Showing 60001 words to 63000 words out of 260999 words

Chapter 21 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

cikin Tafiya sai faman wurwuga ido gabriel yake yi a ?o?arin shi na ya gano inda su Batul su ke, Gabanshi sai faWuwa ya ke yi tsoron sa kada ace halittar nan ta hanWame su, Har zasu gifta kwatsam ta wutsiyar ido Soja Ya hango launin jajayen kaya ?uWundune cikin koraren ciyayi da sauri ya furta wait hakan yasa Gabriel dakatawa da yin tafiyar, Reverse sojan yai tare da juyar da kanshi Ya wurga ?wayar idanuwanshi saitin wurin da ya hango jan uniform Win, Gabriel na yin tozali da su da ?arfi ya furta sunan Azeeza, da gudu ya nufi wurin da suke ma?ale da juna babu numfashi, Sojan na ganin Ya tunkari wurin shima yabi bayanshi, agabansu Gabriel ya zube saman gwiwonsa Yana Ambaton sunayen su cikin karyayyiyar murya ta wanda ya Sare, kafin sojan Ya motsa Sai ga sauran Sojojin da commender ya turo sun kutsa ta wurin da suke. suna ?arasowa ba tare da 6ata lokaci ba suka ciccire ?ayoyin da suka sargafe ?afafuwan Azeeza da jemimah, Kafin su ka Wauke su saman kafaWunsu, da hanzari suka juya dasu zuwa cikin jirgin.
Bayan tafiyar su Sojan Ya ce da Gabriel Za su Iya tafiya yanzu? Da sauri ya girzgiza kai, cikin disasshiyar murya ya faWa mashi Akwai sauran mutun uku da babu acikin su Sojan Yace ya tashi su shiga neman su, Ba su bu?atar 6ata lokaci, Akwai Iya adadin da aka basu, Idan har ya cika zasu tafi ne jin haka yasa Gabriel Mi?ewa shi kansa ba ?oshin lafiya ne dashi ba, ?arfin haline kawai.
A ?alla sun shafe tsawin mintuna goma shabiyar suna neman Su Batul, Sai kurWaWawa suke Yi cikin dajin babu su babu alamarsu, ganin zasu 6ata lokaci yasa sojan ce mashi Su tafi kawai, Zai iya yiwuwa sun rasa rayukansu ne kamar ?aramin yaro haka Gabriel ya fashe mashi da kuka tare da zubewa saman gwiwowinsa Ya ru?e ?afafuwan Sojan Ya dinga kuka Yana ro?onshi akan kada su tafi su bar ?an uwan shi a dajin, Shi yana ji aranshi suna araye wata ?il sun faWa wani wurin ne sakamakon muggan halittun da suka tsoratar dasu, Tsawa Sojan Ya daka mashi a harzu?e Ya hambare Gabriel da ya ru?e mashi ?afa.


Muryarshi a kausashe yace  Get up and let s go. Otherwise, we ll leave you here in the forest. Hawaye na bin kuncin Gabriel, Ya girgiza mashi kai yana faWin bazan Iya tafiya nabar su ba, Atare muka sha wahala, bai kamata mu tsira mu ?yale su ba, ni banga gawarwakinsu ba, Tayaya zan yadda sun mutu, numfashi yaja kafin ya Waura da cewa Zaku iya tafiya da waWanda kuka Wauka, Ni ku barni anan zanje na nemo ?an uwana ko da ace zan rasa raina ne Juyawa Sojan Yai a fusace Ya soma tafiya, Sai da yai nisa zuciyarshi ta soma tariyo masa kalaman Gabriel, Dakatawa ya Wanyi yana wani tunani, ga dukkan alamu kalaman sun ta6a zuciyarshi, A hankali ya Wan waigo Baya yana dubanshi, Bawan Allah Ya kifa kansa saman ciyayi, Sai kuka yake yi kamar ranshi zai fita, takaicine ya ishe shi ga samu ga rashi, Yasan muddin sojojin suka tafi shida barin dajin har bada, a ?arshe ma ya rasa ranshi, sai dai baya jin zai Iya binsu alhalin sauran ?an uwanshi da suka sha wahala suna acikin dajin! ya zasuji idan suka dawo hayyacinsu suka taras babu su? Me zai biyo baya?


A lokacin da Gabriel baiyi tsammani ba, muryar Sojan Ta ratsa kunnanshi

 Yaro ka ci albarkacin sar?ar cross Win da ke a wuyan ka, A karo na biyu zan Taimake ka, mu gano sauran ?an uwan naka wani irin farin Cikine ya lullu6e Gabriel Jiki na rawa ya yun?ura Ya mi?e, kafin su fara tafiya sai ga sauran Sojojin da su ka je kai su Azeeza hada ?arin wasu kusan su shidda suka nufi Dajin neman sauran Yaran, Marece ya nutsa abun da sojojin suke gudu dare ya yi masu a dajin saboda Sanin hatsarin dake gare shi, Da?yar Gabriel Ya samu Ya gano masu hanyar wurin da suka yi shimfiWarsu, da gudu Ya nufi Danish da ke a kwance yana sharar baccin shi.


Tun kafin sojojin su ?arasa Gabansu yai wani irin faWuwa saboda razanar da su ka yi da ganin shi, Wani abu ya Waure masu kai, har saida su ka kalli junansu da alamun ruWu akan fuskokin su, Ba Iya kyawun Fuskar Danish bane Ya girgiza su, Zazzafar surar Jikinshi Ta yi matu?ar rikitar dasu, Kaf a cikinsu babu mai kalar ?irar ?arfin shi, Hakan ba ?aramin kokwanto Ya saka masu ba acikin zuciyoyin su, har sun fara kokwanton Anya kuwa Wan ta addan da suka Biyo ne yai garkuwa da yaran? Ta ya ya za ai Wan ta addan Ya iya sato wannan jibgegen ?aton mai ?irar sadaukan Ya?i, a ganin su ko shi Wan ta addan bai kama ?afar Matashin yaron ba wurin zubin halittarshi.

Muryar Gabriel da sassarfa yake Ambaton sunan danish Hannayenshi duka biyu akan jikinsa sai jijjigashi yake yi yana faWin Danish ka tashi, mun samu taimako za a fidda mu daga cikin daji, Har ma an tafi dasu Angel, pls ka tashi, Bana so mu tafi mu bar ka


Ko motsi Danish bai yi ba, ganin haka yasa shi juyawa yana kallon Sojojin, Sun ?ame a tsaye suna kallon Abun al ajabi kusan suman tsaye sukayi yayin da suke kallon Danish
 Dan Allah ku taimake ni, Wan uwanmu ne, haka Allah ya halicce idan Yana yin bacci yakan Wauki tsawon awanni bai farka ba, a ruWe yake kora masu bayani, duk don ya samu su tafi da Danish kada suce zasu barshi anan, don ya fahinci tashin shi ba yanzu ba


Da?yar Waya daga cikin sojojin ya iya shanye mamakin shi ya sarrafa kanshi wurin furta bai da lafiya ne? Ko ya suma ne ?


 A a, bacci ya ke yi, kuma ba zai Iya farkawa yanzu ba, .... tun kan ya ?arasa maganar Waya daga cikin soldiers Win Ya zaro penlight ya zu?unna agaban shimfidarsa, da yatsun hannayensa yai amfani wurin gwale idanuwan Danish ya haskasu ya tabbatar da yana araye ga numfahi na fita a tsanake, Kallon sauran sojoji yai he s alive jin haka yasa suka gasgata maganar Gabriel, mutun Biyu suka ran?wafa tare da Waura hannayensu da nufin su cuccu6i Danish sai dai wani abun Waure kai ko motsi baiyi ba, saboda tsabar nauyin sa duk irin ?arfin da Allah ya yi ma sojojin na halitta da kuma na horon aikin da suka samu baisa sun Iya cuccu6ar Danish ba, A ?arshe suka Yanke shawarar zuwa Wauko stretcher domin Waukar shi, zaifi Yi masu sau?i, abun Waukar Majinyatane da ake amfani dashi, Yana da maru?i a jikin sa, saman shi faWine dashi kamar allo, bayan sun Wauko stretcher Win Saida suka haWa ?arfi su huWu tukunna su ka iya cuccu6ar Danish tare da Waura shi saman abun Waukar, su ka Waga shi har zuwa Bakin helicopter din kafin suka samu damar shigar dashi ciki, Bayan sun tafi da danish ?aya daga Cikin Sojoji biyu da suka rage Ya Wauki Back pack Winsu da ya gani a jikin bishiya, don suna bu?atar duk wasu shaidu da za su zamar masu hujja.

da hannu Waya ya ru?o jakar Wayan hannun kuma ya ru?e hannun akwatin kayansu Yaja shi zuwa Bakin jirgin.


A can Cikin Dajin Gabriel ne Ya rage tare da Sojan nan, Suka kuma kutsawa cikin dajin Don ya sanar mashi akwai sauran ?an uwanshi, Abun dai ya Waurewa Sojan kai, Su fa duk a tsammaninsu Wan ta addanne ya yi garkuwa da su daga ?asar su america Ya shigo da su Dajin, Saboda Yaran sunyi kama da mutanan ?asarsu, Hasken fatarsu da Doguwar sumar kawunansu, a hasashensu kenan, sai dai duk da haka sun Wanyi mamakin wasu abubuwa da suka sanyasu yin al ajabi, tayaya har Wan ta addan ya iya guduwa dasu bayan ?asarsu tana da mugun tsaron da babu wani shege da ya isa Ya ?etare ta cikin Salama, Abu na biyu Ta ya ya ?an ta addan Ya iya Waukar mutun mai mugun Nauyi irin matashin saurayin da suka gaza Wagawa? Abu na uku da ya Waure masu kai Uniform Win Jikin yaran masu Wauke da numbobi sunyi mamakin hakan.


Suna Cikin yin tafiya, Zuciyar Gabriel na dakan uku uku tamkar zata faso kirjinshi ga kishirwa da ya ke ji, babban tashin hankalin shi Ina Su Batul suka kutsane a cikin Dajin? Ga dare yana shirin yi masu adajin, fargabansa kada sojojin su ce zasu tafi.

 Kana tunanin ?an uwanka zamu same su? Lokaci Yana ?ure mana Sojan ne yai mashi maganar, gabriel bai samu damar amsa mashi ba saboda tashin hankalin da ya ke aciki, Sai faman wurwurga ?wayar idanuwansa ya ke yi akan bishiyoyin dake a kewaye dasu, Suna Cikin yin tafiya suka ?araso gaban wannan ramin mai Wauke da ta6o, har zasu gifta shi Kwatsam Sojan Yaji ya taka wani abu, Da sauri Ya Wage ?afarshi yana kallon Warin Slipper Win dake asaman ciyayin, Gabriel na ganin takalmin Ya zu?unna tare da kai hannu ya Wauke shi, Gabansa ne ya faWi A gigice ya kalli sojan tare da furta Takalman ?ar uwata ne! Ya gane slippers Winsu ne Da tsohuwa Tamira tai masu kyautarsu, dama tunda suka shigo Dajin da takalmansu suke yawo a ?afafuwansu, shiyasa ko ?aya ba ta ta6a shigarsu ba.
 Dan Allah ka taimaka mun, wlh takalmansu Batul ne ?an uwana Muryarshi na rawa yake maganar, cikin ?agara.
Waige-waige Sojan ya ke yi yana bin ko ina Na dajin da kallo, Kafin ya sauke idonshi akan Ramin ta6on, kasancewar Sojoji suna da ?warewa wurin sanin takan Daji, Nan take ranshi ya bashi cewar Ta6on da ke a wurin Ramine, mutun zai Iya rubzawa cikinsa, musamman wanda ke gudu cikin fitar hayyaci.

Matsawa yai gaban ramin, Bayan ya soke bingidar hannun shi a ?ugun shi, Ya Wan zu?unna saman ?afarshi, a tsanake Ya tura hannun shi Cikin ramin ta6o, Cikin sa a Ya dam?o gashin Waya daga Cikin su, matsar da hannun shi yai ya ru?o Hannunta, Ya Wago da ita gaba Waya jikinta ya 6aci kaca kaca da ta6on baka Iya ganin komai na fuskarta, hatta Gabriel bai gane wacece a cikin su ba, A ?asa sojan ya kwantar da ita tare da ?ara zura hannun shi Ya ?ara cafko hannun wata ya curo ta, bayan ya kammala zaraso duka ukun Gabriel Yace mashi suke nan babu saura, Jin haka yasa Sojan Zaro wayarshi Ya sanar ma sojojin dake a bakin helicopter din cewa sun ?ara samu Yara Uku azo da stretcher a Wauke su, Cikin ?an?anin Lokaci sai ga sojoji sunzo da abun Waukar, duka ukun suka Waurasu saman shi kamar tsummokarai haka suka nannaWe.

Sojoji biyu ne suka tafi dasu zuwa Inda jirgin ya ke, Hankalin Gabriel Ya Wan kwanta sam ya manta da Haris saida suka kamo Hanya zasu Nufi jirgin ba zato ba tsammani su ka ci karo da haris a sume, Ba tare da 6ata lokaci ba, Sojan da suke atare Ya sa6e shi saman kafaWa, suka nufi Jirgin Bayan sun Shiga su dukansu. Matu?ar jirgin suka Tada shi, Da wata irin jijjiga tayoyin jirgin su ka soma motsawa suna yin tafiya sannu a hankali, Gabriel da ya kasance shi kaWai idon shi biyu, farin Ciki duk ya cika shi, sam baiyi tunanin wace ?asa za a kaisu ba, hankalin shi bai kai nan ba, fatan shi su bar dajin Cikin ?oshin lafiya.

Bayan tashin jirgin sama ?aya daga Cikin sojojin dake a tsaye bakin ?ofar helicopter Win ne Ya kanga Tactical phone Win hannunsa jikin kunnansa Yana magana Cikin Harshen turancin muryarshi na fita da amon murya saboda ?arfin iskar Dajin

 We successfully apprehended the criminal. We are now on our way back to the U.S. with the eleven children we found in the forest. (Munyi nasarar cafke mai laifin, yanzu muna akan hanyar mu ta dawowa U.s, tare da yara goma sha Waya da mu ka samu a dajin)

Da wani irin speed jirgin ya karya kwana ya mi?i hanyar komawa ?asar da ya fito.

*Alhamdulillah Finally Ex-prisoners sun Bar Evil forest Fatan Nasara*


_~*BossLadiesWriters*~_


_*KURKUKUN ?ADDARA*_



_The Prisoners E12=?%?=ث?_


*Daga al?alamin Boss Bature*


~Middle step~



_A heart-wrenching story of love, romance, and redemption, set against a backdrop of betrayal and cruelty=ؔ?._




*GIDAN ?AN IYA*

Gaba Wayan su sun Hallara a bakin Entry hall na shiga palourn gidan, Mommy da Mami sun yi matu?ar yin kyau cikin shigar Lace, Zahra da Aneelerh sai Abie da Uncle Wan Iya sun yi shiga ta alfarma, Bakomai ne yasa su fitowa ba fa ce tarbar Su Hajiya adama, A ?agare su ke da ganin ba?in nasu, badajimawa ba su ka kira Aneelerh awaya su ka sanar da ita cewa sun shigo garin abuja, har ta tura masu da addrress Win gidan.

?arar Horn Win motarsu ne Yasa kowan nan su Sakin fuskarshi, da sauri mai gadi Ya fito daga Wan Wakin sa, Ya je ya buWe masu gate.

A hankali Dan?areriyar Motar uncle abdallah ?irar Kia optima ta kunna kai cikin gidan kai tsaye ya nufi wurin Ajiye motocin su, bayan yai parking Win motar, Ya fito daga ciki fuskar nan Wauke da annuri, ya Wauki wankan shadda gezna, ?afafuwanshi na asanye da patent leather shoes launin Shaddar shi, ?amshi ta ko ina.


Zagayawa yai ta other side Win motar ya buWe ma Hajiya adama ?ofa, ?afar ta ta fara zurowa nan take Zahra ta Wan zaro ido tare da kallon Aneelerh, murmushi gefen fuska Aneelerh ta sakar mata don ta fahimci abunda ya sa zahra mamaki, wato tsadar High hills Win dake ?afar Hajiya adama.

Zahra ta ?ware wurin sanin farashin Kaya, A kunne ta yi ma Aneelerh whispering

 Surukar ki Ta ji naira yasin, Takalman ?afarta kalar na saratu obinna ne girgiza kai Aneelerh ta yi ba tare data tanka mata ba.

Lokacin da Hajiya Adama ta ?ara sa fitowa daga Cikin Motar ba ?aramin tafiya ta yi da imaninsu ba, saboda tsabar wankan kece rainin da ta Wauka na tsadadaddan Swiss cord lace launin brown mixed wit yellow, Riga da zani ne ta daura, kanta yasha Waurin Wan kwali, sar?ar wuyanta da awarwaron hannun ta, da zabbanta duk na zinari ne, ta yarfa mayafin kayan saman kafaWarta, babu make up a saman fuskarta zallar kyan da Allah ya yi mata ne, Hajiya adama akwai kyau ga diri.

Kallon abdallah ta yi fuskarta Wauke da murmushi, da hannu yai mata nuni da surukansu da ke a tsaye suna fuskantar su

 mu je ko? Sai lokacin ta lura da su, tafiya suka soma Yi a jere tunkan su ?araso Zahra take ta faman ingiza kafaWar aneelerh

 ki je ki tarbo su,

kunya ta hana Aneelerh zuwa, har saida suka ?araso, Abie Yana dariya Ya ru?e hannun Abdalla suka fara yin gaisuwarsu ta manya Marhaban marhaban lale surukai na gari, Sassannun ku, kun sha hanya, ku ?araso ciki Ya ja hannun abdallah, Mamie da hajiya adama suka rungume juna fuskar kowan nan su Wauke da murmushi, bayan sun raba jikinsu, Ummi ta mi?e mata hannu suka gaisa a mutunce Sannu da zuwa Hajiya, mu shiga daga Ciki ta yi maganar, tare da jan hannun hajiya adama wadda idonta ke akan Aneelerh, sai faman no?e kai ta ke yi,
 Kunya kamar bafullatana, Ni kaina da nake bafullatana Bani da kalar kunyarki, da zolaya hajiya adama ta yi maganar, Yayin da su ke shiga cikin babban falourn gidan, daddaWan ?amshin turarensu ya gauraya da sanyin A.c.
A saman soma mai mazaunin mutum uku Mami da ummi da hajiya adama su ka zauna, Abie da Uncle Wan iya su ka zazzauna saman 2 sita, Aneelerh tana zaune saman one sita, Yayin da zahra ta Wan zauna saman hannun sofa Win da Aneelerh ke zaune, sai faman sakarwa juna murmushi suke Yi, Gaisuwa ta musamman suka ?ara yiwa junan su cikin girmama juna da mutuntaka.

Uncle Wan Iya Yana faman washe baki Yace Abdallah Kai ne ka koma haka?gaskiya mun daWe bamu haWu ba, tun lokacin da ka fito daga cikin mota, idanuwana su ka yi tozali da kai sai da gabana ya faWi araina nace ina muka samu ba?in Bature, Abdallah hutu ya zauna maka daga kai har Hajiyar taka kun yada zumunci ko in ce mun yada zumunci Allah dai ya shiryemu dariya suka saki gaba Wayan su.

Ummi tace Ya gajiyar tafiya? Nasan Kun jigata sosai, tafiya daga jos zuwa abuja ba abune mai sau?i ba, kun ma yi ?o?ari dana ganku da kuzarin ku

mami ta Waura da cewa Alhamdulillah mun gode ma Allah da ya kare mana ku ya tsare mana ku har ku ka ?araso Lafiya, wannan abun farin ciki ne agare mu, gamu ga surukanmu, mutane masu ?ima da daraja, muna ?ara yi maku barka da zuwa Maganar Mami ta yi matu?ar faranta zuciyoyinsu.

Musamman Hajiya adama har saida ta Wan saki murmushin da ya bayyana jerarrun fararen ha?oranta.

A tsanake tace  A gaskiya ba zamu Iya misalta farin Cikin da muke aciki ba, ni dama tun da muka fito daga cikin mota raina Ya bani munzo gidan mutunci da karamci musamman da naji gidan Uncle Wan Iya ne Masha Allah, Fatan mun same ku lafiya atare suka haWa baki Lafiya lou Alhamdulillah

Uncle abdallah ne ya soma yin magana cikin dattako da halin girma
 Mun jin daWin samun ku cikin ?oshin Lafiya, Abun farin cikine wannan kuma muna godiya da irin tarbar da muka samu, Ina yi mana fatan kamar yadda


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login