Showing 66001 words to 69000 words out of 260999 words

Chapter 23 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

kwakwas kamar zasu fasa plates Win, sun natsu suna tura abinci a cukunnansu, Alhaji ubaid na sanye da Jallabiya Hajiya Laila dake agefensa arab gown ce a jikinta launin royal blue ansha uban make up, Alhaji musa ya Wauki wankan tsadaddun suit sun zauna mashi, mutumin fa akwai kyau kamar shi ya tsara kanshi ya iya Waukar wanka ga aji, daga gefen shi Dr shureim ne cikin shigarshi ta gado wato Kayan larabawa, daddaWan ?amshin turarensu mai daWin sha?a, musamman turaren Alhaji musa fragrance Winsa na dabanne. A hankali ya Wan Wago yana duban shureim ya lura ba abincin ya ke ci ba, tun da suka zauna yake ta faman jujjuya spoon Win hannun shi acikin plate Win gabanshi, gyaran muryar da Alhaji musa yai mashi ce tasa shi Wagowa ya kalle shi
Cikin kulawa ya ke yi mashi magana meyasa bakasan cin abinci shureim? Na lura tun shekaran Jiya da nazo gidan nan baka ci wani abun kirki ba Hajiya Laila ta Wan dakata da cin abincin fuskarta a yamutse take kallon alhaji musa aranta tace ji wani ikon Allah ko ina ruwanshi da cin shi da shan shi? Ni narasa gane shisshigin nan da yake yiwa shureim, mutumin da bai damu da shi ba, sai yanzu ne yasan da zaman shi
Cikin sanyin murya shureim ya kalli uncle Win nashi ina ci mana, kawai ni nafi sha awar abincin hausawa ne wannan baya min daWi abaki Alhajin ubaid yace Meyasa tuntuni baka yiwa zainab magana ta girka maka ba? Kamar ba ka da bakin magana, komai naka ya zama na shiririta shureim so ka ke ka koma yaro ? shiru shureim yai shi kanshi haushin rashin ?warin gwiwarshi yake ji, ya koma kamar wani sakarai komai sai yadda akayi da shi.
 Kada ka damu Yayana, da zarar mun koma abuja zai dawo asalin Dr shureim Win da ka sani ne, Kasan matata ta iya bada tarbiya zata gyara maka Wanka ya zama namijin gaske

Wannan maganar ta Alhaji musa tayi matu?ar ?ona ran Hajiya layla, har dai tagaza jurewa
 Me kake nufi? Ni ban iya bada tarbiya ba kome ? Ko kallo bata ishe shi ba saima Ya Wauki glass Win lemu mai sanyi yakai baki Yana kur6a.
 Haba layla, meyasa bakya iya 6oye fushin ki ne? Laifine don ya yabi matarshi? Harara ta wurgawa Alhaji ubaid tamkar ?wayar idon zata faWo kasa
 bansan meyasa kake goya mashi baya ba, idonka ya rufe kwata kwata baka ganin laifin shi, wannan ba adalci bane rai a6ace ta ?arasa maganar tare da buga table din, A fusace ta mi?e tabar dining Win
Mi?ewa shureim yai da niyar yabi bayanta da sauri Alhaji ubaid ya dakatar dashi dawo ka zauna komawa yai ya zauna
 daddy bana jin daWin hakan, kasan halina tunfil azal bana so inga ran wani daga cikin ku ya 6aci Shureim ne yai maganar
 ka kwantar da hankalinka, In sha Allah zan sasanta tsakaninsu, Yanzu zan shiga wurinta in lallasheta Yai maganar tare da mi?ewa yabar dining din bayan tafiyar Ubaid Alhaji musa ya Wago ya kalli shureim

 You should start preparing, ?arfe shabiyu zamu bar jos, already nayi magana da pilot Wina, bana bu?atar ka tafi da komai naka, Duk wani abu da za ka bu?ata za ayi maka acan murmushin ya?e dr shureim ya Wan saki
 in sha Allah Uncle yanzu zan shiga ciki In ?ara shiryawa amsa mashi Yai da toh, Kafin mi?ewar Dr shurem P.a ?in Alhaji musa yai sallama daga wajen palourn, Hakan yasa shi saurin mi?ewa cikin takun izza ya nufi ?ofar fita daga palourn
Ajiyar zuciya dr shureim ya sauke, shi kanshi shakkar Alhaji musa yake ji, mutumin babu wasa a harkarshi.


*Boss Bature
'? Mu haWu gobe Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya Game son cigaban littafin kurkukun ?addara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da za ki tura kuWin*



First bank



3196407426,



*Bature Hafsat Muhammad, za a tura evidence of payment ta phone number Wina 08169856268 Banda kira whatsapp kawai*

_~*BossLadiesWriters*~_


_*KURKUKUN ?ADDARA*_



_The Prisoners E13=?%?=ث?_


*Daga al?alamin Boss Bature*


~Middle step~



_A heart-wrenching story of love, romance, and redemption, set against a backdrop of betrayal and cruelty=ؔ?._



Juyawa yai da sauri ya nufi kitchen maimakon Wakin shi, Yana shiga ya ci karo da zainab tana goge tiles da floor wiper sam bata lura dashi ba, har saida yai mata sallama tukunna ta Wago suka haWa ido
Fara a ta sakar mashi shuraim tun jiya na ke son yin magana da kai, fargaban Iyayenka ta hanani tunkarar ka ?arasa shiga kitchem Win yai


 Aunty zainab Ya zamuyi? Uncle musa ya matsa min akan saina bishi abuja, ?arfe sha biyu zamu bar jos,  dafe kai ta yi da hannu Waya

 Naji takaicin jin haka shureim, Duk plan Win da muka shirya ya tashi abanza kenan

Girgiza mata kai yai in sha Allah komai zai tafi dai dai aunty zainab, ko da ace bana nan that will not change anything

Damuwa ce cunkushe akan fuskarta

 How ka ke tunanin komai zai tafi dai dai bayan bamu a wuri Waya ?

murmushin gefen fuska ya sakar mata har dimples Winsa suka lotsa.

 Kin manta da waya? Ina da ita kina da ita, zamu dinga yin communicating da junanmu, hakan ma zai fi ba tare da wani ya zarge mu ba ?ayataccen murmushi zainab ta saki

 Allah ya yi maka albarka shureim ni sam na manta da waya, amma fa zan yi missing Winka sosai mutumina

Murmushin fuskarshi bai washe ba yace Ni kaina zanyi missing Win auntyna mai share min hawayena, amma in sha Allah zamu dinga yin waya akai akai, Inaso komai da ke faruwa a gidan nan kidinga sanya min ido, da zarar an samu update ki kirani awaya ki sanar dani, amma fa sai kinyi takatsantsan kinsan Iyayen nawa ba ?ananun mutane bane

jinjina kai Zainab ta yi don ta gamsu da bayanin shi

 In sha Allah zan kiyaye shureim, kaima ka kula min da kanka,  idanuwansu duk sun ciko da ?walla, don ba ?aramin ?aunar juna su ke yi ba, tana jinshi tamkar ?anta, shima Yana jinta tamkar mahaifiyarsa, sun jima a kitchen Win sunayin magana kafin daga bisani yai mata sallah.

Ba tare da 6ata lokaci ba, Dr shureim Ya fara shirye shiryen tafiya abuja, bai canza komai na suturar jikinsa ba, Iya turarurrukansa kaWai ya feshe jikinsa, sannan ya warware ?aurin larabawan dake akanshi, Ya sharce lallausar sumar kanshi Ya gyarata tsaf yabi da mayukansa ya shafe ta, Kafin barinsa Wakin saida yai Nafila Ya ro?i Allah da ya tsare shi ya kare shi daga sharrin mutun sharrin zuciya da duk wani abun cutarwa, ya kuma ro?i Allah da ya sa silar komawarshi gidan uncle din shi abuja rayuwar shi ta canza ya dawo kamar yadda yake ada, addu o i sosai shureim yayiwa kanshi, Bayan ya kammala ya zaro memory Winshi da ya 6oye a cikin rigar pillow ya zaura shi awayarsa, Hankalin sa Ya Wan kwanta zai samu natsuwar cigaba da kallon hotunan Abar ?aunarsa awayarsa.

A gefen gadon shi ya zauna yana daddana wayar shi, Lokaci ya ke jira ya cika.

**DAULAR OBIE ESTATE**

A Hankali Jigunannun Motocinsu su ke kunno kai saman shantalelen titin obie estete, gaba da baya Sojoji ne ke tafiya akan ?afafuwansu, Hannayensu ru?e da bindigu, Motar farko mallakin Sir mubarak ce, motar dake a biye da ita zungureriya ?irar Navigator limousine wadda cikinta tamkar bedroom ya ke saboda tsabar haWuwarta, Dattijon arzi?i ne hakimce acikin motar tare da Jikokinsu tagawaye zain da zaid sai Dr Jazz shalelensa, Motar da ke abiye da tasu Dan?areriyar gaske mai numfashi mallakin Senate president Lateef Obinna ce, Yayin da motar ?arshe Ta pravin Obinna ce, gayu mutanan Allah su kansu motocin da dattaku ake yin driving Winsu a tsanake cikin ?warewa, sautin karatun kur ani mai girma ne ya karaWe ko ina, ?irar Ahmad suleiman mai matu?ar ratsa sassan jiki, daga motar dattijon arzi?i ?irar ke fitowa, ?a ida ne a lokacin da suka fito zasu tafi masallaci sai yasa an kunna masa ?irar Ahmed suleima haka zalika idan zasu dawo daga masallaci sai an kunna masu karatun wani sa in Idan ?irar takai mashi karo har bi yake yi yana lumshe ido, A yanzu haka dawowarsu kenan daga masallacin Juma a.

Sannu A hankali su ke tunkarar Moto park Winsu, kusan atare motocin suka Yi parking at same time, Da azama sojoji su ke bubbuWe masu mota, A hankali Obie Ya sauko ?afarshi dake sanye cikin takalma kalar na sarakuna, Jikinsa Jallabiya ce daga sama Ya Waura alkebba haWaWWar gaske sai ?yalli ta ke Yi, Waya bayan Waya su ke fito daga Cikin motocin, gaba Wayansu haWaWWun Jallabiyoyi ne a jikin su daga Iyayen Har ?a ?an.

 Mu shiga ciki ko ? Obie ne Yai masu maganar, Zaid da zayn Sai faman sunnar dakai ?asa suke yi kamar marasa gaskiya, mamakin hakan yasa Mahaifinsu pravin tanka masu

 Lafiya ? Kafin su yi yun?urin bashi amsa Sir Mubarak ya tari numfashin su

 Zaku ci ?aniyarku ne, ?ananun ?an iska masu kwana da wando, har ni zaku dinga kakkaucema wa? Kun raina ni ko ? Fuskar shi a Waure ya ke yi masu magana, sir mubarak mutunne mai fusatacciyar zuciya abu kaWan ke hasala shi sai da ta wani 6angaren yana da sau?in kai.

Dr jazz Yana ru?e da hannun Obie dariya ce ?umshe abakinsa, ya ?i bari ta kubce masa gudun kada Ya ji saukar mari daga Sir mubarak, Twins kuwa Duk sun sha jinin jikinsu sai faman no?e kai suke yi haWi da sosa ?eyarsu.

A fusace Ya daka masu tsawa har saida suka Wan razana atare su ka Wago da fararen idanuwansu akan fuskarshi Ina magana kuna kallona? Saboda tsabar fitsara ? Da sauri suka sunnar da kawunansu ?asa, Alkunyace ta hana Pravin sanya baki, Gyaran murya senate Lateef Ya yi ma Wan uwan nashi, Ya juya yana duban shi, cikin muryan Manyantaka Ya soma magana
 Aymasu afwa, Yarane su har yanzu, basu mallaki hankalin su ba, Sai ana ha?uri da su

girgiza kai Sir mubarak yai Pls ka daina wannan maganar, Yara sun balaga kana faWin basu mallaki hankalinsu ba ? Juyawa yai tare da kallon su twins muryarshi a kausashe yace Dagaske baku mallaki hankulan ku ba ? Har suna haWa baki wurin furta wlh mun mallaki hankalinmu, pls Ka yi ha?uri Uncle mun gane kuskurenmu zamu gyara in sha Allah, Dan Allah daddy ka bashi ha?uri wlh ba zamu ?ara ba A marairaice suke kallon Mahaifin nasu pravin, Shi dai Obie bai tanka masu ba, murmushi ne Wauke akan fuskarshi.

 Za ku Yi bayanine, muddin Owais ya dawo ?asar nan zan sanya shi Ya ba ku horon isod, Ni dama can ban Goyi bayan aikin Company da ku ke zuwa yi ba, saboda ba ku iya komai ba Zaro ido waje su ka yi jin abunda yace Hankalinsu ya tashi matu?a, saboda suna mugun tsoron training Win Isod har ?wara abasu horon aikin Soja, tuni sun raina kansu, Muryoyinsu tamkar zasu fashe da kuka su ke kallon Kakansu obinna don ya sa baki akan maganar
Pravin na murmushi yace dama kun daina wahalar da kan ku, kunsan wanene Kawun na ku mubarak, Idan ya yanke hukunci babu wanda Ya isa ya dakatar dashi, Ni ma kuma na goyi bayan hukuncin da ya yanke

Ransu ya 6aci jin abunda daddyn su Yace, juyawa su ka yi afusace suka nufi gidan.

Girgiza Kai Sir mubarak yai kun ga irinta ko? Ana magana sun juya sun tafi saboda rashin ganin girman nagaba da su, duk izzar Owais ba ka ta6a yi mashi magana Ya juya maka ?eya duk mun rashin daWinta, natsuwa ya ke yi ya saurareta, Ai duk laifinka ne Pravin da kai da Saratun Kun sangartasu duk cikin ?a ?anmu babu sangartattu irin twins, Zanyi maganinsu ne Maganar Sir mubarak ta ta6a zuciyar Pravin, yana Waya daga Cikin abunda ya tsana, ya ji an kushe ?a ?an shi an yabi na wasu, Musamman owais, gani yake kamar don saboda Shi ba Jinin family Win bane Shiyasa suke nuna ma ?a ?an shi wariya.

Tuni yanayin fuskarsa ya canza sam babu annuri, Ba tare da ya kalli fuskokinsu ba Ya furta Ni zan Shiga ciki Sai kun ?araso Yana faWin hakan Ya zura hannayenshi cikin aljihun jallabiyar shi ya nufi gidan.

Gaba Waya sun fahimci canzawar da yai, Senate Lateef ya girgiza kai Yana bin bayan pravin da kallo

 Narasa gane kan mutumin can, ?aranci Hankali nadamun shi, meye aciki don Anyi maganar ?a ?an shi sangartattune? ?arya aka yi ne ? ran sir mubarak Yafi na kowa 6aci Ka barni dashi, zan koya mashi hankaline, Maganar horon Isod da za a ba ?a ?an shi ba fashi ko da zuciyarshi zata buga ne Wan rainin wayau

gyaran murya Obie Yai masu hakan Ya janyo hankulansu ga kallon shi, ya Wan jingina bayan shi jikin motarshi su kaWai suka rage a harabar ajiye motocin, tun bayan isowar su gidan sojojin da ke take masu baya suka watse zuwa 6angaren da suke kula da shi na gidan.

 Sai kuna Yi mashi uziri, Pravin yana da raunin zuciya, ga shi dai a ido kamar Namiji sai dai a zuciya baida mararraba da mace, shima auta ne kamar saratun, mijin auta ai auta ne shima inda kara

?umshe dariya Dr jazz yai jin sharrin da Obinna ke yiwa Pravin

Fuskar senate Lateef Wauke da murmushi yace A a, baba ai ko saratun dakakkiyar zuciyace da ita, kaima ka sani gaba Wayanmu Jinin ka muka Biyo, babu ragwantaka atare damu, shi dai ne macen Mijin tace, ita kanta saratun Juya shi take yi son ranta, Ina ji ran nan mun shigo gidan tana yi mashi masifa akan Ya zari kuWi a account Winta ba tare da ya nemi iznin ta ba, sai lalla6ata ya ke yi kamar zai yi mata sujjada

Gaba Waya suka tuntsire da dariya, daga obinna har shi Sir mubarak Win.

Dr Jazz ya saki baki yana ti?ar dariya kamar wani babba ya shige cikinsu, sai da suka kammala Yin dariyar, Sir mubarak Ya lura dashi, sam ya manta da dr Jazz a cikinsu, ?aure fuska Yai kai! Me ka ke wa dariya? Akwai tsaranka ne acikin mu ? Da sauri Dr jazz Ya shanye dariyarshi, Hada la6ewa bayan Obinna.

Senate lateef yace Ni zan wuce gida Baba, In sha Allah zan samu lokaci in shigo ciki mu ?ara gaisawa obie yace kada ka ta kura kanka, Ai kuna ?o?ari ma, Ko awaya ne munyi magana, Idan ka shiga gidan ka gaishe min da hajiyar taka, Ina nan ina jiranta ta zo ta same ni agida mu gaisa

Amsa mashi yai da toh, kafin Ya kalli Wan uwan nashi Ni zan wuce Mubarak agaishe min da Turai, amsa mashi yai da toh Nima a isar min da sa?on gaisuwa zuwa ga madam Win taka A mutunce sukayiwa junansu sallama,

 Baba nima zan shiga ciki, amma kafin nan zan raba ka da wannan mata mazan yai maganar yana ?o?arin dam?o hannun Dr jazz, ?an?ame obie yai, Sir mubarak yace So ka ke ka karyamana Uban namu, Fito nan, Ni ba wani abu zanyi maka ba, Inaso ne mu shiga ciki, ka gaida mahaifiyar taka, nasan saboda ni ya sa ka daina le?owa wurinta, tsakaninka da sai kira awaya sai kuma idan ta shigo gaida baba

Jin abunda yace ne yasa shi sauke ajiyar zuciya, don ba ?aramin jin shakkar Uncle mubarak ya ke yi ba, ru?o hannun shi mubarak Yai

 Zaka rabani da sanyin idaniyata acewar dattijon arzi?i.

Dr jazz yace kada ka damu kakana, Ba zan jima ba, zan shigo gidan, pls Ka kwanta ka huta, lumshe ido obie yai idonshi akansu har saida suka 6ace ma ganinshi, tukunna Ya ru?e sandarshi Ya nufi cikin gidan.

Hajiya saratu ce zaune gefen gadonta cikin shiga ta bubu gown anyi mata kaftan style, kanta babu mayafi, Ta natsu tana kallon screen Win laptop Winta dake ajiye a gabanta saman round table, fuskarta Wauke da murmushi, Video call ta ke Yi da ?ar autarta Faryat dake zaune gidan Yayanta Hateem na ?asar canada

Matashiyar budurwace launin fatarta kalar na mahafiyarta ne, tana a zaune saman wasu haWaWWun kujeru dake a kewaye da table, agaban tafkeken swimming pool, gefen laptop Winta Cup Win coffee ne ajiye, ta Wauki wankan short gown ajikinta launin pink tabi shape Win jikinta.

 Yaushe zaki dawo gida ne? Na yi missing Win ki daughter
Fuskar Faryat ta cika screen Win laptop Winta, faWaWa murmushin fuskar ta tayi da zazza?ar muryarta ta furta

 I ll come home as soon as we have a school break because I can t wait to see you, my first love.

 Canada ta kar6e ki daughter, kinyi haske kinyi kyau abunki, faWamin dame dame ki ke yi a lokacin da ba ki yin komai ?

Farfari Faryat tayi mata da ido kafin ta soma jera mata

 Going to the movies, beach, club, playing games... 

tunkan ta ?arasa maganar Hajiya saratu ta dakatar da ita, Fuskarta a Waure tace Faryat! Kina zuwa club? Da beach..? waro ido Faryat tayi batasan tayi su6ul da baka ba, da sauri ta toshe bakinta da tafin hannuwanta

 Mom, I was just joking. You know Uncle


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login