Showing 45001 words to 48000 words out of 260999 words

Chapter 16 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

saboda zahra kada ta gan shi babu kaya, Kafin zahra ta faWo Wakin tuni ya kammala maida towel Winshi sai faman haki yake yi, ?asa ?asa da murya tace junaid ban kammala shafa maka man ba , turo mata baki yai Ni ae bana sho Aunty zahra ta gane min abuna, idan ta tafi sai ki ?arasa shafa man.... kumshe dariya Aneelerh tayi abakinta.

 Aunty Aneelerh Abie da daddy suna son Yin magana dake, Na riga na faWa masu komai game da tada zancen 6acewar su tajuddeen, sun amince da yin hakan Farin Ciki ne ya bayyana akan fuskar Aneelerh Zahra, zanje yanzu mu yi magana da su, Ga junaid nan ki cigaba da shafa mashi... kasa ?arasa maganar ta yi sakamakon toshe mata baki da Junaid yai da tafin hannun shi, Kallon fuskarshi tayi, 6acin rai ta gani akanta.

Ta6e baki zahra tayi idonta akan fuskar Baby junaid, Kin ga Aunty Aneelerh Ki tashi ki je suna a palour, bana so damar nan ta wuce mu, Ki barni dashi zan ?arasa gyara mashi jikin amsa mata ta yi da toh, kafin ta sakko daga saman gadon ta nufi closet ta buWe ta curo mayafinta bayan fitarta Wakin, Junaid ya takure kanshi jikin headboard na gadon, lallashinshi ta soma yi haba habibina meye na 6ata fuska nifa ma mommyn ka ce, zo nan in gyaran maka jikin ka, Ma?e mata kafa Wa yai so ki ke ki kalle mun abuna, ni banso, Zan jira mommy ta dawo

Waure fuska tayi ganin zai 6ata mata lokaci yasa ta haye gadon ta cafko shi, ya dinga kuka yana shure shuren ?afa, da?yar ta samu ta shafe mashi jikin tana fadin Wan jakar uba, Jiki duk madara, da ace baka da kyau ko kallo baka ishe ni ba tur6une mata fuska yai hada jifarta da harara, Mi?ewa tai daga saman gadon ta sauko ta nufi closet din kayan su ta Wauko mashi riga da wando, ta dawo ta zauna gefen shi, a tsanake ta zura mashi a jikinsa, tunkan ta kammala Wayar Aneelerh ta soma ringing
 Wayar mommy tana ringing junaid ne ya sanar da ita

 Ni bana Waga wayar mutun idan bashi ya bani izni ba gatsina mata hanci yai Angel ce ke kira aunty zahra dan Allah ki Waga, kada ta katse kwantar da kanshi tai saman ?irjinta, faWi yake ni ki sake ni, inje in Waga kiran Angel ta?i barin shi ya motsa, suman kanshi take shafawa da hannunta, shiyasa ya ke gudun zahra ta Wauke shi, kamar ta samu lallausan bready haka take da?una shi.

Bayan fitar Aneelerh A palour ta taras da Uncle Wan Iya tare da abie hada Mommy da Ummi zaune saman Sofa, cikin girmamawa ta ?arasa tare da zu?unnawa ta gaishe su, A mutunce suka amsa mata, daga ?asan sofa Win da mami da ummi ke azaune ta jingina bayanta, tare da sunnar da kanta tana jiran jin me zasu ce.

Gyaran Murya uncle Wan Iya ya yi, hakan yasa ta Wago da ido ta kalle shi, ya ?wama farin Glass a fuskarshi Ya Wan sauko har saman karan hancinsa, a halitta ba?i ne wulik, kamar ba jinin Abie ba, yana da Manyan idanuwa hancin shi a wargaje yake, Haka bakin shi manyan la66a ne dashi, wandon shadda ne a jikin shi Daga sama Malun malun ce babi ?ar Ciki, Ya ?wama Hula Akanshi Ga uban san?o, a saman Kujera mai mazaunin mutun uku suke zaune su Biyu, gyaran murya yai kafin ya soma magana Zahra ta faWa min komai, a gaskiya kun kawo shawara mai kyau, Kunyi tunani na hankali yana magana yana watsa hannayenshi ?abi arsa ce Yin hakan.
 bai kamata don abu ya haura shekaru da faruwa muja baki muyi shiru, tun da har yanzu bamu da tabbacin suna araye ko sun mutu! Idan ko suna araye ba ?aramin ganganci mu kayi ba, Na watsar da zancen 6acewarsu, wata ?il Silar tada zancen Allah Ya bayyanar mana dasu..... tun da ya soma magana suka natsu suna sauraronshi, Aneelerh ta du?ar Da kanta ?asa Farin Ciki duk ya cikata, gani take kamar ma har an riga an ganso su.

 In sha Allah zanyi magana da ziyad babban Wan jarida ne muddin labarin nan ya je gare shi ina mai tabbatar baki da cewa cikin ?an?anin Lokaci Duniya zata Wauka tamkar bai jima da faruwa ba, a manyan Kafafan sada zumunta za a yaWa labarinsu, irin su BBc, CNN, and ONt, muma kuma zamu bada gudummuwar mu, wurin YaWa hotunansu a social media

Bayan Uncle Wan Iya ya takaita da zancen nashi Abie ya Waura da cewa kafin Gobe ki tabbatar kin tattara duk wasu hotunansu Tajudden kin tura mashi, Sannan Adage da addu a duk danasan kina ?o?ari wurin yi masu, Mamie ta fadamin kullum sai kin tashi yin nafilfili dare, naji daWin jin hakan sosai, Allah yayi maki albarka amsa mashi ta yi da ameen, Mamie tace Ubangiji Allah ya bayyanar mana dasu, Allah yasa silar tada zancen 6acewarsu da za ayi su bayyana, mungode sosai godiya suka hau yiwa Uncle Wan Iya, kafin daga Bisani Aneelerh ta mi?e tare da yi masu sallama ta Nufi bedroom Winta tsabar zumuWi kamar zata tashi sama, lokacin da ta shiga Wakin, A kwance ta samu zahra tana fuskantar ceilling hannunta a ru?e da wayarta, ga dukkan alamu Chatting take Yi, Baby junaid tuni ya jima dayin bacci yana kwance saman ?irjinta. Jin motsin shigowar Aneelerh Yasa ta Wan kawar da kanta daga kallon wayar ta take Yi ta kalli Aneelerh tunkan ta ?arasa shigowa ciki Ta lura da tsantsar farin Cikin dake akan fuskarta

 Yah aunty Aneelerh Ina fatan komai lafiya tana murmushi tace abie yace in tura ma Uncle hotunansu tajuddeen wlh bakiji daWin da naji ba, Zahra na murmushi tace Allah yasa Adace sister, nima zan tayaku sharing a instagram page Win mu, Godiya Aneelerh ta yi mata, ringing Win wayarta ne Yaja hankalinta ga duban saman pillow, Da sauri ta nufi wayar takai hannu ta dauke ta

 Bansan wanene ke kiranki ba, Tun Wazu bayan kin fita wayar ke ta ringing ban daga ba

 Why ba ki Waga ba zahra, Surukata ce fa ta6e baki zahra tayi matar da ke son ?wace mana baby junaid Winmu ai ?wara daban Waga ba picking call Win Aneelerh tai tare da kanga wayar a kunnanta.

Cikin girmamawa tayi mata sallama Assalamu akaikum on the other hand Hajiya adama ta amsa mata da Wa alaikum salam daughter In law, ina kika shiga inata kira ba aWagawa ? aneelerh tamkar tana agabanta tace Bana akusa da wayar ne bansan kun kira ba gaisawa sukayi kafin hajiya adama tace guest what ? Wan zaro ido Aneelerh ta Wanyi tana wurwurga eye balls Win ta can tace kun dawo ?asar ? Sautin dariyar hajiyar adama ne yasa ta saki murmushin farin ciki.
 Mun dawo, in sha Allah end of this month zamu shigo Abuja, two days kin daina kiran layina Why? Ko dan saboda kada na ?wace maki Yaro ? Cikin Jin kunyar maganarta Aneelerh tace ba haka bane mommy, wlh ina ta zucci zuccin in kira ki Allah ne bai nufa ba Tai maganar a yayin da take kokarin zama saman stool, Ta gaji da tsayuwar, Zahra ta kasa kunne tana sauraron Firarsu.

 Idan ma don saboda dashi ne to ki kwantar da hankalin ki, babu wanda zai raba ki da Wanki, Munyi magana da abdallah Ya fahimtar dani game da cutuwar da zakiyi idan muka ce zamu raba ki da shi, Ni kaina bazanso Inyi silar sanya ki ba?in ciki ba.... buWe ido Aneelerh Tayi Wani irin farin cikine tsantsa akan fuskarta, Zahra da ta tsareta da ido tana kallonta, sai faman yi mata mimi da baki takeyi donta fada mata me Hajiya adama ke fada mata wanda yasa ta farin ciki

 Zan kira mamin naki mu yi magana, Sannan akwai wata gagarumar kyauta dana shirya maki idan mun zo zaki gani Hawayen farin Ciki ne su ka wanke fuskar Aneelerh, kasa jurewa tayi batasan lokacin da kuka ya kubce mata ba. Muryar Hajiya adama a Wan ruWe take fadin Aneelerh why? Kuka kuma? Meya faru? cikin shesshe?ar kuka tace mata kukan farin Cikine, taji daWin ?aunar da take nuna mata, tana alfahari da su, samun surukai irinsu abune mai wuya, Hajiya adama taji daWin daWaWan kalaman da Aneelerh take faWa mata, tsawon lokaci suna waya Kafin daga bisani Tayi mata sallama, Idanuwanta acike tab da ?walla ta wurga su kan fuskar zahra tambayarta ta shiga me suka tattauna da Hajiya adama? Nan Aneelerh ta sanar da ita komai, Fasa ihu zahra Tayi tare da jefar da wayarta gefenta, ta sauke junaid daga saman jikinta a hankali ta kwantar dashi, kafin ta sauko daga saman gadon ta nufi Aneelerh ta rungumeta kamar zata maidata ciki, Farin Ciki duk Ya cikasu, Mi?ewa Aneelerh tayi bayan ta ajiye wayar gaban mirrror, Rawa suka soma takawa ita da zahra, hada Webo shoki suna kifawa saman goshinsu, Yayin da suke sakin Dariyar murna.

*EVIL FOREST*


A ?alla yau satin su Waya acikin kogon dutsen ba tare da sun motsa ba, saboda marasa lafiyan cikinsu, jikinsu yai tsauri, duk da haka suna ?o?arin basu kulawa ta musamman, Danish Ya haWa masu garin maganin da su ke sha suna samun warakar raWaWin ciwonsu, A cikin gorar ruwansu ya ke ji?a masu maganin, Bayan haka duk in za su yi tsarki da ruwan zafi su ke yin shi, danish ne yai masu dabarar yin hakan, Alhamdulillam Jikinsu Azeeza yayi kyau sau?i ya samu, ba su rasa ci da sha ba, kullum ne sai sun ci abinci sau uku, Danish ne ke ?o?arin yi masu farautar abunda zasu ci wani sa in zoman daji yake kaso masu ko tsuntsaye hada kayan marmari ya ke samo masu, saboda su ya ke hana idonshi bacci, A zaune yake kwana shi da Angel dinsa, tana Webe mashi kewa, sha?uwace mai ?arfi a tsakaninsu.
Burinsu marasa lafiyar cikinsu su ?arasa wartsakewa ko sun samu su cigaba da tafiya.


Yau tun da sanyin safiya ta soma Jin hayaniya acikin kunnuwanta, ?asa ?asa take iya jin maganganunsu, Tsantsar mamaki ne ya kamata Jin muryoyin su Batul, tamkar a mafarki, a harzarce ta buWe idanuwanta tare da mi?ewa zaune tana ?arewa Kogon dutsen kallo, Haris ne kaWai ya rage a kwance yana bacci, Ya ?udundune kanshi cikin bargo, ?o?arin tariyo abunda ya faru jiya ta soma yi, da wata irin kasala ta mi?e tsaye tare da yin hamma, abu biyu ya Waure mata kai da farko tayi tsammanin zata ga su Azeeza sai dai bata kowa ba.
Hankalinta A matu?ar tashe ta fito tana ?arewa Dajin kallo, Kamar daga sama tajiyo muryar Jemimah tana ambaton Sunan da take kiranta dashi Genie! ras taji gabanta Ya faWi, A ruWe ta wurga ?wayar idonta kansu, Gaba Wayansu ne banda Haris, Yau wata rana sun fito daga kogon dutse jiki yayi kyau, Sai wasa suke Yi suna tsalle tsalle, Farin Ciki duk ya cikasu, Bakunansu awashe kamar gonar auduga, ba ta san lokacin da hawaye suka soma wanke fuskarta ba, Nan ta ke ta zube saman gwiwowinta tare da kifa kanta ?asa ta yi sujjada tana godewa Allah da ya nuna mata wannan ranar, Ha?i?a tayi farin ciki mara misaltuwa, kafin ta Wago daga sujjadar Jemimah ta watso da gudu ta faWo saman bayanta, sai ti?ar dariya ta ke yi tana fadin Genie DaWi kamar zai kashe mu, Wlh daWi muke ji, wannan wurin mai kyau bamu ta6a ganin irin shi ba, Genie Yau zamuje gidan daddynki ko ? Kasa Wagowa Angel tai, wani irin yanayi take jin kanta.
?arasowa Azeeza tayi Hannunta ru?e cikin na Gabriel, Sauran ?an uwansu na abiye da bayansu, agaban inda tayi sujjadar suka tsaitsaya suna kallon ta
 Angel muna son yin magana dake muryar parveen ce ta ratsa kunnanta, da?yar ta iya haWiye kukan da ke shirin kubce mata ta Wago da kanta, tare da zagayo da hanneyenta biyu ta ru?e Jemimah gudun kada ta faWo daga bayanta
?aya bayan Waya take binsu da kallo, tun daga kan fuskar Azeeza dake ta sakin murmushi, fatar jikinta tayi haske sosai dama ita can launin skin Winta na farar fata ne, da launin gashinta, ta rame sosai ta ?ara komawa ?arama. Wauke idon ta tayi daga fuskar Azeeza ta mayar dasu kan fuskar parveen, itama ta faWa duk sunyi haske kamar fatalwu, Murmushi ta Wan saki tare da kallon Batul dake a tsaye tana sakar mata murmushin ?auna.

 Rabin rai kin tashi lafiya, Nasan kinyi mamakin ganin mu awaje muna shan iskar duniya, Danish ne ya fito da mu waje kuma yace da zarar ya sama mana abinci mun ci zamu kama hanya lumshe ido Angel ta Wanyi tare da ware su kan fuskar Hannah.


Muryar Gabriel ce ta janyo hankalinta ga kallon shi Muna so muyi maki godiyane akan irin ?o?arin da kikayi mana, Angel kin cancanci ayaba maki, babu wasu kalmomi da zamu Iya yin amfani da su wurin yi maki godiya ke da Danish, Allah ne kaWai zai Iya biyanku Cikin sanyin murya tace Allah shine abun godiya Gabriel, Alhamdulillah ala kullu halin, ina taya ku murnar Samun ?anci arayuwarku, Kuma inayi mana fatan Allah ya bamu sa a adukkannin abunda muka sa agaba, Ubangiji Allah yasa ?arshen wahalar mu ce tazo.... addu o i ta dinga jera masu suna amsa mata da ameen, Sai da ta kai ?arshen maganarta, muryar jemimah ta katse ta Genie ba zamu ?ara komawa kurkuku ba ko? Batul tace har abada mu da kurkukun ?addara, Daga nan sai Gidan daddyn Genie, ko kina son komawa ne ? Zaro ido tai tare da girgiza kanta banso, Allah ya tsinema su da tsohuwa zafreen, muguwa idan mu ka yi ?arfi sai mun kashe su, damu da daddyn Genie, zamu rugurguza kurkukun kowa ya huta, Kuma zamu ?wato ?an uwanmu da ke a wurinsu ranta a6ace ta ke yin magana, kumatunta sunyi jawur da su.
Angel tace In sha Allah Jemimah mune zamu kawo ?arshensu, Allah sai ya saka mata cin zalunmu da su ka yi, ha??in mu ba zai ta6a barinsu ba, tun agidan duniya zasu fara gir6an abunda suka shuka tana magana hawaye nabin fuskarta.

 Angel Ba ki faWa mana ina ne nan ba? Munga wasu abubuwa da su ka Waure mana kai waWanda bamu ta6a ganinsu ba ko a mafarki, Javed ne yai mata maganar fuskarshi da alamun ruWu.
 Angel munga kalar ganyan da ake kawo mana muna ci a kurkuku, still fuskarta da murmushi ta yun?ura ta mi?e hannunta ru?e da Jemimah, Gabriel ta kalla meyasa baka yi masu bayani ba ? Ta6e la66ansa yai sun fi so suji daga bakin ki, Ajiyar zuciya ta sauke tare da cewa Okey, Ku jira Danish Ya dawo, idan muka kammala cin abinci, muka kama hanya zanyi maku bayanin komai amsa mata su ka yi da toh. Kafin wani ya ?ara cewa wani abu, Motsin tafiyar Danish ta janyo hankulansu ga dubanshi.

A tsanake ya ke yin tafiya yana tunkaro su, hannun shi Waya a ru?e da kwandon da ya haWa masu saboda ajiyar kayan abincin su, tunkan ya ?araso Jemimah ta sauko daga bayan Angel, da gudu suka nufe shi ita da Azeeza da parveen, atare suka faWa mashi tare da ?an?ame shi suna sakin dariyar farin ciki.


Ganin shi suke yi tamkar mahaifinsu, saboda kyautatawar da ya ke yi masu wurin yin jinyarsu, nufo wurin su Angel tayi tana faWin Sannu da dawowa My Man, Na farka ban gan ka, meyasa baka tada ni mun tafi atare ba ta yi maganar tare da kai hannu ta ru?o hannun Kwandon da ya ru?o, sakar mata yai ta kar6a tana le?a cikinsa Kayan marmari ne asha?e cikin kwandon.

Da sauri ta Wago suka haWa ido da juna, murmushi ta sakar mashi sannu da ?o?ari, duk namu ne wannan, Waga mata gira yai alamar eh,  mun gode Danish, Allah ne kaWai zai Iya biyanka, lumshe mata ido yai kafin ahankali ya ware su akan fuskarta.


Su Parveen sun ?i sakin jikin shi tun da su ka rungume shi ba su Wago ba, faffaWan tafin hannun shi ya Waura asaman kawunan su a hankali ya ke shafa sumarsu kan su, sai ?ara ?an?ame shi suke Yi, a hankali ya furta masu Ya Jikin naku ? Jemimah da Azeeza suka haWa baki Ai mun warke, Gidan daddyn Genie zamu je yau
Ganin sun?i sakin shi yasa Angel yi masu magana ku sake shi mana, Ko mun samu muyi sauri muci mu tafi, idan har ba barin Dajin nan mukayi ba Hankalina ba zai kwanta ba Jin maganarta yasa suka sake shi, Ya ru?o hannun Azeeza dana Jemimah suka jera atare suna tafiya, Cikin Kogon dutsen su ka koma gaba Wayansu, suna shiga suka tarar da Haris zaune shi kaWai, bai jima da farkawa daga bacci ba, A ?asa kowanansu ya zauna, Angel ta curo kayan marmarin ta rarrabamasu, A tsanake suke sha suna kallon Juna, bayan sun kammala sha, Suka fara shirin tafiya, Ba tare da 6ata lokaci ba, Angel Ta goya jemimah abayanta da mayafi ta Waureta, Gabriel Ya goya Azeeza abayanshi, sai daWi suke ji an goyasu har gwalo suke Yima Parveen, Batul kuma ta Goya Back pack Win Unaiza abayanta, Javed Ya ru?e masu akwatin kayansu, basu bar komai acikin kogon ba, Hatta Gorar ruwansu acikin kwandon kayan marmarinsu su ka sanyata, Parveen ce ta ru?e kwandon a hannun ta.

Matafiya sun shirya tsaf saura tafiya ta rage masu, kafin fitarsu daga kogon dutsen saida Angel ta yi masu addu o i tabi kowan nan su ta tofe shi tun daga ?asa har sama ko da ta zo kan Danish sai ce wa yai me take yi haka? ta daina watsa mashi yawu baiso, dariya tayi batare da tace mashi komai ba, Danish ne ke ru?e da Haris saboda rashin ?warin Jikin shi.
Suna tafiya suna fira a dokar dajin, Su parveen sunga abubuwan da


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login