Showing 114001 words to 117000 words out of 260999 words

Chapter 39 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

muna jiran ranar da zaka buWe idanuwanka, Sai yau muka samu damar ganin ka, Mun ji daWi sosai yai maganar tare da mi?a mashi hannu don su gaisa, Man Win fa bai yarda da su ba, dama yana da wuyar sha ani ga ?iwuya kamar ?aramin Yaro.

 Danish Ka mi?a mashi hannu ku gaisa Angel ce tayi mashi magana, goya hannayenshi yai saman broad chest dinsa, Alamar ba zai mi?a mashi hannun ba

murmusi ya?e ta Wan saki ku yi ha?uri, Danish baisan ku ba, Har yanzu baccin bai sake shi ba, nasan kafin zuwa gobe zai Warware

Nurse rebecca tace  badamuwa, Dama mu fatan mu Ya farka da ranshi da lafiyarshi, Hakan ma ya wadatar

Dr. Anthony Yace Calm down, Danish. No one will bother you. We are doctors, and we have the right to check your health until you feel better. still bai tanka masu ba.

Dr harry yace ni dama tun kafin Ya farfaWo raina Ya bani zai yi wuyar sha ani, sai gashi maganata ta tabbata, mutane masu irin Kyanshi bakowa suke kulawa ba da zolaya yai maganar, Ya ?ara da cewa  mu dai yakamata asaki jiki damu tunda malaman lafiya ne, muna so ka bamu dama mu ?ara bincika Lafiyarka tun da suka fara Magana bai tanka masu ba sai kallo da yake binsu dashi kamar yaga wasu halittu daba na mutane ba.

 Ko akwai Inda ke yi maka ciwo yanzu ? Dr anthony ne yai mashi maganar, Angel sai ?o?arin ingiza hannunshi take Yi don yayi masu magana amma Ya?iya, Nurse jessica tace ga dukkam alamu rowar muryarsa yake yi mana, Ni inaga Mu ?yale shi zuwa gobe nasan zai warware kuma zai saki jiki da mu


Kamar za su yi hauka wurin yi mashi magiya don yayi masu magana yayi shiru abunshi, har so sukayi su bincika lafiyarshi amma Ya hana, duk wanda yai gigin matsowa kusa dashi, zazzare masu ido yake yi alamar zaiyi fighting dinsu, lamarin ya Waure masu kai, ganin sun sanya naci akan sai sun duba shi, Angel ta ro?e su akan su ?yale shi zuwa gobe, fargabanta kada su haya?a shi azo asamu matsala, tunda harya fara zare masu ido yana Waure masu fuska. Ba don sun so ba, su ka yi masu sallama da niyar gobe zasu dawo, kusan atare suka fuce waje, aransu suna Ayyana irin kyawun fuskarshi da surarshi, sai santin shi suke Yi musamman nurses din cikin su.

Su Uku Suka rage a Wakin, Nurse Jessica ta dubi Angel na lura brother Win nan naki, ke kaWai yake jin maganarki, Inaso ki tambayar min shi ko akwai abunda yake bu?atar ci ? Kallon shi Angel Tayi, idonshi na akan plasma tv ta Wakin, sai ?an kalle kalle yake yi.

 My man kana jin Yunwa ? Da budar bakinsa sai cewa yai Ina haris da su Batul? Inason ganinsu

Kallon Nurse din Tayi yace yana son ganin ?an uwanmu gyaWa kai tayi badamuwa Zamu Iya zuwa

Ru?o Hannunshi tayi acikin nata muje in nuna maka su nurse jessica tana agaba suna abayanta, tun da suka fito daga Wakin Yake ?arewa ko ina kallo, agogo kaWai mutun zai kalla ya gane cewa dare ne amma donta hasken light bulbs na asibitin ba za ka ta6a gane dare bane.


Nurses Win dake yin zarya da doctors sai satar kallon shi suke yi, hada masu yin tuntu6e.

?akin Haris suka Shiga, tun bayan fitar Angel bacci ya Wauke shi.

Rabin jikinshi lullu6e da bargo, da sauri Danish ya ?arasa daga gefen gadonshi Ya zauna Yana kallon shi, nurse da Angel suna a tsaye suna dubanshi.

 Bacci ya ke yi Danish, ko zamu bari sai gobe idan Ya farka mu dawo Waga mata kai Yai alamar eh, dama burinshi ya gansu hankalinshi sai yafi kwanciya, Waura hannunshi yai saman sumar kan Haris ya shafata a hankali, tsantsar farin Cikine akan face dinsa mintuna Biyar kafin Ya mi?e, suka nufi Wakin Batul, ko da suka shiga, basu sameta a saman gadonta ba, nan fa hankalin Angel Ya tashi,  ina batul taje nurse jessica harta buWe baki zata bata amsa, suka ji motsin fitowarta daga toilet, Kamar a mafarki take kallonsu kafin ta tsayar da idonta kan Danish, da ?arfi ta ambaci sunanshi, da gudun gaske fa ?arasa ta faWa saman faffaWan ?irjinshi, Waura Hannayenshi yai saman bayanta sosai ya yi tighting Winta, daWi kamar zai kasheta, annurin fuskarshi sai ?ara nunkuwa yake yi, da alama yaji daWin canjin rayuwar da suka samu.


?agowa tayi da kanta daga saman chest dinsa, ido cikin ido suke kallon juna, tuni hawaye sun cika idonta muryarta na rawa ta soma yin magana


 ?an uwana rabin raina, kaga canjin rayuwar da muka samu ko? Nasan Angel ta faWa maka komai, Danish ba zamu Iya misalta kewarka da mu ka yi ba, wlh naji daWin farkawarka nayi farin cikin ganinka a tsanake ya furta mata nima nayi farin ciki Batul, Ina taya mu murna, ina yi mana fatan wannan ya kasance ?arshen wahalarmu Angel da nurse jessica sai murmushi suke saki yayin da suke kallonsu.


 Danish nasan za ka ji wani iri, nan ba kamar prison ba, inda aka ?untata rayuwarmu, tun muna Yara wannan ne karo na farko da muka fara tsintar kanmu awajen prison cikin mutanan duniya, Iskar da muke sha?a a yanzu ta ?anci ce bata kurkukun ?addara ba kalamai masu daWi take faWa mashi

 Muna samun kyakkyawar kulawa awurin mutanan nan tayi maganar tana nuna mashi nurse jessica sun bincika Lafiyarmu, kuma sun taimaka mana wurin samun sau?i, sannan muna samun Cin abinci har sau uku arana, komai muke so sunayi mana, Ina fata kaima zaka saki jikinka da su sannan ka ba su haWin kai donsu duba lafiyarka, idan akwai wani abu dake damunka zasu taimaka maka wurin samun sau?i in sha Allah, sannan idan kana Jin yunwa ka yi masu magana zasu baka abinci, ba sai kasha wahalar neman abunda zaka Ci ba... muryarta na rawa ta ?arasa maganar, hawaye tuni sun cigaba da wanke face dinta


?aura tafin hannunsa yai saman face nata, share mata hawayen fuskarta ya soma Yi Calmly ya furta its ok, stop shedding ur tears, ngde da shawararki, zan basu haWin kai,

 Danish babu wasu kalmomi da zan Iya yin amfani da su wurin yi maku godiya kai da Angel, Allah ne kaWai zai Iya biyan ku, ha?i?a kun taimaki Rayuwarmu kun gatanta mu, kun yi mana silar barin mu kurkukun ?addara, duk wani cigaba da zamu samu a duniyar nan kune sila, ba zamu ta6a mantawa da halaccin ku agare mu ba, kun fiye mana iyayenmu sau dubu, matsayin da suka rasa awurinmu kune kuke ru?e da shi.... sosai ta fashe masu da kuka, Janyota yai zuwa saman chest dinsa ya ?ara yin hugging dinta yana lallashinta.


Da?yar ya samu Batul ta dakata da yin kukan, bayan ya raba ta da jikinsa, ta rungume Angel sosai suka ?an?ame juna, tsawon mintuna kafin suka raba jikinsu.

 Allah yabar Mana ke, Our Super star, Allah ya cika maki burikanki dake da Danishi Winmu murmushi kowan nan su ya saki, sun Wan jima a Wakin Batul kafin suka Yi mata sallama, Sauran Waku nan su Azeeza suka shiga kowan nan su bacci ya ke yi, Ya ha?ura sai zuwa gobe zai gaisa da su.


Komawa Wakinshi su ka Yi, nurse jessica tace da Angel, zata kawo mashi Abinci, kafin ta dawo ta taimaka mashi Ya shiga toilet ya gyara jikin shi, amsa mata tayi da toh, Bayan fitar nurse Win, Taja hannun Danish suka shiga toilet, tun da suka shiga yake bin ko ina da kallo, Karaf Ya Waura Idonshi Kan madubin toilet din A firgice taga Ya Juya mashi Baya.

 Danish meya faru ? Hankali atashe tayi mashi Tambayar

 Bana son ganin shi, ba ta yi mamakin jin abunda yace mata ba, tunawa da ranar da tsohuwa tamira ta basu kyautar madubi, kowa ya duba fuskarshi, amma shi Ya?i Yarda ya kalle shi.


Dubara tayi wurin Cire Hijabin jikinta, taje gaban mirror Win ta lullu6e shi.

 Nayi maganin matsalar Juyo ka gani a hankali Ya juya yana kallon mirror din nan take ya sauke ajiyar zuciya, ganin ta rufe madubin.

 My Man, Ka fara Yin wankan, almost one week jikin ka bai ga ruwa ba, I ll wait for you outside. Akan idon shi ta fuce, a bakin ?ofar toilet din ta jingina Bayanta tana jiran fitowarshi, ta kasa kunne tana sauraron motsinshi, daWi take ji kamar wadda akayiwa albishiri da gidan Aljanna, a ?alla ta sauke ajiyar zuciya yafi a ?irga fatanta Allah yasa subar america batare da sun samu wata matsala ba.


Gaba Waya hankalinta baya atare da ita, gangar jikin ce kaWai, ruhin Yana atare da Danish dake acikin toilet, har Nurse jessica ta shigo Wakin hannunta ru?e da food trolley, ta gunguro shi zuwa gaban table, murmushi tasaki tana kallon Angel dake ma?ale jikin toilet door, aranta ta ayyana ko dai soyayya ce a tsakaninsu, don wannan sha?uwar tasu tafi ?arfin a kirata da abokantaka.

Bayan ta ?araso gaban table din, ta soma jera kayan abincin saman shi, har ta gama jera su, ta juya da food trolley din duk Angel bata lura da ita ba, Har ta fuce daga Wakin.


Jin motsin buWe ?ofarshi, Yasa tayi saurin komawa gefen gado ta zauna tana faman sakin murmushi kamar wata zautacciya.

Zuro ?afarshi yai saman carpet dake gaban ?ofar shiga toilet Win, Kafin ya ?arasa fitowa, jikinsa da danshin ruwan wanka da yai, Ya maida uniform dinsa da aka sanya mashi.

Tun ya fito idonshi na akanta, ya lura da tsantsar farin cikin dake akan fuskarta, Hakan ba ?aramin daWi yayi masa ba.

Gefenta Ya zauna yana ?are mata kallo

 Na fito sai da ya ambaci hakan tukunna ta Wago suka haWa ido wani irin asirtaccen kallo suke jefa ma junansu kamar zasu haWiye kawunansu tsabar ?auna.

Lokaci Waya ta samu kanta da jin kunyar shi, Muryarta adabarbarce ta furta am..um.. Ga abincinka da nurse ta kawo nasan kana jin yunwa ta yi maganar haWi da nuna mashi table din, Waura idonshi yai akan kayan abincin kafin ya dawo da dubanshi gareta baki jin bacci? Naga sauran ?an uwanmu suna yin bacci, ta hakan na fahimci dare ya nutsa

Ma?e mashi kafaWa tayi bana jin bacci, inaso na zauna a kusa dakai, don na taimaka maka da wasu abubuwan, tun da yau ka farka ba ka san komai dangane da wurin nan ba, bana so in tafi in barka kai kaWai a room natsuwa yai yana kallonta, har ta ?are maganar tukunna ya furta mata nagode da kulawarki agareni, kuma nagode da nuna damurki akaina still murmushin fuskarta bai washe ba
 Zamu ci abincin atare? Ko kin ci naki ? Yai tambayar yana duban fuskarta, Yafi son tana kallon Cikin idonshi idan suna magana.

 Bana jin yunwa, amma Zan Iya taimaka maka ka ci naka amsa mata yai da okey,  mi?a hannu tayi tana buWe plates din, lafiyayyan abinci aka haWa mashi Grilled chicken with roasted vegetables, and black bean burger with sweet potatoes fries, hada Green tea a mug.

 My Man, komi da ka gani a saman table Win nan duka sai ka cinye shi, yadda kasha baccin nan na tsawon kwanaki nasan cikin ka babu komai ko ruwa ma babu, yanzu faWamin me ka ke son fara ci? Cikin kulawa take yi mashi magana.

 Ki za6a min murmushi ta sakar mashi, Mug din ta mi?a mashi, Yasa hannu biyu ya kar6a, a tsanake yake kur6anshi da zafi zafinshi, idonshi na akan face dinta, ta ?urawa adam s apple dinsa ido.


Batasan Ya janye cup din ba sai dai taji muryarshi acikin kunnanta me kike kallo ? Yamutsa fuska ta Wanyi bakomai, tun da ka gama shan tea din, zaka Sha ruwa? Ko lemu ? Girgiza mata kai yai a a, tea din ya ishe ni, sai dai wani abun

Kamar wani ?aramin yaro haka take tarairayarshi, da hannu ta dinga bashi grilled chicken din yana ci, Idan ka kallesu a yadda suke zaune sai ka sha mamaki saboda girman da yai ma Angel, Bata wuci Ya lullu6eta da faffaWan kirjinshi ba, amma saboda sabo da juna, da kuma sha?uwa da ?aunar dake a tsakaninsu bata ganin girman shi.

?aya daga cikin abunda ke burgeta, idan ta tura mashi abincin abaki yadda yake motsa tattausan full lips nasa da kuma motsin Adam s apple dinsa, komai nashi ?ayatar da ita yake yi kamar yarda itama ta ke burge shi, a ?arshe sai suka koma suna feeding din junansu tana bashi abaki, Shima yana bata abaki.

Abunda basu sani ba, Har safiya tayi gari ya ware babu wanda Ya lura a cikinsu, tuni sun kammala cin abincin, sun shagala suna kallon juna.

*ABUJA NIGERIA A GIDAN ?AN IYA*

A round ?arfe 10 na safe agogon Nigeria, tun bayan kammala sallar Asubahi da ta koma bacci bata farkaba ba saboda Jiya sun sha fira da Aneelerh sun kusa raba dare kamar ?a ?an Aljanu, shiyasa yau take ta sharar baccinta kamar matatta, ta wawware ?afafuwanta saman mattress, ta saki baki da hanci, sai jan minshari ta ke yi kamar ragon sallah, daWin bacci hada yawu a gefen bakinta, Gajeran wandone a jikinta sai ?ar farar half vest data zura, sumar kanta babu kitso zallar gashinta a hargitse ba gyara.


Tayi zurfi acikin baccinta, Wayarta dake ajiye saman side drawer ta buga uban ringing, Babu alamun zata farka har kiran ya katse, wani ya kuma shigowa, sautin ya cika ko ina banda kunnan zahra dake yin bacci.

Shigowa cikin Wakin Aneelerh Tayi, jikinta asanye da doguwar riga, ta yi rolling mayafi akanta, kaitsaye ta nufi drawer din ta mi?a hannu ta Wauki wayar tana faWin Allah ya shirya zahra, wannan bacci haka kamar matatta, ana ta kiran mutun awaya wama ya sani ko arzi?i ne ke kiranta... Waro ido waje aneeleeh tayi ganin sunan mutumin dake kiran Aneelerh, Ya fito 6aro 6aro saman screen din, bakowa bace face Hajiya Saratu Obinna, Jiki na rawa ta haye saman gadon takai hannu tana bubbuga ?afar zahra banza, ki tashi arzi?ine ke kiran ki, zahra ki tashi kada muyi asara yamutsa fuska zahra tayi muryarta kamar ta mashayin giya ta furta dallah wanene ke takuramin, ni a ?yaleni inyi bacci na, ba dama mutun ya Wan kwanta ya runtsa sai an samu wani uban anacin ya tada shi

cikin magagin bacci take yin sambatun. kiran har yayi rejecting, zu?unnawa Aneeleeh tayi saitin kunnan ta da karfi ta furta Shashasha Hajiya saratu obinna ce ke Kira A haukace Zahra ta zabura Ta mi?e tana faman mutsustsuke ido, A fujajen take fadin Wai dagaske? Ina wayar? Gaba Waya tabi ta ruWe jin an ambaci sunan Hajiya saratu obinna, sai faman zazzare ido take yi.

Mi?a mata wayar Aneelerh ta yi  yo har yayi rejecting, Tun Wazu nake ta ?o?arin tada ki, Kin?i ki farka gashi yanzu kin ja mana asara.... bubbuga katifa zahra tayi da hannu tsabar takaici hada hawaye akan fuskarta Aunty aneelerh, kin karyamin jari, meyasa da kika tada ni na?i tashi baki shiga toilet kin ciko bokiti da ruwa kin watsa mun ba ?

Babu wasa akan face dinta ta yi maganar, Sakin Baki aneeleeh tayi tana kallonta

Zahra ta ci gaba da yin kuka tana faWin  Nashiga uku, wayyo Allahna, ni wlh bakiyi min adalci ba, wama ya sani ko kujerar Hajji za a raba mana, sosai ta fashe ma Aneelerh da kuka. Lamarin ya Waure mata kai, ta rasa ina zahra da mahboob suka gado shegen son kuWi, sai dai tafi tunanin ta 6angaren mahaifinsu ne.


Lallashinta ta soma yi Kiyi hakuri sister kukan Ya isa haka, wata kil ta ?ara Kiran ki, cikin shesshe?ar kuka tace taya za ae ta sake kira na, bakisan halin masu kuWin nan ba, basu Waukar raini, za ta yi tsammanin dagangan na?i Waga kiranta, Wayyo Allahna aunty Aneelerh, nayi wa arziki ?ulli, har ?iyamil laili nayi akan Allah ya bude mun kofofin samu, da kuma miji nagari a sabuwar shekarar da zamu shiga... dariyace kumshe abakin Aneelerh.

Dafa kafaWarta tayi Sorry My lovely sis, Yanzu abunda za ae, Ki kira Layinta mu gani ko zata Waga kar6ar wayar tayi daga hannun Aneelerh, Yatsun hannunta har kerma sukeyi sam babu natsuwa, kiran layin ta soma Yi, tamkar zata fashe da kuka ta kalli Aneelerh line busy, dama ni nasani, wlh basa Waga kira, idan ba su suka kira mutun ba

Aneelerh tace mu Wan ?ara ha?uri, zuwa anjima sai mu ?ara jaraba kiran layinta, yanzu ki tashi ki shiga toilet ki ki gyara jikin ki, zan Jiraki anan, cikin shesshe?ar kuka ta amsa da toh, kafin ta sauko daga saman gadon ta nufi toilet ta shige.

Bayan shigarta da mintuna biyar Aneeleeh tana zaune tsakiyar gadon tana jiran fitowarta, zuciyarta acunkushe take da tunanin baby junaid Winta tayi kewarshi, tun shekaran Jiya Uncle abdallah da hajiya adama suka koma gidansu, anyi rabuwar mutunci sun nemi alfarma Junaid ya zauna wurinsu na tsawon 2 weeks, zai dawo gida, sannan duk weekend za a dinga kai masu shi, yanzu haka yana acan gidan nasu, tsawon kwana uku da yayi acan kullum ne sai ya matsa masu akan su kira

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login