Showing 51001 words to 54000 words out of 260999 words

Chapter 18 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

my heart that she s still alive! Tun bayan da abun ya faru I ve never dreamed of her as dead, I ve always seen her alive in my dreams. tun kafin ya ?arasa maganar ta katse shi  How could that be possible, Shureim? Mutumin da ya mutu ai baya dawowa and the dreams you re having aren t real Don t believe what you see in your dreams.

Fuskarshi a yamutse ya ke dubanta

 Amma ni inaji araina bata mutu ba! kafe mata yai akan zancen shi
Ta fahimci ya fara zaucewa, Zaifi ta lalla6a shi don ta kwantar mashi da hankalin shi shureim, idan ma tana araye da bu?atar mu shirya plan don mu tabbatar da abunda muke zargi,

Jinjina mata kai yai alamar yana fahimtarta.

 Dole Ka bi duk a bun da zan faWa maka, amsa mata yai da in sha Allah, mu zauna sai muyi magana girgiza mashi kai tayi a a ina tsoron Mahaifiyarka ta faWo dakin nan, Just A tsaitsaye zan faWa maka matakin da zaka Wauka domin mu ci nasara akan binciken da zamu yi zame hannunta tayi daga cikin nashi da sauri ta nufi ?ofar Wakin ta le?a tana duban ko ina don kada wani ya faWo masu, ganin bakowa yasa ta gyara labulan Wakin nashi, ta juyo da sauri ta nufe shi Yayin da take cigaba da yin maganarta mataki na farko shine Dole ka tan?washi zuciyarka, ka danne raWaWin da ka ke ji ka daina sanya damuwa aranka

 Mataki na Biyu Ka daina gudun Iyayen ka, Ina nufin Ka koma masu tamkar yadda ku ke da su Ada, Biyayya sau da ?afa, ka nemi yafiyarsu akan 6ata masu rai da ka ke Yi..... tun kan ta kai ?arshen maganar ta lura da canzawar da yai, a marairaice yace da ita Aunty zainab taya zan iya yin hakan? Ni bana jin zan Iya sakar masu fuska mu koma kamar yadda muke ada murmushi ta Wan saki kafin tace Shureim kenan, Nafi so ina magana kana fahimtata, ta wannan hanyarce kaWai zamu Iya gano meke wakana a tsakanin Iyayenka jinjina mata kai yai alamar ya fahimta.

Har ya buWe baki zai yi Magana ya ji ta yi saurin katse shi da cewa

 Me ka ke bu?ata in kawo maka? nasan kana jin Yunwa

A ruWe ya ke kallonta da mamaki Akan fuskarshi, Me ya kawo zancen yunwa acikin maganar su.

 Ko dai kana bu?atar chips in haWo maka da shi ? Ta wutsiyar idon shi Ya hango Layla A tsaye bakin ?ofar, Ta kifa Waurin Wan kwalin atampa akanta, Riga da skirt ne sun bi shape Win jikinta, duk da alamun manyantaka atattare da ita, hakan bai 6oye kyawun surarta ba.

Wahalallan Yawu ya haWiya haWi da sauke nauyayyar ajiyar zuciya, aranshi ya ayyana ko yaushe tazo bakin ?ofar! Sai yanzu ya fahinci dalilin canza maganar zainab, ita tun kafin layla ta shigo tajiyo takun takalmanta saboda bata sanya takalmi idan ba mai tsini ba, Ba don Allah yasa taji motsinta ba da ko ta yabawa aya za?in ta


 Aunty zainab wai meyasa ki ke son takurani akan dole sai naci abinci, nace maki bana jin yunwa ki tafi kawai, Ni bana bu?atar ganin kowa akusa da ni, ana dole ne Ranshi a matu?ar 6ace yai maganar, tare da Juya mata baya, Ya ru?e qugu da hannu Waya, Zainab dake kallon bayanshi tace Shureim zama da yunwa zai Iya haifa maka wata matsalar, abunda bama fata, Ni bari naje na faWawa mahaifiyar taka ka?i cin abinci wata?il idan ita tayi maka magana ka ci Har zata Juyawa shureim Ya juyo a sukwane Ya daka mata tsawa Karki Kuskura ki ce zaki haWani da ita, Ko kin faWa mata abanza, matar da bata damu da ci na ko sha na ba..... Sai da yai wannan maganar, Layla ta kai hannu ta Wan kwankwashi Jikin ?ofar Wakin nashi Don hankalinsu ya dawo kanta, tamkar basu san da zamanta ba suka Wago suna kallonta, Fuskarta tasha uban make up, gashinta baki wulik har mid back Winta, Cikin takun izza da nuna isa Ta nufo su tana magana Zainab Nagode da kulawarki akan Wana, ki ?yale shi, shureim ya daina jin maganar kowa a yanzu bansan laifin me mu ka yi mashi ba da yake gudun mu, tun da ta fara magana Zainab take sauke ajiyar zuciya, jin bata gano me suke tattaunawa ba, shureim ko sai ?ara Waure fuskarshi ya ke yi kamar zata fashe saboda tsabar nuna fusatarshi.

Idanuwan mahaifiyarshi akan fuskarshi, Cikin girmamawa zainab tace Shureim har yanzu yaro ne, tun da yana a ?ar?ashin kulawarku, sai ana ha?uri dashi ana kuma lallashin shi da jan shi a jiki ta hakanne zamu iya sanin meke damun shi jikinta na Wan kerma tayi maganar, gyaWa kai Layla tayi is Okey, ba sai kin koyamin yadda zan Kula da Wana ba, Ni da na haife shi ni nasan kayana, Zaki Iya tafiya ki bamu wuri ta yi maganar tare da nuna mata ?ofa da hannu.

layla kenan Ita ba a mata gwaninta, Jiki asanyaye zainab ta kama hanyar fita Wakin tana tafiya tana waiwayon shureim da ido take Yi mashi alamar Ya sake mata, kada ya manta da shirinsu, Lumshe mata idon da yai ne yasa ta fahimci ya gane me take nufi, Bayan fitar zainab, Layla ta tsare shi da idanuwanta

 me zan yi maka wanda zaisa Ka daina guduna? Haba Shureim saboda na kore ka cikin fushi shine ka kama Hanya ka tafi egypt wurin Ammi, Kasa ta kirani awaya tana ta zazzaga min masifa,  ranta a6ace take yin maganar, har ya harzu?a zai mayar mata da martani kalaman zainab suka faWo mashi arai da sauri ya danne fushinsa, abunda ta tsana dashi tana magana Yana shareta, Wuyan farar jallabiyar jikinshi ta dam?a da hannayenta waWanda ke a sanye da awarwaro da zabba na zallar zinari, Jijjiga shi tai Shureim so kake ba?in cikin ka ya kashe ni? Na rasa benazir kaima kuma kana neman Waura min hawan jini, so ka ke zuciyata ta buga in mutu shureim ? hankalin shi ba ?aramin tashi yai ba, ganin hawaye sun ciko idonta.

Duk da yasan ta yi hakanne don ta samu kanshi, sassauta muryarta tayi tare da sakin Kwalar rigarshi Kai kaWai nake gani naji daWi, Meyasa ba za ka manta da abunda yawuce ba, ina magana kana share ni, kasan bana son hakan, Yana ?ona min rai baisan sa adda hawaye suka cigaba da wanke fuskarshi ba, muryarshi na Wan rawa ya furta ?mommy saboda ni za ki zubar da hawayen ki ? Muryarta a kausashe tace Shureim, how many times have I cried for you? I understand that you re trying to drive me crazy, Shureim ka daina ?aunata Tai maganar tana watsa hannayenta shiru Ya Wanyi yana kallon fuskarta, tabbas ya ga 6acin rai acikinta.

 Astagfurillah jin ya ambaci haka Yasa ta zaro idonta akan fuskarshi
 Mommy, I didn t know you cared about me that much, I thought you d stopped loving me, amma yanzu mommy akaina kike zubar da hawayenki ?

Mamakin kalaman shi ne yasa ta kafe shi da ido ba ?yaftawa, Hadisi Ya soma janyo mata da ayoyin al kur ani mai girma waWanda ke magana akan wanda Ya ?untatawa iyayen shi.

 Shureim ka sani kuma kake take sani? Shine Ka rufe ido Kana ?untata min? Meyasa ? Marairaice mata fuska yai ya zanyi! Sharrin zuciyane da kuma sharrin shaiWan, sune suke azalzalar zuciyata akan abunda Ya faru, sun?i bari na manta komai, Dafa kafaWar shi tai da hannunta Waya Ka yafe min shureim, nayi maka al?awarin zan tarairaye ka na baka kulawa kamar yadda muke ada, Sannan inaso kamanta da abunda ya wuce, Ba laifin mu bane, mu ne sila, amma kaine ka aikata komai ba tare da ka yi shawara damu ba, kai kasan ba yadda za ai da hankalin mu da tunanin mu mu goyi bayanka akan aikata hakan, a lokacin da ace ka yi shawara damu wlh shureim ba zamu goyi bayan abunda ka aikata ba har cikin zuciyarta ta ke magana, Shi kanshi Yaji jikinshi yai sanyi, zuciyar shi ta karaya, tabbas maganar da ta faWi gaskiya ne.

 Mommy, ni ne ya kamata na nemi yafiyarki, akan gudun ku da nake Yi ke da Daddy, Dan Allah ku yafe min, na gane kuskurena

yai maganar yana ?o?arin zubewa saman gwiwowinsa da sauri ta Wago da shi ta rungume shi tana Wan bubbuga bayanshi da yatsun hannayenta, Farin ciki duk Ya cikata, ta manta when last ta ji Wumin shureim a jikinta, saboda rashin jituwar dake a tsakanin su.

Muryar shi da alamun karaya ya furta mata Mommy, ana  uhibuk kathiran Hawayen da suka taru acikin idanuwanta ne suka soma gangarowa saman kuncin ta, still ba su raba jikinsu daga na juna ba, martanin maganarshi ta mayar mashi i love u too My son, ba zan Iya misalta farin cikin da nake a ciki ba, Shureim ka faranta min rai, ta yi maganar tare da raba jikinsu daga na juna, fuskokin su Wauke da murmushin ?auna

 Idan har dagaske mun shirya inaso daga yau ka goge duk wasu hotunanta dake a cikin wayarka, kallonsu baida amfani shureim, saboda suke fama maka raunin dake a cikin zuciyar ka

Shiru yai yana kallon fuskarta, har sai da ta kai ?arshen maganar, Har ga Allah bai jin zai Iya goge hotonta a wayarshi, don ba ?aramin sanyaya mashi zuciya suke yi ba aduk lokacin da ya kalle su, Allah ya jarabce shi da ?aunarta, Yafi sonta akan kowa na duniyar nan, duk da bata araye.

Gudun kada ta zarge shi, yasa shi yin saurin cewa saboda farin Cikin ki mommy zan yi deleting Winsu, ni kaina bana son abunda zai ?ara shiga tsakanina da ke,

GyaWa kai ta yi  Shureim ka Wauko wayar ka goge su agabana In gani tuni yasha jinin jikin shi, ba don yaso ba ya amsa mata da toh, slowly ya juya ya nufi gadon shi ya Wauko wayar, Kafin Ya kai mata, wayar ta hau ruri, hakan ba ?aramin daWi yai mashi ba, Waiwayowa yai still tana a tsaye tana kallon shi who s calling u ? Ta jefa mashi tambayar, Nuna mata screen Win wayar ya yi sunan Daddy ne Ya bayyana akai Umarni Ta bashi ya Waga kiran Ya kara wayar a kunanshi, Muryar Alhaji Ubaid ce ta ratsa kunnuwanshi Shureim Uncle Win ka na son ganin ka, gamu nan zamu shigo cikin gidan muryarshi A sanyaye ya amshi mashi da toh, takaicin shi Waya layla ta?i tafiya, ta tsare shi da ido, adan dole sai ya goge hotunanta awayarshi.

A hankali ya zame wayar daga kunnan shi, matsawa yai kusa da ita, Bayan ya cire password Na wayar Ya mi?a mata adai dai kan Gallery Winshi, Ta kar6i wayar tana duba hotunan, Ta yi mamakin ganinsu kamar hauka, hada wanda ya ke a rungume da ita saman ?irjinshi, ta6e baki layla tayi, hankalin shureim ba ?aramin tashi yai ba ganin zata danna delete all, jikin shi har tsume ya ke yi.

 Assalamu alaikum ! Muryar zainab ce ta katse mata hanzarin ta, a sukwane ta juya tana binta da kallo, a bakin ?ofa ta tsaya Alhaji ne ya shigo tare da kawun shureim, Shine yace nayi maki magana... yatsina fuska layla tayi Naji, ga ni nan zuwa Mi?a wa shureim wayar tayi ka tabbatar ga goge su, sannan ka fito ku gaisa da kawunka, Amsa mata yai da toh, Bayan ya kar6i wayar, fitar ta keda wuya Ya cire memory Win wayar, Ya 6oye shi a cikin rigar pillow, Ajiyar zuciya ya sauke Ba ?aramin daWi yaji ba, don ji ya ke kamar za a raba shi da ranshi idan akace ya goge hotunanta.

Toilet ya shiga ya wanko fuskarshi, Ya futo Ya nufi dressing mirror, cikin jerin turarurrukansa ya Wauki Waya ya feshe shi a jikin shi, bayan ya ajiye ya fito daga Wakin Ya nufi babban palourn.

*GIDAN ?AN IYA*

Tun da ta fito daga cikin toilet ta ke a tsaye bakin wardrobe, daga ita sai Towel Waure a ?irjinta, Ya sauko har saitin gwiwarta, a ?alla Tafi ?arfin mintuna goma, ba tare da ta motsa ba, idanuwanta na akan Jerin suturarta da ke a ninke sun sha guga, ba komai ne ya tsaida ta ba fa ce neman kayan da zasu dace da tarban Manyan ba?in su da zasu Yau, Ruwan ido take yi, duk kayan da ta Wauko sai taga kamar ba zasu dace da ita ba, Wayarta dake a jiye saman drawer ce ta soma ringing, nan ta ke taji gabanta ya faWi fatanta Allah yasa basu bane suka ?araso, Da Wan saurinta ta nufi wayar tare da kai hannu ta Wauketa, ko da ta duba screen Win wayar, babu sunan wanda ya kira, Ba?uwar number ce, kokwanto ta shiga yi akan ta Waga ko karta Waga? Don ita a tsarinta bata Waga ba?uwar number in dai ba wadda ta yi saving akan wayarta ba ce, kusan sau uku kiran nashigowa Yana yin rejecting ba tare da ta Waga shi ba, tayi kasa?e kamar an dasa mata Aya,


Shigowa Cikin Wakin Zahra ta yi, bakinta Wauke da sallama, turkish gown ce a jikinta launin pink ba ?aramin kyau tayi mata ba, tayi rolling veil saman kanta. Ganin Aneelerh a tsaye yasa tace lafiya? Ya akai naga baki shirya ba? Ko kin manta cewa suna a hanya? Sun fa kusa isowa, Na rasa meke damunki, Ko har yanzu kewar baby junaid Win ce bata sake ki ba ? Harara Aneelerh ta Wan jefa mata, Ba tare da tace koma ba, ta Waura wayarta saman mattress, kafin ta juya ta nufi wardrobe din Kayan da ta bari a buWe.

 Zahra zo Ki tayani zabar kayan da zan sanya, Ruwan ido Ya hana ni Wauka tun Wazu murmushi zahra ta saki yayin da take tunkarar wardrobe Win Aunty aneelerh, shiga za ki yi ta mutunci, ta kece raini, Lace ko shadda su zasu fi dacewa,  Ta yi maganar tare da Kai hannu cikin wardrobe Win kayan ta janyo mata wani haWaWWan lace launin golden colour, ta mi?a ma Aneelerh, Fuskarta Wauke da murmushi ta kar6i Kayan da zahra ta mi?a mata na yadda ke ?wararriyace a6angaren iya zabar kayan da zasu dace da mutun, nafi karfin 15 mins ina neman wanda zasu dace dani na kasa, sai da ki ka zo Zahra tace kada ki manta aikina ne, burina kiyi kyau auntyna, surukanki su ganki a mutuncenki, bari naje na Wauko maki sar?ar da zata dace da kayan,  amsa mata Aneelerh tayi da toh, Wuce wa zahra tayi agaban drawer chest Ta zu?unna ta dauko mata jewelry box dinta, Ta buWe ta lalubo mata necklace da earrings launin Lace Winta, maida box dinta tayi kafin ta mi?e ta daura mata su gaban mirror.

 Aunty aneelerh, Ga su nan saman mirror, Pls Ki shirya da wuri, Ni zan je na taya su mami shirya masu abincin

Amsa mata ta yi da toh ta ?ara da yi mata godiya, Bayan fitar zahra, Aneelerh ta shirya tsaf cikin Lace Winta, riga da skirt, sun yi bala in yi mata kyau, sun Wan kama jikinta, shape Winta ya fito sosai, Kamar a jikinta aka Winka kayan, a gaban mirror ta zauna tana yin make up, lip gloss ta shafa ma la66anta, Ta Wan shafa hoda, ta Wauki brush tana gyara jagirarta,  Sumar kanta Ta sauko har saman bayanta, ?arar Shigowar text a wayarta ne yasa ta Wan kalli 6angaren da wayar take ajiye saman gado, sai lokacin ta tuna da ba?uwar number da ake ta kiranta Wazu, sai da ta fara ?aura dan kwalin leshin Kafin ta mi?e ta nufi wayar ta Wauke ta, Da yatsan hannunta ta janyo sakon A hankali ya buWe, Ta yi mamakin ganin Sunanta da aka rubuta da manyan haruffa, menene ma anar sakon? Just Aneelerh? Wanene wannan? Kiran number ta soma ?o?arin Yi sai dai ta?i shiga, A ?arshe ta hakura ta daurata saman pillow, Gaban Mirror ta koma ta Wauki jerin turarurruka tana feshe jikin ta da su, tunawa da baby junaid Winta yasa ta Wan saki murmushi, tayi missing Winshi sosai, yau tun da safe Mahboob Yaje kai shi school, Bayan ta haWa da shi da kuWin fetur, kusan sati biyu da fara zuwanshi makarantar, kullum da fara a yake tafiya, yana zumuWi, da zarar an kaishi Ya ke saka masu rigima sai sun dawo dashi gida, Har atashi daga school Win Yana yin kuka, Fuskarshi jawur ake dawo mata da shi. Malaman makarantar har sun canza mashi suna daga Junaid zuwa babyn mommy, saboda sunanta da yake yawan kira masu.

Daga waje tajiyo muryar Zahra tana kwaWa mata kira Aunty Aneelerh!  girgiza kai tayi aranta tace Ko yaushe ne zahra zata daina Yi min irin wannan kiran talaucin kamar zata ?ararmin da sunana

Zahra na shigowa Wakin ta Waro ido waje tana fadin Wow!!! Tabarakallahu Ahsanul khaliqin Aunty aneelern kinga yadda ki kai kyau? Kamar wadda zata shiga gasar miss world, harara Aneelerh ta jefa mata fuskarta asake tace Naji na gode Da yabo, ni dai yanzu faWa min Kiran menene kike yi min ? Watsa hannu Zahra Tayi dama ummi ne ta aiko ni zaki ci abinci yanzu ko sai anjima idan sunzo ?
 Yunwa nake Ji zahra, ba zan Iya jira sai sun zo ba, ki samu plate ki zuba min dambun shinkafa, Ki haWo min da lemu mai sanyi, 
 Toh, Amma kafin nan mu Wanyi selfy mana ta yi maganar tare da Kunna camera din iphone nata, ta Waga Wayar Tare da Waura kanta saman kafaWar Aneelerh, gaba Waya suka saki murmushi,  kusan hotuna Biyar tayi masu atsaye kafin Ta nufi hanyar fita Wakin tana faWin Idan


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login