Showing 147001 words to 150000 words out of 260999 words

Chapter 50 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

da sauri ta nufe su, babu wanda Ya lura da ita acikinsu har saida ta furta ummi mami Ina zahra kusan atare suka Wago suna kallonta, gaba daya sun fahimci babu kwanciyar hankali atattare da ita.

Ummi tace kin duba Wakinta baki ganta ba ?
Kafin ta bata amsa mami tace Aneelerh wai lafiya? Ya akai naga kamar bakya acikin natsuwarki
Muryarta na Wan rawa ta furta bakomai, na duba Wakin zahra ne ban ganta ba

Mami tace shine duk kika Waga hankalin ki? Sai kace yau ta fara fita daga gidan, kema kinsan zahra idan har ba wurin aiki taje ba toh tana acikin gida

Ummi tace tun Wazu fa ta dawo, ki kwantar da hankalin ki, bata wuce cikin Wakinta, Ki koma ki sake dubawa

Juyawa tayi da sauri ta nufi Wakin donta ?ara dubawa.

Bayan tafiyarta ummi ta dubi mami ?awancen Aneelerh da zahra ba ?aramin burgeni ya ke yi ba, har mamaki nake yi idan naga yadda Aneelerh take jan zahra a jiki, duk da ta girme ta

Mami na murmushi tace ai shi ?awance ba a shekaru yake ba, indai mutum Ya mallaki hankalin shi ko da ya girme ka zaka Iya ?awance da shi, Ni kaina ba ?aramin burgeni suke Yi ba, Allah dai Ya bar zumunci

Ummi tace Ameen ameen.
Daga haka su ka ci gaba da tattaunawa a tsakaninsu.

Afujajen Aneelerh ta faWo Wakin zahra tana faman Yin haki, ta kware murya tana ambaton sunanta Zahra! zahra! Nasan kina jina, Dan Allah kiyi mini magana

Still babu alamar za a tanka mata, ranta ne ya bata cewar wata ?il ta fita ne ba tare da sanin kowa ba, Har ta juya zata fuce daga Wakin ba zato ba tsammani ta soma jin shesshe?ar kukan zahra, da sauri Aneelerh taci burki, a sukwane Ta juya tana bin ko ina na Wakin da kallo, a ?o?arinta nata gano inda zahra ta 6uya, hankalinta yafi karkata akan toilet din Wakin, da sauri ta ?arasa bakin kofar ta kara kunnanta, sosai take jin kukan zahra mai matu?ar tsuma zuciya.
Muryarta na rawa ta furta Zahra meya faru dake? Wanene ya ta6a min ke? Dan Allah ki faWamin zahra, ashe kina jina shine kika ?i tanka mun ko? cikin shesshe?ar kuka zahra tace ...Aunty Aneelerh babu abun da ke damuna, kawai bana son kowa ne a kusa dani

 Ki fito daga cikin toilet din muyi magana zahra, ni bana so inganki acikin damuwa, kema kin sani har farin cikina zan Iya sadaukarwa saboda ke, don haka ki fito muyi magana cikin kwantar da murya Aneelerh take yi mata magana.

 Zahra ke nake jira ki fito muyi magana, wlh idan kika bari na haura ?afa ta daga cikin Wakin nan to kada ki yi tsammanin zan waiwaye ki, haba dan Allah, ina amfanin irin hakan? Ashe dama baki Wauke ni kamar yadda na Wauke ki ba? Har zaki Iya ke6e kanki cikin damuwa ba tare da kin neme ni ba ?

A faWace Aneelerh ta ambaci hakan, duk don ta samu zahra ta buWe ?ofar toilet din.

Bugun ?ofar tayi da hannunta kada Allah yasa ki buWe ?ar rainin wayau ta faWa tare da juyawa ta nufi ?ofar fucewa daga dakin, BuWe ?ofar toilet din zahra tayi, Fuskarta sharkaf da hawaye idanuwanta har sun kumbura, kumatunta sunyi jawur dasu, Short ne a jikinta tare da farar vest, Sumar kanta kamar ta mahaukaci sabon kamu.


Da gudun gaske ta nufi Aneelerh dake ?o?arin fita daga Wakin, Gaba Waya ta faWa saman bayanta ta rungume tana cigaba da yin shesshe?ar kuka.

Ajiyar zuciya Aneelerh ta sauke, tare da kai hannu ta ru?o damtsen zahra ta zagayo da ita, har saida gabanta ya faWi ganin yadda hawaye suka wanke mata fuskarta tamkar ba zahra ba, damuwace ?arara akan fuskarta, kwantar da kanta Aneelerh tayi saman kirjinta, a hankali take shafa sumar kan zahra da yatsun hannayenta.

 Ya isa zahra, ki daina kuka bana son ganin hawayenki, cikin murya kuka tace Aunty Aneelerh ba zaki gane ba, Ni kaWai nasan halin da nake aciki, Allah ji nake kamar in haWiyi zuciya in mutu kowa ya huta

Kalaman zahra sun ?ara Waga mata hankali, tabbas akwai gagarumar matsala, Yarinyar da koda yaushe fuskarta dauke da murmushi komai zaka yiwa zahra a duniyar nan baka isa ka 6ata mata ranta ba, sai gashi a yau itace take Yin kuka har tana faWin kamar ta haWiyi zuciya ta mutu.

 Kiyi ha?uri zahra, bai kamata kina yin wannan furucin ba, Idan ma wani abune ke damunki meyasa ba zaki kai kukan ki ga Allah ba? sai kawai ki kulle kanki a toilet kina kuka? Hakan ya dace? Kina tunanin shine mafita a gare ki? Ga ummi ga mami, ga mahboob, ga abie da uncle uwa uba ga kuma ni meyasa ba zaki tuntu6i Waya daga cikin mu ki faWa masa damuwarki ba? Kin tsaya kina yin zurfi ciki a ?arshe ki yi wa kanki illa amma faWamana da zakiyi shi zaisa ki samu maslaha na abunda ke damunki, ko da ace bamu da abun da zamu taimaka maki wurin yaye damuwarki zahra zamu Iya baki shawara ko mutayaki da addu a akan Allah ya yaye maki

FaWa Aneelerh tayi mata, sai faman sauke ajiyar zuciya take Yi, ru?o hannunta Aneeleeh tayi wuce ki shiga toilet ki wanke fuskarki Ina jiranki ta faWa tare da sakin hannun zahra, baiwarAllah jikinta duk ba ?wari tana tafiya tana waiwayon Aneelerh, yayin da hawaye ke cigaba da fita a idonta.

Kafin fitowarta Aneelerh ta bar Wakin ta nufi falo, fridge ta buWe ta dauko mata ruwa me sanyi.

Cikin tafiyar sauri ta nufi Wakin.

 Aneelerh kinga zahran ne ? Muryar mami ce ta katse mata hanzarinta, ba tare da ta juya ta kallesu ba ta bata amsa da cewa Eh mami, ashe toilet ta shiga
Bayan ta shiga Wakin, ta daura ruwan a gaban mirror, ta koma bakin door din Wakin ta soma tattara kayan da zahra ta watsar ta maida su a ma ajiyarsu.

Ba ta jima da zama a gefen gadon ba, Zahra ta fito daga toilet, ta wanke fuskarta kamar mara gaskiya ko haWa ido da Aneelerh bata son yi, saman mirror chair ta zauna tana fuskanta Aneelerh, sai dai ta ta?i Wagowa su haWa ido da ita.

 Ga ruwan nan ki sha ta faWa tana nuna mata robar ruwan, data ajiye mata, Yatsun hannunta na kerma ta Wauki bottle water din ta cire murfin ta soma WaWWakar ruwan kamar zata haWa da robar duka ta shanye, bayan ta gama sha ta maida murfin robar ta daurata gaban mirror.

 Zahra ina sauraronki, Ki natsu ki fadamin meya faru dake? Da har yaja kika kulle kanki a toilet, bana so ki furta mun kalmar babu komai! Ranki zai Iya 6aci fuskarta a Waure tamau tayi mata maganar.

Zahra na faman sunnar dakai, idanuwanta akan yatsun hannunta muryarta adabarbarce ta soma magana.

 Aunty aneelerh zan faWa maki amma kada ki faWa ma kowa dan Allah, jinjina kai Aneelerh tayi in sha Allah

Cigaba da yin magana tayi dama akan decorating company dinmu ne, ban ta6a faWa maki cewa banawa bane, mallakin mamansu ?awata ne, Ni a lokacin dana kammala karatu ina neman aiki bansamu ba, Nayi ma daddy magana akan ya taimaka mini in buWe Beauty saloon nawa nakaina, amma sai yace min shi baida halin da zai Iya taimaka mani, bayan ni nasan yana da arzi?in shi kawai baison bani ne kusan halin shi Waya da mahboob in dai wurin ma?one ko mami fama take yi dashi, dawowar ku gidan nan ne ma ya fara sakin hannunshi gudun kada ku gane halin shi, Aneelerh ta natsu tana sauraranta.

Numfasawa zahra tayi kafin taci gaba da cewa akwai wata rana da naje gidansu ?awartawa, muna zaune a falo muna fira akan yadda zamu buWe beauty saloon da zamu gudanar da kasuwancin su, har take ce min mommynta tana da kuWi sai dai itama ma?one da ita ba ta Iya fidda kuWi ta bata hakanan idan ba abun da ya shafi karatunta bane, amma da zata amince mana ko da bashine ta bamu idan muka samu kuWi tun da kusuwancin ana samu sosai indai mutun ya samu kar6uwa awurin mutane, sai na zaro ido nace mata a a ni bana so muci bashi muzo mu kasa biya, na faWi hakanne saboda sanin halin mahaifiyarta masifaffiyace bata da mutunci in dai akan kuWin ta ne, Aunty Aneeleh fatima ta matsa mini akan muje muyiwa mommynta magana tasan idan na sanya baki zata bamu tallafin da zamu buWe, saboda muna mutunci da ita, duk cikin ?awayen fatima tafi sakewa dani har idan nayi kwana biyu banzo gidan su ba takan tambayi fatima ina ?awarnan taki mai dimple da yake haka take kira na, sai tace mata zata kira ni idan tana son ganina, Aunty aneelerh tsautsayi ne ya kai ni ga amincewa da maganar fatima, muka kwasa muka je wurin mommynta, muka fada mata dangane da beauty salon din da muke so za mu buWe gashi bamu da kuWi, matar nan tayi dariya tace mana ai ba wani abu, ta ji daWi da mu ka yi tunani mai kyau, ita tana son mutun me burin ya nemi na kansa, don haka zata buWe mana company da zamu dinga gudanar da kasuwancin mu harma mu zuba ma aikata acikin sa da zasu dinga taya mu aiki, idan yaso zamu dinga raba riba da ita, a lokacin munyi mamakin jin zata buWe mana company mu da muke maganar buWe ?aramin beauty saloon, ni bansan da wata manufa a ?asa ba, Ni da fatima munyi murna muka dinga yi mata godiya da addu o i, tun da ta buWe mana companyn bata ta6a kar6ar ribar da muke rabawa ba, duk in muka kai mata kasonta sai tace mana mu ru?e a hannun mu zata nema yanzu bata bu?atar kuWi, Aunty Aneelerh tun muna tara mata kuWin har dai fatima tace min mu kashe kudin ai mommynta bata bu?atarsu shiyasa bata kar6a ba, in yaso daga baya in muka tara wasu kuWin sai mu biyata, zuciya ta Webeni muka haWu ni da fatima mu ka kashe kuWin, acikin su na cika da nawa kuWin na sayi mota, Na canza wayata na sayi iphone 15, wayar da kika ga ina ru?ewa a hannuna, Na ciri dubu Wari uku naba ummin mu nace gashi nan tasa mun albarka kasuwanci yayi kyau, ummi taji daWin kuWin nan, dama tana bu?atarsu daddy baya bata kuWin da zatayi hidindimu dasu, duk nice fa nake taimaka masu idan na samu kudi, shi kawai ta 6angaren abinci ne yake yi mana ?o?ari, sai kuma kayan sallah idan tazo amma inba sallaba babu abunda daddy yake yi mana, kudin shi sai dai muga wasu suna ci, acikin kuWin naba mahboob dubu hamsin shima yai ta yi mini godiya hada ?ar ?wallar shi saboda daWin da yaji.... dakatawa ta Wanyi da yin maganar hawaye nabin fuskarta, tun kafin ta ?arasa jikin Aneelerh yai sanyi don tasan ?arshen zancen bamai daWi bane.

Jinjina kai zahra ta Wanyi kafin ta daura da cewa Aunty aneelerh saida na tabbatar kuWin sun ?are tukunna hankalina Ya kwanta, sai kwanan nan da Hajiya saratu ta kira awaya suna bu?atar ayi masu decoration da kitso da ?unshi, lokacin dana duba asusun mu, ba mu da isassun kuWin da zamuyi order na kayan da za ayi masu amfani, dama dai ita hajiya falmata itace take yi mana hanyar da ake shigo mana kayan adon daga dubai, muka zauna nida fatima mukayi shawara sai tace min zatayi ma mom dinta magana, bayan sunyi magana da ita, sai ga fatima tazo wurin aikin mu idanuwanta jawur dasu, hankalina atashe na tambayeta lafiya meya faru da ita, cikin shesshe?ar kuka tace min mominta tace idan har muna so tayi mana order din kaya mu fara tura mata ribar da muka tara mata a hannun mu, tana bu?atar kuWin da gaggawa, tun anan fatima tace mata ai babu kudin nan mun kashe su, tsabar 6acin rai ta zazzaga mata masifa tamkar ba ?ar ta ba, hada mari ta kwasa mata a fuska, ko lokacin da tayi mini magana fuskarta da sahun yatsun hannun mahaifiyarta, Hankalina ba ?aramin tashi yai ba, saboda ni bansan inda zan samu kuWi na biyata ba, daga ni har fatiman bamu da kuWin a hannun mu, Aunty Aneelerh nasan bamu kyauta ba tunda ba kyauta ta bamu ba, amma muka ta6a mata kudinta bayan yarjejeniyace muka ?ulla da ita akan duk in aka samu riba zamu raba kaso uku, matsalar da aka samu kuWin data bar mana a hannun mu ta?i kar6arsu har saida tsautsayi yasa muka ta6a su.... fashewa tayi da kuka Aneelerh ta natsu tana dubanta.

 Nayi ?o?arin Na saida motata don na samu na biyata kuWinta sai dai bansamu wanda zai siya ba, Jiya ina kwance saman gado na gama shan kuka na sai ga kiran fatima awaya, na Waga muka gaisa da ita, tace min mominta tana son Yin magana dani inzo in same ta agida, hankalina ya dan tashi don tunda mu?e nu?u nu?u akan yadda zamu biyata kudin bata ta6a yin maganar dani ba, tsakaninta ne da fatiman, nace mata zuwa gobe zanzo gidan nasu, jiya ko bacci banyi ba, da sassafe na shirya babu wanda ya san na fita daga gidan nan naja mota naje gidansu fatima babu kowa afalon gidan saida mai aikin gidan ta fito daga kitchen muka gaisa take ce min ai hajiya ta faWa mata game da zuwana in shiga Waki tana jirana, da sauri na juya na nufi Wakinta gabana na faWuwa abakin kofar Wakin nayi mata sallama, muryarta ?asa ?asa tace min wanene? nace mata zahra ce ?awar fatima mai dimple, tace in shigo ciki..... dakatawa ta Wanyi da yin maganar tana faman ?yaf?yafta ?wayar idanuwanta.

Cikin ?agara da sonjin ?arashen zancen Aneelerh tace naji kinyi shiru? Me tace maki ne ! Yawu zahra ta hadiya muryarta na Wan rawa ta Waura da cewa Ina shiga Wakin na same ta kwance saman gado daga ita sai Wan undy shara shara ajikinta, arude na juya zan fuce da sauri ta kira sunana zahra zonan, cak na tsaya ba tare dana juya na dube ta ba, ta sauko daga saman gadon ta nufo inda nake a tsaye ta tsaya daga bayana ta soma yi min magana .

Ya maganar kuWina da zaku bani? Nayi magana da fatima tace min atare kuka kashe kudin meyasa zahra? Ban ta6a tunanin za ku yi mini haka ba, Na yadda daku na dam?a maku amana amma kuna nema kuyi mini wasa da dukiyata, ko dan ba ku san zafin nema bane ? faWa sosai tayi mini bansan lokacin dana fashe mata da kuka ba ina ro?onta akan tayi hakuri nayi mata al?awarin zan biyata kuWin ta cikin satin nan, Aunty Aneelerh ba zato ba tsammani naji ta sanya hannu ta ru?o hannuna, ta juyo dani ta rungumeni a ?irjinta, ban Wauka da wata manufa ba sai da naji tana matse ni a kirjinta gabana yaci gaba da faWuwa, cikin dabara ta mi?a hannu ta bayana ta datse ?ofar Wakinta da jamlock, ba tare da sanina ba.... ganin yadda Aneelerh ta zaro ido waje yasa zahra ta dakata da yin maganar la66anta na kerma.

Aneelerh tace zahra ke nake sauraro uban me tayi maki a kausashe Aneeleeh ta furta mata hakan, cikin ruWu zahra tace nayi ?okarin raba jikina da nata amma saita ?ara tighting dina, ta zame mayafin dake akaina, ta sanya hannu tana shafa sumar kaina cikin raWa take furta min meyasa nake yi mata kuka? Ko dan saboda tayi mini faWa akan kuWinta ne, muryata na kerma nace mata ta yi ha?uri zan biyata kudinta, tace min in kwantar da hankalina ai ba dole saida kuWi zan Iya biyanta ba, A jikina ma ina da abun da suka fi kuWi daraja, idan na amince na bata haWin kai zata yafe mana bashin harma ta yi mana order na kayan decoration din da muke so, cikin rashin fahimtar maganarta nace mata ni ban gane me kike nufi ba? Menene yafi kuWi daraja a jikina? Kuma wani irin hadin kai kikeso in baki ? Har lokacin bata raba ni da jikinta ba, saima nishi da naji tana saki, tace min tana bu?atata jikina kawai takeso, zatayi amfani dani.

Saboda yarda da nayi da matar saina dauka wasa take yi mini, Cikin sanyin murya nace mata mommy amma dai zolayata kikeyi ko ? Na fada ina kokarin raba jikina daga nata saidai ta?i bari inyi hakan, kamar zata maidani cikinta.

Babu alamun wasa a kalamanta tace min Zahra na ta6a yi miki wasa irin wannan? Nace mata a a, tace min toh dagaske take, dama ta jima tana kwaWayin son kasancewa tare dani bata samu damar yin hakan ba don ta lura kamun kaine dani kuma ni ba ?ar harka bace, shiyasa ta yi dabarar amincewa da bu?atarmu ta buWe mata company kuma ta?i kar6ar kuWin ribarta dake a hannun mu, Ashe ma?ar?ashiya ta shirya mini saboda tasan zamu iya ta6a kuWin, Ni ban ta6a tunanin matar zatayi mini haka ba.

Aunty Aneelerh data faWamin hakan tsigar jikina ta tashi, na rasa uwar ubana, na soma kiciniyar ?wace kaina daga ru?on da tayi min ina fadin ni ki sake ni in tafi gida, wlh kin ban mamaki na dauke ki tamkar mahaifiyata saboda ?aunar dake a tsakanina da fatima ashe nayi babban kuskure, Ni bazan ta6a baki haWin kai don mu aikata sa6on Allah ba, kema inayi maki fatan Allah ya shiryeki, sai da nasha wahalar bangajeta, da gudu na dam?i ?ofa zan buWe naji ta a gar?ame


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login