Showing 282001 words to 285000 words out of 467220 words

Chapter 95 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12149

?arama da ta mugun da abinda Hajiyar tayi, Fatima kuwa bata sna sanda hawaye ya fara ziraro mata ba, daga gaisuwa me iyayenta da basuji ba basu gani ba sukayi sa za'a zagesu.

"Zoki wuce kinji bar asarar hawayenki" Hajiya Balaraba data fito daga falon Momy ta faWa tana kama hannunta aiko kamar ta ce taci gaba ta fashe da kuka, Haj Balaraba na bubbuga bayanta suka shige falon Momy dake zaune duk kuma taji abinda ya faru,
"Kiyi shiru karki sa kanki yazo yana ciwo haka kawai, Binta ai bata da hankali halan Baban be miki bayani bane dai da ko a takalminki ha zaki saka maganarta ba balle harta kaiki ga zubda hawaye" Baba Bilki data jata tana cigaba sa rarrashi ta faWa, dakyar tayi shiru, sa kukan ya tsaya in ta tuna zagin se ya sake dawowa, ta tsani abinda ze taSa martabar iyayenta, kuma wai wannan mahaifiyar Jafar ce, yanzu da ace shita aura kenan Allah kaWai yasan kalar taskun da zata shiga a gidansa,

"Bilki ni kike cewa mahauciya ko? Zanko nuna miki kalar hauka yanzu base anjima ba" Hajiya data banko musu falon babu iso ta faWa, wai ba kunya ba tsoron Allah ta nufi Fatima, kafin su gama tantance me zata yi se gani sukayi ta rufe yar mutane da duka kai kace aikota akayi, ihun Fatima da hayaniyar su Baba Bilki dake ?o?arin janye Binta amma ya kai har falon Alhaji Audu, ba shiri suka rankayo ciki masu aiki mata da maza suka fara tuttuWowa ganin me yake faruwa kuma yau a gidan.


=ث?=?%?=ث?=?%?=ث?=?%?=ث?=?%?=ث?=?%?=ث?=?%?=ث?=?%?

*_ALBISHINKU MATAN AFRICA DA KEWAYE, SHAHARARRA KUMA K'ASAITACIYAR MAI SAIDA KAYAN MATAN NAN WATO DR MAMAN YUSUF LIKITAR MATA SOKOTO TANA FARINCIKIN SANAR DAKU CEWA ZAKU IYA SAMUN KAYANTA ADUK INDA KUKE A FADIN NIGERIA DA NIGER HARMA DA WASU K'ASASHEN BAKI DAYA, KU SANI A DADE ANAYI SAI GASKIYA KUMA MACE MAI GYARA KANTA BATA BORANCI , INA MARABA DA MASU SIYAN DAYA KO SARI_* .http://wa.me/+2347069711327

*_munada zafafan kaya kamar haka ,_*=?G?
*Hadin amarya budurwa ko zawara*

*Hadin uwar gida Mai taken (Maida tsohuwa yarinya)*

*Maijego package (virgin gain)* =???

*Hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar da namiji*

*Sahihin maganin sanyi na Maza Dana Mata Wanda yake fatattakar sanyi cikin Dan lokaci*

*Maganin gyaran nono Wanda zai gyara maki nononki cikin Dan lokaci komai lalacewarsa*

*Maganin hips Wanda zaisa shape dinki ya fita kiyi kyau kema ki shiga jerin Mata masu aji*

*Maganin kiba Wanda zaisa ki ciko kiyi kiba yar dai dai misali kema adinga binki da kallo Idan kin juya Sam rama batayi ba yar uwa*

*Hadin mallaka ba boka ba malam , akwai taimakon da muke bayarwa ga Mai butsarin namiji Wanda cikin ruwan sanyi Zaki dinga juya abunki , haka akwai Hadi na musamman Wanda komai rowar namiji sai kin samu alkhairin a wajanshi,*

*Muna da kalolin gumbuna masu Saka ni'ima sha'awa da dandano*
*Kalolin garrika mash gyara gaban mace da jimawa ajiki*
*Kalolin Zuma masu saukar da ni'ima Nan take da gamsar da maigida*
*Kalolin tsumi Wanda cikin sauki zasu Baki ni'ima da dandano irin wadda akeso*
*Kalolin matsi Wanda suke ciko da gaban mace matse gaban mace da bata Wani irin dadi da dadano*
*Akwai set kala kala Wanda yawansh ya wuce na zayyanasu anan ga Mai bukatar kayana zata iya mun magana Kai tsaye ta hanyar danna wannan blue rubutun* =?I?
*Muna dahuwar zabo ,dahuwar kaza ,dahuwar kifi ,dahuwar zuciya ,dahuwar Yan shila ,dahuwar tsoka Tara ,dahuwar Kwan mallaka, dambun nama ko na kaza Wanda yake saukar da ni'ima da jimawa sosai ajikin mace*

*Idan nace zan rubuta komai da komai to wannan page din ba zai isheni ba ,Amma ga masu sha'awar siyan kayana Zaku iya mun magana Kai tsaye ta wannan number, haka masu sha'awa su dinga ganin kalolin kayana a status sumin magana ta wannan number sai nayi seving numbers dinki ta hakan ne Zaku dinga ganin kalolin kayana idan na daura*
http://wa.me/+2347069711327

*Ina maraba da Mai siyan Daya ko sari Dr maman Yusuf likitar mata sokoto*
*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*

*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*

*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
OR
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*

*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*

*BOOK 3*
*PAGE 8*

A fusace cikin daka tsawa Alhaji Audu yace
"Saketa Binta" ta saketa taja baya tanamaida numfashi su Baba Bilki suka rufu kan Fatima da kukan ta bama ya fita da kyau saboda azabar datsha a hannun Hajiya, tamkar me ?ashi Waya, a rayuwarta tun daga ?uruciya har zuwa girma ba'a taSa lallasata irin haka ba.

"Yau na tabbatar haukar taki ta shiga nes labil Binta, to billahillazi baki daki banza ba, da yardar ubangiji se kin gamu da daidai ke da ze miki kwatankwacin abinda kikayi mata kuma Allah ya isanta ba zata yafeba" cewar Baba Bilki, Binta ta zaburo tana cewa
"Saura ke, idan na dakeki zaki fi gasgata cewar na haukace dagasken".

"Wai lafiyarki kuwa Binta? Meye haka kikeyi se kace wata ?aramara yarinya? Saboda Allah se yaushe zaki bar zukatan mutane su huta da jidalinki? Duk girman laifin da yarinyar nan ta miki ya cancanci ki rufeta da duka?" Baba Al?ali ya faWa cikin tsananin takaici Alhaji Audu ya. Sake cewa

"Me kuwa tayi mata? Kaima kasan baze wuce haukarta ce ta motsaba shine zata kama yarinyar mutane da duka, to bari kiji bazan lamunta ba ki tabbatar da kinyi na farko kuma kinyi na ?arshe da ki saka hannu ki sake dukan wani a cikin gidan nan".

She?e?e ta kalleshi kafin tace
"Au kaima mahaukaciyar kake cemun? To idan na kuma me zakayi? Yanzun ma Bilki ce take gaya mata ni mahauciya ce ta fita daga sabgata shiyasa na tabbatar mata da gaskiyar maganar ta yanda gaba ko a hanya ta hangoni zata falfala da gudu bazata tsaya ba"
Alhaji Ali ya girgiza kai yace
Kiji tsoron Allah Binta, ke a rayuwarki ace babu wani wanda ze kasance yana da kyakykyawan tunani akanki sedai na sharri shekaru na tafiya girma yazo amma tunaninki na nan tamkar nacan baya?"

"Kai da Allah sullutun banza waya saka dakai? Ana maganar mutane zaka tsomo mana bakinka ka fara ji da kanki kafin kace zaka yimun nasiha hotiho kawai" Hajiya ta zaburo masa kamar wani ?anta, tamkar Alhaji Audu zeyi aman wuta haka fuskarsa tayi jajir, ya kalli ma'aikatan gidan da suka cika bakin ?ofa suna kwasar gulma take suka dare kowa ya koma inda ya fito daidai nan kuma Ahmad da Jafar suka iso kowanne hankalinsa ba a jikinsa ba, suna Masallaci aka ce musu gashi can Hajiya na dukan Amarya, Fatiyyah ce tazowa Jafar yayi fatan ace tunzura Hajiyar tayi ta mata dukan dayake jin inama ze iya daya mata yau ko ta shiga taitayinta sedai suna isowa kukan Fatima ya shaida musu wadda aka daka.

Da ?arfi ya runtse idonsa sanda ya kalli farar fuskarta da har jini ya kwanta a inda Hajiya ta lallafta mata maruka, kuka take hai?an, Ahmad beko tuna su waye a gurin ba ya tsallaka hankali tashe ya jata jikinsa daga gurin su Hajiya Balaraba dake ri?e da ita Momy dai na tsaye da alama shock ne ya hanata magana tuntuni. Muryarsa na karkarwa kamar zeyi kukan shima???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? ya kalli Momyn yana cewa

"Meya faru? Waye yayi mata haka?"
"Wanene kuwa banda wannan mahaukaciyar da ubanku ya ajiye a matsayin mata, muna zaune kawai ta diro kafin mu ankara ta rufe yarinyar nan da duka babu laifin tsaye babu na zaune"

Hajiya ta sake zabura zatayi kan Baba Bilki Jafar da kalmar mahaukaciya da aka ambaceta dashi ta Waukeshi har tsakiyar ransa ya ri?eta,
"Sakeni, gara mu kece raini nida matar nan ko zata kiyayeni a gidan nan" ta faWa tana fizgewa ya ri?eta dakyau, Alhaji Audu ya juya yana cewa
"Ku kaita Asibiti a tabbatar babu wata matsala, ke kuma zamu gamu" ya nuna Binta Baba Al?ali da Alhaji Ali suka bishi jiki a sanyaye.

Bayan fitarsu Jafar yaja Hajiya da?yar tana tijara da zage zage ya kaita Waki, Fatiyyah na zaune tana waya tana labartawa mamanta abinda ya faru suka shiga, a kunnensa yaji tana cewa
"Dama ai Momy da kaga matar nan kasan she is not mentally stable, zabura fa take ita kaWai", suna shiga tayi saurin katse wayar bayan da tace zasu yi magana anjima ya aika mata da mugun kallo kafin ya wuce ciki da Hajiyar ya kulle ?ofa.

A falon Momy kuwa bayan fitarsu har sannan Fatima na jikin Ahmad tana rusa kuka, ga azabar ciwo da jikinta ya Wauka ga fargaba da tsoron Hajiya da suka mata dirar mikiya. Tsakani da Allah ta yarda da cewar Hajiyar nada matsala, dukan da ta mata kuwa ji take kamar Aljanu sun tayata ba ita kaWai ta jibgeta ba. Cikin kuka tana lafe jikinsa tace

"Mu tafi gida dan Allah"
"Kiyi shiru yanzu zamu tafi" ya faWa yana shafa kanta idonsa kuma na kallon Momy, so yake yaji me zatace akan abun, tunda Hajiya take baragada a gidan be taSa Waga kai ya kalleta amma abinda baze lamunta bane ace ta daki Matarsa, ko Momy ce ta aikata hakan baze bari a kuma ba domin babu shari'ar data bata iko akan matarsa ballantana Hajiya da babu abinda ya haWasu se karar cewa tana matsayin matar mahaifinsa idan kuma yayi shiru a wannan karon ta samu lasisin maimaitawa.

Kamar Momyn ta karanci zuciyarsa tace
"Kayi ha?uri ya rigada ya faru amma baze maimaita kansa ba in Allah ya yarda"
"Shikenan ta daki banza?" Baba Bilki ta tambaya, dukda yanda ran Hajiya Balaraba ke a dagule seda ta murmusa, shi kansa Ahmad Win ta bashi dariya Momy tace
"Bata daki banza ba amma dai tunda ba rama mata za'ayi ba ai dole ace suyi ha?uri, ita kuma Allah na ganinta ze haWata da daidai ita ya mata kwatankwacin abinda takeyi"

"Hakane amma dai Allah ya isar miki wlh jifa yanda ta lalata miki fuska, kai wlh badan Malam ba se an kai maganar nan gaban Al?ali yabi mata haddinta amma darajar yaron nan kawai tasa koni zance abar Binta da Allah, bakiga damuwar dake fuskarsa ba sanda ya jaya suka tafi" Baba Bilkin ta sake faWa. Ahmad ya sauke ajiyar zuciya kafin ya kamata suka mi?e tana cije baki dan jikinta har yayi tsami
"Kiyi ha?uri kinji Fatima, Allah ya sauwa?a ya kiyaye faruwar gaba" Hajiya Balaraba ta sake faWa, a tsakar gida sukaci karo da Jafar kana ganinsa a hargitse damuwa da Sacin rai sun nuna a fuskarsa.

"Na kira Dr Charles yace ya kusa isowa ma" Jafar Win ya faWa ba tareda ya sake kallonsu ba dan ganin daya musun ya tarairayota be masa daWi ba"
"Bari muje gida kawai idan da wani abu se na kaita gurin Yah Hassan ya dubata" Ahmad ya bashi amsa ba tareda shima ya kalleshi ba, for the first time laifin Hajiya na neman shafar Jafar a gurinsa,
"Ya rigada ya taho fa" Jafar ya sake faWa ze Ahmad ya yi gaba yana cewa
"Kace masa yaje can gida ya jiramu toh" ya wuce ya bar Jafar a tsaye yana bin bayansu da kallo se kuma ya juya falon Hajiya da sauri a bakin ?ofa ya tsaya ya kira Fatiyyah akan ta fito su tafi, a compound ya tarar da Ahmad tareda su Baba Al?ali harda Alhaji ya rakosu suka tsaya suna magana da alama dai abinda Hajiya tayi ake sake tattaunawa. A sanyaye ya ?arasa gurin, Alhaji ya kalleshi yace

"Idan ka tashi komawa ka tafi da uwarka ka kaita Asibiti a dubata da kyau dan idan ance taje a nan ba zuwa zatayi ba". Ba Jafar ba hatta Ahmad dukda haushin Hajiyar da yakeji seda yaji wani iri da maganar Alhajin Shi kuwa ko a jikinsa ya juya bayan yayiwa Yayansa sa Abokinsa sallama sega Fatiyyah ta fito tayi diriri ganin dattijan a tsaye duk kuma sun zuba mata ido, cikeda takaici Alhajin ya nunata yana kallon Baba Al?ali yace
"Kaga irin abin data zaSi haWa zuri'a dasu"
"Haba Audu, ke wuce ku tafi" Baba Al?ali ya dakatar dashi kafin ya bawa Fatiyyah data cake umarnin ta wuce amma ta kasa motsawa daga inda take. Kamar Jafar zeyi bindiga a gurin ya shige mota kawai ya dafe sitiyari yana huci, Ahmad ya buWewa Fatima baya ta shiga Baba Al?ali da Alhaji Ali suka shiga motocinsu se a sannan ta iya ?arasawa ta Shiga motar. Likitan ya rigasu zuwa dan haka tareda Jafar suka shiga gidan Ahmad ya duba Fatiman. Kusan duk inda Hajiyar ta jibga a jikinta seda yayi jaaa yanda kasan da rodi ta daketa, da yake ya masa bayanin abinda ya faru yazo mata da magunguna pain killer se wani mai da zata shafa a inda jini ya kwanta. Ya tsurawa gefen wuyanta ido inda wani tabo yake fatar gurin tayi duhu kamar rowa sa hausawa suke cewa ?wa?walwarsa ta tuno masa da dalilin samuwar tabon wanda shine sila.

A hankali ya sauka ajiyar zuciya sanda muryar Dr Charles dake sanar dashi ya gama ta maido Shi hayyacinsa, yayiwa Ahmad da har sannan ransa babu daWi sallama suka fita da likitan. Seda tayi jinyar kwana uku kafin ta warware a kwanakin kuma kullum se Fatiyyah ta shiga ta dubata hakan ne ya fara haifar da sabo a tsakaninsu shidai Jafar bata sake sakashi a idonta ba.

Satinsu biyar da Aure Jafar ya shirya komawa tareda Fatiyyah da Hajiya tamkar yanda Alhaji yace masa sedai be gaya mata dalilin tafiyarsu tare ba kawai yace zasu tafine saboda ya siyi sabon gida kuma ta daWe bata je ko ina ba ta samu ta Wan huta taga gari, ranar da suka tafi tamkar sallah a gidan Audu Bechi, ma'aikatan gidan harda masu cewa Allah yasa tayi zamanta acan karta dawo su dai sun tafi aka bar Ahmad da kewar Wan uwansa musamman da yace ze daWe kafin ya zake zuwa gida, itama Fatima tayi kewar Fatiyyah dan tun bayan data ci duka gurin Hajiya kuma shikenan suka fara shiri, Fatiyyah ke yawan Shiga gurinta tun bata sakewa da ita har sabo ya shiga ya zama idan yau bata zo ba ita zata je mata suma sun fara gina zumunchi irin na Mazajensu.

Abinda ya ke bata mamaki irin yanda kullum suka zauna Fatiyyah bata da magana seta ?orafin halin Jafar, ?ara kuwa idan yau bata kaiwa Ahmad ba in sha Allah gobe zata kai abin seya ringa Waure mata kai, duk ina tarin al?awarurrukan da ya ringa mata a baya me yasa yanzu bataga yana aiwatar dasu akan matarsa ba? Oho dai can su gane ita dai ba zata dena godewa Allah ba bisa gatan dayayi mata, har bata so ta tuna Hajiya balle ace ta hasasota a matsayin surukarta tashin hankali pro max kenan.

Watanni biyu suka shuWe a kowacce rana farin ciki tareda Aminci na sake lulluSe rayuwar Ahmad da Fatima, zama suke na aminci kowanne cike yake da so da ?auna tareda burin kyautatawa Wan uwansa. Duk randa tayi posting hotonsu a status ko wani abu daya danganci soyayya ranar seta sha cari a gurin su Badar sun ringa dawo da baya kenan suna caccakarta data gaji da kare kai seta dawo maida musu martani sannan suke rabuwa da ita amma ita da kanta idan ta tuna baya kunyarsa takeji, abu guda yake sawa taji Dama dama idan ta tuna ai bata taSa buWe baki tace masa bata sonsa ba, da ace ta aikata wannan kuskuren da bata san sa idon da zata sake kallonsa ba.

Har mamaki take yanda Jafar da duk wani abu daya shafeshi tamkar an wanke rubutu haka ya bar zuciyarta, yanzu ta gane hikimar dake cikin cewa idan zaka so mutum ka soshi baya baya haka idan zaka ?i mutum shima karka zurfafa domin daga soyayya har ?iyayyar suna iya canza akala zaka iya wayar gari abinda kake so a baya ya zama wanda ka?i jini saboda wani dalili tamkar yanda rayuwarta ta Wauki sabon layi a yanzu. Babu wani a ranta dangane da Jafar se tsohuwar tsanarsa sata sake haWuwa da laifin cin Amana da yaudarar da yayi mata a yanzu, ta godewa Allah daya saka komi ya zamo mata tarihi ta kuma godewa Allah daya sanyawa Ahmad ha?uri sa juriya a tarayyarsu beyi fushi ya barta ba, wannan Shi ake kira da Soyayya saboda Allah ita Ahmad yayi kuma ita yakeyi ya dogara da Allah a ?arshe kuma ya cika masa burinsa wanda ya zame mata gata.

Watanninsu huWu da aure ta fahimci tana da shigar ciki saboda missing period da tayi, haihuwa itace sauran cikar burin Ahmad daya rage domin a kullum ta Allah ne se yayi hirar yayan da zasu haifa dukda koda wasa tunda sukayi aure be taSa nuna damuwar ta samu ciki ko bata samu ba Aa Yana dai hirar yaya da yanda yake son yara da adadin da yake so au haifa wanda yace goma in kuma zata iya ta cike biyu kawai su zama dozin, ranar tasha dariya sanda ta gane dagaske tana da cikin bayan tayi PT a gida tayi murna sosai amma ta shanye abarta bata gaya masa ba dan so takeyi tayi surprising nasa kuma se Allah yasa cikin bame laulayi bane koda ba zatace ba dan tasan a sannan baze haura wata Waya ba shiyasa tayi shiru har zuwa sanda cikin ze bayyana kansa.

Rana tsaka aka tashi da ba?in labarin Sacewar Hajiya Binta, Alhaji Audu na kishingide a falonsa Jafar ya kirashi cikin tashin hankali yake ce masa tun shekaran jiya da suka tafi Asibiti ya nemi Hajiya ya rasa abinda yasa be kira ya faWa da wuri ba saboda yayi zaton ko unguwa taje saboda tayi ?awaye a Asibitin da take zuwa har tana ziyartarsu suma suna kawo mata ziyara to ganin har dare gari ya waye ne hankalinsu ya tashi ya kuma je duk inda ya kamata ace ya dubota babu ita se yau da safen ne ya lura babu passport Winta ya saka a bincika masa kuma babu ma Jirgin daya taho Nigeria a kwana uku baya kafin Sacewarta. Hankalin Alhaji Audu ya tashi ya sanar dasu Momy da yayan Hajiyar daya kamata ace sun san abinda yake faruwa kafin ya fara putting calls duk ta inda yake zaton ze samu taimakon

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login