Showing 390001 words to 393000 words out of 467220 words

Chapter 131 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12105

ba, bazan iya sake zama da wani namiji a nan kusa ba kawai ka kirasu su karSi kuWin su ni bana son sa". Da dai Baffa yagaji da lallashin nata ta?i bada haWin kai se kawai yace mata
"Shikenan tunda baki amince ba, a sanda naki da ikon zaSa miki miji ma ban tursasaki ba balle yanzun da shari'a ta baki damar yiwa kanki zaSin amma ki sani ni bazan iya kiransu nace baki amince ba domin suna mun kallon wanda ya isa da yayansa shiyasa har na iya yanke hukunci ba tareda naji ta bakinki yanzu idan na mayar musu da kuWin kinga zasu gane ba haka bane, ina ganin zaifi ke da kanki ki shaidawa yaron amma ki sani, sati huWun dana ambata musu ba zaki zartata a gidan nan ba, dole ki fitar da miji kiyi aure cikin wannan lokacin sannan ki fara haWa kayayyakin yaran nan da zarar sun kammala jarabawa su tafi gaba Waya su koma hannun iyayensu al?awarin da mukayi dasu kenan" yana gama faWar haka ya fice ya bar mata Wakin.
Gurin Umma ta wuce ta fasa mata kuka tana zaune tana bawa Ahmad abinci bata ko Waga kai ta kalleta ba balle ta tambayi ba'asi.
"Dan Allah Umma ki saka baki, ki cewa Baffa ya rabu dani ni bani da shirin yin aure yanzu. Wlh Umma ba Jafar ba kowa ma bazan iya zaman aure dashi ba yanzu. Umma mahaifiyar Jafar bata sona kuma ni ya rigada ya fitar mun a rai bazan iya zama dashi a matsayin miji ba dan Allah ki cewa Baffa ya mayar musu da kuWin su ni bazan aure shi ba".
Umma dai ta tattare shinkafar da zuba bayan ta bawa Ahmad ruwa ta tashi ta bata guri, tana jiyo yaron ya saka kuka shima ganin Afeeyar tanayi seta dawo ta Wauke shi ta goya shi ta saka Hijabi ta fice daga gidan ma gaba Waya dan tsaf zata iya rufeta da duka idan taci gaba da zama kusa da ita.
Ganin babu wani haske yasa Afeeyah ta kira Anty Sauda, seda ta gama sauraron ta tsaf kafin tace mata
"Ni matsala ta dake munafunci, akan Jafar abinda kika manta ne kaWai baki mana ba shine yanzu zakizo kina kukan munafunci to kiyi ki gama aure kamar anyi an gama da yardar Allah, anjima zanzo gidan dama gara ki fara gyara da wurwuri dan babu abinda za'a jira da zarar an Waura aure zaki tare kinga abu yazo a daidai gara da kika yaye Ahmad ashe, to kina dai shan *TUL-TULA (in dai gyaran nono ne damuwarki ki tuntubi maman ilham akan 08135613021)*
ko?"
Shiru ta mata, ita kuwa ko a jikinta tace
"Gara dai kisha ki samu Labat Win nan su sake ciki ?irji yayi cas yanda zaki sake gigita bawan Allah, ga *Penisona da Khusus* ma waWannan Indonesian supplements Win na samosu a *UMMU-MAHEER ONLINE MARKET*
https://chat.whatsapp.com/FKsWield4wPKepHDZwtPUP
Guda biyun nan duniya ne gurin tightening da lubrication haWe da sweetening koda yake ai base na nanata miki amfaninsu ba su biyu idan kika ri?e ba ruwanki da yama yamar kayan mata sedai ki ?ara da shan fruits. Yarinya shiri fa zakiyi na gaske a tayar da tsohuwar zuma karma ki ?wari kanki wlh ki hana kanki jin daWi abinda Allah ya tsara a rayuwar bawa ba yanda ya iya dole y????!!!!!!! !
! ! !
!!!!!!!!!!!!!!!!!!! !!!"!#!$!%!&!'!(!)!*!+!,!-!.!/!0!1!2!3!4!5!6!7!8!9!:!;!!?!@!A!B!C!D!E!F!G!H!I!J!K!L!M!N!O!P!Q!R!S!T!U!V!W!X!Y!Z![!\!]!^!_!`!a!b!c!d!e!f!g!h!i!j!k!l!m!n!o!p!q!r!s!t!u!v!w!x!y!z!{!|!}!~!!?!a karSa yace ya gode gara tun wuri ma ki dena wannan kukan gulmar ki kama dahir dan aure anyi an gama da yardar Allah Yan ba?in ciki se su haWiye zuciya su mutu".
Kashe wayar tayi dan kalaman Anty Sauda Sata mata rai kawai suka sakeyi, ta gwada kiran wayar Badar amma bata shiga ba, kusan sati Waya kenan layinta baya zuwa sedai ita tayi kira amma idan aka kirata baya shiga ba kuma ta hawa online wai wayarta ta lalace gashi tana bu?atar suyi magana dan haka ta kira Nurain dukda bata da tabbacin yana gida a lokacin. Cikin sa'a bayan sun gaisa ya gama tsokanarta yace mata yana hanya ya kusa ?arasawa gidan ze haWata da Badar Win, ba'afi mintuna goma ba kuwa se gashi ta kirata suka gaisa a ta?aice kawai ta saka mata kuka Badar ta kiWime ta shiga tambayar ta meya faru da?yar ta iya gaya mata wai an kawo kuWin auranta da Jafar.
"Shine kike kuka Afeeyah? Butulci fa kenan, kin manta Wumbin addu'oin da kika ringayi a baya akan Allah ya mallaka miki Jafar? Kin manta ba kowacce addu'a ce kake samun cikar buri a sanda kayita ba? Sauda yawa mukan ro?i Allah abu ya bamu ko kuma ya jinkirta mana samuwar abun zuwa sanda yafi kasancewa Alkhairi a tare damu ki sakawa ranki yanzun shine lokacin da Allah ya ?addara zaki kasance da Jay kar kuma kiyi ja'inja da hakanse ki godewa Allah ma kin rasa abinda kike so kin samu wanda kika fi so hakan wata baiwace da ba kowa ubangiji yayiwa irinta ba ko kuwa kina so kice mun bakya son Jay yanzu?"
Shiru tayibata ce mata komai ba, Badar tayi dariya tace
"Kuma shine zaki ringa wani borin ?arya koda yake dama ke ai haka kike tayar sawun keke ce ba'a gane gabanki da bayanki"
"Nifa Badar bana sonshi, bazan iya auransa ko a baya yaudarata yayi kawai yayi amfani da raunina saboda ya rabani da Ahmad se Allah be bashi sa'a amma Jafar be taSa so na ba ?arya yakeyi kuma ko yanzun dashi da mahaifiyarsa suna da wata manufa ne akaina kuma bazasu samu nasara ba, na tsane shi Badar na tsani Jafar nayi nadamar son sa da nayi a baya" ta faWa tana sakin mata kuka. Badar tayi shiru duk ta rasa me zata kuma ce mata can dai cikin rarrashi tace
"Ki dena kuka, da ace Baby ze barni da na zo Kano gobe dan wannan maganar bata waya bace ba, amma zan lallaSa shi ko zuwa jibi in sha Allahu zanzo".
"Haba dai a yanda kike zaki kamo hanyar Kano? Ki bari kawai ni zanzo ranar Friday gobe zan gama jarabawa inaga ma gudowa kawai zanyi naje Momy ta Soyeni" Afeeyah ta sake faWa Badar tayi yar dariya tace
"Zaki kawo kuka gidan mutuwa kenan ai wlh idan maganar nan taje kunnen Momy kinsan tsaf zata kira Umma tace a satin nan a Waura miki aure, dama yaushe ne da naje gidan seda ta tambayeni ya kuke ciki da Jay nace mata kuna lafiya ai ko bari na kirata yanzu nan in gaya mata" sukayi sallama tana ro?on ta akan karta kira Momy karta gaya mata. Tana da jarabawa washe gari dan haka ta fito da takaddunta ta shia dubawa badan tana gane komai a ciki ba, ya za'ayi ma ta auri Jafar? A ture yaudarar ta da yayi ta yaya zata aureshi bayan tasan idan da za'a bawa Hajiya bindiga ba zata jira umarni ba tsaf zata harbeta ya za'ayi ta yarda ta auri Wanta ma?
Wayar ta data jona a chaji ta shiga ?ara, ta?i ta duba ba dan tasan baze wuce Dr Ashir ze tambayi me yasa baya shiga makaranta ba jin ana ta kira a jere yasa tayi tsaki ta ciro wayar, ta ringa kallon number dake yawo akan screen Win, kamar tashi kamar kuma ba tashi ba saboda ta tabbatar se kawai ta amsa kiran ta kai wayar kunnenta ba tareda tace komai ba. Jafar dake kwance akan gadonsa ya juya daga kifen da yake zuwa rigingine yana kallon rufin POP Win Wakin, tun asuba yake gwada kiranta seya fasa, ya lissafa duk ta inda yake zaton ze samu mafita seyaga lissafin baze fita ba daga ?arshe ya yanke shawarar bi ta kanta ta yuwu ya samu mafita cikin sauri a gurinta tunda dai ita dashi ne cikin maganar.
Kusan minti biyu babu wanda yace komai a tsakaninsu, Afeeyah ta cire wayar daga kunnenta taga seconds suna tafiya. Tunani tayi ko matsalar network ce saboda kwana biyu yana rawa hakan yasa tayi sallama muryarta a dashe. A hankali Jafar ya saki ajiyar zuciyar da ratsa cikin wayar ta isa kunnuwanta, yanda muryarta tayi ?asa sosai seta nemi canza masa lissafin daya kwana yana haWawa yayi shiru be amsa sallamar ba. Jin anyi shiru ba'a amsa sallamar ba yasa Afeeyah ta cire wayar daga kunnenta ta sake dubawa ko kiran ya katse ne amma taga still wayar na tafiya kawai seta katse kiran ta ajiye wayar tana jan tsaki se ga wani kiran ya sake shigowa seta saka wayar a speaker ta ajiyeta ba tareda ta sake cewa komai ba. Daga can murya a sanyaye Jafar yace
"Hello! Oh sorry, Assalamu alaikum". Muryar, da yanayin maganar ya kwasheta ya mayar da ita shekaru kusan tara da suka wuce, wayarsu ta farko da Jay, exactly abinda ya fara furta mata kenan. Haka nan zuciyarta ta shiga bugawa da ?arfi kamar wadda ta tsorata ta ringa kallon wayar kawai ba tareda tace wani abu ba. Tana ji ya sakeyin sallama kusan karo uku amma bata amsa ba se kawai ta sake datse kiran ta kwanta tareda rufe idonta wani abu data kasa tantance menene yana taso mata. Wayar ce ta sakeyin ?ara alamar shigowar sa?o, kamar wadda akawa tilas ta tashi ta Wauke wayar ta duba,
"Babe, ki amsa wayar dan Allah" abinda sa?on ya ?unsa kenan. Ta ringa maimaita karanta sa?on kamar bata fahimci yaren da aka rubuta dashi ba, se kace wadda ya tsafance da kiran ya sake shigowa duk yanda ranta yake so ya hanata amsawa amma zuciyarta ta rinjayeta ta Waga tayi shiru. A hankali ya kira sunanta kamar me tsoron faWin wani harafin ba daidai ba yace
"Aaafeeyah". Wani sanyi ya ratsa tun daga tsakiyar kanta har zuwa tafin ?afafunta, ta runtse idonta, so takeyi ta yakice wayar ta kashe amma ta kasa a maimakon haka se ta sake silalewa ta kwanta ri?e da wayar a kunnenta. Daga can Sangaren Jafar yace
" Yaya rayuwa ta kasance bayan rabuwar mu Aafeeyah?" Yanda yayi tambayar se ka zata sun dau?i wasu shekarune basa tare ko besan irin rayuwar da tayi ba tsayin lokacin. Ta tura baki gaba kamar yana ganinta amma bata ce komai ba, tana jinsa ya rage sauti yana Wan murmushi yace
"Nasan kin tura bakinki irin wannan tambayar kuma ta mecece ko?". Seda tayi namijin ?o?ari kafin a kausashe ta ce masa
"Me yasa ka kirani?"
"Saboda ina kewarki" ya bata amsa kai tsaye seda ya faWa kuma ya dafe kansa, ainihin abinda yake ransa kenan amma bashi yayi niyar faWa ba kawai suSuce masa maganar maganganun sukayi. Yana ji tayi tsaki me sauti kafin ta kai ga kashe wayar yace
"Karki sake, bana so kin kuma sani". Wani daWi taji yanda ta harzu?a shi lokaci Waya seta sake jan tsakin daya fi na farko tace
"Nayi tsakin zaka dukeni ne kome?"
"Bazan dake ki ba amma zaki san kinyi mun tsaki. Dama kira nayi ina gaya miki zanzo anjima Allah yasa kuma nazo na tarar da wani cikin kucakan mutanen da kike kulawa" yana gama faWar haka ya kashe wayar yana kallon Fatiyyah da tunda ya fara wayar ta shiga Wakin ta tsaya tana kallonsa. Yana gamawa kuma ya mi?e ya shiga banWaki da alamu mamaki ne ko meye ya hanata ce masa komai oho. Tsaf yayi wanka ya shirya seda ya sauka ?asa ya tambayi Fatiyyah masu aiki suka ce masa ta fita bada daWewa ba, yasan baze wuce rahoto ta tafi kaiwa Hajiya ba sedai bata san labarin ya rigata isa ba tun tuni. Fita yayi, ya tafi gidan Alhaji Babangida dan ya kirashi tunda safe yace yazo gurin sha biyu.
*************************************
Tun da garin Allah ya waye kunnuwan mutanen gidan basuyi shiru ba dan tun farar safiya Hajiya Binta take zuba tijara a cikin gidan idan tayi ta gaji ta zauna tayi kuka ta gode Allah se kuma ta tashi taci gaba kamar dai wata me shirin film, haka ta shiga tavringa watsi da kayan aikin da aka ajiye cikin Sangaren da ake gyarawa Hajiya Zubaida, sudai masu aiki matsawa sukayi suka bata guri ta gama budirinta sannan suka kwashe abinda ze amfanu wanda ta lalata kuma aka tafi aka kawo wasu dan Alhaji ya gayawa Mubarak ko me zatayi kar su ce komai su barta Momy da Hajiya Rabi dama kowacce kulle ?ofarta tayi, ta ringa buga musu tana zaginsu da ce musu munafukai dasu aka haWa baki ake so a tozartata babu dai wacce tace mata cikanki tun Faisal na janta yana bata ha?uri har ya gaji ya fice daga gidan gaba Waya.
Guraren sha Waya Nazira da Sarah suka isa gidan, basu jima da zuwa ba sega Hajiya Ummu wadda shigowarta Kano kenan, siyayya tazoyi dalilin ta na zuwa gidan ma wasu kaya Faisal ya siya a gurinya ta tahowa dasu shine zata ajiye kafin ta shiga kasuwa tana zuwa ta tarar da tijarar da yar uwar tata takeyi Sarah da Nazira na janta zata su kaita Waki tana fizge fizge kamar wadda tayi hauka kanta yayi bijibiji ga fuska a kumbure saboda kwanan da tayi tana kuka,
"Innalillahi wa'inna ilahi raji'un, me zan gani me yake faruwa haka?" Hajiya Ummu ta faWa a gigice yana sakin jakar hannunta, Sarah ta fashe da kuka tace
"Bamu sani ba, Yah Faisal ne kawai yakira yace muzo shine muka tarar da ita haka"
"Ku saketa, Binta hauka kikeyi kome?". Suka saki Hajiyar ta zauna a ?asa ta fashe da kuka tana zagin duk wanda bakinsa yazo sunanta, cikin Sacin rai Hajiya Ummu tace mata
"Tashi ki wuce Wakin ki Binta, wannan wane irin zubar da mutunchi? Me yasa idan haukarki ta tashi bakya duba darajar yayanki yanzu da wane ido kike so a ringa kallonsu ace uwar su ce take wannan tumasancin haka? Ki tashi kafin ki tunzurani na miki dukan tsiya in nuna miki bake kaWai kika iya jidali ba, mutuniyar banza mutuniyar wofi, kowa yana girma yana hankali banda ke ke shekarunki na ?aruwa kina sake shiga dawa". Yanda Ummun ta hayayya?o matavyasa dole ta yun?ura amma ta kasa tashi, seda aka tara tara aka Wagata suka shiga da ita ciki tana rusa kuka kamar tashin duniya yazo.
Hajiya Ummu ta gama sauraron bayanan da Binta tayi mata dakyar saboda kuka da hakin da takeyi, ta rasa me zata ce mata se kawai ta dau?i wayarta ta shiga kiran Jay yana Wagawa tace
"Duk inda kake, duk kuma abinda kakeyi kazo maza ina gidanku kazo ina son magana dakai"
"Mama Hajiya fa? Ina tsoron haWuwa da ita yanzu" ya faWa cikin damuwa, Ummu tayi masa tsawa tace
"Kazo nace Jafar, karka bari raina ya sake Saci kan wanda yayi yanzu" ta kashe wayar ta kalli Sara dake matsar hawaye tace
"Jeki dubamun idan Alhaji yana nan, kice ina son magana dashi idan babu damuwa". Sarah ta mi?e ta tafi, Binta dai kukanta take dan shi kaWai ne abinda yake sanyaya maya zuciya a yanzu, tsakanin dawowar Zubaida da auran Afeeyah ta rasa wannene tafi tsana ma a ciki. Sarah ta dawo tacewa Hajiya Ummu
"Mama yace kije, yana falon ?asa". Ta mi?e tana kallon Binta tace
"Muje"
"Wallahi babu inda zanje, idan har na taka ?afata a Wakin Audu to kuwa se nayi ajalinsa" Bintan ta faWa. Hajiya Ummu ta kalli Nazira da Sarah tace
"Ku zama shaida, tace zatayi ajalin ubanku duk abinda ya sameshi itace" daga haka ta fice daga falon se kuma Hajiyar ta tashi har tana tuntuSe tabi bayanta.

*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*

*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*

*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
OR
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*

*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*

*BOOK 3*
*PAGE 37*

Tsaf ya gama sauraron Hajiya Ummu, be katseta ba har ta ida abinda take son faWi ya kumaji daWi yanda babu son rai ko kaWan cikin maganarta. Alfarma ce kawai take nema daya janye furucinsa ya kuma basu lokaci su zasu shawo kan Bintata amince da bu?atar sa ba tareda an kai ruwa rana ba. Alhajin ya numfasa kafinya kai ga yin magana Hajiya Binta dake laSe a ?ofa ta shigo cikin hargagi tana cewa
"Allah ya isa Ummu, ni nace kizo ki nemar mun Alfarma a gurinsa? Allahya tsinewa wanda be fasa aiwatar da ?udurinsa ba. In dai Fatima ce bazan taSa son ta ba kuma zan lamuncewa Jafar ya aureta ba, akanta fa, akan wannan annamimiyar yarinyar ya kafa mun sharaWin saki kuma kice wai zan sakko na biyu yanda yake so? Karma ki yaudare shi billahillazi baze yuwu ba" se ta fashe da kuka.
Cikin matu?ar bacin rai Hajiya Ummu ta kalleta tace
"Allah ya wadaran halayya irin taki Binta, idan ba Alhajin bama a duniyar nan waye ze iya ha?urin waWannan shekarun dake? Wlh da ba shi kika aura ba da yanzu kinyi aure dubu ma idan ba'ayi wasa ba dan ko wata ba zaki ringa rufawa na za'a sakoki idan ma kin samu masu auran naki kenan". Ta juya kan Alhaji daya haWe hannu yana sauraronsu tayi ?asa da murya tace
"Nasan kayi ha?uri iyaka Alhaji zan ro?e ka ka ?ara, taci arzi?in yayantaka rufa mata asiri ta mutu a Wakin aurenta burin kowacce mace karka dubu mugun halinta Jafar kuma kasa a ranka tamkar ya auri yarinyar nan domin tun asali dama zaSin sa ce, ko ba Ahmad ta aura ba ze koma mata balle yanzun da yake da dalilin auranta kayiwa Allah kayi ha?uri Alhaji ka mayar da ita Wakin ta".
Cikin gajiya da zancen yace mata
"A tsayin zama na da Binta cikinku babu wanda zece rana Waya na kai masa ?orafi akan abunda takeyi mun. Binta ta daWe tana mun abubuwa a cikin gidan nan, tunda na auri yar uwarki nayi bankwana da kwanciyar hankali dukkuwa da irin fifikon dana nuna mata tsakanin matana na kuma fifita yayanta cikin sauran yaran dana haifa babu abinda hakan ya janyo mun illah nadama da dana sani. Na Wauke kai a abubuwa da yawa duk kuma sanda na so ma sare na kan tuna halaccin Alhaji a gare ni, nakan tuna ro?on da yake yawan yi mun akan ha?uri da ita har a gadon mutuwarsa ya ro?eni arzi?i na kula da Binta domin shi da kansa yasan idan bani Win ba babu me iyawa nayi iya kar bakin ?o?ari

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login