Showing 168001 words to 171000 words out of 467220 words

Chapter 57 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12393

yana neman Sallo masa sabon ruwa Faisal yabi bayansa yana kyalkyala dariyar mugunta yana gaya masa irin shirin da Hajiya tayi. ?akin Momy ya wuce, tana zaune kan kujera da waya a hannunta tana dannawa Khadija, Aslamiyya da Maimuna duk suna falon suna kallon Tv duk Drama da aka kwasa suna zaune basu fita ba balle su tanka Jafar ya shiga da sallama suka amsa masa a tare kowannensu fuskarsa na faWaWa da murmushi.

Gaban Momy ya wuce ya zauna dab da ?afafunta yana kallon Step sisters Winsa fuska Wauke da murmushi.
"Barka da dawowa Sheikh Jafar" Momy ta faWa cikin raha.
"Mun same ku lafiya Momy?" Ya mayar mata ta amsa da
"Lafiya lau, ya ka baro abokanan sana'arka da gurinsu Yaya Muhammadu?"
"Duk suna lafiya suna gaisheku"
"Madallah sannu da zuwa" ta sake faWa kafin ta mi?e ta shiga kitchen, bata jima ba ta fito me aikinta Amira na biye da ita da babban Try ta ajiye a gaban Jay kafin ta gaishe shi ta koma.

Ya mi?awa Nu'ayma Babyn Khadija hannu ta tafi kamar zata faWi dan tafiyar tata batayi kwari ba, Khadija, Maimuna da Aslamiyya suka haWa baki gurin yi masa sannu da zuwa ya amsa musu kafin yace da Khadija
"Yaya Khadija ya yara? Ina Alhaji?"
"Yana Islamiyya se sun tashi idan an Wauko shi zasu biyo ta nan mu wuce".

"Kasha ruwa, ga mutuminka nan Coconut Juice" Momy ta faWa ganin yana ta wasa da Nu'ayma be taSa abinda aka ajiye masa ba.
"Yah Jay sha kaji dan Allah ni nayi fa" Maimuna ta faWa cikin zumuWi ta sauka ?asan ta tsiyaya masa a Cup ta bude kwanon da aka zuba kayan ma?walashe tana cewa
"Har small chops Win ma ni nayi fa"
"Kice kin zama Chef babu labari? Me ya samu wayarki na dena ganinki Online?" Ya faWa yana karSan Cup Win da ta zuba masa Lemon, seta kalli Momy, Momyn tace

"Kya kalleni? Ki gaya masa abinda kikayi Ahmad ya kwace wayar mana"
"Ai base ta faWa ba ma Momy tunda kikace Yah Ahmad ne nasan tayi abu mara kyau ne, Any Juice Win yayi daWi sosai, and this too" ya nuna Chocolate cake dake hannunsa.

"Thank u, shine Yah Aslamiyya yace ba zakaci ba wai beyi daWi ba"
"Zanci mana har Token zan baki ma for the good job".
Gwalo tayiwa Aslamiyya Momy da Khadija na musu dariya FaWan sako da sako sukeyi kamar kaji.

A cikin zuciyar Jafar kuwa abinda ya sabaji a duk sanda yake cikin Wakin Yauma yaki, ina ma ace shima Wan Wakin ne? Duk sanda ya zo Nigeria irin wannan tarbat yake samu a gurin Momy. Ita zatayi masa maraba ta bashi abinci Hajiya kuwa se Hayagaga ta cikashi da tambayoyi da ?orafe ?orafe, ruwa seya tambaya kafin zata tuna ya kamata a bashi babu ruwanta da duba daga wani guri me nisa yazo yana da bu?atar hutu da kulawa Aa matsalolinta kawai sune a gabanta.

"Bari naje nayi sallah an kira La'asar" ya faWa yana mi?ewa tsaye, Momy tace
"Tam, zasu Mi?o maka abinci Gas ne yayi mana tsiya amma an gama ?arashene kawai"
"Nagode, Yah Khadija kafin ki tafi kimun magana" daga haka ya fice daga falon. Seda ya le?a Hajiya Rabi, a mutunce suka gaisa se sannan Yaranta suka samu sukunin yi masa sannu da zuwa suma, ya kama hannun Zayyad suka fita tare zuwa masallaci.

"Idan kina ?aunar Allah Binta ki zauna, mene haka? Waike bakya kunyar idon mutane ki ringa abu kamar wata zararriya?" Turai ta faWa tana tare ?ofar uwar Wakin Hajiya dake shirin fita ta raba hali, Jafar na fita tacewa Aidah, Jikarta Babbar Yar Nazira ta bishi taga inda zashi ilai kuwa tace mata ya shiga Wakin Momy ta zabura zata fita Turai ta hanata shine ta turata Waki suketa tata burza tun dazun lokacin daya Wauka a Wakin be fito ba shi ya saka Harzu?ata, ta window taga fitowarsa da shigarsa Gurin Hajiya Rabi shine ta zabura zata tareshi ta tsigaleshi taji tsakanin Aisha da Rabi ko da akwai wadda ta tayata Waukar cikinsa ko Wawainiyar rainonsa ne bata sani ba dayafi mutuntasu da girmama su akanta?

"Turai kirabu dani, ni ban iya haWiye ba?in ciki ba sena Amayar dashi, ke ni fita ki sallami kowa ma ta wuce gidanta zaman me kuma za'a mun tunda wanda ake taron danshi ya watsa mun ?asa a ido, sallami kowa dan Allah na samu sararin huce fushina yanda ya kamata" Hajiya ta faWa a fusace tana fuzgewa daga ri?on da Turai tayi mata.

"Kamar ya in sallamesu ni na tara miki su ko yaya? Sannan Ai kya jira su gana cin abinci ko ba'ace su tafi ba kowa kama gabanta zatayi tunda ba yinin Biki bane balle ace se rana ta faWi idan kuma zaki fita ki korasu daman ba ba?on abu bane a gurinki ai siyar da hali" Turai ta mayar mata itama a fusace kowa ta kalli Bango tana hura hanci.

Jafar kuwa da?yar ya ?wato ya fito daga Masallaci, Wakinsu shida Ahmad ya wuce. Ya saki murmushi ganin yanda aka canza tsarin Wakin daga zuwansa na last year ya canza musu Gado da Labulaye da Carpet harda penti aka sake sabo ga kyawawan Food warmers da Jug a ajiye yasan aiken Momy ne. Seda ya sakawa ?ofa Key kafin shiga wanka. A cikin kayan Ahmad ya nemi marasa nauyi Three quater Kaki da Armless shirt ya saka ya dirarwa Abincin.

Tuwo ne da Miyar Agusi, taji Wasulla na ruwa dana ?asa wato Momyn kamar tana shiga zuciyarsa duk zuwa seta tareshi da abinda yake da burin ci idan yazo gida. Sosai yaci tuwon ya sha Juice ta ture kayan gefe ya kishingiWa jikin gado yana jin jikinsa ya cika da yawa, shida abinci me nauyi kamar tuwo se yazo Nigeria shina baya ci da yawa saboda Diet Winsa. Wayar Ahmad ya kira,
"Ina Get" Ahmad ya faWa bayan daya amsa wayar dan idan be Waga ba Jay kira zeyi tayi baze barshi ba. Ragowar Abincin daya rage Ahmad yaci suna hira Salim ma ya shigo se Lawal da Mu'allim da suka shiga suka gaida shi suma suka kuma gaya masa mutane na jiransa a ?ofar gida.

"Ka ce musu na fita" Inji Jafar. Ahnad na siWe hannu yace
"Sun fika sanin whereabouts Winka ai, garama ka tashi kaje kafin Alhaji ya dawo ya tarar da taro a ?ofar gidansa ya dirar maka daga dawowa"

"Yana nan da halinsa kenan be canza ba? Is high time da muma ya kamata mu mallaki gidan kanmu haka a dena zuba mana Iko, small thing ze fara badai a gidana za'ayi this ba? A gidana kuke mun that?" Jafar ya faWa yana mimicking muryar Alhaji Audu. Ahmad dasu Salim sukayi dariya, dole ya fita ya sallami Fans Wakyar kafin ya koma ciki Matan da Hajiya ta tara nata fitowa kowa na kama gabanta ya Wauke kai kamar be gansu ba yanajin Yannatan na kiran sunansa amma ya share. Shi ko ?awar hira be hango a cikinsu ba balle Ala?ar da iyayensu suke son ?ullawa dashi.

Bayan Magriba suka shirya shida Ahmad sukaje gidan Late Brigadier General Baballiya Bechi yayiwa Matarsa da yaransa Ta'aziyya, daga can Ahmad yace su biya gidan Baba Al?ali sukayi rashin Sa'a baya nan yana Abuja se washe gari ze dawo inji Mama Balaraba, dukda basu tarar dashi ba amma suka zauna har kusan 11 suna can dan idan sukaje gidan nan basa iya fita da wuri daman musamman da suka tarar da Fadlan ya fara caccakar Jay akan Premier League wai suna kwan gaba kwan baya, se sunyi sama se su diro ?asa sun kasa yin abin kirki. Drama Jay da Fadlan daman bata ?arewa tunawa da dokar Alhaji Audu ta hana kaiwa dare a waje yasa suka tafi a 11 Win.

"So we go cross fence today" Jay ya faWa sanda suka tarar da Kantamemen Get Win gidan a gar?ame, Ahmad yace
"Da rabon kayi kwanan Cell kuwa, gidan Alhajin Bechin zaka haura? To sauka nayi tacan farkon Layi karma yace tare muke" suka fashe da dariya suna tuna wani lokaci zamanin yarinta Jafar da yarbanzar ?iriniya Hajiya bata nan ta kukke Wakinta ya shiga ta window wai ze Wakko Uniform Win Islamiyya ya shiga amma fitowa ta gagara a zatonsa bata saka key ba a ?ofar ze buWe ta ciki ashe ta murza Key abinta haka ya zauna
Waki har Magriba akayi sa'a Alhajin ya riga Hajiya dawowa akace ga Jafar can ya haura Waki ya kasa fitowa Alhaji ya tubure se an kirawo yan sanda kafin a buWe ?ofa se su tuhumi Jafar dalilin daya saka ya haura masa gida dakyar fa Aka bashi baki ya Wauko spare key ya buWe shi amma yaci duka a gurinsa ranar.

Horn Ahmad ya danna, Issa ya le?o ganin motar Ahnad ya buWe ?ofar,
"Da alama Alhaji baya gari" Ahmad ya faWa bayan da ya ajiye mota. Issa yace
"Aa, mun faWa masa kunje gidan Alhaji Soja kuma kunayin dare acan shine yace idan kune a buWe, idan ba ku bane kowaye ya kwana ga waje, kuma Alhajji Ya?ubu bayaga gida? Ko bashi a Kano baki Wayane?" Ya tambayesu.

"Ohna manta ko banga Yah Yakub ba, ko baya nan?" Jafar ya faWa Ahmad yace
"I'm not sure da safe dai mun haWu, ta yuwu yayi tafiya ko kuma Gidansa ze kwana kasan Yah Yakub ya zama jan wuya Alhaji ya saka masa ido kawai"
"Kodai Hajiya ta tsaya masa ba?" Inji Jafar daga nan suka wuce Waki, yana so yaje gurin Hajiyar amma yasan tashin hankali ze siyo da se ta hana kowa bacci a tsanake gara ya bari ayishi ido na ganin Ido.

?ofar falon Alhaji da suka gani a buWe tasa suka fahimci yana ?asan dan haka suka shiga sedai suna saka kai duk su biyun sukayi dana sanin shiga a lokacin, Hajiya na zaune da akama su take jira, Jay ya juya ze koma Ahmad ya rufa masa baya ta tashi da hanzari ?iris ya rage ta hantsila tana cewa
"Gasu nan, ka gani ko ya janyeshi sunfita ze fara koya masa yawon Iskancinda yakeyi, wlh tallahi kayi mun tsakani da Aisha da zuri'arta ta fita a sabgata idan ba haka ba ta bari na waiwaya kanta wlh na lahira se ya fita jin daWi.

Banda tsabagen an juyar masa da hankali Jafaru ne zezo ?asar nan ya shiga sabgoginsa tamkar na mutu baya tunawa dani? Kalleshi fa, kai da gani kasan ba a hayyacinsa yake ba to na rantse da Allah duk abinda mutum yake ta?ama dashi na dameshi na shanye kuma se na nuna muku ku baku san komai ba ?ananan yan banza ne ku, dallah wuce ka bawa mutane guri kana wani sunkuyar da kai kamar na Allah kai kuma shigo nan" ta dakawa Ahmad tsawa. Daman neman hanyar tsira yake dan haka da sauri ya wuce ya bat Jafar a gurin.

A gurguje yayi shirin bacci yana sake gwada kiran Fatima. Tun da rana da sukayi magana yace mata ze Wauko Jafar ya sake kiranta kusan sau huWu bata amsa ba, sanda suka fita tareda Jafar ya kirata tace she will call him back tana abune amma shiru yanzu kuma neman abinda ze hana maganganun Hajiya tasiri a zuciyarsa yakeyi shiyasa ya kasa jirn ta kirashi kamar yanda tace yake sake kiranta.

Ko dazun ma da rana sanda ya Wauko Jafar fita kawai yayi daga gidan ya tafi can bakin titi daya gwada wayar Fatima be samu ba ya zauna yana ?irga motocin da suke wucewa har zuciyarsa tayi sanyi shine ya dawo gidan.

Yaja tsaki yana cilli da wayarsa akan gado dalilin kiranta daya sakeyi sau biyu bata Wauka ba, wlh da ze iya cire sonta daya masa kamun kazar kuku daga zuciyarsa daya ha?ura da yarinyar. Duk wasu alamu na nuna rashin karbuwarsa a gurinta ta gwada masa, ya rasa Aibunsa daya saka Fatima ba zata so shi ba, shiWin da Mata suke bi kamar ?uda da Alawa shi Mace take wula?antawa gaskiya So baya kyautawa sam.

"Lafiya kake tsaki Yah Ahmad ga wayanka kuma a ?asa?" Jafar daya shige fuska tayi jaa ya faWa, Ahmad ya kalli ?asan dayace, ashe wayar can tayi tsalle ba kan Gadon ta tsaya ba. Ya sake yin tsaki ya Wauka, Screen Win ya tsage, sabuwar wayace Dal Samsung ?irar shekarar Kwanansa huWu da bareta, guda biyu ya siya ze bata Waya idan sun dawo hutu ko yaje Zarian ko screen guard be saka mata ba gashi takaicin Fatiman ya saka ya fasata. Dannawa yayi ya tabbatar iyakar Screen ne faWuwar ta taSa be shafi Sensor ba dayaga lafiya lau take ya Worata kan Bedside ya kwanta.

Jafar daya gama shan Rap a gurin Hajiya abin takaici Alhaji na zaune yanajin yanda take aibata Ahmad tana Wora masa Alhkin wai son ya rabata da Wanta amma ya gagara cewa komai harta gaji ta barshi ya taho. Wanka yayi ko ze samu sau?in bacin ran da yake cikiz Ahmad daya kasa bacci abin tausayi ya sake Waukar waya yana gwada number Fatima tana ta ?ara amma bata Waga ba. Tashi yayi ya shige banWakin da Jafar ya fito.

Jay ya zauna a bakin gado ya Wauki wayar Ahmad. Tunda suka fita ya lura da yana ta trying qata number idanbata shiga ba yayi tsaki ya ajiye waya har a gidan Baba Al?ali hankalinsa rabi baya tare dasu shida Fadlan ya barsu sunata surutu. Call log ya shiga sunan FATIMA ya fara cin karo dashi da wata Red heart a gaba. Yaja tsaki a fili yace
"She must be that Mechanic daughter, har take da guts Win wula?anta Yah Ahmad".

Haka kawai ya sake danna kiran number zuciyarsa na tafarfasa addu'a yake Allah ya bashi sa'a ta Waga, cikin ikon Allah kuwa ringing uku yaji an Waga, Fatima tsaye a gefen Tukubar Sambo me Mac Dee tana jiran a sallami Badar. Test garesu har biyu a gobe dan haka tunda yamma suka fita karatu. A silent ta saka wayarta shiyasa bata ji kiran Ahmad na farko ba, da sukaje sallar Magriba kuma taga missed calls, fa sukaje sallar isha ma ya sake kira tace she will call back amma ta manta bata kirashi ba kamar yanda Badar tace saboda baya gabanta shiyasa har take mantawa da abinda ya shafeshi. Kiran da yake tayi mata na yanzu kuma ta na gani dan wayar na hannunta da ita take karatu ?yuyar ta tashi ta fita daga class Win ta amsa wayar ya saka ta?i dagawa ganin yanata kira yasa tayi rounding off suka fito dan daman Badar tace ta gaji bacci takeji, suna tafe seda suka wuce FSLT Badar tace wai yunwa takeji zataci Mac Dee shine suka zarce gurin Sambo a gaban Social Centre tana ta Allah Allah a sallamesu ta shiga hostel ta kirashi sega kira ya sake shigowa wannan dalilin yasa ta Wauka muraya a sanyaye cike da gajiya da bacci tayi masa sallama.

"Dallah ri?e sallamarki Malama, who the hell do you think you are da har zaki ringa wula?anta mutum kamar Ahmad? Do you even deserve to date someone like him? Koda yake daman haka kuke Yayan Talakawa yayan Matsiyata ku ba kowan kowa ba se shegen girman kai da isa kamar wasu sarakai. Imagine Yar Mechanic, bawai me Gyaran Mercedes Benz ko wata Lambo or Tesla ba just a common mechanic may be ma Motorcycle yake gyarawa not even cars shine kika samu damar raina Ahmad Bechi saboda he stop so low yace yana sonki. I even began to think anya ba Asiri kikayi masa ba?
Ke koma dai Mayyace ke because they way Ahmad is behaving yafi kama da someone that is possed.

"What ever you have done to him bear it in your mind bazaki Aureshi ba, in har ina raye i will make sure that ko Inuwar Ahmad baki tsaya tareda ita ba balle har kiyi tunanin Auransa. Look for your mate ki kuma sakar masa Soul idan kuma ba haka ba zanyi maganinki, ni Jafar Bechi i will be the end of you akan Ahmad zan iya sacrificing life Wina kuma bazan saka ido ina kallo yayi wasting rayuwarsa on worthless thing like you ba ku....."

"Jafar..." Ahmad daya fito daga wanka ya kira sunansa cikin ?araji kafin ya kwace wayarsa. Ya duba screen tabba??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????s da Fatima yake magana ita yake faWa wannan kausasan maganganun daya taraddashi yana faWa. Na ?arshen ma yaji Allah kaWai yasan me yace mata daga farko.

"Fatima, i will call you please. Karki bari maganarsa ko guda tayi tasiri a zuciyarki ina ganin shaye shaye ya fara, let me deal with him first zan kiraki kiyi ha?uri dan girman Allah kinji?" Ahmad ya faWa, be jira amsarta ba saboda yand aya rikice ko kashe wayar beyi ya ajiyeta ya fuskanci Jafar da idanunsa suke ci da wutar Bala'i.

"Why Jafar? Me yasa zakayi mun haka? Kasan wacece ita? Kasan matsayinta a gurina?" Ya faWa yana kallo Jafar, a fusace Jafar yace

"Koma wacece ita ta wuceni a gurinka ne? Ni Yah Ahmad kake tunanin shaye shaye nakeyi saboda na gayawa waccen bastard Win gaskiya ta shiga hankalinta? Do you think i can withstand seeing you being disrespected by that local champ? No kuma kaima you must come back to ur senses wlh ba zaka auri waccen yarinyar ba da bata san mutunchinka ba. Duk matan duniya kowace kake so ka nemo i will stand with you but not her not Fatima or what ever her name is"

"I will slap you wlh ka sake zaginta Jafar, Fatima is my Life, matar da nake burin na aura ce in har kana so na dole ka sota duk yanda take and you must respect her as much as you respect me. Tsaya Jafar yaushe ka zama haka? Yaushe ka fara kyamatar Talaka? Juat tell me the truth, Do you hate Fatima for not been from prestigious family like yours ko kuma saboda bata sona?"

"Akan Mace zaka Mareni Yah Ahmad, macen da bata san mutunchinka ba?" Jafar ya faWa yana nuna kansa mamaki sosai a muryarsa.

"Answer me Jafar akan me ka tsaneta kafin nan zan tabbatar maka da ka cancanci Marin ko kuma ba haka ba" Ahmad ya mayar masa tasa muyar cike da tabbatarwa. Kawai se Jafar ya jijjiga kai ya nufi ?ofa yana cewa

"Wlh ko kowa ya yarda ka

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login