Showing 276001 words to 279000 words out of 467220 words

Chapter 93 - MATAR MUTUM COMPLETED 1-3 BY MARYAM FARUK.doc

23 Sep 2025

12383

yake nema se Allah wayarsa dake gefenta tayi ?ara, Jafar ta gani, a yan mintinan wlh harta manta dashi seda taga sunansa. Ahmad ya matso gurin yana cewa

"Waye wannan a cikin daren nan kum? Jafar, lafiya to meya faru yake kira?" Ya faWa yana amsa wayar da sauri dan dai yadan lafiya ba zata saka Jay ya kirashi ?arfe biyu saura ba, muryar Fatiyyah yaji a rikice take ce masa
"Jay ne bashi da lafiya kawai nazo na ganshi yana juyi ya faWo daga kujera"
"Subhanallahi gamu nan zuwa" ya faWa, kafin ma ya mata bayani ta mi?e daman da Hijab a jikinta ta bi bayansa da sauri suka fita dukda bataji abinda aka gaya masa ba amma tasan ba dai lafiya bace ba.

JAFAR
Besan ya bita da kallo ba seda Fatiyyah ta buga uban tsaki cikin tsiwa tace
"Ai seka sauka ka biyu yafi wannna kallon ?urillar da kake musu, Ahmad Win ne ya canza maka ko kuwa matarsa kake kallo? Ko da yake mantawa ma nayi har a hoto aka kamaka kana kallonta, kadai ji kunya wlh Jay idan sonta kakeyi ai tun wuri se kayi magana ya sakar maka ita ka aura kafin su kulle ?ofa da ita azo an...."

"Shut up Fatiyyah kinyi hauka ne kike gaya mun magana haka?" Ya daka mata tsawa, dukda ta razana amma bata nuna ba ta galla masa harara tace
"Bazanyi shirun ba Jafar nace bazanyi shiru ba. Banda tsabar rainin hankali tun a gidanku da ana Waukan pictures ina lura da yanda hankalinka duk yana kan yarinyar can har ?awayena se da sukayi noticing ka zubar mun da mutunci kana da kamata ace kama kallonta wata low class mace acan abin kunya kuma matar aure kuma matar Yayanka ai wlh badai ka gayamun wani abu ba kuma inji na gama raina ajinka" ta faWa cikin Waga murya itama. Ya zuba mata idonsa da suka canza kala, idan yace ze biye mata abu biyu za'ayi, ze sauke fushinsa akanta ta hanyar naWa mata duka kuma ba zata shiga gidansa ba sedai ta san nayi daga nan.

Ajiyar numfashi ya shiga saukewa a jejjere kusan minti biyu kafin ya tada motar ba tareda ya kula surutan da taci gaba da yi ba, a babban falon ?asa ya kwanta, ta tsaya a kansa tana cigaba da zazzaga masa masifa akan wula?ancin dayake so ya mata a daren farkonsu, da dai taga baze tanka ba ta wuce ta fara laluben inda zata gano Wakinta harta samo shi. Zama tayi a gefen gado ta shiga kiran Yayarta Samiha, daman sunyi zata kirata akwai sa?on da zata faWa mata yanda zatayi amfani dashi kafin su kwanta, tana Wagawa ta fashe mata da kuka kafin ta fara rattabo mata wula?ancin da Jay yayi mata

"Yanzu fa lokacin Wagawa da jiji da kai ya wuce Fatiyyah tunda kika rigada kika aureshi dole ki ajiye duk wani zafin kai ki samarwa kanki farin ciki a cikin gidanki. Shifa Mijin nan naki duk wanda ya kalleshi yasan yana da damuwa ai tun jiya na gaya miki, ?o?ari ya kamata kiyi yanzu koma mecece damuwarsa ki kore masa kisa ya manta da komai da kowa, banda ke mahaukaciya ce ta yaya zaki kawo zargin wai yana kallon matar Yayansa to ya kalleta akan me? Bake kikace ya gaya miki akwai yarinyar daya so wadda ya canza stage name Winsa saboda ita ba tayi aure dole wannan damuwar ce take taSashi dan ko be faWa ba kinsan yana sonta amma tunda Allah yasa tayi aure baki da fargabar komai se kiyi ?o?ari yanzu ki tare ko ina ta yanda babu wadda zata samu hanyar kawo miki farmaki amma ba ki je kina masa hauragiyar da kika saba ba wlh babu inda auranki zeje dan ba Wauka zeyi ba, ki maza kije ki bashi ha?uri yanzu ki gyara kuskurenkin dan wannan daren in gaya miki shine harsashin zaman aurenki idan yayi kyai haka rayuwarki zata cigaba idan kuwa kika Sata shi wannan tabon baze bar ransa ba har Abada". Samihan taci gaba da gaya mata maganganu da bata dabarun yanda zata shawo kansa.

Bayan sun gama wayar wanka ta shiga, ta shirya tsaf ta shafa turarukan data kashe kuWi ta siya wanda ta tabbatar duk taurin zuciyar Jay idan ya sha?esu seya sauko, wata shaiWaniyar rigar bacci data siyo tun daga paris ta Wakko, black color ce silk tsayinta da kaWan ze wuce mazaunanta. Ta gaban ?irjin da lace akayishi dan haka ana ganin komai, wani iri taji data kalli kanta a mirror ba tareda uban cikon data saba tumawa ba, ta sani dirinta be kai yanda Jay yake so ba amma dukda haka babu laifi a hakanma wasu mazan rububinta zasuyi ko shi Win baze kusheta ba illar kawai ya saba ganinta da waWancan abubuwan tasan he will be disappointed idan ya ga zahirin surarta amma na lokaci ne tasa da yaje inda ya kamata yaji komi zam zam zance ze wuce.

Ta saka rigar ta juya a gaban mirror, tsaki tayi da ta tuna sanda ta siyi rigar ta gwada da cikon yanda ta mata kyau dalilin daya saka ta siyeta kena domin ba ?aramin kyau ta mata ba amma yanzu seta ganta kamar ta aro duk ta mata rakwa rakwa,
"Rigar nan zatayiwa matar Ahmad kyau" haka kawai ta ayyano a ranta, to ko shine dalilin daya saka ma yake kallonta tunda tana da abubuwan da yake so? Ta sake yin tunani seta zauna a gefen gado ta rafka tagumi, bata tsammaci zata shiga zullumin bayyana masa ainihin surarta ba amma yanzu kunya takeji haWe da fargabar yanda ze tarbeta, inama bata masa rashin mutunchi ba yanzu ai ze haWawa ya mata tasa tijarar da hujja.

Ganin babu mafita yasa ta ?arfafawa kanta guiwa ta sake fesa turare ta saki gashinta kafin ta saka takalmi ?was?was bata ko duba dare ba ga shi sabon gida ta fita tana ?wa?was abinta. A inda tabarshi ta iskeshi yana zaune ya dafe kansa da hannu biyu, a hankali ta zauna kusa dashi ta Wora kanta a kafaWarsa hannunta a ?irjinsa tashiga cewa
"I'm sorry Babe ka yafe mun kaji, wlh sonka da kishinka ne suka rufemun ido har bansan abinsa nakeyi ba, na janye maganata duka kayi ha?uri ka tashi muje kayi wanka muci abinci ni yunwa nakeji".

Yanda take shashshafashi ya saka shi ri?e hannyenta da ?yar yace
"I'm not feeling fine please ki barni kije kici abincin"
"Haba Babe Amarya ce fa ni ya kamata komi kai zakayi mun yau"
"Nace miki banajin daWi ki barni dan Allah ko menene gobe zanyi miki" ya sake faWa yana zamewa ya sake kwanciya. Ta zumSuri baki kafin ta mi?e, a hankali yace ta kawo masa ruwa yabi bayanta da kallo sanda ta wuce. Baya cikin yanayin da ze tantance abinda yake gani yanzu, duk tunaninsa nacan gidan Yah Ahmad, me yakeyi mata? Ta bashi kanta? Shi kenan ya mallakin abinda ya shiryawa zuwansa ko kuwa da saura be kai ga cimmata ba?

Wayarsa ya janyo ya nemo number Ahmad har yayi dialing se ya kashe ya kwanta, shaiWan ya ringa masa sa?e sa?e, yana juyi akan kujerar be an kare ba se jinsa yayi a ?asa tim ya faWo daidai nan ta dawo da ruwan tana ganinsa a ?asa ta fasa ihu ta rarumi wayarsa number Ahmad da ta gani a sama ta kira cikin kuka take gaya masa abinda ya faru. Kamar ya tashi yace mata babu komai se kuma huWubar shaiWan tayi tasiri a ransa daya ce masa hakan da yayi ze hana Yah Ahmad taSa Fatima, ganin Fatiyyah ta firgice da yawa se kururuwa take yasa ya tashi zaune amma yanda ya shararraSe seka zata mutuwa zeyi, a haka su Ahmad suka tarar dasu dan ya manta ma a buWe ya bar ?ofar falon, a tare Ahmad da Fatima suka Wauke kai ganin irin shigar dake jikin Fatiyyah ita kuwa ko a jikinta se kuka take kamar yarinya tana cewa su taimaka mata karya mutu.

"Ku shiga ta saka Hijab se muje Asibiti" Ahmad ya faWa ba tareda ya kalleta ba se sannan Jafar ya tuna shima da kayan jikinta, takaici ya sake cika masa ciki fal ita kanta taji wani iri haka suka wuce tana kakkame jiki, suna wucewa ya kalli Ahmad yace
"Yah Ahmad lafiya ta fa lau, na gaji ne kawai na gaya mata ta isheni da surutu shine na kwanta a nan kuma bansani ba nayi juyi shine na faWo". Ahmad ya kalleshi yace

"Amma bakayi kama da lafiyarka lau ba, ka ganka kuwa duk ka fita hayyacinka?"
"Abinda Hajiya tayi Wazune kawai ya Satamun rai na kasa mantawa amm idan nayi bacci zuwa gobe nasan zan manta komi to ita kuma ta?i ta rabu dani ta dameni" ya sake faWa kamar wani yaro, Ahmad yayi murmushi ya dafashi yace
"A daren farkon kake kiran zakayi bacci? Kaima kasan baka taki gaskiya ba ko ba zaka mata komi ba ya kamata ka nuna mata murnarka na kasancewa tareda ita ka kula da ita sannan kayi ?o?ari ka cire komi daga zuciyarka ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ka mori lokacinka, kaga ni ina shirin fara wasana kawai matarka ta katse mun hanzari".

Kamar dirar mashi haka yaji maganar ammaya shanye sema murmushi da yayi kamar soko ya mi?e tsaye yana cewa
"I will try my best"
"Yawwa, indai ba kuma da matsala baka gayamun tun wuri a nemo taimako yawwa kar kazo kayi irinta Fadlan" Ahmad ya sake faWa shima yana mi?ewa tsaye, tare suka fashe da dariya saboda tuna wani Abokinsu Fadlan daidai nan Matan suka dawo Fatiyyah ta sako Abaya dan batada Hijab a gidan, ganinsa a tsaye yana dariya yasa ta tafida gudu ta rungumeshi, caraf suka sake haWa ido da Fatima ya wani sake matse Fatiyyah a jikinsa ita kuwa ta taSe baki tareda Wauke kai,
"Zo mu tafi daman lafiyarsa ?alau kawai so yakeyi ya shigar mana lokaci" Ahmad ya kama hannunta suka fice Jay ya rakasu da ido kamar ya bisu ya kwatota.

A wannan dare muraden zuciya ya cika, Ahmad da Fatima suka zama abu guda kamar yanda Jafar da Fatiyyah ma suka amsa sunansu na Ma'aurata. Irin soyayyar da Ahmad ya gwada mata a wannan dare ba zata misaltu ba ta kuma sake yarda tareda gasgata ingancin Soyayyar da yake yi mata, duk inda ta motsa yana manne da ita yana mata sannu, tun tana kannewa harta ta saki domin tayi ammana a gangar jiki dai babu abinda yayi saura komi ya zama nashi a yanzu, zuciyarce dai har yanzu da sauran burbushin........

A gidan Jafar kuwa baze iya tantance yanayin da yake ciki ba a daren, ya tabbatar da dai ya sameta a cikakkiyar mace yayi kuma alfahari da hakan, sedai ta rasa wani kaso na daga cikin yardar da yayi mata dalilin ha'intarsa da halittar bogi. Gashi da launin fata sune kaWai abinda ya samu a matsayin asalin nata bana kanti ba, saSanin yanda tayi tunani zeyi reacting idan ya gano gaskiyar abin se gashi ko maganar beyi mata ba, gani tayi ma ya zama wani sanyi ?alau, duda beyi giginta yanda taso ba amma hakan ma babu laifi dan washe gari wuni yayi a gida tareda ita tunda ya fita day safe ya sallami Abokanansa da zasu koma Turai suka kuma je can gida tareda Ahmad da suka dawo kowanne be sake fita ba yana gida li?e da matarsa musamman Ahmad da yakeji nan duniya bashida sauran damuwa domin Allah ya masa komai, ya mallaka masa burin ransa.


*Assalamu alaikum,Barkan mu da wannan lokaci Ina maku fatan alheri*

*BEENAD HERBAL MEDICINES CE TAZO DA ABIN ARZIQI NIQI NIQI*

*Kudai bana kawo muku tallan banza, kuma kunsan mata sai da gyara, Macen da Bata da gyara ta zama yar kallo a gidan ta*
*A katafaren kamfanin mu na BEENAD HERBAL MEDICINE Mun shahara wajen* *kawo maku ingattatun magunguna mata* *da na gyaran jiki, kayan mu guarantee ne Muna da*

*TSimi*
*Zuma*
*Mallaka*
*Farin jini*
*Niima*
*Gumba kalla kalla da dai sauran su*
*A BEENAD HERBAL muna da turarukan *wuta da humrah kalla daban daban sai* *Wanda kika zabba*
*Ga kuma maganin slimming*
*Gyaran nono*
*Maganin hips*
*Maganin Kara kiba*
*Da dai sauran su*
*Kayan mu tested and trusted ne*
*Muna maraba da masu siyan Daya ko sari*
*Muna Nan cikin garin kaduna*
*Kuma muna tura Kaya duk inda kike da yardan Allah*

*Ni ce taku har kullum AMINA GACHI*

*CEO BEENAD HERBAL MEDICINE &INCENCE*
*LOCATION KADUNA, MUNA NATION WIDE DELIVERY*
*A TUNTUBEMU KAI TSAYE AKAN 07034404975*
*NAGODE*

*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*

*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*

*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
OR
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*

*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*

*BOOK 3*
*PAGE 6*

Kwanci tashi babu wuya se gashi kwanki goma sun suWe da tarewar Amaren Bechi Brothers, rayuwa ce ake gudanawar wadda tazowa kowanne ma'auratan a mamakance, Ahmad be yi zaton saukowar Fatima cikin Wan lokaci kamar wannan ba. Ko ba haka ba be taSa tsammanin ze samu irin kulawar da yake samu daga gurinta a yanzu gurin kowacce mace ba. Har yanzu da ta tare a gidansa bata taSa buWa baki tace tana sonsa ba koda ze maimaita mata kalmar I love you sau cikin carbi sedai tayi murmushi amma kuma a mu'amalarta yaga So, yana kuma kwankwaWar romon So, angwanci yake ci da tsinke yayi fresh a yan kwanakin ya ?ara haske Ahmad dake nan lange lange kamar ze karye se gashi ya fara cikewa yayi kumatu, ga kulawar abinci gata gado shikam, duk wanda yazo gidan se ya tafi da santin irin zaman da sukeyi domin soyayya da kwanciyar hankali ta bayyana a tsakaninsu duk kuma yanda yake kamewa da basarwa abin baya tasiri ita da kanta ta yarda Allah yana sonta badan haka ba baiwar samun Namiji kamar Ahmad se yargata da mahaifiyarta ke raba dare tana ro?ar mata a gurin Allah, duk abinda take ganin su a matsayin cikar a soyayyarta dashi a yanzu taga ba haka ba, tana tuna maganar Anty Sauda da tace ce mata ita soyayya ko Mazantaka ba suffa take ba. Da yawan maza masu ?irar samudawa da suke burge mata babu abinda suka iya se hargagi da muzurai a gida wasunsuma hoto ne kawai girman ne amma babu wani abin kirki da suka iya.

Maza masu sanyin hali sunfi iya soyayya da tarairayar matansu yanzu ta gasgata hakan ta kuma yarda ita soyayya ba a suffa take ba, abu ne da yake ciki ?o?on zuciya shiyasa ta dage gurin faranta masa kwatankwacin yanda yake mata da kuma burin ta mantar dashi irin Wiban Albarkar da tayi masa a baya, ta Sude zuciyarta ta bata damar karSar sa?wanni tareda tantancesu, a hankali So wanda ba ta tsammaceshi ba ya mamayeta, koda yake Badar tace daman da akwaishi, munafunci ne yasa ta tauye kanta tun farko bata fahimci hakan ba, sedai kawai tayi murmushi dan harga Allah a yanzu kunyar kanta takeji akan abubuwan da suka faru a baya, abinda yake ?arfafa mata guiwa shine yanda ko a wasa Ahmad be taSa kawo hirar abinda ya shafi bayansu ba, gaba kawai suke kallo, rayuwesu da zata zo kawai yake ?o?arin gina musu, kamar yanda yace yana fatan ya samar musu da rayuwar aure me cike da Aminci da soyayya, yana so yayan sa zasu haifa suyi Alfahari da haWin auransu, babu muhallin ?unci ko damuwa a gidansa farin ciki kawai ya sani dukda zaman aure akwai ups and down yana fatan su zama masu warwarewa kansu kowacce irin matsala tun tana ?arama base sun bari ta girma ba kuma Alhamdulillah ta fahimci karatun tun yanzu wannan Amincin da yake fata ya fara ginuwa domin duk wanda ya shiga gidan seya shaida haka kuma seya tafi da kirkin Amaryar Ahmad.

*Assalamu alaikum,Barkan mu da wannan lokaci Ina maku fatan alheri*

*BEENAD HERBAL MEDICINES CE TAZO DA ABIN ARZIQI NIQI NIQI*

*Kudai bana kawo muku tallan banza, kuma kunsan mata sai da gyara, Macen da Bata da gyara ta zama yar kallo a gidan ta*
*A katafaren kamfanin mu na BEENAD HERBAL MEDICINE Mun shahara wajen* *kawo maku ingattatun magunguna mata* *da na gyaran jiki, kayan mu guarantee ne Muna da*

*TSimi*
*Zuma*
*Mallaka*
*Farin jini*
*Niima*
*Gumba kalla kalla da dai sauran su*
*A BEENAD HERBAL muna da turarukan *wuta da humrah kalla daban daban sai* *Wanda kika zabba*
*Ga kuma maganin slimming*
*Gyaran nono*
*Maganin hips*
*Maganin Kara kiba*
*Da dai sauran su*
*Kayan mu tested and trusted ne*
*Muna maraba da masu siyan Daya ko sari*
*Muna Nan cikin garin kaduna*
*Kuma muna tura Kaya duk inda kike da yardan Allah*

*Ni ce taku har kullum AMINA GACHI*

*CEO BEENAD HERBAL MEDICINE &INCENCE*
*LOCATION KADUNA, MUNA NATION WIDE DELIVERY*
*A TUNTUBEMU KAI TSAYE AKAN 07034404975*
*NAGODE*

Hausawa sukace ana zaton wuta a ma?era se gata a masa?a to kusan haka ne domin kuwa a Sangaren gidan Jafar kusan kashiyar rayuwar gidan Ahmad ce. Yanda yayi tsammanin rayuwar auranba haka take ba, Abubuwa sun?i su daidaitar masa, takamaimai ya kasa fahimtar damuwar da yake ciki ce take tasiri cikin zamansu ko kuwa matar aurece beyi dace ba sannan ga ?arin damuwar da Ahmad yake sake jefashi a kullum gurin labarta masa irin rayuwar jin daWin da yake ciki da iyalinsa, ire iren abubuwan da Yah Ahmad Win yake gaya masa ne suke neman su zautar dashi. Har jinya ya kwanta ta kwana uku seda akayi masa allurai daya warke kuma abin dai se a hankali wannan ta kunna wutar rashin jituwa tsakaninsa da Fatiyyah da take ganin kawai itace baya so shiyasa yake duk wasu abubuwa dan ya ?untata mata ya hanata morar Amarcinta yanda ta tsara masa duk wasu burebure da tanade tanadenta sun zama a banza, soyayyar da tayi zaton samu a gurin ingarman namiji duk ta zama fantasy, Sam bata lura da damuwar da yake tattare da ita ba wadda ta nuna a jikinsa, ya rame yayi duhu dukda daman bashida yawan magana sosai amma walwalarsa ta rage matu?a koda yaushe yana zaune kodai yayi shiru ko yana dannan waya amma da ka kalleshi zaka san nutsuwarsa bata taredashi.

Sannan ba iyakacin rashin walwalar zuciya bace damuwarsa, ta kanta Fatiyyar ta gundureshi tun ba'aje ko ina ba ya fara dana sanin garajen yin aure, me yasa daya gane Afeeyah ce Fatiman Yah Ahmad be yi ha?uri ba kawai ya

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login