Showing 423001 words to 426000 words out of 467220 words

Chapter 142 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12146

buWe baki amma ya rasa mema zece mata yana kallo ta tashi ta nufi Wakin tana tafiya da?yar tace
"Ni bance karka taSa ta ba dan ko na faWa ba ji zakayi ba tunda kayi gadon jaraba. Amma kasan duk yanda zakayi ban yarda ta haihu ba domin bana sonta ba kuma zan taSa sonta ba har abada wlh abu Waya ne kuma ze hana na saka ka saketa ka sani amma ina gargaWinka daka kiyaye duk wani abu da ka san ze haWa ni da ita. Ko mutuwa nayi ban yarda ka kawota kan gawata ba, tunda dai kaga zaka iya zama da macen da uwarka bata so shikenan kaje gaka gata nan na yafe mata kai" ta shige Waki ya tashi da sauri ya bita amma kafin ya shiga ta balla masa harara tace

"Karka sake ka shigo mun Waki, kuma ka gayawa waccen yarinyar ta fito ta bar gidan nan idan ba haka ba itama zan yafewa duniya ita. Ba zaku kasheni ba, ga ba?in cikinku gana ubanku da wanne zanji". Ya tsaya a bakin ?ofar a fusace ta sake cewa
"Ka sakar mun ?ofa idan ka fita kuma ka turo mun Sa'a, da zata ce zata zauna ta kula dani ce mata nayi na rasa mu mun komai ne? Ni wlh a yanzu Sa'ar da ban haWa komai da ita ba ta fiye mun ku dan ita tana ?aunata tsakani da Allah take zaune dani".

Jiki a sanyaye ya wuce Wakin da Sarah take harta canza kayan bacci ta kwanta fuskar ta duk ta tasa da alamar kuka taci gaba dayi. Ya zauna a bakin gadon ganin haka itama ta tashi ta zauna ta haWe kanta da guiwa tana cigaba da kuka. A tausashe yace mata
"Kiyi ha?uri in sha Allahu komai ze zo ya wuce" tace
"Nayi ha?urin yaya idan ya fi haka zan cutu, dan Allah kar kace na koma gidansa dama yayi niyyar sakina ne idan na koma ze sake samun damar wula?antani ne tunda na nuna ni nake son zama dashi kamar yanda yake tunani dama". Ya Wago ta jikinsa yace
"A yanzu babu abinda ya rage mana irin muyi fatan Allah ya raba mu da hajiya lafiya kawai. Ki daure, it is just a matter of time komai ze wuce da yardar Allah. Kuma zan ja masa kunne duk abinda yakeyi miki ai saboda babu wanda ya taSa taka masa burki ne shiyasa amma yanzun baze sake ba I'm going to warn him mahaifinsa kuma sedai kiyi ha?uri da ita abinda takeyiwa matan wasu ne ya sauka akanku kin san dai ba'ayiwa Allah wayo. Ko wani kika aura zaki iya fuskantar wannan matsalar sedai kiyi ha?uri kawai". Ya ringa lallashinta da?yar kafin ta tashi ta saka hijabi ya Waukar mata yarinyar suka fita.

Seda sukaje gurin motar kafin ya tuna ashe bashi kaWai yazo ba ya bar mutum a waje tsabar kata'in hajiya shaf ya manta da ita a motar. Sarah tayi murmushi tana kallonsa ta wuce ta buWe baya ta shiga shima ya buWe daya ?ofar ya mi?a mata Farha Afeeyah dake sha?ar bacci ta buWe ido firgigit saboda motsin da motar tayi. Ta kalli agogon daya nuna ?arfe goma da rabi daidai kafin ta kalleshi da sauri suka haWa ido ya sakar mata murmushi yace
"Sorry i kept you waiting. Na manta shaf bani kaWai bane, badan Sarah bama ?ila da se to 12 zan fito". Sunan Sarah daya ambata yasa ta waiga baya da sauri suka haWa ido da Saran dake ta murmushi kamar ba ita ta fito tana kuka ba. Tayi yar dariya tace
"Anty Fatima ina wuni? Dama tare kuke shine ya barki a mota kamar wata ba?uwa".

Kamar munafuka haka ta juya wuya da?yar ba tareda ta amsawa Saran ba dan kunyar tace sosai ta rufeta, yanzu wane tunani zatayi akanta dan Allah? Ace daga Waura musu aure jiya kawai yau a ganta suna garari a mota har tsakar dare?
Ganin tayi shiru yasa itama Saran ta kama kanta ta shiga tunanin makomarta domin dagasken gaske ta gaji da auren Auwal. Shekaru biyu kacal amma taskun datake fuskanta daga gurinsa da mahaifiyarsa ya isheta. A da tana ganin samun mata masu son kai irin hajiyarsu zeyi wahala seda ta auri Auwal tasan ashe suna da yawa dan ta wani fannin har ta kance gara Hajiyarsa akan Hajiyar Auwal ko dan dai nata yayyen ba duka ne masu jin maganar Hajiyar ba shiyasa matansu suke tsira daga tijararta?
Tafiyar kurame sukayi har suka isa gidan Sarah, a mota ya sake barinta sedai be jima sosai ba ya fito suka tafi. Seda ya daidaita motar akan titi kafin ya kama hannunta cikin nasa yana murzawa a hankali yace
"Fushi kikayi na barki a mota?" Ta kalleshi kafin ta Wauke kai tana tunanin damuwar mecece ta gani a fuskarsa haka. Ta rintse ido da sauri saboda kiss Win dayayiwa bayan hannunta dake cikin nasa, tana jinsa yana cewa
"Kinsan Hajiya bata sa lafiya Wazu akayi discharging nata daga asibiti so na tsaya ne taci abinci tasha magani kafin ta kwanta bacci that's what kept me late but I'm sorry Amarya bari na siya miki kaza amma bata amarci bace toshiyar baki ce" ya ?arasa yana kashe mata ido Waya bayan data kalleshi.

Baki ta tura murmushin da batayi niyya ba ya suSuce mata, seda yayi U turn suka dawo Yahuza Suya na kabuga yace ta fita su shiga tare ta?i dan haka ya barta a mota kusan minti goma ya fito da ledojin kajin dana yoghurt da lemo ya zuba su a baya sannan ya tada motar. Ganin yana ?o?arin haure gada yasa ta kalleshi da sauri tace
"Jambulo zamu je fa gidan Anty Sauda".
"Saboda dai kece sarkin hankali baki duba agogo ba past 11 zaki jewa mutane gida?" Ya faWa yana cigaba da tu?insa ba taredaya kalleta ba. Duk ta rikice, bata san sanda ta ri?e hannunsa ba tana cewa
"Ko ?arfe nawa ne ai tasan na fita ba zata kulle ?ofa ba"
"Bafa zaki je musu gida yanzun ba gara ma ki ha?ura kawai" ya faWa yana cire hannunta daga nasa. A fusace ta koma ta zauna ta harareshi tace
"Toh idan baka kaini can ba yanzu ina zaka kai ni toh?"
"Gidanku" ya bata amsa a ta?aice, ta zare ido fiye da farko take jikinta ya Wauki rawa dake gudu yake kuma titi babu kowa sr tsalli tsallin motoci bata ma san har sun kawo mandawari ba yana shirin shan kwana ai ba shiri ta ri?e stirring idonta yayi ?wal da hawaye tace
"Dan girman Allah kayi ha?uri wlh yanzun sunyi bacci an kulle gidan ka mayar dani gidan Anty Sauda su can har ?arfe Waya muna kaiwa a waje idan mukaje biki kuma Abban Hibban ma yana zuwa hira unguwar su se kusan 1 Win shima yake dawowa".

Kallonta kawai Jay da yayi parking ya ringayi yanda duk ta rikice tana shirin masa kuka ya ciro wayarsa daga aljihu ya danna yace
"To bari na kira Baffan to na gaya masa gamu nan se a buWe miki kafin mu isa ko?" Ta fizge wayar da sauri ta faWi ?asa ya buWe ido yana kallonta yace
"Kee, kinsan kuWin wayata da zaki faWar mun da ita a ?asa? Are you normal?"
Yanda ta marairaice seda ya kusa fashewa da dariya yanda kasan wata ta Allah murya a sanyaye ta sunkuyar da kai tana ro?on ya kaita gidan Anty Sauda,
"Ya za'ayi na koma gida yanzu ?arfe sha biyu saura dan Allah ko kai ba zakaji kunyar kaini ba?" Ta faWa tana kallonsa. Ya jata jikinsa yana cewa
"To me nayi miki da zanji kunyar kaiki gidan? Yanda fa na Wauke ki haka zan mayar ban gutsira ba balle aga tabo ace nayi Sarna idan dai ba kuma so kike na bar miki shaidar da gobe Baffa da kansa ze sakaki a mota ya maido mun dake ba".

Ta kwace jikinta saboda abun da ya fara ?o?arin yi mata da ba zata lamunta ba. Ta wani haWe rai tace
Shikenan ka kaini duk inda kaga dama karma kayi wani tunani a ranka balle ka canza mun manufa, kai kake tuna wai an Waura mana aure ni a gurina wannan maganar da tatsuniya Waya ce dan babu amincewata kuma a matsayin da nake yanzu shari'a ma ta bani damar na zaSi wanda nake so balle a mun auren dole ba tareda an nemi amincewa ta ba. Keep deceiving your self ni bani da wani miji bayan Ahmad yana can Aljanna kuma yana jirana balle har wani abu da kake tunani ya sake shiga tsakani na da wani, not in this life".

Tamkar da iska take haka yayi shiru ya zuba mata ido kawai ba tareda yace komai ba, kusan minti biyar tayi shiru itama tana jira taji abinda zece amma taji shiru hakan yasa ta sace kallonsa, yanda taga yayi leaning jikin ?ofar motar ya fuskanceta sosai yana mata wani shu'umin kallo yasa tasha jinin jikinta amma bata bari ta nuna hakan a fuskarta ba sema sake haWe rai da tayi tana motsa baki. Yayi murmushin da iyakar sa baki kafin ya gyara zama ya tada motar yayi reverse ta buWe ido tana kallonsa ganin ya kama wata hanya daban da bata gidansu ba kuma bata gidan Anty Sauda ba. Tun tana daurewa harta tsure ganinsu a wani babban hotel, can a wani guri na daban daidai kofar shiga inda taka an saka executive lounge yayi parking motar ya fita ya barta cike da wasi wasi. Wani ma'aikaci sanye da uniform yazo ya buWe mazaunin direba ta zabura shika ya tsorata dan be san da mutum a ciki ba. Bayani ya mata kan ze kai motar inda ake ajiyewa ne, ta fita ta tsaya a gefe jiki na tsuma.

Gurin tarwai yake da haske tamkar rana babu kowa se kukan tsintsaye da kuma tashin kiWa da ake jiyowa daga can wani Sangaren hotel Win. Tafi minti goma a tsaye kafin mutumin daya tafi da motar ya dawo da ledojin siyayyar daya mata Wazu, cike da girmamawa yace mata
"Muje Hajiya" yayi gaba. Kamar karya bishi se kuma ta tuna Jafar Win dai shine me fitar da ita daga gurin nan dan ba zatayi gangancin tafiya ita kaWai ba bama zata samu abin hawa ba dan sha biyu tayi sannan bata san dawa zata haWu ba karta je ta faWa mugun hannu ta shiga uku gara ta lallaSa shi ya mayar da ita asirinta a rufe. A can sama cikin wani katafaren Waki na Alfarma mutumin ya buWe suka shiga ya zube kayan hannunsa akan centre table dake falon ya mata sallama ya fita. Ta tsaya tana kallon falon dake nan tamkar a gida bashida wani girma sosai amma ya tsaru babu abinda babu a ciki idan ba mutum ya fita bama baze tuna a hotel yake ba.

Motsin buWe ?ofa yasa ta juya da sauri a Wan tsorace suka haWa ido da Jay daya fito daga Wakin daga shi se towel Waure a ?ugunsa, da saurin kata'i ta bashi baya ta rintse ido zuciyarta ta shiga tsere kamar zata fasa ?irjinta ta fito shi kuwa ko a jikinsa ya Wauki wayarsa dama abinda ya fito dashi kenan ya koma cikin Wakin. Seda ya shafa mai ya fesa turarukansa dan yana da komai a a Wakin booking Win shekara yayi, duk sanda gari ya masa zafi can yake tafiya ya kwanta ya samu nutsuwa. Ya saka jallabiyya fara ya fito ya tarar da ita a zaune kan kujera da alama ta gaji da tsayuwar ne ta zauna, Tana ganinsa kuwa ta mi?e tana marmar da ido tace
"Dan girman Allah ka mayar dani gida kaga hankalin Anty Sauda ze tashi bata san inda na tafi ba".
Banza ya mata ya wuce inda ledojin kajin suke ya Wauka ya wuce wata ?ofa ya shiga tabi bayansa ashe kitchen ne a gurin kai tsaye ya saka ?ulli Waya a microwave ya wuce gurin coffee maker ya fara haWawa yaja jinta tana faman masa magiya da haWashi da Allah seda yaji muryarta na karyewa alamar ta fara kuka kafin ya kalleta yace
"Ki kira Ahmad ya taho daga Aljannar ya mayar dake gida, kin isheni da magana malama ki samamun lafiya idan ba haka ba kuma zaki janyo nayi miki abinda ba zakiji daWi ba" daga haka yaci gaba da abinda yakeyi.

Falon ta koma ta zauna ta ringa kuka kamar yarinyar data Sata shi kuwa ko a jikinsa ya haWo coffee ya zubo kazarsa daidai yanda ze iya ci ya dawo falon. Harya zauna kuma ya tashi ya kunna Tv ya ?ara gudun Ac kafin ya cire Jallabiyyar jikinsa yayi balancing tamkar a falonsa ya fara cin abincinsa. Ta gefen ido yake kallonta yana gani ta mi?e tana kukan ta shige Wakin harya gama cin abincinsa ya kwashe komai har da sauran kayan dake wurin bata fito ba be damu ba ya zauna yaci gaba da kallonsa yanajin wani irin nishaWi da besan dalilinsa ba.

Afeeyah kuwa seda tayi kuka ta godewa Allah kafin ta ciro wayarta daga jaka ta kunna, harta danna lambar Anty Sauda se kuma tayi sauri takashe dan bata san me zata ce mata ba. Sake kashe wayar tayi, ta gaji matu?a ga jikinta da har dan?o yake mata rabonta da wanka tun na safe kuma period takeyi dan ma ta canza pad kafin ta fito daga gidan Fa'iza da bata san ya zatayi da ranta ba. Seda ta sakawa ?ofar key kafin ta cire hijabin jikinta ta dau?i pad da pant daga jakarta ta shiga wanka. Yanda kasan toilet Win mace tarkacen kayan wankan da suke ciki tayi wanka me kyau harda brush ta samu sabo gasu na kusan guda biyar a ajiye tayi alwala ta fito Waure da towel ta naWe kanta da wani. Seda ta gama shafa mai sannan tunanin kayan da zata sama yazo mata, ba zata iya mayar da wanda ta cire ba, wata zuciyar yace ta duba closet Win dake Wakin ai kuwa ta buWe babu wani abu da zata iya sakawa se wata baggy shirt ta samu ta saka ita da kanta seda tayi dariyar yanda ta ganta tsamo tsamo a cikin rigar, a fili tace
"Amma dai shima ta masa yawa wannan rigar".

Ta tuna ko shirt Win Ahmad ta saka seta mata yawa shida take ganin kamar kansu Waya dashi balle kuma ta Jafar ai dole tayi yawo a ciki. Seda ta busar da kanta da drier dan ganin banzar shampoo yasa ta wanke shi kafin ta dauki kayan data cire ta koma ta wanke su a washing machine dake toilet Win tayi spinning suka bushe tas ta ninke ta fito daidai nan agogo ya buga ?arfe Waya kamar kuma wadda ta kira yunwa cikinta ya Wauki ?ara ?ulululu. Ta du?a dan ji tayi yunwar har bayan ta se sannan ta tuna yinin ranar fresh yo kaWai tasha sanda ta shiga makaranta Fa'iza na shirin sauke Abinci Anty Sauda ta kira dan haka bata tsaya ci ba ta taho. Ta lan?washe akan gado tana malelekuwar yunwa ta tashi taje ta nemi abincin kuma take ganin asara gara ta kwana bataci ba idan tayi haka ma ze samu damar mata duk abinda yaga daka kenan tunda har ta sakko zata ci masa abinci. Haka ta ringa mur?ususun yunwa har baccin wahala ya Wauke ta.

Jay kuwa seda idanunsa suka fara rufewa kafin ya kashe komai yana haWa hanya ya nufi Wakin, ya murWa handle Win ?ofa ya jishi a kulle, ya dafe kai dagaske ya sake manta da mutum ya taho. Shi kaWai yayi murmushi, sanda bata tareda shi kewar ta yakeyi kamar ya haukace amma yanzu da suke kusa kuma yana manta tana tareda shi. Ya ?wan?wasa ?ofar a hankali kusan sau uku ba'a amsa ba seya koma cikin falon ya buWe wata drawer ya Wakko keys yana sakawa ya shiga ya sauke ajiyar zuciya data kulle cirewa tayi daga jikin kofar kenan. A hankali ya tura kofar ya shiga Wakin da duhu ta kashe fitila shima kuma ya kashe na falo dan haka ya kunna torch Win wayarsa. Can tsakiyar gadon ya hangota yanayin kwanciyar da tayi tasa rigar jikinta ta yaye tayi sama sosai yana ganin har ba?in cotton pant Win jikinta hijabinta na saitin ?afafunta da alama lulluSa tayi dashi bacci yayi daWi ta yaye rufar. Ya tafi a hankali kamar wanda bayason taji motsinsa ya tsaya akanta yana ?are mata tun daga gashin kanta data tufke a tsakiya dan taji daWin bacci har zuwa tafin ?afarta.

Cikin abinda be wuce minti biyar ba ya fahimci sauye sauyen data samu na halitta a cikin shekaru goman. Gashinta ya kara tsayi a sanda ya fara ganinsa jelar baya wuce kafaWar ta ba amma yanzun dukda yanda ta tufkeshi a sama ya sauka ya zarce kafaWar ta sosai sannan ta ?ara haske, fatarta har Waukar ido takeyi kuma tayi ?iba ko ina na jikinta ya sake cika sosai hakan ya sake fitar da dirinta musamman da ya kasance batayi tumbi yanda yayi tsammanin zega cikin wadda ta haife yara huWu ba. Kashe fitilar hannunsa yayi ya wuce toilet saboda yanda yaji jikinsa ya fara sauyawa dalilin kallon ?urillar da yaje yana mata. Bayan ya gama abinda zeyi ya yagi tissue ya tsane hannunsa daya wanke dan bega inda ya jefa hand towel ba ya buWe dustbin ze saka idonsa ya sauka kan pad Win data cire. Haka kawai yaji ransa ya Saci babu dalili, ya fito ya tsaya kawai yana muzurai daga ?arshe ya wuce ya kwanta nesa da ita ya rufe ido amma bacci ya ?i Waukar kusan minti goma yana haka kafin a hankali ya mirgina inda take, da hannu biyu ya janyota jikinsa gaba Waya ya rungume ta suka saki ajiyar zuciya me nauyi a tare. Bisa umarnin zuciyarsa ya haWe fuskarsu kafin a hankali ya shiga lasar lips Winta wanda be sha wahala ba ta buWe bakinta sosai cikin barci ta shiga karSar sa?on da yake aika mata.

Cikin shau?i yake komai, yanda kuma tare responding tareda maida masa da martanin abinda yake mata yasa ya fara loosing control ya manta da duk wani shiri da yake dashi harma da rashin tsarkin da take dashi ya shiga aikata mata da sa?onni masu gigita ?wa?walwa da mantar da duk wata hayaniya. Lokaci

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login