Showing 366001 words to 369000 words out of 467220 words

Chapter 123 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12182

besan dawa yake magana ba, daga can Amal tace
"Abbansu Samiha ne"
"Wacece Samiha? Meye haWin sa da ita?" Ya sake tambayar ta. Irin bata wani fahimci inda tambayar tasa ta dosa ba tace masa
"Kaiii, Abban Samihan ne baka sani ba? Sunanku fa Waya anan gidan yake kafin..."

"Amal ina wasa dake? Nace ki gaya mun wanene ya tafi kaita asibiti kin tsaya kina mun wani kwana kwana ko na zama abokin wasanki ne ban sani ba?" Ya faWa cikin fushi.
Shiru tayi jikinta yana rawa dan sosai ta tsorata da yanayin da yayi mata magana abun da be taSa yi musu ba tsawa shikansa seda ya idar da maganar ya gane ya kwafsa, ya shafa kansa yana ?o?arin danne zuciyarsa yace
"Kiyi ha?uri kinji Amalili na raina ne a Sace kuma ina tambayar ki abu kina ta jana kiyi ha?uri nayi miki tsawa".
Cikin muryar kuka tace
"Yayan Mamy ne fa Uncle Jafar".

A fili ya sauke ajiyar zuciya me ?arfi kamar wanda ya dawo daga dogon suma yace
"Shine kuma ze wani kamata haka ina Umma da ba ita seta saka ta a motar ba ai ba lallai sai shi ba".
Amal ta tura baki kamar yana ganinta tace
"Ai bata nan, seda suka tafi sannan ta dawo"
"Fushi kikayi? I said I'm sorry ok? I lost my temper i couldn't just hold my self any longer ne but I'm sorry love zan siya miki favourite chocolate Winki kuma zan kaiki yawo for compensation". Seda ya lallaSa ta kafin ya gyara kwanciya yana cewa

"Now tell me, samarin Momy nawa?" Kamar ya soso mata inda yake mata ?ai?ayi tace
"Nidai wanda na sani guda 3 ne". Lokaci Waya murmushin dake kan fuskar sa ya Sace, kwantaccen ba?in ciki ya taso ya ninka na farko har wani diri yake yace
"Da waye da waye?" Amal tace
"Uncle Salim, he told me wai yana son Mamy ze aureta amma fa shi tace bata sonshi???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? ranar ma tace karya sake zuwa gidan Baffa amma ba be dena ba, se wani Uncle Nasir, i like him he so nice yana siyamun chocolate kuma teacher su Mamy ne or lecturer" ta faWa tana yar dariya kamar me gayan abin arzi?i. Yanda iska ta fara yi masa kaWan yasa be ce mata komai ba taci gaba da fewa
"Uncle Habib too, engineer wannan friend Win Yah Ahmad da yake a Yola? Shima yana zuwa gurin Momy?"

"Kuma duk tana kulasu?" Ya fizgo maganar da?yar tace
"Eh mana, sune kawai take kulawa ai akwai wasu ma da yawa amma bata kulasu. Wani Babban Alhaji ma yaso wai Mamy yake so, he looks like Alhajin Hotoro, gashinsa fa duk ya zama fari ranar yazo Mamy taceita matar aure ce ni kuma ya tambayeni nace masa no 1 Dadynmu ya mutu amma yanzu muna da second Daddy, yawwa Dady to ka auri Mamy mana tunda yanzu kaine Dadynmu? Na'am" ta amsa da ?arfi alamar anyi kiranta se ta kashe wayar ta barshi zaune shi ba me numfashi ba ba kuma sumamme ba.

Tambayar tata tayi shocking Winsa be kuma tsammaci haka ba duk ya wani tsume kamar tana gabansa tana maimaita masa tambayar a lokacin, cikin dare haka ya ringajin muryarta tana masa gizo, ka auri Mamyn mu. Seda yayi da gaske kafin ya iya getting rid of the thought yayi bacci, ko babu komai dai ta tamaka masa ta kore masa ba?in kishin dake neman ?umeshi yayi bunga. Da Asuba yayi mamakin ganin Fatiyyah zaune a falo kan sallaya da Hijab a jikinta, ta yuwu sannan tayi sallar isha'i dan dai ba nafila tayi ba ya wuce ba tareda ya mata kallo na biyu ba abinda take jira kenan daman, seda ta le?a window ta tabbatar ya fice daga gidan kafin ta haye sama da gudu ta shiga Wakin sa.

Wayar sa dake jikin caji ta Wauke har zata fita daga Wakin se kuna ta koma kan sofa ta zauna. Call log ta fara shiga, last call Winsa da Afeeyah jerin emojis na zuciyar da idan ta gani suke ?ona mata rai suka mata sallama. Ta haWeye Sacin ranta ta kwafi number a wayarta sannan ta danna block a tasa wayar. Messages ta shiga, bata ga sa?on Afeeyar ko Waya ba sena wasu yammatan ta fice ta shiga whatsapp nan ma gajiya tayi da ganin numbobin mata wasu anyi saving wasu ba'ayi ba dake zuciyarta na kan Afeeyah ne ko haushin abubuwan da ta gani bata ji ba ta rufe masa wayar bayan tayi clearing history Win binciken nata. ?akinta ta shige, kamar ta kirata a lokacin ayi wacce za'ayi amma dai ta kanne zata bari gari ya waye ta fita daga gidan ta yanda idan ta bincikota a yau Win zataje duk inda take su ?ar?are.

Saboda farin cikin samun number cikin sau?i har abin kari ta shirya masa taci nata tayi wanka har guraren 10 tunda ya dawo daga masallaci bata sake jin motsinsa ba kuma so takeyi kodai shi ya fita ta samu sararin gidan ko ita ta fita. Har sha biyu be fito ba, ta ?agu kamar taje ta fizgoshi ta fitar dashi amma dai ta cigaba da zama tana jiran tsammani. Sun shirya da ?awarta Adasiyyah daya fita zata kirata tazo gashi se kiranta take akan taji shiru kodai ta tafi sabgoginta ne tace mata Aa ta ?ara jira. Seda aka fara kiraye kirayen sallar Azahar taji motsin buWe kofarsa saboda a buWe ta bar tata ?ofar tana monitoring Winsa.

Tana wani basarwa tabi bayansa ganin harya fara sauka murya ciki ciki tace
"Amm zan fita"
"Bada izinina ba" ya bata amsa ba tareda ya tsaya ba. Ta bishi da harara kamar idonta zasu faWo kafin tayi tsaki data tabbatar ya fita tace
"Seka kasheni idan na dawo, ai wlh duk inda ka aje tsinanniyar karuwar nan yau sena bincikota. Komawa Waki tayi ta kira Adasiyyah tace ta taho, suna gama magana ta shiga laluben number data kwafa a wayar Jayy. Seda ta kusan ?ure call log Win ta amma bata ga number ba, ta sake farowa daga farko still bata ganta ba, zuciyarta ta ringa bugawa da sauri, kardai data shiga wanka ya zo ya goge amma ai besan ta Wauka ba dukda tasan shi da lura idan akace ya gane ta taSa masa waya ba zatayi mamaki ba.

Tana ta laluben number har Adasiyyan ta ?arasa, ko zama bata bari tayi ba ta mi?a mata wayar tana cewa
"?awata tayani dubawa, da asuba fa na Wakko number da kaina amma yanzu na namete na rasa kodai ya biyo baya ya goge ne ina wanka?"

Adasiyyah ta karSi wayar ta zauna tana cewa
"Ke matsalata dake kin fiya wutar ciki idan kika sako abuba gaba har hankalinki gushewa yakeyi yasan kin Wauka ne balle ya goge?" Ta shiga call log tana duba numbobin da suke gurin ta sake cewa
"?arfe nawa kika Wauki number? Kodai bakiyi dialing ba dan naga babu wata ba?uwar number nan duk da sunaye akan su".

"To dai ga number tawa ai a airtel mukayi magana Wazun daga ita kuma se Mom Layla kika kira se wayar da muka sakeyi da Mtn Wina" Adasiyyah ta faWa tana kanga mata screen Win a fuska. Kamar wadda aka dannanwa pause haka ta ?ame tana kallon Adasiyyah, she was trying to recall something. Indai ba kuskuren tunani ba kamar sanda tayi dialing number a wayarta suna ya fito kuma Mom Nayla ta gani sedai bata mayar da hankali akai ba dan bata ma yarda da taga hakan ba yanzu da Adasiyyah ta faWa ne ma abin ya dawo mata.

Wayar ta karSi ta ringa kallon kiran da lokacin da tayi shi tabbas number ce bawai kuskure bane dan babu dalilin da ze saka ace tana sane ta kira Fatima a lokacin idan ma kuma kuskure tayi da zata ga number data Wauko a wayar Jafar.
"Afeeyah, Afeeyah" sunan shiga mata yawo a ?wa?walwar, duk lokacin da zeyi maganar data shafi Fatima da haka yake ambatonta. Tasan haka ake kiran Fatima a gida saboda kuma sunan tsohuwar soyayyar Jafar ne yasa ta tsani sunan kuma sun sha yin faWa akan hakan idan ya ambaceta da Afeeyar ta ringa masifa kenan tana cewa saboda ya tuna da tsohuwar budurwarsa yasa yake faWa me yasa baze kirata da sunan da kowa yake kiranta ba ai ko Mijinta Fatima yake cewa balle shi ashe ashe ita suka mayar garmaho, hotiho kuka shashatau.

Ta ringa tariyo mu'amalar Fatiman da Jafar, yanda suka washshi juna kamar ma?iya, irin yanda baya iya Wauke ido a duk sanda ya ganta seya kalleta har ta ringa kishin kodan cikar halittar da take da ita ne wanda yake so ita kuma bata dashi se dai ciko, yanda ya damu da yayanta ashe ba iyakar saboda Ahmad bane, shaiWan me jiran ?iris har hango kamanninsa ta farayi akan fuskar yaran Fatiman

"Ke wai lafiyarki ?alau kin zurawa waya ido inata magana bakya jina?" Adasiyyah ta faWa tana girgizata. Lokaci Waya hawaye suka tsinke mata irin hawayen nan da idan ba?in ciki yawa mutum yawa suke zuba. Murya na rawa tace
"Adasiyyah kinsan wacece Afeyyar Jayy?"
"Ta ina zan santa ba abinda nazo mu binciko kenan yanzu ba a garin wutar cikinki kinje ko saving bakiyi ba yanzu kina zaton zamu sake samun irin damar ne?" Adasiyyah ta faWa, seta mi?e tana share hawayen fuskarta tace

"Tashi muje, nasan wacece kuma har gidan ubanta na sani". Ta yafa firirin gyalenta ta kalli Adasiyyah tace
"Kina sa number wani cikin yan dabar unguwarku kuwa?" Adasiyyah ta dafe ?irji tace
"Yan daba kuma?" Mu da zamuje mu tsoratata ta rabur miki da miji meya haWa mu da yan daba?"

Seda ta dau?i jakarta ta saka wayarta da kuWi a ciki kafin ta wuce waje tana ce mata
"Kawai ki kiramun su inda zamuje ina da bu?atar su domin zanje yin hukunci ne ga munafuka, annamimiya, maha'inciya me ?wartuwa me kula mazan mutane da auranta kuma abin ba?in ciki da takaici ma ta rasa wa zata haWa se wa da ?ani, kaico, inama Ahmad yana raye yaga wannan abin shiyasa dama akace tsintacciyar mace bata mage, Wan talaka kuma duk yanda ka jashi jikinka kayi masa rana wata rana seya tona maka asiri wlh yau Fatima se tasan tayi crossing layin da ze kaita mahallaka".
Ita dai Adasiyyah kamar jela take binta ba tareda da gane inda zantukanta suka dosa ba. A compound suka haWu da Jafar ya fito daga mota hannunsa ri?e da ledar wani eatery yana waya.

Kallo Waya tayi masa ta wuce gurin motarra ta buWe ta shiga jikin Adasiyyah na rawa itama ta shiga dan face to face ya mata gargaWi kan zuwar masa gida yace ita take hurewa matarsa kunne. Wuce su yayi kamar ma be gansu ba ta tada motar ta shiga surfawa me gadi ashar akan yana kallonta beyi sauri ya buWe mata get ba kamar zata bankeshi ta fita, gudu take amma gani take motar bata sauri kamar tayi tsuntsuwa ko kawai ta buWe ido ta ganta gaban Fatiman takeji.

FATIMA
Se guraren sha biyu na dare suka koma gida bayan an gama yi mata ?arin ruwa aka haWata da magungunan da zata sha, aman ya tsaya mata haka zawon sedai rashin ?arfin jiki, bacci tayi bata bi takan wayarta ba dan haka bata san Sarnar da Amal tayi mata ba. Washe gari Umma fe ta shirya yaran suka tafi makaranta taci gaba da hidimar gida data Ahmad dan ma bashida rigima sam. Ha?uri ne da yaron kamar yanda yake kamanni da mahaifinsa kuma yaci sunansa da alama halayyar ma duka yayi gado.

Tana kwance akan gado bayan ta samu tayi wanka abinci ma kaWan ta iya ci jikinta har sannan babu ?arfi Umma ta shiga ta shimfiWe mata Ahmad da yayi bacci tana fita ta jiyota tana tambayar su waye haka babu ko sallama.

Tar ta jiyo muryar Fatiyyah tana cewa
"Ba gurinki nazo ba tsohuwar banza tsohuwar alakwankwan. Bari na fara gamawa da yarki itace sa'ar yina ki jira daidai dake tana tafe kema har ciki gida zata iskoki zaku san cewar ba kowacce caca ake cin riba ba kuma kun tsokano tsuliyar dodo".

Bata san sanda ta mi?e akan kafafunta ba, a bakin ?ofa suka ci karo tayi baya suka tsaya suna kallon kallo. Fatiyyah ta kalleta daga sama har ?asa tayi murmushi irin wanda yafi ace ta fashe da kuka se ya fi mata sau?i tace
"Wato all this while kece Afeeyar data hana mun zaman lafiya da mijina naji daWin gidan Aurena, kece la'ananniyar Allahr data hana mun zaman lafiya a rayuwata kina auran Yaya kina kwartanci da ?aninsa menene ribarki cikin abinda kikayi Fatima?

Kin kwashi shekaru kina gararan ba da rayuwata yanzu kuma dubunki ta cika watan shiga ukunki ya tsaya, sena tona miki asiri duniya tasan muguwar ta'adar da kikayi, na kwashe shekaru takwas ina kwana ina tashi da ba?in cikinki ki saka a ranki daga yau har ?arshe rayuwarki kin fara girbar abinda kika shuka mu zuba ni dake se kinyi fatan mutuwa a madadin rayuwa Fatima saboda sena lalata rayuwarki na bar miki tabon da baze barki ba you gold digger I'm going to be your Dom".

Kallonta kawai takeyi a farko bata ma gane inda ta dosa ba se daga baya ne ta fahimci kan zantukan nata, Adasiyyah dake baya ta wani harzu?a tace
"Kin tsaya kina wasu surutai, mu fara dukan yar iska mu canza mata kamanni tukunna koma wace magana ce ayita daga baya".

"Na canza shawara Adasiyyah, ba dukan zahiri zan mata ba, zan mata dukane irin wanda zata ji a jikinta har seta rasa wanda zata kare muje kawai tunda tasan nasan wacece ita yanzu bani zanyi ya?in ba ina zaune za'ayi mun komai" ta juya ta fita Adasiyyah ta rufa mata baya tana zagin Fatiman.

Komai Umma bata ce mata ba bayan sun fita, jiki a matu?ar sanyaye ta koma taci gaba da abinda takeyi sedai kana kallonta zaka fahimci yanayin da take ciki, tabbas kalaman Fatiyyah sun taSa ta. Fatima kuwa a nan falo ta zauna sanyi yana ratsa sassan jikinta. Babu kalma Waya da Fatiyyah ta faWa mata data dameta ko taji haushi, zagin da tayiwa Umman ta ne kawai ya dameta ta shigo har cikin gidansu ta tozarta mata uwa. A hankali ta mi?e ta koma cikin Wakin ta dau?i wayarta, saboda Mijin tayi mata wannan abun dashi zatayi ita bada matarsa ba.

Ta ringa kallon call log Win ta ganin kiran wayarsa, seda ta zare ido data ga tsayin lokacin da aka Wauka ana maganar nan ta fahimci dalilin komai. Kiran layin tayi tayi rashin sa'a aka ce line busy, ta sake kira still dai seta ajiye wayar ta tashi ta fita tsakar gida inda Umma take. Gabanta ta dur?usa kanta a ?asa tace

*ASSALAMU ALAIKUM*
*Matan kwarai matab albarka ina gaisuwa. To kunsan dai ba iya shafa mai fata yai kyalli shine cikar kyawun mace ba, a ganki dumur-mur, jiki duk tsoka jiki duk laushi ko ina oga ya kama yaji shi tibis shi ne magana.*

*Ina farin cikin gabatar muku da ingantacciyar SABAYA wadda zata cike miki gurbin wannan ramar ta kuma tabbatar miki da mafarkinki na zamtowa matar sakawa a gaban mota*

*Kiran waya kawai zakiyi ko chat, a tuntubi Maman khadijah mai garin kunun sabaya, tana Palladan anguwan Fulani Zaria Kaduna state tana kuma aika sa?o duk inda kuke a faWin tarayyar Nigeria, kar a manta siyan na gari mayar da kuWi gida*

*Phone no.-08033411249 OR 07037777442*
*ASSALAMU ALAIKUM*
*YAN UWANA MATA MASU BURIN A KODA YAUSHE SU KASANCE CIKIN GYARA, JIKINSU YA RINGA TAFIYA DA ZAMANI TA FANNIN KYAU DA KAYAN MARMARI MASU HANA IDANUN OGANNI LE?E-LE?E TO KU MARMATSO DOMIN DAI TAFE NAKE DA ABIN ARZI?I KUMA DOMIN KU KA?AI*

*INA GABATAR MUKU DA GADALIN MUTAN NINGI, INGANTACCE KUMA SAHIHIN MAGANI WANDA MUKAYIWA LA?ABI DA TULA-TULA 3 IN 1*

*INGANCCE KUMA SAHIHIN MAGANIN MU TULA-TULA NA GYARAN NONO, IDAN HAR NONO NE MATSALARKI YAR UWA DA YARDAR ALLAH SE DAI KI BAYAR DA LABARI DOMIN TULA-TULA YANA GYARAWA TARE DA TAYAR DA DUK WATA KOMADA YA MAYAR DA SU CAS ABIN GWANIN SHA'AWA. BAMU CE NONONKI ZASU TASHI SU TSAYA KAMAR NA BUDURWA BA, A'A ZASU DAI SU CIKO SUYI KYAU DUK YANDA SUKA YAMUTSE DA YARDAR ALLAH ZASU ZAMA ABIN SHA'AWA GA MAI GIDA. DALILIN KIRANSA TULA TULA E IN 1 KUMA BAYAN GYARAN NONO YANA MAGANIN SANYI TARE DA SAUKAR DA NI'IMA*

*AN SAMAR DASHI DAGA NAU'IKAN ABUBUWAN DA JIKI YAKE BU?ATA, MAI CIKI BATA SHA AMMA MAI GOYO ZATA SHA DOMIN YANA WANKE NONO SANNAAN IDAN ZA'AYI YAYE YANA HANA CIWON NONO*

*KAI TSAYE A TUNTUBI MAMAN ILHAM KADUNA AKAN 08135613021, Muna kaduna muna aika Kaya ko ina a faWin Nigeria cikin Aminci. Kar a manta siyanna gari mayar da kuWi gida TULA-TULA tabbas ne bawai ya?ini ba*

*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*

*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*

*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
OR
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*

*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*

*BOOK 3*
*PAGE 33*

"Kiyi ha?uri Umma".
Shiru Umman ta mata seda ta sake nanatawa kafin tace
"Amma a gidan nan nuna mun kikeyi duk duniya baki da ma?iyi kamarsa me yasa me yasa ba zaki canza ba Afeeyah?"

"Wallahi Umma babu abinda ya haWa ni da mijinta ko ke ai shaidace ko gidan yazo ba shiga sabgarsa nakeyi ba babu wani abu da yayi saura a tsakaninmu ko ita yanzu bansan dalilin daya sakata zuwa tayi abinda tayi ba" Fatiman ta faWa kamar zata fasa kuka. Umma tayi tsaki tace
"Wannan kuma matsalarki ce ba dai ke a duniya baki da wani buri illah ki janyo abinda za'ace ba kiyi daidai ba shikenan ke naki salon muddin kina zukatanmu ba zasu huta? To ni bazan ce miki don me kika zaSi wannan hanyar ba zan dai yi miki tuni guda Waya dukda ma ke kika zauna dasu kin fini sanin inda kike shirin kai kanki, Allah ta taimaka ya bada sa'a" daga haka taci gaba da sabgoginta duk kuma yanda taso ta sake mata qata maganar ta wanke kanta Umman bata bata dama ba bata ko sake kulata ba se bayan da yaran suka taso daga makaranta ta tambayesu waya taSa mata waya suka ce Amal

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login