Showing 159001 words to 162000 words out of 467220 words

Chapter 54 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12110

yace
"Aa Momy ni na Wauka Wayan"
"To seka turamun kuWina kuwa, ina zakaje haka naga kasha kwalliya da daren nan ko gurin yar tawa zakaje?" Ta sake faWa tana kallonsa daga sama zuwa ?asa ganin harda hula ya kafa, seya juya ya nufi ?ofa yana cewa
"Kai Momy, nidai sena dawo kiyimun addu'a"
"Allah ya tsare ya dawo dakai lafiya"
"Amin Momyna" ya amsa daga nan ya fice da sauri yana jin Hajiya na kwala masa kira ya?i tsayawa dan Sata masa lokaci kawai zatayi ya sani.

Daidai inda ya saukesu waccen ranar yayi parking, akwai wutar Nepa ga kuma fitilun Solar a cikin layukan dan haka hankali kwance ya ringa kutsawa harya isa ?ofar gidansu. A kan Dakali dake ?ofar gidan ya zauna ganin gurin fes yake babu datti kamar yanda Dandamalin ?ofar gidan yake har zuwa cikin soron da shima yake shafe da sumunti da fasassun Tiles ko ina tas. Hangen yaron daze tura yayi masa sallama da ita yakeyi sega wani Saurayi da zasu iyayin Sa'anni koya girme masa da kaWan ya fito daga gidan yana ganinsa ya fahimci Wan gidannan kamarsu Waya dasu sedai shima be kaita haske ba amma yafi waccen Yayar tasu haske.

Ya mi?awa saurin daya dakata hannu sukayi musabaha.
"Baffa za'ayi maka sallama dashi?" Saurayin ya faWa dan dukda ya ganshi Matashi be kawo gurin Afeeya yazo ba tunda yasan samarinta a waya suke kiranta da wuya a aiko yaro sallama kuma ya dade a cikin gida harya fito beji tayi waya ko tayi zancen zatayi ba?o ba.

Ahmad kuwa ji yayi kamar ya masa wata tunasarwa daya manta. Tabbas da mahaifinta ya kamata ya fara magana ya nemi izinin nemanta kamar yanda Shari'a ta tanadar dan haka yayi murmushi yace masa Eh.
Saurayin ya juya, a bayan rigar Jessy dake jikinsa yaga an rubuta JAY amma bata Arsenal bace ta club Win unguwa ce amma ya tabbatar sunan daya gani baya rasa ace Fan Win Jafar Winsa ne. Saurayin ya fito ya sanar masa da Baffan yana zuwa daga nan ya wuce inda zashi, babu jimawa Sega wani Dattijon ya fito a ?alla zeyi shekaru sittin da Woriya yana da matsakaicin jiki tamkar dai Ahmad Win, babu wata shahararriyar kama tsakaninsa dasu Fatiman seta jini da kuma fatarsa me duhu da Anty Sauda da saurayin da yaji ya ambata da Jafaru suka Wauka.

"Samari kaine Jafaru yace kanaa sallama dani?" Baffan ya faWa. Ahmad ya zube a ?asa kamar ze kwanta ya shiga gaisheshi Baffa se cewa yake ya tashi karya Sata kayansa amma ya ?i tashin. Bayan gaisuwar shiru ya biyo baya, Baffa na kallonsa da sauraron jin me yake tafe dashi Ahmad kuma nauyin Dattijon da kunya irin tasa yasa ya kasa magana seda Baffan yace

"Inajinka samari lafiya dai ko? Fuskar taka ta kwantamun gaskiya ko maganar gyaran Mota ce?"

"Aa Baffa, bamu taSa haWuwa bama. Daman wata yarinya na gani kuma akace a nan gidan take, shine nake so nayi tambaya naji ko da maganar wani a ciki" ya tattara ?arfin guiwa ya faWa. Baffa yayi murmushi Ahmad Win kuma ya burgeshi domin ya nuna shi Win mai tarbiyyane kuma yasan shari'a. Gyara tsayuwa Baffa yayi yana kallonsa yace
"Madallah, naji daWi kwarai da kayi abinda ya kamata kuma ina mai sanar dakai Yarinya tana da manema amma har yanzu dai babu wanda magana me ?arfi ta ?ullu tsakaninsu dan haka kana da dama ka gwada taka sa'ar idan da rabo se Allah yasa a dace, amma Yaya sunaka? Kuma kai Win Wan garin nan ne ko Ina?"

DaWi ya kama Ahmad jin amsar Baffa ya sake sunkuyar da kai yana murmushi yace
"Eh, ni Wan garin nan ne. Mahaifina sunansa Alhaji Audu Bechi sunana Ahmad"

"Alhaji Audu Bechi dai dana ke jin sunansa?" Baffa ya faWa cikin mamaki, Ahmad ya gyaWa kai cikin tabbatarwa yace
"Eh shi, ni ?ansa ne".

"Toh, toh masha Allah, amma yaro ita Mamana ka gani ko kuwa wata ce tazo gurinta kaga ta shiga nan gidan?" Baffa ya sake tambayarsa dason tabbatarwa domin sunan Mahaifinsa daya kira ya sakashi kokonton Anya wanda ya fito daga babban gida kamar wannan ze biyi yar Talaka irinsa yace yana sonta da aure?

"Sunanta dai Fatimaz tareda yayarta Anty Sauda na gansu" Ahmad ya bashi amsa wannan ya tabbatar masa dagaskw ita Fatiman dai ya gani. Numfashi yaja kafin ya fara magana yana cewa

"Tabbas Yatace wacce ka gani, sedai kuma a matsayi da irin gidan daka fito bana tsammanin zaka zo gida kamar nawa kace kaga yarinya kana so ba kuma da aure, dan haka ina ro?onka da kayi ha?uri idan wata sharholiya ce ta kawoka gurinta ka tafi domin nasan maganar Aure ba zata taSa yuwuwa a tsakaninku ba saboda banbanci matsayi da kuke dashi, a zamanin nan da Masu kuWi suke kyamatar talakawa bana zatom koda har zuciyarka da gaske kake son Fatima Iyayenka zasu goyi bayan daka Aureta kadai ga gidansu ka kuma ganni nine mahaifinta ni ba kowa bane sana'ar gyaran Mota nakeyi da ita nake cida Iyalina na shayar dasu kar wani kyau ko zubin Halittarta ya ruWeka, ni bana son tashin hankali da abinda ze janyo Kace nace, a ?asar nan babu wanda besan sunan Mahaifinka ba bana tsammatar mutum kamar shi ze yarda ya haWa zuri'a da Talaka kamata".

Cikin mutuwar jikin da maganganun Malam Hafizu Ahmad ya buWe baki dakyar yace

"Amma Baffa banji daWin da kayi mun zaton wani abu na daban ya kawoni gurin Fatima ba aure ba, dukda kaima kana da naka uzurin amma Baffa da Mai kuWi da talaka duk Allah yayisu babu wanda yafi wani a gurinsa se wanda yafi tsoronsa da kiyaye dokokin Allah. Sannan babu wata Aya ko Hadisi ko shari'a data haramta Aure tsakanin Mai kuWi da Talaka, kuma Baffa Mahaifina baya daga cikin irin waWannan mutanen da suke kyamatar wani saboda banbancin matsayin abun duniya ko Mulki, a auratayya bayan Ingancin Asali da Tarbiyyar gidan da aka nemo Auran muddin Ma'aurin yana so bashida damuwa baze hana ba. Nine ?a na goma sha Waya a jerin Maza, yayyena Tara sunyi aure Wayane beyi ba a cikinsu kuma harda me mata uku sannan kowa da irin gidan da yayo aure babu kuma wanda Alhajinmu ya taSa hanawa ya auri Matar da yake so ba na tabbatar kuma ba za'a fara a kaina ba In sha Allahu".

Malam Hafizu ya sakw jan numfashi yace
"Karka fahimceni a baibai Yaro, tabbas ba kowanne me kuWi bane yake da hali na ?in Talaka amma kuma kuma masu irin waccen ?abi'ar su sukafi yawa. Abinda yasa kuma nake maka togaciya saboda bana so azo a maimaita abinda ya faru akan Yayarta, Mijin da ya aureta yayiwa Iyayensa ?arya akan Asalinta saboda ya samu su barshi ya aureta ba tareda qata tangarWa ba, aure kuma ba'a Soye Soye domin komai daren daWewa se gaskiya ta bayyana dan haka abu Waya da nake so kaje ka nemi Yardar Iyayenka ka gaya musu yar wa kake nema kake kuma so ka aura kar kayi musu ?arya idan har ka samu Amincewarsu ni banida matsala ya rage tsakaninka da yarinya kus samu daidaito namu mu rakaku da Addu'a"

Daga haka Baffan yayi masa sallama ya koma gida Ahmad guiwoyi a sage ya koma gida gashi bega Fatima ba be kuma samu number tata ba balle ya kirata. Yasan bashida matsala ko kaWan da Momy, Besan ya ze tunkari Alhaji da zancen aure ba yanzu dukda yasan abu me me wahala ace Alhaji ze hanashi Auran koma wacece ya kawo tunda ya bari an auri me rangwamen Asali ma ai baze hanashi Auran Fatima ba.

Ranar kwana yayi yana sa?a ta inda ze fara, ze gayawa Momy sannan ze nemi shawarar Jafar su biyun sune manyan Abokanansa kuma duk shawarar da suka bashi yasan zata bulle masa. Sha biyun dare ta haura amma haka ya dannawa Jafar kira, Macece ta Wauki wayar cikin harshen turanci ta sanar masa Jafar Win yana wanka amma karyewar harshenta ya tabbatar da ba Asalin Baturiya bace tana da wani yaren daya fi zama a harahenta sosai, yana jiyo tsawar da Jafar Win ya buga mata akan me yasa zata amsa masa waya.

"I'm sorry Yah Ahmad and wlh ba abinda kake tunani bane, she is only a friend tayi visiting Winane and she is leaving now" Jafar ya faWa bayan daya karSi wayar a hannunta. Ahmad ya sauke numfashi irin na disappointment kafin yace

"Nidai bazan gaji da tuna maka kaji tsoron Allah ba, karka bari Waukaka ta saka ka manta wanda yayi maka komai ka kuma saka masa ta hanyar saSa masa da aikata abubuwan da yayi hani dasu sannnan Jafar ka sani Zina bashi ce, muna da ?anne Mata, zamuyi aure mu haifi Yaya karkayi abinda zaka janyowa Yaranmu da basuji ba basu gani ba su biya bashin da basu suka aikata ba, i called you to discuss something important but since you are busy may be we takl about it some other time" yana gama faWar haka be jira ta bakin Jafar Win ba ya kashe wayarsa ransa duk babu daWi.

Ya sani a ?adamin da Jafar yake ko be nemi Mata ba Mata zasu nemeshi, koshi da be kaishi ?aukaka da samun suna ba a yanzu fama yake da Mata masu binsa ?afa da ?afa da sunan so wasu kai tsaye suke faWin ko ba aurensu zeyi na su ?ulla Ala?a kawai, balle Jafar dake tsakiyar Mata kala kala na kowacce yare da ?abila wanda kowa ze so ace yana da Ala?a dashi.

ya rasa irin lalacewar da zamani yayi yanzu Maza sun dena neman Mata da fasi?anci Matan ne suke kai kansu da kansu wasu dan neman abin duniya wasu kuma ka rasa ma me suke nema domin idan kuWi ne suna dashi kai Allah yasa mu dace kawai.

Yanajin wayarsa tana ?ara, Jafar ne ha?uri kuma ze bashi to amma idan ya aikata abinda yake guje masan ai bashi ze bawa ha?uri ba Allahn sa daya batawa ze nemi gafararsa. Jafar daya gaji da kira ya turo masa Text message yana cewa

"Wallahi Allah Yah Ahmad i have never cross any girls boundary, only kiss and some fore play, shima zan dena in sha Allahu".

"Oh zaka dena bama ka dena bako? Duk zina sunanta Zina babba ko ?arama, Jafar live your life as you want it ban hanaka na ina sauke ha??i ne a matsayina na Wan uwanka shi yasa nake tunatar dakai abinda yake daidai da ba daidai ba" ya turawa Jafar Win.

Jafar ya karanta sa?on duk hankalinsa ya tashi bama komai yake ganewa ba kuma iyakar Gaskiyarsa yake faWawa Ahmad Win, yana ?o?ari gurin kama kansa shiyasa ko Budurwa bayayi just friends dan karma shau?in soyayya yasa ya manta Morals nasa ba irin tarkon da Mata basa haWa masa yasan Allah ne yake kareshi har cewa akeyi ko Gay ne shi saboda baua harkar Mata wannan tasa a shirmensa saboda ya kori sharrin da ake nema a la?a masa ya fara Wan biyewa Matan suna dan Romance shima bada kowacce ba saboda he is very selective when it comes to Mace, yana da ?yama kuma sosai dan haka bada kowa ze iya haWa jiki ba balle wani abu ya shiga tsakaninsu.

Duk rantse rantse da magiyar Ahamd ya Waga waya beci galaba ba haka ya ha?ura shi kuma Ahmad ya masa hakane saboda ya ?ara nisantar abinda bashi da kyau saboda yasan baya son fushinsa, idan ka cire Hajiya Ahmad ne mutum na biyu da yake jin maganarsa ya kumayi abinda yace masa with out second thought dan yama fi jin Maganar Ahmad Win akan ta Hajiyar dan ita sakin layinta yayi yawa wani abun idan ta gaya masa sedai kawai yace mata toh amma bazeyi ba saboda ba abu bane me kyau.

Washe gari ya samu Momy da maganar, tayi murna sosai ta kuma yi Addu'ar Allah ya tabbatar da Alkhairi.
"Banda abin Mahaifinta Talauci se yasa ka kasa auran yarsa se kace kai Win ?aeuna ne ya haifeka? Wannan ba wata matsala bace ka samu Alhajin ka gaya masa"

"Momy aike zaki gaya masa" ya faWa yana langwaSe mata, ta harare shi tace
"Har se yaushe zaka fara tun karar mahaifinka kana magana dashi? Sanda ka sameshi kan maganar Fili cizonka yayi ko duka? Aure fa zakayi idan baka shirya ba ai shikenan karka gaya masa". Duk magiyarsa Momyn tayi rantsuwa akan ba zata gayawa Alhaji ba ya sameshi da kansa.

Ba samun Alhajin ne baze iya ba domin akan Fatima ya shirya tunkarar kowa sedai tsoro da taraddadin amsar da Alhajin zw bashi wadda ba lallai tayi daidai da muradinsa ba shi yasa yake shakkar samunsa. Da kunnensa wata rana bayan Mahaifin Hajiya Rabi yazo Masa Maular daya saba zuwa da farar safiya ya sallameshi ya tafi, yana tsaye daga bayan Alhajin ya jiyoshi yana magana shi kaWai yana cewa
Da ace yana da damar maida hannun Agogo baya da be auri yar wannan mutumin ba, me za'ayi da Auren Talaka? Baze bari wani cikin yayansa ya maimaita kuskuren da yayi ba to amma tsakanin Mahaifin Hajiya Rabi dana Fatima ai akwai banbanci.

Mahaifin Fatima nada Sa'arsa kuma ya tabbatar ko bashida ita kamalarsa ta wuce ace ya ringa zuwa gidan Siriki Maula amma Mahaifin Anty Rabi fa? Dama ai Alhajin ya sanshi yasan sana'arsa ce ro?o kuma da biyu ya masa tayin auran yarsa shi ma ya kasa haWiye kwaWayinsa ya aura gashi yanzun ya addabeshi Farar Asuba idan ta raya masa ze wanko ?afa yazo gidan yau yace sun tashi basu da abinda zasu ci gobe yace wani cikin Yaransa bashida lafiya yana neman na kaishi Asibiti da siyan magani bayan duk watan duniya ko bezo ba Alhajin zeyi masa aiken kuWi dana Kayan abinci, ita kanta Hajiya Rabin duk a ?o?arin kare mutuncin kanta dana Iyayen nata kome ta samu kai musu takeyi amma dukda haka bata tsira ba zuciyar Mahaifin nata ta rigada ta mutu da ro?o da banbaWanci idan beyi ba baya taSa jin daWi.

*ALBISHIRINKU MATA YAN UWANA YAN KWALISA NAZO MUKU DA WANI DADDADAN LABARI!!!.*

*NASAN KUNDADE KUNA NEMAN FITACCEN GURIN DAZAKUJE AMUKU GYARAN GASHINKU DANA JIKINKU CIKI DA WAJENSA,TO YANXU DAI GA DAMA TA SAMU...*

*LABARI NAKE BAKUFA AKAN AFINTY QUEENS SHAHARARREN SHAGONMU NA SALOON DAYA HADA KOMAI DA KOMAI DA KOWACE MACE YAR KWALISA IRINA KE BUKATA,SANNAN MUNADA KWARARRUN MA'AIKATAN DASUKASAN KAN AIKINKINSU,KUZO AFINTY QUEENS KUBIYA KUDI MUKUMA MU BATA LOKACINMU DOMIN TSATSTSAFO DUK WANI KYAWU NA JIKINKU DA ALLAH YAYI MUKU...*

*A AFINTY QUEENS MUNA AYYUKA KAMAR HAKA:*

*- HAIR SALOON*
*-HENNA*
*-SPA*
*-DUKKAN*
*-PEDICURE*
*-MANICURE*
*-SANNAN MUNA DA TURARUKA IRIN NA AMARE YAN MATA DA KUMA MAI KANKAT DAN UWAR GIDA TA TURARA GIDANTA JIKINTA DAMA KAYAN SAWARTA ITA DA YARANTA,,HARMA ZAWARAWA DUK MUN TANADI KOMAI*
*DOMINSU SUMA*

*-MUNADA SHOES AND BAGS SBD ISASSUN MATAN DA SUKA AMSA SUNANSU MATA*=?
?
*- MAKEUP NA BRIDAL ND CASUAL...*

*IDAN KINSAN KINAJIN LABARIN SHAGON SALOON NA AFINTY QUEENS AMMA BAKI TABBATAR DA YADDA AIKINSU YAKE BA TO YAR UWA GADAMA TASAMU MEZAKI TSAYA JIRA MAZA KEMA KI ZARGAYO SHAGONMU DAZAN JERA MIKI ADDRESS DINSHI A KASA DOMIN KEMA KI TABBATAR DA KALAR IRIN NAMU KWAZON DA MUKA KWARE AKANSHI GURIN GYARAN JIKIN YAN UWANMU MATA KUMA MUKE GABATAR MUSU DA JAKUNKUNA DA TAKALMA HARMA DA TURARUKAN WUTA DANA SHAFAMA JIKINSU DON NISHADIN ZUCIYARSU DANA MAZAJENSU....*

*AFINTY QUEENS DISCOVER BLISS IN BEAUTY =؅?=د?*

*Address =?G?=?G?:*
*KU ZIYARCE MU A SHOP NO.9&10 SHEMA PLAZA,BEHIND SHEMA FILLING STATION KASUWAN BACCI KADUNA*
*TEL:08133379628.*

*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*

*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*

*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
OR
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*

*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*

*BOOK 2*
*PAGE 6*


Duk Ahmad ya rasa me zeyi, Jafar ne last hope Winsa shi kuma kwana biyu yana fushi da shi, seda aka kwana uku da wancan abun kafin ya sakko ya kulashi bayan ya tabbatar masa ya sallami yarinyar da yace daga Spain taje gurinsa, wai Model ce kuma Actress sonshi takeyi kamar me zuwan tama be sani ba Abokinsa ne yayi setting komai kawai dawowa yayi daga field ya ganta a apartment Winsa, baya so ya wula?antata shiyasa ya barta tayi kwana biyu ya sallameta amma haka ba zata sake faruwa ba.

Shima Ahmad ya gaya masa maganar Fatima data Mahaifinta Jafar Win yace

"Amma Yah Ahmad duk matan da suke Kano ka rasa wa zaka so se Daughter Mechanic? Yar Talaka For heaven sake me take dashi? Sannan har Babanta ya zauna ya gaya maka wasu magana haka se kace ze baka Gold, duk ina Babes Win da suke nacin sonka? Ina su Najiba Shaka, Ina Khulsum Galadima yarinyar nan loves you dearly kuma dai duk abinda zaka nema gurin matar Aure tana dashi hankali har yayi mata yawa plus akwai zumunchi tsakaninku and if ba ita ba why not Zahidah Ab..."

'Jafar! Fatima nake so ba wata ba kuma a gurina tafi duk waWannan da kake jerowa yanzun. What is wrong with her father been a Mechanic? Kanikanci ba sana'a bane? Talauci Fasadi ne? Karka shiga layin da bansanka akai ba kaima ka shiga sahun irin waWanda suke kyamar wani Abokin Halitta saboda fifikon Arzi?i, idan na samu matsala daga kai i will loose hope dan nasan sauran ma babu me goyamun baya so please Jafar mu ajiye maganar Matsayi ko sana'ar Mahaifinta mu fuskanci ta yanda zan samu amincewar Alhaji akan maganar nan" Ahmad ya dakatar da Jafar.

Daga can Sangaren Jafar ya fesar da iska daga bakinsa he can't believe simplicity irin na Yaya Ahmad har ya kaishi ga faWawa soyayya da yar me gyaran Mota, Mechanic fa Yah Ilahi wace irin yarinya ce har haka da ta saka Ahmad ya manta waye shi ya manta gidan daya fito zece ita yake so?"

"Kayi shiru ko baka da abinda zaka faWa mun?" Ahmad ya sake magana jin bece komai ba se sannan Jafar Win yace
"Gaskiya Yah Ahmad nidai idan shawara kake nema a gurina i will say just late that girl go, karka saka kanka matsala itama ka sakata. Iyakar problem Win gidanmu ya isa, kana kallon Maman Mu'allim ban sani ko yanzu ba amma sanda nake gida nasan rana daWWayane batayin kuka saboda abinda take gani a cikin gidan nan and

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login