Showing 435001 words to 438000 words out of 467220 words

Chapter 146 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12170

me kuma ya mata? Shi dai baze ce kukan rabuwa da gida takeyi ba kuma dai ba tare suka shiga gidan ba balle yace maganganun da hajiya ta faWa akanta ne ya sakata kuka. Wayarsa tayi ?ara ganin Fatiyyah ke kira yasa yayi silenting kafin ya shiga buga mata ?ofar toilet Win yana kiran sunanta ta?i amsawa kuma bata buWe ba kawai se ya wuce rabu da ita a ganinsa haka kawai ba zata fara masa wani abu kamar ?aramar yarinya ba. Ta sani koma menene he prefers ta fito ta gaya masa kai tsaye baya son waWannan silly attitudes Win Sata masa rai sukeyi.

Afeeyah kuwa tafiyar da yayi ce ta ?ara rura wutar kishin dake cin zuciyarta. Wato ita ze rainawa wayau da bata san gurin Fatiyyan zashi ba haka zata shanya baki tana tunanin ya tafi yin wani important meeting a yanda yace? Haka tasha kukanta ta gode Allah. Sabuwar rayuwar kuma da haka tazo mata kenan, idan zeje gurin matarsa ai ba hanashi zatayi ba amma me yasa zeyi mata ?arya? Ita yanzu yace mata ya tafi meeting ita kuma can tasan baze taSa gaya mata ma tare suke ba haka kenan zasuyi rayuwa yana mata fuska biyu? A gaban ta ita yake so a bayan idonta watan ta? Yinin ranar haka tayi shi cikin ?uncin zuciya ta gagara cin komai seda ta fara ganin jiri idan ta mi?e tsaye kafin ta kaWa tea tasha bata ko jin taste Win sa a bakinta. Data gaji da sa?a da warwara ta kira Badar, tana hawaye ta gaya mata abinda ta kira da cin fuska da Jay ya mata.

"Ki gode da hakan saboda yana sonki baya son Sacin ranki shiyasa har ya Soye miki inda zeje tunda yasan idan ya gaya miki gaskiya ba zakiji daWi ba. Beside gurin matarsa fa yaje ya mata sallama. Yanzun fa ke shirin Waukar ki yake ku tafi uwa duniya kika san tsayin lokacin da zaku Wauka acan ita asalin me miji kun barta anan? Idan ke da kika san daWin sa na yan kwanaki kina kishi ita kuma da suka kwashe shekaru tare tace me?"
Shiru tawa Badar Win dan bata san me zata ce mata ba, ita data kira ta samu sau?i a gurinta amma se ?ara shafawa ciwonta gishiri take wai asalin me miji irin ita aro aka bata. Badar tace
"To dai gaskiya karki bari shaiWan ya samu guri a zuciyarki ya ringa miki huWubar tsiya idan ba haka ba ke zaki wahala ki rasa sukunin zuciya balle har ki iya tarairayar mijinki ki same shi a hannu. Yanzu ba da bace sanda kike ke kaWai mijin wata kika aura karma ki yaudari kanki da tunanin yafi sonki itama yana son ta in ba haka ba da be zauna da ita tsayin lokacin nan ba. Madam ki saki ranki ki manta komai wani sabon aji kika shiga yanzun zakiyi ta ganin abubuwa kamar ba haka ya kamata su kasance ba to tun wuri ma ki sani Ahmad daban yake da sauran maza rayuwar yawwa yanzun kawai kowa ta iya allonta ta wanke ne idan ta fiki wayo da iya kula da miji wlh mantawa zeyi da duk wani so ya fifitata akanki gara tun wuri ki shiga hankalinki".

Haka ta ringa tilawar maganganun Badar har ta gano gaskiya a cikinsu. Tabbas yanzun wata rayuwa ta shiga kuma dole se tayi ha?uri ta kuma koyi danne kishinta tunda dai Mijin wata ta aura kamar yanda Badar tace. Gaba Waya ta zama wata silent, deep down kishi na nu?ur?usar zuciyarta amma ta ringa bawa kanta ?warin guiwa. Har akayi la'asar be dawo ba haka ta tashi ta sake wanka bata saka kaya ba ta kwanta dan wani zazzabi taji yana neman saukar mata. Jay be koma mata ba se ana dab da sallar magrib bayan daya yakice Fatiyyah da?yar ya taho. Tausayi ta bashi sosai, yana yawan mata uzurin cewar son sa ne yasa takeyin abubuwa da yawa. Ko yanzun ba ?aramin kuka tasha ba daya gaya mata tare suke da Afeeyah kuma UK zasu wuce haka ya taho duk yana jin babu daWi bayan ya mayar da ita gida dan a wani hotel can ta saci hanya suka haWu saboda mamanta ta dau?i zafi sosai akan abinda tace Jay ya mata rashin kunya bata ma san suna waya ba har yazo sun haWu.

*Yar uwa kina neman kasuwanci ingantacce da ze ringa kawo miki kuWin shiga? To kizo ga META FORCE, sirrin sa kuwa shine yin register a Team me ?arfi wanda yake cike da mutanen da suka san me sabuwar duniya ta crypto currency ta ?unsa. Maza ki tuntuSi Hajiya Hussaina Maman Nasreen akan 09046470308 domin ?arin bayani*

Afeeyah na kwance lamo kamar me bacci ya shiga Wakin da ?aramar sallama. Ta rintse idonta daga kwancen har wani jiri ta ringaji kanta ya mata dummm tsabar kishi. Tana jinsa ya saka hannu akanta kamar ta dokeshi amma bata motsa ba seda taji ?arar rufe ?ofar banWaki kafin ta tashi ta zauna tana matse hawaye. Duk yanda taso ta daure daya fito tana ganinsa da ?aramin towel yana goge kansa bata san ya akayi ba kawai kuka ya ?wace mata daga kwancen da take, ya saki towel Win ya jufeta a rikice yana tambayar ta lafiya? Yanda ya sakata a jikinsa ya sake bata damar buWe baki ta ringa rera masa kukan jidali seda tayi me isarta nauyin da ?irjinta ya mata ya ragu kafin cikin muryar shagwaSa tace
"Ba kaine ka tafi ba ka barni kuma ko kirana a waya baka yi ba". Ya rungume ta sosai yana goge mata hawayen fuskarta, tunda ya fita ma kashe wayar yayi saboda tsoro ya ringaji karta kirashi ta gane yana gurin Fatiyyan besan ta rigada ta sani ba. Kamar yar baby ya ringa patting bayanta yana shafa kanta yana cewa

"I'm sorry babe, na manta wayar a mota ne muna gamawa kuma na taho ina ta sauri shiyasa amma kiyi ha?uri ba gashi yanzun na dawo ba". Tayi shiru a jikinsa bata ce masa komai ba, seda aka kira magriba kafin ya saketa ya sake alwala kafin itama tayi ya jasu jam'i. Breakfast Win da aka kawo daya gani bata taSa komi ba ya tambayeta me yasa tace kawai she didn't feel like eating. Yanda take komi ?arfin hali kawai takeyi amma ita kaWai tasan me takeji akansa a lokacin. Daya tambayeta me zataci yanzun tace komai ma, yayi musu order abinda yaga zasu ci yana kallonta ta ringa tsakurar kaWan tana ci tana yamutsa fuska. Wayarshi dake jikin chaji tayi ?ara suka kalli gurin a tare, irin kallon da tayi masa kawai yasa yasha jinin jikinsa ya tuna Wazun Fatiyyah tace ta kirashi ya Waga ya mata shiru kenan sanda ya bar mata wayarsa ya shiga gida ne shine dalilin fushin da ta ringayi tunda suka taho. Dake Wan duniya ne se kawai ya waske ya wani haWe fuska shima dan baze bata chance ba balle ta kawo masa raini. Se 12 saura suka sauka Lagos dalilin delay da suka samu na jirgi dan at first ma cancelling nasa akayi seda mutane suka nemi yi musu bore saboda Sunday ce duk yawanci masu komawa aiki ne a gurin kafin aka ce anyi arranging wanin jirgin. Sanda suka sauka har an fara checking na next flight Win su to London dan haka basu wani tsaya ba suka bi layi, se bayan da suka daidaita a first class cabin kafin ya jata jikinsa ya fara mata lallashi na gaske saboda yaga alaman ta dau?i fushi da yawa idan kuma yace ze rabu da ita tofa zata iya rusa masa duk shirin da yake dashi ne shiyasa ya sauke nasa girman yayi lallashi be barta kuma ba har seda yaga tayi dariya fuskar ta ta saki kafin sukayi bacci cike da nutsuwa har suka sauka.

**********************
Hajiya Binta na tsaka da cusa dankalin da takeji tamkar guba a harshen ta, ta kasa yarda wai Jafar ya tsallake ya bar ?asar da waccen matsiyaciyar yarinyar duk da rashin amincewarta seda yasan yanda yayi emotional blackmailing Winta. Tsoro takeji karsu ?wace mata Jafar bayan kuma shi kaWai ne abinda yayi mata saura a yanzu. Ta goge hawayen daya zubo mata daga idonta tana cikin damuwa ta kuma rasa inda zata kama taji sanyi komao ya lalace mata cikin ?an?anin lokaci rayuwa tayi mata atishawar tsaki. Bata san me tayi ba data cancanci irin wannan sakamakon, a ganinta duk wani abu da tayi wanda akeyiwa kallon laifi tayi shi ne domin kyautatuwar rayuwarta data yayanta amma daga karshe ga abinda ta samu a matsayin sakamako.

Baba Bilki ta shiga falon da sallama, hajiya tayi mata kallo Waya taci gaba da cusa dankalin gabanta saboda yunwa badan tana da ra'ayin cin ba. Baba Bilkin bata damu ba tayiwa kanta masauki cikin Waya daga kujerun falon wadda take fuskanta hajiyar fuska a sake ta gaishe ta bata amsa ba dama kuma ba amsawar take da bu?ata ba dan haka ta tafi kai tsaye da bayanin abinda ya kaita tace
"Dama nazo ne in ce miki munji shiru game da zancen tariyar matar Malam. Kinga yau sati kenan da Waurin auran kuma dama yanda mukayi dasu Yaya akan ba zata wuce sati ba za'ayi komai a gama tunda duk abin nan gida ne babu wani dalilin jan lokaci. To ke kuma naga ba wani shiri da kikeyi, ko yan uwanki babu wadda tazo. Gara ma dai Ummansu Khadija tace sunyi waya da Hajiya Ummalhairi tace cikin satin nan zata zo. To gara dai ayi komai yarinya ta tare hankalin kowa ya kwanta ko ya kikace?"

Uffan bata cewa Baba Bilkin ba bata ma ko sake kallon Sarayin da take ba ta dai dakata da cin dankalin ta zubawa guri Waya ido. Baba Bilki bata ha?ura ba tace
"Binta komai na duniyar nan me faruwa ne kuma ya ?are daga kan abin halitta har zuwa na amfani. Yanzu ko saboda ciwukan nan na zamani ba zaki raba kanki da damuwa da abinda be zama dole ba? Kina shinshinar kabari amma maimakon ki kama carbi kiyi istigifari da salati da hailala Aa sedai ki zauna kiyi shiru kina sa?a mugun zare a zuciyarki. To in gaya miki gaskiya idan zaki yarda iya dama Allah ya ara miki kinyi shuka tsiya son ranki, babu wani tuggunki ko makirci da ze sake yin nasara saboda an daWe dayin wal?iya kowa ya ga asalin kalarki dan haka idan zakiji yanda Allahya rufa miki asiri ya miki tsahon rai ya kuma barki da lafiya ko kya samu ki gyara kurakurenki na baya to kiyi amfani da wannan damar, idan kuma kin?i haka nan kina kallo abubuwan da bakya so su faru zasuyi ta faruwa sedai ki haWiyi zuciya ki mutu" tana gaka faWar haka ta karkaWe jikinta ta fice ta bar hajiya na numfarfashi.

******************
Tsakanin ita dashi ba zaka tantance wanda yafi wani gajiya ba. Sunyi luf a bayan luntsumemiyar motar da yayi musu chattering daga airport. Kanta akan kafaWar sa tana kallon lafiyayyun tituna da gine ginen da suka ?awata birnin na *NASSAU, BAHAMAS*. Har suka shiga jirgi bata san inda zasuje ba seda aka fara sanarwar tashi kafin taji kuma duk da tana fushin she couldn't hide her excitement. It has always been her dream to go to there, duk zamansu da Ahmad duk da sunyi yawon ?asashe amma Allah besa sun taSa zuwa ba duk itama a lokacin bata damu ba dan duk sanda tunanin gurin ya zo mata Jay take tunawa. Yana cikin honeymoon plans Winsu da Allah be nufa so now he is making it all happening. *The ocean club, four season resort* ya musu booking. Tayi tsalle ta Wane shi bayan da suka shiga Wakinsu that is giving villa vibe, ya ri?e ta dakyau yana goga hancinsa a nata trying to lock their lips yace
"What's up ammata"
"Thank you baby Jay" ta faWa trying to give him access to her mouth.

Bayan shuWewar wasu mintoci ya barta ta shiga wanka da?yar akan sedai suyi tare, seda ta kusan yi masa kuka kafin ya barta. Kafin ta fito yayi installing sim a wayarsa taja fitowa ya bata yace ta kira duk wanda zata kira yanzun to let them know sun sauka lafiya. Baffa ta fara kira, se Umma da Anty Sauda daga ?arshe ta kira Badar data ringa mata sheri kala kala suka rabu suna dariya tana jaddada mata karta kuskura ta dawo ba tareda ta yiwowa Hajiya tsabara ba. Tana tsaka da shafa mai ya fito ya amsa ya shafa mata kafin shima ya shafa suka rama sallolin dake kansu abinci ma kaWan sukaci suka kwanta baccin huce gajiya bayan daya kashe wayarsa itama ya karSe tata.

*************************
Da Asubahin ranar talata Alhaji Audu yayi dawowar bazata domin dai an rabu dashi akan sati biyu zasuyi se gasu sun dawo a kwana goma. Kasancewar mu?ullayen Waki Hajiya Zubaida suna hannun Wan Amarya Alhajin yace Momy ta sauketa a Wakin ta kafin gari yayi haske tunda ita ce da girki, da taso tayi gardama akan Amaryar ta zauna acan Sangaren sa kafin Hussanin yazo be bata fuska ba. Dama kuma yanda ya shigo gidan kamar boss ta ?issima ba lafiya ba dan haka ta kaita bedroom Winta sannan ta shiga haWa musu abin kari a ranta tana ta mamakin dalilin dawowarsu ba notice. Ko jiyan seda sukayi magana da Alhajin amma bece mata suna hanya ba babu kuma qata annashuwa tare dashi balle ace surprise ya shirya musu. Ita kanta amaryar ta ganta babu walwala sosai duk se ta shiga ruWanin ko wani abun ne ya faru su suna gidan basu sani ba?

Seda ta shirya masa komai kafin ta hau sama ta sanar masa saboda kukun sa tunda Alhajin ze tafi ya sallame shi akan se bayan ya dawo, tareda Al?ali ta tarar dasu suka gaisa a mutunce kafin ta sanar masa ga abinci can yana jira a ?asa ta juya ganin Al?alin ya sake tabbatar mata da tabbas ba lafiya ba akwai wani abu. Bayan ta koma Wakin ta ta tarar Hajiya Zubaida bata fara cin nata abincin ba dan haka ta zauna tana ?a?alo fara'a ta zuba mata abincin, bata wani ci sosai ba tace ta ?oshi. Zaman shiru sukayi har seda Baba Bilki ta shiga tukunna Momyn ta barsu ta koma Wayan Wakin ta zuciyarta fal tambayoyin da bata da me bata amsarsu.

Al?ali yayi murmushi yana kallon Hajiya Binta a karo na biyu yace
"Rufin asirinki kenan Binta, idan kinsan inda yaron nan yake ki faWa idan kuma ba haka ba zakije inda zasu tuhumeki da ?arfi ki faWa musu ko bakya ?aunar Allah" kafin tayi magana a zafafe Alhajin ya tareshi yana cewa
"Wai se wani lallaSa ta kakeyi, badai juninta taurin kai ba? Ni nasan ?arya takeyi ita ta bashi mafaka kuma wlh kinji na rantse ko ki fito dashi ko kuma ki bishi can duk abinda kuka janyo ya sameku a waje badai cikin gida na ba. Kuma ki tashi ki wuce yanzu ki buWe wancan Wakin a fito da kayan da suke ciki yanzu masu su zasu zo su Wauka".

Hajiya Binta ta fashe da kuka tana cewa
"Wallahi duk wani me mugun baki sedai ya ga abinsa akansa. Saboda dai duniya ta lalace ace uban mutum da kansa ya ringa bibiyarsa da sharri?" Ta nuna Al?ali tana kukan tace
"Kai dama banyi mamaki ba, kullum cikin neman masifa da bala'in da zaka la?amun ko ka la?awa yayana kake. To in sha Allahu ba zaka mutu ba se kaga dilan ?waya a gidan ka. Kai ka haifi Wan iska badai ni ba Yakubu kuma Allah ya isa duk wanda yayiwa ?ana sharri na san ida yaken kuma ba zan faWa ba idan yaso ku kamani ku kaini kurkukun ?asan ruwa ma ?arewarta Waki kuma idan kuna da ?arfi se ku fasa ku shiga babu wanda ya isa yasa na bude ?ofa tunda ba kuWin uban kowa ne a ciki ba".

Har rawa naman fuskar Alhaji Audu yakeyi tsabagen yanda zuciyarsa ta harzu?a, Al?ali dai banda gyaWa kai yana juya hannu babu abinda yakeyi. ACG ya kalli Alhajin yace
"I think if that should be the case, dole mu Wauki doka a hannunmu. I'm glad she confessed she knows his where about and abunda ake nema suna cikin gidan nan. Kayi ha?uri Alhaji amma abinda ake gudu dai dole ze faru saboda ni da ku ba zamu iya buWe kayan nan ba dole ya zama akwai proper authorities a gurin but i will try and make it minimal in sha Allahu kuma komi is going to be confidential maganar ba zata fita ba" ya ciro wata waya irin wadda suke amfani da ita yayi kira, da coded language ya faWi duk units Win da yake da bu?ata wanda already daman akwai wasu a waje da sukazo tare. Bayan ya kashe wayar ya kalli hajiya da tayi tsilli tsilli tunda ya fara magana ta ma dena kukan yace
"Dole zamu tafi da ita, ba kuma zamu saketa ba harse tayi providing mana shi ko kuma shi ya kawo kansa".
A sukwane ta mi?e, Hussani ya shigo tare da wasu mata guda biyu da kana ganinsu kaga officers saboda yanda suke a dake be san kan zancen ba tsabar iya neman magana yana ganin hajiyar ta zabura ?afa ta ma?ale tana ?o?arin fecewa yace musu
"Gata nan karku bari ta fece" ya kalli Alhaji dake share gumin tashin hankali yace
"Ko ba ita za'a kama ba?" Yanda yayi yasa Al?ali da ACG suka murmusa, Alhaji Audu dai ba lallai ma ya jishi saboda yanda yayi nisa cikin tunanin yanda al'amarin ze kasance. Idan har sunansa ya fita cikin maganar nan Naziru da Binta sun cuceshi. Shikenan duk shekarun daya Sata a rayuwar sa yana neman halak rana Waya zasu shafa masa ba?in fenti su gurSata masa suna. A fili ya Waga hannu yace
"Allah ka gani kaine shaidata ban taSa haWa halak da haram a nemana ba Allah idan ma wani ne yake da saka hannu cikin al'amarin nan karka bashi ikon cin galaba akaina badan hali na ba badan ayyukana ba Allah ka tsareni ka tsare mun sunana kar kasa na mutu na barwa ahalina

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login