Showing 150001 words to 153000 words out of 260999 words

Chapter 51 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

kafin in zare jamlock din Naji ta dam?eni ta wurgar dani saman gado tana fadin baki isa ki kubcemun ba zahra, dama nasan zakiyi min taurin kai shiyasa na biyo maki ta wannan hanyar, wlh idan har kika bijirema bu?atata zan saki dole ki biyani kuWina a yau Win nan idan ba haka ba zan dam?a ku hannun lawyer dina, sannan zan rufe companynku,

Ina kuka nace mata naji ta bani lokacin da take son kuWinta In sha Allah zan biyata amma ni kada ta kuskura tace zata ta6a jikina, ta jira taga idan ban biyata ba sai ta yi mini duk abun da ta ga dama, tana faman sakin shu umin murmushi tace min bataso inyi danasani, don tasan banda arzi?in da zan Iya biyanta, tasan wanene mahaifina karen ?an siyasane sai yayi masu wahala suke watsa mashi hatsin da zai samu ya tsastsaga harma ya Wan mana, raina ya 6acin sosai jin irin wula?ancin da take yi mini nasan nina ja ma kaina, dama ance kwaWayi mabuWin wahala, sannan idan har kace zaka dogara da wani kana tare da wahala, sai dai ba yadda zanyi ne tun farko da nasan wacece ita wlh daban amince ta buWe mana company ba, da?yar na samu ta ?yale ni abisa sharadin gobe da safe ?arfe 7 tana jiran alert na kuWinta, wlh idan daddy yaji maganar nan sai ya kusa kasheni, ni bansan ya zanyi ba

Zuciyar Aneelerh tayi matu?ar karaya, tayi mamakin Hajiyarsu zahra me halin bunsuranci.

 har nawa ne kudin ?
Zahra na matsar ?walla tace kusan fa miliyan shidda muka raba ni da fatima

Zaro ido waje Aneelerh tayi tana mai jinjina kai tace tabWijancan, ashe da rabon zahra ki kwana a cell, don kuwa babu abunda zai hanaki zuwa gidan Yari, Ni har na hangoki cikin uniform dinsu fashewa zahra tayi da kuka jin abunda aneeelerh take faWi.

Cikin shesshe?ar kuka tace Aunty aneelerh kidaina banso, bakisan halin da nake aciki bane shiyasa kike zolayata, wlh saboda tashin hankalin da nake aciki tun safe ko ruwa ban sha ba

Tsananin tausayinta ne Ya kama
Aneelerh, idanuwanta sunyi jawur dasu kamar an watsa mata barkono, muryarta na rawa tace Aunty aneelerh ko zaki taimaka mini mu je mu nemo wanda zai sayi motata da wayata kafin lokacin Ya cika Jikinta na kerma tayi magana.

 Lokacin da ku ka yi yarjejeniyar buWe companyn kinyi shawara da wani? Ina nufin Uncle ko Ummi akwai wanda kika faWa mawa ?!

Girgiza kai zahra tayi Ni ban faWa ma kowa ba, babu wanda ya sani, kawai dai na faWa masu na samu aiki a company, sun tayani murna kuma sun yi min fatan akhairi, ummi ma ta ta6a tambayana ya akai companyn yaci sunana? Kamar nawa, sai nace mata banawa bane, Yarinyar me companyn ce takwarata shiyasa aka sanya mashi Sunan Zahra world of beauty

Jinjina kai Aneelerh tayi Kinyi babban kuskure Zahra, Matar nan Tayi maki wayau, Nafi ganin laifin ki, ke fa da kanki kikace kinsan halinta masifaffiyace amma ahaka kika biyewa fatima ku ka kashe kuWi har miliyan shidda bayan kinsan ba gadon Wan iya bane, Idan ita yarinyar bata da wayau ai ke da hankalin ki, kuma ita dukiyar mahaifiyarta ce, ke kuma fa? Baki haWa komai da ita ba,Yanzu ai gashinan taja maki bala e, ko dai ki biyata kuWinta ko ta maka ki kotu, Ni dai shawarar da zan baki shine kije ki yi mata abun da take so! hankali akwance aneeelerh tayi mata magana, tayi tsammanin zata taimaka mata ne donsu nemi mafita amma sai taji tana fadin hakan, zuciyarta ta karaya sosai, har batasan sa adda ta fashe da kuka ba, ta sauko daga saman kujerar ta zube saman gwiwowinta Cikin shesshe?ar kuka take fadin Na shiga uku aunty aneelerh, amma dai wasa kikeyi mini ko? Ni nasan bazaki ta6a bani shawarar in aikata zunubi mai girma irin wannan ba, wallahi ina tsoron Allah, Ina tsoron ranar da zan koma gare shi

?aure mata fuska Aneelerh tayi Idan har baki amince mata ba zahra tayaya kike tunanin zaki Iya biyanta? Kinsan halin mahaifinki bazai ta6a biya maki kudin nan ba, Ummi kuma bata da kuWi, zahra ?wara ki bata haWin kai, nayi maki al?awarin babu wanda zai ji abunda ya faru, daga ni sai ke, kinga tace zata ?ara maku wasu kudin harma tasa ayi maku order na kayan da zaku yi amfani da su daga dubai, wallahi zahra ki amince mata idan ma don baki saba bane zaki saba a Hankali, Allah kuma gafurirrahim ne, zaki iya tuba ko daga baya ne in ta gama amfani dake

Zazzare ido waje zahra tayi yayin da take kallon Aneelerh, cikin matsanancin tashin hankali da ruWani, Muryarta na rawa ta furta Aunty Aneelerh dagaske kike? In bata hadin kai ? Murmushi Aneelerh ta sakar mata hadi da Waga mata gira alamar eh, girgiza kai zahra tayi idanuwanta cike tab da ?walla tace wallahi aunty Aneelerh bazan Iyaba, koda kuwa duniya zata mallaka mini don in biya mata bu?atarta bazan ta6a amincewa ba, da in sa6ama Allah na ?wammace in rasa komai dana mallaka don In biyata kuWin ta, ina tsoron Allah kuma ina jin tsoron ranar da zan koma gare shi, yanzu idan na mutu kafin in tuba fa ? ta faWa yayin da hawaye ke cigaba da wanke fuskarta, kallon da take bin Aneelerh da shi, kallone na mamaki da al ajabin shawarar da ta bata, har ta fara kokwanton Anya kuwa Aneelerh ce wannan? Ko dai Aljanu sun shige ta ne?

GyaWa kai Zahra tayi cikin rauni na murya ta furta  Aunty Aneelerh ki daina wannan maganar kina rikita mini tunanina, idan har ba zaki taimaka mini mu nemi mafita ba bai kamata kina tunzurani akan in aikata zunubi mai girma irin wannan ba, har kin sa nafara kokwanto akanki duk da nasan wacece Auntyna

Ta6e baki aneelerh tayi haWi da watsa hannayenta tace Zahra, we don t have any other solution besides this, ina ?ara jaddada maki, ki hanzarta zuwa ki biya mata bu?atarta, idan ba haka ba zata kai ?arar ki kotune sannan ta rufe maku companyn ku, amma idan kika bata hadin kai, kinga zaki ci riba biyu da farko zata yafe maki bashin da take bin ki, na biyu kuma zata yi maku order na kayan amfani daga dubai, wannan fa babbar dama ce agare ki!!! da sauti mai ?arfi ta ?arasa maganar, fuskarta babu annuri, ta yun?ura ta mi?e tsaye, Zahra ta saki baki tana kallon ta da rinannun idanuwanta.
 Ni kinga tafiyata, Idan kin canza ra ayin ki kina iya zuwa Waki ki same Ni, zan taimaka maki da mayukan da zaki gyara mata jikin ki ta hankaWe kafaWa ta juya ta nufi kofar fucewa daga Wakin.

Kamar sakarya haka zahra tabi bayan Aneelerh da kallo har ta 6ace ma ganinta, hannu biyu ta Waura saman kanta, tana faman ambaton kalmar Inna lillahi wa inna ilaihirraji un

Tsantsar tashin hankaline akan fuskarta, wani irin azababben zazza6ine ya lullu6eta, saman floor ta kwanta, idanuwanta na fuskarta ceilling, yau Aunty aneelerh ta bata mamaki, ta karya mata zuciya, duk da har yanzu ta kasa yarda da abunda zuciyarta ke faWa mata dangane da ita, batasan ya zatayi ba? Don ita har ga Allah bata jin zata amince da shawarar Aneelerh ta ?wammace ta tattara duk wani abu data mallaka taje ta biyata kuWinta zaifi mata kwanciyar hankali akan ta sa6a ma Allah, tazo tana danasani mara amfani, babban abunda take jima takaici asarar da zatayi na zuwa gidan Obinna, On friday na satin da suke ciki Za ayi shagalin birthday na babansu, already sun fidda masu anko, decoration ne da kitso suke bu?atar ayi masu jibi, tasan tarasa wannan damar, Hajiya falmata baza ta bari ta cigaba da yin aiki a companynsu ba muddin bata amince da bu?atarta ba, gashi ita bata da komai, dole ta ha?ura tama riga da ta fidda rai, shawarwari ta shiga yankewa da zuciyarta, a karshe ta yanke shawarar Zata yi magana da mahboob watakil ko cikin abokanan sa asamu wanda zai sayi motarta da wayarta, da wannan tunanin baccin wahala ya Wauke ta, babu ci babu sha tun safe baiwar Allah.

*DAULAR OBIE ESTATE*

Zayn ne kwance saman shimfiWeWen gadonsu, daga shi sai short a jikinshi, tun da suka dawo daga office yake ta sharar baccin shi kamar matacce, toilet door din Wakin aka buWe Zaid ne Ya fito waist dinshi Waure da towel, jikin shi da alamun danshin ruwan wankan da yayo, tun kafin ya ?arasa gaban gadon ya soma ambaton sunan zayn.

 Bro, get up, I want to have an important talk with you, please, ya faWa ayayin da yake ?okarin zama gefen gadon, hannu yakai yana bubbuga ?afarshi pls ka tashi zayn, baccin ya isa haka sai kace mai sleeping sickness, tun da muka dawo daga office kake ta sharar bacci ko dai ka sha ?waya ne ? Ya faWa yana cunkulin kafar zayn da mugunta, dogon tsoki Zayn yaja, yana faman yamutsa fuska ya furta

 Zain, I don t want to be stressed, please, let me rest, I m tired,

Rai a6ace yai maganar ba tare daya buWe idanuwanshi ba.
Zain na murmushi yace Haba babyn mommy, you should wake up, you ve had enough sleep. I know it s not just work tiredness that made you sleep, because your secretary told me that you re not doing anything other than gathering girls in your office. Ko nayi ?arya? He spoke jokingly, looking at Zayn s face, tamkar bai ji me yace ba, Ya haWe fuska babu annuri.

 Dole kayi shiru, tun da baka da abun cewa, adai dinga jin tsoron Allah, ta?amarka kana da kyan fasali shiyasa kake ma?ure ?an matasan mata a office kana zare masu ido, don kasan dole suyi maka biyayya tunda suna aiki a ?ar?ashin ikon ...... bai ?arasa maganar ba, sakamakon zaburar da zayn yai ya mi?e tare da dam?ar pillow, ya buga mashi akai, Ya janyo wani pillow ya dinga bugunshi ta ko ina, Muryarshi tamkar zai fashe da kuka yake fadin zaid ka takura ma rayuwata, kai ma ka sani wallahi nafi ?arfin in ma?ure ?a ?an mutane a office, Ni bana yima mace dole in ba ita ta nuna tana bu?atana ba, kai ne dai bunsuru da baka Iya gani ka kauda idonka, Ni da aji na matane suke kawo kansu wurina bani nake kiran su ba ya faWa yana hararansa shashasha kawai mai kama da daddy Ya ?are maganar Yana haki kamar wanda yasha gudu, idanuwanshi sun kaWa jawur saboda baccin da bai ishe shi ba.

 Zayn? Ni ne bunsuru? Kuma mai kama da daddy? Kana nufin shima daddyn mu bunsurun ne ? Fuskarshi a Waure yayi maganar.

?aga mashi gira zayn yai ?arya nayi ne? Babyn daddy, Nifa ba ina nufin bunzuru na dabba ba, No, just ina kwantanta Namiji mai bin mata ne da sunan bunsuru, kasan shima bunsurun haka Wabi unsa suke, duk inda yaga mace sai ya bita, shiko namijin da mata suke kawo kansu gare shi bazai yiwu ba a kirashi da bunsuru, sannan Ni bance hada daddy ba, kai kaWai na ce a fusace zaid yace kada ka manta, dani dakai bamu da banbanci ko a murya, idan ina kama da daddy then you look like him too, and you re a he-goat as well.

gwalo zayn yai mashi Oho dai, ai kwanan nan zanje ayi mini surgery amaida mun kamannin fuskata irin na mommyna, donni bana son abunda zai haWa ni da ku da zolaya yake yi mashi magana, amma shi zaid sai yake ganin kamar baison shi ne, ganin yadda ya haWe fuska ne yasa zayn saurin cewa wasa fa nake yi maka, kaima ka sani ni da kai abu Wayane, na fadi hakanne don in 6ata maka rai kamar yarda ka tada ni daga bacci
Yamutsa fuska Zaid Yai naji, yanzu dai mu ajiye wannan gefe, Ya maganar zuwanmu america ? Yai tambayar yana duban fuskar Zayn
 Bamu da isassun kuWi a account, Ni dai na hakura, ?wara kaima ka ha?ura kawai muyi zaman mu a ?asar mu ta gado,
Girgiza kai Zaid yai bazai yiwuwa ba, zayn bakasan yadda naci burin haWuwa da Ummi ba, Jiya har mafarkin ta nayi, na kasa gogeta acikin zuciyata

Ta6e baki zayn yai faWamin acikin mafarkin me kuka aikata
 Bamu aikata komai ba, kawai dai mun hadu a jabi lake mall, har nake tambayarta yaushe ta shigo ?asar? Kafin ta bani amsa ka katse mini bacci ka tada ni kana fadin lokacin sallar asuba yayi

Murmushi Zayn ya sakar mashi kace nayi maka bu?ulu, wata kil da har kiss ta manna maka da hug
Harara zaid ya jefa mashi atakure yace ya zamuyi ni dai? Ko dai mu kar6i Atm din daddy daya ce zai bamu ? da sauri zayn ya girgiza kai Yana fadin No, ba zamu kar6a ba zaid yace why? Ni bansan meyasa baka son mu kar6i Atm dinsa ba, ma?udan kuWi ne fa zayn zasu ishe mu muje duk inda muke so, wai kai kafi son muyita wahalar jiran salary ?

 Eh, ?wara mu jira salary, akan mu kar6i kudin da ba mu san inda aka same su ba, ka yi amfani da hankalin ka mana, ina daddy yake da arzi?in tara waWannan millions of dollars din? Abun da baka sani ba, Dana zauna na lissafa dukiyar mommy ko rabin tashi bata kai ba, ita da ta gaji arzi?in kenan, da farko nayi tsammanin ko kuWinta ne ta bashi ajiya amma daga bisani na zauna nayi nazari sosai na gane cewa kuWin nan fa bana mommy bane, kuma ba albashin daddy bane suka tara mashi su, Ni tsorona kada mu je mu kar6i kudin sai mun gama sharholiyarmu asiri ya tonu agano daddynmu yana aikata wani abun, duk da ina kyautata mashi zato, amma gaskiya ni zaid ban yarda da kuWin nan ba, bada guminsa ya tara su ba, akwai dai wani abun a ?asa

Damuwace ?arara akan fuskar zaid sam babu alamun Ya fahimci zancen twin bro dinsa.

 Na lura zayn baka son daddy, baka ?aunar shi, kafi son mommy, sai kace bashi bane ya haife ka, na tabbata da ace mommyne ta baka atm dinta jiki na rawa zaka kar6a ka yi amfani da kuWin amma da yake na daddy ne shine kake neman yi mashi ?azafi, wallahi kaji tsoron Allah zayn, mahaifin mu babu abunda yake aikatawa da guminsa Ya tara kuWin shi, wata kil dama can me arzikine Ya dai 6oyene don baison agani, amma nidai ina kyautata mashi zato, kuma atm daya bamu don yaga muna bu?ara kuWine Yana so ne Ya faranta mana Zayn ya natsu yana kallon dan uwan nashi ya ha?i?ance Yana yi mashi magana, sai da yakai ?arshen Aya tukunna zayn yace baka amfani da ?wa?walwa, ta inda muka banbanta kenan, Zaid ka faWa min wani ubane zai Wauki ma?udan kuWi irin wadannan yaba ?a ?anshi don suyi sharholiya? Ba tare daya tambayi me zasu yi da kuWin ba? uba na gari bazai ta6a aikata hakan ba, Ni bani ke bansan daddy ba, shine baison mu zaid! Saboda tun da muke dashi bai ta6a zaunar damu a matsayin shi na mahaifinmu yayi mana nasiha akan rayuwar duniya ba, ko lahirarmu, komai mu ka yi dai dai ne a wurin shi, Mommy ce kaWai take tsawatar mana idan mu ka yi ba dai dai ba......

Tun da Zayn ya fara magana muryarshi a kausashe, idanuwanshi sun kaWa sun ciko da ?walla, zaid dake sauraron shi, Yayi shiru yana kallon shi, Jikin shi ya fara yin sanyi, dakatawa ya Wanyi yana faman fitar da huci, kafin ya Waura da cewa idan har dagaske kuWin shi ne meyasa be yi amfani da su ya gina mana gida na kanmu ba? bayan yasan duk irin gorin da ake yi mashi, hmmm kawai baison asan Yana da kudin ne don yasan za a tuhume shi ina ya same su, shine kawai, shiru su kayi Wakin Yayi tsit na Wan wani lokaci,

 Kaina harya fara ciwo, Inaso in kwanta In huta Zaid ne ya ambaci hakan tare da mi?ewa Ya nufi closet din Kayansu dake acan cikin Wakin,
Kwantawa zayn yai saman mattress yayin da idanuwanshi suke fuskantar ceilling, abun ba ?aramin ?ona mashi rai yake yi ba, Yana matu?ar jin Wacin irin rayuwar da mahaifinsu yake yi.

*Hajiya Saratu d'*

A tsaye take gaban mirror, jikinta sanye da Jallabiya, babu mayafi akanta, hakan ya bayyana kitson zanan dake akanta, hannunta ru?e da wayarta ta karata a kunnanta, fuskarta da fara a, ga dukkan alamu magana take yi da wani awaya.

 Nayi mamakin ganin kiranki, Allah dai yasa lafiya, don nasan hakanan baki nema na, ba tare da wani ?wa??waran dalili ba

On the other hand matar da suke yin waya ta soma magana, Daga jin muyarta babbar macace mai ji da qasaita.

 Oh, saboda kada na fara yi maki ?orafin baki kirana shine kika rigani yin magana ?

Hajiya saratu na dariya tace wallahi ba haka bane Hajiyata, abubuwane suka yi min yawa, amma duk da haka ai ina ?o?arin tura maki sa?on barka da juma a, ke dai ce baki nemana, amma nayi maki uziri saboda hidindimun al umma da kuke fama da su, nasan sune suka sanyaki busy

 Hakane, amma kada ki damu, dama dalilin dayasa na kira ki, game da zuwanmu gidane, Naga sa?on ankon da kika tura mini nagode, so abunda nikeson kiyi mini, Inaso ki fada min me baba yafi so ? murmushi saratu tasaki, Har cikin ranta taji dadin tambayar da tayi mata.

 Gift ne zaki shirya


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login