Showing 57001 words to 60000 words out of 260999 words

Chapter 20 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

rai, mi?ewa shureim yai tare da nufar sofa Win da musa ya ke a hakimce, ya zauna daga ?asa,
 Uncle sannu da zuwa, Ya gajiyar tafiya sai lokacin ya Wan ware idanuwanshi tare da kallon shureim na tsawon mintuna, sai da ya mula ya sha iska tukunna ya soma magana
 Babu gajiya atare da ni, kai zanyiwa sannu, ni banzo da niyar in ganka ba, banma yi tunanin kana a ?asar ba, sai da Ya ya ya ke faWamin, shureim kafi ?arfin ka tako kazo gidana ne? Laifin hada ni ya shafa kenan ? Tun da ya soma magana, hajiya layla take jifar shi da harara a fakaice batare da ta bari Alhaji ubaid ya gani ba, ita sam baya burgeta, haushin nuna isar da yake yi take ji,
 Ay min afwa Uncle, bani da kwanciyar hankali ne shiyasa bana samun damar zuwa, amma kuna araina,
Ta6e baki Alhaji musa yai ba tare da ya furta kalma ba

Hajiya layla tace To ai kaima Win baka damu dashi ba, Ba ka neman shi taya zai yi tunanin kana bu?atar ganin shi a gidan ka...... bata ?arasa maganar ba, da sauri ta dakata ganin irin kallon da Alhaji ubaid ya ke jefa mata, sam baya son tana shiga tsakanin shureim da ?anin shi, saboda mugun son shi ya ke yi baya son 6acin ranshi.

 Kare shi za ki yi ? Alhaji musa ne yai maganar sautin muryar shi a kausashe, Shiru tayi bata tanka mashi ba,
 Kada ki shiga tsakanin Uba da Wansa, Kija baki kiyi shiru Alhaji ubaid ne yai maganar, Ta6e baki tayi tana faman hura hanci.
 Ae da kabarta yaya ta ?arasa maganarta, yai maganar fuskarshi Wauke da murmushi. Kafin ya kawar da idonshi daga kallonta.

 Shureim, Idan na tashi tafiya abuja atare da kai zamu tafi, bazan barka a gidan nan ba, don Na fahimci akwai masu takura maka, Shiyasa duk ka rame kayi duhu, Cikin kulawa yake yi mashi maganar, hannun shi Waya asaman kafaWar dr shureim Win, Layla ta yi mamakin jin abunda yace, mutumin da ko ?a ?an shi bai sakar masu fuska shine ya ke zancen zai tafi da shureim, kwa6e fuska ta yi don ta fahimci so ya ke ya ?untata mata.

Alhaji ubaid yana murmushi yace naji dadin jin hakan, wata ?il idan kuka je can yafi sakewa, don na fahimci shureim baya son zama gida... kafin ya ?arasa maganar, layla ta katse shi da cewa   ae sai ku tsaya kuji ra ayin shi ko? Idan ya ce yana son zuwa can Win, Tana rufe baki Alhaji musa yace ai ba shawara nake nema dashi ba, Umarni ne Cikin isa Ya furta hakan, Kafin ya kalli dr shureim, ka shirya komai naka idan muka tashi tafiya atare zamu tafi

Lamarin ya Waure mata kai, shi dai Dr shureim yai shiru bai tanka masu ba, Girgiza kai Hajiya layla tayi bazai yiwuwa ba, haba dan Allah duka yaushe muka samu shureim Win ya dawo wurin mu, Sannan kuma yanzu kace zaka tafi dashi? AWan bari ya huta mana, Shi kaWai fa nake gani inji daWi, rai a6ace take magana, Sun natsu suna sauraronta, sai da takai ?arshen Aya tukunna Alhaji ubaid yace da ita meye na tada jijiyoyin wuya? Guduwa zai yi dashi ne? Bafa raba ki zaiyi dashi ba, Yana so ya zauna gidan shi na Wan wani lokaci, fuskar Alhaji musa aWaure yace idan na ga dama zaici gaba da zama awurina ne kuma ke baki isa ki hana shi ba murmushin fuskar Alhaji ubaid bai washe ba yace ba girmanku bane ku tsaya kuna sa insa akan Shureim sai kace wani ?aramin yaro, ko da ya ke laifin ka ne shureim tuntuni nake baka shawarar kayi aure ka ?i yi, da ace kana da Iyali babu wanda ya isa yai iko da kai da zolaya yayi maganar, Shureim dai ya natsu yana jinsu, Ya jima yana jin takaici yadda rayuwa ta canza mashi, Ya koma tamkar ?aramin yaro a idon kowa, saboda raunin zuciyarshi.

da?yar Alhaji ubaid ya samu Ya maida sa in sar tasu Wasa, dama can basu jituwa tsakanin Layla da ?anin shi tunfil azal.
 Yakamata mu tashi muje muci abinci, zainab ta shirya mana a dining layla ce tayi maganar, ?aya bayan Waya suka mi?e tare da nufar Dining room.

*KaWan daga Cikin Na sati mai zuwa idan Allah ya kaimu da rai da lafiya*

*Evil forest*

Sautin ?arar Dan?araren Helicopter mai saukar angulu ?irar UH-60 Black Hawk mallakin Sojin ?asar america ne Ya karaWe ko ina Na Cikin Dajin Evil forest Hatta rassan bishiyoyin da ke a cikin dajin girgiza suke yi saboda ?arfin iskar fankar Jirgin, Shawagi jirgin yake yi a saman Iska Yana kewaye ko ina na tsawon mintuna talatin, Yayin da Hot soldiers din dake a tsaye saman jirgin cikin shigarsu Ta ka ki sun Waura Wamarar Yaki, Sai dai ga dukkan alamu Sun kammala gudanar da abunda Ya kawo su Cikin Dajin, ?aya daga Cikin sojojin dake a tsaye bakin ?ofar helicopter Win Hannun shi ru?e da tactic phone Wayar da sojoji suke yin amfani da ita wurin yin sadarwa ga Manyansu dake acan Headquater, Cikin Harshen turancin Yake Yin magana muryarshi na fita da amon murya saboda ?arfin iskar Dajin


 We successfully apprehended the criminal. We are now on our way back to the U.S. with the eleven children we found in the forest.

Da wani irin speed jirgin ya karya kwana ya mi?i hanyar komawa ?asar da ya fito......, Nima kuma na ajiye al?alamina.



*Boss Bature
'? Mu haWu gobe Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya Game son cigaban littafin kurkukun ?addara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da za ki tura kuWin*



First bank



3196407426,



*Bature Hafsat Muhammad, za a tura evidence of payment ta phone number Wina 08169856268 Banda kira whatsapp kawai*

_~*BossLadiesWriters*~_


_*KURKUKUN ?ADDARA*_



_The Prisoners E11=?%?=ث?_


*Daga al?alamin Boss Bature*


~Middle step~



_A heart-wrenching story of love, romance, and redemption, set against a backdrop of betrayal and cruelty=ؔ?._






Gaba Waya Haris ya fidda rai da rayuwa, tun da halittar nan ta zura ?afafuwansa cikin wawakeken bakinta, tsabar tsoro da firgici sun hana shi motsawa jini duk ya wanke bakinsa har saman rigar sa, jikinsa yai wani irin mahaukacin zafi na fitar hayyaci, Bawan Allah sai sambatu ya ke yi yana ambaton Sunan Danish dana sauran ?an uwan su don su kawo mashi agaji.

Ba zato ba tsammani ya ji Sautin dirar wani abu daram! tamkar zai fasa kunnansa, tsabar firgitar da yai ne yasa nan take ya sume saman koraren ciyayin.

Wani Gabjejen Bature ne A tsaye cika shigar Kaya na tatattun ?an ta adda babu Wigon Imani akan fuskarsa, Hannunsa Waya ya ru?e da Bindigar da yai amfani da ita wurin harbin Halittar da ta nannaWe Jikin Haris, yayin da Wayan hannun ya ke ru?e da cigarette.

Hankalin shi a kwance ya ke zu?ar Tabar Cikin ?warewa Har ta hanci Haya?in Ya ke fita, kwarkwararrun idanuwanshi na akan Haris dake kwance Ya sume, Tuntsirewa Baturen Ya yi da dariya hada Wan girgiza kanshi, da ?ar?arfan muryar sa ta Mashaya giya cikin harshen turanci ya ke faWin

 wani irin ganganci ne ya kawo ka ?urmin daji da ?ananun shekarun ka, ba ka da hankali ne? Matashi da kai kake son ?are rayuwarka abanza? Ina iyayen ka su ke ?

kamar zautacce Shi kaWai ya ke yin maganar shi, sam bai fahimci Yaron Ya sume ba, Sai da Ya gama Magana kafin ya matsa inda Haris yake a kwance, Ya zu?unna Bayan Ya soke pistol Win a qugunsa, Ya sanya hannayensa Biyu Da ?arfi Yake jan jikin halittar, Har sai da yai nasarar zaro ?afafuwan Haris daga bakinta, Allah yaso ba ta kai ga Gatsa ha?oranta akan legs Winsa ba, da ko ta yi mashi babbar illa, Bayan Ya zame jikin Halittar da karfi Ya jefar da ita gefe Waya, yun?urawa yai ya mi?e tsaye yana kakka6e tafin Hannayensa, Zu?ar Tabar sa Ya ?ara Yi Bani da zuciyar Imanin da zan Iya taimakon ka, ka gode wa Allah da na raba ka da dabbar nan, da ko yau Ka rasa ?afar zuwa gidan Iyayen ka Yana magana yana sakin dariya idanuwansa akan fuskar Haris.

Sautin kururuwar neman a gajin da ya Ji ce Tasa shi Kan ga kunnansa ga iska Don Ya ji da kyau, Muryar Naufal ce Ya ke faman Fasa Ihu, Da gudu Baturen Ya kutsa Cikin Dajin Yana Tunkarar inda sautin ?arar ke fitowa, ta wutsiyar idon shi ya hango gifcin mutune sanye da Jajayen kaya, Ta tsakantsakin jibga jibgan Bishiyoyin dake a kewaye da wurin da yake, Cikin Zafin Nama Ya daka uban tsalle ta tsakiyar wasu bishiyoyi, Kamar an jeho shi Ya faWo Tsakar wurin da Su Naufal su ke, Gaba Waya sun fita hayyacin su, Halittun sun kewaye su sai gurnani su ke yi, Naufal da javed sun ?an?ame Juna, Kuka hada majina fuskokin su jaga jaga da hawaye, wandunansu a ji?e sharkaf da ruwan fitsarin da suka saki, ?an iskan murmushi dangerous terrorist Ya saki kafin Ya zaro bingidar da ke soke a qugunshi, Ya saita Jikin Halittun Waya bayan Waya yake sakar masu alburushi, duk wadda ya harba nan take Tsakiyar Cikinta yake tarwatsewa ?an hanji su fito waje, Sautin harbin bindigar da basu ta6a ji bane Yasa su rikicewa Kusan atare suke yanke jiki saman koraren Ciyayin suka faWa a sume, Tuntsirewa Baturen yai da dariyar sha?iyanci Yana faWin


 Yaran nan kuna da ban dariya, Sai ka ce ba maza ba? Kun iya shiga daji amma ba ku Iya faWa ba? Zaman gida da sanya buje zaifi da cewa da ku, In yaso kun cigaba da taya iyayen ku shiga kitchen yin girki acikin harshen turanci ya ke yin maganar.

Gabanshi Ne yai mugun faWuwa Jin ?arar Jirgi A cikin kunnuwansa, Da sauri Ya kai idanuwansa saitin rassan bishiyoyin da suka lullu6e sararin samaniya, nan ta ke yanayin fuskar shi Ya canza daga annuri zuwa tsantsar ba?in ciki, fargaba da tashin hankali, Juyawa yai da gudun gaske tamkar zai tashi sama Haka ya dinga buga uban tsalle Yana gudun Ceton, ga dukkan alamu bai da gaskiya shiyasa ya ?e ?o?arin gujewa waWanda suka kawo mashi Hari, tuni Ya jima da jefar da tabar hannun sa, kwata kwata Baya a cikin Hayyacinsa, shi kansa baisan in da ya ke wurga ?afafuwanshi ba, saboda tabar firgicin da ya shiga, ko ma su wanene su ka biyo shi sun shammace shi bai yi tsammanin za a gano inda ya 6uya ba.

Sautin ?arar dan?areran Helicopter mai saukar angulu ?irar UH-60 Black Hawk mallakin Sojin ?asar amurka ne Ya karaWe ko ina Na Cikin Dajin Evil forest Hatta rassan bishiyoyin da ke a cikin dajin girgiza su ke yi saboda ?arfin iskar fankar Jirgin, har wani jijjiga ya ke yi tamkar zai fasa dodon kunnan mutun, Shawagi ya ke yi a saman Iska Yana kewaye ko ina.

Hot soldiers din da ke a tsaye ba?in ?ofar jirgin zafafan gaske fusatattun sojoji masu ji da ?arfi, cikin shigarsu Ta ka ki sun Waura Wamarar Ya ki, ?aya daga cikin su Hannayen sa biyu Na ru?e da Telescope abun hangen nesa, Ya kanga shi saitin idanuwansa, Sojan da ke a gefen shi Yana Ru?e da Tactical phone wayar da sojoji ke Yin amfani da ita wurin yin sadarwa da Manyansu dake acan headquater, Cikin Harshen turanci Ya ke Sanar da su cewa Sun ?araso Dajin ayanzu hake suna kewaye shi domin gano Location Win da Wan Ta addan Ya 6uya a dajin.

Me ru?e da abun Hangen nesan ne Ya soma magana Yana Waga murya ya ke faWin A samu wuri a sauke Jirgin Yana zargin me laifin Yana a yankin da su ke, Jin maganar Shi Yasa sojojin dake sarrafa Jirgin su ka Soma ?o?arin Samun wurin Da zasu Sauka, A hankali helicopter Win Ya ke yin ?asa tunkafin ya ?arasa direwa, Sojojin suka soma diddirowa ?asa Sautin Army boots Win dake a kafarsu Yana bugun ?asa kamar zasu dare ta, Hannayensu ru?e da Jibga jibgan bindigu, Haka zalika qugunansu na soke da pistols ?ananun bindugu, Sun rufe kawunansu da helmet (hular kwano) Hatta faces Win su ba ka Iya gani, Iya idanuwansu ne kaWai a bayyane, Kusan su shidda ne su ka sauko daga jirgin, Da hannu Commender Win su ya rarraba su zuwa gida Uku, kafin ya basu Umarnin shiga Dajin, Da gudun gaske Su ka faWa cikin zafin nama su ke kurWaWawa Cikin ?urmin Dajin, Babu tsoro ko fargaba suna da ?warin gwiwa akan aikin su da ?warewar su, kuma suna da tabbacin za su yi nasarar Yin aikin da aka turo su, saboda duhun dajin Da fitilu masu haske su ke yin amfani wurin haska gabansu.

Gaba Waya sun Yi matu?ar galabaita, tun suna ti?ar gudu Hancin Angel Ya soma bleeding zufa duk ta wanke fuskokinsu da jikinsu, Ma?oshinsu ya bushe ?amas sai azabar raWaWi da ?ai?ayin da ya ke yi masu

?afafuwan su Zogin azaba su ke yi masu, Sun rasa ina zasu tsoma ransu su ji daWi, Suna a tsaka mai wuya tsakanin mutuwa da rayuwa, Kurar dake a biye dasu Tana gab da zata cimmasu, Wani irin uban tsalla ta daka tana Gurnani Ta takaiwa ?afar Angel Cafka da ha?oranta, wata irin gigitacciyar ?ara ta fasa ita da Gabriel a matu?ar razane.

Kurar na ?o?arin Gutsire ?afar Ba zato ba tsammani, Sautin dirar bullet Ya ratsa kunnuwan su, Basu san daga Ina aka harbo bullet Win ba, Gaba Waya ya tarwatse Kan kurar, Nan take ta saki ?afar Angel Ta faWi ?asa tana birgima, wata irin nauyayyar ajiyar zuciya Gabriel Ya sauke Yayin da zufa ke cigaba da wanke fuskarshi, angel kuwa Tsabar firgice ne Yasa ta yanke Jiki Ta faWi ?asa a sume tamkar matatta.

Hankalin Gabriel Ba ?aramin tashi yai ba, Ganin yadda Angel ta zube, Cikin shesshe?ar kuka ta wanda ya gama galabaita muryarsa na kakarwa ya furta sunan ta da ?arfin Angel! no!No! Don t die Angel, Na shiga Uku, Pls Angel ki tashi Ina zansa rai na!

Fuskarsa sharkaf da hawaye yake yin maganar, Zuciyar shi a karye Ya zube saman gwiwowinsa agaban Angel, Ya dinga kuka yana jijjiga jikinta Da hannayenshi, Sam baya acikin hayyacin sa, shiyasa ma bai yi tunanin Su wanene suka kashe Kurar ba, duk a tunanin shi Angel ta mutu ne, duk yabi ya zauce ya rasa madafa.

Jin Takun Tafiyar Mutanan da ke tunkaro shi ne yasa shi saurin wurga eye balls Winsa da suka kaWa jawur Yana duban su, Sojoji ne Su biyu Hannayen su Ru?e da Bindugu, duk da baya acikin hayyacinsa saida Ya zabura yana neman guduwa a zaton shi Gianta ne na gidan kurkukun ?addara.

Kakkausar Muryar Sojan ce ta ratsa kunnuwanshi Don t Move or else i will shoot ur head wit My gun


Wannan maganar da ya yi ce tasa Gabriel dakatawa da yin tafiyar ba tare da ya juyo ya kalle su ba, ya soma magana cikin rawar murya

 Just kill me so that I can finally rest, Na rasa ?an uwana, bani da burin cigaba da yin rayuwa a duniyar nan, ku kashe ni kawai idan ba haka ba ni zan kashe kai na Yana magana zufa na tsastsafowa ta jikin fatar shi.

Muryar Sojan ce ta kara ratsa kunnanshi cikin harshen turanci yace

 ba zamu kashe ka ba, rayuwarka tana da mahimmanci a wurin mu, Aikin mu shi ne mu shiga tsakanin ku da mugun da ya yi garkuwa da ku Ya kawo ku cikin Dajin nan, Idan ka bamu haWin kai zamu mai da ku ?asar ku tun da Sojan Ya soma Yi mashi magana Cikin kwantar da murya, sai ya ji natsuwarshi ta fara daidaita, kuma ya fahimci ba jami an kurkukun ?addara ba ne.

Da sauri Gabriel Ya waiwayo baya yana dubansu, a jere suke tsaye su biyu, Yawu ya haWiya Muryarshi still adabarbarce ya furta idan har dagaske kuna son taimakona, akwai ?an uwana da suke a cikin dajin, muna acikin mayuwacin hali, wasu mugayen halittune suka biyo mu, ina tsoron su kashe min su Jin wannan Maganar Yasa Waya daga cikin sojojin ya tasa ?eyar gabriel Gaba, Zuwa Cikin dajin.

Yayin da Wayan Sojan da su ka bari a tsaye gaban Angel ya soma magana ta hanyar yin amfani da tactical phone Win hannun shi, Ya sanar da commender game da yaran da suka tsinta a dajin, suna zargin Wan ta addan ?asarsu ne ya gudo dasu cikin dajin yai garkuwa da su don ya kare kanshi daga farmakin da zasu kawo mashi.

Commender Win ya ba da Umarnin A tattaro yaran dukansu, a lokacin har sunyi nasarar Cafke Wan ta addan da su ka zo kamawa, Mugun Wauri suka yi mashi duka jikinshi suka nannaWe da igiya suka Waure shi tamau bayan sun yi mashi allurar kashe ?warin Jiki gudun kada ya kubce masu saboda sanin shi da su ka yi, mugun Wan ta adda ne mai hatsarin gaske, A cikin jirgin suka wurga shi.

A saman KafaWa Sojan Ya Waura Angel Ya nufi wurin da suka sauke helicopter Winsu, A ciki ya shigar da ita ya kwantar, Bada jimawa ba, sai ga wasu sojojin su biyu Wauke da Nufal da Javed saman kafaWin su. bayan sun shigar dasu Cikin jirgin sai ga kira daga ?ayan Sojan daya tafi da Gabriel gaba Waya suna jin muryarshi ta cikin wayarsu, sanar da su yai akwai sauran yaran da zasu nemo acikin Dajin, Yana bu?atar a turo Wasu sojojin da zasu Wauke su, Umarni commender yaba sauran sojojin da suka dawo akan su je su za?ulo sauran yaran, Da gudu suka kutsa cikin Dajin.

Gabriel da sojan da ya taso ?eyar sa suna


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login