Showing 84001 words to 87000 words out of 260999 words

Chapter 29 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

Matashiyar.

Lokacin da ya warwaro wrapping sheet Win dai dai Saitin hancinta ya ?arasa 6an6are ledar gaba Wayanta, adai dai time Win Mahboob da Ana sun fito daga kitchen Hannun shi ru?e da glass Na lemu Karaf Idanuwanshi suka sauka akan Hoton zanan fuskar Angel, Nan take ya saki glass Win hannunshi gaba Waya ya tarwatse ruwan lemun dake acikinsa ya tsiyaye saman tiles.

Tsabar Al ajabi da mamakine Yasa Aneelerh da mami Yun?urawa a sukwane suka mi?e tsaye Suna ?are ma Zanan Kallo Yasha fenti kamar horonta aka Wauka.

Gaba Waya sun Rasa bakin magana, zanan yayi bala en Yin kyau, fuskar Angel ta fito raWau Kyakkyawar matashiyar balarabiya bugu da ?ari buzuwa a 6angaren Mahaifinta Zahra Ko sai faman Yarfa hannu take yi tana ambaton Wow wow Tabarakallahu ahsanul khalikin! Gaskiya koma wanene portrait artist Win da ya zana hoton nan ba ?aramin ?wararre bane ya baje basira

Ummi tace Masha Allah, Yarinyar ba ?aramar kyakkyawa bace, kamar tajuddeen Ya yi kakinta, Kamanninta sak Kalar nashi, Hasken fatarne ta Wauko Na mahaifiyarta benazir

Lamarin ya Waurewa Ana kai Ganin yadda Mahboob Ya fasa glass cup ko ajikin shi, Hankalin sam baya atare dashi, Zanan Fuskar Angel Ya tafi da Imaninsa, dama can tun fil azal Mahboob Mayen mata ne.

 Mahboob Meke damunka ne? Baka ga 6arnar da ka yi ba ne ?

Ba tare da ya kalli fuskar Ana ba Ya furta dama akwai matan Hurul aini A duniya ?

Girgiza kai Ana ta yi Fuskarta Wauke da murmushi ta nufi dinning, don ta jera kayan tray din hannunta.

Farin Ciki Ya hana Aneeleeh furta kalma, agaban zanan da ke a jingine jikin hannun sofa, ta zu?unna saman gwiwowinta, yatsun hannayenta na kerma ta Waura su saman fuskar Angel, Lokaci Waya ta fashe da matsanancin kuka ta kifa kanta saman zanan

 Haba Aneelerh menene abun kuka? Ke da za ki yi farin Ciki ? Mami ce tayi maganar

Hajiya adama ta mi?e ta nufi Aneelerh ta Wan ran?wafa ta Waura hannunta saman kafaWarta.

 Share hawayen ki Aneelerh, banaso pls, Ni ban Kawo maki zanan nan don ki yi kuka ba, saboda farin Cikin ki yasa Nasa aka yi min shi, nasan zaki ji daWi sosai Abie yace in dai ko bazaki daina kukan nan ba, zansa su koma da zanan sai lokacin ta Wago da rinannun idanuwanta da suka kaWa jawur ta kalli fuskokinsu cikin shesshe?ar kuka tace Nadaina, wlh kukan farin cikine Ya kubce min, Inason Angel sosai, na kasa jurewa ne, da na ga zanan nan sai naji na ?ara ?agara da son ganinta a shekarunta Na yanzu Mayar da idanuwanta ta yi a kan hoton

 Allah sarki my Angel, Wiyata ?anwata kuma ?awata abokiyar firana, Na yi missing Winki sosai bazan ta6a mantawa dake ba har abada Kifa kanta tayi saman hoton Hawaye suka cigaba da wanke fuskarta, ta yi matu?ar karya masu zuciya.


*Middle step A gidan Alhaji ubaid*


Tun lokacin da Dr. shureim Ya kammala kimtsawa ya zauna gefen gadon shi ya natsu yana kallon hotunan abar ?aunarsa, ?arfe Goma sha Biyu Na bugawa, Kiran Alhaji musa Ya shigo wayarsa.

Da sauri Yai picking call Win Ya kara a kunnanshi

 Shureim Ina Jiran ka a palour!

Abun da Ya furta mashi kenan, Ajiyar zuciya ya sauke Tare da mi?ewa Ya fito daga Bedroom Winsa, Yana mai jin kewar Wakin nashi, tafiya yake yi tamkar bayason Taka ?asa, Ji yake kamar In yabar gidan zai ?ara nisanta kanshi da ita ne, duk irin yadda yake zumuWin barin gidan hakan bai hana wani sashe na zuciyarshi ?in amince masa ba, Saboda acikin gidan ne, abar ?aunarsa ta kafa tarihi acikin zuciyarshi.

Lokacin da ya ?araso palourn, A zaune ya samu Alhaji musa da Uncle ubaid, Sai Mahaifiyarshi laila Da Mai aikin gidansu zainab, Hannunta ru?e da shopping bag.

Yanayin fuskokin su Ya nuna alamun rashin jin daWin tafiyar shi, musamman mai aikin gidansu zainab da kuma Mahaifiyarshi Layla, tana a tsaye ta ru?e qugu fuskarta babu annuri ko mis?ala zarratin zallar 6acin raine.

Shi ko Alhaji ubaid sai faman sakin fara a ya ke yi babu alamun zaiyi kewar Wan nashi idan ya tafi.

Idanuwan dr. Shureim akan na mahaifiyarsa, da sauri ya nufi inda take atsaye, hannu biyu ta sanya ta rungumo shi a ?irjinta, hakan da tayi mashine yasa shi jin hawaye sun cicciko idanuwanshi.

Bubbuga bayanshi take yi a hankali tana faWin Shureim Wina, zanyi missing Winka sosai, naji takaicin tafiyar nan duk da ba wani wuri zakaje me nisa ba, sai dai sam hankalina bai kwanta da tafiyarka ba, Naci burin In gatantaka In baka kulawa ta musamman tuntuni, sai dai rashin zamanka agida da kuma gudunmu da ka ke yi, shi yasa ban samu damar yin hakan ba, Yanzu kuma na samu na shawo kanka, an nuna anfini iko da kai za a rabani da kai, tun da ta fara magana Alhaji musa Ya haWe rai fuskarshi a tamke ba annuri, don yasan dashi take magana.

 Mommy ki samin albarka ita nake bu?ata daga gare ki, Sannan ki kwantar da hankalinki, Ni musulmine kuma nayi imani da Allah dashi na dogara, aduk inda zan kasance Allah yana atare dani, ballanta kuma agidan Uncle Wina ne ba nisa zanyi ba, nasan za ku dinga zuwa akai akai kuna ganina, Nima kuma zan dinga zuwa gida Maganar Dr. shureim ta yi matu?ar karya mata zuciya, Allah na gani tana son Wanta sosai, Muryar Alhaji musa ce ta katse su shureim bamu da isashen lokaci, ka wuce mu tafi

?agowa Yai daga jikin mahaifiyarshi ido cikin ido suke kallon Juna, Canza harshe ta yi zuwa larabci kafin taci gaba da magana

 Shurem hankalina bai kwanta da kawunka ba, Ni ban yarda dashi ba, Bai ta6a nuna damuwa akanka ba, tun lokacin da ?addarar nan ta ris?e ka har ka fara shaye shaye a ?arshe ma kabar ?asar gaba Waya, musa bai ta6a bibiyar rayuwarka ba, babu ruwanshi dakai ?a ?anshi kaWai Ya sani, Ta ya ya hankalina zai kwanta da zuwan ka gidan shi? Allah kaWai yasan mugun nufin shi akan ka Tana magana tana shafa sumar kanshi da ta sauko saman wuyanshi, babu wanda Yasan me ta ke cewa, dama da biyu ta yi mashi maganar da larabci don saboda tasan basa Jin Yaren, mai aikinsu kaWaice ta ke ji saboda itama balarabiyace, jikin zainab duk yai sanyi da jin maganar Hajiya layla, baiwar Allah duk ta damu da Shureim gani ta ke yi kamar idan ya tafi wani abu zai faru dashi.

Muryarshi araunace Ya soma magana da harshen larabci Mommy kidaina wannan tunanin dan Allah bana so, ki kwantar da hankalin ki, Uncle musa bazai Ta6a cutar dani ba, duk da bai damu dani ba a lokacin baya, yanzu ya nuna yana ?aunata zai Iya yiwuwa ko dan saboda tausayin halin da nake aciki ne, Nafi so ki yi mashi kyakkyawan zato mommy

GyaWa kai ta yi  Shikenan shureim zan cigaba da yi maka addu a akan Allah ya kare mun kai ya tsaremun kai daga sharrin duk wani abun cutarwa Cikin harshen labaraci ta dinga jero addu o i tana tottafa masa Yana amsawa da ameen.

Bayan ta kammala ya Wago da ido Ya kalli zainab, idanuwanta sun cicciko tab da kwalla.

Matsawa ya yi kusa da ita, fuskarshi Wauke da murmushi yace auntyna zan tafi asanyamin albarka yai maganar tare da du?ar da kanshi, Hakan ba ?aramin daWi yayi mata ba, ?an hawayen da ta ke matsewa tuni sun soma shararowa saman kuncinta.

Tafin hannunta ta Waura saman arab turban Win dake naWe akanshi, a tsanake take jero addu o i tana tottofa masa a ?arshe ta ?ara da cewa Allah yasa Silar komawarka can ka samu farin Ciki na har abada Ya amsa mata da ameen ameen Allah ya saukeku lafiya shureim ya ?ara amsa mata da ameen

Daga Haka Ya juya ya nufi Mahaifinshi Alhaji Ubaid.

Fuskarshi Wauke da murmushi yake duban shureim daddyna, asanya min albarka

Da buWar bakin Alhaji ubaid sai cewa yai  Shureim sai ka ce zaka Bar ?asar, irin wannan bankwana haka! Na lura Jikinka duk Yai sanyi, Ko kamanta Abuja ne zaka je gidan ?anina ? Harara Hajiya layla ta jefa ma Alhaji ubaid a fakaice.

 Lokacin da ka ke ?an guje gujenka ba tare da sanin kowa ba, Ka ke barin ?asar nan sai yau don zaka tafi gidan uncle Winka kake Neman albarkarmu ?

Da mamaki akan fuskar Dr Shureim ya ke kallon Alhaji ubaid, Ran Hajiya layla ya 6aci A harzu?e tace Dan Allah Ya isa haka! Me yakawo wannan maganar? Saboda kawai yace ka sanya mashi albarka? Idan baza ka sanya mashi ba sai ka ?yale shi Ya tafi, dama albarkar uwa aka fi bu?ata, bata uba ba

Runtse ido shureim Yai, Maganar daddynsa ta ta6a mashi zuciyarshi tuni ?walla sun Ciko idonshi, Hatta zainab ta ji Wacin maganar Alhaji ubaid ji take kamar ta kikkifa mashi maruka a kuncinsa.

Still da murmushi akan fuskar Alhaji ubaid ya ke dubanta, kafin ya maida dubanshi ga shureim.

 Ka ji abunda Mommynka tace, babu bu?atar albarka ta, Don haka zaka Iya tafiya cikin jin ?unar rai Yace daddy na ro?e ka, Ka sanya min albarka ina bu?atar taka ! hawaye tuni sun wanke fuskarshi, Jinjina kai Alhaji Ubaid Yai, Kafin Ya janyo Dr shureim Ya rungume shi, Yana tofa mashi albarka, Hankalin shi ba ?aramin kwanciya ya yi ba.

Mi?ewa Alhaji musa yai daga saman sofa Win da ya ke azaune, ko kallo basu ishe shi ba, Cikin takun nan nashi na izza, ya juya ya fuce daga falon don shi arayuwarshi Ya tsani 6ata lokaci.

Tsoki Hajiya layla taja aranta tace abanza, Uban Ji da kai, ai ni da za ka burgeni, ka kama Hanya ka yi tafiyarka, kabarmin Wana

Ru?o Hannun dr shureim Alhaji ubaid Yai, Yaja shi suka nufi Hanyar fita falon, Da sauri Zainab Tabi su Hajiya layla kam zama tayi dirshan saman sofa tana faman cije le6e.

Abakin Engry hall na gidan, Zungureriyar motar da zata Wauki Alhaji musa zuwa airport tayi parking, Hamsha?iyar gaske ?ar ubansu mota mai numfashi.

Yana daga kishingiWe a Waya daga cikin back seat na motar, tamkar yana acikin bedroon Winsa saboda tsabar haWuwarta, slowly murfin motar ke zugewa Dr shureim na ?o?arin shiga ciki, Muryar Zainab ta katse masa hanzarinsa.

 Namanta da wannan, kai na haWamawa juyowa yai tare da kallonta, Ledar hannunta ta mi?a masa, fuskar shi Wauke da murmushi ya kar6a Yana yi mata godiya, kafin daga bisani yayi masu sallama, yasa kai cikin motar, daddaWan Sanyin a.c ya ra6i sassan jikinsa shi kanshi Ya yi al ajabin haWuwar motar.

Mutun Biyune agaban motar, Driver Winsa da kuma p.a Winsa wani gabjejen mutun mai ?irar ?arfi daga gani yana gym saboda ko ina na jikinsa a murWe Yake, wankan suit ne a jikinsa Ba?i wulik baida fara a a fuska.

Kaitsaye Airport Suka nufa, already An shirya mashi privet jet dinsa, Bayan shigarsu cikin jirgin wanda Tsayawa zayyana HaWuwarshi 6ata lokaci ne, abune da hankali bazai Wauka ba, saboda an kashe dukiya kamar ba asan zafin nemanta ba, Kai kace saman bishiya ake tsinko kuWin ana amfani da su. (=??)

Dr. shureim Yaga aljannar duniya, Bayan tashin jirgin Cikin mintuna da basu wuci arba in ba Suka ?araso Airport Win Abuja, Tun kafin jet Winsa ya ?araso airport Win tuni Escords Winsa sun hallara abakin motocin su cikin shiga ta ba?a?en suits domin tarbarsu da kuma basu tsaro.

*EX-PRISONERSd'*


Tun Bayan da suka kammala Cin abinci kowan nan su yai kulu wash rabu hani an, Nurse ta shigo Wakin ta kwashe kayan abincin da suka ci ta fuce da su waje.

Gaba Wayansu suna A saman gadon zazzaune Sai Yanzu su ka samu damar ?arewa Wakin kallo.

 Angel menene wancan ? Parveen ce ta yi maganar tana nuna mata plasma tv dake manne a jikin bango.

 Tv ce da ita ake yin kallo
 To ki kunna mana mu gani mu ma girgiza kai Angel ta yi a a Parveen ku bari sai munje gidan daddyna tukunna

ta faWi hakanne don tasan muddin ta kunna masu kallo zasu birkice mata ne, a ?arshe ay abun kunya, tun da basu ta6a gani ba.

Tambayoyi suka dinga jera mata kamar ?an jarida, komai na Wakin sai sun tambayeta menene shi ya akeyin amfani da shi, ita kanta ba komai ta sani ba saboda ba kalar Wakinsu na gida bane, Iya abunda ta sani take amsa masu.

 Zan shigo toilet Batul ce ta yi maganar, saukowa ta yi daga saman gadon ta nufi ?ofar da take tunanin ta toilet ce ta tura da hannu ta shiga, tun da ta shiga take bin ko ina da kallo sau?in ma toilet Win su na prison na zamani ne, da ko anga ?auyanci sai dai da banbanci sosai, don wannan akwai sink da bathtub hada shower ga mirror da sauran Kayan amfani.

Agaban madubi Batul ta tsaya tana kallon fuskarta, bata ta6a ganin Kyanta irin na yau ba yatsun hannunta ta tura cikin Curly hair Winta tana cakuWa shi.

Acan bedroom Win Bayan shigarta toilet, zuciya da sa?e sa?e Angel sai ta dinga ayyanawa aranta ga Batul can ta kunna Ruwan zafi amaimakon na sanyi Jiki Na rawa ta sauko daga saman gadon ta nufi toilet Win, ko neman excuse babu ta shigo toilet din kamar an jeho ta.

Jin motsin shigowar mutun yasa Batul Juyowa a firgice don ganin wanene. Kusan atare suka sauke Ajiyar zuciya

 Dama ba wani abu za ki yi a toilet Win ba ?
Murmushi Batul ta sakar mata Inaso ne in ?are ma ko ina kallo,

 In dai wannan ne kada ki damu zan yi maku bayanin komai, amma Yanzu ki fito mu koma Waki Amsa mata ta yi da toh ta juya ta nufi Angel ta ru?o hannunta suka fito, shugowarsu Wakin ke da Wuya Aka buWe ?ofar, Dr Daniel brown ne tare da Nurse rebecca.

Fuskokinsu Wauke da murmushi, cikin harshen turanci ya soma yi mata magana.

 Masoyiya Angel da ?a ?anta, fatan na same ku Lafiya Amsa mashi sukayi da lafiyalou
 Ya jikin naku? Ko akwai inda ke yi maku ciwo  ? Atare suka girgiza mashi kai

 Okey, Starting tomorrow, you ll be receiving injections for three days, and you ll also be taking regular medication to improve your health. cikin kulawa dr brown ke yi masu magana idonshi akan fuskar Angel.

Murmushi ta sakar mashi mun gode sosai da kulawarku agare mu, Allah ne kaWai zai Iya biyanku

 Kada ki damu, aikin mu ne, Ko akwai wani abu da kuke bu?ata ?

Cikin raWa Batul ta yi ma Angel magana a kunne muna son ganin Haris da Danish

 Doctor, can we see our brothers? kamar mai jin shakkar shi ta yi maganar.

Jinjina mata kai Yai alamar eh, Kafin ya Waura idonsa akan Nurse rebecca Ki kai su Wakin ?an uwansu
 Okey sir Mayar da idonshi yai kan Angel pls muna so ki samu natsuwa sosai, ki kwantar da hankalinki dana ?an uwanki, akwai magana da zamuyi dake tare da sojojin da suke ceci Rayuwarku, sunce da zarar kin farka a sanar da su, Ni kuma na bari sai zuwa gobe idan kin ?ara wartsake wa duk da naga jikin naki da ?wari

shiru Angel ta yi tana faman zazzare mashi gray eyes Winta aranta ta ayyana komai suke son sani? fatanta Allah ya bata ikon amsa masu tambayoyin da zasu Yi mata

 HaWin kanki mu ke bu?ata Masoyiya Angel murmushin ya?e ta sakar mashi wanda bai kai zuci ba.

Bayan fitar shi daga Wakin, Nurse ta kalli faces Winsu zamu Iya tafiya A hanzarce suka sassauko daga saman gadon suka bi bayanta, tun da suka fito daga Wakin gabansu ke faWuwa ganin haWaWWen wurin da suka tsinci kansu a cikinsa, Asibitin Har ya gaji da haWuwa, babu tazara a tsakanin Wakunansu da inda aka kwantar da su Haris duk acikin amenity ward ne.

Abakin ?ofar Wakin da aka kwantar da Haris suka tsaya, sai da nurse Win ta fara tura ?ofar ta shiga tukunna ?aya bayan Waya su ka soma shiga cikin Wakin cike da zumuWin son ganin Wan uwansu, tun kan su ?arasa suka hango Haris kwance magashiyan saman medical bed an sanya mashi robar oxygen a hancin sa.

Da sauri suka ?arasa gaban gadonshi, gida biyu suka raba kansu, gefen dama Gabriel ne da Javed sai Naufal da Parveen ta 6angaren hagu Angel ce da Batul, Jamimah da azeeza sai Hannah, tsananin tausayin Haris ne Ya kamasu, tuni idanuwansu sun cicciko tab da ?walla.

Cikin shesshe?ar kuka Angel ta ambaci sunansa Haris! har cikin dodon kunnanshi Kiran Ya isar mashi, sambatu ya soma yi masu Yana ambaton sunan Deeja yana faWin mu koma ku Wauko ta, Deeja na tana araye suna can suna azabtar min da ita, dan Allah ku taimakamin ku cece rayuwata ku Wauko min deeja na tuni Hawaye sun wanke fuskokinsu, Hatta nurse rebecce Dake atsaye jikinta yai sanyi ganin hawayen su, Duk da bata iya jin abunda Wan uwan nasu ke cewa

 Haris ! Muryar Angel ce ta ?ara ratsa kunnan su, A hankali Ya soma ?o?arin buWe idanuwansa da suka kumbura jawur ya Waura su akan fuskarta, Ware su yai sosai, Ganin Yana ?o?arin mi?ewa yasa Nurse Win Yin saurin matsawa bakin gadon ta rankwafa ta zame mashi roban oxygen din daga hancinsa, ta taimaka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login