Showing 9001 words to 12000 words out of 260999 words

Chapter 4 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

Wakin su gurin ?an uwanta saboda gudun kada tsohuwa zafreen ta cutar mata dasu kamar yarda ta furta mata cewa zata je gare su, A hautsine Ta juya da niyar tabi hanyar da ta 6ullo don ta koma Wakin su, Rass gaban yai mugun faWuwa ganin babu corridor Win kwata kwata kamar ba a ta6a yinta ba, Yawu ta haWiya zuciyarta na harbawa da sauri da sauri tamkar zata faso ?irjin ta.

A fujajen ta mayar da dubanta ga dogayen benayen da tsohuwa Zafreen ta faWa mata cewa Wan uwanta na anan A hankali ta ke tafiya tana tunkarar benan Yayin da ta ke cigaba da karanta addu o in neman tsari a cikin bakinta, firgita ta yi sakamakon Jin sautin shesshe?ar kukan Su Azeeza a cikin kunnanta, ta ko ina sautin kukansu ne kamar zasu zautar da ita, Tunawa da barazanar da aka yi mata acan lokaci na farko data ta6a shigowa prison yasa ta yardarwa kanta cewa ba kukan su bane Anayi ne don a tsoratar da ita, hakan yasa ta samu ?warin gwiwa, Watsawa ta yi da gudu ta Haura saman benan Har ta yi tsakiyarshi Taji ya soma motsawa Matakalarshi ta dinga komar da ita baya kamar dai yadda ya faru a jiya, Gudu ta dinga yi tana haurawa, wata uwar zufa ta wanke fuskarta, da?yar ta samu ta haye saman Second floor.

Numfashi taja tare da fetsar dashi, sai faman yin haki ta ke yi, Tsawon mintuna takwas kafin taci gaba da tafiya tana bin hanyar, wani abu daya ?ara rikitar da ita, Ginin wurin ya dinga canza mata hanyar da take bi, Sai ta yi nisa taga an dawo da ita Baya, hakan ba ?aramin gigitar da ita yayi ba. Tarasa ina zata dosa, Tamance ma hanyar da zata bi ta isar da ita hawa na Uku, tana Cikin yin tafiyar kamar zautacciya ita kanta batasan inda ta ke jefa ?afafuwanta ba, Cikin rashin sa a ta faWo cikin wani Waki.

Idanuwanta basu sauka a ko ina ba sai akan wasu tsoffin mata da ke agaban manyan tukwanan girki, An Waura su saman murhu Wuta sai Ci ta ke, Hannuwansu ru?e da ludayi Suna Juya naman da ke a cikin Tukunyar girkinsu, Gabanta ne ya faWi ganin Naman mutun yatsun hannun da ta gani ne cikin romar miyarsu ya tabbata mata da cewa Naman mutunne su ke yi. farfe sun shi.

Basu lura da ita ba sai da ta daddage ta kwatsa ?ara Mai sautin gaske silar hakan Ya janyo hankulansu ga kallonta, zaro ido waje ta yi ganin sun ganta, a kiWime ta manne ma bango Wakin, jikinta sae kerma ya ke yi Tamkar a mafar ki ta ke kallon su.

Halittarsu gwanin ban tsoro Munanan gaske, ga Uban tamoji tamojin akan fatar fuskokin su, kamar jijiyoyin jikin bishiya ?an rigunan da ke sanye a jikin su launin Ja Kamar yar shara ta maza da su ke sanyawa, Ga uban gashi a hammatocinsu sai Woyi suke Yi. a ?alla sun kai su Shida, uban fason da ke a tafin ?afafuwan su kamar Kwanannar Fura da ta bushe ta tsastsage.

Kamar mahaukata haka suka fashe da dariya mai sautin gaske Muryoyinsu ne suka Cika mata kannuwanta.

 Laah ga Unaiserh Ta kawo mana ziyara, yau zata sha farfesun ?an Ci ki, Zonan Unaisah Yarinyar mu, Zo ki sha roman nama

La66anta na kerma ta furta Bazanci ba, Ni ba wurin ku nazo ba, Dan Allah Ku ?yale ni In tafi.... Tun kan ta ?arasa maganar Wa ya daga Cikin tsoffin ta Webo farfesun a cikin ludayi hada Yatsun hannun mutun, tunkaro Angel ta yi tare da mi?a mata Ludayi Kar6i nan ?ata ki sha Roman Farfesun Mutun akwai daWi Tashin zuciya ne ya farma mata, a matu?ar firgice ta juya tana ?o?arin buWe ?ofar Wakin don ta gudu, sai dai kash ?ofar ta ?i buWuwa.

Fashewa ta yi da matsanancin ku ka tamkar ranta zai fita, da hannu ta dinga Bugun ?ofar kamar zata 6alle ta ko motsi ?ofar ba ta yi ba har sai da tsoffin nan suka cimmata, Ta ?arfi Suka zaunar da ita tare da rurru?e mata hannayenta da ?afafuwanta ta yadda ba za ta Iya ?watar kanta ba. Tsohuwar da ke a ru?e da Ludayin ce ta zu?unna agabanta tare da tsoma hannayenta masu za?o za?on akaifa ta Webo ?an hanjin Cikin sai tiri suke Yi, runtse ido Angel ta yi sosai ta guntse bakinta zucuyarta na tashi kamar zata yi hauka, Bata ta6a ganin masifa ido da ido ba sai yau da Allah ya haWa ta da tsoffin nan, Duk yadda tazo ta kufce masu abun ya faskara kamar zata haWiyi zuciya ta mutu, Ta ?arfi suka 6are bakinta har saida gefe ya dinga fitar da jini, baiwar Allah taji raWaWin azaba, duk ta ciccije la66anta da tsiya su ka dunga tura mata ?an hanjin abakinta, don dole ta dinga haWiyarshi da zafinshi harshenta duk ya sale haka la66anta ma sun yi suntum.

Kamar zautacciya haka tsoffin nan su ka maida ta, Sai da su ka gama azabartar da ita kafin suka saketa Anan ?asa ta shiga kwarara amai suna kallonta suna dariya, kaf saida ta amayar da ?an hanjin da su ka bata, wani azababben ciwon kai ya farmata, Ga jiri da ta ke gani acikin idanuwanta

 Lami ba ta ?oshi da farfesun ba, A ?aro mata wani maganar su taji a cikin kunnanta, a galabai ce ta mi?e jiki ba ?wari ta dinga bugun ?ofar Wakin har sai da ta samu da?yar ta buWe ta, gudu ta ke yi jini na wanke rigar Jikinta saboda bakinta da suka sanya ?arfi wurin 6are shi gefe ya tsage bleeding ya ke kamar jinin jikinta zai ?are.

Baiwar Allah ga zazza6i mai zafi daya rufar mata, Jikinta sai kakarwa ya ke yi, ta gama fita hayyacinta, Neman hanyar da zata koma cikin ?an uwanta ta ke yi saboda ta riga da ta sare da kurkukun, mutuwa ka Wai ta ke gani acikin idanuwanta gashi ba ta son ta mutu ba tare da ta yi bankwana da ?an uwanta ba.

Tsabar raWaWin da bakin ta ke yi mata ne ya jaza mata rauni da rashin kuzari a jikinta ?affuwanta suka harWe Gaba Waya ta kife saman floor, kanta ya daki ?asa sosai, runtse idanuwanta ta yi yayin da hawaye ke cigaba da wanke fuskarta miryarta babu sauti take ambaton sunan ?an uwanta tana neman taimakon su akan su zo su taimake ta, kada ta mutu ba tare da sun gana da junan su ba, Babu alamun hankali atattare da ita, sai sambatu ta ke yi ita kaWai, Addu o in da ta ke ?okarin yi yanzu sun kufce mata......

Sautin tafiya ta soma Ji kamar motsi motsi saman jikinta, a daddafe ta mi?e tana faman yin nishi, Ras taji gabanta Ya faWi ganin wasu Girgizo kwafta kwafta a kewaye da ita, Tashin hankalin da ta shiga ne yasa ta fasa ?ara tare da yun?urawa ta mi?e da gudun gaske ta mi?i hanya tana gudu tana waiwayon su gaba Waya sumar kanta mai tarin yawa ta rufe mata idanuwanta, Cikin rashin sa a Ta 6urma cikin wani Waki tare da Jan ?ofa ta datse, ba tare da ta ankara da inda ta faWo ba, Jikinta sai kerma ya ke Yi.


 Barka da zuwa ?akin FiWa, Ga dukkan Alamu mun samu wata sabuwar ma aikaciyar Muryar matashin saurayi taji acikin kunnanta, Tun kafin ta juya ta kalle su Jikinta ya hau tsuma, A furgice ta waiwaya tare da sanya hannu ta nannaWe sumar kanta da ta rufe mata idanuwanta, Inna lillahi wa inna ilaihirraji un bakomai ne yasa ta ambaton hakan ba face Matasan ?an matan da ta gani kwance saman gadaje kalar na marasa lafiya, zindir babu kaya a jikin su hada masu ?auke da juna Biyu, gwanin ban tausayi, Giants ne tsaitsaye akansu Hannayensu ru?e da kayan theater suna acikin shigarsu ta ba?a?en Kaya.

 ?ar uwa dan Allah ki taimake ni, ki fitar dani daga wurin nan kada su kashe ni waro ido sosai Angel ta yi akan matar da ta yi mata magana, Ita ce mai Wauke da juna biyu Daga ganin cikinta tsoho ne Ya shiga wata na tara. Sun tu6e mata kaya tsiraicinsu duk abayyane, Wannan wata irin masifa ce? Hasbunallahu wa ni e mal wakeel Lahaula wala ?uwata Illa Billah, Allahumma ajirni fil musibati wa aklif ni khairan min ha, adabarbarce Angel ta ke ambaton hakan. Matar sai kuka take yi tana rokonta akan ta taimake ta ko dan saboda yaron da ke a cikinta, rushewa Angel ta yi da kuka ba tare da ta Iya furta magana ba.

?aya daga Cikin Giant Win dake a Wakin tiyatar ne Ya tunkarota Hannun shi ru?e da wu?a, Tunkan yai magana ta fahimci abinda ya ke nufi, aiko Jiki na 6ari ta juya tana ?o?arin buWe ?ofar Wakin don ta gudu, sai dai ina kafin ta yi hakan ta ji Ya dam?i hannunta, ru?o bana wasa ba, ta ?arfi ya dinga janta har sai da ya kai ta bakin gadon da matar nan me ciki take kwance.

Zura mata wu?ar ya yi a cikin hannunta Ya dam?e shi da nashi hannun, Ta ?arfi ya soma ?o?ari sanyata farke cikin matar, Kamar zata zauce saboda tsabar kiWima har Allah ta dinga ro?o akan ya Wauki ranta kafin faruwar hakan, Bata ta6a danasanin zuwanta duniya ba sai yau, ta yi fatan ace bata ta6a wanzuwa acikinta ba, ta yi kuka kamar ranta zai fita tayi haukan tayi borin duk abanza, ta ?arfi giant din nan ya Waura hannunta saman cikin matar nan da ke ta kuka tana ro?onta akan ta taimake ta, Saboda rashin imani Ya yi amfani da hannun Angel wurin farke cikinta Kamar an fasa pipe Win ruwa Haka jini yadinga tsastsafowa yana wanke fuskar Angel har ta cikin bakinta ya dinga fallasa yana shiga.

Hatta jaririn da ke acikinta bai tsiri ba, Biyu suka raba shi da wu?ar, Allah sarki Angel Gani ta yi kamar ita ta aikata kisan kan, Wata irin kururuwa ta saki da iya ?arfinta na karshe ta bangaje giant Win da ke a ru?e da ta ita Amakance ta dinga Tafiya tana neman Hanyar fita, muryarta da sautin kuka ta ke faWin.

 Nashiga Uku na bani na lalace Inalillah wa inna ilaihirraji in Na aikata kisan kai! na yi kisa da hannayena Shikanen Na mutu, nasan Allah ba zai ?yale ni ba, Na kashe mashi baiwarshi da bata ji ba bata gani ba, Wayyo Allah Na......

Yatsun hannayenta ta Waura asaman kanta kamar Aljanna Jinin matar duk ya canza mata kamanninta, duhu ya mamaye idanuwanta da zuciyarta.

Giants Win da ke Yin aikin fiWar sai ti?ar dariya su ke Yi, Hankalinsu kwance su ke Cigaba da gudanar da aikin su, yadda su ke farke cikin mutun kamar dabba babu imani ko mis?ala Zarratin.

Da wata irin raunatacciyar murya ta ke faWin Allah ba zai ta6a barin ku ba, Mugaye Azzalumai, Tun agidan duniya za ku fara gir6ar abunda ku ka shuka ?an iska fasi?ai masu zuciya irin ta kafuran farko, In sha Allah Ni ce Ajalin ku, Sai kun WanWani kuWar ku sai kun gane ba ku da wayau, kamar yarda kuka sa na zubar da hawaye na in sha Allah kuma za ku zubar da naku hawayen Na jini ma, Yadda ku ka cutar dani ku ka sa na aikata kisa kuma sai an yi maku mafiyin shi...... ?ululun ba?in Cikine ya tokare ma?oshinta, silar hakan yasa ta kasa ?arasa maganar.

Hannayen ta biyu ta sanya saman wuyanta, ta sha?e shi sosai cikin fitar hayyaci kamar zata kashe kanta, tsabar raWaWin da ?unar da zuciyarta ke yi mata ne yasa ta ke ?okarin aikata hakan, tana a cikin wannan mawuyacin halin taji An sunkuce ta kamar ?iyar roba haka aka Wauke ta sama, wani gabjejen giant ne yai mata wannan Waukar, fucewa yai da ita daga Cikin Wakin ?auke saman kafaWarshi bai nufi ko ina da ita ba sai cikin wannan ?aton palourn Da taron matsafa su ke gudanar da Bautar su, Wasu dogayen mutane masu sanye da jajayen kaya ko ina na jikin su arufe ya ke, sun kai su talatin, Agaban dodon tsafin su, Anan Ya sauke ta saman floor, a dur?ushe ta kife kasa saboda rashin ?warin Jikinta, Hatta numfashinta a hargitse yake fita Jikinta yai zafi rau kamar wadda aka tsomo daga cikin wuta.

A lokacin ta kai ma?ura bata iya ta6uka komai, motsin hannun mutun ta ji ajikinta, saboda duhun da idanuwanta su ka yi mata yasa ta makance, bata ganin komai, kayan Jikinta suka cire mata gaba Waya iya pant Win ta su ka bar mata, duk da bata acikin hayyacinta sai da ta shiga matsanancin tashin hankali tunawa da robar ruwan zamzam Win da ke a cikin wandonta, rarrafe ta dinga tana laluban suturarta don ta mayar dasu a jikinta sai dai kash bata samu damar ganin inda aka jefa mata kayanta ba. Kukan zuci ta dinga yi, duk wani motsinta akan idon matsafan, ita damuwarta ba akan tsiraicinta da suke kallo ba, robar ruwan Zam zam ce damuwar ta, Ya za ta yi idan ta rasa ta? Ita kaWai ce damar da suke da ita.

Kunnuwata ne suka soma Jiyo mata Sautin muryoyinsu Marasa daWin ji magana su ke yi da yaren su na matsafa gur6ataccen yare mara daWin ji, kamar zata haukace, Lallai yau Angel ta shaida tana acikin kurkukun ?addara.

?waryoyin ne ru?e a hannun matsafan masu Wauke Da zallar Jinin mutane mai ?arni, Layi suka jera agabanta suka tsaya tare da Kwarara mata Jinin A saman kanta, Wa iya zubillah Numfashinta ya gauraye da ?arnin Jinin Nan ta ke Ta ?ara sa faWuwa ?asa tana fitar da numfashi sama sama, basu ?yale ta ba sai da su ka yi mata wankan tsarki da jinin da ke a hannunsu, wani kalar Jini mai wari da ?arni daga gani sun tsuma shi sosai, ba ?aramin zautar da ita su ka yi ba, Kwakwalwarta bazata Iya jure abinda suke yi mata ba, Tana jin motsin hannayensu a jikinta sa?o da lungu su ke cuccuWata kamar suna yi mata wanka, Sun goga mata najasa a jikinta sun wula?anta Martabar jikinta. Allah ne bai nufa Angel zata mutu ba da tuni ta jima da mutuwa lokacinta ne bai yi ba, domin kuwa warin jinin da suka yi mata wanka dashi kaWai ya isa ya halakar da Wan adam. Bayan sun kammala yi mata wankan tsarkin nasu na matsafa, Giant Win da ya kawota Ya sanya hannu tare da tattareta kamar tsumma Ya Wauke ta, Ya fito da ita daga Cikin Falon Ya nufi Hawa Na uku da ita, ba tare da sun mayar mata da uniform Win ta ba, ko yatsun hannunta bata Iya motsawa, Sautin tafiyar shi ka Wai ta ke iya ji acikin kunnuwanta, ?ofar Wani Waki Ya tura da ?afarshi Ya shigar da ita, Katafaren bedroom ne na zamani kamar ba a cikin kurkukun Ya ke ba, Da jinin jikinta da komai Ya jefar da ita saman gadon tare da Juyawa Ya buWe ?ofar Ya fuce.

KaWan daga Cikin Abunda ya faru da Angel kenan A cikin Daren ranar, Shin me kuke Tunani zai biyo Baya? Bayan gaba Waya Shirinsu Ya tarwatse Babu alamun zata haWu da Danish, Ko da ta haWu dashi da?yar ma Ta iya gane shi saboda bata a cikin hayyacinta babbar matsalar babu ruwan zamzam Win da zata Iya shawo kanshi, saboda kwalbar tana a cikin aljihun uniform Winta, Ya salam!! Wannan wace irin mummunar ?addarar rayuwace!!! Me zai faru da su Azeeza? Me tsohuwa zafreen zata yi masu>?z?


*Boss Bature
'? Mu haWu Gobe Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya Game son cigaban littafin kurkukun ?addara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da za ki tura kuWin*

First bank

3196407426,

*Bature Hafsat Muhammad, za a tura evidence of payment ta phone number Wina 08103884440, Banda kira whatsapp kawai*

_~*BossLadiesWriters*~_


*KURKUKUN ?ADDARA*



_The Prisoners E3=?%?=ث?_

*Daga al?alamin Hafsat Bature*


~Middle step~



_A heart-wrenching story of love, romance, and redemption, set against a backdrop of betrayal and cruelty=ؔ?._



A yayin da Angel ta ke A Cikin mawuyacin Hali Idan muka koma 6angaren ?an uwanta da ke ta tsammanin dawowarta, wani mummunan abu Ya faru dasu!! Tun lokacin da suka fuskanci cewa gari ya waye bata dawo ba, Hankulan su su ka tashi matu?a, Sun kasa fitowa daga Cikin Wakin tsohuwa Tamira, gudun kada asirin su Ya tonu, tun da ana kallon duk wani motsinsu.

 Yanzu ya zamu Yi? Nifa ina tsoron mu fito daga Wakin tsohuwa Agan mu dole su zargi wani abu Deeja ce tai maganar

Haris yace Zaman mu kuma acikin Wakin yafi komai haWari, Idan Giant su ka zo kawo mana abinci zasu ga babu mu aWaki zasu Iya zargin mu

Damuwace ?arara akan fuskokinsu, Kowa yana tofa albarkacin bakin shi, jemimah da ke a ruke da hannun Batul idanuwanta sun kumbura suntum saboda rashin baccin da bata samu damar yi ba adaren Jiya, jikinta hada zazza6i,

 Mun tsaya muna kallon juna, Yakamata Muyi wani abu akai, eve ce ta yi maganar, fuskokin su duk sun kumbura musamman idanuwanta saboda rashin baccin da ba su yi ba a daren jiya.

Numfasawa Batul ta yi tare da cewa mu fita kawai ta ambaci hakan tare da Waukar jemimah saman Jikinta, ?ofar fita ta nufa ta sanya hannu ta tura ta, Zura ?afarta ke da wuya Cikin Wakinsu Ta yi arba da tsohuwa Zafreen A tsaye hannunta ruke da sandarta fuskar nan Wauke da murmushi, A gigice Batul ta koma Cikin Wakin Zuciyarta na bugun uku uku, Ganin yadda ta FaWo masu yasa su ka haWa ba ki wurin tambayarta Lafiya? Me yasa ta dawo ? Muryarta na ruwa ta ambaci sunan tsohuwa Zafreen!

 Wlh ita ce


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login