Showing 183001 words to 186000 words out of 260999 words

Chapter 62 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

sakat.

*FRIDAY MORNING>?s?=؃?=؃?=؃?*

Bayan tasowa daga sallar asuba, dattijon arzi?i Ya nufi Sashen da bedroom dinsa Yake hannun shi ru?e da sanda, Farar Jallabiyace a jikinshi, lokacin daya ?arasa bedroom dinshi, da sandar hannun shi Ya tura ?ofar shigar shi keda Wuya kafin ?yaftawar ido Hasken Wakin Ya Wauke, duhu Ya mamaye idanuwanshi, Abunka ga tsoho duk Yabi ya ruWe, muryarshi Adabarbace yake fadin subhanallah, Waye ya kashe min hasken Waki? jazz bana son sha?iyanci nasan kai kaWaine zaka Iya min haka? Wai jazz baka ji Ina magana ya fada Yana cigaba da yin tafiya cikin duhu, Ya daura hannu Waya jikin bango Yana laluban Switch don Ya kunna hasken dakin, Cikin 6acin rai Yake Fadin Jazz wallahi kada ka bari in kunna hasken Wakin nan, ranka zai 6acine, wato raini Ya fara shiga tsakanina dakai shiyasa har kake Yi min shegantaka ko ?

Da?yar Ya samu Ya shafo switch din, a harzu?e Ya danna button din, A hankali Hasken Wakin Ya soma gauraye ko ina, tamkar da rana, Juyawar da zaiyi unexpected Yaga abunda Ya bashi mamaki da al ajabi, wato gaba Waya furannine launin ja da yellow tun daga saman head boad har izuwa saman zanin gadonshi, An ?awatasu masu kyan gaske har ?yalli suke Yi, tamkar a mafarki Yake kallon ikon Allah, A hankali yake dogara sandarshi Yana tunkarar gadon tamkar maijin tsoronshi, saida Ya matso kusa Ya ?ura ido Yana so ya gane rubutun me akayi da furannin, karantawa yai

* HAPPY 80TH BIRTHDAY TO OUR BACKBONE *

Lokaci daya ya sauke nauyayyar ajiyar zuciya, Farin ciki mara misaltuwa ya lullu6e shi, Sai faman sakin murmushi yake yi kamar wani zautacce, daga end bed din Ya zauna, Yana ?arewa furannin kallo, ranshi yana bashi cewar ?a ?anshine suka shirya mashi furannin, tabbas sune, Yayi mamaki babu wanda ya sanar dashi zasuyi mashi hakan, Kuma atare dasu ya dawo daga masallaci, tun a babban falon gidan suka rabu da juna kowa ya kama hanyar part dinsa.

Yayin da yake bin adon furannin da kallo, cikin sa a idanuwanshi suka yi mashi tozali da birthday cards birjik aka ajiye mashi don Ya karanta, kusan guda bakwai daga saman kowani card an Waura fure, hayewa yai saman gadon har zuwa gaban cards din Ya Wago dasu a hannunshi kowanne yana da tittle dinsa da kuma sunan mamallakinsa, Card din farko Sunan senate lateef ne, buWewa yai ya soma karantawa kamar haka.

_ To my dear father, thank you for always being there for me, guiding me, and making me the person I am today. Your support, love, and encouragement have made me who I am, and I m so grateful for that _

tuni idanuwanshi sun cicciko da ?wallar farin ciki, Ajiye card din lateef yai, ya buWe card na biyu mallakin Sir mubarak Yana duban sakon cikin shi

_ From the bottom of my heart, I want to wish you a very happy birthday, Dad! Your wisdom, kindness, and sense of humor have always brightened my days annurin fuskarshi sai ?ara nunkuwa yake Yi, ha?i?a sunyi matu?ar faranta mashi da daWaWan kalamansu, Yana matu?ar ?aunar ?a ?anshi.

Ajiye card din sir mubarak Yai, ya buWe Na Sharafuddeen calmly ya ke reading dinsa
 Happy birthday, Dad! You are the best father in the world and we are so lucky to have you. May your day be filled with happiness and love. hawayen da suka taru acikin idanuwanshi tuni sun ji?a fuskarshi, sumbatar card din Yai, kafin Ya daura shi saman wadanda ya karanta, Ya duba sakon Prime minister

_ I m so glad to have a father like you, who has been a rock of support through the ups and downs of life. You ve always encouraged me to be the best I can be, and that means the world to me. On this special day, I just want to say thank you for everything you ve done for me. Happy birthday Baba tsoho much love _

Dariya ya saki har fararen ha?oranshi suka Bayyana, Kalmar ?arshe ta sa?on Hateem ne Ya bashi dariya daya ce baba tsoho.
Lumshe idanuwanshi yaWanyi yayin hawaye ke cigaba da wanke fuskarshi, abu Waya ne yake fargaba a duniyar nan ranar da zai barta saboda ?a ?anshi, bai sani ba tsakanin shi da su wanene gawar fari, bai fata ma Wani daga cikinsu Ya riga shi tafiya, bazai Iya jurar rashinsu ba, Ya ?wammace mutuwa tafara Yin awon gaba dashi.

Sumbatar card din Hateem Yai, kafin Ya buWe na saratu

- On this special day, I want to let you know how much I appreciate everything you ve done for me, Dad. You ve always been my biggest fan and supporter, and I can t thank you enough for that. Wishing you a very happy birthday, with lots of love My Baba, Allah yabarmun kai, madubin dubawata manna ma card din kiss Yai kafin Ya duba na sauran ?a ?an nashi, waWanda basu kaiga ?arasowa Gidan ba, suma sun bada sa?on da aka rubuta masu a cards dinsu.

Farin cikin duniya ya cika Obie, kwanciya yai saman furannin idanuwanshi na fuskantar ceilling.
Ba zato ba tsammani Yajiyo sautin muryoyinsu acikin kunnuwanshi, Suna faWin Happy Birthday To You, Happy birthday to You, Happy birthday to our Baba zumbur Obinna Ya yun?ura ya mi?e daga saman gadon Yana duban ?ofar room dinshi.
Dr. jazz ne Ya fara shigowa hannunshi ru?e da madaidaicin Cake mai hawa huWu daga saman shi an jera candle, ga cake knife gefe Waya.

Shigowar dr.jazz ke da Wuya, Manyan ?a ?an shi suke shigo ajere kowannansu sanye da hadaddun jallabiyoyi, Mutun Na farko Sir mubarak ne daga bayanshi Senate lafeef ne, wanda ke abiye dashi His excellency Abdul Razak ne Gomnan Jihar lagos, baisan Yaushe Suka shigo garin abuja ba, Yayi mamakin ganinsu, zuwan bazata suka yi mashi, ga kuma His excellency Deen Obinna Na jihar kaduna state, Daga bayanshi mai girma sharafudden Obinna ne, Hannun shi ru?e dana Wan uwanshi Prime minister hateem obinna, abun gwanin ban sha awa, bayansu sai Saratu data shigo itama jallabiyarce a jikinta ta yafa mayafi akanta, Fuskar kowannansu Wauke da annurin farin ciki, maimakon Ya taso Ya karaso garesu, sai kawai su ka ga ya fashe da kuka, haWi da sanya tafukan hannayenshi biyu Ya rufe fuskarshi.

Jikinsu duk Yai sanyi, duk da ransu yana basu cewar kukan farin Cikine Ya ke yi, gefe da gefen gadon kowan nan su ya zauna kamar masu neman gafara, Senate lateef Ne Ya fara magana
 Baba meyasa ka yin kuka? Dan Allah kada ka karya mana zuciyoyin mu, munci burin mu faranta maka a wannan ranar mai albarka rana mafi daraja agaremu, ranar da abun alfaharinmu Yazo duniya ta tsakankanin yatsun hannunshi Yake satar kallonsu, Muryar saratu da shagwa6a tace baba please kadaina wallahi bamu jin daWin ganin hawayenka masu tsada suna zuba ?asa
 Baba idan baka daina kukan nan ba, muma zamu fara acewar Sir mubarak
Mr.president sharafudden Yace Daddy ka bamu dama mu share maka hawayenka da hannayenmu please
His excellency Deen Ya kar6e da cewa daddy saboda kai, muka kamo hanya tunda duku duku muka shigo abuja, saboda muhimmancinka agare mu, dan Allah ka buWe fuskarka ko mun samu damar ganinka, munyi kewar mahaifinmu kalamansu ba ?aramin karya mashi zuciya suke Yi ba, sai dai yakasa cire takufan hannayenshi daga saman fuskarshi, Allahu akhbar, wato Iyaye dabanne, duk mun mu?amin mutun shi bakomai bane agaban Iyayenshi, gaba Wayansu nan manyan mutanene masu ru?e da manyan mu?aman ?asa, masu ?ima da daraja a idon duniya, Yau gasu zazzaune gefen gadon mahaifinsu, sun tasa shi agaba suna lallashinshi, abun da yake ?ara haddasa mashi jin ?aunarsu Biyayyar da suke yi mashi, tun suna ?anana har zuwa girmansu bai ta6a danasanin kasancewarsu a matsayin ?a ?anshi ba, basu ta6a sanyashi ciwon kai ba, samun ?a ?a nagartattu irinsu abune mai wuya a zamanin nan, damuwarshi tasu ce, suna matu?ar ji dashi suna gatanta shi suna kyautata mashi shiyasa suke damun cigaba arayuwarsu saboda albarkar dayake sanya masu.
Muryar His excellency deen Ce Ta katse mashi tunaninshi
 Baba munji kayi shuru baka ce komai ba, Idan akwai abunda ke damunka please Ka faWa mana, baka da tamkar mu a duniyar nan, ashirye muke da mu share maka hawayenka
da zolaya Sir mubarak Ya dubi jazz faWamin gaskiya kodai kaine ka 6ata mashi rai ?
Jazz na murmushi yace wallahi bani bane... da?yar ya ?are maganar ganin irin kallon tsiyar da hajiya saratu take watsa mashi, Muryarta a kausashe tace tunda ka kawo cake din mi?o min shi ka fuce kabamu wuri, Jiki asanyaye Jazz Ya nufeta Ya mi?a mata tray din, Tasa hannu ta ?arba tana faman jifarshi da harara, sam bayason barin ?akin, idan Yana atare da su ji yake kamar Yana acikin danginshi mantawa yake yi da shi bakowa bane a family dinsu.
Har Ya juya zai fuce Muryar Hateem ta dakatar dashi Zonan jazz dakatawa yai dayin tafiyar da sauri Ya koma gaban gadon, Hateem Ya sanya hannu ya kar6i cake din hannun saratu Ya mi?a mashi kamar yadda ka kawo shi kai nake so ka fara bashi Waure fuska hajiya saratu tayi badan tana jin shakkar Yaya hateem ba da kuwa babu abunda zaisa ta bashi cake din, bawan Allah Jazz sai faman sakin murmushi yake yi, ya kar6a Yana fadin nagode daddy hateem, jinjina mashi kai Yai batare daya ?ara furta komai ba.
Baba, zamu tafi bamusan ko mune ke bakason gani ba, His excellency abdul razak ne Ya furta hakan, Sai lokacin Dattijon arzi?i Ya zame tafukan hannayenshi daga saman fuskarshi, tsufanshi Ya ?ara bayyana sosai, tamoji tamoji duk Ya kame fatarshi, Zaro hanky Sir mubarak Yai daga cikin aljihun shi, Ya soma share mashi hawayenshi, Bayan Ya kammala yasoma dubansu Waya bayan Waya, bi da bi, gaba Waya kamannin fuskarshi suka Wauko, Musamman sharuffudeen da hateem tamkar yai kakinsu, hatta hasken fatarsu kalar nashi ne, launin idanuwansu ne dai kalar na mahaifiyarsu reddish brown.

Ganin yadda duk suka damu ya sanya shi sakar masu fuska, cikin sanyin murya yace kai nifa ba wani abu ke damuna ba, Farin Cikin ganinku ne ya sanya ni kuka, don haka ku kwantar da hankulanku, Jazz mi?o min cake din nan Ya faWa Yana ?o?arin saukowa daga saman gadonshi, mimmi?ewa sukayi tsaitsaye suka kewaye shi, Tuni damuwar fuskarsu ta washe
Mi?a mashi cake din Jazz Yai, sai da suka fara kirga mashi one two three kafin Ya hura Iska Candles din jiki suka mutu, tafa mashi hannu sukai, sai faman sakin murmushi yake Yi,
 Wazai fara bani cake din ya fada yana dubansu,
Matsa ma jazz hanya sukayi Ya matso kusa dashi, Hajiya saratu ji take kamar ta ingiza ?eyarshi taji haushin kasancewarshi acikinsu, aganinta bashi ya dace Ya shigo cikinsu ba, Ina laifin su twins suda su ke jikokinshi.

Shikuwa Hannunshi Har kerma yake yi wurin daukar wu?a, Ya gutsiro cake din Ya mi?a mashi abaki, Ya soma ci atsanake Yana duban Jazz hada Waga mashi gira Ya furta Waye ya haWa min wannan? Yai min daWi
Jazz yace mommyna ce ta haWa maka shi jinjina kai yai amma ta iya na jinjina mata daWi jazz yaji An yabi cake din mahaifiyarshi, saratu kuwa takaicin duniya ya isheta.
Daya bayan Waya suka soma bashi cake din Yana ci, Kafin shima Ya kar6a Ya bi kowannansu Ya bashi abaki, Bayan sun kammala ci, Ya daura cake din saman table,
Rungumarsu Ya fara yi Waya bayan Waya yana bubbuga bayansu da hannayenshi kamar yadda ya saba yi masu tun suna Yara.
Saman gadonshi Ya koma ya zauna yace masu duk su zazzauna yana son yaita kallonsu, hakan ba ?aramin daWi yai masu ba, kamar yadda ya basu umarni haka suka samu wuri saman mattress din suka kewaye shi.

Banda jazz wanda tuni Yajima da komawa ?ofar Wakin, ganin irin kallon barazanar da hajiya saratu take Yi mashi kamar zata sha?e shi.

Tun wuraren ?arfe goma sha biyu na safe, Hamshakan motoci keta kurWaWowa cikin gidan tunkafin lokacin da za a fara gudanar da shagalin Ya gabato, sun Cika gidan, kasancewar Baba Obie mutunne mai tarin jama a, wasu ma ba a ?asar suke zaune ba, amma aranar sai gasu sun shigo Nigeria duk don saboda su halacci taron taya murnar ranar haihuwarshi, Masu aikin gidan sai zarya suke Yi wurin Kaima ba?i abinci dana sha, kitchen ya zama Dandalin magulmata, Bakunansu ko gajiya ba su yi da surutu.

 Yau zamu ba idanuwanmu abinci har su ?oshi Safa ce tai maganar,
Sophia tace Hmm, aini yin aiki agidan nan gaba ta kai ni gobarar titi ajos, waiku kunga haWuwar Prime minister Hateem da matarshi! Wow masha Allah, Allah Yayi halitta
Marwa tace shi kaWai kika gani kenan, baki ga Mai girma sharafudden ba, ai hadashi jiya cikin waWanda sukaje airport tarbo prime minister, wallahi mutumin ba ?aramin burgeni yake Yi ba, dashi da Wan uwanshi hateem, mutanan badai aji ba, komai nasu da dattako suke Yin shi.

Abla tace yau zamuci uwar sabada, zamu tashe mu watse, Mu ra?ar?ashe don nasan dole agayyaci mawa?a da makaWa, Ni nama rasa wani kaya zan sanya wallahi

da zolaya safa tace kalar dangi, Uban wa kike tunanin zai barki ki shiga hall din taron? Ke kin isama? Sannu isassa mai walkin sa, ai kawai ki tsaya a iya matsayinki, Ta ina zaki nemi haWa kafaWa da Manya manyan hamsha?an attajiran masu kuWi, ai idan kin ganki a hall din can to amatsayin mai raba abinci zaki je dariya suka saki.

Abla tace Nima fa da wasa nake wallahi, Ai ni tsoronma shiga zan ji, jiya izuwa yau bani da kwanciyar hankali saboda jami an sojojin da suka kewaye estate din ciki da waje, nasan duk zuwan hateem ne yasa aka ?ara tsaro har haka

Marwa tace niko inaso na tambaya, abun yaWan tsaya min araina, har suna haWa baki wurin tambayarta menena,
Numfasawa tayi kafin ta soma magana kunsan ni ban jima da fara aiki acikin gidan nan ba, abun da yaWan Waure mun kaina, taya akai hateem da yake Wan kasar Nageria Yake mulkar ?asar turawa mai girma kamar canada, dama hakan yana iya yiwuwa? Ta tambaya tana duban fuskokinsu,
Safa ce tafara Kora mata jawabi bazai yiwu ba sai dai idan ya kasance, shima Wan kasarne, Misali kamar idan acan canada aka haife shi, kinga yana da ?ancin da zai Iyayin duk wani abu da Wan kasar zai yi, ko kuma idan mutun ya zauna a wata ?asa wadda ba tushen shi ba, har na tsawon adadin shekarun da zai iya cika duk wasu sharudda daya cancanta ya zama Wan kasar shima yana da right da zai Iya aiwatar da duk wani abu da Wan ?asar zaiyi, shi kuma Hateem da kika gani asaline dasu a kasar canada, tushen mahaifiyarsu ne, Allah yaji?anta, ta fito daga babban family daya shahara a ?asar canada, bakomai nasani dangane da tarihinsu ba nima hajjaty ce tafara bani, kinsan mahaifinsu yayi yawon duniya sosai, kuma yana da farin jinin al umma, duk inda ya shiga saiya samu kyakkyawar tarba, Ya zauna a kasashe daban daban tunkafin Ya auri matarshi ta farko, mariganya Hajiya kudirat, Allah yakai rahama ?abarinta, itace ta haifa mashi Yan ukun shi, Senate lateef, sir mubarak da abdul razak na lagos, bayanshi sai Deen obinna, da kuma saratu autarta, Hajiya kudirat jinin sarauta ce, ta fito daga tsatson sarkin yarbawan jihar lagos, marwa tace Ikon Allah shiyasa hajiya saratu take da jinkai, Ashe suma Izzar sarautace a jininsu murmushi kowannansu ya saki, Safa ta numfasa kafin ta Waura da cewa sharafuddeen kuma da Hateem uwa Waya uba Waya suke, Idan kika lura sunfi kamanceceniya da juna, duk da gaba Waya ya yan obie dashi suke kama, babu wanda ya Wauko mahaifiyarshi, har ?wara Saratu ta Wauko kama da Hajiya kudirat, bari in baki amsar tambayarki, Hateem dai a hannun dangin mahaifiyarshi can ?asar canada Ya taso acan aka haife shi, kuma acan aka raineshi, mahaifiyarsu bata ta6a zama a kasar nigeria ba, Idan kinga tazo to zamane na Wan lokaci, sai dai shi obie din ya taka yaje inda take tare da ahlinsa, shiyasama har family house garesu a ?asar canada, shi kuma sharafudden da kika ga Ya taka matsayin shugaban ?asa a nigeria bayan mahaifiyarsu ta haifeshi a canada, to shi ba a kasar aka raine shi ba, Ya zauna a hannun dangin mahaifinshine anan nigeria tun Yarintarshi har zuwa girmanshi, Idan kina neman ?arin bayani game da hateem, Ki binciki tarihin Barack obama tsohon shugaban ?asar america Kusan tafiyarsu Waya kinsan shima mahaifinshi ba Wan kasar america bane, tushen mahaifinshi daga africa ne murmushi kowannansu Yasaki, Marwa tace ai basaima na bincika ba, Na gamsu da bayaninki sosai, Kin wayar min dakaina, Da ina kokwanton taya haka zata yiwu Wan nigeria ya mulki wata ?asa, amma yanzu kin goge min kokwantona, gaskiya abun Ya ?ayatar dani, balle shi hateem ma da ba Iya haihuwarshi acan akayi ba, Tushen mahaifiyarshi ne

firar da sukeyi bata dauke masu hankali Ga yin aikinsu ba, kasancewar sunada yawa, akwai wadanda ke zaryar kai abinci, ba iya su kadai bane.
 Ni dai fatana Allah yasa uban ?an ji da izzar nan yazo yau sophia ce tai maganar,
Abla tace Ai ga ?ar uwarshi nan uwar ji da Izza, Itama ta duro gidan, zanso inga haduwarsu
Safa tace Kina nufin Nazli ? Jinjina kai Able tai ita nake nufi, Yarinyar badai Ji da kai ba, ta Iya haWe fuska bata da fara a, Har ?wara Yazrin tafi sakewa da mutane duk da itama bakowa take hulda dashi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login