Showing 21001 words to 24000 words out of 260999 words

Chapter 8 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

da sauran ?an uwana, To ni zaman uban me zanyi acikin duniyar nan wlh bazan rayu ba dole in kashe kaina...... Cikin fitar hayyaci ta furta kalaman, kamar mahaukaciya, ta juya da niyar ta je nemo makamin da zata halaka kanta dashi, Cikin zafin Nama Salsabeel Ya dam?i hannunta, tare da juyo da ita ta yadda zata fuskance shi Meye ribar ki idan kin kashe kan ki? Dama ba sai da na faWa maki Ba lallaine ku rayu ku dukan ku ba, Yanzu idan kika mutu Kinsan adadin rayukan da za a cigaba da 6arin jinin su a gidan kurkukun nan? Idan har bamu lallashi zukatan mu ba mun kawo ?arshen Azzaluman da suka cutar da ?an uwan mu Duk wani ?o?arin mu ya tashi abanza kenan! Ya ku ke so inyi da raina ne? saboda ku na rasa mahaifiyata Ni kaina ashirye nake da in rasa raina in dai akan ku ne, Don haka kada wanda Ya ?ara Yi mana kuka Ya isa haka !! Mutuwa dole ce ko muna so ko bamu so, Kuma mutuwa sau?i ce agare su saboda rayuwar duniyar bakomai bane acikinta face ruWani, cike take da ?alubale iri iri, ni banga amfanin yin kuka don wani ya mutu a cikinmu ba, Saboda Allahn daya halicce su wanda yafi mu sonsu shine ya kar6i abunshi, Sai sunfi jin daWi fiye da na duniyar nan...... sosai Salsabeel ya yi masu nasiha har saida yaga sun dawo hayyacin su tukunna Yace dasu babu isasshen lokaci su wuce su tafi, Danish Zai buWe masu ?ofa, shi zai kula da gawawwakin ?an uwansu da suka mutu, Tun shigowar Danish Wakin kusan suman tsaye yayi, saboda tsabar KiWima da ganin halin da ?an uwan shi su ke aciki, Ya rasa bakin magana, Ya yi matu?ar girgiza da ganin yadda aka wula?anta rayuwar ?an uwan shi, Hankalin shi yai mugun tashi, Zuciyar shi tamkar zata faso ?irjin shi ta 6allo saboda tsabar ?unar da ta ke Yi mashi, Ya fusata Iya fusatuwa, ganin yadda yake huci ?irjin shi na motsi ga wata narkakkiyar zufa dake wanke mashi fuskarshi, yasa Salsabeel yin saurin dakatar dashi ta hanyar yi mashi magana Danish ka sassauta fushinka idan ba haka ba giant s heart Win ka zata iya motsawa, pls ka ceci rayuwar su ku gudu daga kurkukun nan, duk wani abu da ya toshe maka kai, Unaisah zata yi maka bayani idan kun fita da?yar ya samu Danish ya iya sarrafa fushin sa.

Muryar Angel adisashe tace dashi Ni bazan Iya tafiya in bar gawar su Azeeza acikin wannan ?azamin ginin ba, inaso na cika masu burin su duk da basa araye zan fitar da gawarsu waje in yaso sai mu binne su a akan hanya, dan Allah ku taimaka min Tana magana hawaye Na wanke fuskarta.

 Unaisah bamu da isasshen lokaci pls ku tafi kawai ku barni dasu zan san inda zan 6oye gawarsu fashe mashi ta yi da kuka kamar zata haWiyi zuciyarta, Hankalin Danish gaba Waya ya dawo kanta, tsananin tausayinsu duk ya kama shi.

 Bazai yiwu ku iya tafi da su ba! Kubar su a wurina zan tsaga ?asa In binne su acewar Salsabeel

Ata?aice zan yi bayanin yadda su ka gudu daga KURKUKUN ?ADDARA, Angel ce ta goya Jemimah abayanta tare da sanya Mayafin kayan su da ta Wauko acikin akwatin su, Gabriel ya goya gawar Azeeza abayanshi ya Waureta da mayafi, Naufal ya goya Parveen asaman bayanshi, Haris yaso ya goya Deeja abayanshi sai dai Salsabeel Ya hana shi gudun kada su ja ma kansu wata wahalar, Iya waWannan kaWai su ka Wauka sauran Sun bar su awurin shi bayin Allah badan sun so ba, kusan mutun shida daga Ciki hada Deeja, Sarah, Eve, Yasmin, Rubina da Hibba, Danish ya yi ?o?arin yin amfani da sihirin shi wurin farfaWo dasu, mutun Waya kaWai ta samu damar tashi Hannah, a ?arshe ya tabbatar masu da cewa Heart attack ne Yai silar mutuwar su, zuciyar su ce ta buga.

?ululun ba?in Ciki kamar su Zauce, Kafin tafiyar su Mubeen ma ya yanke jiki ya faWi, Don dole suka ha?ura da shi, Lamarin ya yi matu?ar gigitar da su.

Salsabeel ya yi masu al?awarin Zai yi nesa da gawarwakin ?an uwan su, tare da ta mahaifiyarshi ba zai bari a wula?anta su ba, sun yi kukan rabuwa dashi, har magiya Angel ta dinga yi mashi akan ya zo su tafi atare da shi, amma yace masu ba zai iya bin su ba, su yi ha?uri su tafi idan Allah yasa yana da tsawaicin kwana zasu sake haWuwa ne duk da yasan abune mai wuya ya rayuwa ko dan saboda 6arnar da suka aikata dole matsafan su azabtar da shi.

Rabuwar su ta yi matu?ar ta6a zuciyar kowannan su, a gurguje su ka nufi sashen makewayin su, Tsabar tashin hankali yasa Gabriel mantawa da zancen ?ar uwar shi Gabriella da ke a cikin kurkuku, tun da ya ga mutuwar ?an uwan shi prisoners, yasa wa ranshi dangana.


Suna shiga Cikin Toilet Win, Danish Ya datse ?ofar da sihirin shi, ya Janye tukunyar fulawar daga kan ?ofar, nan ta ke ta bayyana duk irin wahalar da suka sha ta ?i buWewa shi Bugu Waya yayi mata gaba Waya ta 6alle murfin ?arfen ya dare biyu, Sun yi mamaki da al ajabi yace da su Ba zai bi su ba, zai tafi da Akwatin kayan su tare da back pack Win su, za su tarar dashi a bakin ?ofar da zasu 6ula idan sun ?arasa hankalin su bai kwanta da maganar shi ba, gani su ke yi kamar wani mummunan abun zai faru da su idan baya atare da su, ganin sun toge sun?i tafiya yasa shi Kwantar masu da hankali, da?yar ya samu su ka Zu?unna ?asa tare da kutsa kai Waya bayan Waya su ke shiga cikin ?ofar da rarrafe, Bayin Allah ga yunwa ga ?ishin ruwa, ga raWaWin da zuciyarsu ke yi masu, Ita kanta hanyar da suka biyo Wata uwar ?ura ga yanar girgizo da ?wari sai hawan masu jiki su ke yi, Amma saboda rashin kwanciyar hankali yasa basu damu da su ba. Babu mai magana acikinsu saboda ?unar da ran su ke yi masu, Angel ce tai ?o?arin tunasar dasu akan suci gaba da ambaton addu o in data koya masu ko sun samu sassaucin a wurin Allah, sun Wau ki shawararta ahaka suka Dinga tafiya da rarrafe babu ?a??autawa, idan suka gaji su kan Wan zauna su huta kafin su dasa da wata tafiyar, A ?alla sun shafe tsawon awanni Takwas suna rarrafawa ba tare da sun kawo ?arshen ?ofar ba, a takure su ke Bayin Allah sun ga rayuwa gwiwowin ?affuwan su duk sun gurje sun sage, ma?oshinsu ya bushe ?amas, tun suna ambaton ?ishir ruwa suke ji har sun gaji sun yi shiru......... =?-?

=ؔ?Prisoners=ؔ?

Sun ci ba?ar wahala saboda tsohuwar hanyace da ta yi shekaru aru aru a datse ba tare da an yi amfani da ita ba, Muggan ?warin da ke a ciki sai Wallinsu su ke Yi, amma saboda azabar raWaWin da zuciyar su ke yi masu yaci uban raWaWin harbin da ?warin ke yi masu yasa ba su ji, A makance suke tafiya basu ji basa gani, ga wani azababben zafi daya addabe su, kowan nan su ya haWa uban gumi burin su kawai su cimma ?arshen ?ofar, wani ?arin tashin hankalin fitilun da ke a hannun su Batul hasken su ya fara ?o?arin Waukewa abunda basu ta6a yi masu ba, sun fuskanci matsanancin tashin hankali har sai da suka fidda rai da fita saboda ganin tsawon awannin da suka shafe ba tare da sun kawo ?arshen ta ba, tun da suna rarrafawa Hannah ke kuka tana faWin ?ai?ayi ta ke ji a jikin ta, duk da halin da su ke aciki hakan bai hana su rarrashin ta ba akan ta yi ha?uri, a lokacin da ba su yi tsammani ba kwatsam! hasken fitilun hannun su Ya Wauke Wuff Innalillahi wani irin duhu ba?i??irin ya mamaye idanuwan su, ko fuskokin su basa Iya gani, duk sunbi sun firgice saboda hanyar ta 6ace masu, Sunan Danish su ke ta kira a bakunan su, sun manta cewa baya atare da su.

 Danish ka taimaka mana, duhu bamu iya ganin komai, bamu san ya za mu yi ba, abu biyu ya haWe masu ga fargabar kar a rutsa su ga kuma Rashin haske gani su ke kamar Aljalinsu ne zai ris?e su awurin, Sautin koke koken su ne ya cika hanyar, sun kasa jurewa tsananin tsoro suke ji, Danish ka yi mana magana pls Ya zamuyi? Kada a rutsa damu, idan ba mafita ne ka faWa mana..... Cikin shesshe?ar kuka Angel ta yi mashi maganar, kamar zasu yi hauka, sun rasa gane me ke shirin faruwa dasu ne?


 Innalillahi wa inna ilaihirra un! ya Allah kawo mana Wauki! Wai ina Danish Win ya ke bai jin mu ne ko baya atare damu ! Naufal ne yai maganar, tsabar matsewar da su ka yi yasa wani bai iya motsawa daga inda yake balle har su iya gano inda Danish Win ya ke, Yadda kasan kifin gwangwani haka suka cunkushe, Bawan Allah Haris gaba Waya baya acikin hayyacin shi, Damuwar shi Deejarshi da ya rasa, Yaji ?uncin da har abada bazai ta6a goge mashi ba, zuciyarshi ta yi mashi nauyi ga dukkan alamu wani mummunan ciwon ne ke shirin kama shi.

 Nifa ina jin tsoro ace Danish Ya canza ra ayin shi na taimakon mu, zai iya komawa giant ! Gabriel ne yai maganar cikin rauni na murya
 Ni da ma na fidda rai da rayuwa, bansawa raina zan bar kurkukun nan araye ba. Javed ne yai maganar cikin rauni na murya.
Suna Cikin Jimamin rashin Jin motsin Danish da fargabar me zai Biyo Baya.

Ba zato ba tsammani suka soma hango haske Yana kurWaWowa ta Cikin wata ?ofa Yana gauraye inda su ke zazzaune, Tsabar ruWani Ya sanya su ka Waro idanuwan su waje Kamar ?wayar Zasu faWo ?asa Sun kasa gane hasken menene ke isowa gare su.

Ba kowa ba ne abakin ?ofar fa ce Garkuwar kurkuku shine ya buWe ?ofar Kogon Bishiyar, Ashe ta inda zasu 6ullo Cikin kogon bishiya ne Mai girman gaske Wurin Ya wawake........

Saboda rashin wadataccen haske basu Iya ganin shi da kyau, Cikin sanyayyiyar murya ya furta masu  You ave reached the door. Today, you will finally leave the prison of destiny, am happy for the first time that you will live a happy life. am ready to be your shield, and I will not let you get hurt by the lows and difficulties of life.

Abun farin Ciki sai dai ba halin nuna shi saboda ba haka suka tsammaci zasu bar kurkukun ba, ?an uwan su duk sun mutu, duk irin burin da suka Waukarwa kansu na son Yin rayuwar ?anci gaba Waya ya tashi abanza, Cikin su goma sha takwas mutun goma suka tsira, ahakan ma basu da tabbacin zasu ?arasa da ran su da lafiyar su ba tare da wani abun ya kuma faruwa da su ba, Kusan atare suka rushe da matsanancin kuka tamkar ana zare rayukansu, Kukan ba?in Ciki da ?unci da raWaWi, Kuka mai matu?ar tsuma zuciya, Tsananin tsauyin su ne ya kama Danish A hankali ya ke ?are masu kallo, Cikin sanyin murya yace da su Idan nace Ku yi ha?uri Na cuce ku, I can t stop you from shedding your tears, except to encourage you to cry. It s the only thing that can ease the pain in your heart.

Fuskar shi Wauke da matsananciyar damuwa yai maganar, kamar ya ?ara tun zura su aiko suka ?ara sautin kukan nasu, Idanuwansu duk sun kumbura Fuskokinsu sun yi jawur. ganin basu da alamun motsawa yasa shi matsawa tare da ru?o hannun Angel dake goye da gawar jemimah abayanta, ya turo ta waje a hankali, Tana fitowa ta runtse idanuwanta da ke tsastsafo da ?walla.

?urmin Daji ne mai nau ikan tsirrai da dabbobi iri-iri. Manya manyan bishiyoyi masu tsayi da faWi suna da Dogayen rassa, FaWaWan Ganyayyakinsu Sun toshe hasken Farin watan da ke a sararin samaniya kaWan ne ke samun damar haskowa ta tsakankanin Ganyayyakin, yau shekara Uku da watanni rabon da ta tsinci kanta A waje, Ina ga sauran ?an uwanta Prisoners waWanda tun da uwar su Ta haife su basu ta6a tozali da haske rana ba, ?aya bayan Waya Danish ya dinga janyo su kamar basu son fitowa, Kaf Win su Ya fiddo da su, kafin Ya maida ?ofar kogon tamkar ba a ta6a ratsa cikinta ba.

Sai faman zazzare idanuwansu suke yi suna bin Dajin da kallo duhu Ya hana su ga komai da kyau, Tsananin tsoro ne ya kamasu, Ga wani irin bala intaccen san yi kamar Jaura ta gifta, Ha?oran su sai kakarwa su ke yi, muryoyinsu Na rawa suka soma ambaton sunan Danish Suna faWin sanyi su ke Ji.

Da sauri Ya buWe akwatin kayan su dama shi ne ya Wauko shi Tare da back pack Win Unaiza, Ya zaro masu bargunan su, A saman bayan su Ya lullu6a ma kowannansu bargo, Tunani ya shiga yi ya zaiyi dasu? Ga dukkan alamu sun gaji basu Iya motsawa gashi yana fargabar kada akawo masu hari yasan dole abiyo bayansu. Babu mai ?oshin lafiya acikinsu kowa takan shi ya ke yi shiyasa ko farin cikin fitowar ba su yi ba duk da irin Waukin da suka dinga yi, su fa har yanzu basu yarda cewa sun fito daga kurkukun ?addara ba, gani su ke yi kamar har yanzu suna aciki, saboda duhun daya mamaye idanuwansu basu Iya gani dakyau hada ?arin nauyin da idonsu yai masu sakamakon kukan da suka sha, wasu ma daga cikin su ciwon ido suke fama dashi, Danish ne kaWai yake Iya ganin su da kyau.

Yanke shawarar ya yi da zuciyarshi nan take ya haifar masu da jin matsanancin bacci, Asaman dogayen ciyayin da ke shimfiWe masu cukowa, Kowan nan su Ya kwanta hada masu goyan cikin su, Ajiyar zuciya ya sauke tare da mi?ewa, Ya Wauki bargo Waya daga Cikin wanda Ya lullu6a masu Kamar wal?iya ya 6ace Bai dura a ko ina ba Sai acikin kogon dutse mai girman gaske, da sihirin shi ya kawar da duk wani abun cutarwa Ya gyara wurin tsaf babu ko ?ura balle aje ga batun halittun da ke rayuwa a cikinshi, Bayan ya tabbatar da babu abun cutarwa Ya shimfiWa bargon dake a hannun shi, Kafin Ya juya tare da 6acewa ya dawo wurin da yabarsu kakkwance suna bacci, Cikin mintuna Biyar Yai aikin da acikin awa biyu mutun zai iya yin shi, Bai da banbanci da Jinni, kamar wal?iya ya dinga Waukarsu Waya bayan Waya yana kaisu saman shimfidar da yayi masu a cikin kogon dutse bai bar kowa ba, Bayan ya kammala kwashe su ya Wauke masu akwatin kayansu da jakar ya shigo dasu Cikin kogon ya ajiye shi. Komawa yai cikin dajin Ya haWo itace dayawa ya shiga dasu ru?e a hannun shi Cikin kogon dutsen, Ya jera su a ?asa nesa da inda su Angel su ke akwance, Ya tsinto duwatsu guda Biyu ya gurzasu jikin juna nan take wuta takama Ya cinna ta a jikin itace sosai Wutar ta ruru, a ?alla ya sauke ajiyar zuciya yafi sau a ?irga, ya hada uban gumi shi kaWai, jiki bai saba da wahala ba, fuskarshi sai naso ta ke yi kamar an watsa mashi ruwa, Ya jima zu?unne abakin wutar Yayin da idanuwanshi ke akan ?an uwanshi dake lullu6e cikin bargo suna bacci, wani irin sanyi ne ya ratsa zuciyarshi kamar an kora ruwan san yi, ha?ika yayi danasanin duk wani abu da ya faru dasu, Ya ji ?unci sosai A cikin ran shi, mi?ewa ya yi a hankali ya ke tafiya yana tunkararsu a gaban shimfiWar su Ya zu?unna tare da mi?a yatsun hannayenshi Ya ru?o bakin bargon dake lullu6e dasu Ya yaye shi, Hasken wutar da ke cini ne Ya haskaka mashi fuskokinsu, Idanuwanshi na akan Marasa ran cikin su, idan ka kalle su a yadda suke kwance baka ta6a cewa gawawwaki ne, Tuni idanuwanshi sun kaWa jawur, Zuciyarshi ta ?ara karaya tsananin tausayin rayuwar ?an uwanshi ne ya kama shi, Ya rasa ya akai duk waWannan abubun su ka faru ba tare da sanin shi ba? Shin me ya faru da su bayan An Wauke shi daga Cikin su? tambayoyi ya shiga jefa ma kanshi. Ata?aice Daren Ranar Danish bai runtsa ba, Kwana yai a zaune yana gadin su.

*MIDDLE STEP THE PRISONERS BOOK TWO=?%?=ث?*

*BIRNIN ABUJA
*Boss Bature
'? Mu haWu Gobe Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya Game son cigaban littafin kurkukun ?addara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da za ki tura kuWin*



First bank



3196407426,



*Bature Hafsat Muhammad, za a tura evidence of payment ta phone number Wina 08103884440, Banda kira whatsapp kawai*


_~*BossLadiesWriters*~_


_*KURKUKUN ?ADDARA*_



_The Prisoners E5=?%?=ث?_


*Daga al?alamin Hafsat Bature*


~Middle step~



_A heart-wrenching story of love, romance, and redemption, set against a backdrop of betrayal and cruelty=ؔ?._


*ANEELERH*


Kwance ta ke asaman katafaren gadon ta da ke acikin haWaWWen bedroom Winta da ke a sabon gidan su na Abuja mallakin Uncle Wan Iya Waya daga Cikin ?annan Abie Winta mazaunin garin Abuja, Attajirin mai kuWi ne mai yiwa ?an siyasa hidima, Tun bayan da Abie ya samu ?arin matsayi a wurin aikin shi aka yi mashi transfer zuwa ministry of finance da ke anan Abuja, a ?alla yau watan su bakwai da barin jihar jos, ba ?aramin canjin rayuwa su ka samu ba a gidan Wan Iya, mutunne mai son jama a ga iya mu amala da kyautatawa mutane, kusan halin shi Waya da matar shi Aishatu wadda ake da Aunty Ummi.

 Aunty Aneelerh! Auntyna! Where are u? i m back can cikin bacci ta dinga jin ana ?wala mata kira,


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login