Showing 69001 words to 72000 words out of 260999 words

Chapter 24 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

Hateem would never let me go to those places. Also Yazrin and Nazli keep an eye on me, even when there s no school, they keep me company. I m too busy to waste time.
Hankalin saratu har ya Wan kwanta

 Dama nasan ?arya kike yi min, Na yadda da yayana Hateem nasan duk wani shige da fucen ki Yana a tafin hannun shi, duk da yana busy hakan bazai hana shi sanya jami an da zasu dinga kula da motsinki ba, shiyasa tun farko na tura ki can don su gyaramin natsuwarki, kuma Alhamdulillah naga canji Dariya Faryat ta saki jin abunda mommyn nata tace, Tsawon mintuna talatin sunayin wayar kafin daga bisani sukayi sallama da juna.

Layin Landline na kitchen Hajiya sarah ta kira Safa ce ta Waga kiran.

 Assalamu alaikum Sarah ce tai sallama, Hajiya sarah bata tsaya amsa sallamarma ta ce Jira ake sai nace akawo min abinci? Ko so ake in ta?o da ?afafuwana in zo kitchen Win in Wiba ? Muryar safa adabarbace ta furta Ba haka bane Hajiya, duk laifin abla ne, itace take da aiki apart dinki, amma in sha Allah yanzu zata ?araso yatsina fuska Hajiya saratu tayi fuskar ta babu annuri ko mis?ala zarratin

 Okey, ina bu?atar dambun nama, A haWo mun da fresh fruit, kada amanta da farfesu... a ?alla ta lissafa kusan abu takwas da za a kawota don tayi breakfast....tunkafin Ta yi rejecting kiran muryar Pravin ta ratsa kunnata

Ranshi a6ace ya shigo yana zazzaga masifa wannan wani irin wulakanci da cin fusk ne, Nifa nagaji da aibata ?a ?ana da ake Yi yana huci ya ?arasa maganar tare da goya hannayensa saman ?irjinsa, idon saratu akanshi bayan ta katse kiran ta Waura wayar saman nightstand
A tsanake ta soma yin magana wanene ya ta6a min romeo Win nawa ? ko sallama babu ka shigo kana ta zazzaga masifa? Tell me meya faru ? A?agare tayi maganar, tare da yun?urawa ta mi?e tana fuskantar shi
Zuciyarshi A harzu?e ya furta Yayyanki mana, Akan me zasu dinga kushe ?a ?ana suna yabon nasu? sai yaushe ne zasu daina nuna min wariyar launin fata? Saboda kawai ni bani da ala?a daku shine zasu dinga kushe min ?a ?ana ? Idan da kara ?a ?ana ai nasu ne Tsabar fusata yana magana facial muscles Winsa na kerma.
Matsawa tayi kusa dashi, fuskarta a Waure ta furta what? Wanenen acikinsu yai maganar ? Da alama ranta ya 6aci hakan ba ?aramin daWi yayi mashi ba

 Lateef ne da Mubarak, Agaban obie da sangartaccen Yaron nan dr jazz suke kushe Twins, har faWi sukeyi wai sangartattune basu Iya komai ba irin na maza, zaifi kyau su ajiye aikin da sukeyi na company su koma Waura zani Baki asake saratu ke kallon shi hada ru?e qugu, muryarta akausashe tace Pravin dagaske sune suka furta hakan? Kuma agaban Baba shine bai tsawatar masu ba ? Kwa6e fuska pravin yai ae abunda zai baki haushi, baisanya baki amaganar ba, saima murmushi da yake saki, hada wannan munafukin Yaron, Shi da ba Wan kowa ba agidan face Wan mai aikin, wama ya sani ko shege ne, dani da uwarshi duk Waya muke ai, yadda bani da ala?a da ku, itama haka har ?warani mun samu ?aruwa ta ?a ?a har uku

Ran Hajiya saratu ya 6aci matu?a, sai faman jinjina kai take yi tana fadin bari naje wurin baban, yanzu har takai ga ?a ?ana aka kushewa agaban sakaran yaron nan jazz? suma waWanda suka yi maganar zasu fuskanci 6acin raina wlh, zasu san dani suke magana takai ?arshen maganar tare da juyawa tana neman mayafin da zata yafa, Pravin hada saurin rigata ?arasawa gaban closet Win kayansu Ya buWe ya Wauko mata mayafi da kanshi ya Waura mata shi asaman kanta, A fujajen ta fuce daga cikin Wakin, fitarta keda wuya pravin ya soma sakin shu umin murmushi, ba tun yau ba ya saba haWata faWa da ?an uwanta, mugun munafuki ne na bugawa a jarida, A zubin halitta idan ka kalle shi tamkar Namiji.

Bayan fitar Hajiya saratu da ?an mintuna, ya sauke ajiyar zuciya yana ?o?arin zame jallabiyar jikin shi da niyar canza kaya, Sallamar Abla ta ratsa kunnuwanshi, Jimm ya Wanyi kamar bazai amsa mata ba, da?yar Ya iya buWe baki Ya furta shigo daga Ciki a hankali ta turo ?ofar, Hannunta biyu ru?e da faffaWan tray na Kayan breakfast Win Hajiya saratu.


Ganin Pravin shi kaWai a Wakin Yasa ta Wanji faWuwar gaba, miryarta na rawa ta furta umm..amm dama Kayan breakfast ne na kawoma Aunty saratu lumshe idon shi Ya Wanyi, tare da tunkarota Ya ru?e tray din hannuta bari na ?arasa shigar maki da shi ciki, kar6a yai tare da juyawa ya Waura tray Win saman table, kafin Ya juya ta yi saurin kai hannu zata tura ?ofar Wakin saboda sanin halin shi, sai dai kafin ta kaiga ?arasawa ga ?ofar yai saurin dam?ota ya janyota zuwa jikinshi, Hankalin abla Ba ?aramin tashi yai ba tsananin tsorone da fargaba duk ya cikata, ?amshin turarensa ya addabi hancinsa, cikin shesshe?ar murya take faWin pls ka sake ni dan Allah, na ro?e ka kada kaja min bala e, kwantar da kanshi yai saman kafaWarta dogon hancin shi na gogar fatar wuyanta, yayin da hannayensa ke asaman ?irjinta ahankali yake matsasu, kamar zatayi hauka ?o?arin kwace kanta take yi saida ya hanata yin haka saboda ?arfine dashi kamar doki, fashewa tayi da matsanancin kuka tana yakushin hannunshi da akaifun hannunta kamar zatayi hauka.
 Nashiga uku, Innalillahi wa inna ilaihirraji un, Ya Allah ka kawo min Wauki, hankalin shi kwance yake cigaba da ?o?arin tura hannayenshi cikin rigarta

 Daddy! muryar Zayn ce tasa shi saurin sakin Abla, Waure mata fuska yai

 Don t you dare tell anyone what happened. Wipe ur tears off your face right now. Jinjina mashi kai tayi da sauri ta sanya ?asan rigarta ta share hawayenta, shu umin murmushi pravin ya saki Good zaki Iya tafiya sai mun haWu wani lokacin wani irin Waci taji acikin zuciyarta, Tana buWe ?ofar Wakin taci karo da twins, ko kallonsu batayi ba da sauri tabi ta gefensu ta wuce, awata ?ar corner ta la6e ita kaWai ta zu?unna tana cigaba da yin kuka ha?ika pravin ba ?aramin cin zarafinsu yake yi ba, shiyasa suke gudun zuwa su tarar da shi a Wakin Hajiya saratu musamman idan bata nan, Romancing Winsu yake yi tamkar zai kashesu, halinshi ne bunsuranci, har ?wara ?a ?an shi twins duk iskancinsu babu ruwansu da masu aikin gidan, amma shi uban nasu baya iya kauda idonshi akansu, Ya maidasu kayan biyan bu?atar shi, Kuma ba su isa su ce zasu hana shi ba, saboda barazanar da yake yi masu, hakan yasa suke mugun jin shakkar fallasa shi awurin masu gidan, kuma hada ?arin basu son yayi masu silar barinsu aiki gidan, ba don kudin da ake biyansu da dollar ba, sai don sabon da sukayi da mutanan gidan sannan da yawansu Iyayensu masu ?aramin hali ne, wasu ma babu Iyayen neman na kansu suke yi don su rufawa kansu asiri.

Ex-prisoners Meya hwaru Bayan jirginsu Ya Waga daga Cikin Dajin Evil forest shin sun sauka lafiya ko kuwa akasin hakan ?

*SAN ANTONIO-TEXAS
*UNITED STATES OF AMERICA*

San antonio texas babban birni ne da ke a cikin jihar Texas ta america Yana Waya daga cikin jigunannun manyan biranan America Masu matu?ar ?ayatarwa Manya manyan gine gine na tarihi dana zamani, abubuwan more rayuwa masu ban sha awa na musamman da kuma wadatar arziki, Hadaddiyar daula ce a U.s tsayawa suffanta kyawun birnin 6ata baki ne, balle ni da nake da abunyi.

*San Antonio International Airport=???*

Katafaren Airport ne na tashi da safkar jirage dake a cikin birnin san antonio, ?ayataccen gaske, sanarwa ce ta soma fitowa daga muryar na urar computer (PA announcement) Kunnuwan Ma aitakan Airport Win da fasinjojin dake zirga zirga a cikinsa gaba daya sun natsu suna sauraron sanarwar kwamfutar

 Attention, passengers. A UH-60 Black Hawk helicopter is scheduled to land at San Antonio International Airport in approximately 10 minutes. We appreciate your patience and understanding. ( Amaida hankali, fasinjoji. Jirgin sama mai saukar ungulu na UH-60 Black Hawk yana shirin sauka a filin jirgin saman San Antonio a cikin kusan mintuna 10. Muna godiya da ha?uri da fahimtar ku. )


Tunkafin ?arasowar Helicopter Win nasu tuni Daga can headquater na sojoji an kira Emmergency Number ta Asibitin University Hospital Domin zuwa Waukar Marasa lafiyan da Jami an su suka Wauko, Da wata irin jiniya Jibga jibgan Ambulances din suke zuba uban gudu saman titin da dai sadaka da airpot din, jiniyarsu ta karaWe ko ina duk inda suka bi darewa akeyi abasu Hanya tunkafin su ?araso saboda sanin aikinsu na agaji, kowace ambulance tana Wauke da tambarin sunan asibitin UHS which means (University Health System) daga gefen rubutun Zanan white cross ne backround dinsa launin Ja,Kusan su uku ne Motocin suka jera, a Airport helipad ambulances Win suka Yi parking, helipad yanki ne na musamman da aka tanada domin safka da tashin helicopter.

Mintuna goma na cika cuf cuf A gogon birnin San antonio ya buga ?arfe 5 na safe, adai dai Wannan lokacin sautin Dan?areran Jirgin Da ke shawagi Saman iska Ya karaWe kunnuwan kowa dake a yankin airport Win ga dukkan alamu Matafiya sun ?araso =???.

Sannu Ahankali Helicoptern Ya sauke tayoyin shi yayin da ya ke yin ?asa ?asa, Slowly yake tafiya har yakai ga inda zai dakata a filin helipad, Sojoji ne Kewaye da Jirgin waWanWa suka zo tarbarsu daga headquater, Motocinsu na ajere dana Waukar marasa lafiyan.
BuWe Bayan Ambulances Win akayi at same time, Ma aikan Jinyane waWanda ake kira EMTs (emergency medical technicians) suka soma diddirowa daga bayan motar, mata da maza turawa cikin shigar fararen kaya masu Wauke da tambarin Lafiya Hannayensu da ?afafuwansu duk safunane haka zalika Sun toshe rabin fuskokinsu da face mask.

Saukowa Sojojin helicopter Win suka soma Yi daga cikin shi, Biyu daga cikinsu ru?e da Wan ta addan da su ka dam?o a evil forest, Kaitsaye suka nufi motar ?an uwansu sojoji da suka zo daga headquater, Abayan Kanta suka wurga shi tare da datse ?ofar,
Dawowa su ka yi wurin ?an uwansu, nan fa aka fara rungume juna, ?an uwan nasu nayi masu jinjina ta ban girma, akan Nasarar cafke Wan ta addan da su ka yi.
Ba tare da 6ata lokaci ba, Emts suka Curo stretcher daga motarsu kusan guda Takwas, agaban Helicopter Win suka ?arasa da shi Wauke a hannunsu, Da taimakon sojoji suka dinga Jigilar Waukar su Angel suna mi?a su cikin motar, da aka zo kan Danish Sai dai sojojin suka kar6i stretcher Win suka shigar dashi ambulance Win, Bayan sun kammala kwasarsu, Motar sojoji gaba da baya a yayin da motocin Ambulances Win ke a tsakiya, da wata irin Jiniya suka haura saman titi da gudun gaske, sauran sojojin dake acikin motar da Wan ta addar yake tuni sun raba hanya sun nufi headquater Winsu da shi.



*Boss Bature
'? Mu haWu gobe Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya Game son cigaban littafin kurkukun ?addara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da za ki tura kuWin*



First bank



3196407426,



*Bature Hafsat Muhammad, za a tura evidence of payment ta phone number Wina 08169856268 Banda kira whatsapp kawai*


_~*BossLadiesWriters*~_


_*KURKUKUN ?ADDARA*_



_The Prisoners E14=?%?=ث?_


*Daga al?alamin Boss Bature*


~Middle step~



_A heart-wrenching story of love, romance, and redemption, set against a backdrop of betrayal and cruelty=ؔ?._




*Universal Hospital*

Ba sai na tsaya misalta kyawun asibitin ba, tun da akace america zance Ya ?are just imagining Winsa zakuyi, lokacin da motocin suka ?araso entry way na shiga asibitin Wuff suka Waukar jiniyar bayan shigarsu A parking space motocin suka dakata da yin tafiyar, Cikin ?an?anin lokaci Emts Suka kammala jigilar shigar dasu cikin asibitin duk wani motsinsu akan idon sojojin Bayan kammala Shigar da su asibitin, Likitoci da nurses suka du?ufa domin duba lafiyar jikinsu, tuni sun canza masu kayan jikinsu daga Uniform Winsu Jajaye zuwa Patient s uniform launin Light blue, hatta waWanda suka 6aci da ta6o sun wanke su tass tamkar basu ta6a faWawa cikin ca6ali ba.

gaba Wayan su a Amenity ward aka kwantar dasu, sashe na musamman da ake kwantar da sarakuna da hamshakan masu kuWi, duk mutun Waya Waki Waya, tsabar haWuwar Wakunan tamkar bana jinya ba, anzuba ababen more rayuwa, kama daga haWaWWen gado, ga A c hada tv da frigde komai na jin daWi, tuntuni sun farfarWo daga suman sai dai gaba Wayansu they were in a state of unconsciousness sakamakon firgici da tsoron da ya rikitar da su, razana suke yi haWi da yin sambatu hakan yasa likitoci su ka yi masu allurar kashe ?warin jiki don su samu damar duba lafiyar jikin su, the first thing da doctors su ka fara yi masu is general checkup wanda ya haWa da sauraran bugun zuciyar su duba hunhunsu, fatarsu da idanuwansu daga bisani suka fara yi masu gwaje-gwaje da su ka shafi blood test, chest X-ray, da sauran gwaje gwajen hotunan wasu 6angarori na ga6o6in su, domin duba raunukan da suka ji da cututtukan da ke damunsu, Cikin ?warewa likitocin su ke gudanar da binciken nasu, Waya daga cikin abunda suka gano wanda ya Waure masu kai, duka yaran akwai depression atattare da su (ciwon ba?in ciki da damuwa) Mutun Waya ne ke fama da Ciwon Zuciya (stress-induced cardiomyopathy, agaggauce su ka fara bashi taimakon gaggawa, Ga ?arancin Jini da ya ke fama da shi, tuni sun fara yi mashi Blood transfusion.

A ?alla likitoci sun shafe tsawon awanni akansu, wani abu da yai mugun Waurewa Likitocin kai ?oshin Lafiyar Danish da kyawun surar shi! Tun da Allah ya halicce su basu ta6a ganin mutun mai rai da lafiya irin shi ba, gashi ya?i farfaWowa sun rasa gane wani kalar bacci ne ya ke yi, kuma sam babu wata lalura da ke gare shi, bacci ne kawai yake ta shara abin shi, Duk sun ?agara da su ji bayani daga Gare su, Amma sun bari sai Yaran sun ji sau?i tukunna su ji daga bakinsu menene ya haddasa masu depression? Da ?ananun shekarun su, mutun Waya da Sojojin su ke tsammanin Jin bayanai daga gare shi, Tun acikin jirgi da suka yi mashi allurar bacci bai ?ara farfaWowa ba, Yanzu haka Yana akwance saman gado sai sharar baccinsa Ya ke yi.

Till Wuraren ?arfe 12 Na rana, Gabriel ya soma mutsun mutsun farkawa daga bacci, Dama jiran shi suke Yi ya tashi, Kasancewar akwai na urorin cctv a kowace kusurwa na medical rooms Win ta hanyar su likitocin su ka san da tashin sa.

Slowly ya buWe idanuwanshi Akan ceilling Win Wakin, Tamkar a mafarki Ya ke kallon shi, tsantsar mamaki ne da al ajabi akan fuskarshi, Tambayar kanshi ya soma yi cikin ruWanin zuciya, Ina ne nan? Wanene ya kawo ni? Anya ba mafarki nake Yi ba ? da wata irin kasala Gabriel ya mi?e zaune Yana faman wurwurga ?wayar idanuwansa akan haWaWWen room Win da ya ke a ciki, Lamarin ya Waure mashi kai, Daddafe kanshi yai da hannayenshi biyu tamkar zai fasa ?ara, abunda ya ?ara rikitar da shi Uniform Win da aka canza mashi, daga jajaye zuwa light blue Riga da wando, ?asa ?asa da murya yake ambaton sunayen ?an uwan shi

 Azeeza! Angel! Danish! Batul! Naufal! Javed! Par..... bai ?arasa maganar ba sakamakon Jin motsin buWe ?ofa, A firgice ya zazzare idanuwanshi akan masu shigowa.

Uku daga Cikinsu asanye suke da scrub suit, Kayan Likitoci, biyun da ke biye da su cikin kakin Sojoji masu ru?e da mu?aman Major da Captain wakilai ne da aka turo daga can headquater, likitocin uku dake atare dasu Turawa sun haWa da md (medical director) Dr. mark Johnson, bayan shi sai Hospital Ceo Dr. laura Davis babbar macace fara jawur, na ?arshen su health records technician ne Dr. Danial Brown hannun shi ru?e da Apple ipad.

A gaban gadon shi su ka tsaya suna dubanshi

Cikin harshen turanci suke Yin magana
 Fatan ka farka Lafiya? Ya jikin naka ? Dr Brown ne yai mashi maganar, cikin kulawa,.Muryarshi adabarbarce ya furta Ina ?an uwana suke ? Tambayar farko da ya fara jefa masu.


 Did you forget that we found you in the forest? (Kamanta a daji muka tsince ku ?) Major ne Yai mashi maganar, Gabriel was silent as he tried to remember what had happened. They could see that he was confused and would need time to sort out his memories.

Nuna mashi screen Win Ipad dr bown yai, hotunansu Angel ne a jere da suka Wauka yayi saving Winsu akan wayar, ?ura ido gabriel yai akan screen Win, a tsanake ya ke ?are masu kallo, nan take ya zaro ido wani irin farin Cikine Ya lullu6e shi, hada murmushin sa.

 Do you remember everything now ? Major ne yai maganar, Jinjina mashi kai yai alamar eh, janye wayar dr.bown yai tare da kallon abokan aikin nasa da sojojin

 He needs some food and a cold drink Jinjina kai su ka Yi, A waya Md Ya kira nurse Ya isar da sa?on abunda za a kawo masu, cikin ?an?anin Lokaci Nurse ta shigo hannunta biyu ru?e da round tray saman shi plate ne sha?e da abinci sai bottles biyu na ruwa dana lemu mai sanyi, A saman table Win gaban gadon gabriel ta sauke tray Win kafin ta juya ta fuce, Zama suka yi saman sofa Win dake a Wakin suna jiran shi Ya kammala ci.

Kafin ya fara cin abinci sai da ya fara Wagowa ya kalle su Ni zan


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login