Showing 120001 words to 123000 words out of 260999 words

Chapter 41 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

ba yai tunanin ko ya kammala yin wayar ne, Gyaran murya ya yi mashi.

Jazz da ke ?udundune cikin bargo yai lamo jikinshi ya kama yin kerma jin muryar Sir mubarak Hankalin shi ba ?aramin tashi yai ba.

 Jazz nasan idonka Biyu Ka tashi inason magana dakai A hankali Ya zame bargon, ?ar singlet ce ajikinshi tare da Gajeran wando, sumar kanshi duk ta hargitse.

Yana faman mutsustsuke ido da hannu ya saci kallon Sir mubarak
Muryarshi da kasala Ya furta
 Daddy ina kwana, ka tashi lafiya, ya mommy adabarbarce ya ambaci hakan sam bai lura da plate din hannunsa ba.

Babu alamun zai amsa mashi gaisuwar tashi, wani irin kallon tuhuma Yake jefa mashi, ?an kame kame jazz ya kama Yi, don Ya fahimci dadyn nasa yaji komai da ya ke faWi a wayarshi.

 Jazz, da wa ka ke yin magana a waya? muryar shi a kausashe Ya jefa mashi tambayar.

Cikin rawar murya Jazz yace daddy abokina ne dr fawan ai na faWa maka tare da shi muka buWe gidan kaji muna yin kiwon su ya?i yarda su haWa ido da uncle mubarak.

GyaWa kai yai Jazz zan ?ara jan kunnanka akan Ka kiyaye mutanan da za ka yi mu amala dasu! Bana son kayi abunda zaka Yi danasani, Ni bana zargin ka da wani abu, Ina yi maka kyakkyawan zato My son, Nasihar da zanyi maka shine Kaji tsoron Allah komi za ka yi a duniyar nan kada ka manta Allah Yana ganin ka, kuma zaka koma gare shi ne, jin daWin duniyar nan ?alilan nan komai da muka samu anan zamu barshi, a kowani yanayi na rayuwa mutawa zata Iya riskar mutun, me yakamata muyi? Mu kasance muna aikata aikin Alkhairi akoda yaushe, sannan duk runtsi duk wuya kada ka ta6a karya zuciyar wanda ya aminta dakai..... cikin kwantar da murya Sir mubarak Yake yi mashi nasiha, jikinshi duk yai sanyi, idanuwanshi sun cicciko tab da ?walla Ya Wago Yana kallon fuskar Sir mubarak, Har Ila yau yana mamakin Halin Sir mubarak da Obinna suna da mutunci da daraja Wan adam, duk da kasancewar shi Wan mai aikin gidansu sun maida shi tamkar jinin su, tun kafin Ya mallaki hankalinshi suke yin Wawainiya dashi, cin shi shan shi suturarshi da karatun shi sune suka Wauki nauyin komai na rayuwarshi.

Yayi zurfi acikin tunanin shi muryar sir mubarak ta katse shi Ina magana ka tsareni da ido da sauri Ya sunnar da kanshi ?asa, ?wallar da suka taru cikin idonshi tuni sun soma gangarowa saman kuncinsa.

 Jazz Why are you crying ? Ya faWa yana duban face dinsa.

cikin shesshe?ar kuka ya soma magana nagode sosai daddyna, ina matu?ar alfahari dakai, saboda ?aunar da kuke nuna mun kai da baba, ban ta6a danasanin kasancewata acikin family dinku ba, Ina jin daWin nasihar da ka ke yi min daddy, ka maidani tamkar Wanka komai na rayuwa kana Yi min... murmushin gefe fuska sir mubarak yaWan saki.

 My son ya isa Haka, share hawayenka, Ni dai fatana Ka ru?e mutuncinka Jazz, Kada ka bani Kunya, inaso ka zama abunda duniya zata yi alfahari dakai

Jinjina kai yai tare da Wago da kai Ya Waura rinannun idanuwanshi akan fuskar Sir Mubarak  In sha Allah, Nayi maka al?awarin hakan, Zan kama mutuncina kuma bazan ta6a baka kunya ba

Mi?a mashi plate din hannun shi yayi

 Your mother made this for you. I know how much you love cupcakes. fuskarshi Wauke da ?ayataccen murmushi Yake dubanshi, Hannun Dr Jazz Har kerma Yake yi wurin kar6ar Plate din
 Kayi brush kuwa? Naga kamar yanzu ka farka daga bacci,

Girgiza kai yai ban kaiga Yi ba, Yanzu zan shiga toilet din
 Okey, Ka ajiye plate din idan ka fito sai kaci ?a?aro murmushi yai akan face dinsa Okay, Dad, I appreciate your care.
Mi?ewa sir mubarak Yai Ni zan wuce Office, ka kula mun da kanka

 Daddy Allah Ya dawo min dakai Lafiya, Allah ya tsare mun ya kare mun kai daddyna

Yaji daWin maganar Jazz, har saida ya dan juyo ya kalle shi kafin Ya fuce daga Wakin
Nauyayyar Ajiyar zuciya Jazz ya sauke, kalaman Sir mubarak sun tsaya mashi aranshi, Cikin sanyin murya ya furta Am sorry My daddy, Na riga dana jefa kaina Cikin Tarkon da bazan Iya fidda kaina ba, addu arka kawai nake bu?ata Allah Ya bani ikon cinye jarabawar nan !! Ya ?are maganar tare da saukowa daga saman gadon ya Waura plate din hannun shi saman Table Ya nufi toilet Ya shige.

*Hajjaty the head maids=؋?*

A tsanake Take Yin tafiya tana nufar haWaWWen garden din gidan, ta Wauki wankan Sari Launin Ja, Hannunta biyu ru?e da Tray na Kayan Marmari tare da mugs biyu na black tea, ta ko ina ?amshin turare ne ke fita a jikinta, tasha uban ado na sar?ar wuya da awarwaro, make up din fuskarta Ya ?ara mata Kyau.

Tun kafin ta ?arasa shiga garden din idanuwanta suka hango mata, Obinna tare da babban amininsa daya kawo mashi ziyara, kallo Waya zaka yi mashi ka gane Inyamuri ne, fari ne fat sumar kanshi da jagirarshi dukkansu hurhurace, hatta dogon Gemunshi fari ne fat kalar na Obinna, sunyi shigar Manyan Kaya na hausawa, zaman hular kanshi zai ?ara tabbatar maka da ?abilar shi, suna a zaune saman shimdiWar da Hajjaty tayi masu ta alfarma, kowan nan su ya tada kanshi saman tuntun kalar na sarakuna.

Tun kafin ta ?araso gabansu, ?amshin turarenta Ya daki hancinan su, abokin obinna Ya furta masha Allah Ya kafe ta da ido yana faman Jan gemunshi.

Zu?unnawa tayi agabansu Ta sauke tray din, cikin girmamawa ta gaishe da abokin sannu da zuwa, ina wuni Ya iyali lumshe idonshi yai tare da ware su kan fuskarta, Obinna dake kallonshi ya fahimci kamar baya a hayyacinsa, hajjaty ta tafi da imaninsa, har Ya gaza buWe baki Ya amsa mata gaisuwarta, Sai faman bin jikinta yake yi da kallon ?urulla duk tabi ta tsargu.

 Ba ka ji tana gaishe ka ba ne ? Sai da obinna Ya ambaci hakan tukunna Ya iya motsa la66ansa wurin furta Lafiyalou madam, fatan na same ku lafiya ? Muryarta na rawa ta furta lafiya lou

 Obie, dama matarnan tana agidan nan har yanzu? Yayi tambayar ne saboda lokacin da tazo yi masu shimfiWa bai kaiga zuwa gidan ba.

Harara obinna ya Wan watsa mashi a fakaice, kafin ya bashi amsar tambayar shi sai da ya fara kallon hajjaty yace tashi ki tafi, mun gode mi?ewa ta yi tare da juya ta nufi hanyar fita garden din tsabar sauri kamar zatayi tuntube.

Bayan tafiyarta obinna ya dubi aminin nasa shegen bisa, faWamin waya koya maka kallon mata? Ni dai ya iya sanina dakai mace bata agabanka, sai gashi yau kana neman zauce wa saboda kaga Mace da zolaya ya yi mashi maganar.

Tuntsirewa Inyamurin yai da dariya yana faWin Don kawai na gani na yaba, matar ce ba ?aramin burgeni take yi ba, inason mace mai tsafta da iya ado, sannan kasan Ni ma aboci son ?amshine, gaskiya ta tafi da imanina, ka taimaka min inaso na mallake ta, dagaske nake ba wasa ba ??

Da mamaki akan fuskar obinna ya Wan zaro idona yana kallon shi, yayi mamakin jin abun da ya furta, kuma ga dukkan alamu dagaske yake har cikin ranshi.

 Amma dai zolaya ce wannan ko ?
Jan gemun shi yai tare da cewa na ta6a yi maka zolaya akan irin wannan maganar ? Girgiza kai Obie yai Bamu ta6a ba, sai dai nayi mamakin kalamanka, tun da muka taso baka ta6a nuna kana bu?atar mace ba, ka haramtawa kanka tara Iyali, gaba daya rayuwarka akan kasuwancinka ta ?are

Fuskar Inyamurin da fara a ya yace wannan karan dagaske nake, Inasonta da aure mutumina, ka yi min hanyar da zan samu shiga wurinta, don bana son abun ya Wau lokaci farin cikine tsantsa akan fuskar obinna abunda yajima yana yi mashi fata

 In sha Allah, zanyi maka ?o?arin yin hakan, nima nayi maka sha awar auranta, Matar tana da hankali da natsuwa

Cigaba da tattaunawa sukayi a tsakaninsu.

A 6angaren Hajjaty kuwa, Jikinta duk yai sanyi tun da ta baro garden din gabanta ke faWuwa, tsigar jikinta na tashi, duk akan kallon da abokin obinna yayi mata.

Gaba Waya hankalin ta baya atare da ita, tafiya ta ke yi Zuciyarta nayi mata sa?e sa?e, har ta ?araso entry hall tana ?o?arin bi ta ?ofar palourn Cikin rashin sani suka bangaji juna ita da Hajiya saratu da ke ?o?arin fitowa daga falon, Ta kimtsa cikin shiga ta alfarma, da alama wurin aiki zataje.

Da sauri Hajjaty ta Wago su ka yi tozali da Hajiya saratu, Rass taji gabanta Ya faWi, Muryarta na kerma ta furta kiyi ha?uri ban lura dake ba... da?yar ta ?are maganar ganin irin ?as?antaccen kallon da Hajiya saratu ke watsa mata.

Tana huci ta furta baki da hankaline? Ko makauniya ce ke? Wato tsabar nuna isa har kin kai matsayin da zaki iya haWa kafaWa ni ko ! Fuskarta a Waure tamau tayi maganar.

Hankalin Hajjaty ba ?aramin tashi yai ba, sam bata lura da pravin dake abayan Hajiya saratu ba, Ya shirya cikin black suit, hannunshi ru?e da wayarshi daya kara a kunnanshi, Waya yake yi amma hankinsa na akan Hajjaty da hajiya saratu

 Bada sanina na bangaje ki ba, hankalina baya atare dani

Harara Hajiya Saratu ta watsa mata tamkar ?wayar idonta zata faWo ?asa ?ar rainin wayau, wai bana hanaki shafa mahaukacin turaren nan a jikinki ba? Ke baki da hankaline? an gaya maki Zawarci haukane Rai a6ace ta faWi hakan tare da ru?o Mayafin Sarin Hajjaty da hannunta.

Idanuwanta tuni sun ciko tab da ?walla.

 Wlh daga rana irin ta yau idan na kuskura na ?ara jin ?amshin turaren ?an borin nan naki saina sauke maki kwandon rashin mutunci akanki,

Azafafe ta ?are maganar, tare da ingiza hajjaty tayi taga taga zata faWi, Pravin harya Yun?ura zai tarbeta, da sauri Ya fasa ganin matsiyacin kallon da Hajiya saratu ta watsa mashi

 Wuce muje cike da isa ta ba shi umarni, da sauri Yabi bayanta suka nufi parking space.

Da ido hajjaty tabi su da kallo, hawaye tuni sun wanke fuskarta, jikinta na rawa ta nufi cikin gidan, masu aikine ke ta kai komo acikin babban palourn.

Ba tare data bari sunyi tozali da wani ba, tayi saurin nufar bedroom dinta, harta kusa shiga taci karo da twins sunyi shirin zuwa office.

Atare suka Wago suna kallonta, muryarta na rawa ta furta ina kwananku kun tashi lafiya
Harara Zayn ya watsa mata ji wata tambayar rainin wayau nan, taya zaki tambayi mun tashi lafiya? Bayan gamu kin gan mu a tsaye kan ?afafunmu

Zaid yace Zayn, please watch your tongue Hajjaty tamkar uwa take agare mu, a harzu?e yace what! ?ar aikin ce zata zama uwar mu? oh Ko dan saboda tana ?ar india? To ai mu ba indiyawa bane ubanmu ne Wan can, Nifa baki burgeni saboda ban yadda dake ba, ina zargin hada ke ake cin amanar mahaifiyar mu

Afirgice Hajjaty ta zazzare ido tana duban fuskar zayn da yayi mata, tuni zufa ta soma tsastsafo mata.

 Pls zayn ya isa haka, idan ba zaka girmamata ba, bai kamata kana gaya mata magana akan idonta ba yai maganar tare da jan hannun Zayn suka nufi hanyar fita palourn.

Ba zata Iya jure wula?ancinsu ba, da sauri ta nufi bedroom dinta, tana shiga ta faWa saman gado ta fashe da matsanancin kuka tamkar ranta zai fita.

Hajiya saratu tuni ta shige cikin mota, pravin na atsaye ya ru?e murfin motar Lafiya? Ba zaka shigo bane ? Tayi maganar tana dubanshi ganin ya?i motsawa Ya kafe ta da ido.

 Bana so na 6ata maki lokaci, Ki tafi kawai Ni zanje a motata da mamaki akan fuskarta tace saboda me ?

 Cikina ne Ya 6aci ina bu?atar shiga toilet,  yai maganar yana shafa flat stomach dinsa
Ta6e baki tai sam bata kawo komai aranta ba tace Okey, saina dawo du?owa ya yi saitin fuskarta ya manna mata peck a fore head dinta Ki kulamin da kanki My wife, zanyi missing dinki, Ni kona minti Waya banaso kiyi nesa dani kwa6e fuska tayi

 kalaman ka ba zasu hanani tafiya office ba, sai dai su 6ata min lokacina, pls ka kula min da kanka, murmushin ya?e ya sakar mata, Aranshi bai ji daWin maganarta ba, halinta ne bata Iya kalaman soyayyaba kuma ba ta cika son yana yi mata ba.

 please take care of ur self, ayi aiki lafiya ya ?are maganar tare da tura murfin motar ya rufe mata ita.

Security din dake zaune a driver seat na motar yaja ta suka nufi shantalelen titin da zai fiddasu daga estate din.

Shu umin murmushine Ya bayyana akan fuskar Pravin, Jiki na rawa Ya juya ya nufi entry hall, adai dai lokacin twins sun fito hannunsu ru?e cikin na juna suka ci karo da shi.

Gaba daya suka tsareshi da ido suna kallon shi
Fuskarshi da fara a ya furta Kyawawan samarina har Kun kammala Shiryawa za a tafi office, zaid ne yai ?o?arin faWin daddy, ina kwana ka tashi Lafiya Ya amsa mashi da lafiyalou My son, kafin ya maida dubanshi ga Zayn da ya haWe rai.

 Lafiya zayn ka tsare ni da ido? Ko ba ka da lafiya ne ? Basarwa yai lafiyata qalou daddy, just nayi missing dinka ne, amma ya akai daddy naga ka dawo gida? Ba aiki zakaje ba ?

 Key Win mota Wina na bari a Waki, shi zanje na Wauko zayn yace bari na Wauko maka key din yai maganar yana ?o?arin juyawa a hanzarce pravin ya dam?i hannunsa bana so ku makara yakamata ku wuce ku tafi office, zanje na Wauko da kaina, Ku kulamin da kanku, bai jira amsar su ba, yabi ta gefensu ya nufi cikin falon.

 Zaid sai da na faWa maka matarcan ba?ar munafuka ce, saboda ita daddy yayi mana ?aryar zai je ya Wauko car key a Waki Yana huci yayi maganar
Zaid yace please bro, ka yi mashi kyakkyawan zato, bai kamata kana zarginsu ba

Tsoki Zayn yaja wlh duk ranar dana gano ainihin abunda suke aiwatarwa saina tona masu asiri awurin mommy, ita kuma matar can saina koreta daga gidanmu ta koma can ?auyansu na Indiya, ya ?are maganar tare da jan hannun zaid suka nufi motarsu.


Hajjaty na akwance cikin mawuyacin hali, idanuwanta sunyi luhu luhu sun rune zuwa Ja, sai faman shesshe?ar kuka take yi, Har ya shigo Wakin bata sani ba, Haye wa yai saman gadon ya zauna daga gefenta, Cikin sanyin murya Ya furta My heart beat har cikin kunnanta ta ji muryarshi, sai dai takasa Wagowa ta kalle shi, hakan Ya tabbatar mashi da ranta Ya 6aci.

 kiyi hakuri, banji daWin kalaman da saratu ta furta maki ba, ba yadda zanyi ne shiyasa ban dakatar da ita ba, nasan ranki ya 6aci but pls ki daure,

Cikin shesshe?ar Kuka tace bazan iya jurewa ba, nagaji nagaji nagaji da irin wula?acin da suke Yi mini, sun tsaneni basu ?aunar ganina, ita da zayn shima yaci mutuncina, zaid ne kaWai ke ?aunata

Dafe kanshi yai da hannu Waya, Kafin Yace pls Ki Wago muyi magana
 Ai bana son kallonka, raina ?ara 6aci yake yi lumshe idonshi yai haWi da ware su saman Bayanta.

 Ban ji zafin kalamanki ba, saboda laifina ne, Ni ne silar komai,  sai da yai wannan furucin ta Wago da kanta, tana fuskantar ceilling, ta?i Yarda su haWa ido.
Ba zato ba tsammani taji Ya kwanto da kanshi saitin fuskarta, ?amshin turarensu ya addabi hancinansu.

 Ki faWamin me kikeso nayi maki wanda zai kwantar maki da hankalinki
Harara ta watsa mashi muryarta da shagwa6e ta furta pls ka tashi ka tafi office, ka zauna kana 6ata lokaci akaina
 Saboda kin cancanta ne, lokacina nakine, har aikin sai in fasa zuwa idan kinaso Yai maganar Yana kashe mata ido.

Batasan ya akai ta tsinci kanta da sakar mashi murmushi.
 Inaso na faranta maki, don haka ki shirya dama kin faWamin kinason haihuwa zare mashi ido tayi acikin gidan nan? Salon aganni da ciki a tuhumeni da zolaya yace sai kice na Obinna ne, kinga shikenan kin kashe bakin magana fashewa sukayi da dariya cike da nishadi.

 Idan hakan ta faru ko kowa zai ?yaleni, Hajiya saratu saita kasheni jan kumtunta yai da hannunshi Ai ko dana kasheta nima, lumshe ido tayi pravin ka tashi ka tafi office aiki na jiranka.

 Waya faWa maki Ina yin aiki ni? Nifa salary kaWai nake kwasa, bana yin Aikin komai ko naje office din, P.a dina ke taimaka min, ya ?are maganar tare da Waura tafin hannunsa Waya saman chest dinta, a hankali yaci gaba da yin squeezing dinsu, numfashintane ya soma canzawa ta soma cizon la66anta.

 FaWamin Ina kika je ? Cikin yanayi najin shau?i ta amsa mashi da cewa Garden naje kaima Obinna da amininsa Kayan marmari ganin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login