Showing 450001 words to 453000 words out of 467220 words

Chapter 151 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12194

gefe kuma an zagaye wani wuri an zuba tarkacen kayan wasa dangin su lilo da sauransu. Yanda take murmushi tana kallon gurin zaka san ya burgeta matu?a. Ya tsaya a bayanta ya zagaye hannayensa a ?ugunta yace
"You like it?"
"I love it Jay" ta faWa muryarta na sake bayyanar da farin cikin da take ciki. Ya juyata yana kallonta yace
"Ban manta ba ai, you once told me kina son something like that at the back of your house. Amma kinsan it isn't going to be complete without training ground for our little AJAYs, hope you like the adjustment?". Ta rungumeshi ba tareda tace komai ba. Tana mamakin yanda be manta duk wasu burikanta data ringa faWa masa su a baya ba. Jay kenan zuma, ga zaki ga harbi, yanzu ya mata abin arzi?i da an jima kuma ya kwaikwaya mata rashin albarka.

A mota bayan sun fita ya mi?a mata wayarsa bayan ya buWe wani site yace ta shiga tayi order each and every item da take da bu?ata na furnishing part Win ta duka biyu, but Waya to her taste na sama kuma abinda tasan ze burgeshi. Ta karSi wayar tace
"Amma nawa ai ni ya kamata nayi ko? Sedai iya na part Win naka" idonsa na kan titi yace mata
"Just do as i say madam". Shiru ya ratsa motar ta fara duba kayayyakin se kuma ta kalleshi tace
"Amma fa ita ya kamata ta fara zaSan part Win da take so bani ba". Ya waiwaya ya kalketa, seda ya mata murmushi kamar gaske sannan yace
"Ai ta zaSa, wancan part Win dake opposite nata ne, Wayan ?ofan kuma two guest rooms ne a gurin se general kitchen may be next time se ki duba su" wai kuma se taji haushi bayanita ta fara jangwalo maganar. Ta zumSuri baki taci gaba da duba wayar hannunta har suka koma bata sake ce masa komai ba daga ?arshe ma ta ajiye masa wayarsa ba tareda tayi abinda yace ba. Shima be kulata ba, guraren ?arfe tara bayan sunci abinci tayi wanka ta kwanta yana matsa mata ?afafunta da tace suna mata ciwo, seda yaga tana neman fara bacci kafin ya mi?e yayi pecking Win ta a goshi ta buWe ido ta kalleshi, yayi murmushi yace
"Zan tafi". Ta tashi zaune amma ta kasa ce masa komai, a hankali tayi ?asa da kanta saboda hawayen da taji sun fara tarar mata seta kwanta ta juya masa baya yayi Wan jim a tsaye kafin yaja mata duvet ya rufe mata rabin jikinta. Seda ya sake pecking nata dukda ta?i yarda ta Waga kanta kafin ya kashe mata hasken Wakinya fita. Seda ta jiyo ?arar kulle main door kafinta tashi zaune kukanda take ri?ewa ya ?wace mata. Ashe haka uwayen gida sukeji idan aka yo musu amarya? Ta ringa tunanin irin abinda takeji a ranta da ace kuma ita wata tazo ta tarar ya zatayi?

Da?yar bacci yafi ?arfin ta, guraren sha biyu ?arar wayarta ta tayar da ita ta Waga bayan taga me kiran murya kamar me raWa yace mata
"Bakiyi bacci ba?" Shiru tayi, cikin iya ?warewa a yaudara ya sake ce mata
"Ko na taho? I couldn't sleep also kewarki nakeyi sosai". Kusan a fusace tace
"Ni baccin na nakeyi ka tadani, kuma bana son haka, karka sake kirana idan kana tareda matarka dan wlh idan kamun haka ni ba ha?ura zanyi ba" ta kashe wayar gaba Waya ta juya. Duk yanda taso ta goge tunanin ya gama jin daWin sa da matarsa ne shine ya kira ya raina mata wayo ta kasa, ?arshe seda ta zubar da hawayen kishi kafin ta iya komawa bacci. A Sangaren Jay kuwa mamakine ya kamashi jin yanda ta dau?i zafi daga abin arzi?i harda kashe masa waya which he hates the most a duk cikin abinda take masa. Yayi ?wafa ya koma Waki inda ya bar Fathiyyah ta bararraje tana bacci hankalinta a kwance tun bayan data tambayeshi amarya yace mata tana gidansu. Fatanta Allah yasa gayyar ta watse daga haka.

Washe gari goma bata cika ba ta shirya ta bar hotel Win ta tafi gida, Umma dai bata ce mata komai ba ta shige Waki ta kwanta har seda Sauda tazo dasu Amal kafin ta fito falo Amal ta ishe ta da tambayar ina Dady? Ita kaWai ta dawo ko tare dashi? Sauda ta ringa tsokanarta wai amaryar hotel ita dai bata ce komai ba, ta dai gaya mata jiya sunje sunga gida da zancen furniture Saudan tace
"Toh da me kika zata?" Ke zakiyi kayan Wakin? Kefa ko lefe be miki ba ban kuma ji kina maganar ba ko kin yafe ne?"
Tace "uhm". Anty Sauda tace
"Ke kika sani, kici gaba da bada kanki a gurinsa ke zaki sha wahala ni yanzu fushin da kike yi dan matarsa ta dawo shine banga dalili ba, toh ki dai yiwa kanki kiyamullaili ki tare tun bata san gantali kuke a gari ba ta samu na goranta miki, kuma dai wannan Washewar da kika farayi da walakin, gara ki san abinda kike ciki tunda wuri.

Se bayan la'asar kafin Jay ya kirata. Saboda haushin abinda ta masa jiya ta kashe waya yasa ya?i kiranta tun safe seda yayi sallar la'asar kafin ma ya fita daga gida dan wani babin soyayya da tattali Fathiyyah ta buWe masa har mamaki yake dama ta iya irin abubuwan nan, shi ku????&&&&&&& &
& & &
&&&&&&&&&&&&&&&&&&& &!&"&#&$&%&&&'&(&)&*&+&,&-&.&/&0&1&2&3&4&5&6&7&8&9&:&;&<&=&>&?&@&A&B&C&D&E&F&G&H&I&J&K&L&M&N&O&P&Q&R&S&T&U&V&W&X&Y&Z&[&\&]&^&_&`&a&b&c&d&e&f&g&h&i&j&k&l&m&n&o&p&q&r&s&t&u&v&w&x&y&z&{&|&}&~&&?&ma Allah yayi shi yana son a bashi kulawa hakan yasa ya biye mata.

Cikin masifa ya fara tambayar ina ta tafi dan ba ?aramin Saci ransa yayi ba daya tarar bata nan kuma bata kirashi ta sanar masa ba kawai ta kama hanya tayi tafiyarta bayan yasha gaya mata yana cikin abinda ya tsana ya dawo gida be tarar da matarsa ba balle ma ace ta fita ba tareda ta sanar masa ba. Tayi masa shiru dan bata ga dalili masifar ba tunda gidansu ta taho ba wani guri ba nan kuma ashe wani sabon laifin ne kawai seya kashe wayar. Anty Sauda tace
"Dama baki gaya masa da zaki fito ba kome" tace
"Na masa text ai, naga safiya ce ?ila bacci sukeyi be kamata na kirashi ba"
"Lallai ai yanzu gashi kin tarowa kanki rigima tunda kinsan baya son haka ai se ki ha?ura har sanda kika san ya tashin ki kirashi idan yace ki fita se ki fita" Sauda ta faWa. Ta gyara zama tana cewa
"Lallai, to ni yanzu se kace wata yarinya ko sabon aure da ze ringa kafa mun dokoki haka? Nifa ban saba da kulle ba. Ni Mijina ko yanzu na shirya nace zan fita babu ruwansa zece na dawo lafiya free get ya bani idan ina so na fita ma baya nan base na tambayeshi ba" ta faWa tana wani Sata fuska. Sauda ta mi?e dan dama shirin tafiya takeyu tace
"Ai da ba aure kikayi ba Afeeyah honeymoon kawai kika sha na shekara takwas, yancin da kika samu har yayi yawa amma yanzu zaki gane asalin yanda zamantakewar aure take on top that ga kishiya. Karki haWa hankalinki guri guda ki nutsu kinji, idan da son Ahmad yafi naki kin wahalar dashi yanzun wannan ya gama gane kina sonsa wlh ke zaki ji jiki musamman tunda kece akan rashin gaskiya. Tun baki tare ba kin fara bude ?ofar da zaku ringa samun saSani ki sane masa tun zama beyi zama ba ai shikenan".

Ta wani Sata fuska tace
"Wlh dan baki san halinsa bane kawai, da kinga irin abubuwan da ya ringa mun a yar tafiyar nan da mukayi se kinyi mamaki. Shikenan kuma se na tsaya ya ringa takani yanda yaga dama yamun abu ni bazanyi fushi ya bani ha?uri ba sedai shi zan lallaSa abu ba abu ba ya mayar dashi lafi to wlh idan ita ta saba Waukar abunsa tana biye masa dana can ni yasan ba haka nake ba bazan kuma fara abinda bazan iya ba" ta bawa Saudan amsa ita kam mamaki ma yasa kawai ta yafa gyalenta ta mata sallama ta wuce. Ai jiki magayi, idan har tana ganin layin data Wauka mafita ce a gurinta ita meye nata a ciki se tace Allah ya bada sa'a.

Shiru shiru Afeeyahna zaton se sake kira se gashi harta gaji ta kwanta bacci babu sa?o balle kira daga Jay, wannan ya ?ara Sata mata rai. Wato ta gama masa amfani shiyasa ai kuwa duk sanda ya sake kwaso ?afar sa yaje mata sannan zata gwada masa itama tasan mutunchin kanta. Haka tayi bacci tana mita.

Jay kuwa gidansu ya wuce dan daman niyyar da yayi ze Wauki Afeeyan ne suje tare ta duba Hajiya tunda sunje da rana da Fathiyyah yace kuma ze kawo mata Afeeyan bata komai ba. A falon hajiyar ya tarar da matan gidan su uku, shi da kansa daya kalle su seda yaji wani abu balle kuma a tona zuciyar hajiya Allah kaWai yasan yanayin da tace ciki. Su ukun kowacce tasha ado na kece raini da leshi se Baba Bilki itama cikin tata kwalliyar. Suka gaisa hajiya Zubaida ta shiga tambayar sa ya gurin Amare? Tace
"Ya kamata dai ka kawota mu gaisa Wazu ma ance kun shigo da uwargidan ina gurin Alhaji kafin na fito kuma kun wuce kaga se ka haWo su tare a sake gaisawa" Baba Bilki tayi caraf tace
"Ni wai yaushe zata tare ne? Shiru har yanzu babu wata magana abu an doshi wata" Haj Zubaidan ta sake cewa
"Jiya wata Waya cif yau kwananmu talatin da Waya ma.
"Ai kaji, maganar gaskiya ya kamata ta tare haka, yo ga tsofaffi ma basu ja lokaci ba se ku yan yara ko se kun gama gantali a titi kun gama shanye daWin auren sannan za'a tare?" Baba Bilki ta sake sakin magana. Jay ya mi?e ya fice daga falon yana ji tana sake Saro wani zancen shidai ya wuce Wakin hajiya ya barsu. Seda yaji shiru kafin ya fito ya tarar da Hajiya tana hawaye ya zauna fuska cike da damuwa a gabanta yana tambayar ta menene? Ko jikin ne? Ta fashe da kuka tace

"Shikenan na zama wata abar zolaya a cikin gidan nan, ka kalli yanda suka haWa kai tsabar munafunci da wacece take shigo mun Waki a cikinsu se yanzu da wannan annamimiyar kilakin ta dawo shine zata ringa kwaso su suna shigowa. Tun shekaran jiyan fa suke zuwa wai dubani tsabar munafunci, yanzu nan da ka gansu wai Asibiti zasuje anyiwa matar Yakubu tiyata ta haihu Wazu shine suka sha wannan kwalliyar kowa tazo ta nunamun ta saka leshi da gwal" taci gaba da kukanta. Ya sauke ajiyar zuciya a hankali yace
"Toh Hajiya kodai a sama miki wani gidan kawai ki koma idan kina ganin akwai damuwa a zamanki a nan" da sauri tace
"Babu inda zanje, sedai su mutu amma in kaga na bar cikin gidan nan kace mutuwa nayi". Yayi shiru ya kasa ce mata komai suna haka Hajiya Munirah ta shigo tareda Isma'il da Fadlan yayan Hajiya Salima Babbar yayarsu. Duk su biyun a Kano suke aiki amma basu wani cika zuwa gurin Hajiyar ba se da babban dalili zuwan Haj Muniran yasa ya fita tareda su Isma'il Win se da akayi magriba ya dawo bayan ya siyowa hajiyar gasashshen nama da yoghurt. Duk a son ya Wauke mata kaWaici ya zauna har guraren tara yana gidan seda tasha magungunanta ya shafa mata na ?afa kafin ya tafi ransa babu daWi ya rasa yanda zeyi yasa hajiya ta cire tunanin mutanen da basu damu da sabgarta ba daga ranta. Bata ko duba lafiyarta jininta ya?i sauka yanda ya kamata tunda ta fito amma kullum cikin zancen mutane take ta saka damuwar abinda ya kamata ace ta barshi tunda dai yanzu babu wata ala?a tsakaninta da matan gidan da zata sa taci gaba da kishi dasu, abinda ya haWa ya raba amma ta?i ta ha?ura. Shi da ace zata yarda rabata zeyi da gidan kawai ya sama mata wani guri tayi zamanta inda ba zata ga kowa ba balle ranta ya sosu amma ta?i.

Abu Waya da yake ganin kaman an samu sau?i akansa shine damuwarta akan al'amarin auransa da Afeeyah. Tunda ta fito bata masa zancen ba kuma da yace ze kawota ta dubata ma shiru tayi bata ce komai ba, kullum addu'arsa ita ce Allah ya ganar da hajiyar duk wani abu da takeyi ba akan doron gaskiya ba ta dena shi.

Washe gari wuraren sha biyu na rana ya isa gidansu Afeeyan. Tunda ya kashe waya jiya bata biyoshi ba yayi niyyar ya rabu da ita amma dai ya mata uzuri, a waje ya tsaya ya turo yaro yace ayi masa sallama da ita inji Sa'ad. Yana jingine jikin mota jira kawai yake yaron ya dawo yace masa tana zuwa taga ikon Allah yau se akaci sa'a yaron ya dawo yace wai ance tayi aure, ya bawa yaron kuWi ya wuce kafinya kirata a waya seda ta kusan tsinkewa sannan ta Waga muryarta cike da bacci. A dake yace ta fito yana waje ya kashe wayar. Jiran minti goma ya sakeyi kafin ta fito, se yaga kamar ta faWa ta ?ara haske kuma ta jingina da motar a sanyaye ta gaidashi ya amsa yana wani basarwa. Seda ya kalli agogon hannunsa kafin yace mata
"Ki shirya ?arfe huWu zamuje unguwa" ta tsuke baki tace
"Ni gaskiya babu inda zan sake binka tunda naga alamar kana Waukar hakan for granted". Yayi shiru yana kallonta yama rasa me zece mata kawai ya buWe motarsa ya shiga seda ya kunna kafin yace mata
"Karki damu ba abinda kike tunani bane dubiya zamuje ki shirya kinji se nazo" ya ?arasa da murmushin daya fi kama dana mugunta kafin ya taka motarsa ya bar gurin.

Kafin ?arfe huWun daya ambata ta shirya tayi kyau sosai cikin Winkin Atamfar data saka ta kashe Wauri ta fitar da matching gyale da takalmi harda yar jakarta, ?arfe huWu daidai ko se ga kiran wayarsa, tayiwa Umma sallama bayan ta sake gyara kwalliyarta. Turus tayi bayan data fita ganin wadda ke zaune a gaban motar, zuciyarta ta ringa bugawa da sauri da sauri taji tamkar ta juya amma kuma sun rigada sun ganta tunda fuskar motar ?ofar gidan take kallo. A hankali cikin takun da batasan sanda ta laluboshi ba ta isa motar ta buWe gidan baya ta shiga tana ?a?alo fara'a ta Worawa fuskarta. Jay ya juya ya kalleta yana Wan murmushi yace
"Kinyi kyau" ta masa fari da ido kafin tace
"Har na kaika yin kyau?" Se kuma ta maida hankali kan Fathiyyah da tunda ta hangota duk wani ?arfi guiwa data taho dashi wargatse musamman irin kallon ?urillar da taga Jay ya bita dashi harta shigo motar ta zauna sannan ba ko kunya a gabanta yake yaba kyan da tayi. Ba yabo ba fallasa Afeeyan tace mata
"Anty Fatiyyah ina wuni", Jay ya fashe da dariya wai Anty, ita kuwa Fathiyyah seda tayi kokawa da ashariyar data zo harshenta kafin ta juya tana mata murmushi tace
"Lafiya lau Amarya. Ya su Umma?"
"Suna lafiya" ta bata amsa daga nan ta ta ciro wayarta ta shiga dannawa itama Fathiyyah ta gyara zamanta kowa taci gaba da kokawa da abinda yake mata yawo a rai daga ?arshe Fathiyyah ta fara yi masa hira ya biye mata duk yanda ya sako Afeeyan a ciki tayi kamar ma bata jin me suke cewa har suka isa Asibitin cikin sa'a suka tarar da yan gidansu mata kamar haWin baki Hajiya ?arama ce kawai babu da kuma wasu daga cikin faccalolinsu nan suka shiga tsokanar Fatiman ita dai sedai tayi murmushi Fathiyyah ko ta ?ule iya wuya tamkar ma basu sanda ita ba tunda aka gaisa babu wanda ta kuma bi ta kanta se wani rububin Amarya suke se kace wata kayan gabas.

Daga asibitin seda suka biya ya sauke Fathiyyah a gida tunda ya fi kusa kafin suka kama hanyar gidansu. Ita dai Afeeyah tunda yace ta koma gaban motar ta koma ta Waure fuska tamau har suka isa bata ce masa komai ba. Addu'ar neman tsari babu irin wadda batayi ba kafin su shiga gidan, Hajiyar na zaune a ?asa ta mimmi?e ?afafu yau Win tun safe kamar ana ziga ciwon ya tasar mata sosai duk magungunan da tasha a banza har seda ?afar dan kanta taga dama kafin ta lafa mata shine har ta iya samu ta zauna haka. Tunda ta amsa musu sallama taga dawa yake tafe ta Wauke kai har suka zauna itama Afeeyan kallo Waya tawa hajiyar ta zauna can nesa da inda Jay yake nuna mata. Ta yiwa gaisuwarsu kuWin goro ta amsa da "lafiya" bata sake cewa komai ba duk se Jay yaji babu daWi yama rasa me zece. Kusan minti goma suna zaune me aikinta ta haWo ruwa da sauran kayan taSawa ganin ba?uwa tana kawowa hajiyar tace ta maida kitchen ko a jikin Afeeyah dan ita mamakin yanda har hajiyar ta iya yin shiru bata zageta bama ta ringayi. Ganin basu da niyyar tafiya yasa Hajiyar ta ?walawa me aikinta kira tace tazo ta kaita Waki, Jay ya mi?e ze kamata ta balla masa harara seya matsa a sanyaye yace bari ya kai Afeeyan su gaisa dasu Momy ta masa banza ita kuwa dama akan ?aya take tana jin haka ta mi?e bayan ta sakeyi mata addu'ar Allah ya ?ara sau?i suka fita. Gurin Hajiya Rabi suka fara shiga se gurin Amarya sannan gurin Momy a ?arshe.

Wai kuma se ta kasa shiga falon Momy, wani irin nauyi da kunya suka rufar mata, kafin maganar aurenta da Jay kusan kullum se sunyi waya da Momy amma tunda aka Waura musu aure kunya da nauyi yasa take gudunta, se taga kamar Momy zataji babu daWi akan abinda ya faru. Da?yar ta shiga falon Momy ta ringa nan nan da ita a kawo mata wancan a Wauke wancan ya barta a gurin ya koma Wakin hajiya yana shiga kuwata fara masa spark ta inda take shiga bata nan take fita ba tace
"Karka zata shirun da kaga na maka wai na sauka daga kan baka nane, bana ?aunar yarinyar nan ba kuma zan taSa sonta ba, abu Waya da ze ceceka ka rabani da ita, babu ruwana da shirginta karka kuskura ka sake kawota inda nake muddin kana son zaman lafiya dani ?addara

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login