Showing 156001 words to 159000 words out of 467220 words

Chapter 53 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12400

ya gina musu gidan, hatta Kawunta daya bawa Nazirun Auranta se bayan anyi Baba Al?ali ya binciko cewar ?aryane ashe ba Wan uwanta bane tsohon saurayinta ne.

Mahaifinta kuma yana raye sukace ya rasu, mutumin Sokoto ne, gajiya yayi da halin uwarta ya saketa tun Yusran na yar yarinya ta taho da ita Kano ta tashi a sakalce yanda dai take yanzu, to Me aure da iyayensa sunce sunji sun gani duk wani me abin faWa dole ya kama bakinsa.

Sanda Ahmad Win ya shiga falon Nazirar ma tarar da ita yayi ta jera Yayan Nazirar Su uku yammata babbar ta ri?e yar Babyn ta kunna wa?a tana musu Video suna rawa Nazirar da Mardiyya da wata da be sani ba suna zaune suna hira daga gefe, ransa ya baci, tun batafi wata da shiga gidansu ba ta fara koyawa Yaran gidan wannan iskancin raye rayen ana video, seda ya kwace wayar Maimuna data Sarah, ita Aslamiyya tumda ya mata gargaWi ta dena. Wayar Sarah ko awa batayi a hannunsa ba Hajiya tazo ta fara Tijara Momy tace ya basu wayarsu. Maimuna ma taurin kai tayi masa taci gaba dayi wai a Draft take saving randa ya Wauki wayarta ya gani shikenan ya kasheta ya ajiye seda tayi wata uku taji jiki kafin ya bata to basu KaWai ba Babbar Yar Alhaji Zakariyya ma tana nan ance ta fara zama sananniya a Tiktok Win dukda dai ubanta yace wai tallan kaya takeyiwa Mamanta dake tana siyar da Dogayen riguna da sauran kayan kwalliyar Mata, amma fa rawa take ti?a abinta kuma duk wani trend daya fito sune akan gaba gurin yi abin dai se a hankali.

Bayan sun gaisa ya Naziran yace mata
"Amma Anty kina kallo take Waukan video yaranki harda Baby zata saka a Tikto, baki san duk a nan yara suke kwaso baki kowa idan ya gani da me faWar Alkhairi dame bakin sharri wani ma yabawa zeyi amma idan bakinsa bame kyau bane se kiga wani abu ya faru, ya kamata dai ku ringa kiyayewa, ko su wanda suka kawo Tiktok Win wayanda suka san abinda sukeyi a cikinsu basa exposing yaransu ?anana ko zasu musu video basa nuna fuskarsu amma kalli yanzu dan Allah Nur ai ta wuce shekarun da zata ringa daukar hoto babu kallabi bare har a Worata a Tiktok".

Mardiyya tace "uhm" domin abune dayafi ?arfinta tayi magana su koma gida ta haWa mata tuggu gurin Mijinsu se Wayar matar ce tace

"Nima dai na faWa, Malamai ma nata wa'azi akan wannan shagalar data zo mana wlh, gaba Waya yara sun lalace, tun suna ?anana an cire musu kunya ana sakasu suyi ta raye raye ana Worasu a duniya haka zasu tashi basajin nauyi ko kunyar yin rawa a ko ina ko a gaban wa kuma ta bakinka dame baki mai kyau da mara kyau kowa ya tanka Allah dai ya kiyaye. Kaganni ni ko saka hoton jinjiri a status na kiyaya wlh, nan wata ?awata ta haihu, bakuga yaron ba Tabarakallah Masha Allah kyakykyawa kamar Wan larabawa.

Ta ringa turashi group group na makaranta, na kasuwanci, na Novel ne groups Winta na WhatsApp babu inda bata tura hoton Yaron nan ba kowa kaya kaya anata yabawa wasu na cewa basu taSa ganin Jinjiri me kyansa ba, in ta?aita muku wlh Yaron nan kamar wasa ya fara rashin lafiya, Asibiti har Saudiyya suka kaishi anyi gwaje gwaje ance komai lafoya ba'asan abinda yake damunsa ba yaron nan be samu lafiya ba har seda ta Allah ta kasance shekarar sa ?aya ya mutu kuma bata daddara ba yana Jinyar tana sake tura hotonsa wai a tayasu da Addu'a Allah ya bashi lafiya, shin idan ka haihu ba zaka iya faWa haka kawai ba dolene se ka tura hoton Yaro ko Yarinya a group?

Kasan iya inda ze tsaya mutane da Aljanu masu ido biyu da masu huWu duk suyi ta kalle maka Yaya to yi ta kanki dai ki karSe jinjinniyarki idan ma su manyan ba zaki hanasu ba ita dai bata san komai ba kar a fara Wura mata sheWanci a kwakwalwa".

Yusra fa ta sha?a tayi fam musamman da Nazira tace ta goge Video dan idan Babansu ma ya gani tasan se yayi faWa ai ta zata a WhatsApp status zata Wora shiyasa ma batayi magana ba. Ta ringa hararar Ahmad domin shiya zo da wannan sanaben, shidai ko kallonta beyi ba dan ko gaisawa basuyi ba ya gama abinda ya kaishi gidan ya tafi.

Yana cin abinci a falon Momy yana bata labarin zuwansa gidan Nazirar Jay ya kirashi, a speaker yasa wayar yana ci suna magana har zasu kashe Jay Win yace
"Yah Ahmad waye ka gani Wazu that you hanged my call?"
Ahmad ya saki wani murmushi, shau?i ya kwasheshi harya manta a inda yake. Wani baya yayi ya tallafe ?eyarsa da hannu biyu yace masa

"Addu'arka ce ta karSu, muna wayar nan naga wata tsaleliyar budurwa ta sace mun zuciya, I'm telling you my brother na samu matar Aure"

Ihu Jay ya fasa, a kwance yake akan tamfatsetsen gadonsa cikin apartment Winsa a birnin London amma haka ya tashi yana ihu yana tsalle kamar wani ?aramin yaro. Ahmad kuwa besan katoSarar da yayi ba seda ya Waga kai suka haWa ido da Momy, a sittin ya fice daga falon seda suka kwana biyu suna wasan Suya dakyar tayi Bikonsa amma dukda haka sun zama kamar surukai baya iya haWa ido da ita.

*ALBISHIRINKU MATA YAN UWANA YAN KWALISA NAZO MUKU DA WANI DADDADAN LABARI!!!.*

*NASAN KUNDADE KUNA NEMAN FITACCEN GURIN DAZAKUJE AMUKU GYARAN GASHINKU DANA JIKINKU CIKI DA WAJENSA,TO YANXU DAI GA DAMA TA SAMU...*

*LABARI NAKE BAKUFA AKAN AFINTY QUEENS SHAHARARREN SHAGONMU NA SALOON DAYA HADA KOMAI DA KOMAI DA KOWACE MACE YAR KWALISA IRINA KE BUKATA,SANNAN MUNADA KWARARRUN MA'AIKATAN DASUKASAN KAN AIKINKINSU,KUZO AFINTY QUEENS KUBIYA KUDI MUKUMA MU BATA LOKACINMU DOMIN TSATSTSAFO DUK WANI KYAWU NA JIKINKU DA ALLAH YAYI MUKU...*

*A AFINTY QUEENS MUNA AYYUKA KAMAR HAKA:*

*- HAIR SALOON*
*-HENNA*
*-SPA*
*-DUKKAN*
*-PEDICURE*
*-MANICURE*
*-SANNAN MUNA DA TURARUKA IRIN NA AMARE YAN MATA DA KUMA MAI KANKAT DAN UWAR GIDA TA TURARA GIDANTA JIKINTA DAMA KAYAN SAWARTA ITA DA YARANTA,,HARMA ZAWARAWA DUK MUN TANADI KOMAI*
*DOMINSU SUMA*

*-MUNADA SHOES AND BAGS SBD ISASSUN MATAN DA SUKA AMSA SUNANSU MATA*=?
?
*- MAKEUP NA BRIDAL ND CASUAL...*

*IDAN KINSAN KINAJIN LABARIN SHAGON SALOON NA AFINTY QUEENS AMMA BAKI TABBATAR DA YADDA AIKINSU YAKE BA TO YAR UWA GADAMA TASAMU MEZAKI TSAYA JIRA MAZA KEMA KI ZARGAYO SHAGONMU DAZAN JERA MIKI ADDRESS DINSHI A KASA DOMIN KEMA KI TABBATAR DA KALAR IRIN NAMU KWAZON DA MUKA KWARE AKANSHI GURIN GYARAN JIKIN YAN UWANMU MATA KUMA MUKE GABATAR MUSU DA JAKUNKUNA DA TAKALMA HARMA DA TURARUKAN WUTA DANA SHAFAMA JIKINSU DON NISHADIN ZUCIYARSU DANA MAZAJENSU....*

*AFINTY QUEENS DISCOVER BLISS IN BEAUTY =؅?=د?*

*Address =?G?=?G?:*
*KU ZIYARCE MU A SHOP NO.9&10 SHEMA PLAZA,BEHIND SHEMA FILLING STATION KASUWAN BACCI KADUNA*
*TEL:08133379628.*

*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*

*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*

*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
OR
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*

*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*

*BOOK 2*
*PAGE 5*


MARMARA GIDAN MALAM HAFIZU BAKANIKE
Jiki a sanyaye kamar kazar da ruwan sama ya buga ta shiga gidan bakinta Wauke da ?aramar sallama. Anty Sauda na tsaye bakin fanfo tana wanke hannu bayan ta gama jajjefa Wan waken da Ummansu tayi abincin rana, giftawar Fatiman kawai ta gani ta shige Waki dan bataji sallamar ba, bata daWe a Wakin hannunta ri?eda Kwandon kayan wankanta se zani da ledar pad har sannan tana sanye da Hijab Win daya mata kyau matu?a ta raSe Anty Saudan zata shige banWaki

"Ina kika samo Hijabi kuma?" Antyn ta tambayeta ta shige ba tareda ta bata amsa ba. Taci Sa'a ruwan fanfo yazo ta tara bokiti dukda bata son wanka da ruwan sanyi kwata kwata komai zafi dole haka ta watsa dan babu lokacin da zata tsaya Wumama ruwa yanzu. Bayan ta gama ta wanke rigar ta da kayan cikin da suka Saci, faWin irin yanayin da take ciki kan wannan abin kunya daya sameta Sata lokacine, tunani takeyi wa ze gyara kujerar da ta Sata? Da kansa ze goge ko car wash ze kai? Ita kam yau taga ta kanta Period ya kwafsa mata wai ma Allah yasa ba idon sani bane babu lallai su sake haWuwa yanzu da be bata Hijabin nan ba ya zatayi?

"Ko ina ya samu Hijab ma oho" ta faWa a fili tana shanya kayanta akan igiya. Anty Saude tayi rashe rashe cikin barander ga Zobo me sanyin gaske gabanta tana sha tana kallon Fatiman ta sake shigewa Waki, seda ta kimtsa kanta sosai kafin ta fito har sannan ranta babu daWi ta zauna kan Tabarmar kusada Anty Sauda.

"Wai wane isakanci ne yake damunki AFEEYA ina ta miki magana kina mun banza, wani sabon raini ne yake neman shiga tsakaninmu ko yaya?" Anty Saudan ta faWa a Wan fusace. Idanun Fatima sukayi rau rau har muryarta na rawa tace
"Toni me zance miki? Duk bake kika jawo mun ba ina tace miki mu taho gida kika?i har seda kikaja na Sata jikina shima na Sata masa mota"

Anty Sauda ta buWe baki da mamaki tana kallonta kafin tace
"Lallai yarinyar nan, duba nakeyi da zansan matsakarki ko kuwa Winke miki baki akayi da bazaki gayamin abinda kike ciki ba? Yanzu staining kika masa a mota? Innalillahi Afeeya kin tafka abin kunya staining a motar saurayi haWuwar farko gaskiya abu beyi daWi ba ka kujerunsa farare tab" bata gama rufe baki ba se ga hawaye sha sun fara zubowa Afeeya kamar an kunna fanfo abin ma se ya bawa Anty Sauda Dariya ta cigaba da Tirata tana faWin ta kwafsa

"To waya baki Hijabi kuma?" Ta tambayeta cikin kukan Afeeya tace
"Shiya bani mana, harda cewa wai meyasa tun a can gurin ban tambaya an bani pad ba?"

Anty Sauda cikin jimami kamar gaske tace
"Ai gaskiya ne, kinga ranar Gayu ai gobe ma idan kina Al'ada ki sake saka kaya masu haske ki fita babu Hijabi, ni wannan daya bakin ma Winkin yamun kyau, idan ya kiraki ki tambayarmun shi inda ya siya".

Kuka AFEEYA ta dage tanayi kamar yarinya tsa tsani raini yanzu ga ?arshen raini can wani Namiji yaga jinin Al'adarta ita kuma Anty Sauda harda cewa wai ya kirata, ai wlh koya kira blocking zatayi babu ma zancen ko gaisawa suyi balle ya tuno abin kunyar da tayi a motarsa. Sallamar Ummansu ce tasa ta tsagaita kukan da takeyi, bata ma san bata gidan ba se yanzun data shigo. Umman ta zare Hijabin jikinta ta sa?ale jikin igiya tana kallom Afeeyan tace
"Uwannan lafiya? Meya faru kike kuka? Ina kuma kika tsaya Yayarki ta rigaki shigowa gida?" Se maganar Umman ta sake tunzurata kukan ya ?ara ?arfi, ta gaya mata bata son wannan sunan wai Uwannan amma Umman ta?i bari kamar da gayya ma take kiranta haka dukda Baffa da kansa yace ta dena amma ta?iji.

Anty Sauda ce tayi mata bayani, Umman ta haWiye dariyarta tace
"To kuma shine abin kuka? Lalura ce shima ai ya sani. Kima godewa Allah daya sa yana da abinda ze baki ki suturta kanki, kina kukan dan shi kaWai ya gani to da kuma kin keto Titi da abin ashe ba zaki sake fita ko ?ofar gida ba saboda kunyar yan unguwa" maganar Umman Gaskiya ce wannna tasa ta haWiye kukanta ta zubo abimci tana ci tana sauraron hirar Umman da Anty Sauda. Har dare ta kasa sakewa duk motsi seta tuno Ahmad da yanda ya ringa kallon gurin data Sata Allah kaWai yasan tunanin da yakeyi a ransa.

Da Mijin Anty Sauda yazo zasu tafi haka suka sake kinkimar kayan da suka siyo Wazun aka kai Mota, Afeeya nata mitar mema yasa ta kawo su gidan da se ta barsu acan su mata Delivery kai tsaye ba seta wahalar da mutane anyi Wauka biyu ba. Har Anty Saudan ta zauna a motar ta yafito Afeeya tana cewa

"Ya kiraki kuwa?"
"Wa?" Ta tambayeta kamar bata gane wanda take nufi ba. Anty Sauda ta lafta mata harara tace
"Saura ki masa wula?ancin da kika saba yiwa samari"
"Ai daman na gaya miki beyi mun ba" amsar data bata tana tura baki ta koma gida. Dagaske take har ranta Ahmad beyi mata ba a matsayin saurayi. Bashida makusa a halitta domin kyakykyawane daidai misali amma magana ta domin Allah yayi mata ?arami shi ba wani tsayi can ba kuma bashida jiki sannan da ganinsa sanyi ?alau ne se yanda mace tayi dashi kuma ya fiya Fara'a gaba Waya be kama hanyar Mijin da take buri ba.

AHMAD

Yar matsala suka samu ta rikicewar lissafi a Shago wannan ya Wauke masa hankali haryasa be samu damar kiran Fatima ba har akayi sati guda da haWuwarsu badan ya manta da ita ba ko bata ransa Aa sedan yana da bu?atar nutsuwa gurin warware abinda yake a gabansa. Seda ya samu komai ya koma kan layi kafin ya dawo lissafin Fatiman har yayi niyyar kiranta sedai kamar Almara ya nemi number da yayi saving da hannunsa sama ko ?asa ya rasa. Yayi mamakin yanda akayi ta goge amma ya godewa Allah daya sa yayi basirar bincikar gidansu tun waccen ranar.

Da Magriba ranar Juma'a bayan ya dawo daga sallah ya niyyatu zuwa gidan idan yaso ya sakw karSo number dan dagaske yakeyi yaga fure kuma bazeyi saken da zata kufce masa ba. Fuskar daya gani a gurin Yayarta ta tabbatar masa Fatiman a kasuwa take, ma'ana wani bai rigashi ba ko ba'ayi mata baiko da wani ba domin yanayinsu basuyi kama da wanda zasuyi kwashe kwashen samari ba.

Tsaf ya shirya cikin Manyan kaya ya kafa hula shida kansa yasan yayi kyau ya ringa murmushi yan fesa turare yana hasaso fuskarta ya zata karSeshi? Da tace beyi mata ba dagaske takeyi har ranta ko kuwa dai irin abin nan na yammata ne?
Wayarsa dake ajiye ce ta Wauki ?ara ya janyota ya duba Momy cw take kira dan haka ya Waga da sauri yana sallama.

"Yaya Ahmad wai ni ina sa?ona daka karSomun kai baka ce mun gasu ba nima na sha'afa fin sati se yanzu da nake so nayi amfani dasu na tuna" Momy ta faWa bayan data amsa sallamarsa. Tana cewa sa?o ya gane wanda take nufi, Hijaban daya karSo mata ne a gidan *UMMU-MAHEER ME HIJABS ?IN YAN GAYU* wanda harya Waukarwa Fatima a ciki.

"Yanzu zan kawo miki Momy na mantane wlh" ya faWa da sauri kuma ya Wauki mu?ullin motarsa ya fita daga Wakin suka kusa yin karo da Lawan, Autan Hajiya Binta a Maza ya taho hannu biyu ri?e da Tab yana buga game kamar wani yaro ?arami yayi diri diri shi bai kauce ba be kuma matsa bayaba. Haushi ya ?ume Ahmad, ga sauri yanayi a fusace yace masa
"Ni zan kauce maka ka wuce kenan?"
Lawan Win yayi muimui da baki kafin ya raSe gefe, Ahmad yayi ?wafa ya wuceshi dan yana da abinyi yanzu amma tabbas se koma ta kansa wannan rainin da yaron ya Wauko baze zuba Ido ya barshi ya tashi a haka ba kamar sauran Yaran gidan idanba haka fa Zayyad da yake ?arami a gidan duka shima haka ze taso da Tarbiyyarsu, Matan tasu rashin kunyar da sau?i da wuya suyiwa Mazan sedai a tsakaninsu amma su waWannan da suke tashi yanzu shida Mu'allim jin kansu suke daidai dai da uban kowa daman Salim Da Faisal sun rigada sun ?afura tuntuni.

Ledar Hijaban ya Wauka, guda goma ne ya bawa Fatima Waya ya wuce ciki a tsakar gida suka ci karo da Hajiya idanuwanta akan Ledar hannunsa tamkar zata huda tashiga taga abinda yake ciki haka take kallon Ledar ko gaisuwar da yake mata bataji ba balle ta amsa dan haka yayi gaba shina ya kusa shiga Wakin Momy ya jiyota tana cewa

"Au Amadu, kana kallona ka wuce ko gaisheni ba zakayi ba"
"Ya fa gaisheki Hajiya kinata kallon Ledar hannunsa" Sarah ta bata amsa aiko ta kai mata duka ta kauce nan ta shiga sababi tana cewa
"Dan uwarki dake nake? Ko kin koma Amadu bansani ba shegiya me shegen shishshigi a abinda ba'a sakata ba kuma da idon ubanki kika ga ina kallon kayan hannunsa?"

Hajiya Rabi na daga cikin falonta inda ta idar da sallah tana lazumi hayagagar Hajiyar ya na neman ya raba mata hankali dan ta jikin window ta take tsaye, rabon ayi yasa ta le?a kaWan tacewa Hajiyar tayi ha?uri tayi shiru nan ta juya kanta ta dirar mata cin mutunchi da gorin da bata gajiya dayi mata.

"Itama Rabi banda neman magana waya kaita tanka mata? Yau Allah ya taimakemu tun safe kunnuwanmu shiru rabon dai se an mana na dare" Momy ta faWa sanda Ahmad ya dire ledar hannunsa a ?asa ta jata gabanta tana fito da kayan ciki. Hijabai tara ta gani, ta fara ciresu daga ledojinsu tana duba yadin, fuskarta a washe tace
"Kaji laushin yadin nan ga kyau a ido waye zece ba ?an Egypt Win bane?"

Ahmad ya ja guda yana dubawa yace
"Wai daman ba order kikayo ba?"
"Inafa order? Yadin gidane wlh a gurin Hajiya Hauwa nake ganin ire irensu harta bani guda biyu naji daWin Winkin sosai yanda yake zama a jiki be matse ba ku?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
ma baya bin Jikin mutum ga matured style na hannaye nima na Wauka na wajene tace mun wata Matace takeyinsu sunanta *MARYAM FAROUK amma anfi saninta da UMMU-MAHEER (07061838488) indai Hijabi ake magana daga Normal Hijab me Hannu ko Mara hannu, Jilbab, ko two pieces Gown da V hijab to idan ka sameta an rufe magana, ga yadikan da take amfani dasu ka gansu nan dai ga kyau ko ba'a faWa ba zasuyi quality sannan ga sau?i shiyasa nace ta bani number ta kawai na siya na huta da jigilar siyowa daga Egypt Win nan kuma babu lallai mutum ya samu yanda yake so".

"Gaskiya sunyi kyau sosai nima idan zan siyi Hijabs zaki bani number ta" yayi suSutar baki, Momyn tayi dariya tace
"Wato kowacece wannan bata kama da sau?i ba, to Allah ya nuna mana lokaci dama ai ita zan bawa order Hijaban Lefenka da Jafar, ni guda tara ma na gani inaga tayi kuskuren lissafi ne"

Ahmad ya shafa kansa cikin kunya

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login