Showing 105001 words to 108000 words out of 260999 words

Chapter 36 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

har saida gabanshi Ya Wan faWi.

Apple laptop ce, tare da Apple watch, abu na ?arshe da ya gani Unexpected Dan?areran Key Win Mota, Zubewa yai saman gwiwowinsa agaban Kayan Yana duban su, A tsanake Ya ke ?are masu kallo, ha?i?a Yayi farin Cikin Kyautar nan da uncle musa yai mashi ya ji daWi sosai, Waga Hannayenshi sama Yai, Ya soma jera addu o i Yana yiwa kawunsa bisa irin farin cikin daya Sanya shi ayau, Ya faranta mashi sosai.

Bai gama shan mamakin Kayan ba, Muryar mutumin da ya kawo Kayan ta katse mashi addu o in da ya ke yi.

 Dr shureim Zan iya shigowa Ci ki?
Da sauri Ya mi?e tsaye Yana kallon shi.

Manyan Akwatuna ne guda Biyu a hannun shi ya ru?e handle Winsu Yana Jansu irin masu tayoyin nan.

 Bismillah yai mashi nuni daya shigo Ciki, Bayan ya shiga Cikin Wakin agaban tafkekiyar Glass wardrobe Win Wakin mai faWi Ta mamaye bangon da take a jikinsa, Anan mutumin Ya dakata da yin tafiya ya buWe akwatunan, Farin Ciki Ya hana dr. shureim Rufe bakinsa.

Arab dress ne kala kala Na maza, Kalar waWanda Yafi so, A ?alla sunkai kala Hamsin sababbi fitigil dasu sha?e cikin akwatin, Hada Arab turban Win da Yake naWawa akanshi.

Atare da mutumin suka soma jera kayan acikin wardrobe Winsa, Bayan sun kammala jera kayan, Man Win Ya buWe Wayan akwatin Wa iya zubilla Uncle musa Ya gwangwaje Wan nasa da HaWaWWun leather shoes da tsadaddun turarurruka Na Larabawa, Da suran Kayayyakin amfani na gyaran Jiki, a gaban mirror suka jera Kayan, Bayan mutumin Ya kammala, Dr. shureim yai mashi godiya suka Yi sallama da shi.

Yana atsaye idonshi akan sabbin Kayanshi sai binsu ya ke yi da kallo, daWi kamar wanda akayiwa albishir da gidan Aljanna.

Muryar Tani ce Ta janyo hankalin shi ga dubanta.

A yayin da ta ke shigowa Wakin nashi

 Dr shureim barka da rana, Fatan Ka wuni Lafiya? Ya kwanan gidan uncle Win naka

Hannunta biyu ru?e da FaffaWan wooden tray, daga saman shi jerin lunch Winsa ne.

Da fara a akan face dinsa Ya soma Amsa mata gaisuwar Alhamdulillah, Fatan kema Kina Lafiya ya aiki ?

 Lafiyalou, ai Munji daWin zuwanka gidan nan, Ko ba komai zaka Webe ma Zeenatu kewa, Baiwar Allah jiya tayi murnar zuwanka, Tana matu?ar son yayanta Fuskarta awashe Ta yi maganar, adai dai takai gaban table ta Waura mashi tray Win.

Murmushin gefen fuska Yasaki tare da faWin Allah sarki, Tun Jiya bata ?ara dawowa Wakina ba, Idan ba damuwa ki kira min ita idan kin fita, nasan saboda Kunyar abunda Ya faru Jiya ne Yasa ta kasa zuwa gaishe ni da safe

 Wlh kamar ka sani, abunda ya hanata zuwa kenan, ai zeenatu akwai kunya, Yarinyar kuma tana da mutunci ga kamun kai, Ga ilmi, ita dai taji daWin rayuwarta, Gaskiya ba ?aramin mai sa a bane zai mallaki Zeenatu tun da Tani ta fara Yi mashi sambatun Kyawawan halayar zeenatu Ya natsu Yana sauraranta haWi da kallonta, Ya fahimci so ta ke Yi, Ta yi mata gyaran hanya awurin shi. Dama tun Jiya da yazo matar take ta yi mashi sambatu akan zeenatu.

 Idan badamuwa, inason Ganinta washe baki Tani ta yi Toh, yanzun nan zaka ganta, Da sauri Ta juya ta fuce daga Wakin.

Tattara Kayan saman gadonshi yai, acikin Shopping bag Win Ya tura su.

Ajiyar zuciya ya sauke Ya koma gefen gadon shi ya zauna yana jiran ?arasowar Zeenatu.

Akan Hanya Tani taci karo da zeenatu tana tafiya kamar munafuka, sam babu natsuwa atattare da ita, sai ?an waige waige take Yi, har sai da suka bangaji juna da Tani tukunna ta zabura ta kalleta suka haWa ido

 Ina kika shiga ne?

 ?akin daddy ta bata amsa
 Hawayen menene akan fuskarki! Waya ta6amin ke zumbura mata Baki Ta yi ba tare da ta bata amsa ba.

Ru?o hannunta Tani tayi Muje Waki ki gyara fuskarki, dr shureim ne yace in kira mashi ke waro ido waje tayi jin ance Yaya shureim ke kiranta.

Jiki na rawa Tabi Tani suka nufi falo abakin stairs suka hau elevator takai su Second floor, Bayan sun fito da sauri suka nufi Wakin zeenatu, sai da Tani ta jira tayo wanka tukunna ta taimaka mata wurin canza Kayan jikinta, Pakistan ta sanya riga launin blush pink har gwiwa, Tare da burgujejan wando Fari anyi mashi adon stones, Tani ta Waura mata Mayafi akanta, Babu makeup Iya kyawun fuskarta ne.

Flat shoes Ta zura a ?afarta, Atare da Tani suka baro Wakin Bayan sun sauko down, sai da Tani taja mata kunne akan ta natsu kada Tayi mashi hauka, ta amsa mata da toh.

A hankali take Yin tafiya tana nufar sashen room Winsa, a bakin ?ofar Wakinshi ta la6e tana le?ensa Yana zaune idonshi akan screen Win wayarshi, Ya natsu Yana kallo ko motsi bai yi, Kunyace ta kama ta, muryarta
?asa ?asa take ambaton sunanshi yayana rabin raina shiru dr a
Shureim bai amsa mata ba

 Hubbyna still shiru, da alama bai ji sautin muryarta ba.

Tunani ta soma yi ko menene ya ke kallon acikin wayarshi wanda yai silar Wauke hankalinshi! Ras taji gabanta Ya faWi sakamakon amsar da zuciyarta ta bata na cewa wata ?il hoton girl friend dinshi yake kallo.

Cikin sanWa ta ke yin tafiya cikin Wakin nashi duk don ta gano abunda Yake kallo, daga 6angare hannun dama na gadonshi ta zagaya tana yi mashi dogon wuya, ?amshin turarenta ne Ya tona mata asiri, lumshe idonshi yai yana tunanin a ina aka samu fragrance me daWin sha?a a Wakinsa, Wagowar da zai yi keda wuya idonshi ya sauka akan zeenatu dake le?an wayarshi, da sauri ya danna power button hasken phone Win ya Wauke screen yai duhu.

Du?ar da kanta ?asa ta yi, yanayin fuskarta ya canza yaya shureim Wina, ka wuni lafiya? Am sorry Jiya ban dawo mun gaisa ba A hankali Ya mi?e ya zagayo ta Inda take atsaye dab da ita ya tsaya yana ?are mata kallo.

Baisan ya akai ya tsinci kanshi da kallon wankan pakistan Win da ta Wauka ajikin ta, ta yi bala en yi mashi kyau, Yarinyar kamar Fure haka take da Waukar ido.

Tabbas Idan yaci gaba da kallonta zai shagala ne

Acikin zuciyarsa Ya ambaci

 A uzubillahi minasshaiWanirrajim

A fili kuma Yace Zeenatu, kada ki damu bakomai, ay nayi maki uziri kece kika takura kanki

Muryarta da shagwa6a tace  Mommy ne tace inzo muci abinci atare, tun Jiya dana bar Wakinka banci komai ba Ya rasa gane wani irin yanayi yake ji atare dashi, tana yin magana blue eye balls Winta na jujjuyawa, Yatsun hannunta sai kerma sukeyi saboda rashi natsuwarta.

Abu mafi jan hankali a jikinta ?irjinta kamar zasu tsonewa mutun ido
 Ki jirani awaje ! Abunda Ya furta mata kenan
 Yaya shureim ba abinci zamuci atare ba ?
 Eh, amma ba a cikin Wakina ba, kinsan babu kyau mace da namiji su ke6e a Waki ko ? ?aga mashi kai tayi alamar eh

 Bari na Wauko mana kayan abincin sai mu koma dining room tuna abunda ya faru Jiyane yasa shi yin saurin cewa No! Ni zan Wauka, amsa mashi tayi toh Ya zagaya other side ya Wauko tray din Kayan abincin da hannu biyu ya ru?o shi, yana agaba tana bayanshi, a Haka suka ?arasa cikin HaWaWWen Wakin Cin abincin gidan, Dining tables har kala Uku, Kowanne a kewaye da chairs, a saman table Ya Waura masu tray Win, suka zaune suna fuskantar juna, Hankalin shi ba ?aramin kwanciya yai ba, A inda suke Masu aiki Na iya hangensu daga main palour.

Sai faman sakar mashi murmushi take Yi

 Yaya shureim, zamu dinga fita yawo atare ko? Kaga kullum ina agida daddy baya barina zuwa yawo, tun da na kammala secondry school kullum Ina agida ta ?arasa maganar tare dakai hannu ta Wauki serving spoon ta buWe warmer ta Fried rice ta zuba masu a plate Biyu, ta sanya masu spoons aciki.

Suna ci suna Yin fira ga lemunsu me sanyi a glass.

 Kada Ki damu, Munyi magana da daddynki, Yace yanason ina taimaka maki da wasu abubuwan

Washe baki Tayi yaya shureim zamu fara fita shan ice cream da zuwa cinema? And shopping ko ? ?aga mata gira yai alamar eh, cizon pink lips dinta tayi Yaya shureim Amma ka ta6a yin soyayya ? ?iris ya rage ya shake saboda surutun zeenatu, girgiza mata kai yai ban ta6a ba ke fa ?
 Maza dayawa suna haukan sona, Ni kuma nafison auran miskilin namiji, mai ilmin addini dana zamani kuma Yana amfani da su, sannan me Koyi da sunnar Annabi Muhammad SAW

Tunda ta fara lissafa kalar namijin da takeso, dr shureim ya dakata da cin abincinsa, Ya natsu yana kallon pink lips Winta, ta?i tsayar da idonta wuri Waya Sai faman ?e??eftasu takeyi kamar babie.

 Yaya shureim kai fa watakalar mata ka ke son Aure baisan sa adda Ya furta ra yinmu Waya zare mashi ido tayi

 What ? Girgiza mashi kai tayi amma yaya shurem idan ra ayinmu Waya kenan bakason mace me surutu? Mara natsuwa mai rawar kai haka ? Murmushi ya sakar mata har dimples dinsa suka lotsa.
 Nidai nace Ra ayinmu Waya ya sake nanata mata maganarsa, murmushin gefen fuska tasakar masa indai dagaske Ra ayinmu Waya da kai, Toni inason Namiji mai surutu mara natsuwa mai rawar kai, kaga kenan Kaima kana son mace irin haka

dariya ce ta kubce mashi, Harya sha?e da abinci Da sauri ta mi?a mashi lemu Ya kar6a Yana kur6a, Gwanin ban sha awa haka suka cigaba da cin abinci tana Janshi da surutu.

*DAULAR OBIE ESTATE*

A Wakin Hajjaty, Kwance suke asaman gadon sun mannewa juna, Babu sutura a jikinsu zufa duk ta wanke jikinsu tamkar A.cn Wakin Bata aiki, tsawon awanni da suka gama sharholiyarsu baccine Ya Wauke su, FaWaWan tafukan hannayenshi ya cikasu da boobs Winta, ?afarshi Waya tana a tsakankanin cinyoyinta sosai Ya shigeta, Ahaka bacci yai awon gaban dasu.

Sautin ringing Win wayarshi ne Yai silar farkawarshi, Idanuwanshi sunyi jawur dasu, kasala duk Ta baibaye shi, da?yar Ya Iya zame jikinsa daga nata, wani irin mayataccen kallo yake binta dashi, ji yake kamar ya ?ara second round don Baya gajiya da ita, matsawa yai saitin face dinta, ya kama lips dinta yai sucking dinsu, kafin A hankali Ya zame tongue Win ya mayar saman nipples dinta sosai yai sucking dinsu kamar zai karar dasu.

wayarshi sai ringing ta ke Yi ya?i mayar da hankali kanta.

Jin Zafin abun da Yake yi mata ne Yai silar farkawarta, idanuwanta sunYi mata nauyi muryarta a disashe ta furta sunansa Pravin pls ya isa haka, Yakamata Ka tafi, marece har Yayi, Nasan Hajiya saratu zata neme ka,

Wagowa yai da idonshi Ya kalli face dinta
 Kin gaji dani ne ? Girgiza mashi kai tayi kaima ka sani bani gajiya da kai pravin, da ace zan gaji da kai da tuni na rabu da kai da?yar take yin magana idanuwanta na lumshewa har yanzu mayen shi ta ke Yi.

 Pls ka tafi pravin na ro?e ka
Da kasalalliyar muryarshi yake yi mata magana zanyi kewarki nasan idan Owais ya dawo gidan nan ba ?aramin takura zan yi ba, amma duk da hakan zanyi ?o?ari ina satar hanya ba tare da kowa ya sani ba zan dinga zuwa Wakin ki kina rage min zafi harara hajjaty ta Wan jefa masa matarka fa? har mamaki nakeyi irin yarda kake li?e min bayan matarka tafi ni komai

Ta6e lips dinsa yai kada ki ce haka, arzi?i kawai zata nuna maki bayan haka bana tunanin akwai wani abu da zata Iya finki dashi, sai dai ma ki fita.

 Amma kafi sonta akaina? Saboda Ta haifa maka ?a ?a

 Waya faWa maki? Kema ai na samu ?aruwa dake, sai dai Allah bai nufa zai yi tsawaicin kwana ba, Ya rasu amma zamu sake haifar wasu idan kina so

Tamkar ya fama mata raunin dake acikin zuciyarta, kifa kanta tayi saman pillow, Hannu Waya ya Waura saman sumar kanta yaci gaba da shafa lallausan gashin kanta.

 Its ok, kada Ki yi min kuka kinsan banaso My honey, 

Cikin shesshe?ar Kuka take faWin Pravin na gaji da irin rayuwar nan, bana jin daWin kasancewata a matsayin ?ar aiki agidan nan saboda matarka saratu, ta tsane ni bata sona, har Gori ta ke Yi min tana kirana da sunan karuwa, wai ina shisshigema babansu wai ni pravin... sautin kukanta ba ?aramin ta6a mashi zuciya yai ba

Lallashinta ya soma Yi am sorry nasan ba daWi but ki yi ha?uri, in sha Allah zan nema maki mafita, idan bakya son zama gidan zan siya maki wani ki koma ki zauna can Hakan Yayi maki ?

Ya yi tambayar yana le?en fuskarta

Ba tare da ta Wago da kanta daga saman pillow ba tace A a, ai ni bana son inyi nesa da kai, Idan ka siya min gida na koma zaka Yi min wuyar gani, amma idan anan ne zan dinga ganinka akai akai, koda ba za mu yi magana ba idan ka gifta ina jin sanyi araina.

Lumshe ido yai, muryarta na ?ara jefa shi cikin Yanayi na jin shau?inta.

 Shiyasa nake ?ara sonki My heart beat, kin fiye min kowace mace a duniya divya, kinyi ha?uri dani da daWi da ba daWi kin zauna dani, Inason ki sosai, kema kin sani, saratu bata fiye min ke ba, zan Iya rabuwa da ita amma ke bazan Iya rabuwa dake ba saboda ke Jinina Ce kuma amanace ke agare ni.

Kalaman pravin sun sanyaya mata zuciyarta sosai, bata ta6a kokwanto akan abunda yake faWa mata ba.
Idanuwanta jawur take duban fuskarshi

 I love u so much, My life partner, murmushi ya sakar mata.

 Idan akwai abunda kike bu?ata Ki sanar dani zanyi maki shi

Girgiza mashi kai tayi a a ai ni ka gama min komai pravin, ka haWani da mutanen kirki waWanda har yau ina alfaharin kasancewa ta acikin su, sun Wauki nauyin komai na rayuwata ci na shana da suturar sanyawata, kaine sila pravin, bayan Albashi da nake samu awurinsu kaima kana turamin kuWi duk ?arshen wata masu yawan gaske, bansan ina zan kaisu ba, Tun da bani da bu?atarsu da ace Yaronmu yana araye kaga sai mu dinga siya mashi abubuwan wasan Yara, da sutura masu kyau ..... da rawar murya takai ?arshen maganar, sosai ta sanya mashi kuka.
Cikin shesshe?ar Kuka tace Pravin bazan 6oye maka ba, Inason na haihu ko dan na samu madadin shi
 Ki kwantar da hankalinki, Zanyi shawara akan hakan jinjina mashi kai Tayi
Yun?urawa yai tare da mi?ewa Ya sanya hannu Biyu ya cuccu6eta duk girman jikinta baya jin nauyin Waukarta, Saukowa yai daga saman gadon Ya nufi toilet da ita, wayarshi da ya bari acikin aljihun short dinsa dake yashe ?asa sai ringing take Yi, da zarar kiran ya katse wani ke shigowa.

****************d'

A ?alla ta shafe sama da mintuna 30 tana zarya A cikin Wakinta, Hannunta ru?e da I phone dinta, Yayin da idanuwanta ke kallon HaWaWWiyar agogan bangon Wakinta ?arfe 6 na marece, Lamarin Ya Waure mata kai, damuwa ce ?arara akan fuskarta, Tun Wazu da ta kammala Yin waya da Gimbiya mujeedat, Hankalinta ya dawo kan Mijinta, Ganin time Win dawowarshi daga aiki har Ya zarce babu shi babu alamar shi, saboda damuwar rashinsa ta manta da zancen Kiran Zahra, Hatta P.A dinsa Ta kira awaya ta tambaye shi ina pravin? Yace mata ai shi tun wuraren ?arfe sha Biyu na safe rabon shi da pravin, Hankalinta ba ?aramin tashi yai ba, hakan na nufin ko aiki baiyi a office ba, to ina Ya shiga? Tun Wazu take kiran layin shi ba a picking, abun duniya ya isheta, saboda ta damu da pravin tayi kewarshi sosai, bata tunanin ko abincin zata Iya ci idan bai dawo ba.

Guntun tsoki taja A fili ta furta ya Salam, Ya Allah ga bawanka nan, Ka tsare min shi a duk Inda Yake,  ta ambaci hakan tare da jefa wayarta saman Gado, da sauri ta nufi tafkeken closet na kayansu ta buWe ta Wauki Mayafi ta Yafa a kafaWa, tsabar sauri takalman da ta zura a ?afarta daban daban, adai dai ba?in ?ofar fita daga Wakin Suka yi kicibus da Twins Bakunansu Wauke da sallama, Wankan suit ne a jikinsu, sun bi shape Winsu, Masha Allah, wrist watch dinsu mai Kyan gaske, Wani irin daddaWan ?amshi ke fita daga Jikinsu.

Hankalinsu ba ?aramin tashi yai ba ganin mommyn nasu fuskarta babu walwala.

Har suna haWa baki wurin furta Mom Lafiya? Meke damunki ne girgiza kai Tayi inafa lafiya, daddynku tun ?arfe shabiyu yabar office, har yanzu bai dawo ba, Na kira Layin shi wayar tana ringing ba a Wayawa.

Atare suka kalli juna, babu alamun damuwa akan fuskokinsu.
Kwantar mata da hankali suka soma Yi mommy ki kwantar da hankalinki, daddy fa ba wani ?aramin yaro bane da zaki tashi hankali akanshi, Yasan inda Yaje kuma zai dawo ne in sha Allah

Fuskarta babu walwala take dubansu pls ku bani Hanya in wuce inaso Naje na faWa ma baba har suna


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login