Showing 78001 words to 81000 words out of 260999 words

Chapter 27 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

jin kunya, duk sai ta ji haushin kanta ya kamata, tayi danasanin zuwa Wakin obinna, saboda tana matu?ar jin nauyin Hateem, da ace tasan da shi suke yin video call da batayi gigin zuwa kawo ?orafi ba.
 Kiyiwa kanki faWa saratu, Ba girmanki bane, ?a ?anki ai namu ne, babu wani banbanci, nasan abunda Yaya mubarak da Yaya lafeef zasu faWi bazai wuci akan Cigaban ?a ?anki bane, maisonka shike faWa maka gaskiya duk min Wacin ta, Ma?iyinka kuwa sai dai Ya 6oye maka yakamata Kiyi tunani ?anwata Cikin kwantar da murya yake yi mata nasiha, shi kanshi Obinna har lumshe ido yake yi saboda jin daWin nasihar da Hateem Yake yiwa ?anwarshi, kuma ga dukkan alamu jikinta yayi sanyi sosai
Muryarta tamkar zata fashe da kuka ta soma magana In sha Allah yaya zan kiyaye, bazan ?ara biye mashi ba, zuciya ce ta Wibe ni, Ni kaina nasani kuna son ?a ?ana shiyasa kuke yi masu faWa don su gyara, duk wanda ya rasa faWi a duniya yai asara, ina jin daWin ?o?arinku akaina da ?a ?ana, Allah ne kaWai zai Iya biyanku idanuwanta har sun cicciko da ?walla
 Kada ki bari hawayen nan su zuba, Kinsan banaso ko ? ?aga mashi kai tayi alamar eh Okey yi min murmushin nan naki in gani Dariyace ta kubce mata, da sauri ta Waura kanta saman manyan laps Winta
 Ya aikin naki? Fatan komai na tafiya lafiya amsa mashi tayi da lafiyalou

Jinjina kai Hateem yai Allah ya taimaka sallama sukayi da ita Obie Ya juya laptop Win, idon shi akan Hateem
 Shiyasa nake ?aunarku, Saboda ku Win na dabanne, ?a ?ana abun alfaharina, Allah Yabar munku, ubangiji Allah ya tsare mun ku Ya kare munku daga sharrin ma?iya da mahassada...... addu o i obinna yadinga jero mashi, Yana masa mashi da ameen ameen hada saratu wurin amsawa daga bisani Suka yi sallama dashi
Rufe laptop Win yai tare da mi?e ma saratu, Yun?urawa tayi tare da matsawa gaban gadon ta kar6i laptop Win ta nufi saman desk Winta ta Waurata.

 Assalamu akaikum muryar Hajjaty ce ta ratsa kunnuwan su, atare suka amsa mata da wa alaikum salam shigo daga Ciki, Tura ?ofar tayi kamar kullum fararen Kayane a jikinta, Tasha uban ado kamar amarya, sam bata gaji da ca6a ado, Hannayenta sun sha ?unshi na jan lalle.
Hajiya saratu dake a tsaye tana kallonta, Haushin Matar take ji, ta tsani taga ?ar aiki tana Waukar wanka kamar yar masu gida, zuciya da sa?e sa?e, sai ta dinga ganin kamar obinna bin jikinta yake yi da kallo, fargabanta kada wata rana dattijonsu ya ?yasa, ?arasawa Hajjaty tayi cikin Wakin Asaman Carpet ta Waura tray Win, sai faman sakar mashi murmushi take yi shima Win mayar mata da martanin murmushin yake yi, Hankalin Hajiya saratu ya?i kwanciya Tana a tsaye ta ruke qugunta
 Yalla6ai fatan ka wuni lafiya, tun Wazu nake jiran shigowarka gidan bansan kun dawo daga masallaci ba, ae da tuni na jima da kawo maka abinci Yanayin yadda take magana muryarta tamkar ana busa sarewa, ?amshin turarenta Ya addabi hancin hajiya saratu
Lumshe ido yai kafin ya amsa mata da lafiyalou Alhamdulillah, nagode da kulawarki agareni, Kina ji da dattijon nan naki sosai nima na yaba da hakan

Fuskar Hajiya saratu a Waure ta furta ke! Tashi kibar Wakin nan tunda kin kawo mashi abincin,ya gode sai anjima mi?ewa Hajjaty tayi tare da jiyawa ta kalleta Ina wuni hajiya
 Da ban wuni ba kin ganni, ?ar rainin wayau sai yanzu kikasan dani aWakin, dallah ni zo ki fuce waje jikin Hajjaty yai sanyi duk sai ta ji ba daWi

 Inaso zan zuba mashi abincin.... tunkan ta ?arasa Hajiya saratu ta daka mata tsawa Nace ki fita ko ? Matsawa tayi tare da fusgo hannun Hajjaty taja ta waje, Obinna dake a kishingiWe saman gadon ?ayataccen murmushine akan fuskarshi, lamarin saratu sai addu a ya fahimci kishin mahaifin nata takeyi.

Bayan fitarsu daga Wakin, a bakin ?ofar suka tsaya da tafiya, Hajiya saratu na faman ciccije le6e ta furta Ni ban yadda dake ba, akan me zaki dinga zuwa Wakin Ubanmu, balallaga dake Ina laifin Ki turo matasan ?an matan masu aikin su dinga yi mashi hidima ? Idanuwan hajjaty tuni sun cicciko tab da ?walla, ta tsani faWan hajiya saratu, a shekaru kusan tsaran junane amma ta tasata gaba tanayi mata faWa kamar wata ?anwarta
 Ai shine ya za6eni bani nake kawo kaina ba, Yafi so ina yi mashi hidima, kuma ki tambaye shi zai fada maki hakan Harara Hajiya saratu ta watsa mata ae dole ya za6e ki, tun da kin riga kin asirce shi da wannan munafukin turaren naki, mace sai kace karuwa, Kin bi jiki duk kin feshe da turare Bakisan haramin bane mace ta fesa turare mai ?arfi ba? Ina laifin wanda zaki Wan matsa a hammata! yawu hajjaty ta haWiya batare da tace mata komai ba
 Idiot, daga yau karki kuskura In ?ara ganin Kin a Waki babanmu, tun fil azal ni baki kwanta min araina ba, Ina raga maki ne saboda mijina ba dan haka ba wlh da tuni na jima da korarki can ?auyanku na can india, A tsawace takai ?arshen maganar tare da ingiza hajjaty, tai taga taga zata faWi da?yar ta samu ta dafe bango, dogon tsoki Hajiya saratu ta buga kafin Ta juya ta koma Wakin obinna.

Jiki asanyaye hajjaty ke tafiya yayin da hawaye ke bin fuskarta, Da mayafin hannunta take share ?wallar dake sintiri saman kuncinta, Kalaman Hajiya saratu sun ?ona mata rai.

Tun fitar Hajiya saratu daga Wakinta, Pravin Yana zaune gefen gadon shi, Shi da Tagwayensa zayn da zayn, suna zaune saman sofa, ransu ya 6aci matu?a babu annuri akan fuskokinsu

 Yanzu me kuke so ayi ! ya jefa masu tambaya yana mai kallon fuskokinsu
 Ka sama mana hanyar da zamu bar ?asar nan, saboda mun gaji da zaman gidan nan, a takure muke kowa baya son mu kusan kullum ne sai anyi mana Gori murmushin gefen fuska Pravin ya Wan saki Yana duban ya yan nashi cikin so da ?auna
 Kun bani Kunya wlh, Why maganar mutane zata dame ku? Har wani ya isa yasa kubar Danginku? Kenan wata rana zaku Iya kashe kanku saboda wani ya 6ata maku rai eye ! Waure mashi fuska suka yi don sun fahimci uban nasu babu zuciya a ?irjinsa, shiyasa bai ganin illar abunda ake yi masu, yafi so su zama masu matattar zuciya irin shi
 Daddy pls, ka fahimce mu, bama jin daWin zama gidan nan, america muke son komawa da zama girgiza kai pravin yai bazaiyiwu ba, ai baku keda kanku ba, Nima ina bu?atar ku atare dani, Ku faWi wani abun na daban da kuke so zan iya yi maku shi magiya suka dinga yi mashi akan ya amince masu su koma america,
 Daddy bafa da kuWinka xaka Wauki Wawainiyarmu ba, munsan komai kakeso mommy zata yi maka taimakonmu kawai zakayi mu samu ta amince mana
?aure fuskarshi yai saboda ni bani da arzi?in da zan Iya Waukar nauyinku ? Girgiza kai sukayi atare
Ta6e la66ansa yai bansan me kuka Wauke ni ba, Ita kanta mahaifiyar taku A yanzu bata kama ?afata wurin arzi?i ba, kallon Juna su ka yi da mamaki akan fuskokinsu
Mi?ewa yai daga gefen gadon Ya nufi gaban drawer chest, Ya buWe ya zaro atm card, dawowa yai ya zauna yana fuskantarsu
 Banyi maku Iyaka da kuWin dake acikin acct bank Wina ba, don nasan har abada bazaku Iya ?arar da su ba, a duk lokacin da kukeso zaku Iya cirar kuWi ku biya bu?atunku, sannan kuje ?asar da kuke so, Farin Cikinku shine nawa
Kallon da suke yi mashi kamar basu yarda da maganarshi ba, saboda sun raina arzi?insa,
Still murmushine akan fuskarshi yace baku yadda da mahaifinku ba ko ? Shiru basu tanka mashi ba, Aransu suna ayyana may be babu ko sisi a atm Win, idan ma akwai kudi to Na mommynsu ne tunda ita ke da kuWi.

Mi?a hannu pravin yai tare da ru?o wayarshi dake a gefenshi, kamar sakarkaru haka suka tsare shi da ido suna kallon shi, Daddana wayar yayi kafin Ya mi?a masu da sauri Zayn ya kar6i wayar Suka haWa ido suna kallon screen Win wayar, Total balance ne na kudin dake a acct bank dinsa, tsabar firgita har saida suka Wan zabura ganin millions of dollars, wanda a kuWin nigeria Billions ne.
AruWe suka haWa baki wurin furta Daddy Numbobi ne waWannan ko kuwa kuWin ne dagaske dariya ya sakar masu
 Abunda idanuwanku suka nuna maku, Just ku Wauki atm Win zan tura maku pin Winsa ta text message, lamarin yai mugun Waure masu kai,
Girgiza kai Zayn yai a a daddy kuWin sunyi mana yawa, ni tsorona ma kada ace Na mommy ne Mi?a mashi wayar yai
 Idan har kuka bari na kar6i atm Win nan kada ku ta6a tsammanin zan taimaka maku! Kallon Juna sukayi zuciya na azalzalarsu akan su kar6i atm din suyi sharholiyarsu
 Zayn mu kar6a ko ? Girgiza kai zayn yai A a zaid kuWin mommyne fa, idan muka ta6a zata gane ni dai ban goyi bayan hakan ba
 Pls zayn tun da daddy ne ya bamu just mu kar6a kawai
 No zaid, kuWin sunyi yawa zasu sa mu shagala mu daina yin sallah ne Pravin dake kallonsu ba ?aramin dariya suka bashi ba.
 Har yanzu akwai ?uruciya atattare daku, kuWin kuke gudu? Ai nayi tunanin idan na baku jiki na rawa zaku kar6a, ban ta6a tunanin kuna da zuciyar Imani akan kuWi ba, Sam baku da haWama, Ga dama ta samu amma kuna ?o?arin yin watsi da ita !
Muryar zayn na rawa ya furta Daddy zamuyi shawara tsakaninmu, ka ajiye mana atm Win zamu kar6a jiki na rawa ya ru?o hannun Zaid suka fuce daga Wakin.
Ajiyar zuciya ya sauke tare da mi?ewa Ya maida atm Win inda ya Waukosa, komawa yai gefen gadon ya zauna yana cin abincin Da abla ta kawoma Hajiya saratu

*Dr.Jazz*

Tun zuwa shi gidan Mommynsa ta ke ta faman tarairayarsa tamkar ?aramin yaro, Yana daga kishingiWine saman doguwar sofa ya Waura kanshi saman laps Winsa, Sai zuba mata shagwa6a yake yi, yatsun Hannayenta na acikin sumar kanshi Tana yi mashi susa
Mahaifiyar Dr.Jazz Baturiyar ?asar England ce, sunanta na asali Harriet, Silar zuwanta aikatau gidan ta musulunta suka canza mata suna zuwa khadija amma sunfi kiranta da Turai, Farace jawur tana da jiki bata da tsayi launin idonta green ne, sumar kanta launin blonde, A yanzu ba matsayin mai aiki take ba, Matace awurin Sir mubarak, Ya daWe da auranta tun Bayan rasuwar matarshi Hajiya naja at, ?a ?an shi biyu da uwar gidansa gaba Wayansu ba mazauna Nigeria bane, Suna a ?asar canada suna kula da Babban companynsu tare da sauran ?an uwansu dake zaune agidan Hateem.
Turkish dress ne a jikinta, Riga da wando launin red colour, Ta Waura satin scarve asaman wuyanta, ta zubo da gashin kanta har gadon baya, Allah yayita da ruwan kyau.
 Jazz sai nake ganin kamar baka yi kewata ba, Meyasa bakasan zuwa ganina? kullum Sai in ni na shiga gida nake samun damar ganinka idan naci sa a baka tafi aiki ba.
Fararen idanuwanshi ya daura akan fuskarta,
 Mommy ba haka bane, Ni just banason haWuwa da daddyne, ya cika faWa, kuma sharri yake yi min yana cewa wai ni mata maza ne, Fisabilillah
 Ya faWi hakanne donka Gyara rayuwarka, ni kaina ina mamakin shagwa6arka sai kace wani yaron goye, komai naka irin na mata

?aure mata fuska yai mommy kina goyan bayansa kenan, yaci gaba da kira na mata maza ? Girgiza mashi kai tai A a, Ai nafi kowa jin haushin inji ya kiraka da hakan, Yana ta6a min zuciyana, donni nasan namiji na haifa ba maca ba murmushi Jazz Ya saki to kice mashi ya daina
 Zan buga mashi warning, kada ka damuwa ma?e mata kafadai yai Allah mommy ni nasani wasa kikeyi, saboda ke kanki shakkarshi kike ji ba zaki Iya buWe baki ki yi mashi magana akan ya daina ba
Jan kumatunshi tayi da hannunta In jiwa ya faWa maka! Ni bana jin tsoronshi awaja ne mutane ke jin shakkarshi, da zarar ya shigo nake juya shi son raina, Har girki yana yi min Baki asake Jazz ke kallonta
 Uncle mubarak Win ! Jinjina masa kai ta yi ?warai kuwa, ae dukkan Namiji bawan matane,
Har ya buWe baki zai ?ara magana, Wayar Aljihun wandonshi ta soma ruri, mi?ewa yai da sauri ya curo wayar, bayan ya duba sunan mai kiran nashi ya Wago tare da kallon mommynsa, Wanene ya kira ?

Bai amsa mata ba sai dai ya sakar mata murmushi, da sauri Ya fito daga falon gidan, Kamar wani munafuki duk faWin gidan bai isheshi ba sai da ya shiga garden tukunna ya dakata da yin tafiyar, Yai picking call Win jiki na rawa ya kara ta akan kunnansa, Kirari ya soma yiwa wanda ya kira shi wayar tamkar maro?i,
 Yalla6ai Kajin nan suna nan cikin ?oshin Lafiya, Suna samun kyakkyawar kulawa yadda ya dace, dakatawa ya Wanyi da yin maganar, yana sauraron muryar mai magana,
 Ana basu hatsi yalla6ai mai rai da lafiya, Yanzu haka idan nagama magana da mama zan tafi gidan gona domin duba lafiyarsu, sai faman sakin murmushi yake yi, aladabce yake yin maganar
 kasan kajin turawa saida hatsi mai kyau, Gaskiya basu da matsala yalla6ai, biyu daga cikinsu ne kaWai suke neman gazawa, shi zakaran ciwon nashi Ya lafa, sauran Kajin muna nan muna basu kyakkyawar kulawa, in sha Allah zasu samu lafiya harma asamu nayin farfesun sallah

Tuntsirewa dr Jazz yai da dariya hada dafe ciki.
duk wannan surutun da ya ke yi acikin waya baisan Sir Mubarak na tsaye abayanshi ba, daga shi sai gajeran wando, Da singlet fara, hannunshi Waya ru?e da Cup na coffee

Mamaki ne ?arara akan fuskarshi Jin dr jazz na Zancan kajin turawa awaya

 Okey toh, Zuwa anjima idan nashiga gidan Gonar zan Kiraka Awaya Daga haka sukayi sallama, Juyawar da zaiyi karaf suka haWa ido da sir mubarak, tuni yasha jinin jikinsa, Du?ar da kai ?asa yai ido ya raina fata
 Jazz! Dawa kake magana a waya? Kajin menene naji ana magana akai? Ni dai A iya sanina likitan mutane ne kai bana dabbobi ba sosa ?eya jazz yai, mirya dabarbarce yake faWin am...umm..dama  Ya rasa ta ina zai taro zancen,
Kallon tuhuma Sir mubarak ke jafa mashi hakan yasashi yin saurin fauzewa
 daddy, Ni da abokina ne dr fawan muka buWe gidan gona, kajin turawa ne muke kiwo, wasu ne babu lafiya shine ya kira muna tattaunawa game da yadda zamu shawo kan matsalar
Ajiyar zuciya Sir Mubarak Ya sauke Okey, mu shiga gidan yai maganar tare da mi?a mashi Cup din hannunsa, da sauri jazz Ya kar6a Yana sha atare suka nufi gidan sai faman sauke ajiyar zuciya yake yi.

*GIDAN ?AN IYA*

Mahboob ne ke ta faman zuba sauri Yana tunkarar harabar ajiye motocin su, ya Wauki wankan shadda, tunkan Ya ?arasa idonshi ya sauka akan motar Uncle abdallah, ?ura ido yai yana kallon bayan motar sunanta Ya karanta, Aranshi Ya ayyana lallai mutanan nan ba ?ananun shaggu bane wannan mota haka mai tsada! saboda almubazzaranci da rashin sanin ciwon kuWi, Ina laifin ko ?ar ?aramar honda mutun ya saya ya wadatar, mutane sun Waurewa ?aryar arzi?i wurin zama, Allah dai ya shirya mu, ae ni wlh ko nayi arzi?i ban Iya fidda kuWina in sayi mota, na ?wammace duk inda zanje in taka da ?afata, idan ma da nisa ne ?wara in biya kuWi In hau motar Haya, Ita ma wannan motar da nake amfani da ita ba don babansu abokina ne ya bani kyautarta ba kuma ina ganin mutuncin shi saboda ya ji tausayina ya siyamin ganin ina hawa motar haya yasin da tuni na jima da siyar da ita Shi kaWai ya ke yin sambatunsa, Har ya ?arasa gaban motarshi Ya buWe front seat Ya shiga Ciki Yana ?an dube dube, da alama wani abu yake nema, sa?o da lungu na motar yake ta bincikawa, har ?arkashin seat, tuni ya haWa uban gumi.

 Ina na ajiye zoben nan Jiya? Ko dai ban shigo da shi mota bane? fuskarshi a hautsine Ya jefawa kanshi tambayar, zurfin tunani ya shiga yi still bai tunano inda ya ajiye shi ba, A ?arshe Ya soma tunanin kodai Ya shigar da shi Waki ne,

Fitowa yai daga cikin motar Ya datse murfin, Jiki na 6ari ya nufi cikin gidan.

Abie da Uncle Wan Iya ne zaune a saman sofas na palourn tare da Uncle abdallah, Sun nutsa suna tattaunawa dangane da 6acewarsu tajuddeen, Mahboob Ya faWo falon Ko kallo basu ishe shi ba hankalin shi na akan zoben shi da bai gani ba.

 Wancan ba mahboob bane? Kamar naso na wayi fuskarshi Uncle abdalla ne yai maganar,

Girgiza kai uncle Wan Iya yayi Yayin da yake bin bayan mahboob dake ?o?arin karya kwana zai nufi sashen Wakinsa
 Shine, halan bai gaishe ka ba ?

Murmushi Wauke akan fuskar Uncle Abdalla yace Tun da muka zo ban yi tozali da shi ba, sai dai


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login