Showing 123001 words to 126000 words out of 260999 words

Chapter 42 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

ya Waure fuskarshi yasa tace lafiya
 Mutumin bai kwantamin araina ba! Bana son kina zuwa wurin obinna idan abokanansa suka zo, dattawan nan shegen son mata garesu, musamman irinki babu namijin da zai ganki ya kawar da idon shi

Ta6e la66anta tayi yayin da suke kallon juna  Are you jealous of me?Meyasa shi obinna baka kishi da shi sai abokanan... kasa ?arasa maganar ta yi jin ya mannata da ?irjinshi saboda shi na yarda dashi, bazai ta6a nuna kwaWayi akanki ba, dattijon yana da kamun kai, kuma baida burin ?ara aure tun da matanshi suka rasu, shi ko amininsa Jan kunne tsaf zai Iya cewa yana sonki

 Idan hakan Ya faru mai za ka yi mashi tayi maganar tana shafa Wuyanshi da yatsun hannunta.
Kashe mata ido Waya yai kafin Ya bata amsa da cewa
 Gemun shi zan tsige dariya suka saki, da sauri Ya haWe bakinshi da nata, Hannayenshi Biyu tallabe da kanta tamkar zasu cinye harsunan junasu.


*San Antonio Texas*

*Army headquarter*

Babbar headquater ce mallakin sojojin san antonio, HaWaWWen gini mai girma da faWi, launin fentin head quater din army green ne, Tun daga bakin entry way na shiga headquater din zaka fara cin karo da Giant soldiars Cikin ta da wajenta ma?il Yake da Gwarazan sojoji sadaukan Gaske masu ?irar zakuna, kowan nan su Ya kimtsa cikin shiga ta Kakinsu, ?afafuwansu sanye da army boots, sun ru?e Jibga jibgan bindigu a hannuwansu, haka zaika ?ugunansu a soke suke da pistols, babu wasa akan fuskarsu cikin taku na majiya ?arfi suke kewage ko ina na Gate din shiga headquater din.

Dan?areriyar motace HaWaWWiyar gaske mai numfashi ?ar ubansu ?irar Mercedes-benz S-class launin black ta sharoro da matsakaicin gudu kaitsaye ta nufi Bakin Hq din, tunkafin ta ?araso sojojin suka ?ura ido suna jiran ganin wani isasshen ne wannan Wan kasada mai shirin zuwa lahira yake yi masu tu?in ganganci a saman titin su.

Sai da mai motar yakusa zuwa gabansu, Ya rage gudun motar, tamkar na cikin motar baisan da sojojin dake tsaron headquater dinba, Ya soma ?o?arin kutsawa zai ?etare gate din, aiko kamar mayunwatan zakuna suka tunkari motar, Wasu fusatattu daga cikinsu tuni sun saita motar da bindigar hannusu, da kakkausar murya suke faWin

 Hey! Stop the car! Otherwise we ll attack you !

Gaba Waya sun kewaye motar, Da ?arfi wani baturen Soja Ya daki gaban motar da tafin hannunsa tamkar zai 6alle ta, A harzu?e ya furta

 Ka sauke glass Win motar, Idan ba haka ba zaka fuskanci horo mai tsanani daga gare mu

duk wannan suratan da sukeyi na cikin motar ya?i fitowa babu alamun zai buWe murfinta, Hakan ba ?aramin haya?a su yayi ba

 You re running out of time. I want you to come out of the car now! If you don t, I won t hesitate to shoot! This isn t a game, I m serious. you have five seconds! baturen sojan da ya dafe motar da tafin hannunsa ne Ya furta hakan, Sai da suka gama harzu?a Zuciyarsu a ma?ogaro, a lokacin da basuyi tsammani ba, mamallakin motar Ya tura murfin Ya buWe, Rai 6ace suka ?ura ido suna jiran ganin wani isasshen ne wannan uban Ji da kan.


*Boss Bature
'? Mu haWu Gobe In sha Allah Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya Game son cigaban littafin kurkukun ?addara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da za ki tura kuWin*



First bank



3196407426,



*Bature Hafsat Muhammad, za a tura evidence of payment ta phone number Wina 08169856268 Banda kira whatsapp kawai*


_~*BossLadiesWriters*~_


_~*BossLadiesWriters*~_


_*=؋?KURKUKUN ?ADDARA=؋?*_


~Middle step~


_The Prisoners E22=?%?=ث?_



*Daga al?alamin Boss Bature*



_UMMIN AMERICA=?%?=?%?=?%?_



A hankali ta zuro ?afarta Waya daga cikin motar wow, high hills ne launin army green sanye a ?afarta, sunyi bala en yi mata kyau, Launin fatar ?afarta ka Wai abun kallo ce, kai kace hasken rana bai ta6a shafarta ba, tsabar kyan fatar da sal?inta.

Tun kafin ta ?arasa fitowa sojojin suka sassauta fushin fuskarsu, Jikin kowan nan su yai la asar ?amshin shu umin turaren jikinta ya daki hancinansu har cikin ma?oshin su fragrance din ya ratsa, Tabarakallahu ahsanul khali?in, gaba Waya ta tafi da imanin su, basu san sa adda Bindugun hannunsu suka faWi ?asa ba, Ta yi matu?ar tafiya da hankalinsu, wani irin mayataccen kallo suke bin surar jikinta da shi kamar zasu kai mata hari.

Black american ce, A zubin halitta tana da tsayi da jiki, Launin fatarta Chocolate colour ne, Bodycon ce a jikinta, long sleeved gown dai dai gwiwa rigar ta tsaya mata launin Army green, daga ganin ta kaga ?ar duniya haya?in taba, ba?ar a shana ?ona gari, Irin Ru?a??un karuwan nan ne WaWanda suka amsa sunansu A harkar Bariki,Wannan da kuke gani bakowa bace face UMMIN AMERICA, hamsha?iyar macace mai zaman kanta, Idanuwanta A tsaitsaye suke, Bata da mutunci, kuma bata da kunya ko mis?ala zarratin,Tun daga kan shigarta zaka shaida fitsararta, Gaba Waya rigar ta bayyana tsiraicinta, boobs Winta sun cika faffaWan kirjinta, tamkar zasu fasa rigar su fito waje don atakure suke an matsesu.

Flat tommy Winta tamkar ba a saka abincin acikinsa tsabar Wamewarsa, ga Uban qugu dake gareta tamkar Waura mata shi akayi saboda faWinsa, ko kofi aka Waura a tudun mazaunanta tsaf zai zauna batare da ya faWo ba.

Wani irin daddaWan ?amshine ke fita sa?o da lungu na Jikinta.


Round face gare ta,Tasha Uban make up, tamkar an zanata don kyau, Ga eye lashes da akayi mata fixing masu tsayi, dogon hancinta Na manne da Nose ring mai kyan gaske, Haka yatsun hannunta na dama na sanye da knuckle ring, long nails din yatsun hannunta fixing dinsu akayi.

Sumar kanta tasha gyara, sai dai daga gani hair wing ne ta daura ba asalin sumar kanta ba, amma zai wuya mutun Ya iya ganewa.

Hankalin maza fa ya tashi hai?am, gaba daya sun rasa natsuwar su, sai faman haWiyar yawu suke yi kamar zash lashe ta.

Muryarta tamkar ana busa sarewa ta furta Zan Iya shiga Ciki ? Har suna haWa baki wurin bata amsa da cewa You re welcome

shu umin murmushi ta sakar masu, har dimple din gefen fuskarta Ya lotsa, juyawar da za ta yi, mazaunanta suka girgiza gaba daya sojoji suka zabura tamkar zasu tallabe mata shi.

Komawa Cikin motar tayi, kafin ta rufe motar, wani daga cikin sojojin yai saurin datse mata murfin, A tsanake taci gaba da yin driving ta nufi cikin head quarter din.

Ta tafi tabar su da jarabar kallon surar jikinta da su ka yi, ba zasu iya jurewa ba ai ko da sauri suka nufi cikin head quarter din donsu samu damar ?are mata kallo ko sun rage raWaWin da zuciyarsu ke yi masu.


Bayan tayi parking Win motar, ta fito hannunta ru?e da i phone dinta, Hankulan sojojin dake Zarya a headquarter din gaba Waya ya dawo kanta, kamar sun samu talabijin, Matarce akwai Iya jan hankalin maza da surar jikinta, duk idan Tayi taku Waya jikinta sai ya girgiza hakan ba ?aramin haya?a maza yake yi ba.


All eyes on her, Sojojin Tamkar zasu kai mata hari, sai dai ba damar Yin hakan,Wani irin ?warjini gareta, A fuska bata da wasa, Zazzafa ce, Me zaman Kanta.

Ta wutsiyar ido take kallon masu Wago mata hannu da masu yi mata alamar suna son yin magana da ita.

Ko kallo basu ishe ta ba, jefi jefi takan Wan wurga eye balls dinta akansu, da gangan take kashe masu ido Waya ko ta ciji lower lip dinta da harshe, Wabi arta ce Yin hakan, duk don ta ?ara haya?a su.

Kaitsaye ta nufi hanyar da zata sada ta da office din commender domin amsa kiran da yayi mata, tasan ko ina na headquarter din, don ba ba?uwarta bace, Ba yau bane rana tafarko da ta fara shigarta.

Tun kafin ?arasowar ta, tuni Anyi mata iso wurinshi, jiranta kawai Yake yi, yana daga zaune saman chair, acikin katafaren office dinsa, komai na cikinsa army green ne, hatta desk din gabanshi, dake dauke da computer dinsa, da wayar hannunsa tare da flag and map, daga jikin bangon office din akwai book shelf, da jerin hotunansa da awards dinsa, bashi kaWai bane a office din hada Major.

Shigowarta office din, Tuni sanyin Iskar A.c Win cikinsa ta gauraya da ?amshin shu umin turarenta.

Har saida suka sha?e shi sosai a hancinansu.

Da kwarkwarsa ta ?arasa gaban desk dinsa, kamar yadda ta saba yi mashi duk in tazo office dinsa haka yau ma tayi mashi, Ta buga ?afa tare da sara mashi, hakan ba ?aramin ?ayatar da shi yai ba, har sai da suka saki murmushi, tun kafin Ya bata iznin zama, ta zauna saman chair din dake facing dinsa, ta Waura ?afa Waya bisa Waya, murmushi ta sakar mashi haWi da Waga mashi gira Waya ta kashe mashi ido.

A wayance ta soma yin magana cikin harshen turanci fatan na same ku lafiya lumshe ido commender yai tare da kai hannu ya gyara zaman wuyan rigar kakinsa.

 Lafiyalou ummi, I m glad to see u, Ina fata kiran da mukayi maki bai ta?ura maki ba ?

?aga mashi gira tayi alamar eh ba tare da ta furta ba, a mutunce suka gaisa da junansu. Bayan kowan nan su ya natsu, Major Ya mi?e ya bi ta ?ofa ya fuce waje jim kaWan ya dawo hannayen shi ru?e da mugs na coffee guda biyu ya Waura su saman desk, ya Wago da ido Ya kalli Ummi zaki Iya sha ta furta okey, kafin takai hannu ta dauki mug din ta soma kur6an coffee din, da alama ya yi mata dadi kusan sau uku tasha kafin ta ajiye mug din, ta dawo da dubanta ga commender am all eyes

 Dalilin da yasa na kira ki ummi, Magana ce mai muhimmanci muke san yi da ke, Ina fata za ki bamu haWin kai kamar yadda kika saba taimakon mu cikin harshen turanci commender yayi maganar a tsanake.

Hankalin major na akan ?irjinta har wani ?ara le?ensu yake yi kamar zai zura kanshi cikin rigarta.

Kallon da Commender ya watsa mashine yasa shi saurin kawar da idonshi ya kame mutuncin kansa

 Babu takura, ko da yaushe ina maraba da ku, zaka Iya faWin komai ka ke so kai tsaye

ta ?are maganar tana shafa saman boobs dinta da yatsun hannunta.

Yawu commender Ya haWiya Kutt throat dinsa Ya bada sauti, shi kanshi daurewa yake yi, surar ummin America na neman kwance mashi masarrafinsa.

 Ina so ki natsu ki fahimce ni kafin ki bani amsa amsa mashi tayi da toh
Bayani ya soma yi mata dalla dalla tun daga farkon tsintarsu Angel da su ka yi a Daji, har izuwa kawosu asibiti, da kuma abun da su ke bu?ata daga gare ta, tunda commender ya fara labarta mata, ta natsu tana sauraronshi.

 Muna so ki bamu haWin kai wurin Kula da yaran ki ru?e su tamkar ?a ?anki, munsan zaki Iyane shiyasa muka za6e ki, tun da ba yau kika fara yi mana aiki ba, mun yarda dake ummi, burinmu ki tarairayesu ta yadda yaran zasu yarda dake har su Iya faWamaki ainihin abun da ya faru arayuwarsu ya ?arasa maganar idonshi akan fuskarta.
Lumshe ido ta Wanyi kafin ta waresu akan fuskarshi

 ta ya ya zaku yi tunanin dam?a amanar yara har goma sha Waya a hannuna? Bayan kunsan wacece ni, Ban ta6a haihuwa ba, kuma ni banason Rainon ?a ?a, ban ta6a sha awar haihuwarsu ba, balle har in iya kula da yaran wasu, Ina mai baka ha?urin Cewa Ni bazan Iya wannan aikin ba! zaifi ku samu macen da tasan zafin haihuwa mai kamun kai ku bata rainon su tana magana jikinta na jijjiga, major duk yabi ya susuce ya rasa natsuwarshi, ba dan commender na akusa ba da ba abun da zai hana ya dam?eta ko da zai sha mari ne.

 Ummi, Ki sassauta kalamanki, Kina yi min magana da tsiwa, Ko kin manta a ina kike ne? Ki duba da kyau ki gani, nan ba club ba ne, ba kuma gidan karuwai bane, sannan ba ga6ar taku bane, Head quarter din sojoji ce Ya yi maganar tare da zaro bindiga daga cikin drawer chest na desk din gabanshi Ya daurata saman desk din.

Tuntsirewa Tayi da dariyar rainin wayau

 Kai ma ka sani, Ummin america bata tsoron bingida, ni da ni ke yin mu amala da masu ru?eta, yanzu haka da nake yi maka magana shigowa ta head quarter din nan gaba Waya na tada masu jarabarsu, suna can waje, wandunan su sunyi masu nauyi cike da sha?iyanci tayi maganar, ta riga ta gama raina su bata jin tsoron su ko kaWan.

Cikin kwantar da murya commender yace is ok, kibar yi min wasa, Muyi magana ta hankali, ki taimaka ki kar6i bu?atarmu, kome kikeso zamuyi maki, sannan Wawainiyar yaran da komai nasu mune zamu bada tallafin da za a cigaba da kula da rayuwarsu, tun daga cinsu shansu, suturarsu, da karatunsu, Iya taimakon da muke so kiyi mana kija su a jiki ki zama tamkar mahafiyarsu yamutsa fuska tayi tana faman wurwurga eye balls dinta tace Kana nufin wai a gidana zasu zauna? Ka san gidana gidan mazane, a koda wani lokaci Ina busy wurin biya masu bu?atarsu, how ka ke tunanin zasu Iya samun kulawar data dace? Kuma naji kace yaran suna fama da depression hada me ciwon ciwo, gaskiga ba ?aramar Wawainiya bace kula da su, bazan Iya ba commender, kada ka tursasamin, kasan ina girmamaka saboda halaccinka agareni

Kallon major commender yayi, hakan ya bashi damar Yi mata magana

 Ba zamu takura maki ba, amma kafin ki tafi Inaso zan nuna maki hotunan Yaran Ki gansu

Mi?ewa Major yai daga saman kujerar da yake a zaune Ya zagaya ta 6angaren Commender Ya juyo mata da laptop din saitin fuskarta.

Operating Winta Ya soma Yi, hotunansu Angel Ya buWo, daga kan hotonta Ya fara Nuna ma Ummin america
 Sunanta Angel Ya ambaci hakan yana kallonta, da alamun mamaki akan fuskarta ta furta  wow she s beautiful sai dai daga ganin bakinta za ta yi tsiwa, ni kuma bana sha awar Yara masu masifa ta faWa haWi da yamutsa fuska, still murmushi ne akan fuskar major da commender.

Hoton Batul ya nuna mata, sai da ta ta6e la66anta kafin tace  tana da kyau, sai dai daga ganin fuskarta bata da masifa, wannan ko yatsa aka sanya mata abaki bazata Iya cizon shi ba ta kare maganar tana hura hanci.

Hoto na gaba fuskar Hanna ce, Ummin america tace har ?wara Yarinyar daka wuce akan wannan, taci ka sanyi daga gani babu kuzari a jikinta yadda take fayyace Wabi unsu kamar ta ta6a ganinsu.

Ko da akazo kan Hoton Parveen Ya cika screen din laptop din.

Da buWar bakin Ummi sai cewa tayi yarinyar nan daga ganin kumatuntu mayyar abinci ce, zai yi wuya idan ba asame ta da shegen ci ba, Ni bana so mutun mai ciye ciye murmushin fuskar Major da commender sai ?ara faWada yake yi, don ba ?aramin nishaWi take basu ba.

Hoton Jamimah Ya nuno mata, waro ido waje tayi hada sanya Hannu ta dafe saman ?irjinta.

 Major, ru?on wannan Yarinyar ai sai likitan mahauka, shi kaWai ne zai Iya sarrafa ta, ba dai ni ba, Ni ina zan Iya kula da ita, daga ganin bakinta zatayi tsiwa Major yayi dariya tare da nuno hoton Azeeza, shiru tayi tana ?are mata kallo, kafin ta Wago da ido ta kalli Major sai naga kamar ?an biyu ne ita da Yarinyar da ka nuna min kafin ita, sunyi kama Major yace haka muke tsammani, sai dai muna hasashen azeeza tafi Jemimah shekaru kamar yadda Wan uwansu ya faWa mana

Yamutsa fuska Ummin america tayi tana da kyau sai dai daga ganinta matsoraciya ce, wannan ko tsawa na daka mata zata Iya sakin fitsari a wando, gani da tsiwa bansan ya zamu ?are da ita ba ta fada tana ta6a baki tace wai Iya matane Yaran ? Ta yi tambayar tana kallon Fuskar Major

 akwai maza ya bata amsa, a dai dai kan hoton Haris Ya buWe mata shi.

 Sunan shi Haris, shine yaron da commender Ya faWa maki cewa Yana fama da ciwon zuciya

Ta6e baki tayi nifa banason namiji mai raunin zuciya, daga gani baya da hayaniya ba laifi yana da kyan fata ta faWi hakanne saboda kasancewarta ba?ar fata, tana son mutun me duhun fata.

Wuce hoton Haris yai adai dai kan hoton Javed ya dakata Yana dubanta

 Amma dai wannan Yaron Wan south korea ne ko?

Major yace bamu da tabbacin Wan Ina ne, duka yaran bamu san wani jinsi bane, sai dai sun faWa mana cewa ?an Nigeria ne da sauri ummin america ta girga kai tana fadin Impossible, babu kalan waWannan a nigeria, may be sun yi loosing memory Win su ne shiyasa su ka faWi hakan

Hoton Naufal Ya budo mata, lumshe ido ta Wanyi tare da waresu akan kyakkyawan fuskarshi
 Wow, kaga Namiji, sumar kanshi ta burge ni, Yayi min kyau ta yi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login