Showing 198001 words to 201000 words out of 260999 words

Chapter 67 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

kai wannan shekarun basusan komai dangane da zamantakewar aure ba? batun Yauba ta lura da ?arancin wayewarsu, kamar babu ?walwa akansu, basu iya komai ba, In banda cin abinci da kwanciya bacci sunfi ?warewa a 6angaren nan.

_(Ummin america batasan su wanene prisoners ba, Mutanan da suka juri rayuwar kulle tun suna jarirai, basu ta6a ganin hasken rana ba, dare da rana basu da abunyi daya wuce idan ankawo masu abinci sau Waya suci sai kuma idan lokacin baccin su Yayi su kwanta, badan Allah Ya ?addara zuwan unaisah kurkukun ?addara ba, da kuwa abunda zasu aikata sai yafi hakan saboda su din tamkar ba?ine a duniyar mutane, basusan komai ba, unaisah itace ta wayar masu da kansu dangane da mutanan duniya da wasu abubuwan da suka shafi rayuwar Wan adam shiyasa ma har suke Iya sakin jiki suyi rayuwa acikinsu)_

Shin meya faru bayan Unaisah ta fita daga Dining room?

Cikin sauri ta nufi upstair, tunkafin ta ?arasa ?ofar Wakin danish ta dinga jin faWuwar gaba, tamkar zuciyarta zata faso ?irjinta, jiki na rawa ta nufi ?ofar room dinshi, zura ?afarta keda wuya cikin Wakin, taga babu kowa wayam har saman gadonshi babu mutun, sai faman baza ido take Yi tana faman ambaton sunanshi tamkar makoshinta zai 6allo Danish! danish! my Man! Kana ina ? Shiru babu alamun zai amsa mata, ?ofar toilet dinshi ta tunkara lokaci Waya taji sautin gurnaninshi mai matu?ar firgitarwa ya cika Wakin, cikin jin faWuwar gaba ta sanya hannayenta biyu da ?arfi ta ingiza ?ofar ta buWe, tun daga bakin ?ofar toilet din ta ci karo da singlet dinshi, A hankali take bin ko ina da kallo har tayi nasarar cin karo dashi kwance acikin kwamin wanka, wanda ke akewaye da glass, ya ?unshe kanshi cikin kwamin, jikinshi sai kerma yake yi, faWawa cikin toilet din tayi, Cikin sanyin murya take fadin My man meke damunka? Meyasa kake yin gurnani? Baka da lafiyane idanuwanshi dake a lumshe ya buWesu sun kaWa jawur dasu tamkar an wanke ?wayar a cikin jini, Hankalinta ba ?aramin tashi yai ba, sam bata damu da yanayin da zata riske shi ba, Jiki amace ta shiga inda kwamin yake ta zu?unna agabanshi tana dubanshi, fatarshi tayi wani irin haske naban mamaki, Ya cika kwamin da ruwa mai sanyi, amma saboda tsabar zafin jikinshi yasa ruwan ya koma na zafi.

Idanuwanta tuni sun cicciko da ?walla muryarta na rawa ta furta My man dan Allah kayi min magana meke damunka? Meyasa ka shigo toilet ka kwanta cikin bathtub ? Ta faWi hakan ne donta fahimci ba wani uziri bane ya shigo dashi toilet dinba, saboda bai cire short dinshi ba, Ahaka ya shiga cikin ruwan duk don ya sassauta zafin da jikinshi yai mashi.
Da wata irin kakkausar murya ya furta Kiyi nesa dani, zan iya cutar dake, bani bane, Ki tafi ki ?yaleni, bana so in ta6a lafiyar jikinki zazzare idanuwanta tayi waje tamkar ?wayar idanuwan zasu faWo ?asa, muryarta adabarbarce ta furta me..meyasa kace haka danish? Idan bakai bane to wanene? Nashiga ukuna! dan Allah kadaina furta waWannan kalaman, Ni nasan bazaka Iya cutar..... kasa ?arasa maganar tayi sakamakon ganin sa6ar macijin dake tsastsafo mashi saman fatar wuyan shi, Kafin ?yaftawar ido danish ya rikiWa ya zama Giant snake fari sol, Jikinsa yana da tsayi da kauri, mai santsi, Ya nannaWe kanshi cikin kwamin wankan, Wani irin narkeken maciji dan?areran gaske yana da doguwar jela da siraran harshe, tsabar firgici da ruWanin ganin abunda bata ta6a ganiba Ya hanata motsawa, jikinta ya hauyin kerma zufa ta wanke fuskarta, ko amafarki bata ta6a ganin mutun ya rikiWa ba sai yau da Allah Ya nuna mata Danish Winta Ya canza halittarshi zuwa maciji, girgiza jikinshi yai nan take kwamin wankan da yake acikin shi Ya tsastsage Ya tarwatse, Ya faWo ?asa, aikuwa da gudun gaske Unaisah ta fito daga dakin, ta fasa razananniyar ?ara, tana gudu haWi da yin tuntu6e, a matu?ar gigice ta fado saman bene, Mayafin kanta tuni yajima da barin jikinta, Sumar kanta duk ta rufe fuskarta, cikin tashin hankali take tattaka matakalar benan, tana kuka haWi da ambaton sunan ?an uwanta
Adai dai lokacin Chief Owais Yana saukowa down ta cikin glass elevator, ya kimtsa cikin Dark jeans, daga sama ya sanya button-down shirt, yayin da ?afafuwanshi ke asanye cikin patent leather shoe, gefenshi Big guy ne hannunshi ru?e da car key, karaf idanuwan big guy suka sauka akan unaisah dake Faman zumbula gudu tana tunkaro down, ta cikin glass elevator din yake kallonta, kafin yai yun?urin buWe baki Yai magana, unexpected dan?areran macijin Ya kunno kai daga Wakin ya daka tsalle Ya haura ta saman handrail din benan Ya rigata saukowa ?asa, da buWar bakinshi sai cewa yai yalla6ai anya ban fara samun matsalar gani ba kuwa? Kodai tsufane Ya fara kamani ?



THE GIANT SNAKE=?3?=?%?




Tamkar Chief Owais bai ji me big guy yace ba, Hankalinshi baya akanshi, har saida Ya furta Innalillahi wa inna ilaihirraji un! yalla6ai maciji nake gani, gashi can Yana tafiya a matu?ar ruWe big guy yai maganar, sai lokacin Chief owais Ya Waura idanuwanshi kan narkeken macijin dake ta faman jan jiki yana bin floor, Lamarin yai matu?ar Waga mashi hankali, tsantsar mamaki da al jabi ne suka kama shi, Fitowa sukayi daga cikin elevator din tamkar a mafarki suke kallonshi sun gaza motsawa, tsabar ruWi Yasa Unaisah ta rasa inda zata tsoma kanta, Hannayenta bibbiyu ta Waura saman kanta ta ?ware murya da ?arfi ta furta wayyo Allah na, nashiga ukuna! danish dina ya koma maciji, dan Allah ku taimaka min sautin muryarta ya karaWe ko ina, hatta su Ummi dake a dining saida suka Jiyota, aiko Da gudun gaske suka soma fitowa daga dining room din, Hankalinsu a matu?ar tashe suka Waura idanuwansu akan fuskarta kafin wani yai yunkurin tambayarta lafiya meya faru, Giant snake din Ya daka uban Tsalle Ya haura ta ?arafunan jikin bene Ya kurWaWa hawa Na uku Yabi jikin bango yaci gaba da tafiya ga dukkan alamu hanya yake nema.


Tsabar firgici da tsorone Ya kama su Batul, Azeeza tuni tajima da silalewa ?asa ta sume, Ummin america jikinta sai kerma yake Yi, tamkar wadda sanyi ya kama, batul kuwa zufa ce ta soma tsastsafo mata, Parveen tuni ta saki fitsari a cikin wando, Jikin jemimah na kakarwa ta ?an?ame naufal ta fashe da kuka tana fadin mun shiga uku, wannan katon abun menene, Hankalin kowa ya tashi, da rarrafe Hannah ta lalla6a ta 6oye ?arkashin dining table.



Unaisah dake atsaye Jiki ba ?wari sai kuka take Yi tamkar ranta zai fita, Cikin zafin rai take Fadin Danish ne ya zama maciji dan Allah ku taimaka min banaso wani abu ya same shi, za a iya cutar dashi nasan bakowa bane zai yarda cewa mutum ne Ya rikiWa

Girgiza kai Gabriel Yai, Iduwanshi akan macijin La66ansa na kerma ya furta taya haka zai yiwu? Danish ya zama maciji? Ko a tarihi ban ta6a ji ba !
Fashe masu tayi da matsanancin kuka wallahi shine akan idona Ya canza halittarshi, ina maku magana kun?i ku fahimceni, yakamata muyi wani abu akai danish zai Iya komawa prison tana magana Hawaye nabin fuskarta, shatun Jijiyoyin wuyanta sun fito ruWu ruWu saman fatarta,gana saman goshinta.


Chief Owais yayi tsaye a yayin da yake bin macijin da kallo, babu alamun tsorata ko firgita atare dashi, sai dai tsantsar mamaki da al ajabi da ruWanin da suka kamashi, big guy Har ya yun?ura zai zaro bindigar daya soke a waist dinshi Chief Yai saurin dakatar dashi ta hanyar Waga mashi hannu, A hankali Ya furta Don t shoot him! Can t you hear what she s saying?

Zufa nabin fuskarshi yace yalla6ai zai iya cutar damu, Maciji ne fa kodai baka ganshi bane ?
Batare daya dube shi ba yace naganshi

Gaban sune yai mugun faWuwar ganin yadda macijin Ya haura saman taga ya faffasata Gaba Waya glass din Jikinta Ya zazzago ?asa, Jami in dake kula da cctv footage din gidan ne suka watso da gudun gaske Cikin shiga ta kakinsu, hannunsu ru?e da manyan bindigu, kafin owais yai yun?uri dakatar dasu tuni sun Haura upstairs, sai dai kafin suyi yun?urin kai mashi hari, Ya daka uban tsalle Ya fado saman floor na down stairs Yabarsu atsaye can saman third floor kamar sakarkaru, Hankalin Unaisa Idan yai dubu toh Ya tashi, Agigice ta fasa ?ara tana fadin kada ku harbeshi! Ba maciji bane mutunne! ?an uwanmu ne danish, dan Allah na ro?e ku kada ku kashe mana Wan uwanmu, wayyo Allah na Ya Allah ka kawo mana dauki

Chief Ya kasa buWe baki Ya dakatar dasu daga yun?urin harbin shi da suke Niyar yi, Tuni sun saita shi, Kusa atare suka fara Sakar mashi alburishi, tamkar baisan sunayi ba, saima nannaWe kanshi da yai a tsakiyar falon, Jikin ummi na rawa ta dinga ingaza su batul cikin dining room, da gudu sajeed dasu naufal dukansu suka koma dining din, har zata rufe ?ofa Sajeed Yai saurin furta Azeeza tana awaje, fitowa yai jiki na 6ari ya cuccu6i azeeza ya shigar da ita dining room din, Ummi taja kofa ta datse, duk da haka hankalinta bai kwanta ba, zufa duk ta wanke fuskokinsu, parveen kusan sau uku tana sakin fitsari awando, ta ji?e sharkaf, bakinta cike da donut data tura takasa ?arasa haWiyeshi, kowa fa yasha jinin jikinshi.

Da kakkausar murya Waya daga cikin jami an isod dake acan third floor Ya daka ma Unaisah tsawa haWi da furta ki matsa daga nan, Ki koma cikin ?an uwanki Fashewa unaisa tayi da kuka tana fadin wallahi babu inda zanje, saidai ku haWa dani ku kashe, Nace maku Wan uwan mu ne ya rikiWa ba yin kan shi ba ne

Muryarta adisashe ta ?arasa maganar, sam bata lura da chief Owais ba saboda bata acikin hayyacinta, tayi tsaye tana faman yin shesshe?ar kuka,
Umarni Chief Yaba big guy ka kawar da ita daga gabanshi cikin jin faWuwar gaba Big guy ya nufi wurin Unaisah, kafin ya ?arasa macijin Ya warware jikinshi daga nannaWewar da yai, da wani irin sauri yake jan jiki Yana nufar ?arshen falon inda glass door din nan take, fasa ?ara unaisa tayi har ta yun?ura zata bishi big guy yai saurin cafkota, aiko ta daddage ta gartsa mashi cizo a hannunshi azabar zafin da yaji ce tasa shi sakinta, a lokacin jami an isod Sun watso da gudu sun sauko down Sai faman harba mashi bullets suke Yi, tsabar mamakine Yasa suka koma kokwanton macijin, da zarar harsashin ya daki fatarshi Yake faWuwa ?asa batare daya huWa fatarshi ba, hakan ba ?aramin tayar masu da hankali yai ba.

Wani irin bahagon tsalle ya daka saman glass din ?ofar, Ya faffasa shi Yabi ta ?atuwar huWar daya 6ula Ya dira tacan Bayan gini, da gudun gaske unaisah tabi bayanshi, tamkar zata tashi sama, sam bata acikin hayyacinta, ba ta ji bata gani ta makance, gani take kamar hanyar komawa kurkukun ?addara yake nema.

Gaba Waya jami an sunbi bayanshi aguje, Sai dai sun kasa cimmashi, unaisa tana gudu haWi dayin tuntu6e har tafi jami an sauri, duk inda ya nufa tana abiye dashi, sai faman ?wala mashi kira take Yi tamkar ranta zaifita.........

Moving quickly Chief Owais Ya fito daga part din, Big guy yana abiye dashi, hankulan kowannansu Ya tashi, kaitsaye suka nufi Harabar ajiye motoci na gidan, wata dankareriyar mota suka nufa, Big guy ya buWe mashi kofar ya shiga ya zauna shima Ya zauna, yai ma motar key, sai da yakusan ?ure speed din motar tamkar zasu tashi sama tsabar yadda take yin gudu direction din da macijin yabi suka nufa.............

*OBIE ESTATE
*HAJIYA SARATUd'*

A tsaye take gaban Dressing mirror, bata kaiga cire Swiss cord lace din Jikinta ba, babu mayafi akanta, hakan ya bayyana kitson zanan da akayi mata, fitowa pravin yai daga toilet jikinshi sanye da bathrobe fara ?yal, da alama wanka Yai, sam bata lura dashi ba ta dai ji motsin mutun abayanta, amma dayake hankalinta ba akanshi yake ba shiyasa bata samu damar waigowa ta kalle shi ba, A hankali Yake ?arema bayanta kallo, Kayan sun Wanyi tighting dinta sun bayyana dirin jikinta, musamman faska faskan hips dinta.

Ba zato ba tsammani taji ya kwanto da kanshi saman wuyanta, ta baya ya rungumota, ya zagayo da hannayenshi saman flat stomach dinta.
muryarta tamkar tame jin bacci ta murya pravin meye haka ?
Manna mata kiss Yai saman wuyanta,
 Ba tambayata yakamata kiyi ba, Wazu ina kallonki cikin taro, Kin saki jiki sai ti?ar rawa kikeyi Alhazawan nan masu dogon gemu sun tsareki da mazuran idanuwansu sunata kallon jikinki

?aure fuskarta tayi tamau, tare da sanya hannayenta biyu ta dam?i hannunshi dayake ?o?arin Waurawa saman ?irjinta.

 Kaga Bana son surutu, Yanzu na dawo cikin gidan nagaji ina bu?atar in huta, ya?i bari ta ?wace kanta daga ru?on da yai mata.

 Bansan meyasa kike Yi min haka ba! Sam baki darajani a matsayina na mijinki, bakya jin shakkar fadamin kin fita ba tare da iznina ba a faWace ta fusge kanta daga jikinshi ta juya tana dubanshi.

 Oh gidan Yaya hateem din ne saina nemi izinin ka zan shiga? Sai kace na tafi wata uwa duniya, ko kamanta ne? Acikin estate din nan gidanshi yake, na shiga wurin matarshi ne don mu ?ara gaisawa, shi kenan komai zanyi dole saina faWa maka ? Ta faWa tana jifarshi da harara, bawan Allah Ya tsare ta da ido yana kallonta, Idan tana yi mashi magana tamkar zata rufe shi da bugu

Guntun tsoki taja ka daina kallona, ka wani tsareni da ido kamar zaka lasheni, ni bansan meyasa kake son zama Waki ba kamar wani munafuki, gasu baba can a falo ka shiga wurinsu ka zauna ayi fira dakai

Shiru yai bai tanka mata ba, babu alamun zai daina kallon nata.
Ta6e baki tayi Idan baka da abunyi ni inada shi, don haka bani wuri In wuce

ta faWa tana ?o?arin bi ta gefenshi da niyar ta tafi, ba zato ba tsammani taji ya dam?i damtsen hannunta, ru?o bana wasa ba, har saida ta Wago idanuwanta azare take dubanshi.

 Kidaina yi min faWa, bafa tsoronki nake ji ba, Ina raga miki ne saboda ?aunar da ke atsakanina dake har saida taWanji gabanta ya faWi rass, ganin yadda ya haWe fuskarshi, kwata kwata babu annuri tamkar bai ta6a dariya ba.

 Ke komai baki Iya ba dangane da zamantakewar aure? Sai kace ba mace ba? Baki Iya soyayya ba sannan baki da lokacina sai idan kinga dama zaki bani hakki na? Abu kaWan saiki rufeni da faWa kamar Wan cikinki? Ko kin manta matsayina awajenki? Idan kin manta bari na tuna maki, Ni mijinki ne a ?ar?ashin ikona kike, Nafi kowa Iko dake hatta mahaifinki, Aljannarki tana a ?ar?ashin ?afata idan har bakiyi min biyayya ba tayaya kike tunanin zaki sameta ? cikin jin ?unar rai Ya furta hakan, maimaikon yaga nadama akan fuskarta sai gani yai ta tuntsire da dariya har fararen hakoranta suka bayyana, fisge hannunta tayi daga ru?on da yai mata.

Ta ru?e qugu ta matsa dab dashi kafin ta soma magana Naji abunda kace babyn baby, sai dai akwai gyara a kalamanka, bani ce nake a ?ar?ashin ikonka ba, Kaine kake a ?ar?ashin ikona, ko kamantane, agidanmu kake zaune, cin ka shan ka suturarka dama komai nice nake kula dasu, baka da wata power pravin, babu yadda za ai nayi maka biyayya sai dai kai kayi min saboda nina cancanci hakan, Nice hula kaine Wan kwalin, aljanna kuma ta mai rabo ce da wula?anci take furta maganar, lamarin ya Waure mashi kai, a iya saninshi saratu tana da ilimin addini amma idan tayi wasu kalaman ba ?aramin mamaki take bashi ba, ?ululun bakin ciki Ya hana ya furta mata magana, idanuwanshi sun kaWa jawur dasu, Ranshi Ya 6aci sosai a fusace Ya juya ya fuce daga Wakin, ta6e baki tayi aranta ta ayyana matsalarka ce koda yake laifina ne dana auri dangin kirishna, masu bautawa soyayya ta faWa tana dariya.


d'>?
?d'


A Zazzaune suke saman tattausan carpet, Wan ubansu zubin kafi mage Laushi dake A cikin katafaren falon gidan baba obie, daga tsakiyar Royal sofa set din falon carpet din Yake a shimfiWe hadadden gaske, tamkar shimfiWar sarakuna, an kewaye bakin carpet din da tuntun, asaman su dattijon arzi?i Ya Waura kanshi, Prime minister Hateem Yana a kishingiWe shima ya Waura kan nashi saman tuntun, Basu kaWai bane saman carpet din akwai senate lateef tare da his excellency deen da kuma His excellency abdul Razak duk sun kishingiWa kansu saman tuntun, kowan nan su jabbiyace a jikinshi, ta obie data hateem launi Wayane ruwan toka, hateem ya manna farin glass a idanuwanshi hannunshi na dama hadaddiyar Agogon azurface mai kyan gaske, zobenta ne a yatsun hannun shi.
Jallabiyar sharafuddeen data his excellency deen launin brown ce, yayin data Senate lateef ta kasance milk colour, hankalinsu kwance suke shan firarsu, sun baro iyalansu a makwancinsu, yayin da su kuma suka haWa majalissarsu afalo.

Babban tray ne aka ajiye masu kan carpet din, Saman shi Tea pot ce mai Wauke da green tea, ga jerin kofuna, suna fira suna shan abunsu
 Baba mun cika ka da surutu ko ? Senate lateef ne Yai maganar yana duban fuskarshi.

?aura hannu yai saman gemunshi tamkar yana kitsa shi Yace Ni ai ban?i kuyita surutu ba daga yau har gobe, wallahi bana gajiya da sauraronku, Ina jin daWin ganin ku atare dani, nayi kewarku sosai

Murmushi kowan nan su Ya saki, In ka cire hateem daya lumshe idanuwanshi ga dukkan alamu bacci yake ji.
 Kamar yadda baka gajiya da sauraronmu muma haka bama gajiya da faranta maka, acewar his excellency deen
lumshe idanuwanshi yadanyi hadi da jinjina kanshi
His excellency abdul razak Yace baba, akwai wata magana mai


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login