Showing 102001 words to 105000 words out of 260999 words

Chapter 35 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

 Da ace kayi aure da wuri da yanzu mun samu ?aruwar babies da sauri shureim Ya juya mashi ?eya ya rasa ina zai tsoma ranshi, hakan da yai ba ?aramin nishaWi yaba kawun nashi ba
 Zeenatu ta shigo kun gaisa ? Muryarshi ?asa ?asa ya amsa mashi da eh jiya tazo

 Okey, pls, shureim inaso kana taimaka mata, Kuna fita yawo atare, still ?anwar taka bata canza ba, sam bata da natsuwa, ni ban ta6a ganin mahaddaciyar ?ur ani mara natsuwa irinta ba, zaka ga duk min rashin natsuwar mutun indai yana yawan karanta al ?ur ani natsuwa na shigarshi amma ita kullum abun nata ?ara gaba yake yi

A hankali shureim Ya juyo ya kalle sa, mamakine ?arara akan fuskar Shureim wai yau shine kawu musa keyi ma magana har haka? Mutumin da bai Iya surutu ba.

 In sha Allah uncle, zanyi ?o?ari wurin ganin na taimaka mata,  gyaWa kai yai haka nakeson Ji, Ni zan shiga Ciki, idan ka yanke shawara game da abunda na faWa maka, ka same ni a Waki ka sanar dani ko kuma ka kirani awaya

Amsa mashi yai da toh, sallama Uncle musa yai mashi kafin ya fuce daga dakin

Ajiyar zuciya shureim ya sauke, hannun shi Waya dafe da ?irjin sa.

Lokaci Waya zuciyarshi ta fara tariyo mashi haukan zeenatu na Jiya, murmushin gefe fuska ya saki, aranshi ya ayyana ko ta na ina yanzu, yasan zai yi wuya ta jure rashin ganinshi.

Ai tun Jiya data bar Wakinshi Cikin sanWa ta nufi Waki akan hanya suka ci karo da Tani, Abunka game saurin kuka nan take ta ?ware mata baki tana kuka ta faWa mata abunda ya faru

Lallashinta tani tayi tana fadin to menene aciki, Ki kwantar da hankalinki dr shureim dai Wan uwanki ne ba wani bare ba, yanzu bari na baki mayafi na ki Waura a qugunki, ni kuma zanje Wakin nashi in Wauko maki zanin, Ai mantawa nayi ban baki undy kin sanya ba jiya, ke kuma baki tuna min ba,

Cikin shesshe?ar kuka take faWin Na tsani kaina Tani, bani da hankali, sai yaushe ne zan daina hauka, sam bani da natsuwa, meyasa na kasance haka ? Cikin kwantar da murya tani tace karna kuskura na ?ara ji kince haka, in banda abunki ma, meye na damuwa?, Haka Allah ke son ganinki, don haka ki share hawayenki, ai ni wlh ba ?aramin burgeni kikeyi ba saboda kina da hankali, dayawa wasu ?a ?an masu kuWin basa girmama ?an aikinsu amma ke kin Wauke mun tamkar iyayenki, shiyasa nake ?ara ?aunarki

 Tani ba zaki gane ba, ni duk ba wannan ba, Yaya shureim bazai ta6a Wauka na a matsayin mace ba, idan har ban daina wannan haukan ba tsabar kukan da takeyi make up din fuskarta ya ca6e mata, jan bakin har saman kumatuntu.

?aura mata Mayafi Tani tayi asaman waist dinta, tace ki koma Waki, zan shigo muyi magana ta amsa mata da toh, ta juya da sauri ta nufi Wakinta.
A daren ranar da?yar Tani ta lallasheta, ta kwantar mata da hankalinta akan tadaina cewa ta tsani kanta saboda yarda Allah ya halicce, kowa da irin tashi ?addarar, bawa bai ta6a zama 100% batare da an samu na?asu atare da shi ba. Sannan Idan saboda yayanta shureim ne takeyin kuka waya fada mata rashin natsuwarta zai hana shi sonta? Wata ?il ma haukan nata ne zai ?ara mashi ?aunarta, don shi so babu ruwan shi da yanayin mutun abu ?alilan ke haifar dashi indai mutun ya kasance ?addararka.

Kafin Tani tabar Wakin sai da ta tabbatar ta kwantar mata da hankali tukunna ta fuce, tsakar dare Zeenatu ta farka, ta shige toilet ta Wauro alwala kamar yarda ta sama tashi yin nafilfilin dare, yawanci addu arta duk akan Allah ya bata natsuwa take yinta, abun yana damunta.

(Abunda Ya faru a daren Jiya kenan bayan zeenatu ta baro Wakin Dr shureim)

Tun safe baiwar Allah ta?i fitowa daga Waki, tarasa ya zatayi, kunyar duniya ta ishe ta, a?arshe ta janyo al ?ur ani ta cigaba da karantawa, har rana ta fito tukunna Ta ajiye shi ta shiga bathroom tayo wanka, ta fito ta sanya doguwar riga ta zura hijabi maroon har kasa, ko make batayi ba, cikin sanWa ta fito daga Waki tana tafiya tana waige waige kamar wata munafuka, a haka ta ?araso part din daddynta.

A lokacin bai jima da fitowa daga wanka ba, tun bayan da ya baro room din shureim, Ya dawo nasa Wakin, Jallabiyace a jikinsa launin milk mai kyan gaske, Yana daga kishingiWe saman doguwar sofa ta cikin katafaren Wakisa, tsayawa zayyana kyawunsa 6ata baki ne hankali ma bazai Wauka ba.
Ya Waura kansa saman pillow, Yayin da apple laptop Winsa ke a saman flat tommy Winsa.

Idanuwanshi suna a lumshe ya natsu yana kallon wani abu a laptop din nasa, ga dukkan alamu video call ya ke yi, sautin muryarshi baya fita yayi low sosai, yana magana eyes dinshi suna lumshewa.

Kusan sau Uku zeenatu tana ?wala mashi sallama baiji ba, saboda hankalin shi baya atare da shi.

Tasan baison ashigar mashi room batare da an nemi izininsa ba.
Jin shiru bai amsa mata ba, Yasa ta haura ?afa ta shiga Wakin tana tafiya babu natsuwa sai faman zumbula sauri take yi burinta kawai ta ?asa gare shi, duk da fargabar shi da take ji.

Cikin rashin sa a, garin sauri hijab Win ta da ke ja da ?asa Ta harWe ?afarta Waya, wani irin sul6i ne ya kwashe ta, gaba daya ta rubza saman Sofa table din gabanshi, wanda ke Wauke da Cup na coffee mai zafi da aka ajiye mashi, gaba Waya Cup din Yai tsalle Ya fada mashi ruwan ya wanke Laptop dinsa da gaban jallabiyarshi, zeenatu kuwa tunda ta kife saman sofa table din bata Wago ba, jikinta sai kakarwa yake yi hankalinta idan yai dubu to ya tashi, zufa ta ko ina take tsastsafo mata, duk da sanyin A.c Win Wakin. ko gizau baiyi ba idonshi akan keyboad Win laptop nashi da ruwan coffee ya ji?a, Tashin hankalin da ba a sama shi data>?#?


*Boss Bature
'? Mu haWu gobe Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya Game son cigaban littafin kurkukun ?addara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da za ki tura kuWin*



First bank



3196407426,



*Bature Hafsat Muhammad, za a tura evidence of payment ta phone number Wina 08169856268 Banda kira whatsapp kawai*


_~*BossLadiesWriters*~_


_*KURKUKUN ?ADDARA*_


~Middle step~


_The Prisoners E19=?%?=ث?_



*Daga al?alamin Boss Bature*








In a smoky voice ya furta I ll call you later. da mutumin da su ke yin video call Win da shi ya ke magana. Tun kafin ta Wago da kanta cikin shesshe?ar kuka ta ke faWin Innalillahi wa inna ilaihirraji un Am sorry daddy, nayi kuskure bani da hankali, dan Allah ka yi ha?uri wlh bazan ?ara ba lumshe idonshi ya Wan yi kafin gently ya sauko da ?afafuwanshi ?asa, Hannun shi tallabe da laptop Winsa, ko kaWan bai ji zafin ruwan da ya hau saman jikinsa ba.

Zeenatu ba ta dai na yi mashi magiya akan ya yi hakuri ba, hankalin ta duk yabi ya tashi saboda mugun tsoran daddyn nata ta ke ji.

 Daddy na tuba bazan ?ara ba, Ka yafe min nagane kuskure na tsoro Ya hana ta Wago su haWa ido.

Mi?ewa yai daga saman sofa Win ya juya ya nufi cikin Katafaren room Win nasa, After some minutes sai gashi Ya dawo babu laptop din a hannunsa, Ya canza jallabiyar jikinsa, Waura idanuwansa yai akan bayan zeenatu, dogayen yatsun hannunta sai kerma suke Yi.

Agaban Sofa table Win Ya dakata da yin tafiya, da kakkausar murya yace Ke! Mi?e tsaye tun kafin ran ki ya 6aci Jikinta na kerma ta Wago da kanta hawaye sun wanke fuskarta sharkaf, abunka ga farar fata face Win ta yi jawur, Blue eye balls dinta sun ciza launin su idon nata ya rune, small pink lips Winta tsabar ?arantarsu tamkar na jariri.

Cikin rashin natsuwa ta zube saman gwiwowinta, Idanuwanta na kallon tiles Win Wakin
 Dad...am sorry bazan ?ara ba, nasan bana jin magana bani da natsuwa amma ka yafe min, kada ka hukun......

Gigitacciyar tsawar da ya daka mata ce tasa ta yin saurin toshe kunnuwanta da tafin hands dinta

A razane take faWin  Na shiga uku daddy, nace maka bazan ?ara ba, Nagane kuskure na

Muryarshi a kausashe Ya furta sunanta Zeenatu? Sau nawa ina gargaWin ki akan ki daina faWo min Waki ba tare kin nemi izni na ba? Waya baki iznin shigowa ciki ?

Wahalallan yawu ta haWiya, idanuwanta sunyi luhu luhu sai faman wurwurga eye balls ta ke Yi kamar ?wayar zata faWo ?asa.

 Am sorry dad... katse ta ya yi Kin Iya tsallan kwaWi? tun da ya fara magana bata bari ta Wago sun haWa ido ba sai Yanzu da ta ji yace Tsallan kwaWi

A hargitse ta zare mashi manyan idanuwanta
A matukar ruWe take girgiza mashi kai daddy bazan Iya ba, Ni bansan yarda akeyi ba, ai nace ka yi ha?uri bazan ?ara ba

GyaWa kai Yai Tashi ki fuce ki bani wuri shashasha, daga yau karki kuskura ki ?ara faWo min Waki

Zuciyarta ba ?aramin karaya tayi ba, duk sai ta ji ba daWi, ba ?aramin kewar daddyn nata tayi ba, maimakon Ya nuna farin Cikin ganinta saima korar ta da yayi.

Ganin yarda ta tsare shi da ido ta?i motsawa ne Yasa shi daka mata tsawa nace ki tashi ki fuce min daga Waki tun kafin In yi ball dake fuskarshi a haWe Yai maganar ba annuri.

A gurguje Zeenatu ta mi?e ta juya tana tafiya Jikinta na kakarwa har Ta kai bakin ?ofar fita Wakin, ta ji ba za ta iya jure fushin daddynta ba, tasan duk akan kuskuren da ta yi mashi ne.

Yana atsaye ya goya hannayenshi saman faffaWan kirjinshi Ya natsu Yana kallon Bayanta, Har ta kusa fucewa daga Wakin A lokacin Ya juya zai shige ciki ba zato ba tsammani ya ji an rungumeshi ta baya, ?an?ameshi ta yi tana faWin wlh daddy ba in da zan je, ai na faWa maka kuskure ne bada sani na na 6arar maka da coffee, yakamata ka yi ha?uri ka yafe min, Ni banason kana fushi dani saboda kai mahaifina ne, kuma inason ka sosai bazan Iya jurar fushin ka ba

Har cikin zuciyar shi ba ?aramin sanyi ya ji ba, kalaman zeenatu sunyi matu?ar kashe mashi jiki, Ba tun yau ba duk idan ta 6ata mashi rai ko ya kore ta daga Wakinsa ba ta tafiya shiyasa yai mata hakan don ta ga ne kuskuren ta yasan dole ta dawo ta bashi ha?uri.

Da hannu Waya ya ru?o hijabin jikinta Ya janyota zuwa gabanshi, Ya kwantar da kanta saman chest Winshi, A hankali ya ke Wan bubbuga bayanta da hannayenshi cikin sigar lallashi, hakan da yai mata ba ?aramin kwantar mata da hankali yai ba, harta fara samun natsuwa.

Tsawon mintuna kafin ya raba Jikinshi daga nata, fuskarta jawur idanuwanta har sun Wan kumbura.

 Kin 6ata min riga da hawaye tana faman zazzare ido ta furta am sorry

 Is okey, kinsan banason ganin hawayenki, meyasa kike min kuka ?

 Daddy ai kai ne ka sani yin kuka, Ina baka ha?uri ka?i ka saurareni

 Zeenatu Wago ki kalli Cikin idona da?ar ta Iya Wagowa ta sanya idonta cikin nashi gabanta Ba ?aramin faWuwa yai ba saboda ?warjinin da yai mata.

 Bansan meyasa ki ke jin tsorona ba, Nifa daddynki ne, saboda kawai kin 6arar min da coffee shine duk kika Waga hankalin ki? Ni shine abunda Ya 6ata min fuskarshi a Waure tamau yai mata maganar.

Muryarta na Wan rawa ta furta dad..dy ai kai ne baka dariya ko murmushi ba ka yi min kullum fuskarka a Waure, kuma baka son ina zuwa kusa da kai, nasan saboda rashin natsuwata ne amma in sha Allah daddy zan daina, ina yin addu a ma har tsakar dare Akan Allah ya yaye min... Yatsan Hannun shi ya daura saman lips Winta

 Ya isa haka, Karki kuskura na ?ara ji kin ce bana son kina zuwa kusa dani, kinji ko? ?aga mashi kai tayi alamar eh

Mayar da ita Yai saman chest Winsa, Yaci gaba da shafa bayanta Yana ?ara lallashinta.

A haka Hajiya sarah ta riskesu, a bakin ?ofar shiga room Win nashi taci burki, farar mace alkebbar mata doguwar riga ce a jikinta fitted gown ta lace, Kusan rabin ?irjinta awaje Yake, Tubarkallah na shanunta atsaitsaye su ke, tamkar bata ta6a haihuwa ba, light make up ne akan fuskarta, ?afafuwanta na sanye cikin High hills, sun ?ara mata tsayinta. Babu mayafi akanta zallar sumar kantace tasha ado tsabar haWuwarta tamkar budurwa.

 May I come in ? Muryarta har cikin kunnuwansu, Alhaji musa ne ya bata Iznin shigowa ciki, Wagowa zeenatu ta yi daga kan chest Winsa, Muryarta na Wan rawa ta furta daddy zan tafi

 Da iznin wa ? Ya jefa mata tambaya, shiru ta yi tana ?an kame kame, Sam ba ta son mommynta ta shigo Wakin daddynta idan tana aciki.

?arasowa Ciki Hajiya saratu tayi, kaitsaye ta nufi Alhaji musa, fuskarta Wauke da ?ayataccen murmushi take duban su shi da zeenatu.

 Masha Allah, Uba da ?arsa kunyi kyau fatan ban takura maku ba

Zeenatu ce tai saurin cewa Mommy, na shigo gaida daddy ne dama, yanzu zan tafi kallon da Alhaji musa Yai mata ne yasa ta yin saurin canza magana A a ba yanzu zan tafi ba, sai daddy ya bani iznin tafiya

Ta yi maganar tare da samun wuri saman sofa ta zauna, Jikinta nata yin kerma acan cikin zuciyarta addu o i take karantowa.

Matsawa Hajiya sarah Ta yi dab da shi, duk da shakkarshi da ta ke ji hakan bai hanata nunawa mijin nata soyayya, tarairayarshi ta ke yi kamar sabon jinjiri ta haka ta ke iya samun damar Iya sarrafa shi.

Hannayenta ta Waura saman waist dinsa, DaddaWan ?amshin turarenta tuni ya fara Kashe mashi jiki.

 Baby, jiya ka hana kowa yazo kusa da kai, kuma ina bu?atar ka, Na kwana da son kasancewa atare da kai cikin harshen turanci ta ke yi mashi magana, gogan naka babu fara a akan face Winsa ya ?ame a tsaye kamar soja.

 Zeenatu, ta shi ki je Wakin Yayanki shureim, Tani ta faWa mini tun safe ba ki ci abinci ba, nayi mata magana ta shirya mashi abincin aWakinsa, Za ki Iya zuwa can kuci atare da shi

Kamar Jira ta ke yi mommyn ta yi mata magana, da sauri ta mi?e ta nufi hanyar fita daga Wakin Har Allah Allah take aranta, saboda bata son ganin Iyayen ta suna yin romancing din junansu agabanta Kunya take ji kuma hakan Yana jefata wani hali.

Baya fitar Zeenatu ta dawo da dubanta akan fuskar shi.

Muryarshi a kausashe Ya furta  Baki da kunya? Baki ga me kika ru?e min ba ne

Kashe mashi ido Waya tayi muryarta da kwarkwasa ta furta kaine ka koyamin rashin Kunyar, hakan da tayi mashi ba ?aramin jefa shi yanayi tayi ba, dama Shi mutunne da baya wasa da duk wani abu da jikinshi ke bu?ata.

 Yanzu ina da aikin da zanyi, Da anjima zan neme ki marairaice mashi fuska tayi A a baby, yanzu nake bu?atarka ni, kusan 3 days baka atare dani, bazan iya jurewa ba.

Yamutsa fuskarshi Yai, Kafin Yai yun?urin ?ara furta wata kalma, tayi saurin zame wuyan rigar jikinta, Ba ?aramin shammatarshi tayi ba, gaba Waya ya rasa sukuni, Baisan ya akai ba ya tsinci kanshi asaman gado sun tsunduma suna Korar shaiWanu, Suturar jikinsu A saman floor na tsince su bansan ina zan kaisu ba, Laundry ko toilet? (>?#? wato duk izzar namiji sai in bai haWu da mace ba)

Tuni Dr shureim Ya kammala shiryawa, Ya canza suturar jikinshi, still Arab dress ne, kayanshi na gado, Yana daga zaune gefen gadon shi, Hannun shi ru?e da Wayarshi Yana kallon hoton abar ?aunarsa da ya buWo a gallery.

Ba zato ba tsammani Yaji Muryar matashin saurayi Yana KwaWa sallama daga bakin ?ofar Wakinsa, slowly ya Wago da ido yaWan Juya yana kallon Saurayin dake sanye cikin black suit, dogo kuma faffaWa, Hannun shi ru?e da ?atuwar shopping back mai Wauke da sunan *Obinna tech*

A sukwane Dr shureim ya Waura wayarsa saman mattress Ya yun?ura ya mi?e Still idonshi akan mutumin.

 Dr shureim Barka da warhaka
Muryarshi babu natsuwa ya furta yawwa barka dai duk yasha jinin jikinshi saboda mutumin babu fara a akan fuskarshi kamar wanda aka Waurawa aure da mutuwa.

 Sa?o ne daga Uncle Winka nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke tunawa da sa?on da uncle musa Yace za a kawo mashi.

A hanzarce ya ?arasa bakin ?ofar Wakin, Ya mi?a hannu biyu ya kar6i kayan daga hannun mutumin haWi da yi mashi godiya.

Fuskar shurem Wauke da murmushi ya nufo cikin Wakin, A saman gado Ya Waura shopping back Win, Bayan yayi bismilla, Ya buWe ta tare da zura hannu Ya zaro kayan dake aciki,


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login