Showing 444001 words to 447000 words out of 467220 words

Chapter 149 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12382

yanzu kina Kiri-Kiri idan kina so ki tafi ai kinsan me ya kamata ki faWi in da me laifi yake a kamoshi kiyi tafiyarki gida muma mun gaji dake haka".

Jay ya ringa ?o?arin kwantar mata hankali amma ina kuka take kamar me tana gaya masa barazanar da suke mata, sunce idan har akayi kwana goma Naziru be fito ba tofa ita zasu Waurawa alhakin komai ta kuma rantse masa akan ita wlh bata san inda yake ba ai a gabansa ya gaya musu inda zeje amma sun?i yarda da ita. Da?yar ta barshi ya tafi akan zeje yayi magana da incharge sannan zeje gida ya samu Alhaji.
"Dan Allah karka barni na ?ara kwana a gurin nan ka taimakamun na fita" ta faWa da hawaye shaSe shaSe abinda ya sake karya masa zuciya ya tayar masa da hankali. A office Win ogan bayan ya gama sauraron duka baya nan sa da?yar ya iya komawa mota ya zauna. Ya fahimci abin is beyond his imagination. Yanda ya tsammaci al'amarin ya zarce haka ya tabbatar ma influence Win Alhaji yasa maganar ta tsaya a iya gar?ame hajiyar idan da wani mutum ne daban yasa ba wannan maganar akeyi ba yanzu tashin hankalin sa inda za'a ga Naziru? Har zuwa wanne lokaci kuma? Tunda sun gaya masa ba zasu taSa sakinta ba har se ya kawo kansa sun bashi tabbacin karsu damu suna kula da ita bata da matsalar komai a gurin daya musu maganar yana so ya kaita asibiti a dubata dan be yarda lafiyarta lau ba irin ramar da tayi ga ?afarta sukace masa akwai likitan da Alhajin yake turowa yana dubata. ?afarta basu san dalilin kumburin ba amma ze iya tambayar likitan komai daya shafi lafiyarta yaji, idan kuma da bu?atar dole ya kaita asibiti babu damuwa.

Duk yanda yaso Alhaji ya bari suyi maganar hajiyar ya?i sauraronsa, a falon ?asa daka ya tarar dashi likitansa ya gama dubashi kenan ya shiga ya zauna ze fara masa kuka akan halin da Hajiya take ciki yace tsuntsun daya ja ruwa shi ruwa ze doka, he have nothing to do with Binta a yanzu, be hanasu ba su shiga cikin case Win suyi dumu dumu uwarsu ce amma kafin nan su fara sanin consequences Win dake tattare da hakan, da yaga ze dameshi da magiya ya haye sama ya barshi a zaune. Be ha?ura ba yaje ya samu Al?ali shima dai kwatankwacin maganar Alhajin ya masa amma shi cikin tausayi da laluma. Yace masa babu wani abu su da kansu sun tabbatar bata da laifi tunda bata san menene a cikin ajiyar da aka kai mata ba dukda hakan kuskure ne babba gudun abinda ka iya zuwa ya dawo ya kamata mutum yasan duk wani abu da wani ze bashi da sunan ajiya musamman irin wannan da kaya bawai yan kaWan ba balle ace.
"Suna iya ?o?arin ai, sa zarar kuma yazo hannunsu zasu saketa shi kansa rashin wayo ne yasa yake wannan guje gujen ?arawa kansa laifi yakeyi da ze fito ya mi?a kansa ze saku sassauci sosai, Allah dai ya rufa asiri kawai amma dai duk son zuciya ne ya janyo komai ba wani abu ba".

Allah sarki Jay haka ya rasa yanda zeyi, gashi Al?ali ya gargaWe shi akan karya kuskura yace zeje gurin wani da sunan neman alfarmar domin hakan babu abinda ze janyo se tonon asiri da sake lalata abin.
"Komai is kept confidential. Maganar a rufe take idan ka kuskura kace zaka je gurin wani daka sani to ba taimako zaka samo ba sedai ka sake burmawa cikinka wu?a kowa yasan me yake faruwa daga nan magauta su samu abin da zasu kaiku ?asa dashi. Kayi ha?uri kawai ko shi Audun da ka gani bawai a zaune yake ba yana iya ?o?arinsa kuma komai ze warware in Allah ya yarda" cewar Al?ali.

Kwanansu uku da dawowa idan kaga yanda ya hargitse seya baka tausayi bashi can bashi nan kullum yana tafe gurin Hajiya zuwan da yakeyi kuma a maimakon ta samu nutsuwa se take amfani da hakan gurin sake Waga masa hankali da koke koken da takeyi. Ya rasa ina ze tsoma ransa dan ma babu laifi zuwansa yasa Yakubu da Faisal sun shiga hankalinsu tare suke ta faWi tashin yanda zasu fito da Hajiyar Alhaji Zakariyyah dai sun masa uzuri. Ranar da suka kwana huWu da safe ya kira Afeeyah yace ta sameshi a wannan Hotel Win daya taSa kaita. Tunda suka dawo be sake samun sukunin komawa gidan ba yana dai kiranta sau Waya ko sau biyu ya danganta da yanda yinin yazo masa ita ce dai take yawan aika masa da text message na ?arfafan guiwa tunda Umma ta bata labarin abinda yake faruwa hankalin ta ya tashi sosai ta kuma sake tsorata da duniya yanzu ace Wan da mutum ya haifa ne ze zama silar jefashi a masifa irin haka kuma ya tsallake ya gudu wato ko kasheta za'ayi ba abinda ya shalleshi kenan?

Suna gama waya lokacin ta samu Umma ta gaya mata abinda yace tunda ba laifi yanzu suna shiri tunda ta dawo, Umman da kanta ta bata shawarar tayi masa abinci ta tafi dashi. Seda tayo cefanen duk abinda basu dashi kafin ?????%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%&ta shiga aikin dake harda snacks kuma hannu Waya ne aikin damma Umma na kama mata se gurin la'asar sannan suka gama ta haWa komai sannan tayi wanka ta shirya lokacin driver daya ce ze turo mata ya iso seda ta kwashe komai ta kai waje kafin ta faki idon Umma ta fita da yar akwatin data saka kayanta kala uku a ciki. Umma ta ganta amma ta fuske dan da tayi niyyar tace mata ta dau?i kayan dama ta Wan zauna dashi saboda halin da yake ciki amma data tuna halin Afeeyar bata iya samun guri ba shiyasa tayi mata shiru kawai.

A get Win shiga hotel Win tana zaune bayan mota kamar ance ta Waga kai ta hango wani kamar Naziru zaune gaban mota da wata mace ita take tu?i. Abinda ma yaja hankalinta harta kalleshi sanda ta Wago kai a fizge hangowa tayi kamar Jay dukda ya saka hula kamar ta sanyi ya saukar da ita sosai amma ta ganshi, tsayar da direban tayi har seda motar ta kusantosu sosai ta tabbatar shi Win ta gani tareda me tu?in kuma Farha ce amaryarsa suka fita daga cikin hotel Win cikin azama tayi snapping plate number motarsu ta baya, motocin dake bayansu suna ta zabga musu horn har security Waya ya taso yaga ko lafiya suka tsaya a hanya tacewa driver su ?arasa ciki. Jikinta har Sari yake ta shiga Wakin ta zauna nan ta shiga kiran layin Jay dan ya fita shine dalilin ma daya sa ya tura driver ya Wakkota ta ringa kiransa amma be amsa ba, gaba Waya ta zama confused akan me ya kamata tayi? Ta jirashi ya dawo ne ko kuma ta kira wani cikin yan uwan sa ta gaya musu kawai kafin ya dawo suyi abinda ya kamata?

Daga ?arshe ta yanke shawarar jiransa kawai, tunda har da Farha suke tare bazeyi wahalar bincikowa ba. Yanzu saboda Allah ace ita Farhan tasan inda yake a kama uwarsa sama da kwana goma a kulleta amma ta?i faWa?
Jay be koma ba se bayan sallar magriba yana can gurin hajiya da?yar kuma ta barshi ya taho. Afeeyah na sallah ya shiga Wakin dan haka ya wuce toilet yayi wanka, a tsaye ya tarar da ita a bakin ?ofar toilet Win tana jiransa, ya karSi wayarta data mi?a masa yana kallon hoton plate number, mamaki da al'ajabi suka cikashi dajin abinda take faWa. Seda ya zauna a gefen gado kafin yace mata
"Kin tabbatar da abinda kike faWa?"
"Wane irin na tabbatar? Idan ban gansu ba zan faWi maka ne? Idan da ace driver nan ma ya sanshi da ze faWa maka wlh su na gani amma kasa a bincika maka plate number ai za'a gane koma motar waye ne".

A take ya turawa wani abokinsa yace ya bincika masa plate number da sunan wa akayi register? Ya saka kaya da sauri yana kallonta yace yana zuwa. Kai tsaye ya tafi gurin manager hotel Win, be samu wata matsala ba aka bincika amsa Naziru Bechi da Farha Sale daya bada sunansu cikin sa'a kuwa aka samu sunan Farhan a booking list lokacin da Afeeyan ta gansu kuma sannan tayi checking out yanda ya gani sati uku kenan da akayi booking Win Wakin. Zuciyarsa ta ringa tafarfasa, ya ringa tunanin abinda ya kamata yayiwa Farha matar da ta ringa musu barbarwa kamar wadda zata hau iska akan su nemo mata mijinta ashe duk tasan komai raina musu wayau takeyi?
Har ya Wauki waya ze kira Yakubu kuma seya fasa, yayiwa Manager godiya ya koma Waki information Win da abokinsa ya turo masa akan motar ma na Mahaifiyar ta ne Suwaiba Sale. Cikin abinda befi minti biyar ba ya Wana musu bomb.

Farhan na zaune a falonta bayan ta dawo daga kai Naziru airport zuciyarta fal murna da Allah yasa plan Win su yayi succeeding ba ba tareda sun samu matsala ba yanzu nan da kwana biyar itama zata bishi suje can suci gaba da rayuwarsu harse an manta dasu sannan idan zasu dawo. Wayarta tayi ?ara ta Wauka ganin me gadin gidansu ne yake kira jikinta ya shiga rawa jin abinda yake gaya mata wai yan sanda sunzo sun tafi da hajiyarsu. Babu shiri ta dau?i mota ta sake fita, Allah ya taimaka sun gaya masa Bompai zasu kaita dan haka ta tafi can abinda ya fara zuwar mata Maman tasu ta damfari wanda yafi ?arfin ta ne tunda dama sana'arta kenan ?asurgumar yar damfara ce da taje babu wanda ya saurareta sukace ta jira se wanda yayi ?arar ta yazo tukunna.

Tana ganin Jay da Yakubu ta fara kuka a zatonta case Win Hajiya ne ya kawo su ko ba komai sa taimaka mata itama seda aka nuna mata su a matsayin wanda sukayi ?arar mahaifiyata kafin hantar cikinta ta kaWa. Ba tareda wani dogon jan zare ba tayi admitting tasan inda Naziru yake, ta gaya musu ya tafi Abuja daga can kuma ?arfe sha biyu jirginsu ze Waga zuwa Turkey dukda ba acan ze tsaya ba a ?alla se ya bi ?asa kusan biyar kafin ya kai last destination Winsa. Ta zata tayi free kenan bata san zurka kanta tayi ba dan a take aka buWe mata FIR akan marawa me laifi baya bayan kuma tasan nemansa hukuma takeyi ruwa a jallo. Daga nan suka wuce NDLEA inda hajiya take babu Sata lokaci sukayi alerting jami'ai acan Abuja bayan ta basu har description Win kayan daya saka da jirgin da ze hau tareda lokacin tashinsu. Hajiya ta ringa kuka tana tsine mata, jafa'in duniya babu wanda bata janyo mata ba sedai murnar ta ta koma ciki duk a zatonta tunda an kama Farha ga shi can kuma za'a kama Naziru saki ta za'ayi ta tafi gida sukaceba haka akeyi ba se yazo hannu tukunna za'ayi closing nata case Win sannan a tattara komai su tafi can headquarters dab case Win sa yafi ?arfin state.

Washe gari akayi belin hajiya, duk yanda Jay ya ringa yiwa Alhaji magiyar ya zame mata grantor cewa yayi idan be fita ya bashi guri ba seya tattakashi. Ya daiyi covering duk wasu expenses da aka bu?ata amma baze saka hannu ya karSo ta ba saboda farkon al'amarin suka gani idan bincike yayi tsamari ya zama da hannunta shikenan ta jefashi a masifa to bazeyi ba, daga ?arshe dai se Al?ali ne yayi taking risk Win albarkacin tausayin Jafar daya ji. Daga can suka wuce da ita Asibiti musamman saboda ?afarta da har ta kai bata iya takata saboda wai ciwo take mata, kumburin da tayi ya saSe amma dukda haka kuma anyi X-RAY ya nuna lafiya lau babu wani ciwo na ?ashi haka muscles Win da akayi examining komai lafiya lau su dai likitoci basu ga wani dalili daya janyo zafin da tace ?afar tana mata ba.

Kwana biyu hajiya tayi a asibiti aka sallameta, suna tafe a hanya idan ka kalleta seka Wauka daga wata duniyar ta dawo tayi rama ?warai da gaske kuma tayi ba?i. Kallo daya zaka mata kasan tana cikin wani yanayi. A hankali ta fashe da kuka, Jay dake tu?i ya waiwaya ya kalleta da sauri yana tambayar menene? Cikin shashshe?a tace
"Yanzu wannan wa?i'ar ta sameni amma ace yan uwana kaf babu wanda yazo balle ya taimakamun? Menayiwa kowa ya tsaneni a duniyar nan?" Ta ?arasa da wani kuka irin me tahowa tun daga zuciya. Gangarawa yayi gefen hanya ya tsaya ya dubeta kamar zeyi kukan shima yace
"Dan Allah kiyi ha?uri ki cire duk wata damuwa a yanzu kodan saboda lafiyarki, Kiyi musu uzuri babu lallai sun sani badan haka ba ai ba zasu ?i zuwa ba".
Yafi minti goma yana rarrashinta kafin ta tsagaita da kukan Faisal dake gaban motar kuwa ta tafasa sauke bece musu ba har suka gama Mother and son moment Winsu seda yaga ya Wauki hanyar gidansu kafin yace masa
"Wai ina zaka kaita ne kuma?" Ya kalleshi da rashin fahimta Faisal Win ya sake cewa
"To ai ya saketa kuma me zata koma gidan tayi?"

Jay ya ringa kallonsa kafin ya kalli hajiya data sake fashewa da wani sabon kukan daya zarce na farko, dagaske fa Audu ya ?arasa sakinta shikenan babu sauran aure a tsakaninsu yanzu. Kafin yayi magana cikin kuka tace
"Ka ja ya mun biyu yanzu wancan ya janyo ya ?arasa mun, hankalin ku ya kwanta se ku zuba ruwa a ?asa ku sha burinku ya cika an saki uwarku"

"Innalillahi wa'inna ilahi raji'un, hajiya wace irin magana kikeyi haka ta yaya zamuyi farin ciki da wannan al'amarin?" Jay ya faWa kamar zeyi kuka. Banza Hajiyar ta masa yaci gaba da tu?i yanajin kamar ya Sace ya bar duniyar kawai ya huta. Can gidansa ya kaita, already gidan a gyare yake kuma masu aiki sun dawo saboda Fatiyyah dake shirin dawowa a cikin satin, seda ya samar mata abinda zata ci kafin ya fita ya barsu da Faisal akan zeje ya dawo ya tafi gidan Al?ali.
"Abun dai ya rigada ya faru sedai muce Allah yasa hakan shine mafi alkhairi kawai amma gaskiya ni kaina banji daWin saurin furucin da yayi ba kuma abu ya zamana babu damar gyara sedai ha?uri kawai, amma dai munyi magana dashi tun a lokacin akan zata cigaba da zama a Wakinta, ko babu zuri'a a tsakani shekarun da akan Wauka tare ai sun wuce ace ta fita ta bar gida balle kuma gaku. Dan haka ka mayar da ita can gidan kawai taci gaba da zamanta, ba kowa ne ma yasan me ya faru ba ko cikin matan nasa bana zaton sun sani. Allah ya rufa asiri kawai" Al?ali ya gaya masa. Da farko yaso yayi jayayya akan cigaba da zaman hajiyar a can gidan yana ganin abin zeyi mata yawa ace tana zaune tana ganin duk abinda yake gudana alhalin kuma ita ba matar Alhaji bace a yanzu sedai kuma daya duba yuwuwar zamanta a gidansa tareda Fatiyyah wannan ma yasan abu ne me wahala balle kuma ace tareda Afeeyah.

Daga gidan Al?ali can inda ya bar Afeeyah ya koma. Damuwar da yake ciki ta taSa ta sosai ba ita kaWai ba hatta da Fatiyyah dake Abuja da waya kaWai sukeyi amma ta fahimci yana cikin wani hali shine ma kuma dalilin tutsun da tayiwa mamanta tace gidan mijinta zata koma, shi be yarda managing mata biyu yana da wahala ba se yanzun. Ya kasa sabawa da wai mace biyu gareshi yanzu. Idan yana tareda Afeeyah shaf mantawa yakeyi da Fatiyyah idan ba har ta kirashi ba haka kuma idan ya rigada ya fita se ya manta da ya bar Afeeyah tana jiransa, kamar jiya daya bar asibiti, seda yaje ?ofar gidansu sannan ya tuna ai ya barta can tana jiransa.

Daya koma a kwance ya sameta, a kwanakin kuma ya lura tana yawan kwanciya daman. A gurinta ya lalace har seda akayi magriba kafin suka shirya suka fita tare ya sauketa gidan Anty Sauda shi kuma ya tafi gida gurin hajiya. Beyi tsammanin hajiyar zata yarda ta koma can gidan ba, ya zata se an kai ruwa rana da ita amma yana ce mata ko zata shirya su tafi ko a bari se da safe tace a shirye take. Tana wayyo wayyo saboda ?afarta ya sakata a mota suka tafi, a hanya ya kira Hajiya Salima bayan sun gaisa yace mata hajiya bata da lafiya idan da hali ya kamata suzo su ganta yana aje wayar kuwa ta hau surfa masa masifa akan me ze kirasu? Wato so yake suzo susan meya faru da ita a samu na tarere a gari da ita ai sunce dama ta manta su yan uwanta ne dan haka ba abinda ya haWata dasu yanzu shidai ya mata shiru kamar ba ita ta gama kuka Wazun ba kan babu wanda ya zo cikin yan uwanta ya duba halin da take cii an kirasu kuma tana faWa.

*ASSALAMU ALAIKUM YAN UWA YAN BAIWA*
*Ya akaji da mining? To ku marmatso kusa domin nazo muku da sabon al'amari da ze wanke muku takaicin mining da mukeyi tayi bamu san inda muka sa gaba ba. Shin yar uwata kina da labarin META FORCE kuwa?*
*META FORCE sabon kasuwanci ne a duniyar crypto, tabbas Meta force decentralised chain ne nasan yan baiwa sun san abinda ake nufi ga wanda kuma be taSa jin kalmar ba yana nufin kasuwancin da idan aka fara shi ba'a taSa iya kullewa ko a gudu da kuWin mutane. Yanzu kun banbance tsakanin platforms na cuta da META FORCE ko?*
*META FORCE kasuwanci ne na duniya baki Waya bawai iya Nigeria ba, kamfani ne da suka zo da tsare tsare suna kuma da coin nasu na kansu wanda cikin jerin manyan coins da ake saka ran zasu tarar da darajar Bitcoin nan da wasu shekaru yar uwa karki bari ayi wannan tafiyar ba tare dake ba idan har kina da hali ki saka hannun jari a tafiyar META FORCE da yardar Allah se kin gode mana. Sirrin tafiyar META FORCE ita ce aiki a team me ?arfi. Da

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login