Showing 426001 words to 429000 words out of 467220 words

Chapter 143 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12135

Waya komai ya sake shi, a hankali ya Wago kansa daga kirjinta daya daWe yana tsokane masa ido yau Allah ya bashi sa'ar gamuwa dashi yayi nisa gurin basu kulawa kalamanta suka kashe duk wani karsashi da zill da yake ji, ya saketa ya koma gefe ya kwanta, cikin mayen shau?i tamkar zata fasa kuka tace
"Ahmad! why did you stopped? I missed you making love to me so badly kaci gaba dan Allah" ta ?arasa da wani sauti daya kamata ace ya burgeshi amma akasin haka sema ?ara bata masa rai yayi, ya mirgina da sauri ya sauka daga kan gadon ganin ido rufe tana ?o?arin sake komawa jikinsa, yanda ya tureta har kanta ya Wan bugu da allon gadon yasa ta farka daga mafarkin da takeyi, sanyin daya ratsa jikinta ya ankarar da ita a yanayin da take ta kalli kanta cikin hasken side lamp daya kunna sannan ta kalli Jay dake tsaye yana kallonta fuska babu yabo babu fallasa da saurin taja duvet ta kuWundune jikinta wata irin kunya ta lulluSe ta tamkar ta Sace a gurin ya dena ganinta. Yanzu duk abinda taji da wanda tayi da ta ringa zaton mafarki ne a gaske ya faru kuma da Jafar? Innalillahi ina tsoma ranta yanzu?

Lokaci Waya yunwar data kwantar da ita tareda mataccen feelings Win Azal ta janyo mata ya murWe mata mara babu shiri ta fasa ?ara har bata san sanda ta saki duvet Win ba ta ri?e ciki ta fara kuka. Jay dake tsaye yayi kanta da sauri ya shiga ?o?arin Wago ta amma ta?i yarda daya rasa ya zeyi mata kawai ya mi?e gaba Waya da ita a jikinsa ya nufi inda switch Win fitilun Wakin yake ya kunna haske ya gauraye Wakin gaba Waya. Ta ?an?ameshi tamkar zata koma cikinsa ba kuma ta dena kiran wayyo ba saboda azabar Waurewar da cikinta ya mata kamar ana Winke hanjinta. Ya ringa ?o?arin cireta a jikinsa dan yaji ainihin matsalar ta amma ta?i bashi dama, abin ya zamar masa goma da ashirin. Takaici da tsananin kishi kamar zasu toshe masa ?ofofin wucewar isaka, akan me se taSa ta ta ringa kiran sunan wani? Kenan shine ma a ranta ba shi da yake tareda ita a yanzu ba. Yanda kuma take shige masa naked fatocin jikinsu suna gogayya da juna yasa yake neman rasa ?warin guiwarsa.

Cikin muryar kuka tace
"Ka kashe fitilar" ya sake tashi da ita a jikinsa ya kashe yana tsaye rungume da ita kamar jaririya murya a disashe yace
"What is wrong with your Aafeeyah? Me kike so?"
"Yunwa nake ji" ta bashi amsa tana zamewa daga jikinsa. Ya saketa ya bita da kallo ganin ta sake shigewa cikin duvet ri?e da ciki. Kamar ze kwasa mata mari haka yaji, takaici yazo masa wuya kenan duk abinda ta ringayi ma ?arya takeyi ko kuwa tana nufin ba'a hayyacinta take ringa kwance masa notika ba?
"Yunwa nake ji cikina bayana ciwo ka bani abinci dan Allah" ta sake faWa kamar zata shiWe. Tun jinyar Ahmad rashin cin abinci ga ciki suka hanyo mata ulcer data zame mata chronic. Gigicewa takeyi idan ta tasar mata kuma kota ci abincin tasan ikon Allah ne kaWai ze zaunar dashi a cikinta ?arshe se tayi amai kuma ciwon ?irji ya biyo baya.

Jay yayi tsaki kafin ya juya ya fita daga Wakin, tea ya haWa mata me kauri ya haWo mata da cake ya dawo ya tarar da ita a dur?ushe a ?asa tana kakarin amai. "Is she being dramatic or what?" ya raya a ransa. Ya aje tea Win a side drawer ya matsa kusada ita ya Wagata yanda jikinta ke rawa ya tabbatar masa yunwar gaske ce, ya ringa bata tea Win a baki seda ta kusan shanyewa kafin ta Wauke kai tana ?o?arin tashi ya ri?e ta.
"Menene kuma?" Ya faWa cikin ?osawa, ta ri?e cikinta dake hautsinawa da?yar tace masa "amai" yanda tayi maganar se kuma ta bashi tausayi dukda ba wai ya dena jin haushin abinda ta masa bane. Ya rungume ta yana shafa mata baya a hankali yana cewa
"Relax ba zakiyi amai ba". Kusan minti uku yana mata haka jin tayi shiru ta dena motsin da takeyi alamar aman ya koma yasa ya Wagota daga kafaWar sa yana kallonta amma ta?i yarda su haWa ido. ?o?arin zamewa ta ringayi ta kwanta ya han????$$$$$$$ $
$ $ $
$$$$$$$$$$$$$$$$$$$ $!$"$#$$$%$&$'$($)$*$+$,$-$.$/$0$1$2$3$4$5$6$7$8$9$:$;$<$=$>$?$@$A$B$C$D$E$F$G$H$I$J$K$L$M$N$O$P$Q$R$S$T$U$V$W$X$Y$Z$[$\$]$^$_$`$a$b$c$d$e$f$g$h$i$j$k$l$m$n$o$p$q$r$s$t$u$v$w$x$y$z${$|$}$~$$?$ata, a hankali ya mi?e tsaye ya Wagata itama ya tsayar da ita a gabansa, hannu biyu ya saka ya Wago fuskarta da take sinnewa duk yanda taso karsu haWa ido ya hanata kusan minti biyu ya ri?e ?wayar idonta a cikin tasa, a hankali kamar me koyon magana yace mata
"Kiss me"
A hankali ta rufe idonta ta Wora hannayenta biyu akan kafaWar sa kafin ta ?ara tsayi ta hanyar yin Wage ba tareda tunanin komai ba ta haWe bakinsu. Yanda abin yazo masa a ba zata dan be zaci zata biyu da sauri ba yasa yayi baya tamkar zasu faWi kafin ya iya daidaita tsayuwarsu. Da hannu biyu ya kama waist Win ta ya Wagata ya Wora ta kan dressing mirror bayan ya share kayan da suke gurin.
*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*

*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*

*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
OR
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*

*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*

*BOOK 3*
*PAGE 43*

A karona babu adadi ya saki murmushi yana kallonta. Yanda ta tsume take wasu muzurai ba ?aramin bashi dariya takeyi idan ya tuna abubuwan da suka faru tsakaninsu daga daren jiya zuwa yammacin yau Win se yaga kamar mafarkin daya saba ne ba wai gaskiya ba. Duk yanda yake tunanin ze danne ya nuna be damu ba kasawa yayi, badan yanayin da take ciki yayi masa burki ba da yanzun wani zancen akeyi ba wannan ba. ?ila da sun ?arasa zama abu guda Waya ko da yake a yanzun ma meya rage?
Ya sake sakin murmushin daya ?arshe shi da ?aramar dariya saboda haWa idon da sukayi kamar wadda yawa wani abu yaga ta fara hawaye daidai nan kuma ya tsayar da motar a ?ofar gidansu. Ya saka hannu biyu ya janyota jikinsa yana cewa
"Kukan kuma na menene? Kefa kika matsa mu taho yanzun kuma zaki fara kuka baki ?oshi bane? Ko mu koma?" Ya ?arasa yana laluben lips Win ta amma ta?i bashi damar hakan ta hanayar fizge jikinta ta shiga goge hawayen tana hararsa. Ya fashe da dariya yana nunata yace

"Wlh ko, ban taSa ganin magulmacin mutum irinki ba Aafeeyah. Allah ya yafe miki, ba ?aramin ha?uri Yah Ahmad yayi da halinki ba". Kallonsa tayi, lokaci Waya shima yayi shiru fara'ar dake kan fuskar sa ta gintse. Kamar mara gaskiya ta kama handle Win ?ofar ta buWe ta fita, seda ta zagaye zata shiga gidan kafin ya sauke glass yace mata
"Ji mana" ta waiga a ta?aice yace
"Ki kawo mun passport Winki yanzu". Kallon ?asan ido me kama da harara ta masa ta shige gida. Zuciyarta tayi tsalle ganin motar Anty Sauda a ciki, abinda ta guda da komawa gidanta bata san da yaren da zata mata bayani ba shiyasa kawai ta zaSi ya kawota gida kamar yanda yace Umma bata san ta fita ba kawai zata ce mata daga can gidan take yanzun kuwa ?aryar ta ta ?are tasan kodan Anty Sauda ta kunyatata ta rigada ta gama shelanta komai. Da?yar ta ?arasa ciki tayi sallama murya babu amo Umma da Anty Sauda dake Wurq zoSo a gorori suka Waga kai a tare suka kalleta. Tana ganin Anty Sauda ta wani Wauke kai hakan ya sake sanyaya mata guiwa ta nemi kujerar dake dab da ita ta zauna tana gaida Umma data amsa babu yabo babu fallasa tana cewa
"Se yanzu kuka tashi?"
Bata san tashin me take nufi kawai ta amsa mata da Eh. Umman tace
"Se kije ki samu abinci kici ai duk kinyi wani firkai firkai kamar wadda ta fito daga sahara".

Sum sum ta wuce Waki Anty Sauda ta rakata da ido tana danne dariya Umma ta harareta tace
"Ke kuma dariyar me kike mata?"
Babu komai Umma" Saudan ta faWa tana mi?ewa tabi bayan Afeeyah Umma dai ta taSe baki irin su suka sani taci gaba da abinda takeyi. Afeeyah na tsaye bayan data cire kayanya, wanka take so tayi dan jikinta gaba Waya jinsa take kamar ba nata ba ko ina ciwo yake mata ganin Anty Sauda ta shiga Wakin yasa ta Waure fuska ta juya mata baya, Sauda ta fashe da dariya tana kallon tace
"Amarya kinsha ?amshi. Amma dai ko cikin amaren ni ban taSa jin mara aji irinki ba wlh. Ke ko kunya bakiji ba, wato mu kika mayar yan iska kike mana dirama? Daga zuwansa kika bishi se yanzu rana na shirin faWuwa kika dawo dan Allah bakiji kunyar shigowa gidan nan ba?"

Banza ta mata ta wuce banWaki Saudan tace
"Wato baki da lokaci na ko? Ai shikenan bari naje na yaye cover da na miki wlh na gayawa Umma daga inda kike kinga yanzun ba se anjima ba zaki tattara ya naki ki koma inda kika fito dan nasan ba zata Wauki iskancin ki ringa bin miji kina kwana se gari ya waye ki dawo mata gida ba". Tayi narai narai da ido tana cewa
"Nifa ba binsa nayi ba"
"?aukarki yayi a wuya ya tafi dake ko?" Sauda ta katseta, se ta fara hawaye tana cewa
"Ni ba Wauka ta yayi ba amma ai dole ya mun kuma babu yanda banyi akan ya mayar dani can gidanki ba tun jiya yace dare yayi. Ni dai karki gayawa kowa kin san dai halin Umma yanzu seta fassara abin da wata manufa bayan ba haka bane"
"Aiko dai naga alama, to dai ki saka kayan da ze rufe wannan alamar daya bar miki kafin ta fassara abinda ba hakan ba" Sauda ta sake faWa cikin sha?iyanci kafin ta fice daga Wakin ta barta da kallon mudubi. Red marks daga wuyanta har kan ?irjinta, ta dafe kai, yanzu da ba Hijab ta sako ba shikenan ya kaita ya baro. Tana wanka tana mita but deep down ba zata iya fasalta yanayin da take ciki ba. Tana gama wankan ta saka kaya ta kwanta dan bacci da gajiya sosai suke damunta kwata kwata be barta ta rintsa ba da sunan hukuncin kiran wani a sanda yake tareda ita kamar yanda yace. Dare da yinin yana ma?ale da ita sallah kaWai ke sakawa ya bata space yanzun ma badan kiran da aka masa ba tasan magiyarta ba zata sa ya maido da ita gidan ba kamar yanda yace idan ta dameshi ba zata dawo ba sedai su gaji su bita da kayanta.

Tun Jay yana irga mintuna da kallon ?ofa harya gaji da zama ya fito daga motar ya shiga kiran wayarta amma a kashe dan har sannan bata kunna ba. Ransa ya Saci, tasan yana jiranta me ta zauna tanayi a cikin gidan kusan minti goma sha biyar? Har ya kama ?ofar ze shiga ya fasa ya koma mota ze tafi sega Baffa ya Sullo daga cikin layi, seda Baffan ya ?araso kafin ya fita ya gaishe shi, Baffa ya amsa yana mamakin fushin daya gani a fuskarsa yace
"Ai da ka shiga ko gareji ne ka tsaya kafin ta fito be kamata ka zauna a mota ba"
"Ba zama zanyi ba jiranta nakeyi ta kawo mun abu shine tayi zamanta a ciki" ya faWa cikin Sacin rai. Baffa yayi murmushi daya gane silar fushin ya wuce yana cewa
"Kasan sha'anin mata se ha?uri, idan na shiga na turo maka ita" ya wuce ya barshi a ransa yana ayya tunda anyi me wahalar ba za'aja lokaci ba gara ta tare ya gaji da zaryar da yake masa haka.

Tana kwance har baccin ta ya fara nisa ta ringajin muryar Baffa yana ?wala mata kira ta fita bayan ta saka hijab tana murza ido,
"Au bacci ma kika kwanta bayan kin san mijinki yana waje yana jiranki?" Baffan ya faWa se taji wani iri wai miji, Umma ta yi mata wani kallo, ita daman tunda ta shigo taji ?amshin turarensa da yake barin musu idan yazo gidan maganace kawai batayi ba a hasale tace mata
"Tsabar rashin mutunchi da kinsan tare kuke shine zaki shantake ki ajiye shi a waje ashe ba zaki canza halinki ba ko Afeeyah?"
Kamar zata fashe da kuka tace
"Nifa Umma a gurin na tarar dashi kuma ban san gurina yazo ba shiyasa" tsabar yanda ran Umman ya Saci bata san sanda ta jefeta da robar zoSo ba tana cewa
"Gurin uwarki yazo ai. Ni dama jinki kawai nayi da kika ce wai ta tafi makaranta munafuka kinje kin kwana a gurinsa sannan yanzu kizo kina cewa wai baki san gurin wa yazo ba to shiga ki haWa ya naki ya naki ki bishi kar na sake ganin ?afarki a cikin gidan nan. Yanzu ai na yarda da zancen ka Malam gara da Allah yasa aka Waura auren nan kowa ya huta wannan jaraba har ina se kace kanku aka fara soyayya a duniya? To ni ban iya wannan iskancin ba tattaro ya naki ki bar mun Waki can ku ?arata".

"Haba Rukayyah duk me yayi zafi haka? Ke kuma wuce ki Wakko abinda zaki bashi banda yana jiranki" Baffa da kunyar maganar Umma ta dabaibaye shi ya faWa yana shigewa Wakin sa. Da kuka wiwi ta Wakko passport Win ta fita, bata daWe da renewing Win sa ba dan tana da shirin tafiya Umarar Azumi duka da yaran kamar yanda tayi musu al?awari, tana ji Umma na mita kamar zata aro baki Sauda kiwa tsabar mugunta dariya kawai take ta?i ko bawa Umman ha?uri tayi. ?iris ya rage ya gwabje mata hannu da murfin mota bayan daya fizgi passport Win be ko kalleta ba ya wuce abinsa ta bi motar da kallo tana ayyana shi kuma fa? Oh saboda ya samu kanta jiya kaWai shine ze tayar da tsohon rashin mutunchin sa kenan kome?
Ta koma cikin gidan ta rasa inda zata tsoma ranta da masifar Umma da ta dage akan seta haWa kaya ta fice mata daga Waki ta ringa kuka seda Sauda taga abin na Umma dagaske ne kafin ta shiga lallashinta tana cewa bafa gurinsa ta kwana ba dagaske makaranta taje sedai idan daga can ya Wakko ta aka samu dai Umman tayi shiru bayan da tace koma menene karta wuce mata sati biyu a gida su san nayi.
"Haka kawai ba aure ma ya ishe mu da zarya balle yanzu da yake ganin akwai ajiyarsa a gidan" taci gaba da mita.

Daga gidansu Afeeyah kai tsaye Airport Jay ya wuce dan already yayi booking flight, ?arfe shida da rabi jirginsu ya tashi zuwa Lagos. Kwanansa biyu acan ya wuce Abuja bayan ya kammala komai daya kashi, shida yaje da salama yayi bikon Fatiyyah se abu ya sake rikicewa dalilin ko ganinta be samuyi ba Mamanta ta zaunar dashi tijara da cin mutunchi se wanda ta manta ne bata masa ba akan me zeyiwa yarta kishiya kuma auren cin amana duk matan duniya ya rasa wa ze auran se faccalarta matar wansa? Idan dai har yana son ta koma to fa sedai ya saki Fatima dan yarta ba zatayi zaman kishi da wadda bata kaita martaba ba, Ya hasala kuwa yace mata
"Ai ba haramun bane. Idan kuma bata gaya miki ba ita Afeeyar na fara so kafin ita dan haka idan zaki ce mata tazo mu tafi ta taho idan kuma zaman nan Win taga ya fiye mata shikenan duk sanda taji ta gaji seta dawo" ya fice fuuuu kamar iska ya bar Hajiya Surayya da baki a buWe dan bata tsammaci bashida mutunchi har haka ba a cewarta. Wannan abin ya sake tunzurata ainun tace Fatiyyan ba zata koma ba sedai ya saketa. Duk uban kuWin da ta kashe akansa Malamin ta yace mata ze zo ya basu ha?uri duk kuma sharaWin da suka gindaya masa babu musu zebi shine a maimakon haka ze kalli idonta yace mata wata ya fara so kafin yarta. Da Baban Fatiyyah ya dawo tayi fabricating ?arya da gaskiya ta gaya masa kan yazo ya mata cin mutunchi harda ?wallarta. Baban Fatiyyah kuwa Jay ya rigada yaje har office Winsa ya gaya masa yanda sukayi da Maman shi yace masa yayi tafiyarsa kawai tunda zaman gidan take so idan ta gaji zata nemo shi da kanta kamar dai wancan karon dama kuma saboda Baba Al?ali yace yaje ne kawai yake bikon a ganinsa tunda bashi yace ta tafi ba ai bashi da laifi.

Ranar ya dawo Kano ya sauka gidansu inda ya tarar da Hajiya a sama, tunda ya shigo dama yaga motar kamfani tana sauke kaya yasan yau gidan be zama lallai a samu lafiya ba. Suka gaisa da Hussaini a tsakar gida shi yake nunawa masu kawo kayan inda za'a ajiye komai falon Hajiyar ma ya ga an canza komai na ciki harda fenti yanda take zaune ta haWa girar sama data ?asa ya gane duk wannan abin be burgeta ba. Yana tsaka da cin abincin da me aikinta ta kawo masa tace
"A ina ka shirya zaka ajiye ta?"
Kamar be fahimta ba yace
"Na'am? Wa?"
"Uwarka" ta bashi amsa tana harar sa. Yayi murmushi yace
"Yi ha?uri hankalina yayi nisa ne ban fahimci abinda kike magana akai ba se yanzu". Tayi ?wafa tace
"Dama idan naji ka siya mata ko silin allura ne zaka san sauran, ai an barmata gado, tayiwa kanta komai a ciki duk da ma in sha Allahu nasan auran ba Worewa zeyi ba sedai tayi gwajonsu ta siyar daga baya ko banza tayi asara tunda nasan su yan son zuciya ne ga guzumar da ubanku ya dawo da ita nan ji dukiyar da ya narkar ake zuba mata a Waki dama ai abinda ya tsole mata ido kenan ta dawo yaci daula".

Jay ya tsame hannu daga abincin da yake ci yace "Hajiya, amma na zata mun gama maganar nan? Dan Allah hajiya ki rabu dasu, ki dena sakawa ranki damuwar kowa haka. Hajiya indai maganar kayan Waki ne a gidan nan kowa yasan wannan tradition Win Alhaji ne ko ku da na amare ba kusan duk shekara se ya canza muku

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login