Showing 93001 words to 96000 words out of 260999 words

Chapter 32 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

?an jarida su sanar dasu a Wauki hotunansu ayi share da labarin prison tabbas yin hakan zai jaza masu babbar matsalar da zata Iya ja su rasa rayukansu don tasan dole Shuwagabannin kurkukun ?addara su bibiyi rayuwarsu ko dan saboda abu biyun nan na farko Garkuwar kurkukun da su ka gudu da shi, Na biyu don kada su tona masu asiri.

duk da sanyin A.c dake ratsa fatar jikinta hakan bai hanata zubar da zufa ba, ta ko ina take tsastsafo mata, Hakan ba ?aramin Waure masu kai yai ba, farat Waya suka fahimci akwai wani gagarumin al amari atattare da yarinyar sai dai zaiyi wuya ta iya sanar da su gaskitar zance.

Gyaran murya Commender yai mata, A hargitse ta wurga eye balls Winta akan fuskarshi

 Kin yi shiru baki ce komai ba meyasa ?

Dafa kafaWarta dr laura tayi da hannu Waya Ki kwantar da hankalin ki my daughter, Ki natsu ki bamu amsa, a shirye mu ke da mu taimaki yaruwarku, haWin kanki kaWai muke bu?ata, kuma muna tabbacin zaki Amsa mana tambayoyin mu

gaba Waya ta ruWe saboda sa?e sa?en da zuciyarta ke yi mata, wani sashe Yana jan kunnanta akan karta kuskura koda gigin wasa tace zata faWa masu abunda ya faru a rayuwarsu, Yayin da wani sashe na zuciyarta ke Jan hankalinta akan ta faWa masu wata ?il su taimaka masu wurin kawo ?arshen Azzaluman kurkukun ?addara, Yanzu idan ta 6oye masu ta?i faWa masu gaskiya kwatsam wani abin da ba a fata ya zo ya same su har su rasa rayukansu shikenan tarihin kurkukun ?addara zai cigaba da wanzuwa ne.

Sun tasata gaba kamar sun sami tv, duk sun ?agara da su ji amsarta, gashi ta?i buWe baki tayi magana.

 Idan har baki bamu amsar tambayoyinmu ba, zamu maida ku Dajin da muka Wauko ku ! Acewar Major

Ras Taji gabanta ya faWi, Lokaci Waya ta fashe masu da matsanancin kuka mai ratsa zuciya Cikin shesshe?ar kuka take faWin Ni bansan komai ba, Bazan Iya tunawa ba, Namanta komai, Wan uwana danish shi ya sani

Ta ?ara rikita masu lissafi, Captain yace kun haWa baki ne? Mun tambayi Wan uwanki Gabriel ya faWa mana cewa ke kaWaice kika san komai, Yanzu kuma mun tambayeki kince kema bakisan komai ba A tambayi Danish! Why kuke son Yi mana yawo da hankali....? Da alama Ya Hasala ne dan muryarshi a kausashe yake mata magana.

Da sauri dr laura ta katse shi Sir, bata da ?oshin Lafiya, Ni a ganina bai kamata mu tsareta da tambayoyi ba a yanzu, ?aramar yarinya ce sai ana lalla6ata

Sassauta fushin fuskarshi Yai, Cikin kwantar da murya yaci gaba da cewa Okey, Share hawayenki, ki daina yi mana kuka bama so Muryarta Na rawa ta amsa mashi da toh.

Mi?ewa Dr laura ta yi ta nufi fridge ta buWe ta Wauko mata fanta me sanyi, ta haWo mata da tissue, Ta dawo gefen gadon ta zauna tare da mi?e mata tissue Win, Hannayenta na kerma ta kar6a ta soma goge ?wallarta da hancinta, Bayan ta gama share hawayen dr laura ta mi?a mata lemun kar6a tayi tare da yi mata godiya.

kamar tasan Mayyar fanta ce, BuWe wa tayi agaban su ta kur6i ruwan lemun kusan sau uku tana sha, Sun tsareta da ido suna kallonta, hakan ba ?aramin rikitar da ita yake yi ba.

 Pls Masoyiya Angel, Ki taimake mu ki taimaki rayuwarki da ta sauran ?an uwanki, Ki faWa mana gaskiyar abunda Ya faru a rayuwarku wanda yai silar haifar maku da ciwon damuwa, Idan har baso kikeyi mu maida ku daji ba acewar Captain.

 Abunda mukeson sani shine Ya akai kuka tsinci kanku a ?urmin dajin Evil forest? saboda Wan ta addan ?asarmu da muke hasashen shine Ya kai ku can mun titsaye shi akan ya faWa mana menene ala?ar shi da ku, Ya faWa mana cewa Baisan komai dangane da ku ba, Ya taimaki wasu daga Cikin ?an uwanku ne, Munyi dogon nazari akanku, da farko munyi tunani ?an ?asarmu ne ku, sai kuma muka ji kuna magana da wani harshe wanda bana nahiyarmu ba! Mun rasa gane daga wani Jinsi ku ke? sannan menene ma?asudin haddasa maku ciwon damuwa da ba?in ciki? lamarin ya Waure mana kai da ?ananun shekarunku? hada me fama da ciwon zuciya! Wani abun al ajabin Waya daga cikin ?an uwanku ya?i farkawa daga bacci mun rasa gane meke damun shi...... tun da major ya soma yi mata magana a tsanake ta tsare shi da ido tana kallon la66ansa har ya ?are maganarsa, tukunna ta fara magana
 Gaskiya ne abunda Wan ta addan ya faWi, bashi ne yakaimu daji ba, Mun jima Acan kusan zance tun kafin mu mallaki Hankalin mu, bazan Iya tuna abunda Ya faru arayuwar mu ba, kome yakai mu Dajin, abunda na sani shine Munci ba?ar wahalar rayuwa dani da ?an uwana, wanda silar hakan yajaza mana depression....
Kallon Juna su ka yi, still sun fahimci bazata faWa masu abunda suke son ji ba, sam bata son su sani babu alamun zata yarda da su.

Murmushin gefen fuska Major ya sakar mata Ni dama tunda naga idanuwanki da ?aramin bakin nan Naki raina ya bani kina da wayau sosai, du?ar da idonta ?asa Ta yi zuciyarta na bugun uku uku.

Dr. Laura sam ba ta so suka matsa mata da tambayoyi ba, tuntuni ta basu shawarar su bari Yaran su saba da su tukunna amma da yake Sojoji ne Yana Waya daga cikin Halayansu, Idan suna son jin bayani daga bakin mutun ba wani uziri da suke Yi mashi dolenshi ya amsa masu.

 Yaren da ku ke yin magana da shi na wace ?asa ne ? Captain ne Ya jefa mata tambayar.

Muryarta na Wan rawa ta furta Ni.. geria Tsabar mamaki ne yasa su kallon Juna.

 Kina nufin daga Nigeria ku ke? Tayaya hakan zai yiwu? Dama Nigeria suna da farar fata ne acikin su? a iya sanina ba?ar fatane mutanan Nigeria, Sannan matansu kuma basu da dogon gashi, kuma Launin idonki Kalar na mutanan ?asarmu ne
Dr. Mark jockson ne Yai maganar da alamun mamaki akan face Winsa
Dr. Laura na murmushi ta dube sa kada ka bani kunya mana, ko mu a ?asarmu ai akwai black americans, zai Iya yiwuwa suma suna da ala?a da fararen fata ne ina nufin half cast

 Dagaske Ku Win ?an Nigeria ne? Jinjina masa kai tayi Eh, ai yaren da muke yin magana dashi hausa ne na nigeria, zaku Iya bincikawa
Ba ?aramin mamaki suka yi ba, Hatta turancin da yaran suke magana da shi sak Na america ne bana Nigeria ba.

 Yanzu dai bazaki faWa mana gaskiyar abunda ya faru da ku ba ko! To Shi Wan uwan naki da kika ce yasan komai tayaya zamu Iya farkar da shi daga bacci ! Anzo dai dai wurin da tafi so, marairaice masu fuska ta yi maganinshi Yana a nigeria, dan Allah ku taimaka ku maida mu ?asarmu, idan ba haka ba Wan uwanmu zai Iya mutuwa hada ?wallarta
 Meke damun shi ne Dr Brown ne yai mata tambayar, batare da ta yanke shawara da zuciyarta ba tace nima bansani ba, Idan yafara bacci yana Waukar tsawon lokaci bai farka ba, to akwai maganin shi kuma yana acan ?asar
Murmushi kowannansu ya saki, hakan yasa tasha jinin jikinta, Commender yace Kin Iya acting, da farko kince bazaki Iya tuna komai daya faru a rayuwarku ba, amma ayanzu kin faWi inda za a samu maganin Wan uwanki hakan na nufin tunaninki yana nan baki manta komai ba ko ? Waure mata fuska yai  Zaki faWa mana gaskiya ne? Ko kuwa kunfi so mu je dake can headquater Ki amsa mana tambayoyinmu ta tsiya tashin hankalin da ba a sanya mashi date
Maganar commender tayi matu?ar tsoratar da ita Jikinta Ya hau yin kakarwa duk tabi ta rikice, A ?arshe data ga dagaske zasu titsayeta saita amsa masu tambayoyi ko su tafi da ita headquater, aiko da ?arfi tasa wata irin gigitacciyar ?ara data firgitar dasu, Hannayenta Biyu ta sanya ta daddafe kanta tana faWin Nace maku ni bansan komai ba! Dan Allah ku maidamu ?asarmu Nigeria, Wan uwana zai Iya rasa ranshi, Na ro?e ku idan har dagaske zaku taimaki rayuwarmu to ku maidamu Nigeria wurin danginmu, kamar mahaukaciya haka tadinga nanata masu akan su maidasu Nigeria.

Hankalinsu Ba ?aramin tashi yai ba, ganin yadda ?wayar idanuwanta suka burkice Launin Ciki Ya 6ace sai zallar farin idon, Jijiyoyin wuyanta dana Gaban goshinta shatunsu ya fito ruWu ruWu, Jefar da robar fanta hannunta ?asa ta yi, a zafafe Ta mi?e saman gadon kamar ?ar daba, ta dun?ule hannayenta, taci gaba da ambaton Ku rabu dani ku ?yaleni, Ku maida mu ?asar mu Nigeria nace ku kaimu ?asar mu, can muke son zuwa

Har suna haWa baki wurin lallashinta sorry ki kwantar da hankalin ki, zamu tafi yanzu, Ki daina kuka ki kwantar da hankali, Ki koma ki kwanta, babu wanda zai ?ara tambayarki wani abu sun firgita da ganin haukan Angel.

Dr laura duk tabi ta ruWe Sun rasa gane kanta.

Kallon Sojojin ta yi Pls, Ku ?yale yarinyar nan, Muje office muyi magana, idan ba haka ba za a Iya samun matsala gyWa kai sukayi ba don sunso ba suka Juya tare da fucewa daga Wakin tare da Likitocin, Ya rage da ita sai Dr laura.

 Pls My daughter kukan Ya isa haka, Ki koma ki zauna muyi magana kinji ? Lallashinta tashiga yi, Da?yar Angel ke iya kallonta sumar kanta duk ta rufe mata fuska, dagangan ta ?ir?irarma kanta Ciwon hauka.

Marairaice mata fuska Angel tayi dan Allah ki taimaka mana, su maida mu ?asarmu, banaso mu rasa Wan uwanmu zai Iya mutuwa, maganinsa yana can, Nayi maki al?awarin idan ya farfaWo zan fada maku duk wani abu da ku ke son ji dangane da mu

saukowa Angel tayi daga saman gadon, A sukwane ta zube saman gwiwowinta agaban Dr laura, Idanuwanta sun cicciko tab da hawaye take faWin Na ro?e ki Ki taimaka mana, kamar yarda Allah Ya taimake ki, Kice ma sojojin can sumaida mu Nigeria, Idan ba haka ba ?an uwana danish zai mutune, ba zaku Iya sarrafa shi ba, maganinsa yana acan, Ni na yarda ku sanya jami an ku, su bimu can kasar don su shaida abunda na faWa masu su sanya mana ido Muryarta asha?e ta ?arasa maganar.
Tsananin tausayintane Ya kama dr. Laura har cikin ranta ta aminta da yarinyar, Mi?a mata hannu tayi mi?e tsaye da sauri Angel ta Waura hannayenta asaman na dr laura, ta yun?ura ta mi?e, ba zato ba tsammani taji ta rungumeta a kirjinta, ?amshin turarenta Ya daki hancin Angel sosai ta ?ankameta tana faman sauke ajiyar zuciya.

Shafa sumar kanta dr laura tayi a hankali take yi mata magana
 Ni tun farko banso suka tsareki da tambayoyinsu ba, sunyi gaggawar yin hakan, But Inaso ki kwantar da hankalin ki, Zanyi iyakar bakin ?o?arina wurin ganin sun maida ku ?asar ku, idan har kikayi min al?awarin zaku faWa mana abunda ya faru da ku bayan Wan uwan naki ya farfaWo kamar yadda kika ce
Cikin sanyin murya Angel tace Nayi maki al?awari shiyasa ma nace su sanya jami an da zasu bibiyi rayuwarmu ta ?are maganar tare da raba Jikinta daga na Dr laura
Shafa fuskarta tayi is ok, Zanje muyi magana da su yanzu ki koma ki kwanta ki huta

Amsa mata Angel tayi da toh, Bayan fitar dr laura, DaWi kamar zai kasheta, don tana ji aranta zasu amince masu su koma Nigeria, juyawa tayi tana neman robar fantar data jefar a ?asan tiles can ta hangota gefen nightstand zuwa tai ta Wauko lemun ta koma gefen gadon Hankali kwance taci gaba da shan lemun fatanta Allah yasa su amince masu.

Gaba Wayansu sun Hallara a katafaren ofishin dr laura, Kowan nan su Ya samu wuri ya zauna saman haWaWWun kujeru, table ne Ya ratsa tsakaninta da su,.

 Shawarar da zan bada shine bai kamata mu takura masu da tambayoyi ba, duba da Yanayin yaran akwai ciwon damuwa atattare da su, tursasa masu zai Iya haddasa masu wata matsalar da bama fata Dr laura ce ta kora jawabin idonta akan faces din sojojin
Commender yace Ya zamuyi kenan? Menene Mafita don muna bu?atar son Jin ainihin abunda ya faru da su a dajin nan
Numfasawa dr laura tayi Munyi magana da yarinyar, tabbas bata manta komai ba, tasan abunda ya faru da rayuwarsu sai dai rashin yarda da tsoron fargabar abunda zai biyu baya idan ta faWa mana sun Hana ta sanar damu, abun duba anan shine Babu yarda za ae su saki jiki damu don ta yanzu, saboda basu sanmu ba bugu da ?ari kuma ba ?an kasar mu bane, donni na yarda da maganarta, Idan har munaso muci nasara akansu dole sai mun yi masu abunda su ke so, ta hakanne zasu saki jiki damu har su faWa mana gaskiyar abunda mu ke son ji daga gare su, sannan suna bu?atar wadda zata Kula da rayuwarsu tamkar mahaifiyarsu, Ta hakanne zasu saki jiki da ita har su Iya faWa mata damuwarsu, abu na biyu shine Muyi masu abunda suke so! Musamman ita Angel din ta roke ni akan mu maida su ?asarsu, Akan idonku kunga haukan da tayi mana tabbas akwai ?amshin gaskiya a maganarta, tace maganin Wan uwansu yana acan, kuma tace zamu Iya sanya jami ae su bi su har can kasar sannan tayi al?awarin idan harya farfaWo zata faWa mana duk abunda muke son ji.

Shiru suka Wanyi na wani lokaci kowan nan su Yana nazarin maganar dr laura.

Numfasawa Major yai kafin ya soma magana Me zai hana mu dam?a Case Winsu ya koma hannun Hukumar Isod? (Intelligence Special Operations Division) Tun da shugabansu ?an ?asar Nigeria, su kaWaine zasu Iya bincikar Ainihin abunda Ke faruwa da yaran, saboda suna da ?warewa a 6angaren.

Jinjina kai Commender yai da alama ya gamsu da jawabin Major

 Hakane ka kawo shawara mai kyau, case Win yafi dacewa dasu, Tunda Aikinsu ne Yin binciken sirri Harma da fafatawa idan ta kama kuma duk muna atare dasu banbancin kaWan ne mu ba jami an sirri bane su kuma duka sun HaWa sunayin aiki a matsayin sojoji sannan kuma jami an sirri

Captain Yace Nima na goyi bayan hakan, amma fa zaiyi wuya mu iya samun chief Win nasu a waya, So the best way to contact him is through email, We need to start making our request for the case through their email, If they show interest in the case, we will turn everything over to them.

Commender yace shugaban nasu ai Yana a Washington (babban birnin america) kuma naji raWe raWen kamar cikin weekend da zamu shiga zai bar ?asar ya koma Nigeria, duk da bani da tabbaci kunsan aikin nasu na sirri ne babu mai sanin shiga da fucen su, Idan har muka samu ya nuna interest akan case Winsu komai zai zo mana da sau?i, In yaso sai mu dam?a mashi Yaran ya tafi da su can, mu kuma zamu dinga bibiyarsu don jin ya ake ciki

Murmushi Dr laura tasaki, Har cikin ranta ba ?aramin daWi taji ba, Fatanta Allah yasa Chief Win Isod Ya amince da case Win Yaran, ko dan saboda Yarinyar da ta ro?e ta akan amaida su ?asarsu

 Doctor, how long do you think it will take for the children to be discharged ? captain ne yai mata tambayar,

Dr. Laura ta bashi amsa da cewa  After the three-day injection course is completed, we will be able to discharge them, Shima ?ayan Yaron mai fama da ciwon zuciya Zamu Iya sallamar shi idan har aka Kiyaye sharuWWan da zamu rubuta na bashi kulawa ta musamman,  ta ?ara da cewa zasu Iya zama a asibitin namu har zuwa lokacin da shi chief Win zai Amsa mana bu?atar mu

Commender yace dole ne mu sama masu wadda zata Iya kula da su tamkar ?a ?anta kamar yarda kika bada shawara, wadda zata Iya tarairayarsu ta basu kulawar da zasu Saki Jiki sosai, Yai maganar yana kallon fuskar dr laura
Major yace why not bazamu dam?a amanar kula da yaran a hannun UMMIN AMERICA ba? Tun da itama ?ar Asalin ?asar Nigeria ce, hatta yaren da naji Yaran suna magana da shi itama tana jin shi sosai Jin Major Ya ambaci sunan Ummin america yasa Dr Mark da dr brown Kallon Juna ga dukkan alamu sun girgiza da jin an ambaci sunanta, Dr laura ta zaro ido tana faWin The Baddest mistress? There s no way we can leave the children in her care, She s a dangerous woman. How could she possibly know how to take care of them? hankalinta bai kwanta da zancen mi?a yaran ga Ummin america ba saboda sanin wacece Ita.

Bayan ta ?are magana Major yace Ai ba yau tafara Yi mana aiki ba, tana taimaka mana sosai akan irin case Win nan, Ina da tabbacin zata Iya! Fiye da yadda baki tsammani Kwa6e fuska Dr laura Tayi don ita har aranta Fargabar Ummin americe take ji, Kowa yasanta sananna ce a 6angare Iya karuwanci tantiriyar ?ar bariki ce, tayi ?aurin suna america shiyasa su ke yi mata la?abi da Ummin america, tsabar Iya shaiWancinta har award ake bata akan Iya Karuwanci.

 Mu zatayi ma aiki, bai shafi sana arta ba, Kawai munaso Yaran su kace a hannunta amatsayin guardian Winsu, Kafin Mu dam?a mata su zamu yi yarjejeniya da


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login