Showing 309001 words to 312000 words out of 467220 words

Chapter 104 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12168

kukan ma kusa, daga can yace

"Momy tana nan gidan ne? Bari nazo bafa wani abu bane ba me yasa hankalinku ya tashi"

"Ka zauna a nan gidan gamu nan zamu zo mu" Baba Al?ali ya faWa kafin ya juya ya kalli Alhaji Audu dayaji sautin ajiyar zuciyar da yayi,
"Muje can gidan" ya faWa yana kallonsa se Alhaji Audun ya Wauke kai gefe yace

"Tunda ya dawo shikenan ita matarsa ta tashita tafi gida kawai"

"Tunda ba zakaje ba mu bari mu tafi, koda ya dawo muna da bu?atar ganinsa muga lafiyarsa sannan musan meya faru dashi. Bismillah Abdullahi muje ko?" Baba Al?ali ya faWa yana mi?ewa Alhaji Abdullahi ma ya mi?e suka nufi ?ofa Momy da Fatima suka rufa musu baya.

Jingina baya Alhaji Audu yayi jikin kujerarda yake zaune bayan sun fita ya shiga sauke ajiyar rai jeri jeri kamar wanda ya tsere daga hannu kidimashas kafin ya Wauki wayarsa ya shiga kiran Mr Olamide da tunda akace ba'a ga Ahmad ba hankalinsa yake a tashe, kullum cikin waya da tambayar ya ake ciki yake yana gaya masa kuwa ya jera hallelujah yana wa?ar su ta coci, bayan sun gama magana ya shiga kiran duk wasu security agencies daya bawa cigiyar Ahmad Win bayan ya gama ya kira Hajiya Rabi ya gaya mata shikenan ya haye sama abinsa ya kwanta baccin da rabonda yayi shi tunda aka rasa Ahmad sam ya manta ma la'asar ta kawo kai.

Acan gidan Ahmad kuwa cikin Woki da murnar ganinsa suka isa sedai bayan sun isa murna da farin cikinsu ya samu tasgaWo dalilin yanayin da suka ganshi. Yayi wata irin rama tamkar ?ashi da fata ne kaWai suke a jikinsa ga wani mugun ba?i se kace ya shekara beyi wanka ba, Ahmad Wan gaye da ?walisa duk ya firgice ya zama wani iri se kace kwancen turu ga askin skin da yayi da ramar suka sa kansa yayi rafkeke abin dai babi daWin gani.

Da gudu Fatima ta isa gareshi ta rungumeshi tareda fashewa da kuka su Baba Al?ali suka kauda kai gefe, seda suka bata isashshen lokaci ta rage nauyin zuciyarta kafin Al?ali yayi gyaran murya yana cewa

"Kukan ya isa" se sannan ta tuna tare suke ta sakeshi amma bata yarda ta matsa daga kusa dashi ba suka zauna a ?asa tare. Bayan gaisuwa duk irin tambayar meya sameshi da inda yaje tunda yace lafiyarsa lau kuma aiki yaje yi be sake ce musu komai ba se murmushi kawai ya ringayi kansa a ?asa, tun Baba Al?ali na tambayarsa cikin lallama harya hasala amma ko gezau Ahmad Win, Momy dai daman ta kasa cewa komai tunda suka shiga, data kalleshi sababbin hawayene suke Salle mata.

"Ku tashi mu tafi, gaskiyar Audun da yace tunda ya dawo gida shikenan, mantawa nayi ma da gadon kafiya da zurfin ciki irin namu ai, Allah ya rufa asiri ya kiyaye gaba" Baba Al?ali ya faWa kafin ya fice ya bar falon Alhaji Abdullahi ya rufa masa baya. Seda suka fita Momy ta kalle shi tace

"Idan su ka Soye musu damuwarka nida matarka munfi kowa ha??in da musan damuwarka ka gaya mun meya faru da kai Ahmad? Ka ganka kuwa yanda ka zama? Ka faWa mun abinda yake faruwa dakai in har ba so kakeyi zullumi da damuwarka su kasheni ba".

Yanda ya Waga kai da sauri ya nuna maganar Momyn ta dakeshi harya buWe baki kamar zeyi magana se kuma ya maidata murmushi a hankali ya matsa kusada ita ya kama hannayenta yana cewa

"Momy, kin san dai babu abinda nake boye miki ko? Wani ?auye mukeje duba wasu kaya, daman an gaya mun ?auyen yana da hatsari amma kafin mu shiga seda muka nemi izini shine kuma bayan munje aka samu akasi suka kamaku saboda suna zargin yan le?en asiri ne mu saboda akwai abubuwa ta'addanci da akeyi a garin, to amma ba gashi mun dawo ba? Ramar da kika ga nayi kuma bana iya cin abincin da suke bamu ne tsayin wata guda ruwa kawai da biredi nale iya ci kuma sau Waya suke bamu biredin a rana yunwa ce kawai ba wani abu ba. Harfa aski nayi wai dan ku ganni da dama dama ki dena kuka Momy kinji".

Bata kama ko Waya daga maganganunsa ba amma kamar yanda Al?ali ya faWa ne su Win gadon kafiya da zurfin ciki ne tasan in har bashi yaga dama ba baze faWi ba, amma koma menene zata cigaba da yi masa Addu'a ta kuma ?ara ?aimi gurin sadaka da sauran abubuwan da sabayi masa. Driver ya saka ya mayar da ita tunda abokanan tafiyar tata sun tafi. Bayan da suka dawo daga rakata suna shiga falon ya rungume Fatima tsam a jikinsa yana shanshanar wuyanta yace

"Nayi kewar matata sosai da sosai, ba zan iya kwatanta rayuwa babu ke ba Fatima".
Tayi luf a jikinsa, abinda yake mata yasa ta zagaye hannayenta a wuyansa saboda ta samo madogara,
"Auuchh" ya fada yana janyewa wa ri?on da tayi masa kaWan saboda taba wani dan ?ululu dake bayan kansa da tayi ya masa zafi ita kuma ta zata ko ta sha?eshi da ?arfi ne dan haka ta sakeshi tana cewa

"Yi ha?uri ban...." be bari ta ?arasa ba ya shiga nuna mata irin kewarta da yayi, seda suka samu nutsuwa kafin sukayi wanka, dake gidan babu wani datti saboda Liman yana gyara faluka da kitchen dukda bata nan cikin dakunan amfaninsu kawai ta karkaWe zata shiga kitchen yace ta shirya kawai suje su siyo abinci haka akayi kuwa bayan sunci sun koshi sannan ta shiga kira Ummansu da Baffa ta shaida musu Ahmad ya dawo, bayan su se Anty Sauda ne kawai suka san da rashin sanin inda yaken ko Badar duk yanda suke bata faWa mata dalili kuwa tsohon ciki ne da ita haihuwa ko wanne lokaci ta santa da saka damuwa a rai tana tsoron ta gaya mata abin ya janyo mata wata matsala shiyasa tayi shiru kawai.

Da dare tana kwance tayi pillow da cinyarsa tana chat shi kuma suna waya da Jafar, daga yanda ta fahimci maganar Jafar Win nada masaniya akan koma ina ne yaje a ranta tace mugu, amma shine yayi shiru saboda munafunci har ya ringa kiran Momy kullum yana nuna damuwar rashin samun Ahmad Win shima ashe da haWin bakinsa. Tsaki taja a fili, ya kalleta yaci gaba da wayarsa. Seda ya kammala ya shiga raba gashin kanta wai zeyi mata kitso yana cewa

"Na rasa abinda yasa bakya son Jafar, shekaru shida fa Fatima ya kamata ace kin manta baya kin karSe shi a matsayin Wan uwana kin kyautata mu'amalarku. Bana jin daWin yanda bakya iya Soye ?iyayyar da kikeyi masa kinga fa har yaran nan sun gane bakya shiri dashi sun dena cewa ki kira musu shi a waya har tambayana Amal ta taSa yi me yasa bakya son Dadynsu kinga kenan sun gane duk abinda yake faruwa". Tashi zaune tayi ya hayayya?o masa tana cewa

"Dan Allah na gaya maka ka dena tuhumata akan Jafar, Wan uwanka ne na sani bazan canza hakan ba amma saboda ina auranka bashi ze saka tilas nayi mu'amala da mutum makaryaci mayaudari azzalumi wanda be san darajar mutane ba. Ni ban iya ?arya ko na rufe abinda yake raina ba, idan baka so na nuna ka dena takala ta da abinda ya shafeshi suma su dena sakani a shirgin maganar su dashi ai ga waya nan ka ajiye musu sun kuma san yanda ake dannawa kar wata yarinya ta sake cewa na kira mata shi. Banda zalunci kai daka haifesu yayi kane kane ya hanasu su kiraka da Dady se shi Worin dosano" tayi tsaki.

Kallonta kawai yakeyi harta gama, hasalar tata ta bashi mamaki koda yake ya mata uzuri ba ita kaWai bace amma kalaman ?arya, yaudara, cin amana da munafunydata jinginawa Jafaar Win ne suka bashi mamaki matu?a ze kuma so yasan dalilin hakan amma a yanda take a kusa yanzu idan yaja maganar ba lallai tayi musu daWi ba dan haka se kawai ya share ya matseta a jikinsa yana cewa

"Shikenan ya wuce amma dai kinsan yarana yaran Jafar ne, kuma ko mutuwa nayi zan bar wasiyya kar a bawa kowa yarana se Jafar shine Babansu"

"TaS, ashe kuwa zaka mutu ka dawo dan banga wanda ya isa ya rabani da yarana kuma a baya wani Jafar ba lallaima ashe shi yayi cikinsu".

KaWa kai kawai yake yana kallonta yana murmushi, haka ta ringa mita har dare seda yayi baccin ?arya kafin ta ha?ura ta kwanta itama baccin gaske na kwasheta ya mi?e zaune yana kallon yanda take bacci hankali kwance ta lafe a gefensa. A hankali ya sauka daga gadon ya fice daga Wakin ya sauka ?asa can Wakin da Baba Bilki take zama ya shiga ya fito da ?aramar kit Win daya Soye, magunguna ne a ciki ya Webi wadanda ze sha ya wuce kitchen ya sha acan ya zauna ya haWa kansa da kitchen cabinet din wani abu me nauyi ya tokare masa ma?oshi, cikin rauni da rashin mafita ya saki kukan dake cin ransa wanda bashida sauti se hawaye masu Wumi da suka ringa gangaro masa suna Wiga a ?asa.

"Ashe kana nan, na farka ban ganka ba" muryar Fatima ta ratsa kunnensa. Da sauri ya Waga kai tuna abinda ke fuskarsa ya sa ya nufi sink ba tareda ya waiga ya kalleta ba ya kunna famfo ya shiga Wauraye fuskarsa ta matsa kusa dashi tana tambarsa me ya samu fuskar tasa

"Tea mix din nan na *DEE MANZO SPICES* nake nema bansani ba na bude wani me barkono shine ya shigar mun ido" ya bata amsa yana gujewa haWa ido da ita. Sakinsa tayi tana murmushi tace

"Oh kai fa tunda ka WanWana *TEA MIX din DEE MANZO SPICES* shikenan ba zaman lafiya, ai Soye shi nayi saboda duk wadda tazo tasha se tace na Wibar mata ka gansu nan" ta buWe wata drawer a sama tana nuna masa jerin kayan SPICES data siya a gurin *DEE MANZO SPICES gasu nan kala kala tun daga nau'ikan Curry, All purpose spices, pepper soup spices, fish spices, Jan yaji na daka, su yajin daddawa, Tea mix, garin tafarniwa, Citta, cinnamon sticks da sauransu (A tuntubeta akan 07038751558, location Daura Katsina state tana tura kaya zuwa ko ina a fadin Nigeria da wajenta cikin Aminci).

Tea mix din ta fitar ta dafa masa a nan kitchen Win yasha kafin suka koma suka kwanta kusan ita tayi bacci shi har gabanin Asuba idanunsa biyu yana ta lissafi ya sa?a wancan ya kwance wancan bacci barawo yayi nasarar yin gaba dashi. Da Asuba da zazzabi me zafin gaske ya farka kusan ma zafin jikinsa ne ya tayar da Fatiman, yanda yake karkarwa ya tayar mata da hankali ta rasa me zatayi ta tasashi gaba ta ringa kuka har zazzabin ya saukar masa kafin sukayi sallah bayan sun idar ya sake kwanciya ita kuma ta zauna ta tasashi a gaba har bacci ya Wauke shi sannan ta tashi ta fita daga Wakin ta shiga haWa masa abu me sau?i da ze ci sannan ta lallaba shi suje Asibiti.

Tun daga waje take jiyo sautin numfashin da yake ja, hankali a matu?ar tashe ta bankaWa Wakin ta tarar dashi zaune a ?asa dirshen yana ri?e da cikinsa yana mur?ususu, bata san sanda ta jefar da wayarsa da ake ta kira ba dalilin daya dawo da ita kenan ta nufeshi ta ri?eshi ta ru?un?umeta ya na faWin cikinsa, dataga kuka baze mata bane ta fita da gudu ta kira Liman da Driver Ahmad Win da yazo su suka fita dashi suka sakashi a mota sannan suka wuce Asibiti.

*Mg's skincare*


Sister's duk wacce bata anfani da products na mg's skincare hakika anbarku abaya acan karshen bayama kuwa domin duk Mai tantama akan kayan gyaranjiki yacire products na mg's domin kayansu dayane tamkar dubu>???shin pimples ne matsalan,tabo,sunburn,acne,eczema,knuckle,black head,wrinkles kokuma kinshafa maine yabatamaki jiki yar'uwa kinrasa yanda zakiyi kijaraba products na mg's bi iznillahi zakisha mamakin yanda skin dinki zaikoma Koda iya soap dinsu kadai kika dana saikinsan gidan abun kikazo=?L?Ina Wanda sukeso su haskaka fatarsu tagoge kidinga glowing kizama kalar Madara qirar models =?
?yazama duk inda kikashiga Sai anjuya>?p?
Kayansu =د? natural ne sannan organic zaigyaramaku jikine fiye da tunaninku yafiddo muku da ainihin natural beauty dinku
Sunada sabulai kala kala dakuma set na mayuka dasu scrubs da sauran kayan gyara=??
Akwai kit hawa hawa na gyaranjiki daidai da aljihunku=??
Ina Wadanda basasan anfani da cream mg's skincare sunada special soap da zaitafi daidai da skin dinku Wanda ko baki shafa Mai ba zallan sabulun zaiyi fitting skin dinki ya baki duk result din da kike nema=??
Suna da hadin amare na musamman Wanda duk Wanda yayi anfani dashi bakya bukatar zuwa wani gurin gyaranjiki=?
?domin yanda fatarki Zata koma ke kanki sekinsan kinhadu fad'?
Price list na kayan mg's
-Herbal whitening black soap 4k
-Special soap 10k
-student package 10k
-beauty kit 14k-18k
-flawless skin beauty kit 22k
-bridal kit 25-30k
Mesan kayan mg's should chat 08062991549
07046881166
07067210195
Call
08064532391

Note:iya wadannan numbers din kawai zaku samu products na mg's skincare kawai duk wata number da ba wadannan ba bata mg's skincare bane=?O?

Adade anayi Sai gaskiya siyan nagari maida kudi gida>??


*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*

*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*

*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
OR
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*

*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*

*BOOK 3*
*PAGE 18*

"Wane Asibiti zamuje Hajiya?" Liman ya tambayeta bayan sun hau titi hankalinta na kan Ahmad da ciwon cikin ya fara lafa masa dan ya dena shure shuren da yakeyi se ajiyar zuciya yake saukewa akai akai ga zufa na keto masa tace

"Muje Asibitin Dr Hassan Win gidansu"
"Mu koma gida ki kira Dr Munir" Ahmad Win ya faWa cikin matu?ar dauriya maganar ma da?yar ta fita se ta fashe masa da kuka tana cewa

"Wlh bazan biye maka ba, bazan yarda wani Dr ya sake dubaka ba idan ba Yah Hassan ba dan shi baze Soye koma menene kuke Soyewa kaida Munir Win ba" be kuma ce mata komai ba ya mayar da idonsa ya rufe har suka isa Asibitin. Emergency aka karSe shi, Dr Hassan Win baya nan yana Aminu Kano akwai wata Theatre da sukeyi dan haka Dr on duty me yayi attending nasa, bayan da suka bashi duk wani taimako da yake bu?ata sannan aka Webi sample din jininsa, yawu da fitsari.

"Ki kwantar da hankalinki in sha Allah ze samu sau?i. Tunda yayi bacci kema ki samu ki huta saboda jikinki na kira Dr Hassan yace ma yana hanya sun gama abinda sukeyi da gida ze wuce amma gashi nan zuwa" likitan ya faWa mata kafin ya fita.

Jikin gadon da yake ta matsa ta zauna kan kujera tana kallonsa kafin ta haWa hannunsa da nata ta hawaye na ziraro mata, a Wan lokaci kyakykyawar rayuwar da suka faro me cike da farin ciki da nishaWi ta canza akala zuwa damuwa da kuka. Me yake damun Ahmad da ya zaSi ya Wauki nauyin abun shi kaWai ba tareda ya raba da kowa ba? Tambayar da takeyi wa kanta kenan.

Tunanin ya kamata ta sanarwa da Momy tayi, ta laluba jikinta seta tuna ai bata ma fito da waya ba hakan yasa ta kwantar da kanta tana jiran zuwan Dr Hassan idan yaso seya kirasu. Tana nan zaune bata san bacci ya saceta ba motsi da maganar da taji akanta ya sa ta farka ta shiga gyara mayafin jikinta da bashida wani girma saboda rikicewar da tayi bata iya neman hijabi ba Allah ma yasa cotton doguwar riga me gajeran hannu ce a jikinta.

"Sannu Fatima ya me jikin?" Dr Hassan dake duba gudun ruwan da aka sakawa Ahmad ya faWa ganin ta farka, ta amsa masa kafin ta shiga gaidashi kanta a ?asa, yayi mata yan tambayoyi akan jikin Ahmad Win ta bashi amsar iya abinda zata iya sannan ya fita babu jimawa ya sake komawa yace ta tashi ta koma gida idan ta huta seta dawo, kallonsa tayi yayi murmushi yace
"Karki damu ze samu duk wata kulawa data kamace shi anan, kije gida kawai kinji babu komai".

Badan taso ba haka ta tafi tana waiwayen Ahmad Win, liman dake waje har sannan shiya maidata, ta zube akan kujera bayan ta shiga falon tana sauke numfashi tana jin mararta na hautsina mata haka ta daddafa ta haye sama. Seda tayi wanka sannan ta kira Momy ta gaya mata Ahmad na Asibiti.

Tana jiyo irin ruWu da tashin hankalin da Momyn ta shiga se taji dama bata gaya mata ba

"Fatima ki dubi girman Allah idan da akwai wani abu da kuke Soyewa dangane da Ahmad ki gaya mun, ni ja haifeshi ki duba ha??in haihuwa da raino ki faWa mun menene yake damun Ahmad" Momyn ta faWa cikin wani yanayi, maimakon ta bata amsa se kawai ta fashe da kuka abin tausayi itam Momyn kukan ta saka suka ringayi da?yar ta iya tausar kanta tace

"Ban san komai ba Momy amma koma menene yake Soyewa Yah Hassan ze bayyanashi, Abban Amal bashida lafiya Momy kuka na kamashi jiya yanayi amma yace mun wai yaji ne ya shiga idonsa" ta ?arasa tana sake rushewa da kuka da?yar suka iya yin shiru kafin sukayi sallama a wayar bayan ta kashe ta kira Ummanta tana kuka ta sanar mata Ahmad kuma bashida lafiya.

"Kiyi shiru Addu'a ya kamata kiyi masa ba kuka ba muma zamu tayaku sannan idan Malam ya dawo zan masa magana yaje gurin Malam Zayyanu a karSo masa rubutu, wani abun se ayita na Asibiti alhalin ba shi yake da bu?ata ba in sha Allahu komai ze wuce kamar be faru ba ki dena kuka" Umman ta ringa kwantar mata da hankali harta samu yar nutsuwa kafin sukayi sallama.

Mi?ewa ta nufi yi jiri ya maidata se sannan ta tuna da ko ruwa bata saka a cikinta ba ga tashin hankali ga abinda ke jikinta haka ta rarrafa ta haWa shayi da ruwan sanyi tasha tana jin Waci abakinta tamkar me shan darbejiya. Seda taji dama dama kafin ta shiga haWa abubuwan da tasan ze bu?ata.

Sanda ta koma Asibitin ta tarar da Momy tareda Hajiya Rabi se Khadija da Hajiya ?arama da kuma Mama Balaraba tareda Anisa Autar Baba Al?ali, sannu

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login