Showing 72001 words to 75000 words out of 260999 words

Chapter 25 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

ci ? murmushi suka sakar mashi Jin tambayar da yai masu

Md yace  It s all yours. Eat until you are satisfied. We need to talk to you when you re done.

A kan idonsu Gabriel Ke cin abincin sai da ya ci ya ?oshi Ya kora da ruwan sanyi, tukunna ya dawo da duban shi gare su.

 Zamu iya farawa yanzu Waga masu kai yai alamar eh

Major ne Ya fara yi mashi magana
 Zaka Iya fadamin ala?ar dake a tsakaninka da sauran yaran? Jinjina kai Gabriel yai Eh, ?an uwana ne

 Menene sunayenku da shekarunku ?
Duk wata kalma da Gabriel ya furta a rubuce dr. Brown ya ke shigar da bayanan cikin ipad Win hannunsa.

 Muna zargin ?an ta addan da muka je kamawa A dajine yai garkuwa da ku don gujewa farmakin da zamu kai mashi Shin dagaske ne ? Ras Gaban Gabriel Ya faWi, tuni yanayin fuskarshi ya canza baisan amsar da zai basu ba, jin shiru yasa Major ambaton sunanshi Gabriel amsar ka mu ke jira, muna so mu tabbatar da hasashen mu ne

idanuwanshi sunyi wu?i wu?i akan fuskokinsu, duk sun ?agara da son jin amsar da zai basu, abunda yasa ya shiga ruWani kokwantone yake yi Akan ya faWa masu gaskiya ko kuwa ya 6oyeta gudun kada su ?ara jefa rayuwarsu cikin hatsari, Yana tsoron abunda harshenshi zai furta, Tunawa da Angel yasa shi saurin cewa

 I have forgotten everything, but my sister Angel knows everything. ya faWi hakanne don su ?yale shi, don kuma su tuntu6eta don yasan tafi shi wayau ita kaWai tasan yadda za ta yi ta fidda su.

Numfasawa Kowan nan su yai, sun fahimci har yanzu babu kwanciyar hankali atattare da shi

 Gabriel, please calm down and explain to us what happened. We re medical professionals, and we have the right to examine your health and help you get better. And those soldiers you see are the ones who saved your life in the forest. If you cooperate with us, we ll help you and reunite you with your family. cikin kwantar da murya dr laura ta yi mashi magana.

wahalalln Yawu gabriel ya haWiya muryarshi na rawa ya furta Angel tasan komai, duk wani bayani da kuke son ji daga bakina ita zata faWa maku,

 Can you identify your sister from these photos? Wacece Angel a cikinsu ? Dr.brown ne yai maganar tare da nuna mashi hotunansu ta cikin ipad s gallery din hannunsa

?ura ido gabriel yai akan fuskarta ya Waura yatsan shi Itace

Dr. mark ne ya soma yin magana

 muna son jin bayani dangane da abunda ke damunku ? Ya yi mashi tambayar ne saboda abun da ya Waure masu kai, na farko Depression dake damunsu da ?ananun shekarun su, na biyu dangane da matashin saurayin nan da ya tsone masu ido wato Danish da ya ?i farkawa daga bacci.

 Babu amsar daya basu kenan
Captaim yace ka natsu kayi mana bayani, ba cutar dakai zamuyi ba, idan har baka bamu amsa ba zamu maida ku inda muka Wauko ku ne jin haka yasa Gabriel zazzare mashi ido, da sauri ya girgiza kai yana faWin Ni ai bansan komai ba Angel ce ta sani, kansu ya Waure jin yanata ambaton sunan Angel

 We should wait until your sister wakes up and see if she can provide any information that might help us. acewar dr. brown

Gaba Waya sunyi amanna da hakan, Mi?ewa Sojojin sukayi tare da likitocin Bayan sunce mashi ya koma ya kwanta suka fuce daga Wakin, A bakin ?ofar Wakin suka tsaya suna tattaunawa a tsakaninsu, Hankalinsu ya?i kwanciya da yaran, sun fara kokwanton Anya kuwa Jinsin su ne? Ko dai sun yi kuskure wurin Wauko su a matsayin Wan ta addan ?asar su ne yai garkuwa da su, Kyawun yaran yafi komai tafiya da hankalin su, sun rasa da wani jinsi zasu danganta su, Saboda Kyawun prisoners Ya banbanta dana sauran mutane su Win na dabanne.

Bayan kammala tattaunawar su, Sojojin sun bar asibitin da niyar idan sauran Yaran suka farfaWo daga bacci Ayi hanzarin kiransu da gaggawa don suna bu?atar ganawa da su.

Nauyayyar ajiyar zuciya Gabriel ya sauke tun bayan fitarsu yake ta sakin murmushi ba?in shi ya?i rufuwa, tuni hawayen farin ciki sun wanke fuskarshi bakomai yake tunawa ba fa ce twin sister Winsa da sauran ?an uwansu da suka rasa rayukan su a kurkuku, Ya ji raWaWin Rasa su da su ka yi da yanzu duk atare zasu ji daWin rayuwarsu, don yana ji aranshi ?arshen wahalar su ce tazo, babban burin shi a yanzu sauran ?an uwansu su farfaWo, Yasan zasuyi farin ciki Mara misaltuwa, fatan shi Allah yasa Idan Angel ta farfaWo Ta yi ?o?ari wurin yin magana da sojojin cikin hikma yadda zata yi masu hanyar komawa gidan daddynta ko dan saboda azeezarshi da ta ?wallafa rai da son zuwa can.

Yayin da ya ke yin tunanin, hawaye basu daina yin sintiri akan fuskarsa ba, a saman pillow ya Waura kansa, ga sanyin A.c dake ratsa jikinsa.

Motsin buWe ?ofa ya ji da sauri ya Wan yun?ura ya mi?e zaune yana kallon mai shigowa ciki, Matashiyar Nurse Win da ta kawo masa abinci ce Wazu, Fuskarta Wauke da murmushi agaban gadon ta tsaya tare da goya hannayenta saman ?irjinta

Fuskarta da murmushi ta soma magana

 Hello, I m Sister Rebecca, May I know your name?
Da?yar ya iya buWe baki ya furta suna shi  Gabriel jinjina kai nurse rebecca tayi a wayance tace  It s wonderful to meet you, Gabriel. How is your body? I hope you re feeling better now,
Rashin sabo ya hana ya saki jiki da ita, cikin rashin natsuwa yake amsa mata.

Ganin yadda take sakar masa fuska yasa shima sakin tashi fuskar

 Is there any part of your body that s hurting? cikin kulawa ta yi mashi tambayar.
Girgiza mata kai yai A a lafiyata ?alau

 Okay, is there anything you need? again ta ?ara tambayar shi.

?asa ?asa da murya ya furta  No, thank you.

 Okey, ko akwai wani abu da kake bu?ata ? Shiru ya Wanyi yana faman wurwurga eye balls dinsa Wakin Ya ke bi da kallo
Ganin kamar tv yake kallo yasa tace  Would you like to watch some TV?

Numfasawa yai tare da mayar da idon shi akanta

 I wanna see my brothers, I want to know how they re doing.

 Please, don t worry, Your relatives are in good health and we expect them to wake up soon. da sauri ya tari numfashin ta
 Can you help me go to their room to see them? A ?agare yai mata maganar

 Don t worry I ll take you to see them but first you need to rest. You ve traveled for hours, and you must be tired. I ll turn on the TV so you can relax, and if you need anything, you can use the phone to call me. ta yi maganar tana nuna mashi wayar dake ajiye saman table na gefen gadonshi

 Ga kuma ?ofar shiga toilet idan kana bu?ata duk abunda ta yi mashi bayani saita nuna mashi da hannu

Bayan ta kammala, Taje gaban plasma tv dake manne jikin bango ta kunna mashi tashar da ake wasan ?wallon, don tasan mafi akasin maza sunfi sha awar kallon wasan ?wallo,

A ?irji ya rungume pillow yana kallon tv Win, fuskar nan Wauke da annuri banza ta samu an samu ?anci, Yadda nurse Win ke tarairayarshi kamar wani ?aramin yaro da bai wuci shekara goma ba.
Kafin barinta Wakin saida ta Wauki Kayan abincin da ta kawo mashi ta fuce da su robar lemun da bai sha ba kaWai ta bar mashi, Hannu ya mi?a ya Wauke ta, Yana sha Yana kallo Hankalin shi kwance gwanin ban sha awa

*The prisoners Middle stepd'*

Wuraren ?arfe Waya na rana agogon birnin san antonio ta buga, adai dai wannan lokacin sambatun muryar Angel ya cika Wakin da aka kwantar da ita, tana akwance saman haWaWWen gadon, patient s gown ce a jikinta launin ligh blue, drip Win da aka sanya mata tuni ya jima da ?arewa, zazza6in jikinta ya sauka temperature Winta ya dai dai ta.
Muryarta na kakarwa take ambaton sunan danish, Shi ya tsaya mata arai shiyasa take sambatun ambaton sunansa, duk da sanyin A.c na Wakin hakan bai hana zufa tsastsafo mata ba, zucyarta na harbawa da ?arfi da ?arfi
 Danish Wina kura ta cinye min shi, wayyo Allah Danish Wina na shigo uku munbar Danish Gabriel kura Zata kashe min shi..... tuntana sambtun a hankali har takaiga ?ware murya da wata irin firgita Ta ware Gray eyes dinta ta zazzare su akan haWaWWen ceilling Win Wakin, Sam bata acikin Hayyacinta, bakomai take gani acikin idanuwanta ba face Fuskar Kurar da ta biyo su A daji tana gurnani, gizo take yi mata, A gigice ta zabura har batasan ta fisge iv line Win dake hannunta ba, durowa daga saman gadon tayi Hannayenta bibbiyu daddafe da kanta, Tsantsar tashin hankali ne akan fuskarta, duk tabi ta furgice, doguwar sumar kanta har saitin gwiwarta gaba Waya ta hautsine gashin kan tamkar na mahaukaciya, Sam bata acikin hayyacinta batasan A ina take ba? Daji kawai take gani a idonta

Sosai ta fashe da kuka tamkar ranta zai fita, idanuwanta sun makance,,

Da gudun gaske Likitoci suka faWo Wakin da take a ciki, Dama jiran farkawarta suke yi, wasu daga cikin ?an uwanta sun farka acan inda aka kwantar dasu, Sun rasa gane kan Yaran tsabar tsoro da firgici Jikin su sai kerma ya ke yi sunga mutanan da basu saba gani ba, duk wanda yai yun?urin tunkararsu ?ara suke fasawa tamkar ana zare ran su, Kalma Waya su ke iya ambato abakunansu Sunan Angel wannan yasa Likitocin su ka ?ara da ta farka, don sun fahimci ita kaWaice zata Iya sarrafa su.

Sam bata ji motsin shigowarsu ba, Sai dai ta ji muryoyinsu akanta, Nan fa hankalin Ta ya ?ara tashi, A firgice ta waiwayo tana binsu da kallo tun daga ?asa har sama, Waro idanuwanta waje tayi tamkar ?wayar zata faWo kasa, jijiyoyin wuyanta sun fito ruWu ruWu, tsantsar tashin hankaline akan fuskarta da ruWani, sai lokacin ta soma tunanin wai ma A ina take ne? Ya akai ta tsinci kanta a wurin nan? Wanene Ya kawota? ina ?an uwanta suke? Su wanene waWannan masu fararen Kayan kamar likitoci ne ? Wahalallan Yawu ta haWiya, zufa duk ta wanke fuskarta da jikinta, yadda kasan wadda ta yi tozali da aljanu, ganin komai take yi tamkar a mafarki

Cikin kwantar da murya su ke yi mata magana don sun fahimci arikice take babu natsuwa atattare da ita
 Ki kwantar da hankalin ki, Dukanmu nan da kike gani likitoci ne, mune masu kula da lafiyarki, Sannan anan inda kike Asibitine..... Ras taji gabanta ya faWi Cikin sar?ewar murya ta soma motsa small lips Winta
 Ban...ban..gane ba wanene ya kawo ni nan? Su wanene ku kuma Ina ?an uwana su ke ? Kallon tuhuma take binsu da shi gani take yi kamar mugaye ne.
 ?an uwanki suna nan Cikin ?oshin Lafiya, idan kika natsu zamu Nuna maki su, wata ?il hankalinki ya kwanta ma?e mashi kafaWa tayi wlh bazan yarda daku ba, so kuke ku cutar dani, Ni ku faWamun Ina danish Wina yake da sauran ?an uwana..... cikin disasshiyar murya tayi maganar hawayen nabin fuskarta, ganin suna matsowa kusa da ita aiko da sauri ta dinga ja da baya tana girgiza masu kai, haWi da zazzare masu ido don karsu ta6ata

Hakan yasa suka dakata da yin tafiyar, turo ?ofar da akayi ne yasa gaba Wayansu suka juya don ganin wanene

Nurse rebecca ce Ta shigo Wakin hannunta ru?e dana Gabriel, Wani irin farin Cikine Ya lullu6e shi ganin Angel, Ita ko ta runtse ido, Masifa kawai take Ji, da ?arfi Ya ambaci sunanta ANGEL!! Kaitsaye kiran ya daki dodon kunnanta, Kamar an tsunkuleta Ta buWe ido Tana faman zazzaresu Akan fuskokinsu, da gudu gabriel Ya ?arasa gabanta, Gaba Waya ya rungumeta Yana dariya, A ?alla ta sauke ajiyar zuciya yafi a ?irgita, ?an?ame shi tayi tamkar zasu koma mutun Waya.
Likitocin dake a tsaitsaye cirko cirkon suna kallonsu, murmushine ya bayyana akan fuskokinsu, tamkar sun samu tv.
Raba Jikinta Tayi daga na Gabriel Muryarta na rawa take faWin Gabriel wanene ya kawo mu nan? Pls ka faWamin AruWe nake bangane komai ba, Ina danish dina da sauran ?an uwana?

Ru?o Hannayenta yai acikin nashi Angel mun tsira! Mun ku6uta daga kurkukun ?addara da Evil forest....... a tsanake Gabriel Ya kwashe komai Ya sanar da ita, Cikin harshen hausa, hakan yasa Doctors din basuji me yake faWa mata ba.
Maimakon tayi dariya Sai gani suka yi ta rushe da matsanancin kuka, abunda da ya Waure masu kai, tana kuka tana dariya a lokaci Waya, slowly ta zube saman gwiwowinta, tare da Waura goshinta saman tiles, Sujjada tayi domin nuna godiyarta ga Allah daya nuna mata wannan ranar da suka daWe suna Jiranta!



*Boss Bature
'? Mu haWu gobe Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya Game son cigaban littafin kurkukun ?addara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da za ki tura kuWin*



First bank



3196407426,



*Bature Hafsat Muhammad, za a tura evidence of payment ta phone number Wina 08169856268 Banda kira whatsapp kawai*


_~*BossLadiesWriters*~_


_*KURKUKUN ?ADDARA*_



_The Prisoners E15=?%?=ث?_


*Daga al?alamin Boss Bature*


~Middle step~



Lokacin da ta Wago daga sujjadar fuskarta jaga jaga da hawayen, Tafin Hannayenta ta Waga sama ta soma ambaton sunan Allah tana Yi mashi kirari, Hakan Ba ?aramin ruWar da likitocin yai ba, shi dai Gabriel sai murmushi yake saki yana dubanta, Bayin Allah su kaWai suka san Wahalar rayuwar da suka fuskanta Dole suji daWin wannan Ranar, Ta jima tana addu a,

Sam takasa mi?ewa daga zaunan da take, Hawayen fuskarta tamkar zasu ?are Sai sintiri suke yi saman kuncinta

 Angel pls stop shedding ur tears Gabriel ne Yai mata maganar, Cikin shesshe?ar kuka ta Wago ta Kalle shi da rinannun idanuwanta waWanda suka kada jawur da su

 Gabriel dole in yi kukan farin Ciki, kai ka sani irin wahalar da muka sha, munyi rayuwar kulle tamkar dabbobi har ?wara ni akan sauran ?an uwana tun suna jarirai, wannan ne karo na farko da zasu WanWani rayuwar ?anci acikin ?an uwansu mutane, Iya cuta an cuci rayuwarsu mun tsira amma raunin dake acikin zukatanmu na har abada ne, saboda akwai abubuwan da muka rasa wanda nayi imanin baza su ta6a gogewa a tarihin rayuwarmu ba

Hankalin likitocin ba ?aramin tashi yai ba ganin yadda take kuka tana surutu gashi ba su fahimtar abunda take cewa, sai dai sun gane akwai abunda ke damun su wanda yai silar haifar masu da ciwon damuwa da ba?in ciki

Gabriel da ke a tsaye tuni shima ya fara zubar da hawaye.

Gabanta ne Ya Wan faWi Jin kukan Jemimah, Nan take shesshe?ar kukan da ta ke yi ya dakata, Dr. Laura ce ta shigo ?akin hannunta Wauke da Jemimah Tsabar jaraba ta runtse idanuwanta sun yi suntum saboda kuka, Sunan Genie kaWai Take furtawa, jikin Angel na rawa Ta yunkura ta mi?e da sauri ta nufi dr. laura Hannu biyu tasa ta kar6eta sosai ta rungumeta a ?irjinta, hannunta hada cannula da aka sanya mata.

 Angel Muryar Batul ce ta ratsa kunnuwanta, da sauri ta Wago tana kallonsu, A jere su ke shigo Wakin kowan nan su Yasha kuka Idanuwa sunyi luhu luhu, doguwar suman kawu nan su A hargitse kamar waWanda aka koro daga gidan mahaukata.

Kowan nan su Na sanye da light blue uniform da aka sanya masu, hannayensu sanye da cannula na drip da aka sanya masu.

Batul ce ta farko, Bayanta Parveen ce da hannah, Sai mazan Javed da Naufal, da gudum gaske suka ?arasa shiga Wakin gaba Waya suka ?an?ame Angel kamar zasu kada ita ?asa.

Al ajabi Ya hana Likitocin cewa komai, Sun saki baki galala suna kallon Ikon Allah, Aransu suna Mamakin ?aunar da suke yi ma ?aramar Yarinyar da su ke kira da Suna Angel.

Farin Ciki kamar zai kasheta, DaWi take ji tarasa ina zata tsoma ranta, Sun lullu6eta suna yi mata kuka, ko numfashi da?yar take Iya fitarwa

 Angel ina ne nan? Wanene Ya kawo mu? Wlh tsoro muke ji, munga wasu mutane da bamu saba gani ba, kada su cutar damu Angel, sai kallon mu suke yi kamar zasu lashe mu Su parveen ne ke kora mata jawabi
 Ko dai mafarki muke Yi ne? Mu dake acikin Daji Ya akai muka tsinci kanmu a wannan wurin tare da wasu mutane masu fararen Kaya, Angel ko dai Aljannace da kike bamu labari? Idan mun mutu zamu shiga Maganar Batul tayi matu?ar bata dariya, Da?yar ta samu suka saketa, Ga jemimah ta ?an?ameta Jikinta sai kerma Yake yi.

Azeeza tana ma?ale da Gabriel Sarkin tsoro, Ta kasa Wauke idanuwanta daga kan faces Win Likitocin dake a tsaitsaye cirko cirko suna kallonsu.

 Angel mun shiga ku, Sai kallon mu suke yi, Hanna ce ta yi maganar
Muryar dr. Laura ce ta katse masu Hanzarinsu cikin harshen turanci ta ke yin maganar

 Ku kwantar da hankalinku, babu wanda zai cutar


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login