Showing 42001 words to 45000 words out of 260999 words

Chapter 15 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

da duvet. Kyawun surarsu sak irin na mahaifinsu Pravin, tamkar yayi kakinsu.

Muryarta na Wan rawa tace Barka da safiya yalla6ai, Ga coffee Win Ina zan aje ba tare da ya juya ya kalle ta ba yace  On my head tuni tasha jinin jikinta, Batasan Ya zatayi ba, Zaid dake a kwance saman gadon Ya Waura ?afarshi Waya saman front table Win gaban gadon.

 Is that how your parent taught you to enter a room without saying  Assalamu Alaikum ? ?akin kafurai kika shigo ?

Muryarshi tamkar ta mashayin giya

 Afwan yalla6ai, kafin in shigo saida na fara yin sallama, wata ?il baka jini ba ne A sukwane Ya juya yana binta Wan iskan kallo

 Am I deaf? girgiza mashi kai tayi muryarta na kakarwa tace  That s not what I meant, sir... bai bari takai ?ar ?arshen maganarta ba, ya nuna mata ?ofar fita
AWan tsawace ya furta  Oya Go back ki sake yin wata sallamar
fuskarshi a murtuke yayi maganar, Idanuwan sophia tuni sun ciko tab da ?walla, Jiki asanyaye ta juya ta koma waje.

Kware Murya tayi Assalamu alaikum shiru bai amsa mata ba, shiga ciki tayi Sir nayi sallamar in shigo? Coffee Win Yana hucewa

Kafin Ya bata amsa Zayn dake kwance saman gado ya furta  I didn t hear it. Go back and make another greeting

Tayi mamakin Jin muryarshi duk a tunaninta bacci yake yi, ashe idonshi biyu,  Ma?oshinta tamkar zai 6allo ta ?ara kware murya wurin Yi masu Sallama, Tun tana yi da marmari har ta fara gajiya, idanuwanta sunyi luhu luhu, A ?alla tayi masu sallama kusan sau Goma sha biyar ba tare da sun bata iznin shiga Wakin ba, Har saida Coffeen hannunta Ya salafce, sai da suka tabbatar Ta jigata sosai tukunna Zaid yace da ita ta shigo ciki, hawaye nabin kuncinta ta shigo.

KishingiWe ta samu zayn ya Waura kanshi saman pillow, Ko kallon arzi?i bata ishe shi ba, jiki na 6ari ta nufi Table zata Waura plate Win, Kakkausar Murayar zayn ce ta dakatar da ita

 Don t you dare put that on the table! Ki koma ki canza wani coffee Win, wa zai sha abu ya salafce juyawa marwa tayi tana kuka ta fuce daga Cikin Wakin, ko a jikinsu, sun Iya rashin mutunci da mugunta idan suka so, duk rana ta Allah sai sun sanya Waya daga cikin masu aikin gidansu zubar da hawaye.

 Bro, when are we going back to America? Zaid ne yai maganar while sitting on the dressing table chair.

Yatsina fuska Zayn yai  we have no way out, Zaid, seriously, naji takaicin tursasa mana dawowa Nigeria da obie yai, Ya hana rayuwarmu sakat, mu kaWai mu ka tsone mashi ido, ga Owais can kamar tsuntsu Yana shawagi a ?asashen waje sai mu da muka tsone mashi ido, nifa na gaji da halin dattijon nan, na rasa zaman me yake yi acikin duniyar nan, duk shekara sai na sayi sabon likafi da miski na mutuwarshi but ya?i tafiya Ranshi a6ace yake magana

Zaid dake kallon Wan uwan nashi yana murmushi yace I know what you re mad about Yatsina fuska yai Kai ma Win itace damuwarka, Ummin america ce silar komai,  Yana magana a harzu?e ga dukkan alamu an fama mashi raunin dake acikin zuciyarshi.


 Everything about her is different. From the first day I saw her, I knew she was a classy woman with a magnetic personality that could captivate any man. lumshe ido zayn yayi, bakomai yake tariyowa ba face farkon haWuwarsu da ita.

 Naso ace ta amince min, ba abunda zai hana in aureta, zan tattara dukiyata gaba Waya data mahaifiyata, da ta Dattijon can duka In bada a matsayin sadakinta, sai dai kash ta nuna bata bu?atar aure arayuwarta, Zaid ya zanyi da raina? Ta sanya min jarabar da bazan Iya gogeta ba cikin jin shau?i yake magana.

Harara zaid ya watsa mashi nifa ban gane ba, Taya zaka dinga yi min magana akan macen da nake son in mallaka? Kasan dai haramun ne muyi sharing mace Waya a gidan aure ko?, awaje ne muke da ikon yin hakan duk da shima yin hakan haramun Winne ta6e la66ansa yai Zaid ni ba zan yi jayayya dakai ba, just Kada kamanta ni ne gidan kuWi, na gaban goshin mommy, mata kuma saida kuWi

Dariyar sha?iyanci zaid ya sakin kafin yace  Nima ina da daddy, kada ka manta komai na mommy mallakinsa ne Sakin baki Zayn yai saida Zaid ya karasa maganar tukunna yace Daddy ai Wan koren mommy ne, mutumin da ke zaune agidan surukansa? Mommy ce fa silar arzi?insa, tayaya zaka hada kan ka da Ni? baya kasan Mune ke da dukiyar Ku kuma Bayin mu ne, Sai mun Wan watsa maku hatsi tukunna kuke samun wanda zaku tsastsaga..... Kallon al ajabi Zaid yake bin Wan uwansa dashi, yadda yake magana Yana kushe mahaifinsu yai matu?ar Waure mashi kai, da ace wani bare ne yai wannan maganar, hada shi za a haWu wurin cin ubansa, don sun tsani gorin da akeyiwa mahafinsu akan yana zaune gidan surukansu.

 Assalamu Alaikum Muryar Sophia ce ta katse masu firar tasu, daga wajen bakin ?ofar ta tsaya Yalla6ai ga coffee din na canza wani har suna haWa baki wurin furta we don t need it! ranta ya 6aci, duk wahala da tasha a ?arshe sunce basu sha, gyaWa kai ta yi tare da juyawa ta bar part Win nasu.

 Zayn ba ka da mutunci, daddyn namu ka ke yi wa gori? Yun?urawa yai tare da mikewa zaune A harzu?e yace ?arya nayi ne?ni ban ta6a ganin Mutun mai matattar zuciya irinta daddy Winmu ba, har yau in na tuna gorin da akeyi mana raina 6aci yake yi, Allah ya hore mana komai na rayuwa amma daddynmu yaja mana abun magana Jinjina kai Zaid yai Nima fa abun na ?ona min rai yana yi min ciwo a zuciya, amma ya zamuyi dole mu rungumi ?addararmu saukowa Zayn yai daga saman gado Ya nufi toilet ya shige, ya rage saura Zaid a Wakin ya tasa mirror gaba yana kallon fuskar shi, bakomai yake tunanowa ba face fuskar *UMMIN AMERICA*.

*MIDDLE STEP=؋?*

Daga alkalamin Boss
'?

KishingiWe yake saman lallausar Darduma, a Cikin HaWaWWen Garden Win gidansa, jikinsa na asanye da Voile sky blue riga da wando, Kayan sun zauna mashi, Fari ne Ba irin sosai Winnan ba, dukkan wasu alamun tsufa sun bayyana akan fuskarshi da jikinshi, A ?alla zai kai shakara tamanin a duniya, daga ganin fatarshi hutu ya zauna mashi, kan shi babu hula, tsufanshi bai 6oye mashi Kyawun fuskarshi ba, tsabar kyan Da Allah yayi mashi zaiyi wuya mutun yai mashi kallo Waya ya kauda kai, saboda haWuwarshi da iya Waukar wankanshi, sumar kanshi akwance take tasha gyara hurhura duk ta lullu6e ainin launin gashin nasa, daga gaban goshin sa akwai siraran hurhura, da akayi gayu da ita, ba ?aramin kyau ta yi mashi ba,Yana da tsayin fuska, da Manyan idanuwa, Launin gray mutunne shi ma abocin son ?amshi, tamkar Da ruwan turare ya ke yin wanka saboda tsabar yadda jikin shi ke fitar da daddaWan fragrance mai kwantar da tarzoma, Dogon gemun shi fari fat ya sauko har saman ?irjin shi, Yana da yalwatacciyar suma.

Dattijon Arzi?i kuma gwarzon Namiji mai Wauke da suffofin Jagoranci, waWanda su ke da Jan hankalin Jama a, mutunne shi mai daraja, Wadatar Arzi?i, kaifin basira da bajinta, Jajircewa, Mai cikar kamala, ga iya mu amala Da mutane, kaifi Waya ne kuma bai Sa6a al?awari,Ta ko ina Allah Ya hore mashi, Kuma duk mun tarin dukiyar da ya mallaka Hakan bai gusar dashi daga Yin ibadarshi ba, Hakokin Ubangiji kama daga fidda zakka, sadaka, Da kyautatawa al umma, mutun ne mai jin ?an talaka, Shi nashi arzi?in bai Waura mashi Girman kai da ma?o ba, Da kuma ?yamar Talaka, kowa Nashi ne wannan kenan.

daga bayan shimfiWar shi Sandar shi ce jingine da bishiya wadda aka ?erata da zallar Gold kuWin ta kaWai sun ishi bawa yai maganin talaucinsa, Yayin da iskar Garden Win take ratsa sassan Jikin shi, A hankali ya ke Wan lumshe idanuwanshi yana buWesu haWi da ?arewa ?ayatattun kayan alatun da ke a garden Win kallo, a duk lokacin da kewar jikanshi ta addabe shi yakan ke6ance kanshi daga Cikin Jama a, ba tare da sanin kowa ba, ya ke shigowa garden shan iska, yasan muddin masu kula da lafiyarshi suka gan shi shi kadai agarden sai sun kira ya yanshi sun faWa masu daga nan su kuma zasu rasa kwanciyar hankalinsu, har sai sunzo sun duba shi, sun tabbatar da lafiyarshi tukunna hankalinsu zai kwanta, shi kuma bayason ya katse masu aiyukansu, saboda suna ?o?ari wurin zuwa ganinshi akai akai, Suna matu?ar ?aunarshi, Babbar damuwarshi a yanzu Jikanshi daya mutu akan ?aunarshi yayi nesa dashi, ya kwallafa rai akan son shi, ko ?a ?anshi da ya haifa baya yi masu irin son da ya ke yi mashi, gaba Waya hankalin shi na akan, kyawawan furannin cikin garden Win, Da Halittun dake yawo acikinsa irinsu Wawisu da filfilo Yana matu?ar son ganin su.


Shu umin ?amshin Humran Jikinta ne ya daki Hancinsa, tun kan ta ?araso Ya Wago da idanuwanshi Ya kalle ta kafin Ya kawar da idon shi gefe Waya sam babu walwala akan fuskarshi

?arasowa tayi daga gabanshi Ta Wan russina ta gaishe shi cikin girmamawa, shiru bai tanka mata ba, hakan da yai mata yasa ta fahimci babu lafiya, ba ta ta6a ganin damuwa akan fuskar dattijon ba sai yau, cikin sanyin murya tace Yalla6ai na duba acikin gida baka nan shiyasa nazo duba ka a garden, fresh fruit ne na kawo maka tai maganar tare da Wukawa ta ajiye mashi kayan marmarin.

Da buWar bakinsa sai cewa yai Owais Ya dawo gidan nan ! murmushin gefen fuska Hajjaty tasaki yalla6ai owais Ai baya a ?asar Ko kamanta ne yamutsa fuskarshi yai Oh toh na manta,  har zata mi?e ta kuma cewa Ko kana bu?atar wani abun ne ? Girgiza mata kai yai bana son kowa yasan ina a garden ! amsa mashi tayi da toh kafin ta kama hanyar fucewa Kaitsaye ta nufi Entry hall na shiga gidan, Zuciyarta a cunkushe take da tunanin meke damun dattijon? Ta ya ya zata Iya sani? Duk ta damu kanta akanshi saboda Kyautatawar da yake yi masu bazata so ta gan shi a irin wannan yanayin ba.

Adai dai ?ofar shiga Falon suka ci karo da matashin dake ?o?arin fitowa, Dogo siriri bai da ?iba ko mis?ala zarratin, Fari sol dashi daga ganin shi farar fata ne bai haWa komai da jinsin ba?a?e ba, Jikinshi na sanye da Kayan likitoci farin wando, Farar shirt daga sama ya Waura Lapcoat, Fararen idanuwashi na manne da farin glass, Masha Allah Kyakkyawan gaske, Sumar kanshi har saman wuyanshi,

 Jazz!  yanayin yadda ta ambaci sunanshi ne yasa shi cin burki, Yana kallonta, fuskar shi a Waure yace  Me kike bu?ata? Allura ko tiyata ? Dariya ta Wan saki har fararen ha?oranta suka bayyana.

 Kinga sauri nakeyi Yanzu aka kirani awaya, Ina da patient yai maganar yana ?okarin bi ta gefenta Zai je wuce, ru?o Hannun shi da tayi ne yasa shi yamutsa fuska Hada bubbuga ?afarshi atakure Yake kallonta

Cikin sanyin murya ta soma magana Jazz kana araye obinna ya ke6ence kanshi a garden? Hankalina ya tashi ganin damuwa akan fuskarshi.... Tunkan ta ?arasa maganar Jazz Ya zame glass Win idon shi, Yanayin fuskarshi Ya canza sosai, ba tare daya ce mata uffan Ba ya nufi garden Win gidan, bin bayanshi tai da kallo fuskarta Wauke da murmushi don tasan muddin Jazz yaje garden, damuwar obinna ta ?are, Saboda kaifin basirar dake gare shi Tsab zaiyi mashi solving matsalar shi.
Kamar yadda Hajjaty Tabar Obinna haka Jazz ya same shi a kishingiWe saman darduma, ya Wan lumshe idanuwanshi, bai ta6a kayan marmarin da ta kawo mashi ba.

Sautin muryar Jazz ce ta daki kunnanshi ina gwanin wani ga nawa!Kai ni fa bani da tamkar dattijon nan aduniya, Akanshi zan iya faWa da kowa, duk mutumin da bai daraja gemunshi ba babu mutunci tsakanina dashi.... Cikin Waga murya ya ke yin maganar.

Hakan ba ?aramin faranta zuciyar obinna yai ba, a tsanake yake kallon shi,

Kashe mashi ido Waya Jazza yai ku fa tsaffin nan sai ana lallashinku ana tarairayarku, da zarar mutun ya haura shekara 70 a duniya sai kaga ya fara Wabi u irin na Yara, haba Uban mu maganin kukan mu, Idan Yunwa kake ji ba sai kai magana abaka abinci ba? Shine don rigima zaka ke6e kanka cikin garden salon ka jamana bala e ace bamu baka kulawa yadda ya dace ? fuskarshi a Waure yai maganar, still murmushine akan fuskar obinna, A faWace Jazz Ya nuna mashi hanya da yatsan hannun shi maza tashi ka koma gida idan ba so ka ke Kaji Wanyar geza a jikin ka ba,  Wannan maganar da yayi tayi matu?ar bashi dariya sosai Obinna ya tuntsire da dariya yana kallon shi, jinjina kai Jazz yai hada ru?e qugu yace Na fahimci rashin mabugi ne ke damun ka,  yai maganar tare da juyawa yana neman bulalar da zai buge shi, Dariya hada dafe ciki obie yake yi, Yayin da yake kallon shi,

 Mutun bai rasa ci da sha ba, Sutura Allah ya hore mashi, wadatar arzi?i da ta ?a ?a mai yafi wannan aduniyar nan ? A faWace yai maganar, kamar wanda aka 6ata ma rai, alhalin nan duk cikin zolayane, ganin yayi nasarar sanya shi farin ciki yasa shi matsawa kusa dashi.

Hannayenshi ya ru?e acikin nashi haba sanyin idaniyata, Dan Allah kafaWin menene damuwarka? Ashirye nake dana sanyaka farin ciki, fuskarshi amarairaice yai mashi maganar,

Lumshe ido obie ya Wanyi kafin a hankali ya waresu kan fuskar Jazz

 Shi ne damuwata, Kafi kowa sanin hakan, bansan ya zanyi ba, inason ganin shi, ban ta6a tunanin zai Wauki tsawon lokacin nan batare da yazo kawo min ziyara ba, farin ruwane kwance acikin idanuwanshi, Hankalin Jazz ba ?aramin tashi yai ba.

 Kamar yadda ka damu dashi, shima haka ya damu dakai! Ayyuka ne suka yi mashi yawa, pls ka yi mashi uziri....

 Jazz Inaso Owais Ya halacci shagalin da za ayi na murnar zagayowar ranar haihuwata, Amma nasan abune mai wuya ya iya zuwa shiru Jazz ya Wanyi yana kallon fuskarshi.

 Idan zaka Iya bani dama zan sa shi yazo, Nayi maka al?awarin hakan, Yai maganar tare da kai hannu ya Wauki 6arin kanka Cikin kayan marmarin da hajjaty ta kawo ma Obinna, Abaki Ya tura yana sha.

 Na bar maka komai a hannunka, Indai zaka Iya cikamin burina na ganin Owais Ya halacci taron nan,

 Kada ka damu dattijo, ko babu mota ba abun hawa sai owais yazo kasar nan,  yai maganar tare dakai hannu zai ?ara Waukar Ayaba, Obie Ya ka6e mashi hannu

 Jazz ka raina girman gemuna, Kowa yana jin shakkar tunkarata amma kai Ko kaWan ba ka Jin kunyar kallona ido cikin ido,  dariya yasaki tare da cewa Suma don basu son ainihin wanene kakana ba, shiyasa suke jin shakkarka, 

 Ba aiki zaka je bane ? zaro ido waje yai sai lokacin ya tuna da mara lafiyan da zaije dubawa, da sauri ya mike yana faWin Rigimamman tsoho ni nayi nan Allah ya ?ara lafiya da nisan kwana,  har ya mi?i hanyar zai bar garden Win ya kuma dawowa ya zu?unna a gaban farantin kayan marmarin ya Wibi mai uban Yawa Kafin ya mike yana faWin Allah yaja da ran dattijon arzi?i tsoho mai ran ?arfe, An buga dakai an barka, Namijin zaki uban dawa

Murmushi ne Wauke akan fuskar shi, idanuwanshi akan bayan Dr jazz har saida ya 6ace ma ganin shi tukunna ya Wauke idon shi.




*Boss Bature
'? Mu haWu gobe Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya Game son cigaban littafin kurkukun ?addara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da za ki tura kuWin*



First bank



3196407426,



*Bature Hafsat Muhammad, za a tura evidence of payment ta phone number Wina 08169856268 Banda kira whatsapp kawai*

_~*BossLadiesWriters*~_


_*KURKUKUN ?ADDARA*_



_The Prisoners E9=?%?=ث?_


*Daga al?alamin Boss Bature*


~Middle step~



_A heart-wrenching story of love, romance, and redemption, set against a backdrop of betrayal and cruelty=ؔ?._



Wuraren ?arfe biyar da rabi na marece, Aneelerh ta fito daga cikin toilet bayanta a goye da baby junaid tayi mashi wanka ta Waura mashi towel, A saman Gado ta kawantar da shi fuskar shi Wauke da murmushi, Wan zaro mashi ido tayi Why are u smilling at me ?
 Mommy daWi nake ji, Angel zata dawo aWan ruWe ta bi shi da kallo Junaid! Waya faWa maka Angel zata dawo ? Da yatsan hannun shi ya nuna mata saitin zuciyarshi, murmushi ta saki haWi da Wan girgiza kanta my baby boy nima ina ji araina ?ar uwarka ta kusa bayyana in sha Allahu nan bada jimawa ba, in dai tana numfashi a doron duniyar nan.... tunkan ta rufe baki yace Mommy Angel tana sona? Waga mashi kai ta yi alamar eh Angel tana sonka junaid tun kafin zuwanka duniya ta ?walla fa rai akan son ganin ka,

Ta yi maganar tare da juyawa ta nufi gaban mirror ta Wauko Mayukan shafawarshi, a saman mattress Win ta Waura su, ta soma shafa mashi ajikinshi.

 Aunty Aneelerh,! muryar zahra ce daga waje take kwaWa mata kira, A hanzar ce Junaid ya buge hannun Aneelerh data ru?e shi, ya dam?i towel Winshi dake yashe saman katifar, Lamarin yai matu?ar Waurewa Aneelerh kai, ganin yadda yake kiciniyar Waure qugunshi, duk don


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login