Showing 222001 words to 225000 words out of 260999 words

Chapter 75 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

da son ganinsu.

?amshin turaren dr.shureim ne Ya dakatar da ita daga yin addu ar da take yi, da sauri ta shafa saman fuskarta, A hankali ta fuskance shi, yana daga zaune gefen gadonta, bai jima da shigowa Wakin ba, fuskarshi dauke da annurin farin ciki, Daren jiya da tunanin ?ar uwarshi ya kwana, ya damu da ita.

 Yayana nakaina, Ina kwana ka tashi lafiya ?

 Lafiyalou rabin raina, ina fata kin yi kwanan farin ciki agidan Uncle shiru tadanyi tunawa da abunda ya faru duk da ta dauki hakan amatsayin mafarki, jinjina mashi kai tayi Alhamdulillah, jiya naji dadin bacci, hada munshari, balle ni da nake atare da Zeenatu, yarinyar akwai shiga rai

Murmushin gefen fuska dr shureim yasakar mata hala tacika ki da surutu ?
Girgiza kai benazir tayi a a, ai yarinyar kunya gareta, tana jin nauyin yi min magana yadda kasan bafullatana

Dariya dr. Shureim yai kafin ya tsagaita yace hakane tana da kunya, amma fa ta iya zuba kamar aku, sai kun saba da ita zata saki jiki dake

Dr shureim yasaki baki yana maganar zeenatu, baisan cewa tana la6e cikin toilet tana sauraronsu, hannunta Waya ru?e da qugunta, kalmar akun daya furta ta ta6a zuciyarta.

Murmushi benazir tasaki, abunda baisani ba tun jiya tasan da surutun zeenatu, kafin su kwanta bacci, sunyi firar dare, ta saki jiki da ita tamkar abokiyarta.

 Yaya shureim, Ni yanzu damuwata Mijina da ?ata, mami ta fadamin cewa basa ?asar, amma sun kusa dawowa, ni namanta ma ban tambayeta sunan ?asar da suka tafi ba ta fada tana dubanshi yaya shureim ko kana da number wayar taj ? Ras yaji gabanshi ya fadi, saboda shi baisan komai dangane da mijin benazir ba.

Shiru yai mata batare da ya iya furta mata kalma ba, don baisan amsar da zai bata ba

 Au namanta, kaima bakasan mijina ba ko? Lokacin dana aure shi...... bata ?arasa maganarba cak ta Wago suna kallon juna.

Cikin sanyin murya yace ai ba laifi kikayi ba, lokaci bana acikin hayyacina, ban kaiga farfaWowa daga radadin abunda ya same ni ba, Benazir bansan mijinki ba, bana zumunci dashi, saboda ni kaina bana cikin natsuwata, kuma hada ?arin ni ba azaune nake ba, idan baki manta ba, da abun duniya ya isheni, tattarawa nayi na koma egypt wurin ammim mu da zama da?yar yake furta maganar, launin idonshi harya fara canzawa
Numfasawa yai kafin ya Waura da cewa nasan ban kyauta maki ba, amma kiyi hakuri, daga ni har ke ?addarar rayuwace ta afka mana, Wallahi bazan Iya misalta maki ?unci da radadin da naji ba, lokacin da labarin tafiyarki ya same ni, idan bazan manta ba, aunty zainab ce ta sanar dani komai dangane da guduwarki da jinjirar da kika bari, bayan haka bansan komai game da rayuwarsu ba nima ban jima da dawowa gida ba.......

Bai ?are maganar ba ta tari numfashinshi da cewa kana nufin baka ta6a haduwa da ?ata Angel ba? Amma ni ayadda mommy ta fadamin taj yana kawota gidan mu, suna daukar dawainiyar kula da ita kuma suna nuna mata hotona harma tana tambayarsu Yaushe zan dawo

Zaro ido dr.shureim yai alamar mamaki da jin ?aryar da mommynsu ta shirgawa benazir, duk da ba a ?asar yake zaune ba, yasan komai dake faruwa a gidansu, ta hanyar aunty zainab dake fada mashi akai akai, shi dai a iya saninshi Hajiya layla bata zumunci da tajuddeen, hatta auran benazir da Alhaji ubaid ya bashi bada son rantaba, saboda ita ta tsani bare, balle shi da yakasance mai rufin asiri ba attajirin mai kuWi ba, har fada saida sukayi da Alhaji ubaid saboda yabama Wan jarida auran ?arsu.

Ganin yanayin fuskarshi ya canzane yasa jikin benazir yin sanyi,

 Yayana kayi shiru baka ce min komai ba! Mommy ba gaskiya ta fadamin ba ko ? Adabarbarce ya girgiza mata kai yana kokarin tattara natsuwarshi yace bahaka bane, ai ni bana a ?asarne, bani da masaniya akan komai, lokacin dana dawo Nigeria shi taj din da yarinyar sun riga sun bar ?asar, nima awurin Aunty zainab naji labarin

Ajiyar zuciya benazir ta sauke, fatanshi Allah yasa kada ta kuma tambayarshi wani abun da zai kasa amsa mata.

 Mommy ta fadamin cewa yarinyar kamanninta sak dana tajuddeen amma hasken fatarta nawane ta dauko, yarinyar kyakkyawace idan zan iya tunawa, kafin na gudu nabarta dana haifeta saida na kalleta har naga launin idanuwanta ruwan tokane kalar na amminmu, kuma tana da curly hair kalar nawa, ni dai fatana Allah yasa bata dauko halina ba, banason ace bata jin magana.

Dariyace ta kubce ma dr shureim, sambatun benazir ba ?aramin kayatar dashi suke Yi ba.

Zeenatu dake a la6e tana sauraronsu, takasa fitowa daga toilet din, zuciyarta ta kwaWaitu da son jin wacece yarinyar auntynta benazir? Ya akai bata ta6a ganinta ba? Kamar dai ta ta6a jin labarin jinjirar da benazir ta bari awajen mommynta sarah.

Lokaci Waya dr shurem yadaina yin dariyar, hawayen dake taruwa cikin idanuwanshi suka soma gangarowa saman kuncinsa.

Da sauri ya kifa kanshi on his laps,
Hankalin benazir ba ?aramin tashi yai ba, Jiki na rawa ta mike daga kan dardumar ta koma gefenshi ta zauna haWi da daura hannunta Waya saman bayanshi yaya shureim meke faruwa? Meyasa ka zubar hawaye? Yanzu fa kake yin dariya? Kona fadi wani abune daya 6ata maka rai? Shiru bai Wago ba, duk tabi ta ruWe, zeenatu dake yi masu la6e jikinta yai sanyi jin dr shureim dinta yana zubar da hawaye, muryar benazir taci gaba da jiyowa tana fadin dan Allah kayi min magana yayana nakaina, kasan bana son ganinka acikin damuwa bazata iya jurar halin da dr shureim dinta ya shigaba, Har ta mi?a hannu zata buWe kofar toilet din, sai kuma tafasa ta dan buWe kadan ta yadda zata iya le?en su

?agowa yai da kanshi, hawaye sun wanke fuskarshi, benazir dake kallon shi itama hawayen ke fita a idonta
Zura hannunshi yai cikin aljihun jallabiyar jikinshi ya zaro wayarshi, batare dayace komai ba, Ya mi?a mata wayar, karaf idanuwanta suka sauka akan fuskarta Yarinyar dake akan wallpaper dinshi.

Fashewa tayi da matsanancin kuka tamkar ranta zai fita, da sauri ya sanya tafin hannunshi Waya ya toshe mata bakinta, haWi da girgiza mata kai, alamar tayi shiru, da?yar ta haWiye kukanta, yayin da suke kallon juna, sai yanzu tagane dalilin zubar hawayenshi.

A hankali ya zame tafin hannunshi daga saman bakinta, hakan ya bata damar yin magana Cikin rauni na murya ta furta munyi babban rashi yaya shureim, babu rabon suyi rayuwa tare da ?ata Angel, yarinyar tana kama damu, kamar ni na haifeta, mutuwa tayi mana yankan ?auna, Allah ya ji?anta da?yar ta ?are maganar a hankali ta mayar da rinannun idanuwanta kan hoton jinjirar yarinyar dake a nannanWe cikin towel fari ?al, an sanya mata kayan sanyi, farace sol kamar ka ta6a jini ya Wigo, dara daran idanuwanta sun buWe sosai.

 Bani da abun kallo daya wuce hotonta, da ita nake kwana da ita nake tashi, na mutu akan ?aunarta, bazan ta6a daina sonta ba, kuma bana tunanin koda ace nayi aure zan samu madadinta a duniyar nan........ I ?W'










 Nayi danasanin abunda na akaita mata, har yau idan na tuna cewa da hannuna nayi hakan sai inji gaba Waya na tsani kaina.... cikin jin ?unar yai ya ?are maganar.


Tsananin tausayinshi ne ya kama Benazir, idanuwansu sun kada jawur
Harta bude baki zatayi magana, Motsin buWe kofar toilet Ya dakatar da ita, sam ta manta da zeenatu a toilet, da sauri ta goge hawayenta, dr shureim ma ya share hawayen shi muryarshi adisashe yace wanene a toilet ?
Kafin ta bashi amsa, zeenatu ta fito, fuskarta da alamun lemar ruwa, tamkar batasan me suke tattaunawa ba, Har kuka tayi masu saboda sun bata tausayi duk da bata fahimci kan zancen nasu ba, ita a tunaninta Yaya shureim dinta ya ta6a son wata, sannan hoton daya ta6a nuna mata awayarshi amatsayin nata yake kallo yanzu ta gane ba ita bace, ya 6oye matane, har cikin ranta ba ta ji dadin hakan ba, jikinta yai sanyi tamkar wadda ka zarewa laka.


Sun ?ura mata ido suna kallonta, fatansu Allah yasa bata ji me suke tattaunawa ba

 Zeeentu dama kina acikin toilet tsawon lokacin dana shigo Wakin ?

Jinjina mashi kai tayi eh yaya shureim bansan ka shigo dakin ba, Uziri ne Ya ru?e ni a toilet

Ajiyar zuciya ya sauke jin tace batasan ya shigo ba.

 Ina kwana, ka tashi lafiya muryarshi araunace ya amsa mata lafiyalou duban benazir tayi wadda tayi shiru tana kallonta, daga ita har dr. shureim din fuskokinsu sunyi jawur saboda kukan da suka sha, a hake suke ?o?arin 6oye mata damuwarsu bayan ga alama nan ta gani.

 Aunty Benazir, bari naje daki in yi sallar acan, namanta jiya ban Wauko hijabina ba ta fadi hakanne don ta basu damar cigaba da tattaunawarsu

Benazir tace A a basai kinje daki ba, Ga hijab dina kiyi da ita ta fada tare da cire hijabin ta mi?a mata, da sauri zeenatu tace a a, Kibarshi, nafison naje daki nayi acan, naga kamar kuna yin magana ne keda ya shureim

Murmushin ya?e Benazir tasakar mata kada ki damu ?anwata, bawani abu muke tattaunawaba, kema zamu Iya yin firar dake

 Assalamu alaikum! Mom layla ce ta doko sallama, gaba Waya suka Wago suna kallonta, doguwar rigace a jikinta milk colour, ta yafa mayafi akanta, fuskarta dauke da fara a take dubansu
Har suna haWa baki wurin gaishe da ita ina kwana mommy? Kin tashi lafiya ?

Cikin kulawa ta amsa masu da cewa lafiyalou Alhamdulillah, fatan na same ku lafiya, zeenatu ya akai naganki atsaye ?

Washe baki zeenatu tayi tana fadin yanzu na fito daga toilet, nayi alwala ne zanyi sallah
Mom layla tace okey, yakamata kiyi kada ki makara amsa mata tayi da toh, da sauri ta nufi kofar fita dakin ta fuce cike da fargaban kada Aunty Benazir ta dakatar da ita, bayan ta fita daga dakin ajiyar zuciya ta shiga saukewa, ha?i?a taji takaicin halin da taga dr shureim dinta da aunty benazir, ta shiga damuwa tabbas tana ji aranta wani mummunan abunne ya ta6a faruwa da su, a ?agare ta ke da son jin wacece Yarinyar benazir dinta? Sannan kuma wacece matar da taji yaya shureim dinta yana magana akai har yake fadin bazai samu madadinta ba koda ace yayi aure, burinta ayanzu shine taga hoton matar da ya shureim yake nunawa benazir a wayarsa.


Da wannan tunanin ta nufi dakinta dake acan upstairs.


Bayan fitar zeenatu, dr shureim da Benazir suka mi?e tsaye suna fuskantar mahaifiyarsu dake binsu da kallon mai tattare da alamar tambaya.

 Meke damunkune? Ya akai naga fuskokinsu sun yi ja kamar wadanda suka yi kuka ! Tambayar data fara jefa masu kenan

Benazir ce tayi kokarin cewa Ni da ya shureim ne muke yin firar yaushe rabo, mun tuna da rayuwar mu ta bayane kafin mu rabu

 Hmm, yakamata ku manta da abunda ya wuce, tuna bayan nan baida amfani, tun da ba abun arzi?i bane ya faru

Dr shureim yace hakane mommy, zamuyi kokarin yin hakan
Shiru tadanyi na wani lokaci tana kallonsu.

Har dai Benazir ta fahimci kamar akwai wani abu dake akasan zuciyar mahaifiyar tasu
 Mommy, kina son yin magana damu ne ?
Girgiza kai tadanyi kafin tace tausayin rayuwarku nake ji, ina jin fargaban ranar da zan mutu in barku a duniyar nan mai cike da ruWani, saboda mahaifinku bazai iya tsaya maku ba, shi kanshi juya shi akeyi..... jikinsu ne yai sanyi jin abunda tace, tamkar tana basu wasiyya ne, matsawa tayi kusada su tare da ru?o hannayensu acikin nata.

 Bazan 6oye maku ba, ji nake kamar wani abu zai faru

 Mommy ki daina fadin hakan, Ki kwantar da hankalinki, Allah yana atare damu, ni bana so naji kina zancen mutuwa dr shureim ne yai maganar.

 Addu arki kadai muke bu?ata mama, kidaina sanya damuwa aranki benazir ce ta fadi hakan.

GyaWa kai Mom layla tayi shikenan nadaina, Benazir yaushe zaki je gidansu Aneelerh?
Murmurshi benazir tasaki kafin ta bata amsar tambayarta dr shureim ya riga ta fadi  zuwa jibi in sha Allah, zan kaita gidan dakaina

Mom layla tace naji dadin jin hakan, zanyi magana da mahaifinku shi yake da layin mahaifin Aneelerh, in yaso saiya fada mashi game da zuwanku, tun da babu wanda yasan gidan nasu, sai sun tura mana da adress dinsu.

Benazir tace hakan yayi mun gode mommy, ki kwantar da hankalinki, don na lura kamar bakya jin dadi

Murmushi mom layla tasakar masu, lokaci Waya kuma yanayin fuskarta ya canza ganin wani abu ajikin benazir, harta buWe baki za ta yi magana sai kuma ta fasa tana kokwanto acikin zuciyarta.

 Mommy lafiya ? Benazir ce ta fargar da ita, ganin ta ?ura ido tana kallon wuyanta
Girgiza kai tayi bakomai, bari na koma daki, namanta banyi azhkar ba, Ina fata kuma kunyi naku, koda yake nasan ma shureim yayi ke fa ? Ta fada tana kallon benazir hankalinta yafi karkata akan jan ta6on da tagani gefen wuyan benazir kamar Yakushinta akayi fatar wurin duk ta karkarce.

 Nayi mommy, bayan na kammala sallar asuba
Jim ta danyi kafin tace okey, ku cigaba da firar ku, amma dan Allah adaina tuna bayan nan
Murmushi kowan nan su yasaki, insha Allah mommy

Juyawa tayi ta nufi kofar fita dakin, zuciyarta na harbawa da sauri da sauri, ta rude da abunda tagani, tambayoyi ta shiga jefa ma kanta me yakawo jan tabo da sahun yakushi saman wuyan benazir?
Da wannan tunanin ta nufi dakinta.

(Abunda ya faru bayan Big guy ya fita neman hannah)

Cikin takun sauri Big guy ya nufi bedroom dinsu dake a down stairs, wata ?il aci sa a ya ganta, hankalin shi ba akwance yake ba, saboda ya bincika ko ina na part dinsu sa?o da lungu babu cikon yarinyar da yake nema, ba ?aramin ruWewa yai ba, fargabanshi kada ace wani wajen taje ta faWa takasa fita, Waya bayan Waya ya ke shiga dakunan matan babu kowa, yabi hanyar da zata kaishi bedrooms din mazan, A bakin ?ofar dakin su Naufal Yaci burki, Ya dafe jikin glass door din, slowly kofar ta zuge, le?awa ciki yai, a kwakkwance ya same su saman shimfiWeWan gadonsu, sun cunkushe kamar kinfin gwangwani, gaba Waya sun lullu6e jikinsu da bargo, buga ?ofar yai ranshi a jagule Ya juya zai fuce daga Wakin ganin mazane zalla kuma gaba Wayansu suke aWakinsu naufal, Cak Ya tsaya da tafiya kwakwalwarsa ta soma tariyo masa abunda ya gani, da sauri Ya koma dakin ya tsaya daga bakin gadon yana kallon ?afafuwansu da suka le?o daga cikin bargon, a hankali ya Waura eye balls dinsa kan kafar da yake hasashen ta macace bata namiji ba, shape dinta ya banbanta data mazan kuma tafi kafafuwansu ?aranta, hannu ya mi?a ya dam?i kasar bargon ya yaye shi, lokaci Waya big guy yasauke nannauyar ajiyar zuciya, hankalin shi ya kwanta ya samu natsuwa, Hanna ce a tsakiyar mazan ta ?an?ame gabriel kamar zata koma cikinsa, Yayi mamakin ganinta tsumu tsumu acikinsu, gefenta na dama naufal ne da haris, daga 6angaren hagun katifar gabriel ne da javed, sunyi nisa acikin baccinsu.
Acikin zuciyarshi ya furta Kin tayarmin da hankalina ya ambaci hakan tare da sakin bargon Ya juya ya fuce daga Wakin nasu.




*Unaisah Angel=؋?d'*



Fitowa tayi daga cikin toilet, fuskarta da alamun lemar ruwa, Salsabeel yana daga zaune saman gadon Ya jingina bayanshi jikin headboard yayin da Giant snake din yake a kwance gefenshi ya daura kanshi saman laps dinsa.

Jin motsin fitowarta ne ya janyo hankalin salsabeel ga kallonta, baiwar Allah ba ?aramin tausayi take bashi ba, ?ar ?arama da ita ta Waurama kanta damuwar da ko wani babban bazai Iya jurarta ba, ganin yana kallontane yasa ta dan sakin fuskarta data kumbura suntum.

 Fuskarki kika wanko ?

Girgiza mashi kai tai a a alwala nayi
 Amma ba a fara kiran sallar asuba ba
 Nafila nake so nafara Yi, kafin a kira sallar asuba, Inaso zanyi ma danish Wina addu a ne
Murmushi salsabeel yasakar mata, dama saida ya ayyana hakan aranshi
 Kina kaunar Wan uwan nan naki
 Fiye da yadda nake ?aunar kaina ta furta hakan tare da juyawa ta nufi kofar fita dakin don taje nasu Wakin ta Wauko Hijabin da zatayi sallah, har ta kusa fita daga dakin kamar ance ta waiwayo ta kalli gadon

Ba zato ba tsammani macijin Ya girgiza Yana kokarin tashi
Da sauri ta furta yanzu zan dawo my Man, kada ka biyoni, Nima bazan Iya yin nesa dakai ba, Hijabin sallah zan Wauko a Waki komawa macijin yai tare da daura kansa saman laps din salsabeel.

Ajiyar zuciya ta sauke haWi da yin ?ayataccen murmushi, salsabeel dake kallonta shima murmushin yake yi, lamarin Danish na matu?ar bashi mamaki.

Juyawa tayi da sauri ta fuce daga dakin.

Moving quickly take tattaka matakalar benan, kasancewar ko ina na part din da haske tamkar da rana baka ta6a gane lokaci saika kalli agogo, a tsanake take bin ginin da kallo Yayin da take saukowa down, zuciyarta tayi mata nauyi, zazza6in jikinta sai ?ara nunkuwa yake yi, Ita kadai tasan halin da take aciki, da ace zata Iya dauke ma danish abunda ke damunshi da kuwa tayi hakan, zaifi mata sau?i akan taganshi a wuyanci hali.

Tana gab da zata dira ?afarta kan floor din falo, ranta ya bata cewar akwai mutun awurin, wurga eye balls dinta tayi akan first floor bataga kowa ba, A hankali ta mayar da eyes din nata kan Second floor, rass taji gabanta Ya faWi ganin mutumin nan da ta ta6a gani a gym room yana motsa jiki,


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login