Showing 111001 words to 114000 words out of 260999 words

Chapter 38 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

4days Har kumatu ta ?ara.
 Ai nurse Winne Yace min duk in ina bu?atar wani abu Inyi mashi magana... zaro ido Angel Tayi hada ru?e ha6a tace Eyehh! Wato saboda yace maki haka shine kuma ko da wani lokaci sai kince mashi zaki ci abinci, Angaya maki nan Restaurant ne? You re a patient bai kamata aga kina cunkushe cunkushen abinci, kamar me fama da cutar Yunwa sam Sun manta da nurse din da ke abayansu, Da turancin Angel Keyin maganar, hakan Yasa ta fahimtaci abunda suke tattaunawa, sai faman sakin murmushi take Yi tana binsu da kallo.

 Angel ai su ba ruwansu, komai mutun yake so suna yi mashi, baki ga yarda nurse din Ya ke ji dani ba, Shine ma Ya kunna mun abun nan ba ?aramin DaWi naji ba ta yi magana tana nuna mata plasma tv

Watsa Hannu Angel Tayi Okey, Koma Ki cigaba da cin abincinki, pls Ki samu ki kwanta ki huta, ki kula mun da kanki murmushi parveen ta sakar mata

 Thank u sis, Allah yabar mana Angel Winmu Nurse jessica ta tsaresu da ido, gwanin ban sha awa take kallon su
Sallama sukayi Ma parveen bayan sun fito daga Wakin suka nufi Wakin Hannah, Yarinya ?ar madara, hankalinta kwance take sharar baccinta, Rabin jikinta duvet ne.

Bayan sun ?ara gaba Wakin Naufal su ka shiga da Wakin Javed, Kowan nan su bacci Yake Yi, daga Wakin Javed suka nufi Wakin Haris, Bawan Allah ba laifi Jiki Yai kyau, yana samun kulawa fiye da sauran ?an uwanshi saboda lalurar shi.

Sunyi tunanin bacci yake yi ganin shi kwance ya rufe idanuwanshi, Har sun Juya zasu fuce muryar shi ta katse masu hanzarinsu

 Angel! Atare suka Juyo suna kallonshi, Ya buWe idanuwanshi da suke a lumshe, farin Cikine Ya lullu6e Angel, da sauri ta nufi gadon shi daga gefe ta haye, taimaka mashi tayi ya mike zaune, ta rungume shi a chest Winta, hannunta asaman bayanshi tana shafashi

 Haris Wina Ya jiki naka da sau?i ko ? Muryar shi, ?asa ?asa Ya masa mata da sau?i Angel, bana jin ciwo a jikina sai dai har yanzu ina yin mafarki akan Deejana, ina ganinta a prison suna azabtarmin da ita, tana kuka tana ro?ona akan in taimaki rayuwarta cikin rauni na murya yai maganar

 Ka kwantar da hankalinka haris, Mafarki ba gaskiya bane, sau dayawa mafarki Shaidanne yake assasa shi, wani daga Allah ne wani mafarkin kuma ya danganta daga Yarda ka ?wallafa abu aranka, shiyasa nace ka dage da yin addu a, in sha Allah haris in dai Deeja tana araye zaku haWu ne,

Nurse Win ta zuba masu ido tana kallon su, bata san me suke tattaunawa ba a tsakaninsu, saboda sunyi amfani da harshen hausa.

Still Haris bai Wago kanshi daga saman chest Winta ba ji yake kamar deejanshi ce

 Wlh Angel inason deejana, Kuma inayi mata addu a, Ko yanzu da kika sameni na rufe idanuwana, addu a nakeyi mata, Ni bazan ta6a gajiya dayima deeja addu a ba, Har nunfashina na ?arshe

Tuni idanuwan Angel sun cicciko tab da ?walla, (?aunar dake a tsakanin haris da Deeja, daga Allah ne, irin son da ake kira true love, Inason ka kana so na badan wani abu bad' Allah Ya bamu masu sonmu tsakani da Allah=?O?)

Shafa sumar kanshi Angel Ta yi da hannunta, Jin shesshe?ar kukan shi Ba ?aramin Karya mata zuciya yai ba

 Haris pls don t cry, kasan bana son jin kukan ka, ko ba danni ba, nurse da ke kula dakai bazata Ji daWi ba, Suna iyakar bakin ?o?arinsu wurin ganin sun sanyaka farin ciki duk don ka rabu da ciwon zuciyar dake damunka a hankali ya Wago da kanshi Idanuwanshi sun Wan kumbura.

 Angel, nadaina bazan ?ara ba tafin hannunta ta Waura saman fuskarshi tana share mashi hawayenshi

 Zan tafi Yanzu nurse tana Jirana, Amma kafin nan kayi min murmushi mana da?yar ya ?a?aro murmushi kan fuskarshi, Hakanan taji gabanta Ya faWi ?ura ido tayi akan face dinshi kamar tana son gano wani abu sai dai ta kasa gane menene shi.

Ganin yadda take kallonshi yasa yace mata Lafiya Angel ? Girgiza mashi kai Tayi bakomai, ka kula mun dakanka, Sai Allah Yakaimu daga haka ta sauko daga sama gadon, suka fice daga Wakin shi ita da nurse jessica.
Last room da suka Nufa Wakin Garkuwa, tunkafin su ?arasa take Jin faWuwar gabanta na ?aruwa, ji take yi kamar idan ta shiga Wakin wani abu zai faru, Da bismillah abakinta ta kutsa kai dakin nurse jessica tabi Bayanta, kamar matacce haka suka same shi kamar kullum Sai sharar baccin shi Ya ke yi, Lamarin Danish ba ?aramin Waurewa likitoci kai Yai ba, tsawon kwanaki mutun Yana yin bacci ya?i tashi? Tun abun na damunsu har sun ha?ura sun zubawa sarautar Allah ido.

Saman chair nurse ta zauna idonta akan face din Danish

A hankali Angel ta zauna gefenshi Tana ?are mashi kallo, Ji take yi tamkar ta fasa ihu acikin kunnuwanshi wata ?il idan Yaji zai farka, sai da tasan ko Tayi abanza, Allah shine shaidarta, ta matsu a ?agare take da son farkawarshi kamar ta yi hauka
Sam ta manta da nurse dake a Wakin, ta natsu tana kallon shi kamar zata HaWiye shi, A hankali Ta Waura small pink lips Winta farar fatar cheek dinsa ta manna ma kiss.

Murmushin gefen fuska nurse jessy ta dan saki, abun ba ?aramin ?ayatar da ita yai ba, kamar ta samu tv haka take kallonsu.

A hankali Angel ta kwantar da kanta saman faffaWan chest dinshi ta kasa kunne tana sauraran heart beat dinsa

Muryarta cikin raWa take Yin magana My man pls wake up, nayi kewarka kamar zan zauce, dan Allah ka taimaki rayuwana ka farka danish, a matse nake duk na takura da rashinka, pls idan kana Jina Ka amsa min hauka ta soma yi mashi asaman jikinsa tabi duk ta hayeshi, shesshe?ar kuka tadinga yi mashi duk don ya farka sam babu hawaye akan face dinta, Wagowa tayi da kanta, gray eyes dinta akan fine face nasa, eyes lashes dinsa ta ?urawa ido masu kyau da tsari.

Bakomai take tunawa ba face Farkon haWuwarsu a prison, a karo na farko da Ta yi tozali dashi saida gabanta Ya faWi saboda zazzafan Kyanshi, Murmushi tasaki tunawa da maganar farko data fara haWasu lokacin da tana zazzaga masu masifa akan afaWa mata ubanwa ya kawota prison
Muryarshi ta ratsa kunnanta, tamkar ana busa sarewa
 Bansan wacece ke ba, amma na lura kamar kina son wuce gona da iri, yakamata ki kiyaye harshen ki, wannan tsohuwar da ki ke gani tamkar uwa take agare mu, tun da mu ke da ita bata ta6a cutar damu ba, muna samun kyakkyawar kulawa daga gare ta, don haka bazamu bari zuwan ki ya zama silar tarwatsewar farin cikin mu ba hope u understand me! a lokacin takai ma?ura A zafafe Ta juyo ta kalle shi tsabar mamaki tamkar ba daga bakinshi maganar ta fito ba, duk da bugun da zuciyarta tayi mata na ganin kyanshi hakan bai hanata zazzaga mashi masifa ba.

 Sannu isasshen me walkin sa! Kai kuma a suwa Wan wake a hotel? am talking you are talking? duk wanda ke son zaman lafiya acikin ku, kada ya kuskura ya shiga gona ta, domin ni ba irin ku bace! Wlh uban mutun zanci kuma a zauna lafiya!

Batasan lokacin da dariya ta kubce mata ba, Rayuwa kenan, Idan mutun ya kasance ?addararka baka isa ka canza shi ba, bata ta6a tunanin zasu sasanta tsakaninsu ba, saboda rashin jituwarsu sai gashi a yanzu sun sha?u da junansu ita da sauran ?an uwanta prisoners.

Nurse Jessica Har tafara Gajiya da zama bacci na shirin kwasarta a saman kujera, sam batason ta katse Angel donta fahimci ba ?aramin so take Yiwa Wan uwan nata ba, duba da yadda ta haye saman jikinshi tana sambatu hada murmushi da dariya.

Soft lips Winsa ta ?urawa ido tamkar anyi mixing din launinsu da pink

 Masoyiya Angel Yakamata mu koma Waki ko ? Muryar Nurse jessica ce ta fargar da ita, Amsa mata Tayi da toh Kafin ta mi?e ta Wan dukar da kanta saitin fuskarshi sumar kanta ta yi mashi rumfa, A hankali ta Waura small mouth Winta saman Forehead dinsa Da Niyar ta manna mashi peck ba zato ba tsammani taji ya dam?i waist dinsa ru?o bana wasa ba, Agigice Take kallon face dinsa wani abun mamaki bai farka daga baccin ba, tashin hankalin da ba a sama shi data, Nan take Jikinta Ya hau Yin kakarwa ido Ya raina fata, wata irin zuface ta soma tsastsafo mata ta cikin hudar gashin jikinta.......




*Boss Bature
'? Mu haWu Monday Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya Game son cigaban littafin kurkukun ?addara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da za ki tura kuWin*



First bank



3196407426,



*Bature Hafsat Muhammad, za a tura evidence of payment ta phone number Wina 08169856268 Banda kira whatsapp kawai*


_~*BossLadiesWriters*~_


_*=؋?KURKUKUN ?ADDARA=؋?*_


~Middle step~


_The Prisoners E20=?%?=ث?_



*Daga al?alamin Boss Bature*






Hankalinta a matu?ar tashe take kallon fuskarshi, Numfashinta na hauhawa zuciyarta na bugawa da sauti mai ?arfin gaske tamkar zata tsaga ?irjinta, tsabar tsoratar da ta yi, Nurse Jessica da ke a zaune ta rasa gane meke faruwa ne? taga dai tun da Angel ta yi mashi rumfa ta?i motsawa, kamar an daskarar da ita, idanuwanta ba su hango mata hannun Danish da ya dam?i Qugun Angel da shi, sakamakon Sumar Kanta da Hijabin jikinta sun lullu6e shi.


 masoyiya Angel, Ke nake Jira, kusan ?arfe goma na dare, Yakamata Muje ki kwanta ki kwanta ki huta Cikin Kulawa ta yi mata maganar Tana le?en fuskarta sai dai bata samu damar ganinta ba, saboda wuyan Hijabinta Ya zame tuntuni sumar kanta ta zazzago gefe da gefen fuskarta, ta rufe su.


Yun?urin kubcewa tayi daga ru?on nashi sai dai ko gizau wannan bai yi ba, kuma bai motsa ba, Ya matseta A jikinshi, tamkar an Waureta da igiyoyi, duk da sanyin A.c na room din hakan bai hana ta zubda gumi ba, zufar dake wanko fuskarta kaitsaye take sauka saman fatar face nasa, idanuwanta azazzare, yayin da acan cikin zuciyarta ta ke ta ambaton INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJI UN ! Ba ?a??autawa.


Muyar Nurse Jessica ce ta ?ara fargar da ita Lafiya kuwa Angel? Ya akai naji Kinyi shiru? Ko kinyi bacci ne a jikin shi ta ?are maganar tare da yun?urawa ta mi?e daga saman chair Win ta nufi gaban gadon ta tsaya tana ci gaba da yi mata magana, tsabar yadda la66anta ke yin kerma ta kasa buWe baki ta faWa mata Halin da take a ciki.


Mi?a Hannu nurse jessica ta yi da niyar ta Wago da Angel, saboda ta yi tsammanin bacci ne Yai awon gaba da ita, Sai dai Kafin ta ru?o ta, Angel Ta yi ?o?arin Yin magana Muryarta A hargitsa ba natsuwa ta furta Wan Uwana Ya farka! Shine Ya ru?e Ni

Mamaki Ne Yasa Nurse jessica Zaro Ido haWi da buWe Baki, Ta Furta Are u serious Ya farka?


 Ya farka, but he didn t open his eyes. He held me so tightly that I couldn t separate myself from him cikin shesshe?ar Kuka Angel ta furta maganar.


Jin haka Yasa Nurse jessica faWin Bari Na taimaka maki ki mi?e

Hannu Biyu ta sanya ta ru?e Angel ta soma kiciniyar 6an6arota daga Jikin Danish da Iya ?arfin ta na ?arshe sai dai takasa ta6uka komai, Mugun ru?o Yai mata, Hatta dogayen nails Winsa sun yi mata shatu saman bayanta, Lamarin ya Waurewa Nurse Jessica kai, ganin ta sanya Iya ?arfinta na ?arshe Amma abanza, hakan ba ?aramin ruWar da ita yai ba, Muryarta na rawa ta furta Bari naje na kira doctor

Da sauri ta fuce daga Cikin Wakin hada Wan gudunta

A lokacin da bata Yi tsammani ba, Sexy voice Winsa ta ratsa kunnuwanta muryar da ta daWe tana mararin Jinta

 My Angel Iya abunda ya furta mata kenan.

nauyayyar ajiyar zuciya ta sauke, jin ya ambaci sunanta, hakan na nufin Yana acikin Hayyacinsa, ?ura ma fuskarshi ido tayi ganin yana mutsu mutsun buWe idanuwanshi, sannu A hankali yake ?o?arin ware su, sunyi mashi nauyi saboda baccin da yai na tsawon kwanaki, Ta yi matu?ar ?agara da son Yin tozali da kyawawan Reddish-brown eyes Winsa, kaWan Ya buWe su bai ?arasa ware su ba, sun ciza launinsu, hakan ba ?aramin kyau suka ?ara ma shi ba, Tsabar farin ciki batasan sa adda ta fashe mashi da kuka mai tsuma zuciya, tana haWawa da dariyar farin Ciki, ya natsu yana kallonta da wata irin kasala a jikinshi, sam bai san a ina suke ba Iya fuskarta Yake Iya gani.

Cikin shesshe?ar kuka haWi da shagwa6a take faWin Nayi missing Winka My man, sai yau zaka farka? Kabarmu da kewarka da fargabar a wani hali zaka tashi, sannan kuma ka tsoratar dani sosai.... lumshe idanuwanshi ya Wanyi tare da ware su saman fuskarta, Hawayenta sai ji?a masa face dinshi suke Yi, har cikin bakinsa, hakan bai dame shi ba, tamkar ya samu ruwan sha, haka ya ke yin swallowing dinsu.

Kallon da ya ke yi mata kallo ne dake nuni da tsantsar ?aunarta da kewarta da yayi, hucin numfashinsu sai gaurayewa yake yi dana juna, hakan bai sha masu kai ba.


Idanuwanta sharkaf da hawaye sun rune jawur taci gaba da cewa dan Allah ka faWamin ba abunda ke damunka? Naga kanata kallona ka?i kula ni ta ?are maganar still da shagwa6a, yamutsa fuskarshi yaWanyi haWi da motsa tausasan la66ansa calmly ya furta

 ke ce damuwata, kinsan bana son zubar hawayenki, ki daina yi min ku ka or else I ll go back to sleep

yai maganar yana ?o?arin lumshe idanuwanshi da zolaya yai mata hakan aiko da sauri ta shanye kukanta, tana faWin na daina My man, kaine ka ?i kwantar min da hankali na ba zato ba tsammani taji ya manna mata peck saman fore head dinta, farin ciki duk ya cikata.


Muyarta har sha?ewa ta ke yi saboda kukan da tasha ka sake ni, Ka matse ni tayi maganar tana ?o?arin kubcewa daga ru?on da yai mata, so ta ke yi ta nuna mashi sabon wurin da suke acikin shi, ?an?ameta Ya ?ara yi yana faWin

 Ki jira, zan sake ki, ina samun natsuwa atare da ke

?ayataccen murmushi ta saki, ta Wan dakata suna kallon cikin idon junansu, lokaci Waya taga Ya haWe face dinsa.

 Lafiya ? Tai tambayar tana cigaba da kallon shi

 Namanta, ban sama maku abincin da zaku ci ba, Na bar ku da Yunwa

Murmushin gefen fuska ta sakar mashi Ka kwantar da hankalin ka, Muna cin Lafiyayyan abinci har sai mun ture, shiyasa nace ka sake ni inason nuna maka wani abu slowly ya zame hannunsa daga ru?on Da yai Mata, Light bulb Win Wakin Ya haske mashi ido, saukowa tayi daga saman gadon ta fuskanci gabas Ta du?a tayi sujjada tana godewa Allah daya farkar mata dashi cikin ?oshin Lafiya ba tare da wani abu ya same shi ba.

Alhamdulillahi Ala kulli Halin.

Ya yi matu?ar Yin mamakin ganin room Win da ya ke aciki, a kasalance ya yun?ura Ya mi?e zaune yana ?arewa ko ina Kallo, tunani ya shiga yi Ina ne nan? Waye ya kawo su? Fuskarshi da alamun ruWani ya Tura yatsun hannunshi cikin yalwatacciyar sumar kanshi yaci gaba da cakuWata tamkar yana sosata, saukowa ya yi da ga saman gadon.

Jikinshi yayi mashi nauyi da?yar yake taka ?afarshi, yayin da yake ?arewa Wakin Kallo, Angel tana a du?e tun da tayi sujjada bata Wago ba, addu o i take tayi masu.


Yana ?o?arin buWe baki da niyar ya yi mata magana, Sai ga doctors da nurses sun shigo Wakin da saurin su, Kusan atare su ka ci uban burki suna kallon kallon a tsakanin su da shi, Mutumin da suka daWe suna mararin ganin Ya farka, sai yau Allah ya nufa zai tashi, Sun yi matu?ar girgiza da ganin Shi a tsaye kan ?afafun shi, kyan fasalin shi Ya yi masu ?warjini.

Da hannu Yai masu Alamar su wanene su? Sai ?an kame kame suke Yi An rasa me Iya buWe Baki Yayi mashi magana.

Juyawa yai da sauri Yaje gaban Angel da ta yi sujjada, Da hannu Waya ya ru?o damtsen ta, Ya Wago da ita tsaye kamar wata ?ar baby, nuna mata likitocin Ya yi da hannun shi

 Who are they, and where are we?

da?yar ta samu natsuwar Fayyace mashi komai tun daga kan Yadda aka tsunto su a daji aka zo da su asibitin kamar yadda Gabriel Ya sanar da ita.

Bayan ta gama kora mashi jawabi ta kalli fuskokin likitocin tace  ku ta ya ni murna Wan uwan mu Danish Ya farka

murmushi kowan nan su Ya saki Nurses din dake a cikinsu kamar sun samu tv haka suke Binshi da mayataccen kallo, ba mazan ba ba matan ba.

 Muna ta ya ki Murna masoyiya Angel, munga brother Winki Ya farka cikin koshin Lafiya nurse jessica ce Tayi maganar

Da?yar wani dr ya iya buWe baki yace Danish Fatan Ka tashi Lafiya, tsawon lokaci


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login