daidai nan ta sake fashewa da kukan da ba zatace ga dalilin yinsa ba, kamar yar Baby Ahmad ya Wagata cak, ta rintse ido kukanta ya tsaya se zuciyarta dake bugu kamar zata fito da tsoron karya kada ita amma taga ko gezau tamkar wanda ya Wauki sillen kara haka ya ringa tafiya da ita har suka isa babban falon gidan da ?awatuwarsa ta zarce a wassafashi a rubuce, akan luntsumemiyar Kujerar dake falon ya ajiyeta, sanyi da taushin haWe da ?amshin gurin ya sakata lumshe ido kafin ta buWe tana ?arewa falon kallo, tasan wannan ba falonta bane domin abinda suke a ciki sun zarce Arzi?in iyayenta da duk wanda ya basu tallafi, Ahmad daya gama cire hula da babbar rigar jikinsa ya zauna a kusa da ita ya matseta sosai yana kallonta fuskarsa Wauke da murmushinsa me kyau, ya juya ya kalli falon shima kafin yace mata

"Gurin yayi miki kyau?" Se sannan ta ankare da kallon ?auyancin data tsayayi kunya ta kamata ta janye daga kusada shi da sauri amma kafin ta kai ga daidaita zama harya sake cimmata ya ri?eta da hannu biyu ba tareda ya bata damar yin ?orafi ko wata magiya ba ya shiga kissing nata passionately. A bazata abin yazo mata, da fari tsoro da kunya suka mata rufdugu harta shiga tureshi amma da tafiya tayi nisa seta sakar masa ragama, bata maida masa martani ba dan bata san ya zatayi ba bata kuma san ya akayi ba ta sakar masa jiki yanda ya kamata tana karSar sa?onninsa masu nauyi. Kusan shuWewar minti goma kafin a hankali ya janye bakinsa daga nata, da gudun tsiya ta faWa jikinsa, ya fashe da dariya kamar wani zautacce saboda yanda tayi, a kunnenta yayi mata raWa yana cewa

"Tun ranar dana fara ganinki nake hasaso yanda first kiss Winmu ze kasance, inata tunanin laushinda lips Winki yake dashi da irin za?i da dadin da harshenki zeyi se yau Allah ya cikamun burina i found it morethan my expectation, i can't wait to touch and taste the milk down there" ya ?arasa yana shafa ?irjinta da suka sake cika suka tsaya dalilin *TULA-TULA* (kin mallaki naki ko kuwa yar uwa? Idan Aa maza antayawa Maman Ilham me Tula Tula kira akan 08135613021 kiga abin mamaki, tested and trusted TULA-TULA dahir ne) Waya hannun kuma ya saukeshi akan marar ta, tsalle ta buga tayi gefe yanda kasan wacce aka kama a Wakin saurayi, jikinta ya Wauki rawa shi kuwa ko a jikinsa ya mi?e yana mata wnai kallo daya saka jikinta Waukar mix feelings, tsoro da kuma shau?in da bata san sanda yake bijiro mata ba, sake shammatar ta yayi ya Wauketa ya shiga tafiya da ita ainihin cikin gidan suka haye sama yana ce mata

"Indai ina gida you don't have to walk with your legs zanyi ta Waukarki harse ranar da tsufa ya raunata gaSSaina". (Awwwnn, love is sweet fa we muive).

Tare sukayi wanka, ta ringa kuka kamar wadda ya yanka dan bata tsammaci haka ba, Ahmad me kunya da ko kallon mutane bayayi sosai shine yau yake fito mata da sababbin ta?adiran ta'adoji ga wasu manya manyan maganganu da yake zaro mata da suke sakawa taji kamar tayi layar zana ta Sace, shi baze iya jira su zama abu Waya bama kenan, ashe na Jafar ne ya fito fili asalin ?an Air Ahmad ne amma in halal way, yanda ya ringa birkita ya sa ta manta da komai da kowa, tunanin da ke addabar zuciyarta yayi Satan dabo, mamaki, kunya, tsoro da wani Soyayyen feeling dangane da shi suka maye gurbin komai.
Dakyar sukayi sallah ya bata tatacciyar madara me Wumi dan tace ta ?oshi ba zata ci kazar da aka kawo musu gashi kusan kala huWu ba, can sama Wakinsa suka sake komawa har sannan bata ga ko kalar nata part Winba, tana takure akan makeken gadonsa da ze iyacin mutum bakwai babu takura tsoro fal ya cika mata zuciya, yana tsaye gaban wardrobe kome

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login