Showing 75001 words to 78000 words out of 260999 words

Chapter 26 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

daku, Anan inda kuke Asibiti ne, mu kuma da kuke gani likitoci ne da nurses ha??inmu ne kula da Lafiyarku, Za mu taimaka maku don ganin kun warware daga lalurar dake damunku, Muna so ku Wauke mu tamkar ?an uwanku, idan ku ka yi hakan munyi maku al?awarin zamu share maku hawayenku, Zamu gatanta ku mu baku kyakkyawan kulawa har izuwa lokacin da zamu mi?a ku ga Iyayen ku.

Tun da tafara Yi masu magana kowannansu Ya natsu yana sauraronta, da alama sun fara fahimtarta

Matsowa Kusa Dr Brown Yai daga gefenta Ya tsaya duk wani abu da kuke bu?ata zamu yi maku shi, ku Wauka tamkar kuna a gidan Iyayenku ne, burin mu shine ku bamu haWin kai, Ku daina Jin tsoron mu
Muryar Dr Jack Ce Ta janyo hankulansu ga dubanshi
 Mun haWa ku wuri Waya ne saboda mun fahimci ba za ku ta6a sakewa damu ba, idan har ba Kuna atare da ?ar uwarku Angel ba, Muna fata Yanzu hankalinku zai kwanta, ga ku ga Mamanku Angel Da zolaya yayi masu maganar, murmushi Angel ta saki tana kallonsu, daga gani suna da mutunci.

 Masoyiya Angel faWa min me ki ke yi wa Yaran nan naki ne? Don na lura ba ?aramin ?aunar ki su ke Yi ba Dr Brown ne yai magana haWi da Waga mata gira Waya, Sunnar da kanta ?asa Tayi dariya takeso tayi sai da takasa.

 Yaushe kika haife su ne? Sannan Ina Mijin naki ? Kunyace ta rufe Angel da sauri ta Waura Kanta saman sumar kan Jemimah dake ru?e a hannunta.

Dariya Dr. laura ta saki Wow Kunya take ji, To ko dai Matashin saurayin nan mai bacci ne mijinki? Wannan kyakkyawan don naji kamar kina ambaton sunanshi gaba Waya sun sanyata jin Kunya ji take kamar ta nutse ga farin Ciki da ya lullu6eta.

Da biyu likitocin suke zolayarta, Yana daga cikin aikinsu kwantar da hankalin Mara lafiya musamman su da suke son su saki jiki da su, Ta hakanne zasu samu bayanan da suke so daga gareta.

 Mun fahimci Masoyiya Angel bakinta ya mutu, saboda An sosa mata inda ke yi mata ?ai?ayi, Yanzu faWa min me kikeson Ci ke da ?an uwan naki mu kawo maku Cikin kulawa Dr. laura ke yi mata magana.

Kallon sauran ?an uwan nata tayi

 Ko ba ku jin yunwa ne ? Shiru suka yi ba wanda Ya bata amsa, idonsu akan Angel, Dariya doctors Win suka saki
 Oh Baku Iya magana sai da izninta, to ke masoyiya Angel FaWa mana me kikeso akawo maki keda ?a ?an naki don bama son barinku da Yunwa

Cikin Jin kunyarsu Angel ta furta komai muka samu zamu ci Jinjina kai Dr Laura Tayi kafin ta juya ta kalli Sister rebecca A shirya masu lafiyayyan abinci da Kayan sha amsa mata Tayi da toh da sauri ta juya ta fuce.

Dawo da dubanta tayi akan fuskokinsu
 Yanzu zamu tafi mu baku wuri Pls Idan an kawo maku abincin Ku tabbatar Kun cinye min shi duka kaf, zanji daWin hakan, dr Laura davis Na rufe Maki Dr Mark Yace Zamu dawo Da Anjima, Kyawawan ?an mata, dole in za6i Waya daga cikin ku, irin wannan Kyau haka
Dr Bown Yace ai ba kai kaWai ba mutumina, Ni ruwan ido ma ya hanani zabar Waya, ta ko ina Kyau nake gani musamman Masoyiya Angel ta tafi da ni Dariya ce ta kubcewa Angel da Gabriel
Harara Dr Laura davis Ta watsa mashi bazaiyiwu ba, Duk na riga ku, Nima nayiwa ?a ?ana kamun matan aure a Cikin su NishaWi sosai suka sanya su.
 Zamu tafi Masoyiya Angel, Amma kafin nan Ki kula mana da ?a ?anki, Ki lallashesu su daina mana kuka dake kanki bama so kuna zubda tsadaddun hawayenku Cikin sanyin murya Angel ta amsa mata da toh, Sallama suka Yi masu atare suka fuce daga Wakin suna masu santin Kyawun Yaran acikin ransu.
Fitarsu keda Wuya Ange Ta fada saman Gadon rungume da jamimah tana ti?ar dariyar Farin Ciki tana faWin ALHAMDULILLAHI ALA KULLI HALIN

 Kuyi Farin Ciki mana, Ina Tayamu murna Mun ku6uta daga Kurkukun ?addara, Mun zama masu ?anci Su Batul sun?i sakin jiki har yanzu basu fahimci Ta ya ya akai suka tsinci kansu a wannan wurin ba.
Gabriel ne yai ?o?arin fahimtar da su abunda Ya faru zuwan Sojoji Dajin.
Wayyo Allah daWi Wani irin annurin farin cikine Ya bayyana akan fuskokinsu, Bakunansu sun kasa rufuwa Fararen ha?oransu tamkar Gonar auduga
 Gabriel kana nufin Yanzu mun bar kurkuku da daji? Muna acikin Mutanan duniya Fuskar Gabriel da murmushi Ya amsa masu ?warai kuwa, Babu ku babu zubar da hawaye ba?in ciki da kunci sun ?are Tsabar Farin Ciki Suna kuka suna dariya, gaba Waya suka Haye saman Gadon Angel, suka kwanta a jere da ita sai daWi suke ji saman ceilling Win Wakin suka ?urawa ido kowa Yana tariyo abubuwan da suka faru a rayuwarshi jin shesshe?ar kukansu ta cika Wakinne Yasa ta soma yi masu magana cikin lallashi
 Dan Allah ku daina, Yanzu lokacin farin ciki ne, Godiya yakamata Muyiwa Allah, a koda yaushe shi maha?urci mawadaci ne, yau gashi dai mun shaida hakan Allah ya kar6i kokenmu yaji ?anmu ya raba mu da ?angin rayuwar da muke aciki, A yau mu masu ?an ci ne zamu sha?i Iskar duniya son ranmu batare da wani yayi mana Iyaka da ita ba Murmushine Ya bayyana akan fuskokinsu
Cikin shesshe?ar Kuka Azeeza ta soma magana tana fadin Ni ?an uwanmu nake tunanawo waWanda muka rasa acikinmu, tare da Salsabeel da ya taimaki rayuwar mu, nasan dole su kashe shi idan suka kama shi Yana acan kurkuku Suna azabtar dashi


Naufal ya Waura da cewa babu Deeja! Babu Mubeen Akan idonmu ya yanke jiki Ya faWi, a lokacin muna aga6ar barin kurkuku..... Kasa ?arasa maganar Yayi saboda kukan da ya ciyo shi.

Javed ya dasa daga Inda ya tsaya Mun rasa tsohuwa tamira! Mun rasa Eve da Yasmin sannan mun rasa Hibba da Rubina, da Sarah!  tunkan Ya rufe Baki Angel ta Waura da cewa Allah Sarki Unaiza ?ar gidan daddy, da Majnoon Bayin Allah ban ta6a tunanin zamu tsira ba tare dasu, Muna ?aunar ?an uwanmu sosai, Sai dai mutuwa tayi mana Yankan ?auna, Ta raba mu da su, In sha Allah zamu haWu da su agidan Aljanna inda babu kurkukun ?addara babu duk wani mugu, Allah sarki tsohuwa tamira da Salsabeel waWannan bayin Allahn Har duniya ta naWe bazamu ta6a mantawa dasu ba, saboda Sun kafa tarihi acikin zukatanmu In sha Allah a koda yaushe zamu dinga binsu da addu a, sannan zamu Cika masu burin su na ruguza tarihin KURUKUKUN ?ADDARA.



Abubuwa da dama suke tariyowa na rayuwarsu na ba?in Ciki da farin Ciki
 Angel Danish fa har yanzu bai farfaWo ba, Haris kuma Bashi da ?oshin lafiya nurse ta faWa min abunda ke damun shi ni nasan silar deeja ne, Amma tace Ciwon nashi bazai jima ba, Zaiji sauki
Jin wannan maganar yasa gabanta faWuwa, A hanzarce ta mi?e zaune saman mattress Win, su Batul ma suka mimmi?e suna kallonta, sun sha kuka fuskokinsu sunyi jawur dasu abunka ga farare, Ita dai Jemimah tunda ta lafe ma angel hankalinta kwance bata da sauran damuwa.

?asa ?asa da murya ta ambaci kalmar Innalillahi wa inna ilaihirraji un! Gabriel Akwai matsala! Wai ni wace ?asa ce wannan ? A matu?ar ruWe ta jefa mashi Tambayar, duk budurin da akeyi bata lura da fararen fata bane sai da yayi mata zancen Danish.

 Ni kaina Angel bansani ba Dafe kai tayi da hannu Waya, Yayin da take bin ko ina na room Win da kallo, karaf idonta ya sauka akan wani hoto dake manne jikin bango, a jikin shi an rubuta

SAN ANTONIO TEXAS United states of America

zazzare idanuwanta waje tayi wu?i wu?i Muryarta Na kakarwa ta soma maimaita Sunan America, tun da take arayuwarta bata ta6a taka kafadarta a ?asar waje ba, Iya Nigeria ne, Yau ?addara Ta jefo su America a maimakon Nigeria! Hankalinta idan yai dubu toh ya tashi, ta ya ya zasu Koma Nigeria har su samu damar Wauko ruwan zamzam da zasu ba Danish? Don tana Ji aranta Baccin da yake yi bana lafiya bane zaiyi wuya ya farka batare da giant s heart Winsa ta motsa ba, Muryoyinsu AruWe su ke ambaci sunanta Angel menene? Bamu tsira ba ko? Wani abu zai faru damu ? Girgiza masu kai tayi muryarta tamkar zata fashe da kuka tace Wlh ba Nigeria bace wannan ba ?asa ta bace, America ce ?asar turawa, taya akai haka ta faru!? Nauyayyar ajiyar zuciya suka sauke, don su basu san abunda take gujemawa ba, Lamarin ya girgizata har tafara tunanin dama kurkukun ?addarar ba A nigeria ya ke ba? Akwai gagarumar matsala dole su nemi mafita.

 Angel ae zamu Iya zuwa can ko ? Da sauri Gabriel ya amsa masu da cewa Eh mana ba wani abu, kada ku damu kanku, Sojoji sunce idan muka basu haWin kai zasu dam?a mu wurin Iyayenmu, Idan suka tambayemu sai mu faWa masu cewa Mu ?an nigeria ne

Kafin wani Ya ?ara magana acikinsu, Nurse rebecca Ta turo ?ofar Wakin Hannunta ru?e da faffaWan tray na kayan abinci da aka jera masu, A saman table ta Waura masu, kafin ta Wago tana dubansu fuskarta Wauke da murmushi tace Idan kuna bu?atar wani abu zaku Iya kira awaya ku sanar dani Ta yi maganar tana nuna masu wayar dake ajiye saman table, al ajabi ne ya kama su wai yau sune ake tarairaya? har tambayarsu ake yi in suna bu?atar wani abu? Wannan wani irin abun farin ciki ne!

Har ta juya zata fuce, Muryar Angel ta dakatar da ita  Sister, which country are we in? ? ta tambaye ta ne don ta ?ara tabbatarwa
Juyowa Nurse rebecce tayi fuskarta da fara a ta furta San antonio texas idanuwan angel luhu luhu ta ce Thank u
Hankalin Angel Ya?i kwanciya, sam bata lura Sun fara Cin abincin ba, gaba Wayansu sun dawo bakin gadon, Su parveen banza ta samu, soyayyar kaza mai mai?o ta dam?a tana turawa abaki atsiyace take cizgar Naman kazar, Jemimah ta sungumi tsiran nama ita da azeeza, Batul kuwa Soyayyan ?wai ta Wauka tana Ci har wani nannaWe shi take yi kafin ta tura abaki, Hannah ko warmer ta Wauka sha?e da Chips tana ci, Ba baka sai kunne, Su naufal an dahi Chicken shawarma, Javed ko Kayan marmari ya dam?a yana sha, kamar kwancen Yunwa Sun za?e suna ci suna Korawa da lemu me sanyi kala kala aka kawo masu, basu san akwai cctv ba a Wakin, Duk wani motsinsu ana kallonsu=??
Ita kanta Angel data dubesu saida gabanta ya faWi, Ganin yadda suke cunkusa abinci abakunansu Kamar kuraye, Muryarta na rawa take faWin pls ku bi a hankali kada ku sha?e tamkar kurame babu wanda ya dubeta bama su san akan me take magana ba, a dole ta ?yalesu ta zura hannu ta Wauki burger tana ci...........

*BARI MU LE?A GIDA NIGERIA*

*A DAULAR OBIE ESTATE*

A Zaune take dirshan acikin Katafaren Bedroom Win Obinna, wa iya zubilla kai kace Wakin matashin saurayine saboda tsabar haWuwarshi, An kashe dukiya a furniture Win Wakin komai na cikinsa launin Red and golden ne, Ko sarki Albarka, Tan?amemen gadonsa Royal state bed irin gadon da ko mutun baijin bacci ya hau sai Ya runtsa, Ga wasu matassan kai launin red da golden jere a gaban headboard Win, Dogayen labulaye ne a kewaye da Wakin, ga wasu bedside drawers masu Wauke da lamp, daga saman ceilling Win Wakin HaWaWWen Chandeliar ne dake bada hasken Wakin ga wata zungureriyar Sofa Bayan ita akwai arm chairs masu Wan banzan kyau, Ga wani ?ayataccen table dake Wauke da Kayan Ado na Waki. Daga jikin bangon Wakin haWaWWiyar wallpaper ce mai zanan flowers masu matu?ar ?ayatarwa da jan hakalin me kallonsu, floor Win Wakin tamkar mirrored tiles ne Kana Iya ganin fuskarka a cikinsa tamkar madubi, ga wani Jigunannan Dressing mirror Tafkekan gaske Jerin tsadaddun turarurrukane ne asaman shi da sauran kayan gyaran jiki, idan nace zan cigaba da zayyana haWuwar ?akin dattijon arziki tabbas zamu ?are takun tsakiya wurin fasalta Kyawunshi.

Yana daga kishingiWe saman lallausar mattress Win gadon, Apple laptop ce agaban shi, Da alama Video call Ya ke yi da wani, Wabi arsa ce yana magana yana shafa gemun shi wani sa in har Jan shi ya ke yi.

Hajiya saratu tayi zaman cin tuwo saman lallausan carpet Win gaban gadon shi, tana jiran Ya kammala Yin wayar, ta tsare shi da ido babu annuri akan fuskarta, Hankalin shi gaba Waya yana akan fuskarta, Nazarin yanayinta ya ke yi, kamar daga sama ta tsinkayi muryar shi akanta
 Saratu kin wuni lafiya ? ?ara tamke fuskarta tayi lafiyalou baba, fatan na same ku lafiya murmushin gefen fuska ya sakar mata Alhamdulillah, in ce ko lafiya? Naga yanayin fuskarki da 6acin rai, Waye ya ta6amin autata ne yanzu in Waura Wamarar yin ya?i da shi murmushin Ya?e ta ?a?alo, har ta buWe baki zatayi magana yai saurin tarar numfashinta nasan kinzo gaishe da baban nakine kamar yadda kika saba, Naji daWi sosai mamana, Bari na kira hajjaty A waya ta kawo mana dinner mu ci atare ni da autana tur6une fuska Hajiya saratu tayi ba yunwa nake ji ba, Zuwa nayi mu yi magana, kafin barina Waki sai da nayi magana da masu aiki nasan sun kai min a Wakina
 Ai nasan ba yunwa kike ji ba, Ni nake ra ayin cin abinci tare da ke, idan mun kammala sai mu yi magana aruWe take kallonshi, ?iri ?iri Ya hana tayi magana.
Ba tare da ya jira amsarta ba, Ya Wauki waya dake saman bedside drawer, Ya kira landline na kitchen, bugu uku aka Waga kiran, muryar sophia ce ta ratsa kunnansa cikin girmamawa ta gaishe da shi.

 Ina bu?atar Dinner Wina a shigo min da shi Waki yanzu amsa mashi tayi da toh kafin yai rejecting call Win, idanuwanshi akan saratu da ta haWe rai, kasa jurewa tayi don ba?aramin takura tayi ba hakan yasa ta soma magana ba tare da ta jiran umarninsa ba.

 Baba ni gaskiya ba a kyautamin agidan nan, akan me za a dinga kushe min ?a ?ana ana yabon na wasu, abun yana ?ona min rai bana jin daWi, haba dan Allah wannan ba adalci bane, kuma ba girman Yaya Lateef bane da yaya mubarak su zauna suna faWan maganganun marasa daWi akan ?a ?ana, ni kaWai ke ba ason ya ya na a family din nan ko dan saboda ban auri jinsin mu bane Rai a6ace take yin maganar, tun da ta fara magana bai dakatar da ita ba, ya natsu yana sauraronta idonshi akan fuskarta, dama tun kafin ta fara yin maganar yasan meya kawo ta, Yana mamakin Halin saratu, ko irin alkunyar nan babu, idonta ya rufe akan ?a ?a da miji, abu Wayane take jin nauyin yi wato idan tana zazzaga masifa bata bari su haWa ido dashi, murmushine akan tausasan la66ansa
 Kin gama maganar ko akwai saura bata Wago ta kalle shi ba idonta na akan carpet Win da take a zaune dirshan
 Hateem FaWa min menene sunan macan da take Waukar zigar miji ? ras taji gabanta yai mugun faWuwa, A ruWe ta Wago da ido tana kallon fuskar obinna, ?ayataccen murmushine akan fuskarshi, Ji take tamkar ta yun?ura ta mi?e ta zuba da gudu don ta fahimci Video call yake yi da Yayanta hateem na ?asar Canada, Hakan na nufin duk wata magana da ta ke faWama babansu akan kunnanshi, Hankalinta ya tashi don ba ?aramin jin shakkar shi ta ke Yi ba, duk acikin yayunta tafi fargabar sharafudden da hateem.

A hankali Obie Ya juya mata Lapton Win gabanshi don suyi magana da Yayanta, sunnar dakai ?asa tayi sam ta kasa Wagowa ta kalli screen Win laptop nasa
DaddaWar muryar prime minister Hateem ce ta ratsa kunnuwanta
 Ji ra kike in gaishe ki ? Girgiza kai tayi tamkar tana agabanshi, cikin girmamawa ta soma gaishe da shi
 Ina wuni Yayana, Ya aiki Ya iyali
 Ki Wago da ido ki kalle ni Saratu ! Da kakkausar Murya ya furta hakan, Yawu ta haWiya kafin A hankali kamar maijin tsoro ta saci kallon screen Win.

Tabarakallahu ahsanun khalikin!! Ni kaina da nake rubutawa sai da al?alamina ya girgiza da ganin Kyakkyawar surar nan mai cikar kamala, gwarzon namiji jajirtacce, kallon Waya zaka Yiwa fuskarshi ka shaida Jinin Obinna ne, Yana Waya daga Cikin waWanda su ke kama da babansu, basu baro komai nashi ba, Kyanshi, Wabi unsa da halayansa, Fatarshi kaWai abun kallo ce, yadda kasan da ruwan madara ake mulketa saboda tsabar kyau, skin colour Winshi launin na mahafinshi ne, A zaune yake Cikin Katafaren Office Winsa dake a Presidential residence Na ?asar Canada, tsayawa zayyana kyawun Office Win da dukiyar da aka kashe masa wurin zuba kayan cikinsa abune da hankali ba zai Wauka ba, wata ?il zamu ?are Takun tsakiyane wurin zayyana shi, wasu hadaddun tailored suit ne a jikinsa sunbi shape Win jikinsa, mutumin akwai ?ira.

 Bai kamata kiji kunyar haWa ido dani ba Saratu, tunda har kika iya tako ?afafuwanki kika zo Wakin baba don kiyi mashi masifa, Ke ko kunya bakya ji? Ki zauna Miji Yana ziga ki Kan ?an uwanki? Sara Ba haka nasanki ba, Ni ba haka ?anwata take ba, jarumar macace mai hankali da tunani, why kike son bani Kunya ? Maganar Hateem tayi matu?ar sanyata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login