Showing 210001 words to 213000 words out of 260999 words

Chapter 71 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

 Zanje na rakasu Waki, Sajeed ka tafi da sauran ?an uwanku maza amsa mashi yai da toh,
Tamkar karsu fita daga dining room din, gani suke kamar macijin zai dawo masu, badan boss na atare dasu ba dakuwa babu wanda zai Iya fitar dasu saboda tsoratar da suka Yi, asaman bayanshi Ya goya azeeza, ummi ta dauki jemimah abayanta, Batul ta ru?o hannun parveen dana Hannah, Ahaka suka jera suna tafiya har suka ?arasa ga second floor, a ?ofar dakin ummi suka dakata dayin tafiyar, ta buWe kofar suka shiga daga cikin, bayan boss Ya sauke azeeza daga saman bayanshi yayi masu sallama ya juya ya fuce.

Sai faman baza ido suke Yi, Yau gasu adakin Ummi, Bedroom Winta Ya haWu kamar na amarya, an zuba mata kayan alatu.
Ganin ya fuce daga Wakin Yasa tayi saurin zuwa tayi locking din ?ofar, tabi windows din dakin ta zugesu, tukunna hankalinta Ya kwanta.
Dubansu tayi sunyi tsaitsaye curko curko suna jiran umarninta
 Parveen ki shiga toilet ki ?ara tsarkake jikinki amsa mata tayi da toh, a tsorace ta shiga toilet din.
Kallon jamimah da azeeza tayi akwai wadda takeyi fitsarin kwance acikin ku ? Girgiza mata kai sukayi alamar a a
 Ke fa ? Ta jefa ma batool tambayar
Itama tace a a,
GyaWa kai tayi okey, amma gadon bazai ishemu ba, Ni ban saba kwana atakure ba, mutun biyune zasu samu damar hawa gado, Biyu sai su kwana saman carpet tayi maganar tana nuna masu carpet din dake a shimfiWe.

 Ga kuma Sofa wazai kwana asama ? Ta fada tana dubansu
Ma?e kafaWa jemimah tayi ni wallahi bazan kwana saman carpet ba, tsoro nake ji,

 Nima bazan Iya kwana ?asa ba, dan Allah kibari mu kwana saman gadon mu duka Azeeza ce tayi maganar tana marairaice mata fuska don taji tausayinta.

Ta6e baki Ummi tayi takura ke bana so, na saba kwana ni kadai asaman gado
Cikin sanyin murya batool tace ni da parveen zamu kwana saman carpet din, Azeeza da jemimah sai su kwana saman gadon
Ummi tace kinyi kyan kai, haka akeson babba yakasance mai sadaukarwa ga ?annansa ta fada tana sakin murmushin sha?iyanci.

 Kuje ku kwanto tom and jerry ru?o hannun jemimah Aziza tayi suka nufi gado atare suka haye saman mattress din.

Fitowa parveen tayi daga toilet, duk ta ji?e jikinta
 Dakata daga nan kada ki 6ata min Waki da ruwa, meyasa baki tsane jikinki ba ? da wulakanci take Yi masu magana.
Shiru parveen tayi batare datace komai ba sai batul ce tace kiyi hakuri dan Allah, parveen ki koma toilet ki tsane jikinki, aunty ummi ki taimaka mata da kayan da zata sanya kafin gobe
Yamutsa fuska ummi tayi jin abunda batul tace wato raini yafara shiga tsakanina daku ko?! Ke ba ki ji kunyar cewa In ara mata kayana ta sanya ba !
Idanuwan batul tuni sun ciko tab da ?walla
 Kiyi ha?uri in na 6ata maki rai tsoki ummi taja,
Atsawace tace kai ni dallah kuzo ku kwanta inaso zan kashe hasken Wakina
Jikin parveen yai sanyi ga sanyi da take ji, gani suke kamar ummi ta canza masu kodan saboda sunzo kwana dakinta ne shiyasa take yi masu wulakanci
 Aunty ummi dan Allah ki kashe mana sanyin Wakin kodan saboda parveen harara ummi ta watsa mata
 Bana iya kwana babu a.c, sai dai kuyi hakuri ta faWa tana faman sakin shu umin murmushi.
GyaWa kai Batul tayi tare da kallon parveen tace
 bari na baki rigata ki sanya, ni saiki bani taki dariyar sha?iyanci ummi tasaki jin abunda batul tace
 Kibarshi batul ke kuma fa ? Idanuwanta acike tab da kwalla ta furta hakan
Murmushin ya?e batul tasakar mata kada ki damu dani, zan iya jure sanyin muje cikin toilet din ki canza rigar

Komawa cikin toilet din sukayi, Batul ta cire rigarta taba parveen ta sanya ita kuma ta zura rigar parveen da ruwa ya ji?eta, ahaka suka fito hannunsu ru?e dana juna.
A kishingiWe suka sami ummi saman gado ta Waura kanta saman pillow. Jemimah da azeeza suna can gefe Waya sun rungume junansu bacci tuni yajima dayin awon gaba da su.

Ko kallon inda take basuyi ba, tabasu mamaki ga uban space a gadon amma ta hana su kwanciya.

Asaman carpet suka kwanta, sanyi ya fara ta kurama Batul, Jikinta ya hau yin kakarwa, don mugunta ashe bayan shigarsu toilet ummi ta ?ara gudun A.c din dakin, tasan dole su nemi alfarmar ta basu bargo su lullu6e, don taji dadin zabga masu rashin mutunci
Kasa runtsawa batul tayi atakure ta mi?e zaune tana faman ?an?ame jikinta, tace aunty ummi ki taimaka mana da bargo, sanyi muke ji
Tamkar bata ji me batul tace ba, saima ta runtse idanuwanta kamar mai yin bacci.

Batul tayi tunanin bacci takeyi hakan yasa ta ?ara Waga murya tana fadin Aunty ummi bargo dan Allah banza tayi da ita, a ?arshe sai dai batul ta ha?ura, jikinta nata kakarwa ahaka ta kwanta, sanyi tamkar zaiyi mata illa, bacci ya ?auracewa idanuwanta, ita kadaice acikinsu batasamu damar runtsawa ba, parveen tuni ta nutsa cikin baccinta.
Sai da ummi ta tabbatarwa kanta cewa bacci ya Waukesu tukunna ta sauko daga saman gadonta, le?en fuskokinsu tadinga yi don taga idon akwai wanda baiyi bacci ba, a lokacin batul ta runtse idanuwanta, sai tayi tsammanin tayi bacci.
Lalla6awa tayi a hankali ta nufi jikin bango ta kashe switch din Wakin, kafin ta dawo ta nufi gaban dressing mirror inda ta Waura wayarta ?irar iphone
Shu umin murmushine dauke akan fuskarta, wayar ta dauka ta shiga call logs Winta ta dannama wata number kira bugu uku kafin mai wayar ya Waga
Muryar babban mutunce ta dako mata sallama.

 Yalla6aina ina da labari mai daWi agareka . =?3?=?3?=?3?=?3?







The appearance of SALSABEEL=?3?=?%?






On the other hand ?asaitacciyar muryar mutumin ta furta mata babu bu?atar ki sanar dani, na riga da nasan da zuwanki Nigeria ! Cikin nuna isa Ya furta mata hakan.

Yayi matu?ar bata mamaki, muryarta da alamun ruWi tace tayaya akai kasan nazo nigeria? Bayan ni ban faWa ma kowa ba !

 Saboda ina kallonki, duk wani motsinki a tafin hannuna yake Ummi

 Okey, idan har dagaske kana gani na, Yanzu faWa min wasu kayane na sanya a jikina ! Ta faWa yayin da take shafa kirjinta da hannu Waya.

Ba zato ba tsammani taji yace skirt launin yellow, tare da riga white colour sun yi tighting dinki, sun bayyana zazzafar surar jikinki mai jan hankalina

Har saida gabanta ya faWi rass jin ya canka dai dai, tsabar ruWu kiris Ya rage ta saki wayar hannunta, a firgice ta juya tana ?an waige waige don taga ko yana acikin Wakin ne! Muryarta adabarbace ta furta am... ma tayaya akai kasan launin kayan dake a jikina ?
Sautin wata shu umar dariyar daya saki ce ta karaWe kunnuwanta,
 Meyasa kake yi min dariya? Ka amsa min tambayar dana maka ?
 Kin manta dawa kike yin waya? Idan kin manta bari na tuna maki..... bata bari ya ambaci ?arashen zancen ba, tayi hanzarin katse shi da cewa ni ba wannan na tambayeka ba...
Da kakkausar murya ya furta sunanta Ummi! amsa mashi tayi da na am babe.
 Duk duniya babu macen da ta isa ina magana ta katse ni sai ke! Meyasa ?
Farfari tayi da ido tamkar tana agabanshi tace saboda ka mutu akaina, babu yadda ka Iya dani, na zame maka ?arfen ?afa, mutu karaba takalmin kaza, sannan ni kadaice macan da zata Iya sarrafa ka cikin sau?i nake rikatar dakai ta ?are maganar tana cizon lower lip dinta da tongue dinta, cikin jin shau?in shi.

Duk wannan wayar da take Yi, Batul tana sauraronta, baiwar Allah, jikinta ya gama sandarewa da sanyi, sai kakarwa takeyi, tuni azababbiyar mura ta rufeta, kasa jurewa tayi gani take kamar sanyin zai halakar da ita, hakan yasa ta yunkura ta mi?e cikin duhu ta nufi ?ofar fita daga Wakin ta fuce ba tare da sanin Ummi ba.

Sautin hucin numfashinshi har ta cikin kunnanta, shiru bai tanka mata ba, Hakan Yasa tace Naji sautin numfashinka Ya cika min kunne na, ko jarabar taka ce ta motsa? gashi bana akusa balle in Webe maka kewa

Muryarshi ?asa ?asa ya furta Ummi, muryarki kaWai tayarmin da jarabata take Yi, abu?ace nake dake, Inason ganinki ayanzu ya za ae

Shu umin murmushi tasaki, muryarta da kwarkwasa tace babu halin ganina, nayi maka nisa, kayi tunanin zan baka damar ganina cikin sau?i? Bayan irin wahalar daka bani? Ka tafi ka barni da kewarka, ba ka damu dani ba, kasa ina kokwanton anya dagaske kana ?aunata? Saboda kawai mun samu sa6ani shine ka nesanta kanka dani? Ka hana rayuwata sukuni..... bata samu damar ?are maganar ba, ya katse mata hanzarinta bazan iya jurewa ba, nayi kewar jikin ki, nasan ni mai laifine agare maki amma inaso ki sani kina araina.

Ta6e baki tayi tana sauraron shi
 Ki bani dama, zan gyara kuskura na, adaran nan dariyar shakiyanci tasaka mashi fadamin me zaka yi min

 zan kiraki video call, i wanna show u something that will make u happy

Murmushin gefen fuska tasaki okey my baby, amma fa kada ka nuna min abunda zai hanani runtsawa adaren nan ta ?are maganar tare da juyawa ta nufi toilet ta bude kofa ta shige ciki.



*CHIEF OWAIS
'd'*



Babu alamun zai iya runtsawa a daren yau, duba da abubuwan da suka sha mashi kai, idan har bai shawo kan matsalar ba to kuwa hankalin shi bazai ta6a kwanciya ba, halin shi ne hakan.

Safa da marwa yake yi a room dinsa, Ya zura hannayensa biyu cikin aljihun short dinsa, babu riga a jikinshi hakan ya bayyana zazzafar surar ?irjinshi, jefi jefi yakan dan wurga eye balls dinsa kan wall clock din dakin domin duba lokaci, akan kyawawan idanuwanshi ?arfe 1:30 na dare ta buga, a hankali ya kau da idanuwan daga kan agogon.

Alert ne Ya shigo wayarshi, a hanzarce Ya nufi wayar tashi dake ajiye saman bedside drawer, ya duba ta, ?ofar room dinsa ne ake bu?atar shigowa, Unclock button ya danna, nan take ?ofar ta soma zugewa, agaban dressing mirror Ya tsaya yana jiran ?arasowar su.

Big guy ne tare da Mutumin nan, nesa da bayanshi suka tsaya tare da Buga ?afa suka sara mashi atare, cikin girmamawa Big guy ya soma yi mashi magana

 Assalamu alaikum Sir Barka, yanzu muka samu damar ?arasowa gidan, aimin afwa na 6ata lokaci

Koda big guy yai maganar, basu samu damar ganin fuskarshi ba, saboda Ya juya masu baya, ta cikin mirror yake dubansu.

 Yalla6ai fatan na same ka lafiya mutuminne ya furta maganar.

Lumshe idanuwanshi ya Wanyi kafin calmly ya furta barka da zuwa, ina fata Big guy ya fada maka komai, Dangane da halin da Wan uwanka ke a ciki

Jinjina kanshi yai cikin girmamawa yace eh yalla6ai, ya sanar dani komai, Inaso na fara ganin shi

 Okey, Big guy you can take him to the room, but before that.... gently ya waiwayo baya batare daya kallesu ba.

Ya Waura da cewa Ina so na saurari komai da zaku tattauna

Amsa mashi yai da okey.

 You Can Go amsa mashi sukayi da toh, kafin suka juya suka nufi ?ofar fita dakin.

Bayan fitarsu, hayewa yai saman shimfiWeWWan gadonshi, yayin da yake fuskantar jigunannan ceilling din room nashi.

Slowly ya daura wayar hannunshi on his broad chest, yadan lumshe sexy eyes dinshi.

Idan muka koma 6angaren big guy da mutumin, cikin takun sauri suka nufi elevator, bayan sun shiga tayi sama dasu zuwa second floor ta sauke su, fitowa sukayi daga ciki, a hanzarce suka nufi bedroom din Danish.

Abakin ?ofar dakin suka dakata dayin tafiyar.

 Ina bu?atar face mask mutuminne Ya furta maganar.
Kallon shi big guy yai meyasa? Ko bakasan taga fuskarka ne

Jinjina kanshi yai alamar eh big guy yace bazai yiwu ba, dalilin dayasa nace hakan, yarinyar bata da kwanciyar hankali daga ita har yaron, silar ganinka da zasuyi shi zaisa suji sau?in radadin abunda ke damunsu, Ina fata ka fahimce ni

GyaWa kanshi yai na fahimta ba damuwa mu shiga ciki

Dafa ?ofar room din dakin big guy yai da tafin hannun shi, a hankali ?ofar ta zuge kanta, shi yafara shiga kafin mutumin yabi bayanshi, tunkafin su ?arasa shiga ya hango abunda ya basu mamaki da al ajabi, har kallon juna sukayi kafin suka mayar da dubansu garesu, wato abunda yabasu mamaki ?arfin halin Unaisah, Ta lullu6esu da bargo daga ita har Giant snake din, kana Iya hango ?afarta da jelarsa.


 Ban ta6a ganin ?auna irin wannan ba, arayuwar mu ta zahiri, ?arfin halin unaisah da jarumtakarta ba ?aramin burgeni suke yi ba big guy ne ya fada.
Mutumin yace Ni shaida ne akan ?aunar dake a tsakaninsu, tamkar anta da jini .... bai ?are maganar ba, big guy yai mashi nuni da abun sauraron daya sanya a kunnanshi, da sauri Yaja baki yai shiru don ya fahimci abunda yake nufi wato chief yana sauraronsu ta hanyar earbuds din kunnan big guy.

Abakin gadon suka dakata suna ?are masu kallo.
Kiran sunanta big guy yai Unaisah! Muna son yin magana dake shiru babu alamun zata farka
?aga murya yai da karfi ya ambaci Unaisah Angel, ki tashi zamuyi magana ??
Har cikin dodon kunnanta kiran ya kai mata, firgigit tafarka tana sambatun ambaton sunan Danish, saboda ta kwanta dashi aranta, jin shi ajikinta yasa taji hankalinta Ya kwanta, sai kuma ta fara tunanin wanene ke kiran sunanta, kafin brain dinta ta tariyo mata muryar mai magana ya kuma cewa Ni ne Big guy, ki fito daga cikin bargon muyi magana ya fada ne don ya lura tafarka duba da yadda bargon da suka lullu6a yake motsi.

Ta rasa ya zatayi ta raba jikinta daga giant snake din, Ya shige mata sosai, sai faman jan numfashi take Yi da sauri da sauri.
 Kinyi shiru Unaisa! muryarta da kasalar bacci ta soma magana

 ?o?ari nakeyi in fito, ya rurru?eni ne

murmushin gefen fuska mutumin ya saki jin muryar daya daWe yana kewarta.
Kallon big Guy yai bari na taimaka mata clapping hands dinsa yai sau uku, wani abun mamaki macijin ya farka, Ya warware jikinshi daga nannaWetan da yai, ya soma ?o?arin yakice bargon don ya fito, hannu mutumin yakai Ya ru?o ?arshen bargon ya yaye shi gaba daya ya jefar dashi gefe Waya.

Biji biji Unaisah take dubansu, idanuwanta sun kumbura sunyi mata nauyi bata iya ganin su dakyau, a kasalance ta mi?e zaune tana faman sauke ajiyar zuciya, baiwar Allah gyaran gashin da take ta kaffa kaffa dashi don kada ya tarwatse tuni yafara fita hayyacinshi.

Abun da ya Waure ma Big guy kai, ganin yadda macijin duk yabi ya ruWe, ?o?arin saukowa yake Yi daga saman gado, kuma ga dukkan alamu wurin mutumin yake son zuwa, Allah sarki Wan uwa yaga Wan uwanshi.

Hawa saman gadon mutumin yayi, agaban giant snake din Ya tsaya, cikin rauni na murya furta ko baka furta min ba, nasan halin da kake aciki Danish! Saboda ina jin raWaWin acikin zuciyata, amma kada ka damu, Allah yana atare dakai muma kuma muna atare dakai, wallahi duk runtsi duk wuya ba za su ta6a cin galaba akanka ba, tunda har su ka yi kuskuren haWaka da ?addararka wadda tayi silar barinka *GIDAN KURKUKUN ?ADDARA!!* Tun da ya fara magana Unaisa ta dabarbar ce, tarasa gane a ina ta ta6a jin muryarnan, sai da yazo ?arshen maganarshi ya amabaci sunan kurkukun ?addara, tamkar ya buga mata guduma a kirjinta, la66anta na rawa ta soma ambaton sunanshi SAL... SABEEL! SALSABEEL! MAFARKI NAKE YI KO GASKE NE KUNNUWANA SUKE JIYO MUN MURYARKA amatu?ar ruWe sai faman ?o?arin murza idanuwanta take da yatsun hannunta duk don ta samu damar ganinshi.

Muryarshi ce ta dakatar da ita daga ambaton sunanshi da take Yi
 Angel! Nine ba mafarki kike yi ba, SALSABEEL ?INKU NE NA GIDAN KURKUKUN ?ADDARA da?yar ta iya ware idanuwanta akan fuskarshi, kwamtsa duk ta kakkama idanuwanta saboda kukan da tayi idon ciwo yake mata, sosai ta zazzaresu tana dubanshi tamkar wadda taga abun tsoro, ruWani ya hana ta yi magana, lamarin yayi mugun Waure mata kai, ko amafarki bata ta6a tsammanin hakan zata Iya faruwa ba, kamar yadda take kallonshi haka shima yake kallonta, fuskarshi dauke da murmushi, yayin da idanuwanshi suka cicciko tab da ?walla, macijin kuwa tuni Ya Waura kanshi saman laps din salsabeel.

Mi?a mata hannu yai alamar tazo gare shi, ta zabura ta nufeshi, haWi da faWawa saman kirjinshi ta ?an?ameshi, lokaci Waya ta fashe da matsanancin kuka mai tsuma zuciya.

Big guy dake atsaye yana kallonsu zuciyarshi tuni ta karaya, duk irin dauriyar shi baisan sa adda ?walla ta cika idonshi ba.

Muryarshi arauna ce ya furta Sir, are you listening?

On the other hand, chief owais dake a kwance saman tattausar mattress na gadon shi, Ya amsa mashi da Yes, I m listening.

Ajiyar zuciya big guy ya sauke, ya fahimci sautin kukan Unaisah ba ?aramin ta6a zuciyar chief yai ba, tun daga kan yanayin muryarshi.

Bubbuga bayanta Salsabeel yai da hannun Waya cikin sigar lallashi, yayin da Wayan hannun nashi yake asaman


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login