Showing 150001 words to 153000 words out of 467220 words

Chapter 51 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12107

saying a shekara goma Ahmad baze biya kuWin gurin nan ba shi kuma Tsohon nan nasan duk Nacinsa shekara biyar gaba ma yaci ace ya dunguri ?asa dukda ma naga Sugar nasa da hawan jinin wani sanWa sukeyi sun?i su rarakeshi yanda ya kamata ya buWa mu samu muja kaya.

Yawwa maganata a nan a bar maganar akwace guri ko wani abu, da zarar Alhaji ya she?a lokacin kuma Ahmad ya gama wahala da gurin ya rayashi kawai zamu tayar da rigima muce guri na Alhaji ne, babu ruwanmu da ko nawa sukayi yarjejeniya ya biyashi bamu san anyi ba dan haka guri yana cikin lissafinmu".

"Ji banza, kai matsalata dakai wani lokacin se ka ringa magana kamar wani Wan ?waya wlh, da kake cewa idan Alhaji ya wulla semu tada rigima ana maganar yanda za'ayi guri ya zama mallakinmu kana kawo shirme ko kuwa ka manta bamu kaWai Alhajin ya haifa ba idan anzo rabon kowa se an fitar masa da kasonsa dai dai da namu?"

Naziru yaja hanci irin yanda masu zu?ar hoda sukeyi ya wani karkace yana hararar Zakariyya yace
"Kai ai kanka baya kawo wuta ne kwata kwata, kaji da KuWin mutane daka karba nasan sune matsalarka yanzu, zancen Gado kuma ai me sau?i ne. Karka manta Yaya Tara ne a ?akin nan namu mu shida Maza a ciki munfi yan kowanne Waki yawa sannan mu muke da ruwa da tsaki a duk wasu sabgogin megidan nan, karka manta Kadarorin da uwar kuWin kansu se abinda muka ga dama muka fito dashi za'a raba kuma ba wanda ya isa ya Waga mana yatsa"

"Wannan gaskiyane" Hajiya da tunda ya fara maganar batace komai ba ta faWa tana gyara zama dakyau dan tafi jin dadin wannan HaWi na Naziru.

"To idan suka haWe mana kai fa? Kasan dai in suka haWu sun nunka mu a yawa Mazansu da Matansu" Alhaji Zakariyya da yake jin shawarar Naziru bata kwanta masa ba ya sake faWa, ta yaya za'ayi a zauna lissafin jiran Alhaji ya mutu? Cewa yayi yau ko gobe ze mutu?

"Kai kana bani ciwon kai wlh, a gidan nan kake zancen haWin kai? Ko mu da muke Abokanan cin mushe muke cin dunduniyar junanmu ballantana kake maganar waWanda a cikinsu akwai wanda suka fi shekara basu ga fuskar junansu ba, ni kana haWuwa da Hussaini kuwa? Kasan zuwana Legos na ?arshe kawai Mr Oniye ya ambato mun sunansa, wlh na manta a gidan nan munda wani Hussaini se lokacin wai yaron nan lasisin fitar da Mai ya taceshi yake nema bama ya siya a nan ba"

A tare Hajiya da Zakariyya suka zabura suna haWa baki gurin cewa
"Hussainin?"
"Wlh fa, i was shocked irin kamar na faWa tsakiyar transformer, kai nifa abun nan ma ya fara rikitamun lissafi ta yaya za'ayi ne mu mukeda kuWi da iko from no where yaran nan su ringa fasowa suna mana over taking?" Nazirun ya sake faWa, Zakariyya ya dun?ule hannaue yana kaWa ?afafu kamar mejin fitsari Hajiya kuwa kasa haWiye kyashi, hassada da ba?in cikinta tayi kawai ta fashe da kuka tana cewa
"Nidai Binta ina ganin ta kaina a gidannan, na gama da Hadiza dakyar bangama da matsalar Aisha ba gata Zubaida tana neman Sullo mun niko me nayiwa wani da wannan bala'u suke rikirkitomun haka wani bin wani?"
Haka taro ya watse dalilin wata sabuwa data bullo. (Ai daman duk wanda yace tukunyar wani ba zata tafasa ba to fa tasa ko Wumi ba zatayi ba).

A bangaren Aminu Bechi tsohon AG kuwa cikin hukunci irin na ubangiji barinsa BECHI GROUPS ba'a ko cike sati ba yana zaune ya fara samun gayyata daga kamfanonin da suke hamayya da BECHI GROUPS din, wasu sun so jansa ne domin su samu damar da zasu karya BECHI GROUPS saboda sunsan dole yasan sirrinsu ciki da waje kuma korar sa da akayi tana iya saka yayi fushi ya nemi Waukar fansa a kansu sedai Aminunba haka yake ba, koda cewar beji daWin abinda ya faru dashi ba kuma yana da wani Rauni daban a zuciyarsa gameda Chairman Win BECHI GROUPS wannan bazata saka ya ha'ince su ba domin karya Alhaji Audu daidai yake da karya kansa dan ko babu komai Uba yake a gurinsa shiyayi silar zuwansa duniya wanna ta saka ya karbi aiki a wani ?aramin Kamfani dan be kai sauran da suke farautarsa ba,

Albashinsa be kai wanda ake biyansa a baya ba amma a hakanma ya godewa Allah tunda ya ishe shi yacigaba da biyan bu?atunsa na yau da kullum dan shi bashida burin ya tara kuWi daman shiyasa tanadinsa ?alilan ne, jin daWi makura yana bawa Iyalansa a duk sanda dama ta zo kuma ya tabbatar ko be mutu ya bar musu komai ba wannan farin cikin da ya sanyasu sanda yana raue zasu ringa tunawa suna masa Add'u, abinda ya rasa daga nasa Mahaifin.

Rayuwa taci gaba da tafiya, wanda yake binta a sannu tazo masa da sau?i, wanda suka Wauketa da girma tana cigaba da kwallo dasu bugu ta kowanne bangare har ana rasa na inda za'a tare se fatan ubangiji ya kawo sau?i. A cikin shekara daya da wasu watanni ginin katafaren Shopping Mall Win Ahmad ya kammala. Gini ne akayi shi badai ya gini ba, tsari da taswirar gurin kaWai ta isa ta sakaka ka shiga kayi siyayya ko badan kana ra'ayin hakan ba. An fitar da komai a tsare, bangare bangare daga na kayan Abinci na dafawa dana kwalama dangin su Alawa su Biscuit, kayan sakawa na manya da yara, kayan amfanin gida daga kan sumunti har zuwa ?arshen abinda ake bu?ata domingida ya amsa sunansa na gida da akwai a gurin, kai babu ce kawai Ahmad ne zuba a gurin ba, kuma wani abin jin dadi yanda ya faWaWa komai ya bawa Yan uwa da Abokanan Arzi?i damar shiga su saka hannun jari, bashida kuWin da ze raya gurin shi kaWai dan haka yayiwo gayya.

Yan uwansa na gidansu kaf babu wanda be samu akan maganar ba ya kuma tallata masa idan akwai abinda yake so ya zuba ya kawo amma kaWan daga ciki suka amsa tayin. Takanas yaje har Bechi ya samu Alhaji Babannan wanda seya shekara biyar be taka ?afarsa a gidansu ba seda babban dalili koda yake waWanda suke cikin Kanon ma ba zuwa suke ba se su Win dai da iyayensu suke cikin gidan su kadai suke dabdalarsu idan kaga wani a cikin sauran tofa ba ?aramin abu ya faru ba tunda Alhajin yayi musu Aure shikenan kowa ya sallami kansa.

Ahmad ya samu Alhaji Babannan akan zancen Shinkafa wadda yakeyinta sosai kuma yana jin yanda ake yabon irin da yake amfani dashi ana siyan shinkafar sosai dan kamfanunuwa ne suke kwasheta da yayi girbi dan hatta da BECHI RICE suna siyan shinkafar Babannan Win saboda ingancinta.
"Ina ganin Yaya me ze hana kaima ka samu Alhaji kuyi yarjejeniya kamar yanda mukayi dashi, a maimakon ka ringa siyar da shinkafar daka Noma ya gina mala kamfani ka ringa sarrafata da kanka ana packaging kai tsaye kana siyarwa zakafi ganin ribar abinda kakeyi sosai kaga se a ringa ajiyewa a gurinmu masu siyan WaWWaya yan sari kuma suzo kamfani gurinka" shawarar da Ahmad Win ya bashi kenan.

Alhaji Babannan ya murmusa kawai, shiWin bashida yawan magana tamkar marigayiya Bara'atu amma kuma dafin da yake cikin zuciyarsa yasa maganganun bakinsa basu da daWi sam.

"Kaine mara zuciya da har abin hannunsa ya tsole masa ido ka iya neman Alfarma a gurinsa, yanda beyimun abinda ya zama wajibi na ha??ina akansa ba bana fatan Allah ya kawo wani abu da ze sakani neman Alfarma a hannunsa komai ?an?antarta, abinda nake samu ya isheni rufin Asiri a duniya dan haka ka tashi ka tafi" amsar da Ahmad ya dawo da ita kenan tana masa nauyi a cikin zuciya ya kuma kasa amayar da ita ga kowa domin shi ubangiji ya hore masa ?arfin zuciyar iya sirri komai girmansa komai ?an?antarsa.

Be daddara ba ya samu Ali Wan uwan Aminu, bayan aikin kamfani yana siyan gyada ya kai kamfani a fitar masa da Mai yayi packaging ya siyar, a cikin waWanda suke uba daya banda Jafar da baya cikin lissafinsu Alin na da saukin Hali se Hassan su biyun daman yasan da wuya su?i tayin nasa Alin ya yarda yayi murna sosaima har yake cewa daman ya gaji ya fara tunanin ha?ura da harkar saboda yanda yake shan wahala da mutane idan suka karSi kayan kafin kuWinsa ya fito. Hassan kuwa Magunguna yace ze zuba a bangaren Pharmacy da aka ware yace kuma ze tuntuSi Hussaininsa wanda ko Lambar wayarsa Ahmad Win yace baya samu zeyi masa magana ko kuWine se su haWa su buWe Pharmacy Win.

"Amma Ahmad idan ban shiga abinda be shafeni ba da se nace me yasa kayi register Kamfaninka da BECHI AND SONS sannan kayi Naming Mall Winka BECHI SHOPPING MALL? why not AHMAD BECHI SHOPPING MALL If you must include the Bechi a cikin sunan? Ni kaina dana buWe Clinic Wina da BECHI HOSPITAL I'm regretting kuma ina shirye shiryen chanza masa suna soon" Dr Hassan ya faWa, Ahmad ya Wanyi shiru yana mamakin dalilin
wannan maganar lura da hakan yasa Dr Hassan yi masa ?arin bayani yace

"Magana tazo mun cewar yan gidanku sun cewa duk mu gama wahalarmu a ?arshe komai da muka tara ya zama nasu mun sau?a?a musu ma da mukayi naming property namu da na Alhaji, dukda ni nasan ko sarautar hauka suke ta?ama da ita babu wanda ya isa yazo anywhere near my property yayi claiming cewar nasa ne saboda uban nasu ma besan sanda na gina abuna ba balle su" Dr Hassan ya faWa cikin zafin rai.

"Kayi ha?uri Yaya ka tausasa kalaminka akansa ko babu komai mahaifinmu ne Allah kuma babu ruwansa da wani abu da yake tsakaninka dashi wannan kyautatawa da bayar da girman dole kayi masa" Ahmad Win ya tareshi cikin War War domin dama damarsa ya gani akan Alhaji Babannan da har ya iya yi masa togaciyar.
Ajiyar zuciya Dr ya sauke kafin yace
"Hakane, thaks for reminding me, amma kamar yanda nake gaya maka kai kana tsakiya, you still didn't own the property hundred percent, and you know that Man, he can be cunning, ina tsoron ya maka shigo shigo babu zurfi yayi ta kwace maka kuWi daga ?arshe ya barka da rigima da Yayansa ko kuwa ya baka papaers Win guri komai is in your name now?"

Ahmad ya girgiza kai a hankali alamar Aa, zuciyarsa naso ta kama zancen Dr Hassan sedai amintacciyar na jaddada masa babu yanda za'ayi Alhaji yayi haka, yama za'ayi hakan ta faru? Ya tabbatar suffar da suke Worawa Alhajin bashida ita haba da kuwa ya cika ?arshen Azzalumi a duniya ace ya rasa wa ze damfara se ?an cikinsa kai wannan abin ko a labari be taSa jin anyi irinsa bama. A sanyaye yace masa

"Bai bani papers ba amma komai da mukayi a rubuce ne akwai copy a gurina da Lawyer na shima haka, sannan Baba Al?ali ya sani, Baba Abdullahi ma ya sani Barr Aminu ma ya sani da Baba Musbahu duk suna cikin shaidu"

"Cikin yaran gidan fa ya sanarwa da wani?" Dr Hassanya sake tambayarsa. Duk se Ahmad ya nemi daya hargitse da tambayoyin Hassan Win shaiWan ya nemi daya fara rawar disco a zuciyarsa yana kawo masa wasi wasi. Kamar maraya yace
"Aa bansani ba ko ya gaya musu dai Amma Yaya Yakubu ya sani Jafar kuma tare muke shirya komai"

"Jaay, dazun na gama kallon maimaicin wasansu he is really making us proud, kaga a gidan Alhaji Audu, ku biyun nan ne kaWai abinda zance yamun na kirki daya haifeku ko babu komai My two half brothers are something to write about" Inji Dr Hassan, se Ahmad ya fara tattare takaddunsa cikin alamar haramar tafiya amma Dr ya hanashi yace se yayi Dinner tukunna. Tare sukaje sallar Magriba da Isha'i sukaci abinci sunyi hira sosai sun kuma samu fahimtar juna daya tashi tafiya ya rabawa yaran Dr kuWi dan yau be fito da Chocolate ba ko a mota bashida sannan ya kama hanyar gida yana tafe yana tunanin irin DaWin da rayuwar gidansu zatayi da ace guri Waya suke zaune gaba Waya, se ya ringa ganin kaman samun daidaito a gidansu ze zama abu me sau?i amma duk sanda ya zauna da wani a cikin yayyensu seya fuskanci abun ya shallakewa tunaninsa, tabbas Allah ya azurta Alhajinsu da zuri'a sedai ya watsata, haWuwarta kuma se ikon Allah.

A yan Wakin Hajiya Yakubu ya amsa tayinsa ya zuba zunzurutun kuWi ba kayaba an kumayi komai a rubuce ta yanda za'a ringa bashi ribar abinda aka samu, shikaWai ya zuba jari se Jafar wanda daman dashi ake tafiyar, yayi supporting Ahmad Win da duk abinda ze iya shima kuma ya zuba kayan ?wallo da kayan motsa jiki a yanzun shima yana kan tsarin buWe Academy ta Ball ne under his NGO wanda ze ?addamar idan yazo Bikin buWe shopping Mall Win Yaya Ahmad da yace ko za'a bashi query se yazo be kuma sanar da kowa zuwansa ba banda Ahmad Win domin muddin Hajiya taji seta hana.

Abinda ya matu?ar bashi takaici duk bayan daya gama zagaya sauran yan uwa ya dawo kan yan cikin Wakinsu da yake tsammanin bashida matsala dasu se gashi sunyi disappointing nashi. Kaitsaye Sarki yace he should count him out akan duk wani abu me kama da joint business shi kuma Salim da yake yazo ya ringa zama a gurin ranar da bashida lectures a makaranta se cewa yayi sedai idan shi za'ayiwa Manager to ya yarda amma bazeyi yaron shago ba.
"Kai baka san kasuwanci ba, se kaje ka haWo dame ?ashin tsiya komai ya rushe a barka a ciki bazanyi wannan abunba I'm going to send you something ka ?ara jari ni yanzu hankalina ba'akan Business yake ba because I'm going in to politics" zancen Sarki kenan, Ahmad besan sanda yace

"Saboda shirme kabar Business ka koma siyasa? Ka kwashe kuWinka fa kenan kaje ka zuba a cacar da baka da tabbacin samun nasara who does that? "
"Kai zaka gayamun abunda zanyi kenan?" Sarkin ya faWa yana tsareshi da ido, Ahmad yayi shiru, basa faWa irin na sako da sako amma fa basa ga Maciji sam, ba sarki kaWai ba harda Salim kullum cikin faWa suke Sarki na ganin Ahmad ya rainashi yana shigar masa rayuwa a son ya nuna masa daidai ko rashin daidai shi kuma Salim yace Ahmad ya takura masa ya tsaneshi komai yayi abin faWane a gurinsa bayan kuma Ahmad Win duk ya fisu gaskiya shi Sarki tunda Abokai suka masa famfo suka ce ya shiga siyasa shikenan lissafinsa ya kwance Salim kuma da Faisal basu da saiti sam shiyasa yake matsanta musu yanzu shi a Wakinsu Momy da yan uwansa mata ne abokanan hirarsa da shawara Mazan kowa kansa haya?i yakeyi.

Cikin nasara akayi bikin buWe BECHI SHOPPING MALL, da yawan mutane kam sun Wauka mallakin Alhaji Audu Bechi ne dukda sunan AHMAD BECHI dake matsayin CEO dayawan mutane ma se sannan sukasanshi a matsayin Wan Alhaji Audun, wani abun mamaki duk tarin Yayan Audu ba kowa ya sansu ba idan ka cire waWanda suke cikin kamfani. Abinda ze baka mamaki shine hatta JAAY da yake sananne kuma shahararre a duniya mutane basu san ?an Audu Bechi bane saboda da yawa suna Waukar Alhaji Muhammad Babban Yayansu Binta wanda ya tafi dashi UK a matsayin shine mahaifinsa dan yawan ganin hotonsu da akeyi tare acan, ganinsa da akayi a Taron buWe Mall Win Ahmad da yawa sun bashi expression na cewar Abokin Ahmad ne, ko kuma wani abu na daban ya kawo shi gurin.

Au na manta ban faWa muku bala'in da aka kwasa da Hajiya akan zuwan Jaayy ba, ayi shiru kawai amma Ahmad ya kwashi tsinuwa saboda ta dalilinsa Jaayy ze rasa Miliyoyin da akace mata kullum ana bashi.
MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*

*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*

*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
OR
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*

*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*

*BOOK 2*
*PAGE 4*


BAYAN WANI LOKACI.

Ahmad Bechi na tsaye a sashen siyar da kayan yara na BECHI SHOPPING MALL daga inda jerin kayan jarirai na sakawa dana amfaninsu, riguna yake dubawa da hannu Waya ya dafe wayar dake kunnensa da Wayan hannun da suke magana da Jafar. Yaja tsaki a karo na uku tunda ya fara duba kayan, daga cikin wayar Jafar yace

"Yah Ahmad what is wrong with you? Tun Wazun kake sasi?"
"Don't tell me u still can't pronounce Tsa Jafar?" Ahmad ya faWa cikin muryar raha, daga can Jafar ya ?ume, bece masa komai ba dan yasan yanzu ze fara tsokanarsa. Tun suna yara harshensa bashi da Tsa, tun ana zaton yarintace dan shi be fara magana irin sosai da wuri ba har yakai shekarun daya kamata ace ya iya furta kowacce kalma amma baya iya faWin Tsa, sedai kaji yana Fisari, Samiya, Sugunna da sauransu abunna bashi haushi idanana kwaikwayon maganarsa shiyasa yayi shiru dan yasan yanzu Ahmad ze fara jansa ne.

"Bari nayi switching to face time call please ka tayani differentiating kayan Baby Boys dana girls, ni duk iri Waya suke mun, tace pink for girls blue for boys kuma I'm seeing both colors a kowanne sample na kaya" Ahmad ya kawar da shirun jafar Win,
"To kai kenan ma da kake ganinsu, ka Wauka duk wanda ya maka kyau kawai ko ka tambaya wani a kusa da kai, ina yaran da suke tsawaya a counter?" Jafar ya bashi amsa,
"Kasan na manta dasu wlh, barina kira Majid kawai ya haWamun ka????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
yan daman aikinsa ne"

"And u are there stressing ur self, Yah Ahmad ka fara tsufa fa, ya kamata kayi yun?uri ka samo mana mata mu sha biki dan Allah" Jafar ya faWa teasingly, Ahmad yayi murmushi yace
"Za'a samu soho a sakaninmu..."
"Stop it" Jafar ya tareshi Ahmad ya fashe da dariya yana waiwayen inda ze gano Majid karaf idanun sa suka sauka kan wata Budurwa dake nan tsaye ta jingina da bango ta harWe hannayenta a ?irji, kallonsa tayi da alama dariyarsa ce ta janyo hankalinta suna haWa

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login