Showing 81001 words to 84000 words out of 260999 words

Chapter 28 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

naji labarin shi awurin junaid

Cikin nuna 6acin rai ?an Iya yace baida wayau ne ai ni bansan baizo ya gaishe ka ba, bari ya fito daga Wakin Wan rainin wayau, Zahra tafi shi hankali

Abie yace ?uruciyace ke damunshi, Zahra kuma ae tafi shi shekaru baza a haWata da shi ba
?an Iya yace babu wata ?uruciya atare da shi, Sarai yasan me yake yi sai girman jiki ba wayau da alama Ranshi ya 6aci da rashin gaishe da uncle abdallah da baiyi ba.

Kafin wani daga cikinsu ya ?ara yin magana Hajiya adama ta fito daga Waki hannunta Wauke da baby junaid, tun da ya dawo daga school a wurinta ya wuni ya hanata sakat duk inda za ta je ?afarta kafarshi toilet ne kaWai yake bari ta shiga, Ta canza Kayan jikinta zuwa atampa riga da skirt, Ta yafa mayafi akanta, kafin ta ?arasa shiga palourn Mamie ta fito daga Wakin Ummi su biyu ganinta yasa suka nufi wurinta fuskokin kowannansu da fara a suka soma gaisawa da junansu

Atare suka ?arasa shiga palourn, Kowa ya samu wuri ya zauna, Kafin suka fara gaishe da Mazajensu, mi?a ma junaid hannu uncle abdallah yai zonan kyakkyawan Jikana mu gaisa, da sauri Junaid ya sauko daga saman laps din Hajiya adama ya nufi sofa Win da uncle abdalla yake azaune Ya haye saman jikinshi yana faman sakar mashi murmushi, shafa fuskarshi yai da tafin hannunshi Masha Allah mutumina, Ka tashi lafiya? Fadamin meyasa baka je school ba yau? Sannan baka bi mu zuwa masallacin Juma a ba Zaro ido Junaid yai haWi da Wan girgiza kanshi muryarshi da shagwa6e yace nafa je, ae yau da wuri ake tada mu duk ranar juma a, kuma ni ai ban isa zuwa masallaci ba inji mommy maganarshi ba ?aramin ?ayatar da su take yi ba, musamman In ya haWa da shagwa6a,

 Junaid kaji tsoron Allah, Aneelerh ce ta faWa maka haka? FaWamin gaskiya ka dai san me ?arya Wan wuta ne jin haka yasa shi saurin sanya tafukan hannayenshi biyu ya toshe fuskarshi Yana ti?ar dariya muryarshi ?asa ?asa ya furta ba ita bane, ae malaminmu ne yace mu ?ananu ne bamu isa Waukar zunubi ba gaba Waya suka saki dariya, bayan sun tsagaita da yin dariyar ne, Uncle Wan Iya yai masu gyaran murya hakan yasa suka dawo da dubansu gare shi.

 Dama yanzu nake shirin aikawa a kira mun ku, don mu haWu duka muyi magana, Kafin mu shiga cikin zancen Ina ?ara yiwa ba?inmu barka da zuwa fatan kun wayi gari lafiya da fara a Hajiya adama ta amsa mashi a mutunce

Mami tace tun Wazu da safe take son yin magana mun fara sai nace ta bari idan kuka dawo daga masallacin juma a zaifi mu haWu mu duka mu tattauna tunda abune daya shafi kowannanmu da bu?atar aji shawara daga bakin kowa

Jinjina kai Abie yai hakane, Yanzu Ina aneelerhn take ?

 Tana a Wakin zahra, Bari na shiga na kirata kafin ta mike muryar junaid ta katse mata hanzarinta.
 Ni zan Kirata Bai jira amsarta ba, Ya sauko da gudu Ya nufi ?akinsu, uncle abdallah ne ya Wan Waga murya yana yi mashi faWan ya daina gudu kada ya faWi yaji ciwo, Jin haka yasa shi dakatawa da yin gudun ya soma yin tafiya a tsanake

A lokacin Aneelerh da Zahra suna zaune saman gado kowa ya dafi waya suna fira suna chatting, sun Wauki wankan dogayen riguna
 Ba zaki le?a wurin surukar taki ba? Kin barta a Waki ita kaWai acewar zahra
 ?azu da safe na shiga na gaishe ta, har ma na tarar da mami zaune suna tattaunawa shiyasa ban tsaya ba,
 Gaskiya aneelerh ki godewa Allah, surukarki tana da mutunci ta iya magana ga faran faran da jama a, Ni wlh ba ?aramin burgeni take yi ba, Inasonta sosai, da ace tana da wani Wan Bayan Yaya uzair Allah dana aure shi har cikin zuciyarta take yin maganar,
Aneelerh na murmushi tace Chief Owais din fa? Ko kin fasa ! farfari Zahra Tayi mata da ido
 shi wannan na dabanne, idan ana maganar ?arau?arau ba a maganar Zinari, My dream man inaji araina ma ya kusa dawowa ?asar jiya har mafarkinsa nayi
Murmushin gefen fuska Aneelerh ta saki
 Allah Ya cika maki burinki zahra, Ni na ?osa inga fuskar Owais Win nan, har tambayarki nayi hotonsa kin?i ki nuna min, bansani ba ko rowa kike yi min dariya Zahra tayi Ina jin fargabar zuciyarki ta buga silar ganin kyakkyawar fuskarshi, kuma kinga ke matar aure ce bana son ki kalli haramun Sakin baki aneelerh tayi yayin da take kallonta, tama rasa bakin magana
 Fuskarshi tsadane da ita, idan har zaki Iya biyan farashi sai muyi ciniki in nuna maki fashewa da dariya aneeleeh tayi jin wani zancen abakin zahra.
FaWowa ?akin Junaid yai tun abakin ?ofa yake faman ?wala mata kira Mommy!mommy! a hanzarce ta kai idonta ga ?ofar
 Babyn mommy lafiya kake ta ?walamun kira tai maganar tare da sakowa daga saman gadon ta nufe shi, hannu biyi tasa ta Wauke shi tana kallon fuskarshi
 Mommy ana kiranki, ki zo inji su abie
 Sune sukace ka kira ni ? ?aga mta kai yai alamar eh ya ?ara da cewa ke kaWai banda Zahra
Harara zahra Ta wurga mashi aiko sai naje Wan ba?in ciki, so kake kayi mun bu?ulu wata ?il ?udi ne za a raba mana,
Saukowa tai daga saman gadon ta Wauko masu mayafi a closet ita da Aneelerh ta yafa mata akanta, atare suka fuce daga Wakin zuwa palour

Hankalin Mahboob Ba ?aramin tashi yai ba, ganin babu zoben a Waki, duk yabi ya birkice Wakin, ya tarwatsa komai, Hatta zanin gadon shi da fululluka duka yayi wurgar dasu saman tiles, ya zazzago da jerin ninkakkun kayansa na cikin wardrobe kaf dinsu Ya bazasu saman gadonshi, zufa ta ko ina, Bawan Allah shine har ?arkashin gado neman zobe, Cikin drawer chest, da laundry basket, kanshi harya fara yi mashi ciwo, ya tsani asara a rayuwarshi, a haukace ya tura ?ofar toilet dinsa ya shiga ciki Yana neman zoben, gaba Waya ya fara zaucewa, ganin babu zoben a toilet Win ya dawo Wakin, yana haki zufa sai tsastsafo mashi take Yi, Idanuwanshi sunyi jawur dasu luhu luhu yakai ma?ura tamkar zai rushe da kuka, jiri ne ya fara Wibarshi a hanzarce ya koma gefen gadon shi ya zauna tare da sanya hannayenshi biyu ya tarbe kanshi Takaicin duniya ya ishe shi, bakomai yake tunawa ba face kuWin da Aka sayi zoben, har zazza6i yai daya mi?a su dubu goma sha biyar. Ahakama kuWin bada guminsa ya same su ba, Abokin shi ne ya siya mashi zoben saboda ya nuna yana so kuma baida kuWi.



*Boss Bature
'? Mu haWu monday Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya Game son cigaban littafin kurkukun ?addara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da za ki tura kuWin*



First bank



3196407426,



*Bature Hafsat Muhammad, za a tura evidence of payment ta phone number Wina 08169856268 Banda kira whatsapp kawai*

_~*BossLadiesWriters*~_


_*KURKUKUN ?ADDARA*_


~Middle step~


_The Prisoners E16=?%?=ث?_



*Daga al?alamin Boss Bature*




Kusan a tare Aneelerh da zahra su ka shigo palourn, a saman carpet kowan nan su yai zaman cin tuwo Junaid na azaune gefenta, tun da su ka zauna idanuwan su Mami da Abie na akan su, at same time suka haWa baki wurin gaishe dasu cikin girmamawa, fuskokinsu Uncle abdallah da fara a suka amsa masu.

Bayan kowan nan su Ya natsu, Hajiya adama ta soma magana cikin nutsastsiyar murya
 Dama jiyane Aneelerh ta ke faWamin dangane da tada zancen 6acewarsu tajuddeen da za ayi, a gaskiya naji daWin jin hakan sosai, Kuma na yabama zahra da ta kawo wannan shawarar ta yi tunani mai kyau Tun da ta fara magana sun natsu suna sauraronta, Zahra sai faman washe baki take yi jin anyabi shawararta, tana matu?ar son taga An yabeta.

Bayan Hajiya adama ta ?are magana Uncle abdallah Ya Waura da cewa yanzu haka abun da mu ke tattaunawa akai kenan, Ni kaina Naji daWin tunanin nan da akayi abune mai kyau da bu?atar atada zancen 6acewar su ya dawo sabo, wata ?il ta silar hakan Allah ya agaza mana Muji Wuriyarsu duk da bamu da tabbacin ko suna araye don ni har yau bana ji araina cewa babu su a doron duniyar nan!

Numfasawa Abie Yai Kafin ya Waura da nashi jawabin In sha Allahu muna sa ran wannan Karan zamuci nasara, dama dalilin taruwar mu anan don kowa Ya bada tashi shawarar Bayan Kammala Maganar abie, Uncle Wan Iya Ya soma magana

 Na riga nayi magana da Ziyad babban Wan jarida ne, Tun ranar da muka Yi magana da Aneelerh, ta turo min hotunansu already na tura mashi su, da duk wasu bayanai da za a bu?ata, Ya ce min in sha Allah cikin weekend da zamu shiga komai za a fara yaWa labarinsu Murmushine Ya bayyana akan fuskokinsu da alama sun ji daWin Jin hakan
Uncle abdalla yace Wai kana Nufin Ziyad Wan Gidan senate Lateef ?

Jinjina kai Uncle Wan Iya yayi ?warai kuwa, Ziyad yanzu ae shi ke jan Ragamar Companynsu Na jarida mai suna Obinna News Network (ONT) Yaron Akwai haza?a Kullum ne saina bibiyi Labaransu a shafinsu, ?wararrune a 6angaren Aikin Jarida, duk wani labari da zaiyi trending a social media Sune na farko da zasu fara buga shi a shafinsu

Uncle abdalla Yace Allah sarki, Uzair Da tajuddeen Sunci burin yin Aiki a companynsu, suna son Yin aiki tare da Ziyad Allah bai nufa ba cikin karyayyiyar Murya Uncle abdallah ya ?arasa maganar, jikin kowan nan su Yai sanyi

 Nima a bakin uzair na ta6a jin labarin Ziyad Win nan shahararran Wan Jarida,  Acewar Hajiya adama

Uncle Wan Iya na murmushi yace Allah sarki, ae muna mutunci da Iyayensu, lokacin da ace nasan suna da burin yin aiki da shi ai dana haWasu, Yadda Taj da uzair suke da haza?a a 6angaren Jarida tabbas da suna atare ba ?aramin Cigaba za a samu a ?asar nan ba, don shima Ziyad Win Akwai ?walwa Bashi da tsoro gaskiya tsirararta yake faWin ta murmushi kowannan su Ya saki.

 Yakamata ka gayyato mana shi agidan nan, tunda kowa nasan ganin shi, Ko da ya ke nasan zaiyi wuya ya iya samun lokacin zuwa sai dai mu muje inda Yake Abie ne yai maganar

 In dai ziyad ne baku da matsala, mutunne mai sau?in kai, zan Gayyace zuwa gidan nan

Tun da suka fara magana sai Yanzu ummi tasa baki kaga daga nan Idan Yazo sai mu bashi auran zahra.... tunkan ta ?arasa magana zahra dake chatting da wayarta A sukwane ta Wago Girarta a haWe tana kallon fuskar mami.

Hakan da ta yi ba ?aramin dariya ya basu ba, Uncle Wan Iya yace kin kawo shawara mai kyau, Ni kaina nayi tunanin hakan don yaron akwai farin Jinin ?an mata ita kanta zahra nasan zata ?yasa Kifa kai zahra tayi saman cinyoyinta, takaicin Duniya ya isheta, ita da ta ke da burin mallakar Uban gayyar family Win su kuma suna yi mata zancen Ziyad.

 Akwai Kyauta ta musamman da zan ba Aneelerh, nasan Itama zata taimaka mana sosai Hajiya adama ce ta yi maganar idonta Akan uncle abdallah.

 Na baro ta a mota, jiya na manta ban shigo da ita gidan ba, Bari naje na Wauko yai maganar yana yun?urin mi?ewa Sai ga Mahboob Kamar an wurgoshi Rai a6ace yake Tafiya Fuskar shi a haWe babu mutunci.

 Ka koma ka zauna Ga mahboob nan, ka bashi key Win motar ya Wauko maka Karaf acikin kunnanshi Maganar ta sauka, Har ?ara sauri yake yi don yabar falon
?aga murya Uncle Wan Iya yai Kai Mahboob zonan Cak Ya tsaya da yin tafiyar fuskarshi A murtuke ya Juyo Ya nufi inda suke zazzaune saman sofa.

Zu?unnawa Yai ?asa Ya Wago da fuska Yana kallon Abie Win nasu

Rai a6ace yace dashi Mahboob ba ka ga munyi ba?i bane a gidan namu ?

Hannu yasa ya Wan sosa ?eyarshi Muryarshi ?asa ?asa Ya furta

 Bana Jin WaWi jiya shiyasa ban samu damar zuwa ganin su ba,

Wani kallo Da Ummi ke wurga mashi daga inda take zaune saman Sofa kamar zata kifa masa mari, Hakan yasa shi yin sauri kallon Uncle Abdallah Ya furta sannunku da zuwa, ya gajiyar tafiya, ya kuma aka baro mutanan can

fuskar uncle abdalla asake ya amsa mashi lafiyalou Mahboob, ya school ko an kammala fuskar shi ba yabo ba fallasa ya ce diploma ce na kammala

Ganin yanayin fuskarshi babu walwala Uncle abdalla yace  Ko dai har yanzu ba lafiyane? Naga kamar baka acikin natsuwarka

Sai lokacin Ya Wan sakin murmushin ya?e  Bakomai, ai naji sau?i Iya abunda ya furta kenan, Baby Junaid ya tsareshi da ido, Dariya ce ?umshe a cikin bakinshi don ya fahimci damuwar rashin zoban shi ce ta sanya shi shiga wannan halin, Cikin kunne yai ma Aneelerh raWa Mommy zoben yake nema, kalli idonshi ki gani sunyi jawur, Allah bani bashi mommy sai ya zubar da hawayensa

?iris ya rage Aneelerh ta saki dariya yayin da take sauraron muryar junaid, ita kanta ta lura da 6acin ran da ke akan fuskar Mahboob.

 zai baka Key Win mota, sa?o zaka Wauko mashi Fuska a Waure uncle Wan Iya yai mashi maganar, tare da kallon uncle Abdalla

 Bashi key Win motar, acewar Wan Iya, ciro key Win uncle abdallah yayi kafin ya mi?a ma Mahboob, Ya sanya hannu biyu ya kar6a.

Yun?urawa yai ya mi?e ya fuce daga Wakin yana ?un?uni.

Kafin dawowar Mahboob Junaid Ya mi?e da sauri Ya nufi Wakin Mommyn shi don Ya duba zoben da su ka 6oye.

Yana shiga Wakin Ringing wayar Aneelerh Ya daki dodon kunnan shi, Da sauri ya nufi wayar dake Ajiye saman pillow Ya haye gadon ya janyo ta.
Jikinshi har kerma yake yi wurin yin Picking call Win ya kara wayar a kunnanshi.

Da ?arfi Ya furta Wanene ? Shiru ba a tanka masa ba.

Hakan baisa ya fasa yin maganar shi ba

 Mommy bata nan tana a palour suna magana da su Abie, I m the only one in the room. still ba a tanka mashi ba, Surutu Yaci gaba da Yi

 Angel ce ke kira ? Shiru ba amsa Sister Angel, say something! It s your brother, Baby Junaid. I miss you so much

Da shagwa6a ya yi maganar, Sai lokacin Muryar mutumin da ya kira a wayar ta bayyana da sauti mai matu?ar Ratsa zuciya.

 Where is the owner of the phone? ta6e baki Junaid yai ai na faWa maka tana a palour
 Okey ina son yin magana da ita, ko zaka Iya kai mata wayar Tuntsirewa Junaid Yai da dariya yana faWin a a Sai dai ka yi magana dani, sai in faWa mata
 Pls ka kai mata wayar,  ma?e kafaWa Junaid Yai kamar yana agabanshi ni dai a a, Ka faWamin sai in faWa mata sa?on

 Shekarunka nawa ? Ga dukkan alamu wanda ya kira wayar ya fahimci ?aramin yaron ne ya Waga tun daga kan voice Winsa.

 HuWu Biyar shidda Sautin dariyar mutumince ta ratsa kunnan junaid.

 No wonder ashe babban mutun ne kai, zamu iya zama abokai ma?e kafaWa junaid yai to aini yarone kai kuma babba .
 Okey yanzu faWamin Ina yayarka Angel ? Kwa6e fuska junaid yai cikin muryar shagwa6a yace ta 6ace 6era ya cinyeta ita da daddynta da daddyna sun mutu nima mommyna ta faWa min sosai mutumin Ya fashe da dariya, jin wautar Junaid

 Ka hana Ni Yin magana da mommynka, gashi kanata cinye min kati
 Ae nace ka faWamin sa?on sai In gaya mata mutumin yace Okey, ka faWa mata DADDYN UNAISAH NE ya Kira !

 To zan faWa mata Sai anjima Yana kai ?arshen magana Yai rejecting call Win tunkafin mutumin yai mashi sallama, Pillow Ya janyo ya zuge zip Win Ya curo ring box Win Yana Kallon zoben
 Na Angel ne wannan, Bazan bashi ba Allah tun da ya cinye min chocolate Wina Yana magana yana ta6e la66ansa.

Shigowa Mahboob Yai cikin palourn Hannun shi ru?e da Kyautar wani abu Mai faWi an rufe shi da wrap sheet mai ?yal?yali, Karasowa Yai agaban sofas din da Uncle Abdallah Yake zaune Ya sauke gift Win kafin ya mi?a mashi key Win motar, Kar6a Uncle Abdalla yai nagode sannu da ?o?ari muryarshi ?asa ?asa Ya amsa da yawwa Juyawa yai da sauri Ya nufi Sashen kitchen ganin Ana na zarya kai abinci a dining.


Tunkafin a buWe Kyautar kowa Ya ?agara da son ganinta, musamman zahra ta ?ura idanuwanta kamar na mazuru.
Ummi na murmushi tace masha Allah wannan kyauta tunkafin abuWe mun fara zumuWin ganinta Mami tace ni kaina a ?agare nake Allah
A hankali Uncle Abdallah Yake warware wrapping sheet Win, slowly Kyawawan idanuwanta dara dara suka Fara Bayyana, da mamaki su ke Kallon juna cikin rashin fahimtar wacece wannan Kyakkyawar


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login