Showing 378001 words to 381000 words out of 467220 words

Chapter 127 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12097

se kin gane baki da wayo, se kin tsinewa kwaWayi da son zuciyar da suka ?awatawa zuciyarki Jafar har kika yi sha'awar auransa, dan Allah karki fasa idan harke kin cika Fatima Afeeya me fuska biyu ki auri Jafar" tana kaiwa nan ta kashe wayar.

Cikin kukan da ta kasa ri?e shi tana kallonsa tace
"Ka zageni, kaci mutuncin iyaye na mahaifiyar ka ta aibatani ta aibata iyayena yanzu kuma matarka, wlh Jafar nayi nadamar saninka a rayuwata domin tarayyata da kai bata amfaneni da komai ba se ba?in ciki da dana sani. Akan me kaida duk wanda suka shafeka zaku tsaneni? Ka shiga rayuwata kayi amfani da raunina kayi mun ?aryar so daga ?arshe ka yaudareni na kuma fahimci dalilin hakan, baka sona da Ahmad kasha faWar in har kana rate bq zaka bari ya aureni. Na auri Ahmad burinka na farko ba cika ba amma yanzu kuma ya mutu ya bar duniyar ma baki Waya ba wai ni kaWai daka tsana ba me kuma yayi saura da kake bibiya tare dani? Me kake nema? Na bar zuri'arku akan me kuma zaka cigaba da bibiyar rayuwata kana janyowa iyayena zagi da Satanci akan me? Me kake so dani Jafar?" Ta ?arasa cikin Waga sauti tana sake fashewa da kukan daya fi na farko.

Ashe ma da sanin sa akan abinda Fatiyyah tazo tayi mata kuma hakan beyi musu ba shine ya bar mata wayarsa a gida ta kirata sannan ya kwace mata waya ya amsa kiran saboda ta saurari cin zarafin da suka shirya yi mata.

Jafar ya sauke ajiyar zuciya ?arfi bayan ya gama tattara kalaman da suke da muhimmanci a gurinsa cikin maganganunta. Idanunsa sun kaWa sunyi jajir jijiyoyin kansa har bugawa sukeyi. Ya kalli ?ofar tsakiya data raba harabar get Win da cikin gidan a rufe take sannan ya kalli ?ofar get Win itama a rufen take, a hankali ya cike sararin dake tsakani????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? nsa da ita, kanta yana ?asa tana kuka tamkar zata haWiye zuciyarta kafin ta kai ga fahimyar me yake shirin yi har ta janye ya tarairayota gaba Waya yayi mata masauki a ?irjinsa. Cak kukan da takeyi ya tsaya, ta gwalalo ido zuciyarta ta shiga bugu kamar wadda taga mutuwa muraran, so take ta ?wace amma irin ri?on daya mata da kuma tsoro tareda mamakin da suka dirar mata lokaci daya yasa ta kasa koyin ?wa?w?waran motsi se juya idanu kawai take tana kokawa da numfashinta dake barazanar tafiya hutu.

Tsayin mintuna uku tana ri?e a jikinsa kafin ya saketa a hankali, kallo Waya ta kara masa ta juya cikin gida da sauri har tana haWa hanya kamar zata faWi, ya saki murmushin da besan dalilin yinsa ba yana kallonta harta shige ciki. Gyaran murya dayaji a bayansa ya sakashi juyawa da sauri se yaga Baffa a tsaye, yanayin da fuskarsa ta nuna kuma ya tabbatar masa babu tantama yaga duk abinda ya faru.

Wata irin kunya ta lulluSe shi, a lokacin fata yayi inama yana da baiwar Sacewa ko kuma ace ?asa ta tsage kawai ya shige ciki ya huta da tsayawa gaban Baffan se yayi kasa da idonsa yana shafa kansa da hannu Waya kafin ya rage tsayi ba tareda ya bari sun haWa ido da Baffan ba murya bata fita sosai ya gaida shi. Yanda yaji muryar Baffan ya sake kashe masa jiki ya kuma tabbatar da gasken ya gansu. Yana ji Baffan yana cewa
"Malam Jafaru be kamatu mutum ya bari shaiWan ya ringayi zuciyarsa harya kaishi ga aikata abinda be kamata ba kuma, a ringa kiyayewa dan Allah".

Da?yar ya iya amsa masa da
"In sha Allahu Baffa" seda ya dena jiyo sawun takalman Baffan kafin ya mi?e jiki babu ?wari ya fita daga gidan yana waiwaye. Yafi minti goma cikin mota ya kasa tafiya, abu biyu zuwa uku suke masa yawo a rai a lokacin, sam beji daWin abinda

MaWaukakiyar kunyar Baffa da abinda ya ganshi yana aikatawa wanda Allah ya sani bada wata manufa yayi ba, ya sani idan ma yace ze rarrasheta da baki ko ya gaya mata wata magana ba zata saurareshi ba shi bema san ya akayi ya aikata hakan ba kawai ?wa?walwar sa tabi umarnin zuciyarsa ne ta baiwa jikinsa unarnin aikata hakan.

Abu na biyu kuma maganganun data furta masa a ciki ya samu amsar tambayoyin dake zuciyarsa tsayin shekaru tara, Afeeyah ta ?ullace akan ya shiga rayuwarta ne saboda ya rabata da Ahmad. Tana zargin ya yaudararta yayi wasa da zuciyarta daga ?arshe ya barta daya ga babu yanda ya iya ya rabasu a tunaninta kenan, tsayin lokacin kallon da takeyi masa kenan sannan ta ri?e shi da kuskuren da shi kansa yana nadamar hakan. Me yasa ta gagara yi masa uzurin duk abubuwan daya aikata mata a baya sharrin shaiWan ne da kuma ?uruciya?

Be aibata ahalinta da wata niyya ba, ko a lokacin haushi da kishin yanda Ahmad ya Waukake ta sama da kowa da komai ita kuma take wula?anta masa Wan uwa ya sakashi yin waWancan furucin data kama ta ri?e a zuciyarta shi ba har ransa ya faWi koma menene ba amma ta yaya ze fahimtar da ita hakan kuma ta yarda ta yafe masa? Babbar damuwarsa Allah yasa Ummanta da Baffa basu san komai akan wancan lokacin ba, idan har sun sani be san irin kallon da suke masa ba ta yuwu ma shiyasa kwata kwata Yayarta bata shiga sabgarsa, ko haWuwa sukayi ya gaisheta se taga dama take amsawa ?ilan ta gaya mata komai shiyasa take kallonsa da abin suma su Baffan ta yuwu dattako ne yasa suke nuna masa tamkar babu komai amma can ?asan ransu suna ri?e dashi idan haka ta kasance ta yaya ma zasu yarda da ?ulluwar wani al'amari tsakaninsa dasu?

Ya furzar da iska me zafi daga bakinsa kafin ya tayar da motar ya shiga tu?i a hankali kamar mara lafiya, Baya so ma ya tuna maganganun Fatiyyah tarata kawai yakeyi baya so kuma ta bari ya kai bango dan hukuncin da ze Wauka baze yi musu daWi. Har ya kusa titi sannan ya lura da ledar Ice cream Win daya siyawa su Amal da kuma Pampers da Frisco cream Win Ahmad dan yana lissafe dasu yasan sun kusa ?arewa daman sune dalilin zuwansa gidan yana shiga yaci karo da ita shine ta tsayar dashi ta fara zazzaga masa tsiya. Tunda ya kai mata ATM Win daya tsara ze ringa saka mata kuWin kula da yaran bata taSa cire komai a ciki ba hakan yasa duk wata yake turawa wani yaronsa kuWi da list Win duk abinda ya kamata a siya akai musu, daya dawo kuma ya cigaba da kansa.

Juya kan motar yayi ya koma amma beyi gigin shigar musu gida ba yayi amfani da wayarta da babu password akai ya kira Baffa. Yana zaune cikin motar yana bincika mata waya su Laylan suka fito, ya ?arasa goge numbobin da yayi marking kafin ya buWe musu motar. Sun daWe suna masa surutu nan suka sha ice cream Win dan ya fara narkewa har tara tayi kafin ya basu sauran kayan da wayarta suka shiga gida suna ta tsallen murna.

?walla ta cika masa ido amma be barta ta zubo ba, yanzu ta yaya Hajiya zata tilasta masa ya wofantar da zuri'ar Yah Ahmad bayan dashi kaWai yaran suka saba, shi kaWai suke sakewa dashi kusan sama da yanda ma sukeyi da mahaifinsu sanda yana raye. Tamkar Yah Ahmad yasab bazeyi doguwar rayuwa ba seda ya gina so da sha?uwa me girma tsakaninsa da yaran yanzu ta ina Hajiya take so ya fara koyar rayuwa ba tare dasu ba? Sannan waye ze cigaba da kulawa da yaran suji tamkar Abbansu yana raye idan bashi ba?

Ba'a son ransa ya bijirewa umarnin Hajiya ba amma Allah ya sani baze iya aiwatar da abinda take umartarsa dashi ba dan idan yayi haka ai Allah ma seya kama shi da laifin yasar da amana da kuma watsi da zumunchi. Kwanakin da yayi beje ya dubasu ba ba ?aramin damuwa yaran sukayi ba jiya da daddare kusan kuka Nayla ta kirashi tayi masa a wayar Baffa akan me yasa ya dena zuwa gurinsu suna kewarsa? Hakan ya warware mas aduk wata niyya ta ?aurace musu na wani lokaci kafin komai ya daidaita, yanda ta tambayeshi ko bashida lafiya ne yasa beje ba seda ?walla ta zubo masa, wato sun aminta rashin lafiya ce kaWai zata hanashi zuwa gurinsu dole yayi duk me yuwuwa gurin ganin ya samar musu mafita baki Waya, baze iya cigaba da irin wannan rayuwar ba.

Seda ya tsaya a wani masallaci yayi sallar isha'i data wuce shi kafin ya kama hanyar gidan Dr Hassan, akwai maganin daya ce yaje ya karSa kwana biyu ciwon kai ya matsa masa baya kuma iya bacci koya kwanta sedai yayi ta juyi idan ma baccin ya Wauke shi baya wani yi da yawa yake farkawa. Da mamaki ya ringa kallon sabuwar galleliyar motar Alhaji Audu ta fita taro a harabar gidan, abu biyu ya tabbatar masa da tasan ce ba wai wata daban ba na farko plate number sannan model Win motar guda uku ce duk faWin Kano kuma tasa ce fara sauran duk ba?a?e gare su kuma dai tunda ya siye ta baya jin ya hau ta ya kai sau uku ma balle kuma ayi batun aro ya bawa wani wannan bama me yuwuwa bane.

Ransa fal mamakin ya wuce Sangaren Hajiya Zubaida wanda yake a farko yana so ya gaisheta kafin ya wuce ciki dan yasan Anty Halima matar Dr Hassan ba lallai ta barshi ya fito yanzu ba da hirar ta da bata ?arewa. Tsam yayi a bakin ?ofa sallamar da fara ta ma?ale shi be shiga ciki ba kuma be koma da baya ba idonsa ?ur akan Alhajin daya gani zaune akan kujerar dake kallon me shigowa. Alhajin daya Waga kai jin anyi sallama ya kalle shi ganin ya tsaya be shiga ba yana ta kallonsa yace
"Idan ba shigowa zakayi ba ka koma ka tsayawa mutane kamar wani mutum mutumi" Hajiya Zubaida dake kujar data bashi baya ta waiwayo taga wanene, fuskar ta washe tace

"Aa Jafar kaine? Shigo mana ka tsaya a dokin ?ofa ga dare". Jiki la?was ya ?arasa ciki ya samu kujerar data fi kusa da ?ofa ya Wofana kafin yayi musu gaisuwar Jam'u yana satar kallon Alhajin daya sha shadda Winkin tazarce, rabon da yaga Alhaji babu babbar riga harya manta a rayuwarsa ze iya cewa tun suna yara shadda ko yadi ko boyel baya Winkasu seda babbar riga amma yau yasha tazarce ga hula ya kafa a goshi har kamar aski yayi an masa gyarab fuska se yaga ya sake zama wani dan matashin dattijo.

Haka kawai murmushi ya suSuce masa daya hakaito abinda yake zaton yana faruwa, ashe nan kusa akwai ya?in duniya na uku a gidansu in har tunaninsa ya kasance gaskiya. Alhaji Audu ya katse masa tunani yana cewa
"Dariyar me kakeyi?" Ya ware ido yace
"Ni kuma? Yaushe?"
"Aa ni, malam tashi ka tafi abinda ya kawo ka kazo ka katsewa mutane tattaunawa"

"Aa karfa ka korar mun yaro, Allah ya ji?an Ahmad dama shine me rakitoshi suzo musha hirar mu to da alamu dai ze ri?e al?awari tunda gashi yau shi kaWai ma yazo abinsa" Hajiya Zubaida ta tare Alhajin. HaWe fuska Alhaji Audu yayi bece mata komai ba, Jafar yayi murmushi me sauti sannan ya mi?e yana cewa
"Bari na shiga gurin Yaya. Umma seda safe, a fito lafiya Alhaji" ya fice Alhajin ya rakashi da harara yana jiyo Hajiya Zubaida na masa dariya.

"Kaga Alhaji a gidan nan ko? Waifa zwaraci yake zuqa gurin Umma" Dr Hassan ya faWa masa bayan sun gaisa. Yayi murmushi yace
"Nayi farin ciki, Allah yasa hakan ya zama silar ?ara daidaituwar rayuwar gidan mu amma Yah Hussain ya sani kuwa?"

"Ya sani se da ma ya baya approval ma sannan Alhajin ya fara zuwa kasan fa naga alamar kamar tsoron Hussanin nan Alhaji yake ji nan yace mun wai na gayawa Hussaini zezo bikon Umma idan na yarda, a zuciyana i was like what what the f, amma dai nayi shiru gashi nan kusan two weeks da suka fara magana" cewar Dr Hassan. Jay yayi dariya kafin ya sake cewa

"Ai Yah Hussanin ne abin tsoro, ina mamakin yanda baya shakkar zarewa Alhaji dole ya lallaSa shi ai karya zige Umma ta?i koma masa, Allah ya tabbatar da Alkhairi to, su Alhaji ango, baka ga ba se harara na yake wai na katse musu tattaunawa" suka ringa dariya kafin Dr Hassan yace
"Kaga shikenan su ku angwance tare, ina kuka tsaya kaida taka amaryar?"

Shiru yayi take kuma yanayin sa ya canza, ya buWe baki zeyi magana Anty Halima da tafi haWo masa abinci ta dawo se kawai yayi shiru ya karSi abincin ya fara ci shima kuma Dr be sake ce masa komai ba saboda Haliman data zauna kawai suka cigaba da hirar duniya. ?arfe goma suka fito tareda Dr Hassan, Alhaji na tsaye Hajiya Zubaida ta rakoshi se sannan Jay yaga kwalliyar data sha da doguwar rigar lashi ta kashe Wauri hannayenta sun sha lallale idan ka ganta ba zaka ce ta ajiye yaya kamar su Dr Hassan ba. Ya kalli Dr Dr ya kalle shi kowa ya shafa kai yana no?e dariyar dake cinsa, ganinsu yasa Alhajin ya mata sallama yana muzurai ya shiga mota shi kaWai yazo ko direba babu ya fice kafin Jay yabi bayansa ya tarar dashi yayi parking a waje dan haka ya ?arasa ya tsaya kusa dashi.

"Kar ka kuskura naji maganar nan a bakin wani" Alhajin ya faWa masa bayan ya sauke glass, seda yayi da gaske kafin ya iya ri?e kansa be fashe da dariya ba ganin yanda Alhajin ya haWe rai yana kora masa gargaWi yace
"In sha Allah, Allah ya sanya Alkhairi ya nuna mana lokaci". Banza Alhajin ya masa ya tada gilashin motarsa se kuma ya sauke ya sake ce masa
"Ka tabbata ka nemi yardar yarinyar nan tsakanin nan da sati biyu dan bana son Sata lokaci, idan kuma baka shirya ba ka janye ka barwa masu niyya suje"

"Za'a duba" Jafar Win ya sake faWa, Alhaji yaja motarsa ya bar gurin shi kuwa gyara parking yayi ya ringa SaSSaka dariya tamkar wani zararre kafin lokaci Waya kuma ya fashe da kuka ba na wasa ba, tunani ne ya gifta masa a rai, harya laluba aljihu ze ciro wayarsa niyyar sa ya kira Yah Ahmad ya bashi labari rashin jin wayar da yayi ya tuna ya barta a gida take kuma ya tuna da Yah Ahmad yana inda baze iya amsa wayarsa ba. A fili cikin kuka yace
"Komai ya rikice mun baka nan dama kai kake bani mafita, da damuwa ga labari me daWi duk baka nan balle na rabasu da kai, Allah ya jaddada rahma gareka Yayana, ina kewarka".

Seda yayi kukansa ya gode Allah kafin ya tafi gida damuwa ta maye gurbin nishaWin da ganin Alhaji ya samar masa. A Wakin sa ya tarar da Fatiyyah taci ?walliya da wasu kayan bacci tayi kyau amma yana kallonta daya tuna abinda tayi Wazu duk seya ta sake Sata masa rai. Daurewa kawai yayi ya kulata data rungumeshi tana cewa ya manta wayarsa ana ta kira se kawai ta sakata a flight mood. Badan ransa naso ba ya biye mata bayan yayi wanka ganin a bu?ace take dashi sedai tarbar da ya mata ita da kanta ta gane akwai matsala amma data ga yana shan magani bayan ya sake wanka se kawai ranta ya bata baya jin daWi ne, ta rigada ta goge kiran da tayiwa Fatima da duk number wata mace data gani a wayar, bincike ta masa kamar wata CID, seda ta gamsu dan kanta kafin ta jona masa wayar a chaji tukunna.

Kwana biyu tsakani daya kama kwana biyar rabonsa da gurin Hajiya da safe Baba Al?ali ya kirashi akan ya same shi can gidansu yana son ganinsa yanzu. Har ya gama shiryawa ya fita Fatiyyah na bacci bata tashi ba, a falon sama ya tarar da Alhajin da Baba Al?ali ya gaishe su yana kallon kuWaWen daya gani zube kan center table. Baba Al?ali ya gama raba kuWaWe ya Waure su da rubber band kafinya kalli Jafar yace

"Yi ha?uri fa na taso ka da sassafe dole ce ta saka hakan, Wan uwanka Asharab ne ya sameni akan yana da muradin auran tsohuwar matar Yayan ku Ahmad shine nace masa to ya dakata tukunna saboda akwai wasu maganganu zan fara tambaya naji idan babu kowa a ciki seya shiga. To na tuntuSi Salim yace ya janye dan kuWin nan da kake gani ma na tambayar auransu ne shida Faisal idan Allah ya kaimu gobe za'a kai, yanzu kai nake so naji ta bakinka, kana sonta ne har yanzu ko kuwa ka bawa Wan uwanka dama ya nemeta?"

Tamkar wanda aka watsawa ruwa haka jikinsa ya shiga tsatstsafo da zufa dukda sanyin Ac daya cika falon be wadace shi ba ya zari tissue dake gabansa ya shiga goge fuskarsa da wuyansa inda zufar tafi yawa lokaci Waya kuma fuskar ta canza, idonsa yayi ja amma ya?i cewa komai. A fusace Alhaji Audu dake kallonsa yace

"Ba magana akayi maka ba zaka ringa wani goge gogen fuska se kace an ritsa munafiki? Amsa ce ta eh ko aa, kana son yarinya ko baka so?"

"Aa Audu abin bana faWa bane ba. Ni na fahimci uzurin Jafar kuma tabbaci kawai nake da bu?ata akan yana da

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login