Showing 246001 words to 249000 words out of 260999 words

Chapter 83 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

himmah, sosai suke jijjiga qugunansu, wani abun ?ayatarwarma sai sun yarfar da sumar kansu kamar indiyawa, sautin kiWan ba ?aramin ?ara masu ?aimi yake yi ba, ummi ce kaWai take bin wa?ar suma tun basu iyaba har suka fara bi saboda harshen turancine tamkar yarensu ne........:
Dawo da wa?ar farko tayi jin sun fara dauka suna bi, aikuwa gaba daya suka kware murya suna bin wa?ar

Baby, calm down, calm down
Girl, this your body e put my heart for lockdown
For lockdown, oh, lockdown
Girl, you sweet like Fanta, Fanta
If I tell you say I love you no dey form yanga, oh, yanga
No tell me no, no, no, no, whoa-whoa-whoa-whoa
Oh-oh-oh-oh-oh-oh-oh-oh-oh-oh-oh
Baby, come gimme your lo-lo-lo-lo-lo-lo-lo-lo-lo-lo-lo-lo-love
You got me like,  Whoa-whoa-whoa-whoa-whoa-whoa-whoa-whoa-whoa
Shawty come gimme your lo-lo-lo-lo-lo-lo-lo-lo-lo-lo-lo-lo-love, mm-mm

Cike da nishaWi suke bin wa?ar suna dariya fararen hakoransu kamar gonar auduga, ita kanta ummin america ba ?aramin burgeta sukayi ba, Kamar sakarya haka tasaki baki tana kallonsu, a ?arshe saita bar masu filin rawar ta koma gefe Waya tamkar dj ta goya hannayenta saman kirjinta tana kallonsu Waya bayan Waya fuskarta Wauke da ?ayataccen murmushi, sun bata mamaki, daga kunna masu wa?a har sun haddace ta, aranta ta ayyana lallai yaran suna da kaifin basira, yanayin yadda sukeyin rawar suna jujjuya qugunansu yafi komai tafiya da hankalinta, musamman unaisah da parveen sunfi za?ewa sai kuma uban gayya Sajeed dama shine yafara koya masu rawa tun agidan kurkukun ?addara, salon rawarshi kalar ta ?an club ce, da aji yake yinta hannun shi ru?e dana Azeezarshi Sun tsunduma suna ti?ar rawa ko gajiya basayi.
Da ?arfi Sajeed Yace Aunty Ummi ki canza mana wata wa?ar mai daWi
Da sauri ta Wauki wayar ta kunna masu wa?ar alen walker.
Unaisah na soma jin taken wa?ar tayi saurin kamawa tafara bi saboda tasanta tun da jimawa, sajeed ma ya iya wa?ar, atare suka haWa baki suna bin wa?ar
Lost in your mind, I wanna know
Am I losin my mind?
Never let me go
If this night is not forever, at least we are together
I know I m not alone
I know I m not alone
Anywhere, whenever
Apart but still together
I know I m not alone
I know I m not alone
I know I m not alone
I know I m not alone
Unconscious mind, l m wide awake
Wanna feel one last time
Take my pain away.......

Abun da basu sani ba, tun Wazu boss man Ya shigo Wakin, yana daga tsaye bakin kofar Ya goya hannayenshi saman kirjinshi, Waya bayan Waya yake binsu da kallo kafin ya tsayar da idanuwanshi akan Unaisah da ta za?e tanata jujjuya qugu tana bin wa?ar, tsabar mamakine Ya hanashi yi masu sallama, bai ta6a tsammanin zata Iya yin rawa har haka ba,Yarinyar da kullum take acikin damuwa.
Ummin america tana faman wurwurga eye balls dinta akansu karaf idanuwanta suka hango mata boss man dake atsaye yana kalonsu, da sauri ta kashe sautin, ta kama yin ?an kame kame, su kuwa prisoners koda ta kashe sautin basu lura da shi ba, a shagwa6e Jemimah ta bubbuga ?afa tana fadin wayyo Allah aunty ummi, meyasa kika kashe mana abun, ni wallahi bangaji ba, dan Allah ki sake kunna mana muyi rawa mu girgije ta faWa tana karkaWa ?aramin qugunta, gaba Waya suka tuntsire da dariya.

Banda ummi data kame kanta

 Please aunty ummi ki kunna mana mu ?arasa yin rawar acewar parveen
idanuwanta akan fuskar boss dake tsaye yana kallonsu, Sun juya mashi baya shiyasa basusan da zaman shi ba, ita kadaice take Iya ganin shi.

A wayance tace nifa ba don wani abu na kunna maku sauti ba, kawai na fahimci kuna acikin yanayi na damuwa shiyasa nayi ?o?arin don in sanyaku nishaWi, kuma Alhamdulillah naga canji atare daku.... tunkan ta ?are maganar, Boss man ya Waga hannayenshi yai clapping da ?arfi haWi da furta Sannunku da ?o?ari a firgice suka waiwayo baya suna dubanshi kamar wadanda suka ga dodo.
Unaisah hada dafe ?irji tana fadin Boss tun yaushe ka shigo dakin nan ?
 Tun time da kika fara rawa ina atsaye ina kallonki wata irin kunyace ta kamata da sauri ta juya ta nufi saman gado ta haye ta kifa kanta jikin pillow tana dariya.

Hakan da tayi yayi matu?ar bashi dariya.

Waura idanuwanshi yayi akan fuskar ummin america sai faman ?yaf?yafta idanuwanta take yi.

 Ummi Amanar da muka baki kenan? A matsayinki na mamansu kin tarasu akan idonki suke ti?ar ruwa, ke da kanki kika kunna masu sauti, ?iri ?iri so kike ki maida mana ?a ?a ?an rawa ko ?

A ruWe ta furta I m sorry Sir if I offended you, but I didn t have any bad intentions. I was just trying to make them happy because I noticed they were worried about their brother s illness. That s why I tried to cheer them up...... aladabce tayi maganar, tana matu?ar girmama boss man saboda karamcin da yake yi mata, yafi sakar mata fuska akan sauran jami an isod.

 Kada ki damu babu komai nima nayi maganarne kawai bawai ina nufin hakan ba, ai nasan ba zaki ta6a yin abunda zai 6ata masu tarbiyaba ba, yau dinma kinyine donki Webe masu kewa kuma naji dadin hakan Na yaba da tunaninki, tunda gashi nagani da idona kin taimaka masu da kika sanya su nishaWi, Na jinjina maki ya faWa hadi da yi mata alamar jinjina da yatsanshi.
?ayataccen murmushi tasakar mashi nagode da ka fahimce ni
Mayar da dubanshi yayi akan su sajeed dake tsaye suna kallonsu
 Ay min afwa na katse maku jin daWin ku, nima ba laifina bane laifin sheikh imam ne daya bu?aci son ganinku don haka in akwai mai ?orafi ya tanadi abunsa idan munje gabanshi sai ku faWa mashi da zolaya yayi masu maganar, murmushi kowan nan su yasaki.
Unaisah jin an ambaci sunan sheikh Imam da kuma maganar yana son ganinsu yasa tayi sauri saukowa daga saman gadon,
A kunyace ta kalli boss man tana faman no?e kai tace mu tafi boss
Ru?o hannunta yai acikin nashi, da sauri Batool ta ru?e Wayan hannun nashi sukayi gaba su naufal suna abiye da bayansu, gaba Wayansu suka nufi falon hada Ummin America.

A tsakiyar falon su ka dakata da yin tafiyar Boss Man yace Ku jira anan bari naje na sanar dashi harya kama hanya zai tafi Unaisah ta kwala mashi kira, a hanzarce ya juya yana kallonta.

Sosa kai ta Wanyi da hannunta kafin tace am..dama inaso ne na tambayeka awani hali danish dinmu Yake aciki ne ?

 Ya dawo mutun wani irin farin cikine Ya lullu6esu, musamman unaisah bakinta ya?i rufuwa
 sai dai babu ?arfi a jikin shi, bai iya yin komai ko yatsan hannun shi bai iya Wagawa lokaci Waya murna ta koma ciki jin abun da Boss man Yace.
jikinsu duk yai sanyi, Unaisah tace baida lafiyane ? ?aga mata kai yai alamar eh, ya ?ara da cewa kada ki sanya damuwa aranku, zaiji sau?i in sha Allah, addu arku yake bu?ata
Cike da zumuWi tace zan Iya binka zuwa Wakin nashi
Jim ya danyi kafin yace No, ki tsaya tare da ?an uwanki, zuwa anjima za a baku damar ku ganshi jiki asanyaye ta amsa mashi da toh.
juyawa boss man yayi da sauri Ya haye upstairs.
Ajiyar zuciya kowannansu ya sauke, ummi dake atsaye harta fara gajiya, wuri ta samu saman sofa ta zauna tare da Waura ?afarta Waya bisa Waya, taci gaba da danna wayar hannunta.
 Mu zauna kafin malamin Ya ?araso acewar Unaisah
Amsa mata su ka yi da toh, kowa ya samu wuri Ya zauna, sanyin A.c sai ratsa fatar jikinsu Yake Yi, sunyi shiru babu mai yin magana acikin su, sai faman ?yaf?yafta idanuwansu suke Yi, duk sun ?agara da son ganin malamin

Tsawon mintuna ?alilan, suka soma jiyo takun takalmansu, a hanzarce su unaisah suka kai dubansu gare su.

Sheikh imam ne agaba, daga bayanshi boss man ne tare da Big Guy.

Tunkafin Ya ?araso cikin falon Yake binsu da kallo, hannunshi ru?e da cazbaharshi, a tsakiyar sofa set din suka dakata da yin tafiyar, ummi sam bata lura da su ba, hankalinta na akan wayarta da take dannawa.
Cikin girmama su unaisah suka sauko daga saman sofa, suka dawo kan carpet, atare suka haWa baki wurin gaishe da shi, hakan ba ?aramin burge shi yayi ba, sai faman sakin murmushi yake,
 Masha Allah, kyawawan ?an mata da samari, fatan na sameku lafiya amsa mashi sukayi da lafiyalou.
 Alhamdulillah, ubangiji Allah ya Albarkaci rayuwarku... kafin Sheikh Ya ?are maganar, Boss man Ya kira sunan ummi, a hankali ta Wago tana kallon shi bakiga sheikh imam bane ? Adabarbarce ta mamaita sunan malamin da boss Ya kira mata, kasancewar Ya juya mata baya bata samu damar ganin fuskarshi ba, Jin muyarta yasa sheikh imam yin saurin juyowa baya don ganin wacece..........





Wani irin mugun bugu zuciyar ummi tayi lokacin da idanuwanta su ka yi tozali da fuskar sheikh imam, tsabar firgita har wayar hannunta sai da ta kubce mata, sheikh imam kuwa tunda ya tsayar da kwayar idanuwansa akan fuskarta bai ko ?yafta ba, wani irin kallo yake binta dashi mai wuyar fassaruwa, lamarin ya Waurewa boss man kai, shi da big guy tare da Unaisah gaba Waya Hankalinsu na akansu babu wanda yayi yun?urin dakatar dasu daga kallon da suke jefawa junansu tsawon mintuna ganin abun nasu ba mai ?arewa bane yasa Boss man yin gyaran murya, adabarbarce ummi ta soma ?o?arin tattara natsuwarta duk tabi ta ruWe kamar wadda taga wani mugun abu.
Da sauri ta zu?unna tare dakai yatsun hannunta dake kerma da niyar ta Wauki wayarta data faWi kan floor, sai dai kafin ta kai ga yin hakan sheikh imam ya rigata Waukar wayartata, lokaci Waya ta mi?e ta juya da gudu ta nufi cikin falon sai da tafara taka stairs sautin shesshe?ar kukanta ya karaWe falon.....

Hankalinsu Batool ba ?aramin tashi yayi ba, Jin sautin kukan aunty umminsu ya jefa su cikin yanayi na damuwa.

da mamaki akan fuskar Boss man Ya furta Sheikh meke faruwa? Ko kasan ta ne ?

Shiru ya Wanyi jim yana jujjuya wayar ummi dake a hannunshi na tsawon sakanni, kafin ya soma magana da karyayyar murya bansanta ba, Yau na fara ganinta ya faWa tare da juyowa yana fuskantarsu
Da alamun ruWu akan fuskar big guy yace amma meyasa kuka dauki lokaci kuna kallon juna kai da ita? Sannan meyasa ta watsa da gudu tana kuka ?
Fuskar sheikh imam babu walwala Yace dan Allah kubar maganar nan, kasan dai bazanyi maka ?arya ba geme geme dani, nima abun da yasa nake kallonta saboda kallon da take yi min, kuka kuma da take yi wata ?il nayi mata kama da wani ne da ta rasa a rayuwarta

Jinjina kai big guy yayi badan Ya gamsu da bayanin shi ba.

 Ga wayarta ku ru?e mata ya faWa yana mi?a ma Boss man, wanda yayi zugudum yana kallon yadda jikin sheikh imam ke tsuma sun fahimci da akwai wani abu da ya 6oye masu wanda baison su sani dangane da ganin ummin america da yayi.

Cikin sanyin murya Unaisah tace Ni zan kai mata wayar, ta fada tare dakai hannu ta kar6e phone din daga hannun sheikh imam, ta nufi cikin falon da sauri.

Bayan tafiyarta, sheikh imam Ya mayar da dubanshi kansu Sajeed da suke a tsaye cirko cirko suna kallon shi.

 Allah ya yi maku albarka, ubangiji Allah ya kareku daga sharrin duk wani abun cutarwa, Allah ya daukaka rayuwarku...... addu o i ya dinga karanto masu suna amsa mashi da ameen ameen
Bayan ya kammala yi masu addu o i, yace dasu Ku faWamin sunayenku ina son ji hatta maganarshi da ?arfin hali yake yinta duk ya rasa kuzarinsa.

Sajeed ne ya fara cewa Ni sunana sajeed, wannan kuma Azeeza ya faWa yana nuna Azeeza, kafin Ya Waura yatsan shi kan Naufal Sunanshi naufal ta gefenshi Parvin, ga kuma Jemimah da Hanna, sai Javid and Haris, da Batool, ?ar uwarmu data tafi kaima aunty ummi waya sunanta Unaisah

duk wanda ya nuna sai ya fadi sunanshi bayan ya kammala sheikh imam yace sannu da ?o?ari Sajeed, nagode daka faWamin sunayen ku murmushi Sajeed yayi ba tare da ya ce komai ba.

A hankali Sheikh Imam Ya dubi boss man da big guy, bai yi mamakin ganin kallon da su ke yi mashi ba, yasan dole suyi tunanin wani abun daban, launin idanuwanshi har sun canza zuwa ja, kau da idonshi yayi daga kansu ya kalli su Haris muryarshi asanyaye yace ku zauna muyi fira ?an jikokina zazzaunawa su ka yi kan carpet shi kuma ya zauna kan sofa, su boss ma suka zauna suna fuskantar shi.

*UNAISAHd'*


Koda Unaisah ta ?arasa ?ofar Wakin ummi dafe glass door din ?ofar tayi a hankali ta zugeta, bata sameta a adakin ba, sai dai ta jiyo shesshe?ar kukanta acikin toilet.

?aga murya tayi tare da cewa Aunty Ummi, ga wayarki na kawo maki shiru ummi bata tanka mata ba, kusan sau biyar tana maimaita maganar babu alamun za a amsa mata.
Saman gado ta ajiye mata wayar, kafin ta nufi ?ofar toilet din ta sanya hannu tayi mata knocking,
 Aunty Ummi dan Allah ki daina yin kuka, bamu jin daWi, idan wani ne ya 6ata maki rai, ki yi ha?uri lallashinta Unaisah taci gaba da yi tun tana jin shesshe?ar kukan ummi, har tadaina jiyo sautin kukanta, hankalinta ya Wan kwanta juyawa tayi da sauri ta fuce daga Wakin, maimakon ta sauka down ta koma falo sai ta kalla6a ta nufi Wakin Danish, dama abun take yima zumuWi kenan shiyasa ta kar6i wayar ummi da sunan zata kai mata.

Idan muka koma 6angaren Danish tsawon mintuna da suka shiga da shi bathroom, kafin su fara yi mashi wankan saida prime minister ya tofe ruwan da addu o i kamar yadda sheikh imam yace adinga yi mashi, batare daya cire mashi short din jikinshi ba yayi mashi wanka da ruwa mai Wumi, tamkar ya samu jinjirin yaro, sa?o da lungu na jikinshi sai da prime minister ya cuccuWa shi, bayan ya kammala ya Wauko farin towel cikin jerin waWanda ke sagale jikin hanger, ya Waure mashi a waist dinshi da dabara ya zame short din daya ji?e duk don kada yaga tsiraicin shi, shanya short din yayi kafin salsabeel Ya taimaka mashi suka fiddo da shi daga cikin kwamin wankan.

Kafin fitowarsu Chief Owais kadai ya rage a Wakin, Cikin takun sauri ya nufi faskekiyar closet din Danish ya buWe yana bin jerin tsadaddun suturunsa da kallo A hankali ya tsayar da idanuwanshi wurin jerin jallabiyoyi yana da tabbacin zaifi samun walwala acikin jallabiya, launin fara ya Wauko mashi, ya dawo ya Waura kan gado.

Jin motsin buWe toilet door ne yaja hankalinshi ga kallon su
A daddafe suka fito da danish hannayensu tallabe da shi, da sauri chief Ya ?arasa gabansu Ya tallabo masu shi a saman shimfiWeWan gadonshi suka kwantar da shi.
 Sannu da ?o?ari Uncle, acewar chief
Prime minister yace yawwa my son, kaima sannunka da ?o?ari, tun jiya mun hana ka runtsa

 Bakomai uncle kada hakan ya dame ka aikina ne

Murmushi prime minister yasaki haWi da bubbuga kafaWar chief owais alamar jinjina.

 Uncle yakamata ka koma gida, za a iya nemanka, ni zan cigaba da kula maka shi

Girgiza kai Prime minister yayi No, ba yanzu zan koma gida ba, sai zuwa anjima Chief bai musa mashi ba don ya fahimci baison tafiya yabar Danish.

 Sabeel, bring me some body lotion and perfume cikin girmamawa salsabeel ya amsa mashi da toh sir.

Ya juya da sauri ya nufi dressing mirror ya Wauko body lotion tare da turare yazo ya ajiye su kan gadon.

prime minster ne ya soma bin ko ina na jikin danish yana shafe shi da mai haWi da yi mashi tausa don yaji dadin jikin shi, chief ne ya taimaka mashi wurin burkito mashi da danish Ya juya mashi bayanshi, Ya shafa mashi man kafin yabi da turare ya feshe shi.

da taimakon chief suka sanya mashi jallabiyar, masha Allah, tayi bala en yi mashi kyau, a karo na farko kenan don bai ta6a sanya jallabiyaba, tabi shape jikinshi ta bayyana kyakkyawar surar jikin shi, musamman broad chest dinsa da strong arms nasa sun fito ruWu ruWu ta jikin jallabiyar.

Ajiyar zuciya kowan nan su ya sauke, ganin sunci nasarar gyara mashi jikin shi, hatta sumar kanshi saida prime minister ya sharceta ya shafe mashi ita da mayukan gyaran gashi, ?amshin turaren danish ya cika Wakin kamar wanda akayi ma wanka da ruwan turare.

 Yanzu me ya rage mana ? Acewar chief, prime minister yace nasan yana jin yunwa, Yana bu?atar abincin da zai ci

Salsabeel yace  Yayi bacci yanzu, naga lokacin sallah yakusa cika, may be kafin mu kammala yin sallah ya farka sai mu bashi abincin

 Kana nufin har muka yi mashi wanka bacci yake yi ? Prime minister ne ya faWa yana duban salsabeel.

 A a yalla6ai, idonshi biyu, tun lokacin da muka shiga dashi bathroom, Yanzu nan yayi bacci

 Taya akai ka gane yayi bacci da mamaki yayi mashi tambayar, chief dai yana atsaye yana sauraronsu.

 Yatsun hannun shi dana ?afarshi, suna kerma yanzu kuma sun daina gaba Waya sun tsaya yadda su ke
Fuskar prime minister dauke da murmushi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login