Showing 141001 words to 144000 words out of 467220 words

Chapter 48 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12375

kiran Yakubu.

Yakubu kuwa dukan ?a da Uba yakeyiwa saurayin Hafsatu ya fasa masa baki da hanci ga hauri yana kai masa a ?afafu yana kiran seya karya su yaga da wanda ze ringa yawon iskancin Hajiya ta iso ta cakumeshi tana zaginsa se kuma ta saka kuka tana cewa

"Shikenan kaima an taSa ka, nidai yanda naga ka fito ido a jirkice daman kamar wanda iska ta shafa nasan da walakin, ni aka tozarta a gidan nan ko? Anga Asirin da akayiwa Yata ya?ici kullum sababbin Manema take samu shine aka biyo ta wannan hanyar ko? To wlh mu zuba mu gani, bana Boka bana Malam amma ko wanene ya taSani seyaji a jikinsa" se kuka wiwiwiwi. Ma'aikatan gidan gaba daya sukayi dafifi suna kallon ikon Allah, Drama a gidan dai ba sabon abu bace ta safe daban ta rana daban ba kuma sa gundira da tirka tirkan gidan domin kullum sabon abu suke gani. Audu da hayaniyar ta fito dashi ya isa gurin cikin dakakkiyar murya yake tambayar abinda ya faru se sannan kuma Abba Tee ya samu ya mi?e ya nuna Yakubu yace zasu gamu seya san shiya taSa, Yakubu ya zabura ze sake dam?arsa ya taka ya gurin motarsa da sauri ya shige yana cigaba da faWin
"We shall meet in court, zaka san ni ka daka se ka gane baka da wayo".

Cikin tsawa Audu ya bawa ma'aikatan umarnin su watse kowa ya juya gu????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? rin aikinsa. Ya kalli Hajiya dake kuka har sannan Hafsatu ta runguketa itama tana kukan kafin ya mayar da hankalinsa kan Yakubu yana tambayarsa meya faru? Waye wancan Win kuma meya haWa u harta kai ga duka? Kafin ya bashi sa Hajiya tayi zuruf tace

"Me kuwa ya haWasu? Magautane sukayi masa turen Aljani haka kawai ya rufeshi da duka saurayin Hafsa ne fa, anga Allah ya fito mata da Miji na nunawa Sa'a shine aka bi yanda akayi shima aka koreshi kuma wlh ba'a taSa banza ba ko wacece a cikin matanka tayi abin nan ta kwana da shirin zubin Adashi tayi Wauka kuma dole, ka wuce kai kuma ka kwanta kana tsaye kana wa mutane muzurai ko Aljani ?ar?uzu ne wlh sekaci ubanka sannan ka koma kan wadda ta aiko ka" ta faWa tana aikawa da Yakubu wata harara me tafe da gargaWi. Juyawar yayi kamar yanda tace ya fice daga gidan gaba Waya ita ma suka koma ciki da Hafsa dake kuka har sannan.

Alhaji Audu ya sauke ajiyar zuciya me ?arfi yana kallon Ma'aikatan gidan da duk suka maida hankali kamar masuyin wani abun ya tabbatar kuma kunnuwa da hankulansu har sannan yana kansu, an gama na Wazu ga wata an sakeyi kuma, idan ba'ayi sa'a ba kafin kwanciyar bacci se an kuma kafta wata Drama. A sanyaye ya ringa taku ya fita ya shiga Masallacin dake manne da gidan tunda Magriba ta kawo kai saura mintina kaWan a kira. Carbi yake ja amma ya lula cikin tunanin daya aureshi, bashi da damar yayi shiru haka nan ko yayi tunanin abu me daWi kullum se damuwa se Sacin rai daga wannan se wannan.

Wayar sa dake gaban Aljihu ta Wauki ?ara ya zarota, Al?ali Yakubu ne, mi?ewa yayi ya fice daga cikin masallacin ya tsaya daga gefe lokacin wayar ta katse dan haka yabi bayan kiran. A ta?aice suka gaisa, Yakubun ya tambayeshi yanda Zaman su ya ?are da matsaya akan zancen kuWin.

"Mun rigada mun gama magana yayi rantsuwa akan bashi ya Wauka ba kuma na yarda amma na sauke shi daga kujerar Takwaranka ze ri?e na lokacin kafin musan abinyi" Audun ya faWa masa. Daga Waya Sangaren Yakubu yace
"Idan har ka yarda dashi menene dalilin daya saka ka dakatar dashi daga aiki kuma?"

"Haka dokar take a rubuce, duk wanda aka kama da laifin cin hanci ko yiwa Kamfani zamba hukuncinsa korace sannan ze maido da duk abinda aka rasa, bamu ba?aci ya mayar da komai ba amma an dakatar dashi saboda idan banyi haka ba kamar na buWe ?ofa ne ga sauran kowa ze iya wasarere da dukiyar Kamfani saboda yasan babu matakin da za'a Wauka akansa, kuma dalilin daya saka bamu bu?aci ya maido da kuWin ba saboda Bincike ya tabbatar da basu shiga account ba, a rubuce ne kawai akwai su kuma idan aka tattara lissafi ya kamata ace suna ciki sedai am rasa ta inda suka ma?ale".

Dariya jawabin Audun ya bawa Yakubu ya dara kafin yace
"Ai shikenan, tunda har ka gano da kanka inda matsalar take ina ganin babu laifin Aminu kamata yayi ka tattara shuwagabannin kowanne Sangate su gabatar maka da lissafinsu da kansu sannan ka haWa dashi wamda suka bashi daga nan za'a tantance me laifi da me gaskiya, most especially guraren da kuke generating kuWi sosai Oil da sauran Mineral su ya kamata ka tsananta bincike akai na tabbata daga nan matsalar take" Yakubun ya bashi shawara daga nan suka Wan tattauna wasu batutuwan kafin sukayi sallama dalilin sallah da aka kira.

A cikin gida kuwa a tsakar gida Hakiya ta kafa kujera tana zazzaga bala'i, daga Momy Har Anty babu wadda ta le?o ballantana ta tanka mata daman da Baba Bilki tana nan ne itace zata kulata to tana gidan Sarki matarsa ta haihu ita take zauna mata. Har aka kira sallar Magriba batayi shiru ba bakinta har kumfa yake yawu na sar?eta amma ta?i ha?ura ita kanta Hajiya ?aramar datayi iyakar yinta akan Hajiyar tayi shiru ta?i Waki ta shige tana cigaba da kukan Asarar da Yaya Yakubu ya janyo mata, ita ai bata ce masa zata biye ta zancen Hajiya ba domin da tana hawa layin data ke Worata da tuni ta daWe da zama ri?a??iyar karuwa a cikin gida domin abinda Hajiyar take nuna mata kullum shine tayi komai ba komai bane muddinba bude ?afa zatayi ba. Ta rasa irin tunani da son zuciyar Hajiya, bata duba mutunchinta ko zunubin da zasu Wauka da ita me aikatawar da ita data turata burinta kawai ta cafko musu Dan Attajiri wanda ya kere Mijim Anna dana Khadija da kuma saurayin da yake neman Aslamiyya tunda bata samu yanda take so akan Nazira data janyowa Nakasar data so ta hanata Auruwa daga ?arshe Audun ya haWata da wani Yaronsa babu laifi yana da abin hannunsa daidai Misali shima kuma yana sonta.

Ita Anna ?an Sarkin Zazzau ta aura Khadija kuma Wani Matashin ?an Kasuwa me jida Yayan Banki duk su biyun suna cikin daula da jin daWin rayuwa ita Khadija ma zamansu rabi da rabi ne a Nigeria sunfi zama a Dubai wannan Daula da Yayan Momy suke ciki ta tsolewa Hajiyar Ido, sannan ga Auren da Sarki yayi ya Auro wata halfcast Ambariyya, Mamarya ce Bahaushiya yar Nigeria Babanta kuma Balaraben Qatar ne Hamsha?in me Arzi?i Bikin Sarkin da yanda Uban Amaryar yayi wasan kuWi ya gigita Hajiyar, ada tana hura hanci akan Matar Zakariyya da Matar Naziru yan manyan gidaje ne tana habaicin kaf Yayan gidan babu wanda ya auro Ya daga gida kamar nasu se gashi Sarki ya goge mata hadda ya auro Balarabiya wannan yasa ta sake cin buri akan Hafsa seta auri Mijin daya doke nasu Khadija sannan Jafar shi ze wanke mata takaicin Sarki ya samo wata tsaleliyar Baturiya ko Indiya shida yake sananne a Duniya ma ai Matar da ze Aura se an ganta kawai yanzun hankalinta yafi karkata akan Hafsa tayi Aure se kuma ta mayar da hankali kan Autarta Sarah.


*ALBISHIRINKU MATA YAN UWANA YAN KWALISA NAZO MUKU DA WANI DADDADAN LABARI!!!.*

*NASAN KUNDADE KUNA NEMAN FITACCEN GURIN DAZAKUJE AMUKU GYARAN GASHINKU DANA JIKINKU CIKI DA WAJENSA,TO YANXU DAI GA DAMA TA SAMU...*

*LABARI NAKE BAKUFA AKAN AFINTY QUEENS SHAHARARREN SHAGONMU NA SALOON DAYA HADA KOMAI DA KOMAI DA KOWACE MACE YAR KWALISA IRINA KE BUKATA,SANNAN MUNADA KWARARRUN MA'AIKATAN DASUKASAN KAN AIKINKINSU,KUZO AFINTY QUEENS KUBIYA KUDI MUKUMA MU BATA LOKACINMU DOMIN TSATSTSAFO DUK WANI KYAWU NA JIKINKU DA ALLAH YAYI MUKU...*

*A AFINTY QUEENS MUNA AYYUKA KAMAR HAKA:*

*- HAIR SALOON*
*-HENNA*
*-SPA*
*-DUKKAN*
*-PEDICURE*
*-MANICURE*
*-SANNAN MUNA DA TURARUKA IRIN NA AMARE YAN MATA DA KUMA MAI KANKAT DAN UWAR GIDA TA TURARA GIDANTA JIKINTA DAMA KAYAN SAWARTA ITA DA YARANTA,,HARMA ZAWARAWA DUK MUN TANADI KOMAI*
*DOMINSU SUMA*

*-MUNADA SHOES AND BAGS SBD ISASSUN MATAN DA SUKA AMSA SUNANSU MATA*=?
?
*- MAKEUP NA BRIDAL ND CASUAL...*

*IDAN KINSAN KINAJIN LABARIN SHAGON SALOON NA AFINTY QUEENS AMMA BAKI TABBATAR DA YADDA AIKINSU YAKE BA TO YAR UWA GADAMA TASAMU MEZAKI TSAYA JIRA MAZA KEMA KI ZARGAYO SHAGONMU DAZAN JERA MIKI ADDRESS DINSHI A KASA DOMIN KEMA KI TABBATAR DA KALAR IRIN NAMU KWAZON DA MUKA KWARE AKANSHI GURIN GYARAN JIKIN YAN UWANMU MATA KUMA MUKE GABATAR MUSU DA JAKUNKUNA DA TAKALMA HARMA DA TURARUKAN WUTA DANA SHAFAMA JIKINSU DON NISHADIN ZUCIYARSU DANA MAZAJENSU....*

*AFINTY QUEENS DISCOVER BLISS IN BEAUTY =؅?=د?*

*Address =?G?=?G?:*
*KU ZIYARCE MU A SHOP NO.9&10 SHEMA PLAZA,BEHIND SHEMA FILLING STATION KASUWAN BACCI KADUNA*
*TEL:08133379628.*

*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*

*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*

*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
OR
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*

*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*

*BOOK 2*
*PAGE 2*


Kiran sallar Magriba ne ya tasheta badan ta gaji da zazzagar da takeyi ba ba kuma ta gama ba zata cigaba. Ta bubbuga sallarta domin babu nutsuwa tattare da ita ko kaWan tana idarwa ko salati bata iya tsayawa tayiwa Annabi ba taja waya ta shiga kiran Tirau.

"Yaushe zaki dawo? Akwai matsala" ta faWa ba tareda ta tsaya sun gaisa ba.
"Jibi in Allah ya yarda, jirgi muka rasa yau shiyasa ma bamu taho ba se jibin muna Jidd ma, wlh ansha dake, da uwa kuWinki matar nan ki biya mu tafi abi mu kika?i, tafiyar nan tayi daWi yanda baki zato keni ban taSa umarah me daWin wannan ba yanzu ma muka dawo daga kanti munyo siyayya naga wasu riguna har zan kiraki idan kinaso a siyo miki na tuna da dai kyautace zaki karba koda yake ko kyautar ce babu lallai ki saka ma sedai ki Ajiye har su daddage su zama gari" Turai ta bata amsa cikin dariyar sha?iyanci.

Binta taja tsaki tace
"Ai shikenan se kun dawo Win, idan kuma naga bazan iya jira ba zanje gurin Hajiya Halima kawai muyi maganar ai tasan gidan Malamin nan naki ko?"

"DaWina dake rashin saiti wani sa'ilin wlh Binta, ce miki nayi ina haWen Malami da ?awaye? To ai ko ke abinda yasa kikaga ina kai matsalarki gurin Malamina saboda nasan ba layinki bane dole tasa kike le?awa kuma ba zakimun yankan baya ba. Ki kuskura ki kaiwa Halima matsalarki zaki gane baki da wayo wlh ke baki san da yawa neman hanyar ganin bayan mu akeyi bako? To idanbata kaiki inda za'ayi miki magani ba ta kaiki inda za'a ?ara dagula miki lissafi ai. Maganar Hafsatun ce ko yaya? Ba jiya kince mun yau yaron zezo ba? Be zo bane ko yaya? Amma abin da kamar wuya ace be zo ba dan kiranyen da Malam ya masa idan kinga be zo ba to a kabari yake dan wlh aikin da aka masa irinsa akeyiwa Ri?a??un masu laifo kiji ance sun gudu daga Magar?ama to Aljanu ake turawa su Wauko su, yauwa ya wancan zancen kuWin komai ya tafi daidai ko? Dan ko Wazu seda Malam ya mun tunin kasonsa nace masa ban dawo ba bamu zauna naji yanda ake ciki ba tukunna".


"Uhm kedai Turai Allah ya kaimu jibin ku dawo ma zanta, maganganun da yawa ni na rasa ma abinda zanyi wlh" Bintan ta faWa kamar abar tausayi, Tirai ta she?e da dariya tace
"Ai Binta lamuranki kamar me bakin uwa, kiga abu rumi rumi an ?ullashi se yayi kamar yaci komai ya watse gaskiya ki tashi tsaye magauta sunga gadon barcinki lokacin daya kamata ki huta yazo, Yayanki sun kawo ?arfi amma kuma kwanciyar hankali ta?i samuwa? Allah ya kaimu jibin to mu dawo zuwa gata seki shigo muji yanda ake ciki" daga nan sukayi sallama ta rafka tagumi tana tunani.

Masifar gidan da kullum gaba takeyi ba baya ba ta sakata fara abinda bata da ra'ayi akai kwata kwata wato Bin Malamai, tun Kissar tana ci a sannu ta dena tasiri saboda an kai gaSar da wata kwarkwasa ko kisisina ta dena tasiri akan Audun, sabgar Kasuwancinsa kawai ya saka a gaba, shekarun baya lokacin da yake ta tiri tiri da ?o?arin ganin BECHI GROUP OF COMPANIES ya tsaya da ?afarsa lokacinsu ma wahala yake masa, ga tafiye tafiye ko yana ?asar ma se su kwana su wuni basu sakashi a ido ba a wannan lokacin ne kuma tayi Arzi?i domin itace akan komai, Ashana idan babu a gidan gurinta za'a nema cefane se abinda taga dama za'a kawo ta ringa tara kuWi tana siyar Kadarori, Filaye, gidaje ta zuba yan haya da kuma sar?o?in gwal wanda ba sakawa take ba suna nan narke a drawer wani Design dinma wanda suka ?irkireshi sun manta da Kalarsa.

Da su Zakariyya suka gama makaranta kuma dukda daman tun suna ciki take cusa su akan harkokin Audun kullum tana nuna masa ya kamata ace ya sakasu domin sune magadansa tun yanzu ya kamatu su san komai da yanda ake gudanar dashi ba wai se rana tsaka ne zasu kama abin ba, tun baya sakar musu har yazo dakansa ya yarda yana da bu?atar su horu akan sabgar kasuwancin nasa domin Bare ze iya ha'intarsa wata rana kamar yanda yake gani ga Abokanan kasuwancinsa da suka tashi tare da yawa sun dur?ushe kuma idan aka bi kadi daga ?arshe yakan kasance wasu daga cikin ma'aikatan gurin ne da suka fitar da sirrunsu ga abokanan Hamayya har hakan ya janyo dur?ushewar gurin amma se tunanin sa be kawo masa cewar ba su kaWaine yayansa ba ko kuma ba su kaWai ne magadan nasa ba kamar yanda take faWa, burinta ya cika suka samu gurin zama dukda da farko sun fara ne a ?anana ma'aikata tafi tafi suna haWa tuggu da mana?isa irin wadda suka sha a Nono har suka saka aka tunSuke asalin waWanda suka da mu?amansu na yanzu suka maye gurbinsu.

Aminu da Alhaji Babannan Al?ali Yakubu ne ya cusa su a gurin da kansa, duk kuma bala'inta haka tayi ta ha?ura wannan tasa ta matsa Yakubu ?arami sukayi yanda sukayi har suka ciccibashi ya kai matsayin mataimakin Accountant General wato mataimakin Aminu a birinsu na ganin a sannu sun tunSuke Aminun se Yakubun ya maye gurbinsa ta haka suka shirya wannan ?ulla ?ullar suka zabtare lissafi wanda daman aikinsu kenan yawan kuWaWen da suka zabtare ne yasaka har ta tashi aka gane aka kuma Wora laifi kacokan akan Aminu dukda daman kuWin babu su, lissafi ne kan lissafi tsoho da sabo suka harhaWa ya bada wannan Adadi amma Asalin abinda suka kwasa Naira Biliyan daya ce kuma tana kwance cikin boyayyen Asusun Crypto wanda Naziru ya buWe musu, Asusu ne irin wanda ba'a iya tracing koda an tura kuWi ba za'a iya bibiyar su aga inda suka tafi ba can suke tura duk wata Albarkar office da suka samu kafin su zauna su ukun, ita Hajiyar, Zakariyya da Nazirun ayi kasafi kowa a tura masa nasa dan hatta da su Win ba wai ta yarda data bar kuWinta a hannunsu bane, wani sa'ilin ma Ruwan Cash take karSowa ta zube a Waki abinta tayi ta shafasu tana jin daWi.

To wani sa'ilin kuma idan Al'amura sun cukurkuWe mata ta rasa mafita se Turai tace suje gurin Malam, tun akan Mu?amin Yakubun da Audu yaso yayi mata buyagi ya?i yarda Turai tace ta kawo kuWi, har yarjejeniya sukayi akan odan aiki beci ba zata maido mata kuWinta se gashi tana zaune Audun ya kira Yakubun wannan tasa ta fara amanna da sabgar dukda ko bu?atar ta taso ba ita take zuwa ba, Turai take bawa kuWi aje a mata abinda ya dace tunda sabgarta ce, ta daWe dayin amannan da Bin Malamai harda Bokaye zuwa gurinsu takeyi shiyasa har kawo yanzu Ta kanainaye Ali, shekaru an tasamma Hamsin amma se yanda tayi dashi ?arin Aure da yake da burin yi tunda jajayen sahu ta hana haka yake ta gurgura rayuwa ga kuWi ya tara mata ita da yayanta suna wada?a Yau tana waccen ?asar gobe tana wannan kayan Alatu kuwa kullum cikin siya takeyi dan ita ba irin Binta bace tana cin kuWinta Binta kuwa har yau har gobe abin naira goma sabo idan ka ganta dashi to Yaranta suka siya mata shi ko ma ace Jafar dan shine duk abinda ya gani na kwalliyar jiki a gurin hamsha?an mata ze siyawa Hajiyar abin takaici kuma ba zata saka ba musamman idan taji kuWin kayan, suturu da sauran kayan Ado da kuWi kam ta tarasu babu Adadi har tsokanarta Faisal yake yana cewa
"Hajiya idan kika mutu zamu ja kaya da yawa dan wlh inaga kason abinda zamu samu na gadonki se yafi na Alhaji" duk ranar da yayi mata wannan maganar kuwa Ashar da tsinuwa babu wadda baya sha tace sedai ubansa ya mutu tamkar ita Win zata zauna gadin duniya ne.

Bayan sun gama waya da Turai ta mi?e tayi sallar Ishar da aka idar tuni, tana zaune a gurin takaicin duniya ya isheta, jibgin kayan snacks da Kaji da akayiwa Abba Tee take tunawa ya zatayi dasu harda irin shinkafar Larabawan nan da ake dafawa da naman Rago yayi ligib aka masa yanzu duk sun tashi a banza ta saka ran ze cakewa Hafsatu kuWin da zasu maida wanda aka kashe harda riba se gashi wancan Dan is** yaron ya janyo mata Asara. Tsaki ta rafka yanda kasan wata ri?a??iyar tsaka, ita kaWai taci gaba da bala'i daga zaunen da take tana dannanwa Yakubu Ashar.

Faisal ya shiga kamar an jefoshi, ya kalli Hajiyar ya kalli cikin falon ganin ita kaWaice zaune kuma tana ta faman sababi yasa ya matsa gabanta yana cewa
"Hajjaju, kin?i yarda Jayy ya kaiki Asibitin da yace, lamarin nan naki fa kullum ?ara gaba yakeyi gara a tari abin tun beyi nisa ba"

"Dan ubanka Faisal kaima mahaukaciyar kake so kace mun?" Ta faWa tana mi?ewa tsaye, Faisal yayi wata dariyar sha?iyanci yaja ja da baya dan ya san tana iya kai masa

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login